Author : Zahra Royal Star Category : Read Hausa Novels
ni har gida ya nemi amincewa ta"
"Kaiiii dan Manzon Allah Habiba?"
Ummi ta faɗa da zallar murna da mamaki.
"Wallahi kuwa Aunty Ummi"
"Wayyo Allah wallahi Allah naji daɗi, nayi miki murna kinyi dacen miji kema, sai dai fa yana da mata shima ko?"
"Eh matarshi ɗaya"
"Yo miye a ciki kema kawai ki shige ai Allah ne ya ce suyi"
"Dalla can, kin san ke Mubeen saurayi ne, shine harda wai yo miye ko?"
Ummi ta faɗa tana jefama Maryam wani kallo.
Dariya Maryam ta saki ta shaƙiyanci tana cewa.
"Nawa ni ɗaya bahh, zan ɓare abuna a leda"
Dariya suka saki a tare suna kaima Maryam dukan wasa ta miƙe tana zillewa.
Sosai suke hara har dare ya suma yi, nan suka fara shirin tashi dan Doctor Nuran ne Habiba ta kira zai maida su gida, daga nan Maryam ta ce su rage mata hanya da yake duk hanya ɗaya ce.
Sosai fa Ummi ido ya raina fata harda kukanta da kyar ta iya bari su Habiba suka tafi, suna tafiya ta zube akan kujera jinta ita ɗaya kamar mayya sai kuka kawai ta saki ita ɗaya......
PAGE 62
*UMMI POV*
Tunda Ummi ta kife a cikin kujera tana kuka bata san lokacin daya shigo parlon ba, ya tsaya a kanta yana kallonta sosai, murmurshi kawai ya saki yana girgiza kansa.
Ummi kam sai dai taji ƙamshin turarensa haɗe jin anyi sama da ita kawai.
Ɗaukarta yayi kamar baby yana nufar bedroom ɗinta da ita.
Ai da wani sauri ta wastsake tana mutsi-mutsin ya sauke ta.
"Ki natsu ko wallahi na sake ki ƙasa"
Taji saukar muryar nan tasa.
Ai da sauri tasaƙalo hannunta gaba ɗaya a wuyansa ta riƙe shi sosai tana faman satar kallon fuskarsa haɗe da murguɗa masa baki.
Ɗaki ya kai ta yana shinfiɗeta akan bedding kamin ya dubi cikin idonta, da tayi saurin ɗauke kanta daga kallonsa tana turo baki.
Murmushi ya saki na gefen baki yana kauda kansa kaɗan, Ummi kam juyowar da zatai kawai tajisa sosai a kusa da ita batai aune ba taji saukar tattausan laɓɓansa akan nata, ya haɗe bakinsu waje ɗaya.
Ido Ummi ta zaro zuciyarta na bugawa da masifar ƙarfi kamar zata fito daga ƙirjinta.
Ai Ummi bata san lokacin data roƙo wuyansa ba da duka hannunta, gama ɗaya saita faɗa jikinsa.
Wani irin rikitaccan kiss yake ma bakinta, mai gigita kwakwalwar duk wadda ake mashi. Tunda take bata ɓata tsintar kanta a irin wannan yanayin ba. Ƙarin daɗawa ma shi nashi na daban ne, kai komai na Jamilun daban ne, dan wata irin tsotsa yake ma bakinta mai tafiyar da hankali, ya hautsina mata kwanya kwata-kawata ta gama tafiya wata duniyar.
Ya daɗe yana gigita ɗiyar mutane kamin taji ya saki bakinta yana binta da wani irin rikitaccan kallo.
Ganin yadda ta ƙanƙamesa tana sakin wata irin ajiyar zuciyar jikinta yayi mugun mutuwa sai sauke lumfashi take akai-akai kamar wacce tayi gudun tsere.
Murmurshi ya saki mai sauti yana lakace mata hanci cike da tsokana ya ce.
"Kwaɗayayya kawai, kina so ki cinye min baki"
Ai wata kunyar duniya ce ta rufe Ummi, dan tabbas ita kanta bata san lokacin ma data fara mayar masa da martani ba. Ƙasa tayi da kanta da sauri tana yin kamar zata sakar masa kuka da wata irin shagwaɓa mai ɗaukar hankalin wadda ake ma ita ta ce.
