KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   8 / 36

21K to 24K   out of 106.7K words

?in karSar umarnin ku ba .
? ? ? Sosai zauren yay shiru. Baba ya zubama Abdul-rasheed ido kawai kamar mai nazari. Baba Kalla ne ya katse shirun da faWin,  Tabbas maganarka abar a kalleta ne Abdul-rasheed, kuma bazamu saka ka zama ?aramin mutum ba tunda har magana ta gitta haka. Zamu baka goyon baya kuma idan har ta kasance irin yarinyar da muke maka fata. ALLAH yasa haka shi yafi alkairi.
? ?? Gaba Waya aka amsa da amin. Daga haka kuwa babu wanda ya sake motsa wannan zance har akai biki aka tashi lafiya. Koda yaje Maiduguri shi da Nasiru ma babu wanda yay masa maganar. Yaga kuma Yakura da akai masa magana a kanta. Itama dai yarinya ce ?arama kamar Ai'sha, ko muce ma A'isha ta girmeta dan ita bazata ma wuce 12 ba da wasu watanni. Kwanansu biyu suka dawo, Nasiru ya koma Kano da shatara ta arzi?i daga dangin Abdul-rasheed, sai wasi?a daya bashi ya kaima A'isha da kayan biki aba Inna da Gwaggon su Nasiru da Babansu da Yaya Zubairu suma.
? ? ?? Abdul-rasheed ya cigaba da shan hutunsa daya rage harna sati biyu kafin ya fara shirin komawa Kano. Ana gobe zai wuce bayan sallar isha'i baba yasa aka kirashi. Dama dai yana da shirin zuwa wajensa, yana jira ne ya gama cin abinci, sai kuma ga kiranshi. Daga tsugunne ya gaishe da Baba, ya amsa masa yana masa nunin ya zauna. Inda ya nuna masan ya zauna.
? ? ?  Gobe ne tafiya ko? .
?  Eh Baba in sha ALLAHU .
 To ALLAH ya taimaka, ya kuma bada sa'a, sai a ?ara dagewa da karatu, bani da haufi akan ka Abdul-rasheed, sannan na yarda da tarbiyyar dana baku ku dukanku. A kowane motsina kuma ina bin ku da addu'a ne musamman kai dake nesa da ni a yanzu. Dan duk sauran ?an uwanka ina tare da su idan ka cire Hadiza da aure ya Wauke min yanzu itama. Nasa an min bincike akan batun yarinyar dakai magana....
? ? ? ? Karo na farko Abdul-rasheed ya Wago a firgice yana kallon Baba. Cike da rawar murya yace,  Baba A'isha!? .
? ? ?? Murmushi Baba yayi kaWan shima yana kallonsa, sai Abdul-rasheed yay saurin yin ?asa da kansa.
? ?  Kwarai kuwa A'ishatu Abdul-rasheed, dan na fahimci kana sonta sosai. Shiyyasa banyi ?asa a gwiwa ba na tada Wan aike takanas yayo min bincike. Kuma Alhamdullah dukkan abinda ka faWa min shi aka dawo aka sanar min babu ?arya a ciki. Harma da wanda baka sani ba game da halayyar mahaifinta da mahaifiyarta da ita kanta. Abdul-rasheed na amince ka auri A'isha. ALLAH ya sanya albarka a cikin tarayyarku. Idan kaje sai ka sanar musu nan da sabon wata idan yayi kwana biyu iyayenka zasuzo garesu. Babanka Kalla zaizo su haWu da iyayenku na nan su Nuhu sai suje, tunda karatunka saura shekara Waya kaga sai a tsaida magana kawai su tabbatar da gaske muke ko .
? ?? Sosai wani irin farin ciki mai girma ya baibaiye rayuwa da zuciyar Abdul-rasheed, sai dai kunya ta hanashi bayyanawa, murmushi dai yake ta faman yi ha?oransa a buWe. A zuciyarsa kuwa ji yake kamar ya tashi yayta rawa dan daWi. Baba ne ya katse masa murmushin da faWin,  Sai dai ina da wata shawara a gareka guda Waya .
? ? ? Cikin nutsuwarsa ya koma sosai. Ya ce,  To Baba .
? ?  A kan maganar da su Babanku Kalla sukayi ranar auren ?an uwanka. Mizai hana ka auri itama tasun ka haWa biyu tunda namiji na mata huWu ne. Koba komai ka sake samun kusanci da ?an uwan mahaifiyarku, ka kuma samu abinda kake so. Yarinyar da suke faWa yarinya ce nutsatstsiya sosai, dan kasan da ita akai jiyyar mahaifiyarku gaba Waya da uwarta. Nidai a Wan zaman da tayi na kusan watanni biyar damu banga wani abin ashsha a tare da ita ba sam. Ga yarinyar kasan itama mahaifinta ya rasu tun tana ?arama, inda uwar ke aure yanzu sam mijin bashi da halin kwarai, nuna mata yake kullum ya gaji da yarinyar bayan kuma kafin ya aureta yay al?awarin ri?eta shiyyasa ma su Kallan suka barta taje da ita. Kaga idan akai hakan itama an taimaketa ai ko? Amma shawara ce dai kamar yanda na faWa maka ba tilastawa ko umarni ba. Dan ko ?a?ana mata bazan ma auren dole ba balle ku maza. Kaje kayi tunani ka yanke hukunci da kanka. Duk kuma wanda ka zaSa ni mai goya maka bayane a ciki .
? ?? Daga haka Baba yay masa doguwar addu'a tare da Waukar kuWi ya bashi. Amma sai ya?i amsa, ya sanar masa yanzu Winkin da yake yi na kawo masa kuWin amfani harma dana asusu da yake yi. Ko gudunmawar daya bama ?an uwansa ta aure duk da kuWin Winkin ne. Baba ya ?ara jin daWi sosai, ya ?ara saka masa albarka. Ya bashi kuWin kuma yace yaje dai dasu, dan wannan hakkine a kansa. Dole badan Abdul-rasheed yaso ba ya amsa yay godiya tare da addu'a sosai shima. Washe gari ya Wauki kuma hanyar Kanon dabo, mai mata mai mota, mai dala da gwauron Wutse, garin da ba Kano ba dajin ALLAH, hankaka maida Wan wani naka, duk wanda ya shigo ?asar kanon mu ya zama namu, jalla babbar Hausa yaro ko dami kazo an fika.

