Tsanin Kaddara Complele Book Zahra Star.docx

Author :  Zahra Royal Star Category :  Read Hausa Novels

Chapter   32 / 40

93K to 96K   out of 118.4K words

gaske ne.

"Tom shikenan zanje na gyaran Allah ya baki lafiya to".

Murmurshi kaɗan Lare ta saki tana faɗin.

"Kai amma fa na gode miki yau, amma kiyi sauri domin yanzu nasan ya gama".

Amsawa tayi da to kawai tana binta da kallo harta fice daga wajan, haka kawai Nuratu ta sauke ajiyar zuciya tana jin kamar karta je ma, amma ganin tayi alƙawari yasa ta aje komai da take yi ta nufi Part ɗin Alhaji.

Lare na shiga ɗakinsu ta iske Laure na zaune tana ɗannar abinci hankalinta kwance tana kuma kallo, dan harda tv ƴar ƙarama a ɗakin duk wasu masu aiki dake gidan, amma sun san lokacin da suke kunnta suna kallo, idan ka saɓa lokaci kuwa ka zauna yin kallo to za'a cire tv ta ɗakinku shikenan har abada kuda ita, tvn ma saida Alhaji yasa baki aka saka masu, amma Haj Mansura da cewa tayi sangarta masu aiki kawai yake yi, ya za'ai ace ɗakin masu aiki asa AC da tv sai kace ba aiki ne ya kawo su ba hutu ne ya kawo su?, da kyar da suɓin goshi ya samu ta aminta da hakan, danshi mutum ne adali baya so yana tauye duk wani dake a ƙarƙashinsa.

Dariya kawai Lare ta kwashe da ita tana dafa hannu hakan yasa Laure ture abincin dake a gabanta tana haɗe na bakinta da kyar tsabar son jin gulma ta ce.

"Ke Lare kanki ɗaya kuwa?".

"Mtsww a'a kaina dubu ne kinji".

"A'a Allah ya baki hakuri, gani nayi kin shigo sai dariya kike yi ke ɗaya, hala akwai nasara ne ko yau?".

"Tabbas akwai nasara a wannan karan, domin yanzu hakama komawa zanyi inda zan tabbatar da abunda na shirya idan yayi, domin idan hakan ya tabbata to wa'innan jarababbun sun kusa barin gidan nan".

Ta ƙare maganar tana komawa da sauri Laure tabi bayanta tana faɗin.

"Ke ai dani za'aje wallo baza'a barni a baya ba".

Ta faɗa suna fita suka nufi Part ɗin Alhaji.

Sai dai abun mamaki suna zuwa suka iske Nuratu na sakkowa da wani irin sauri Hijab ɗinta a yamutse tana hawaye haɗe da sassarfar barin Part ɗin dan har garin sauri tana faɗuwa.

"A'a Lare anya kuwa yauma wannan shirin naki baiyi aiki ba gaskiya, da alama ta samu gudowa ne, kinga ni ai alama ce da bai mata komai ba guduwa tayi kawai Allah ya bata sa'a".

Lare bata san lokacin data kaima bango wani naushi ba, tana cije baki ta runtse idonta da masifar ƙarfi tana buɗe idon nata da yayi jawur na baƙin cikin yauma batai nasara ba, bata iya cewa uffan ba ta juya tabar wajan Laure na bin bayanta tayi shuru itama dan so tayi haƙarsu ta cinma ruwa a yau ɗin.

A wajan Nuratu da mugun gudu ta faɗa ɗakinsu bata iske Sadiya ba har lokacin tana ɓangaren masu kitchen da alama bata gama dasu ba.

Nuratu bata san lokacin data saki wani irin kuka ba, tana jin yadda gabanta ke mata wani irin zafi-zafi, dan ji take kamar ma ya shige ta ne ta samu ta gudu. Mi ke damun Alhaji ne?, miya shiga kansa?, anya yana cikin hayyacinsa kuwa?, a yadda ta iskesa gaskiya kamar akwai wani abunda ya shiga cikin kwakwalwarsa, Alhajin data sani bazai taɓa gwada yi mata fyeɗe ba.

Rufe idonta tayi da masifar ƙarfi tana girgiza kanta hawaye masu zafi na sakko mata, idonta na sake hasko mata lokacin data shiga ta iske sa riƙe da mararsa yana murƙususun neman taimako.