"Yo ba kai bane"
"Ni ne mi ne?"
"To ni..
Ji tayi kamar zai sake haɗe bakin nasu ne waje ɗaya, saboda yadda ya wani matso da fuskarsa sosai gaf da tata, yasa ta yin shiru tana rufe idonta da sauri, dariya ya saki yana sake ɗaukarta cakk ya nufi toilet da ita.
Ai Ummi bata san lokacin data ce.
"Malam ina...
Maganarce ta maƙele jin ya ɗora ɗan yatsansa akan bakinta yana duban cikin idonta da idonsa masu matuƙar tasiri a jikinta ya ce.
"Bana son sunan nan kin sani, idan kika sake ko hmmm"
Shiru tayi na ɗan wani lokaci zuwa can ta ce.
"To kayi hakuri amma ka sauke ni please"
"Baki isa ba Allah da kaina zan miki"
"Na shiga uku mi zaka min?"
Ta faɗa da wani irin sauri kamar zata sakar masa kuka.
Murmurshi ya saki kawai ya idasa toilet ɗin da ita.
Ummi duk noƙe-noƙe ta da kukan shagwaɓar da take masa ya ƙyaleta amma ina sai da yayi masu wanka a tare, Ummi taga haza kawai sai dai ta rufe idonta, ya gama jagwalgwalata a wajan wankan ma duk ya gama ruɗewa da ganin surar da Allah ya zuba ma Ummi ɗin, dan Ummi sosai take da diri irin na manyan mata masu aji, shi yasa ko a nan da kyar ya iya kauda kansa, amma kam boob's ɗinta sunsha jagwalgwala kamar mi, dan har saida suka fara mata zugi ta fara sakar masa kukan shagwaɓa harda hawaye, sana ya kyaleta haka nan yayo masu wankan a tare ya naɗo ta a towel suka fito.
Ummi fa taga abu dan da kansa ya shirya ta idonta na a rufe ya shafa mata mai da turare da duk abunda ya kamata, ita kanta Ummi mamaki take yi kamar zai kashe ta, kai idan taji cewa Mlm Jamilu ne yake haka zata iya rantsuwa da al'qurni cewar bazai iya haka ba.
Ya saka mata Hijab ya tayar da ita tsaye sukai sallah raka'a biyu a nan ne yayi mata tabbayoyi game da addini sosai ta saki jiki ta basa amsa duk da kanta a ƙasa yake, dan ita kam yanzu tsoro ma yake bata.
Suna gamawa ya sake ɗaukarta zaiyi parlo da ita da kyar Ummi kamar zata saki kuka ta ce.
"Please Mlm.....
"Shittttt. Kin san Allah idan kika sake ce min Mlm ɗin nan ko?"
Da saurinta ta ce.
"Shikenan wallahi na daina Nurulhayat sauke ni to please zan iya zuwa da kaina fa ko ina"
Sauke ta yayi yana nuna mata hanyar da zasu fita ya ce.
"Ɗan ƙara mai-maita sunan da kika kira ni dashi"
Murmurshin gefen baki itama ta saki tana yin gaba abunta ta ce.
"Nurulhayattttt"
"Woow"
Ya furta yana bin bayanta.
Shi yayi mata jagora har izuwa babban parlon Mommi.
Suna shiga Ummi ganin parlon cike yake da ƴaƴansa manya harma da maza gaba ɗaya ahalin gidan ne zaune a parlon, Mommi na zauna itama.
Ai sai Ummi taji kamar zata nutse dan sosai taji yadda ido ke yawo a kanta, wani iri ta fara ji.
Sai yanzu ne ta ƙare masu kallo.
Tana jin lokacin da Mommi ta miƙe da kanta ta jawo ta har kusa da ita da zaunar da ita.
Sauran kam ko tari basu yi ba.
Garama Hanan data shiga mata barka da dare.
Mommi ce ta dubi babban cikinsu wato Fu'at tana cewa.
"Baku iya gaisuwa bane?, ko baku ga Auntyn taku ba?"
Ta faɗa tana binsu da kallo babu wasa akan fuskarta.
Da kyar ya iya buɗe baki yayi mata barka da dare, sai kuma ɗayan wadda Ummi taji ana kira da Muhamud shima yayi mata barka da daren, da kyar take amsawa itama tana duk wani iri, dan sosai suka girmeta dan zasu kai sa'annin Ya Muhammed nasu.