&Alhamdullahi Abdul-rasheed dai ya dawo Kano, ya kuma isar da sa?on Baba ga mahaifin su Nasiru, shi kuma ya samu Inna da kawun A'isha da maganar. Sunyi farin ciki sosai dan har zuci suke son Abdul-rasheed. Kamar yanda kuma baba yasa akai masa bincike akansu suma batare da sun sani ba sun aika har garin Bauchi an yi musu bincike akan Abdul-rasheed da ahalinsa. Kuma Alhamdullahi suma basu sami wani abin ashsha ko aibu ba sai nagarta. Ba iyayen A'isha kawai ba, hatta itama A'isha tayi farin ciki sosai, dan tunda ya gaya mata take ta faman murmushi tana Soye fuska..........
'


_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
[10/15, 2:05 PM] +234 706 347 6270: *_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 7_

_Amin afuwa wlhy gaba Waya banda nutsuwa ne an mana haihu bana yini a gida, jiya ma shaf na manta da batun posting ALLAH =??. Kuyi ha?uri ayi suna gobe idan ALLAH ya kaimu sai na dawo gaba Waya hankali kwance, ga pages babu nutsuwar editing. Ina ?ara neman afuwa=??=?O?._
__________________


*_NACE ina kuke ne?!!. Al'ummar Gombawa nake magana =؃? fulanin asali ke nan =??._*

*Shin kuna da labarin cewa kuma nesa ta matso kusa gare ku?*

_Maza kuzo ku sha labari da Wumi-Wuminsa, domin kuma fa NAKUN ya buWe muku gidan gyara da ?al?ale jikin mata ?an kwalisa a kusa da ku gabb._

*_Idan kunji ana kiran maida tsohuwa yarinya to wannan katafaren shagon ne na=?G?_*