A lokacin Alhaji yayi kukan baƙin ciki da Haj Mansura bata nan bata ma ƙasar bare yaje ya sauke mata duk wata jaraba dake bijiro masa a yanzu, ya rasa inda zaisa kansa, danji yake kamar yaci babu tsabar yadda wutar sha'awar da yake ji tana sake ƙaruwa ma ba raguwa ba.

Yana cikin haka Nuratu ta shigo ɗakin da sallama, jin nishin mutum yasa Nuratu zabura tsoro ya rufeta, ganin Alhaji ne duƙe a ƙasa bata san lokacin data nufi inda yake ba tana kiran sunansa hankalinta a mugun tashe.

Juyawa zatayi ta koma ƙasa domin kiran wani ya taimaka ko asibiti ne azo a tafi da Alhajin, kawai taji ya kamo hannunta, abunda bai taɓa yi ba hakan bai taɓa faruwa ba, shi ɗin mai takatsantsan ne da duk wani al'amarin Mata baya shiga harkar kowacce Mace sai Matarshi kaɗai.

Zuciyar Nuratu na wata irin bugwa da ƙarfi ƙirjinta har wani ɗagawa yake ido waje ta waigo cike da masifar tsoro take kallon yadda Alhaji ya riƙe hannun nata.

Batai aune ba ta sake jin ya sake jawota ta faɗo kansa, mamaki fa ya kusa kashe Nuratu, ido waje take binsa da kallo zuciyarta na bugawa harta zarce misali, bata san lokacin data saki salati ba tana ƙoƙarin tashi amma ina ƙarfinta dana nashi ba ɗaya bane.

A mamakinta sai taji ya kira sunanta dana Haj Mansura yana wani shinshinar wuyanta, domin shi harga Allah hatta sallamar data yi sai yaji kamar muryar Haj Mansura ce, hatta yanzu da take a jikinsa ganin fuskarta yake kamar Haj Mansura.

Dan hakane ma ya sake bada ƙaimin ɗaukarta kamar baby ya nufi gado da ita, Nuratu zan iya cewa kusan suma kawai tayi tama kasa taɓuka komai wani irin zazzafan kiss haɗe da da wani irin soyayyar da tunda Nuratu take bata ganin irinta daga ɗa namiji ba take gani a yanzu a wajan wadda ba muharraminta ba yana ƙoƙarin kasancewa da ita, wani irin yanayi yake ƙoƙarin kaita wadda ƙwaƙwalwarta bata taɓa zuwa ba.

Gaba ɗaya jikinta yayi mugun yin sanyin da bai taɓa yi mata shi ba, tunda take bata taɓa jin ko ganin inda aka sha gaban Mace ba sai a ranar sai a wajan Alhaji daya kusan sumar da ita da zazzafar soyayyarsa mai hargitsa kwanyar mutum, wani irin kuka marar sauti Nuratu ta saki jin yadda yake damƙe Boobs ɗinta yana yamutse su son rashin, zuwa lokacin gaba ɗaya kayan dake jikinta ya janye su daga duk wani abubuwa dake jikinta, amma bai cire su daga jikin nata ba, sai ya ɗage su kawai yana yin wasa da duk abunda yaci karo a jikin nata, jikinsa shima kansa rawa kawai yake so kawai yake ya kasance da Mace a lokacin domin har wasu hawaye yake fitarwa a cikin idonsa.

Nuratu ta kasa kwace kanta duk yadda taso yunƙurawa ta tashi ta gudu amma abun ya gagareta, tana jin lokacin da yake wasa da al'aurarta da abar girmansa wacce Nuratu take jin tudun girmanta wadda ta tabbatar ya shigeta a lokacin kasheta zaiyi, domin koda Sagir yayi mata fata-fata tashi bata kai koda kwatar ta Alhaji ba da take jinta kamar ƙaton Maciji, sosai yake wasa da abar girman nashi da kasanta wadda hakan da yake kawai yasa shi sakin kukan da bai shirya ba, tun bai shigeta ba yake jin wani bala'in daɗin da tunda yake kasancewa da Mace bai taɓa jin irinsa ba sai yau, jikinsa na rawa kamar wadda aka jonama nepe, ji tayi ya saki ƙaramin ihu yana ƙoƙarin danna mata ita ta shiga da ƙarfi, Nuratu bata san lokacin data hautsina ba tana tattare gaba ɗaya ƙarfin daya rage mata sai lokacin Allah ya bata sa'a ta hankaɗesa daga jikinta ta miƙe jikinta na rawa ta jawo Hijab ɗinta da ita ce kawai ya samu nasarar cirewa daga jikinta tasa ta a jirkice, domin dama dogowar riga tasa shi yasa daya tashi ya ɗage ta sama bai sha wahala ba wajan yin duk wani abu da ita.