Ummi sosai ta hangi Fu'at latsa wayarsa kawai yake yi, sosai kuma yake kamanni da Mahaifinsa, hali kam kamar ma shine ɗin a zaune, komai nasa ya gama ɗakkosa da izzar nan da ji kai.
Gyaran muryar da Jamilu yayi ne kowa ya maida hankalinsa gareshi, dan sun san Abbey ɗin ba wasa gare sa ba, akwai lokacin wasa kam amma sun san yanzu tunda ya tara su sun san magana ce mai mahimmanci sosai da zasuyi.
Ya buɗe taron da addu'a sai ya fara gabatar masu da Ummi, ya kuma masu gargaɗin matarshi ce yanzu dan haka dole ne su bata girmanta na zama matarshi da tayi, ko banza taci arziƙin auren ubansu da take yi. Sai Ya dawo akan Mommi yana mata godiya da jinjina wajan namijin ƙoƙarin da tayi, ya shiga sanar ma da Ummi mahimmancin matarshi, ya shiga gaya mata yadda ya ɗauketa bai haɗata da kowa ba, idan har tana son zama dashi da farin cikinsa, dole tayi mata biyayya tabi ta sauda ƙafa, ta ga dai yadda tayi wajan auro ta, da ace bata amince ba ko ta tayar da hankali ta nuna hakan bazai yiwu ba, tofa da yanzu wata maganar ake ba wannan ba, dan haka sosai ya nuna mata mahimmancin uwar gidansa dole ne tabi ta idan tana son zaman lafiya da farin ciki a cikin gidansa.
Itama Mommi kuma ya ƙara da ce mata ga Ummi nan ɗiya ma ce a gare ta, ta riƙeta da amana, tunda ita ce tafita sanin waye ma Jamilun. Sosai yayi masu nasiha mai shiga jiki daga nan ya ce ma su Fu'at kowa zai iya tashi ya tafi.
Kusan gaba ɗaya suka miƙe mazan suka fice waje zuwa part ɗinsu matan ma sai da safe sukai ma Mommi da kuma Aunty Ummi suka fita suma suna nufar part ɗinsu dake jikin na Mommi dan akwai ƙofar ma da zata fitar da kai ka shiga part ɗin ƴan matan gidan.
Koda suka tafi sosai ya ƙara masu Ummi da Mommi nasiha kamin ya ce ma Ummi taje part ɗinta zai zo daga baya.
Tashi tayi a hankali jiki a sanyaye tana ma Mommi sai da safe.
Tana fita Mommi ta miƙe tana haurawa sama binta yayi a baya yana murmurshi yasan dole dama zata yi fushi amma yasan bazata taɓa nunawa a gaban kowa ba sai akansa shi ɗaya.
Koda ya isa ɗakin iske ta yayi ta kwanta tana basa baya haɗe da faɗa masa yaje ga amaryarsa mana, itafa ba komai.
Nan kuwa ƙarfin hali kawai take tana dannewa dan ita kaɗai tasan miye take ji.
Bai bar bedroom ɗin nata ba sai da ya tabbatar ya rarrasheta kamin ya bar part ɗin nata.
Yana fita Mommi ta tashi zaune tana dafe kanta saiga hawaye na sakko mata, tana bin inda ya saba kwanciya da kallo. Tsawon shekaru da aurensu basu taɓa raba shinfiɗa ba sai yau.
Sosai take hawaye tana koma ta kwanta inda ya saba kwanciyar, tana jin wani zafi-zafi har cikin ranta.
Sosai daren ranar batai wani baccin kirki ba, ganin ta raba dare tana fama da ƙuncin zuciya ne ga shaiɗan dake son fara mata huɗu ba yasa ta miƙewa tana korar shaiɗan ta shiga toilet ɗin bedroom nata ta yo alwala ta zo ta shinfiɗa sallaya ta kabbara sallah, sosai tayi salloli masu yawan da ita kanta bata san iyaka nawa ne tayi ba, tana gamama kuma ta ɗakko al'qurni mai girma shima ta fara karantawa, sosai hakan da tayi sai ya rage mata mugun kishin mijinta daya addabe ta, dan a nan ta zube ta kwanta wani bacci mai daɗi mai cike da kwanciyar hankali ya ɗauketa bata ma sani ba.
