Author : Zahra Royal Star Category : Read Hausa Novels
wata ba bayan ita sai yau ɗin.
Dan haka bata san lokacin da zata sakar masa wani azababben kuka mai tsananin gaske ba, barinta yayi kawai tana kukan a jikinsa sai da tayi mai isarta kamin tayi shuru tana sauke ajiyar zuciya harda su shashshaka.
A hankali ya ɗago ta yana kallon kyakkyawar face ɗinta wacce tayi jawur tsabar kuka, a hankali idonsa ya sauka akan lips ɗinta da suka bushe tsabar kukan data daɗe tana yi yau ɗin.
A hankali taji hucin lumfashinsa akan wuyanta yana ƙara kusanto fuskarsa kusa sosai da tata fuskar, har lumfashinsu na haɗewa waje ɗaya, zuciyar Intee na bugawa sosai ƙirjinta na ɗagawa idonta ta runtse da ƙarfi tana jin gabanta na faɗuwa.
Saukar tattausan lips ɗinsa mai bala'in taushi da sulɓi taji akan nata bakin, wani irin ƙamshin daɗi ne yayima hancinta dirar mikiya da yake fitowa haɗe da lumfashinsa, damke gaban rigarsa tayi da sauri tana jan lumfashi mai ƙarƙafaffan sauti, jikinta na ɗaukar rawa sosai tana jin wasu irin abubuwa nabi mata a saman kai.
Zaƙi haɗe da wani irin garɗi taji miyan bakinsa na mata a cikin baki, da yasa Intee saurin cafke harshensa tsotsa kamar ta samu alawa itama bata shirya hakan ba, bata san tana shanye miyun da yake tura mata ba sai da taji yana ƙoƙarin sakinta kaɗan, sana ta dawo yaccinta tana jin wata irin kunyar duniya tazo ta rufe mata jiki.
Ƙasa tayi da kanta shi ko a hankali ya jawota jikinsa ya rungume yana jin gaba ɗaya jikinsa ya mutu yana jin wani irin abu na tsawon shekaru na taso masa sabo fil, anya zai iya haƙura na wani lokacin kuwa?, anya bazai maida Intee ɗin cikakkiyar Mace ba a yau ɗin.
Tunda harta riga ta zamo Matarshi, ba abunda bazai iyayi da ita ba, wadda za'a ce baiyi dai-dai ba, yanzu ɗin ita ɗin mallakinsa ce, sai abunda yaso yayi da ita.
Tunowa da hakan yasa Hammad fara mata wani irin azababben abu tun daga tafin ƙafarta Intee take jin sakwannisa har zuwa tsakiyar kanta.
Shi kansa bai cire shaddar dake jikinsa ba ita kanta kayan da aka kawo ta dasu ne amma sai da ya cire mata su tas ta koma babu komai a jikinta, daga ita sai shi shima da ya riga ya gama cire komai, fatar jikinsa da nata na haɗuwa suna basu wani irin ɗumi suna jin ɗumin juna mai wahalar fassarawa.
Intee sosai take masa kuka wadda yake jinsa kamar na zallar shagwaɓa ne, hakan kuma na sake basa kwarin gwaiwar aikata manufarsa akanta.
Cike da wata irin soyayya mai zafi mai shiga rai da ruhi ta zauna daram ya shiga tafiyar da Intee wacce dole tasa ta koma kukan daɗi, a hankali yake binta cike da dabara kuma, tun Intee na iya gane komai harta koma masa wani irin nishi da ke ƙara sabauta ƙwaƙwalwarsa tana sake sashi zauce mata, Intee bata san haka ta bashi jikinta ba yayi duk abunda yake so da ita ba sai da yazo babbar harka ta dawo yaccinta, a nan ma taso turjewa tana jin bala'in tsoro, sai dai ya bata mamaki domin cikin wata irin dabara ya shiga tafiyar da ita a wajan nan ma, a hankali ya riga gwada shigarta wadda duk da haka azabar da Intee ke ji Allah kaɗai ya sani, a hakan ma cike da takatsantsan ya ci gaba da ƙoƙarin mayar da ita babbar Mace.
Tasha kuka sosai sai dai yadda ta tafiyar da ita cikin kwanciyar hankali babu garaje yasa Intee bata sha wahala ba, shima yana samun ƴan natsuwa kaɗan ya kyale ta.