Wani irin kallo yake binta dashi yana kwance yaraf akan gado jikinsa ya saki domin wasan da ya rinƙa yi bai shigetan ba na tsawon lokacin ma a hakan ya samu natsuwa kaɗan, tabbas ya fahimci wacece yasu afkamawa hawaye ne yaji suna bi masa fuska, cike da wani irin baƙin ciki haɗe da nadamar mi yasa yayi haka?, wani abu yasha ne yau?, amma ai yasan baya shan komai shi?, ko dai sha'awarsa ce ta motsa yau ɗin?, tabbas kota tashi a yau ɗin ai ba abun mamaki bane, domin rabonsa da Mace kusan wata huɗu yau tunda Haj Mansura ta ɗauki ƙafa ta tafi ƙasar waje kusan watanta huɗu yau, ai ya ɗaure ma, koma miye ita taja masa, ƙifa kansa yayi a tsakiyar gadon da yake kwance yana sakin wani irin kuka kamar ƙaramin yaro.

Wata irin ajiyar zuciya ta sauke tana son manta komai daya waƙana a tsakaninsu da Alhaji tunda Allah yasa bai kasance da ita ba, ta samu ta gudo, so take ta mance da komai amma data runtse idonta abunda ya faru a tsakaninsu take gani, wasu irin hawaye ne suka shiga zubo mata tana takaicin kanta da har ta aminta da zuwa Part nashi a yau ɗin, tuhumar kanta ta fara yi tana fashewa da kuka mai sauti, can wata zuciyar ta ce mata ƙaddara kawai abunda taji cikin kanta kenan, sai ta shiya share hawayen dake zubo mata kamar an buɗe fanfo, ta shiga sauke ajiyar zuciya.

Tashi zatayi taji ƙasanta ya amsa sai kace da gaske ya shigeta gaba ɗaya, girgiza kanta tayi tana jin zafi a wajan kaɗan-kaɗan, dan haka da sauri ta shiga toilet ɗin ɗakin nasu ta haɗa ruwan zafi ta gasa jikinta ta tsaftace jikinta tayo alwala ta fito.

Lokacin da Sadiya zata dawo har bacci ya fara ɗaukarta a ƙasan data gama sallar, sai da Sadiya ta tayar da ita ta farka tana bin Sadiya da kallo, kenan da yanzu Sadiya ce taje Part nashi itama abunda ya faru a tsakaninsu zai iya faru da ita ko?, ƙilama ita yayi mata sanadiyyar butulcinta, gara ita ta taɓa sanin Namiji butulcin nata ya rigida ya tafi.

Bata san hawaye take ba sai da taji muryar Sadiya hankalinta tashe take faman tabbayarta lafiya.

Da sauri shiga girgiza kanta tana shanye duk wata damuwa dake akan fuskarta ta ƙaƙalo murmurshin dole ta ce.

"Ke kaina ne fa ke ɗan ciwo Sadiya shi yasa".

"A'a fa Aunty Nuratu kanki na ciwo sai kuma ki kama hawaye?, ai magani zaki sha kawai bari na baki ina dashi maganin ciwon kan".

Sadiya ta faɗa tana miƙewa daga inda Nuratun take taje ta ɗakko mata maganin, ta bata tasha bacci mai nauyi ya ɗauketa.

Tun lokacin da abun ya faru Nuratu ta fara wasu ƙananun rashin lafiya yau ciwon kai gobe zazzaɓi, ga wani irin bacci da yanzu kuna zaune da ita kuna labari sai gaji ta shuru ta ɓingire da bacci, ga wani irin hasken fata data ƙara ko ina nata ya ciko bare boobs ɗinta da suka ƙara kunbura, canjin da take samu a jikinta da ɗabi'un da bata yi a can da baya, yasa ta fara zargin wani abun daban.