A wajan Ummi ma tana komawa kai tsaye bedroom nata ta nufa tana saurin kullesa da wani key data gani an ajiye a gaban madubi.
Harda su sauke ajiyar zuciya tana zare Hijab ɗin dake jikinta ta cire kayan dake jikinta tasa wata rigar bacci marar nauyi ta shafa Humra ɗin nan da Aunty Ladidi ta bata ita a lokacin dama ta ce mata wannan sai idan taje gidan mijinta zata rinaƙa shafa ta, ba'a shafata a waje.
Ta shafe jikinta ko ina lingu da saƙo, ta ɗakko wani miski mai masifar ƙamshi irin na saudi ta shiga shafa shi a ƙasanta nan ma lingu da saƙo ta tabbatar ko ina yaje kamin ta haye gado tana sauke lumfashi, tana kwanciya kuwa wani bacci mai daɗi ya fara fisgarta.
Can cikin baccinta taji kamar mutum ne a kusa da ita.
Bata san sadda ta buɗe idonta ba tana binsa da kallo dan sosai ta ganta ɗare-ɗare akan jikinsa a kwance.
Tunani ta fara taya ya shigo ɗakin?.
Wani abu ya raɗa mata a kunne wadda yasa Ummi turo baki tana masa ƙunƙuni.
Yana iya ganin fuskarta kaɗan ta cikin ɗan hasken dake bedroom ɗin.
Ƙara kawo bakinsa yayi dai-dai kunnanta ya shiga raɗa mata wani abu ai da sauri Ummi zata miƙe zaune harda basa haƙuri, kamin ma ta idasa kalmar ban haƙurin taji ya rufe mata baki da nasa bakin ya haɗe bakinsu waje ɗaya, ai sai Ummi akai lakwas ana amsar sakwanni.
Tunda Ummi take bata taɓa amsar sakwanni masu rikitar da kwakwalwa da ruhin mutum irin wa'inda Jamilu ke aika mata su ba, sosai ya hautsina mata lissafi, kai ko a karatun littatafai bata ɓata cin karo da salon nashi soyayyar ba, kai shiɗin ƙarshe ne, ta shaida hakan a wannan dare, dan kam yadda yake tafiyar da ita cike da hankali babu sauri ko garaje, komai cikin wani irin rikitaccan salo mai rikita kwakwalwar mutum haka ya rinƙa tafiyar da Ummi. Ummi kam tsabar yadda take amsar sakwanninsa wani kam kasa ɗaukar abun tayi ta fara sakar masa kukan, da shi kuma ya sake gigita tasa kwakwalwar, dan wani ƙarfin ƙara ƙaimin yin abunda yake mata yake kukan nata.
Ummi bata sha wahala a wajansa ba amma kam Boob's ɗinta da bakinta sai zugi suke mata, dansu kam sunsha matsa da tsotsa kamar zasu cire haka ta rinƙa ji, amma da aka zo babbar harka kam cike da ilimin abun ya rinƙa tafiyar da Ummi, bai sha wahala ba wajan shaigarta, dan a hankali a hankali ya rinƙa bi har ya samu ya shige hanyar tasa, duk da haka Ummi ji tayi kamar ansa reza an yanka wajan, dan kuka sosai take masa tana yakoshinsa.
Shi kam gyaran jikin da akai ma Ummi na ciki da waje shiya ƙara gigitasa harda hawaye da wani irin gurnani ya rinƙa sakar ma Ummi ɗin, albarka kuwa a ranar Ummi tasha ta kamar bazai daina ba.
A daren sai da komai ya lafa dan kusan rabin daren suka raba babu bacci, kuma a daren sai da ya tabbatar ya gasa ta sosai da sosai, ta yadda da safe bazata sha wahala ba.
Bayan ya gama kimtsata ya rungume abarsa suka koma bacci, duk da sai kukan shagwaɓa take masa tana masa rigima iri-iri, ita kanta ma bata san haka ta iya rigima da shagwaɓa ba sai a ranar.