Sai dai duk da haka sai da ya gasata sosai ya bata taimako wadda yasa jikinta yi mata daɗi, amma da kyar take tafiya, amma bata shan wahala idan har zata tafi cikin natsuwarta bamai iya gane ma anyi wani abun, idan ko ta ce zatai sauri ko tayi garajen tafiyar to zata fama ciwo ne wadda take jin ƙasan nata kamar ansa reza ne an yanke wajan kaɗan.
Sosai ta gode Allah da bai mata mugunta ba ko garaje domin bata so gobe azo a iske ta a wani yanayi, ko ayi zargin anyi wani abun, dama ga mutane dasa ido.
Sai dai ko washe gari babu wadda yazo sai Khairat da driver ya kawo ta kawo masu abinci, inda take ce mata anjima kaɗan zasu wuce da taso Amaryar zuwa Niger, sai kuma shirin kawo Maryam da akeyi a can gidan nasu.
Ji Intee tayi dama Khairat ɗin ta zauna har lokacin da za'a kawo Maryam, domin bata son zama ita ɗaya, amma ba yadda ta iya saboda taji yau zasu wuce suma.
Sai wajan dare aka kawo Maryam aka nufi Part nata da ita duk Intee najin motsin komai.
A wajansu Mimi ranar suka wuce suma zuwa Niger.
Washe gari ɓangaren su Sakina suka fara shirin tafiyarsu Kano jirgi zasu hau saboda suna son isa da wuri, kuma Halisa dama bata son tafiyar Mota gajiyar da ita suke, babu ma yadda za'ai ta iya tafiyar Mota daga Logas zuwa Kano, ba abu bane wadda zai yiwu gareta, dan haka jirgin Goma na safe suka hau zuwa Kano......
Chapter 47
"Innalillahi wa'inna ilaihir raju'un Daddyyyyy".
Sadeeq ya faɗa da ƙarfi yana yinƙurawa ya tarbo shi jikinsa.
Runtse idonsa Daddyn yayi da ƙarfi, dafe yake da saitin zuciyarsa dake shirin bugawa da ƙarfi ya mutu bai shirya ba.
Shi kansa Sadeeq idonsa jawur suke ransa a mugun ɓace.
Haj Hauwa dake tsaye jikinta ba abunda yake sai kyarma tana tsine ma su Sakina dake zaune a ƙasa bayan sun gama koro duk wani jawabi da duk abunda ya rinƙa faruwa tsawon shekaru da Haj Hauwa ke aikatawa, hatta Huda jikinta rawa yake na masifa da kyar take haɗe miyau.
Sadeeq riƙe yake da Yaransa a jikinsa a hankali ya zaunar da Daddy yana kallon Yaran da wai yanzu nashi ne nan, sosai ya zubama Sakina ido kallo yake mata kamar zai haɗeta tsabar so, sai tana bada labarin irin rayuwar datai dashi a baya yana cikin halin ciwo yaji ya ƙara sonta da ƙaunarta da suka masa kamun farat ɗaya, ji yake kamar bai kyauta mata ba da bai iya tunowa da ita ba sai yanzu.
Daddy ya kasa magana yama kasa kallo tsabar idon Sakina domin haka kawai kunyar yarinyar yake ji dashi kansa Sadeeq ɗin.
Ransa a ɓacen da Haj Hauwa bata taɓa ganin irinsa ba ya ɗago yana kallonta kallon da yasa Haj Hauwa sakin wani fitsarin da bata shirya zubuwarshi ba.
Kalmar daya furta mata ta saki har Uku yana mai-maitawa ce tasa Haj Hauwa sakin wata kururuwa mai ƙarar gaske, ihu take tana ƙarawa, tun abun suna ɗaukarsa ko alhilin sakin ne yasa ta cikin halin ruɗewa har suka gane hauka ne take tuburan, nan take ta haukace sai ihu take tana tsine-tsine da sakin maganganu wa'inda basu da tushe bare ka gane inda ta dosa.