*ALIYU HAIDAR COSMETICS PLAZA*

_ADDRESS SHOP D80 WOMAN LINE GOMBE MAIN MARKET_

*_Zaku same mu a wannan numbers Win kamar haka=?G?_*
*07068210505*
*09133081313*

_DEALER IN all kind of skin care products such as:_

moisturizer
Sun screen
Face Toner
Eye cream
Face serum
Face wash
Face scrub
Face cream
Face marsk
Body lotion
Body cream
Shower gel
Body scrub
Tube
Body oil
Body spray
Perfume
Hair crm
Hair spray and many more

*_Harma da abinda bamu lissafo ba anan. Ku dai kawai karku bari a yi babu ku. Domin kayanmu garanti ne kuma dahir ne =؃?_*

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/HCLn6awOrmP5WJmO9jPrgK?mode=ems_wa_t


__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.m???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?e/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........Haka kuwa akayi, kamar wasa Abdul-rasheed ya fara zuwa koyon Winki, kasancewar yana son abun dan danan sai ga sakamako ya fara bayyana. Baya gajiya duk asabar da Lahadi sai yazo. Da Nasiru yaga yana wahala da kashe kuWaWensa ga Wan makaranta komai nasa a ?a'ide yake, ga nisa Abdul-rasheed yana jimawa baije gida Bauchi ba sai yace mizai hana duk juma'a ya dinga biyoshi sai Monday su dinga shiga makaranta tare, ya dinga weekend dai a gidansu. Da farko Abdul-rasheed yaso turjewa, sai da Nasiru ya nuna masa fushinsa sannan ya amince amma yana War-War dai, duk da kuwa kowa ya sanshi a gidan su Nasiru zuwa yanzu, kuma suna nuna masa so da kulawa. Amma shi dai baya son takura musu, yana kuma tsoron kar mahaifinsa yay faWan barinsa makaranta harna kwana uku a kowane mako batare da saninsu ba. Tun dai yana Wari-Wari har ya saki jikinsa.
? ? ? ?? Tun a farko fara koyon Winkin Abdul-rasheed akwai wata yarinya a ma?waftan su Nasiru da kullum takan wuce da safe da allo zata makaranta. Takan gaishesu idan zata wuce, hakama idan ta dawo da takan gaishesu ta shige gida. Shi dai bai taSa tambayar sunanta ba, bai kuma taSa magana da ita ba bayan gaisuwar nan da take musu a tare. Sai dai a kwana a tashi har ya haddace muryarta mai cike da nutsuwa da rashin hayaniya.
? ? ? ? Ranar wata Lahadi da yamma yana a shagon shi kaWai yana Winki ogansa Yaya Zubair yaje sayen kayan Winki zazza?ar muryar yarinyar nan ta ratsa kunnensa. ?agowa yay da sauri tare da take keke ya tsayar daga takun da yake masa. Tana tsaye daga wajen shagon ta rissina ta gaisheshi kanta a ?asa. Amsa mata yay da kulawa, kafin ya furta,  Kina son wani abu ne ?anwata? .
? ?? Kanta a ?asa ta ce,  Eh Yaya, dama kayan Winki na kawo ma Yaya Zubairu, naga kuma baya nan ma kamar .
? ?? Cike da zolaya ya ce,  Oh dan Yaya Zubairu baya nan kin fasa Winkin? .
? ?? Da sauri ta ce,  A'a zan baka ka ajiye masa daman .
? ?? Murmushi yayi a karo na farko, ya ce,  To shike nan . Yay maganar yana tasowa yazo bakin ?ofar dan ita tana daga waje har yanzu. Mi?a masa ledar tayi kanta a ?asa. Karo na farko a rayuwarsa ya zubama hannunta ido. Fara ce sol, hannunta da ?unshin jan lalli da yay mata shegen ?yau. Harga ALLAH sai da gabansa ya faWi, mazantakar ta motsa amma sai ya kauda kansa kawai ya amsa yana Wan murmushi da duba kayan ledar. Yadi ne irin nasu na maza. ?agowa yay ya sake Wan kallonta.  A ajiye kawai kenan zaki dawo ki masa bayani? .