Hatta Sadiya ta kasa hakuri ta shiga tuhumarta kwanaki biyu wadda har ta furta mata kalmar kamar wata mai ciki, dan cikin Intee ma kusan abunda ta gani ne harta gane cewar Nuratun nada ciki, wannan abun ba ƙaramin faɗa ya haɗasu ba, domin Nuratu saida tayi mata kaca-kaca wai dama zata iya zarginta tayo ciki babu aure?, da kyar ta bata hakuri, amma fa har lokacin tana zargin anya kuwa?.

Ita kanta Nuratu wata rana kusan sati biyu tana fama da rashin lafiyar kuma sati biyu kenan da yin abun a tsakaninta da Alhaji tazo wucewa ta babban parlon gidan taji wani wa'azin Malama Juwairiya a cikin Tv dake kunne a parlon tana yin wani jawabin daya ɗauki hankalinta, hankalinta kuma yayi mugun tashin da bata san lokacin data je ta samu Sadiya da maganar suje Kyamis zata sayo abun auna ciki su gani, sosai Sadiya taji gabanta ya yanke ya faɗi, tabbas tasan Nuratu bazata taɓa aikata zina ba, amma dai bari suje su gani ɗin.

Sunje kyamis babu wadda yasan sunje sun dawo a ɗakinsu Nuratu ta shiga toilet tabar Sadiya a tsaye tana jiran fitowarta.

Da mugun gudu ta fito daga toilet ɗin har tana bange Wacce ke kusa da ita, hankali a tashe ta riƙe ta tana kallonta cike da mamaki, sai kuma ta dubi ƙofar toilet ɗin jikinta na rawa itama tana dubanta bakinta na kyarma ta ce.

"Nuratu ba dai abunda muke zargi bane zai tabbata?, dan Allah ki ce min ba haka bane?".

Jikin Nuratu na rawa hawaye na mata zuba na tsananin ruɗani da razani, ƙirjinta na ɗagawa ta dubi Sadeeya dake riƙe da ita da kyar ta iya fisgo magana a bakinta ta ce.

"Na shiga uku na Sadiya wallahi ciki ne dani, wadda babu aure aka same shi, Sadiya na bani na shiga uku".

"Innalillahi wa'inna ilaihir raju'un Nuratu cikinne dai da muke zargi?, yaya za'ai ace Mace ta samu ciki namiji bai kusance ta ba?, saboda nasan halinki baza taɓa iya aikata ɓarna mafi muni irin wannan ba".

Girgiza kai Nuratu tayi tana haɗe wani zazzafan maiyau daya tarar mata a maƙoshi ta ce.

"Cikin nan na mai gidan nan ne Sadiya, ko na rantse bazan kaffara baaaaaaa".

Sadiya ji tai kanta na neman tarwatsewa wata muguwar hajijiya ta rinƙa ji tana neman kayar da ita, wani irin sauri Sadiya ta rufe ma Nuratu baki da tafin hannunta tana girgiza mata kai hankali a tashe ta dube ta tana zare ido waje ta ce.

"Nuratu mi kike ƙoƙarin cewa ne wai?, kin san illar furucin da kike faɗa kuwa?, kin san illar da zakiyi ma rayuwarki mudun Matar gidan nan taji kina ikirarin ƙaƙabama mijinta cikin shege, mijin da take mugun kishinsa da sonshi kamar ya zautata, matar da kin kalli yanayin yadda take mahaukacin kishin mijin nan nata zaki san babu abunda bazata iyayi ba akansa, kin manta wacece Haj Mansura ne Nuratu wai?. Tayaya, tayayama za'a ce shine yayi miki ciki?, mutunan dake da takatsantsan da duk wani al'amarin Mata, saboda yasan halin Matarshi da bala'in zafin kishi. Bazan taɓa yarda da wannan shirmen naki ba Nuratu ki san waye yayi miki cikin nan dake a jikinki".

Nuratu kanta a ƙasa tana duban abunda tayi awan cikin dashi yadda ya nuna tabbas shigar ciki ne da ita, shi yasa kuma a kwanaki biyun take fama da rashin lafiya iri-iri, rashin lafiyar kuma zam irinta masu shigar ciki ƙarami da suke fama da ita ce, shi yasa hankalinsu ita da Sadiya yayi mummunan tashi har suka je kyamis mafi kusa suka sayo abun awan ciki a gida Nuratu ta ɗebe jininta kuma tabbas ya nuna shigar ciki ne da ita.