Ba abunda Huda ke yi sa kuka na zallar baƙin ciki ganin yadda Haj Hauwa ta ruga a guje tayi hanyar fita babu wadda yabi ta kanta ma, Huda ko hanyar ɗakinta ta nufa tana wani irin kuka na zallar baƙin ciki da bayyanar su Sakina da yanzu gobe ne ɗaurin aurenta da Sadeeq, da ace Sakina bata shigo rayuwarsu ba da yanzu suna nan suna cin karansu babu babbaka.
Masu gadi ne suka zo da gudu suna sanar ma Alhaji da Sadeeq cewar Haj Hauwa ta fice da gudu anyi-anyi a riƙe amma ina ta fita wata Mota tabi ta kanta yanzu haka an wuce da ita Asibiti saboda ba ƙaramin bi takanta yayi ba.
Basu ce komai ba ganin tun yanzu ma Allah ya fara hukuntata tun kan aje can lahira, domin laifin daya fi ɓata masu rai shine sanadiyyar mutuwar Mahaifiyar Sadeeq da Haj Hauwa tayi, abun yasu hargitse ƙwaƙwalwarsu yasha masu kai haɗe da wani irin mugun-mugun mamakin Ɗan Adam a yanzu ace uwa ɗaya uba ɗaya amma duk da hakan sai ka cutar da ɗan uwanka?, to yanzu waye ma zaka yarda dashi ne?, kowa ka gansa kawai barshi da halinsa, kayi kuma takatsantsan da mutane, domin mutum mugun icce ne, zaiyi maka abunda baka taɓa tunaninsa ko hasashensa a rayuwarka ba, sai sadda yayi maka yankan baya ne kaɗai zaka gane waye mutum.
Daddy da kansa ya fara bawa Sadeeq da Sakina hakuri domin gani yake duk laifinsa ne, Doctor Halisa ma har ƙasa ta kai tana basu hakuri saboda irin gudunmawar data bawa Haj Hauwa wajan cutar da bayin Allah, da kyar Sadeeq ya iya kallonta ya yafe, amma kam yafiyar Mamah tunda ta riga ta mutu can idan akaje lahira sunyi Shari'a a can da ita.
Sosai ranar Halisa tayi kuka na nadamar abunda tayi da haɗin kan data bada. Sadeeq yaso a kama su Haj Hauwa amma Daddy ya girgiza masa kai ya ce, ya barsu da abunda sukai yanzu ba gashi ba ta fara girbar abunda ta daɗe tana aikatawa ba?, yanzu ba gashi ta haukace ba haukan daya tabbata bazata taɓa samun lafiya ba, tunda dama take bin Bokaye ai dole dama wata rana hakan zata faru da ita, gashi Mota tabi ta kanta.
Sadeeq ba kunya ya ce ma Daddy shifa bazai zauna a wannan gidan ba da Matarshi, zai koma dasu gidansa kawai domin wannan gidan yana sake tuno masa da abubuwan da suka wuce na ɓacin rai a baya, itama kanta Sakina taji daɗin abunda ya ce ɗin, dan bata jin itama zata iya zama a cikin gidan a yanzu.
Duk da hakan sai da Daddy yayi ma Halisa kyautar ban mamaki ta tafi cike da kewar su Sakina, domin da kyar suka rabu, saboda yadda sukai mugun sabo, Sakina na kuka ita na kuka, har abun yaso ɓata ran Sadeeq, danmi zatai kuka macuciya zata tafi?, shifa ya tsane ta daga ita har su Haj Hauwar baya buƙatar ganinsu, dama tasan dole su ƙullace ta tabbas tayi kuskure ba ɗan kaɗan ba a baya, da ace Daddy ya bari ma an kira hukuma da yanzu hukuncinta tasan zaman gidan yari ne, saboda ta bada gudunmawar kashe bayin Allah, Allah ya sota da rahima ne ma harta gane gaskiya tun kamin waje ya ƙure mata, su Haj Hauwa da yake taɓaɓu ne su ba gashi ba su waje ya ƙure masun kuma babu tuba, dan haka ita taita gode ma Allah.