? ? ??  A'a basai na dawo ba. ?inkin Bashir da Tasi'u ne daman. Inna tace dan ALLAH idan bata takura masa ba zuwa jibi a Winka. Dan zamuyi tafiya ne biki .
? ? ?  In sha ALLAHU za'a Winka, nima zan Winka musu da kaina. Idan kin shiga ki turo min su yanzu naga girmansu a daren nan zan yishi dan da safe zan wuce makaranta .
? ?? Godiya tai masa cike da girmamawa, sannan ya wuce kanta a ?asa. Samun kansa yay da binta da kallo. Doguwa ce sosai masha ALLAH, shekarunta bazasu wuce 14 ba, tana da Wan jiki, hakan ya nuna ne kuwa sakamakon kayan dake jikinta, zani da riga t-shirt sai kallabi disko, Tayi Wammara da gyale a ?ugunta, kasa Wauke idonsa yay harta shige gidansu, a mamakinsa ya Wan juya zai koma yana sauke ajiyar zuciyar da tazo masa a bazata kamar ance sake waigawa sai ya ganta tana le?ensa. Wuff ta shige kamar wal?iya kuwa, tana turo ?yauren zauren gidansu na katako burum. ?an tsai yay yana kallon ?ofar kamar mai tunani, sai kuma yay murmushi ya juya ya koma cikin shagon.
? ? ? Yana zama su Tasi'u ?annenta sukai sallama. Yara ne matasa da bazasu wuce 9/7years ba. Sun gaishesa da girmamawa, ya amsa musu da kulawa yana musu murmushi. Dan sun sanshi ya sansu tunda yanzu ya zama Wan anguwar duk da kwana 3 kawai yake a duk sati. Amma sau?in kansa da son kula yara yasa duk suka sanshi. A karo na farko a rayuwarsa ya tambaye su miye sunan yayarsu?. Caraf Bashir dake matsayin ?arami ya ce,  Indo .
? ? ? ? Samun kansa yay da faWin,  Masha ALLAH A'ishatu kenan. Wace makarantar kuke zuwa? .
? ? ? Yanzu kam Tasi'u ne ya ce,  Muna zuwa makarantar Malam Sallau. Yaya Indo nada ?o?ari sosai, dan duk wata tana wanke allon ta sau biyu, yanzu haka tana izu kusan ashirin.
? ? ? ??  Kai kai kuce dai yayarku Malama ce kawai? .
? ? Wannan kalma ta saka Bashir da Tasi'u tsuge masa da surutu akan yayarsu Indo. Abu kamar wasa hirar yaran ta dinga masa tasiri a zuciya, yana tare da su har akai kiran magriba, shi ya jasu suka je massalaci.? An idar da salla sun dawo sai ga Indo tana nemansu. Karo na farko da Abdul-rasheed ya samu kansa da yima Indo kallon ?urulla sosai. ?ya?y?yawar yarinya mai cikar zatin fuska da hasken fata. Suna haWa ido tai saurin juyawa zata shige gida. Amma sai ya dakatar da ita ta hanyar kiran sunanta.
? ? ??  A'ishah! .
?? Cak ta tsaya amma ta kasa juyowa, dan haka ya ?arasa inda take ri?e da hannun su Bashir. Sai da ya Wan ?ara kallon fuskarta sannan ya furta,  Amin afuwa nine na ri?esu a shago suna tayani taWi, Inna ma ki bata ha?uri .
? ?? Batare data Wago ba ta jinjina masa kai tana kama hannunsu suka shige. Yanzu ma sai ta juyo da tunanin yabar wajan zata saci kallonsa suka haWa ido. Da sauri ta shige. Murmushi yayi yana girgiza kansa ya koma shago yana yaba halittar UBANGIJI a ransa, dan tabbas A'isha kyakkyawar yarinya ce kam. Kyawunta a bayyane yake ga mai kallonta kuma.