Washe gari da kyar ya tashi Asuba, ya tayar da ita, da kansa ya kaita toilet yayo mata alwala da kansa ya ɗakkota kamar baby ya shinfiɗa mata abun sallah ya barta shima ya fice Masallacin dake cikin gidansa. Yana fitowa kuwa yaga su Fu'at suma sun fito, dan ƙa'idar gidansa ce sallar Asuba dole ne ka tashi, da haka Mommi da kuma shi Abbeyn nasu suka horar da ƴaƴan nasu, a tare suka yo sallar sai da gari ya fara haske suka dawo gaba ɗaya dama kuma haka suke yi.
Kai tsaye part ɗin Mommi ya shiga sai da ya fara ganin lafiya lau ta tashi, dan har ta tado su Hanan sun fara aikin safe, dan basu da wata mai aiki a gidan, Mommi ce ta ce tana da ƴan mata ai babu wata mai aikin da zata ɗakko, suma wata rana ai aure za'a masu.
Shi yasa sunma saba komai na gidan a tsari yake ba'a wasa.
Yana dawowa part ɗin Ummi, ya isketa kwance akan abun sallah bacci mai nauyi ya ɗauketa.
Da kansa ya ɗauketa ya maida ita akan bed ya kwantar da ita.
Da safe ma ya rigata tashi da kansa ya sake ɗaukar ta yayo mata wanka, sai dai kawai Ummi taji ta a ruwan zafi, tun tana masa kuka da noƙe-noƙe bata so, harta bada kai bori ya hau, danya gaya mata shi haka ya saba wanka a tare da Iyalinsa, komai basa rabawa, dan haka itama dole ta koyi yadda yake tafiyar da rayuwarsa da iyalinsa.
Ba laifi Ummi ta ɗan samu dama-dama amma har lokacin ƙasanta na mata zafi, dan da kyar ma take iya tafiya, saita daure.
Lokacin da zasu fito parlo Hanan ce ta kwankwasa ƙofar parlon ta kawo masu breakfast da Mommi tayo masu.
Sosai Ummi ta tarbi Hanan da sakin fuska suka gaisa ta shiga gaida Abbeyn nata dake zaune yanzu akan kujera yana latsa wayarsa yadda kasan ba shi ba, sai Ummi taga ya koma mata zam Mlm Jamilun data sani a school ba wasa akan fuskarsa, ko dan gaya Hanan a wajan? ne Oho. Ummi saita taɓe baki tana jan Hanan da fira.
Da kyar Hanan ta saɓe ta koma tabarsu.
Tana fita ya taso wajan darning table ɗin yana jawo Ummi ta faɗo akan cinyarsa ta zauna tana bin fuskarsa da kallon mamakin yadda idan ya canza saika rantse bai taɓa dariya bane, idan kuma yana a gabanta saika rantse bashi bane nan ma.
Wani kalar kallo yake binta dashi yana cewa.
"Ke baki tausayin bawan Allah ma ko?, kin barni da yinwa shine ma kika biye ma Hanan kuna labarinku?"
Murmurshi ta ɗan saki, dan daga jiya zuwa yau ya koyama Ummi rashin kunya, dan yanzu kwata-kwata bata jin wannan nauyin nashi, sosai take sakar masa jiki, dan jiya kam ya koya mata karatun da ba wani mahaluƙin daya taɓa koyar da ita sai shi ɗin.
"Am so sorry Nurulhayat, bari na zuba maka yanzu"
Ta faɗa tana neman miƙewa da sauri ya maido da ita a jikinsa yasa hannunsa a ƙugunta ya riƙe yana kallon cikin idonta, da wani irin salon kallo wadda yasa Ummi jin wani abu har cikin jininta, batai aune ba kawai Ummi sai dai taji ya haɗe bakinta da nasa, sai da ya tabbatar ya shanye man leɓen data shafa a leɓenta tukunna ya sake ta.
Ummi na jan lumfashi ta dube sa haɗe da masa hararar wasa.
Abincin ta zuba masa.
A tare suka rinƙa ci tana akan cinyarsa rabi da rabi cin abincin duk ya tsotse mata baki ne, dan wani ma saiya zuba ya haɗe bakinsu waje ɗaya, Ummi taga abu ranar, dole ta saki jiki harta saba da yanayin nashi.
Suna gamawa ta sako Hijab ta ce zata je gaida Mommi ne.
A tare suka jera suka nufi part ɗin Mommi ɗin.
Lokacin