Kwana biyu da komawar su Sadeeq gidansa soyayya suke zubawa kamar mi, Sakina taga yadda ake nuna soyayya zallarta, bata taɓa tunanin haka Sadeeq ɗin nata yake ba, gashi da barkwanci da iyalinsa da wasa da dariya ga nuna kulawa ga wata irin tsaftacciyar soyayya da yake gudanarwar a gidansa, domin a gabanta ne kawai yake nuna hakan amma ga wani shi mai wuyar sha'ani ne, Sakina har sallar godiya ga Allah tayi tana kuka tana godema Allah, domin bata taɓa kawowa zata samu Miji mai ƙaunarta kamar Sadeeq ɗin ba, wata irin rayuwa suke mai cike da farin ciki da ban sha'awa ga duk wadda ya gani.
Kusan kwana biyu da barinsu gidan Daddy ya kira Sadeeq wai an nemi Huda an rasa an gano ta kulle kanta a ɗakinta da kyar aka ɓalle ƙofar ɗakin sai dai an iske ta rataye kanta a jikin fankar dake sama, gawarta kawai aka iske, ita kuwa Haj Hauwa tana can Asibiti yaje dubata badan halinta ba ya bada kuɗi asibiti su ci gaba da kulawa da ita, domin bata iya koda ɗaga yatsanta ne ga ciwon hauka dake damunta.
Haka kawai mutuwar da Huda tayi tasa Sadeeq cikin halin ruɗani, mi yasa Huda zatai haka, tasan illar wadda ya kashe kansa kuwa?, ace tazo duniya a banza ta koma a wofi, ita kanta Sakina ta tausaya mata bata san hukuncin duk wadda ya kashe kansa kai tsaye wutar jahannama ce makomarsa ba?, kai shi yasa kaje ka nemi ilimin addini yafi ka zauna ka ce zaka nemi na boko kaɗai, kuma shi zaka fi bawa fahimmanci, to yanzu wannan zamanin anfi bawa bokon fahimci hakan na addinin, ta tabbata Huda bata da cikakken ilimin addini shi yasa ma harta yanke ma kanta irin wannan ɗanyen hukuncin.
Ranar wata asabar su Sakina suka shirya zuwa Funtua.
Sosai Inna ta cika da farin ciki marar adadi ganin ƴarta cikin jin daɗi da huta, ga irin mutunen data aura bata taɓa kawowa zata sami kamarshi ba.
Maami ita kanta sai jikinta yayi sanyi ganin irin mijin da Sakinar ta samu, Ma'u data haihu tana gidan har lokacin tana wankan jego, ita ma abun ya bata mamaki kamar ya kashe ta, sai da ta kira Maryam ta bata labarin komai, sosai sukai mamaki sunma rasa bakin magana, daya tashi tafiya kuwa kayan da aka kawo ma Inna da Abba Allah kaɗai yasan yawansu da kuɗin da aka narka wajan sayan su, kuɗi kuwa yaba kowannensu harda Maami da bata so amsa ba, haka dai ta amsa tana jin wani irin abu a ranta.
Daga nan su Sakina suka wuce garin Mahaifinta sune har Dutsenma, har gidansu Inna suka je, nanfa Sakina taga yadda suke wani rawar ƙafa akanta sunyi nan suyi can kamar zasu goyata, nanma saida yayi masu kyautar mamakin da suka ƙara ririta Sakinar sunma mance da korar karen da sukai mata, sai dai ta kallesu tayi murmurshi kawai, a ranar Kakarsu tayi kukan murna a ranar sai ta maida magana, suna cewa ƴaƴa mata ba komai bane, sai gashi yau arziƙin ƴaƴa matan suke ci.
Mahaifinsu Sakina ma sosai yayi farin ciki da alfahari da ƴaƴan nasa suka rabu cike da kewar juna, duk da dama ba sabawa sukai dashi ba, amma yanayin data gansa duk sai taji wani iri, danma Sadeeq bai barsa a haka ba, sai da ya tabbatar an kaisa asibiti mai rai da lafiya mai kyau, ya bar kuɗi masu yawan gaske da suka isa a duba lafiyarsa harma na abinci, ya kuma ce zai dawo ya ƙara duba yanayin jikin nasa.
Sakina sunyi waya da Humaira cewar zata zo har Katsina taga gidan Humairar amma yau sunyi dare ne bazai yiwu ace suje har Katsina ba, Humaira harda kukan shagwaɓa da yake Harun na gidan yasa Sakina katse wayarta tana mata zagi irin na wasa, ita ko dariya ta saki daga nan suka lula duniyar soyayya domin abunda ke ƙara kashe Harun tattare da Humaira shine shagwaɓa ga iya magana cike da jan aji da yanga, shi yasa duk ta gama da ɗan bawan Allah duk ya susuce mata.