? ??&Tun daga wannan rana al'amarin Indo ya fara sa?ar zare a zuciyar Abdul-rasheed, har takai Nasiru ya fara harbo jirginsa. Haka ma Yaya Zubairu ya fara fahimta halin da Abdul-rasheed yake ciki akan Indo da yanda itama in zata wuce yanzu takan saci kallon cikin shagon bakamar da da zata wuce kanta a ?asa ba koda zata gaishesu. ?annent kuwa koda yaushe suna manne da Abdul-rasheed, tun mahaifiyarsu na jin sunansa a labarinsu ko idan ya saya musu abu irin na yara sun kai gida har dai ranar ta nema sanin wanene shi, dan bai kamata ta saki jiki da wannan sha?uwa dake tsakaninsa da yaranta ba batare da tasan wanene shi da halayyarsa ba. Yaranta marayu ne mahaifinsu ya rasu shekara biyu data wuce. Kasancewar sun gaya mata a shagon Yaya Zubairu yake yasa ta nema Zubairu kai tsaye, aiko yay mata bayani na gamsuwa har ma ya Wora da batun Indo daya shin-shino. Inna mace ce ba mai damuwa ba, sai kawai tai fatan alkairi cikin al'amarin.
? ? ? Nasiru da Yaya Zubairu sune suka fito fili suka fara kwaWaitawa Abdul-rasheed batun karfa yayi sake akan Indo in dai sonta yake da gaske, idan ko ya tsaya kallon ruwa lallai kwaWo zai iya masa ?afa. Tun yana dojewa har shima dai ya fahimci gaskiya suke faWa masa, dan haka ya fito fili ya nema shawarar Nasiru akan ta ina ya kamata ya fara ne?. Tsaf Nasiru ya tsara masa komai kuwa. Dan haka a cikin satin suka je ga Inna domin basu damar fara zuwa hira.
? ? ? Sosai Inna tayi farin ciki da hakan, domin ta fahimci wasu ?yawawan halayya daga Abdul-rasheed Win a sanin data fara masa na watanni, taji kuma hankalinta ya kwanta da shi akan ?arta Hadiza. Sannan yanda Abdul-rasheed ya gaya mata komai daya shafesa babu wani Soye-Soye nan ma taji daWi. Ta tabbatar musu ita dai uwa ce, kuma taji ta gamsu da shi, amma suje ga ?anin mahaifin su Indo matsayinsa na namiji shima. Suma sun gamsu da shawarar tata, sunyi godiya sosai kuma.
? ? ? ? A wajen ?anin mahaifin Indo ma dai bata canja zani ba, dan shima dai a anguwar yake basu ma da nisa da su, yasan Abdul-rasheed Win fiye ma da sanin da Inna tai masa matsayinta na mace. Bai wani jasu da nisa ba shima ya basu damar da suke bu?ata tare da addu'a da fatan alkairi. Wannan shine sanadin fara tarayyar A'isha da Abdul-rasheed. Duk da tarayya ce mai tsafta da mutunta juna cikin ?an?anin lokaci sha?uwa ta shiga tsakaninsu. Yana zuwa hira wajenta duk ranar juma'a da yamma idan ya shigo anguwar, dan kuwa ranar take da lokacin hutun makaranta. A cikin soron gidansu suke zama kuma. Wani lokacin da Nasiru, wani lokacin shi kaWai, ita kuma tana tare da rakkiyar ?aninta Bashir. Dan haka hirar take kasancewa mai tsafta sosai a ciki da nagarta, wani lokacin ma Sigewa suke da ?arin karatun islamiyya. Dan tunda ta fahimci yana da sani sosai akan ilimin addini duk wani tambaya ko neman sani takan rubuta da ajami ta bashi ko tayi da baki. A haka Abdul-rasheed yaje gida wani hutu, tafiyar da yaje ya yi ta ya dawo zuciya babu daWi dan kuwa ALLAH yay ma mahaifiyarsu Iya rasuwa. Yaje ya sameta cikin jiyya ashe ta daWe a hakan batare daya sani ba, kwanansa huWu a daren juma'a ALLAH ya amshi abarsa. Yayi kuka sosai dan yana son mahaifiyarsu matu?a, mace ce mai abubuwan mamaki sosai, sannan mahaifiya ce abar alfaharin kowane Wa na kwarai.
? ? ? Tana da sati uku da rasuwa hutunsu ya ?are, haka ya tattaro ya dawo zuciya babu daWi, sai dai nasihar mahaifinsu ta Wan ?arfafa shi. Amma ransa fal yake da tausayin ?annensa uku daya tsallako ya baro. Duk da A'isha bata san mahaifiyarsa ba daya

8 / 36