Jan majina Nuratu tayi tana ɗago kanta hawaye na mata zuba har lokacin ta dubi Sadiya, sai kuma ta saki ƴar robar awan dake hannunta ta kamo hannun Sadiya da har lokacin take cikin zallar mamaki kamar zai karta, Nuratu cikin muryar kuka ta ce.

"Wallahi Allah Ƙanwata Sadiya ba ƙarya nake ba. Akwai abunda ya faru cikin wani dare wadda bazan taɓa mancewa dashi ba, tabbas Alhaji Ahmed bai kusance ni ba, amma tabbas al'aurarshi ta taba farje na, yana goga min al'aurarshi a farje na, kuma naji wani wa'azi ance shi Maniyi gudu yake kamar ruwa, ciki zai shigar Mace mudun shi namiji yana wasa da al'aurarshi a cikin farjen Mace ba tare da ya shige ta ba, a wannan daren Allah ne ya ƙaddara bazai kasance ni ba, saboda da kyar na kwace kaina daga hannunsa, tabbas akwai abunda akai ma Alhaji Ahmed har ya shiga wannan mummunan yanayin. Banji haushinsa ba saboda kwata-kwata baya cikin yaccinsa, Sadiya amma tabbas yasan abunda ya faru tunda safiyar washe gari na lura yana bina da wani kallo wadda na kasa gasgata na miye ne?, har lokacin dana fara ciwon nan na laulayi ban farga ba ke ce kika fara rurar dani cewa rashin lafiyar da nake yi kamar ta masu sabon shigar ciki ƙarami, lokacin hankalina ya tashi kinfi kowa sani, na rasa a ina na samu shigar ciki sai da jiya na saurari wa'azin Malama Juwairiya naji komai tabbas sai lokacin nasan zan iya ɗaukar ciki saboda abunda ya rinƙa min"

"Innalillahi wa'inna ilaihir raju'un, wacce irin ƙaddara ce wannan?, yaya zamuyi da cikin nan, kin san ko karan hauka ya cije mu bazamu taɓa fitowa fili mu ce wannan cikin na mai gidan nan bane kin sani, munfi kowa sanin Haj Mansura zata iya sakawa a ɓatar damu a daina jin ɗuriyarmu a duniyar nan mudun tasan abunda ke faruwa".

Wata irin haɗiyar zuciya Nuratu tayi tana sake kallon Sadiya hawayen tausayin kanta da na Ɗiyarta data baro a can gidansu na rufe mata jiki.

"Sadiya Intee nake tausayi batai sa'ar uba ba, sai gashi nima ina son jefa rayuwarta cikin wani garari, Sadiya gidan aikin nan kawai ya rage mana inda muke ci muke sha, Sadiya dole zan bar gidan aikin nan namu na tafi can Rimaye gida".

Da wani irin sauri Sadiya ta dubi Nuratu ido waje ta ce.

"Yaya zakiyi da cikin nan a Rimaye iyee Nuratu?, kin san kuwa illar hakan da kike sonyi, mi yasa bazamu zubar dashi a nan ba, ba sai kowa yaji ba?".

Da sauri Nuratu ta shiga girgiza kanta wasu hawaye masu zafi na sake zubo mata, bayan hannunta tasa ta ɗan share hawayen kamin ta ce.

"Bazan iya zubar da cikin nan ba Sadiya da ubanshi a raye, kina ganin yadda suke neman haihuwa tunda suka haifi Hammad basu sake samunta ba, nasan zuciyar mai gidan nan yana son haihuwa sosai, Matarshi ce taƙi yarda ya je yayi wani auran wata ƙila rabon haihuwar na wajan wata, amma taƙi gane hakan, waya sani ma rabon wannan cikin yana gaf kusa da zuwa duniya ne shi yasa wannan abun ya faru da ni".

"Nuratu wai kin san abunda kike faɗa kuwa?, so kike ki lalata rayuwarki data ƴarki ki ɓata gobenki dana Intee?, mi yasa baza'a zubar dashi ba tunda dama ba'a same shi ta hanyar aure ba".

"Amma ai bisa tsautsayi da ƙaddara aka sameshi, bamu da laifi gaba ɗayanmu daga ni har Alhaji Ahmed ɗin, mai babban laifin ma ita ce Matarshi, data bari yaje yayi wani auran da duk hakan bata faru ba"

32 / 40