A ɓangaren su Intee ko ya tara su Hammad ya masu nasiha kamar yadda ko wanne mai gida yake ma Matanshi biyu a lokacin daya ƙaro aure, haka ya zauna yayi masu mai shiga jiki, amma Maryam dai kallonsu kawai take wani bala'in kishi na taso mata.
Saima ganin lokacin da zo mata sallama dama tasan Intee ce uwar gida, tunda ita aka fara ɗaura aurenta dashi ita kuma aka fara kawowa gidansa, tana ji tana gani sai da yayi sati ɗaya a wajanta kamin ya dawo ɗakinta, kamar yadda yayi alƙawari ya shanye komai ya zage itama ya bata haƙƙinta kamar Intee ya nuna mata soyayyarsa wacce ta ƙarasa Maryam a kogin ƙaunarsa matuƙa gaya, shi ɗin ƙarshe ne ta ƙara mutuwa a sonshi da kishin mijin nata.
Wani irin zama suke na doya da manja, Maryam tayi-tayi ta ƙullama Intee wani abun da zaisa Hammad ya fara fushi da ita ko su samu wani saɓani amma a banza, wai man Ƙare, duk abunda ta shiya baya taɓa yiwuwa, hasalima koda sunyi faɗan da anje wajan kwanciya zasu shirya kansu ne da safe ka gansu kamar ma ba'ai ba. Maryam taƙi ta kwantar da hankalinta suyi rayuwa kowacce da matsayinta amma taƙi, har sun shafe wata biyu da aure amma Maryam taƙi ta aje makaman yaƙinta, shi yasa duk wadda ya ganta duk ta rame taƙi ta kwantar da hankalinta.
Akwai ranar da suka shiya suka tafi gida domin gaida Ummu dasu Abbi da Ammi, wajan Ummu suka fara shiga ranar Intee har kuka tayi saboda yadda Ummu ta nuna mata ita ɗin ba kowa bace a wajanta Maryam ce kawai ta ɗauka a matsayin surukarta amma banda ita, tana gani taja Maryam suka bar wajan suka barsu a Parlo, ita ma ta miƙe Hammad ɗin na sake bata hakuri ta nuna masa ai komai lokaci ne dashi, wata rana bazasu yi ba ai.
Sai da taje wajan Ammi ta samu farin ciki, duk da Ammi taga fuskarta cike take damuwa bata wani bata ƙofar faɗa mata ba, dan haka suka ci gaba da labari kawai ita da su Ameera dasu Hassan da suka shigo tarbarta suna munar ganinta, Hammad ya ɗan daɗe a wajansu kamin ya fice shida su Hassan yana ce mata da sunyi sallar isha'i zai dawo su tafi gida, ta bishi da to kawai.
Ranar sosai ta samu farin cikin ganin Ammi ɗin, kamar yadda ya ce ana gama sallar yazo ya ɗauke su suka koma gida kowacce ta wuce Part nata.
Sati ɗaya da zuwansu gida Intee ta fara wata rashin lafiya zazzaɓi mai zafi sai cikin dare kuma take yinsa, gashi bata cin kowanne irin abinci, ga wani irin mugun haske data ƙara da cika kota ina a jikinta ya murje, shi kansa gogan naku saida yaji ta canza masa, dole ya matsa mata da kyar suka je asibiti, kuma aka tabbatar masu da cewar tana da ciki ne na sati huɗu.
Zan iya cewa murnar da Hammad ya nuna Allah kaɗai yasanta, ya rasa inda zaisa Intee dan daɗi, motsi kaɗan zatai ya ce miye take so?, ko mi zata ci?, duk ya susuce mata, ita dai kallonsa kawai take ganin yadda yake nuna son cikin a fili.
Koda suka koma gida duk wani aiki ya ɗauke mata shi idan yana gidan da kansa yake mata, tun Maryam bata san da zaman cikin ba harta gane cewar ciki ne da Intee ranar ta shiga tashin hankalin ita bata samu ba ya akai wata zata