KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   33 / 36

96K to 99K   out of 106.7K words

tashin hankali, dan gaba Waya sansanin a hargitse yake, an fasa tantunan da harsasai tako ina huji ne, ga karnuka nan kusan huWu kwance a mace an harbesu. Shiru babu kowa alamar mazaje nakan aiki. Sansaninsu ya ?arasa da sauri, tuni ?an tsirarun sojojin da ke a sansanin suka tareshi tare da mi?a gaisuwa.
? ? ?? Ajiye mashin Winsa yay a wajen da yake Soyewa, tare da canja kayansa zuwa uniform ya zubama bindugu biyu bullets sannan ya fice. Kai tsaye inda baradan karnukansa suke yaje ya buWesu. Ai ko suna ganinsa suka fara wani mahaukacin haushi. Bayan mota dake fake irin ta sojoji dake shiga kowane kwazazzabo saboda ?arfin tayoyi ya buWe musu duk suka shiga, shima ya zagaya gaba inda aka buWe masa kusa da mazaunin driver, cikin sauri wanda zai tu?a shin ya fice a wajen a guje zuwa ?auyen Gangare inda su Imran suke.
? ? ?? Da tarin gawarwakin mutanen garin fin arba'in ya fara cin karo su Imran sun taresu a waje guda. Sai sojojin da suka samu raunuka ana duba su da wasu a jama'ar gari da suma suka sami raunukan. Garin tsit mutane duk sun Suya, sai su sojojin kawai da kallo guda zai tabbatar maka duk a jikace suke, wasu suna gyara bindiga, wasu kuma suna ta duba ?ananun raunikan jikinsu.
? ? ?? Motar na tsayawa duk suka mi?e. Tare da ?amewa suka sara masa. Yayinda Captains Winsa suka iso gabansa da sauri, ilahirin fuskokinsu suma na nuna gajiyawa da damuwa.
? ? ? ? ? Zak-Shadow da idanunsa sukayi ja, muryarsa cike da ?arfi da zafi idonsa akan Major Imran Abbas ya furta,  Na bar sansani na kwanaki biyu kawai, amma ku kai sakacin da komai ya rushe haka? What the hell is this?! Are you ladies or soldiers?! .
Yanda yay maganar idanunsa na sake rikiWewa kamar garwashin wuta yay matu?ar hargitsasu. Kowa ya kasa magana, dan babu ma mai wannan zarran bare gigin, garama Major Imran, dan haka a yanzu ma shine yay magana.
Cikin matu?ar girmamawa Major Imran dake tsaye a kusa da shi jikinsa da kura, ya ce,  I'm sorry sir. Mun yi iya ?o?arinmu. Amma mun ji kamar makiyan suna sanin duk motsinmu ne kafin mu yi. Kamar ana gaya musu abin da muke shiryawa ne kai tsaye. Sannan hari ne na bazata. Mun rasa haWin sadarwa tun daren shekaran jiya. An kai hari biyu lokaci guda a Arewa da Yamma. Sojojinmu sun watse, mun rasa mutane da yawa. Wannan dalilin ne ya janye hankalinmu da sansanin mu, ashe shiri ne na musamman, hari ne na kauda hankali aka kaima sansanin nan shine ainahin target Winsu .
Sosai zuciyar Zak-Shadow ke han?oro a cikin ?irjinsa, wani irin raWaWi da zafi mai ?una yake ji a ransa. Dan ya fahimci bayanin Imran fiye da yanda yayi masa shi, tabbas yaji a ransa dole ne harin ya kasance shiryayye, sannan an tsarasa ne ta hanyar amfani da fitarsa a jejin. Sanin fitarsa kuwa dole tana da nasaba da munafiki a cikinsu. Dan Imran bazai taSa aikata wannan kuskuren a gareshi ba. Da rinannun idanunsa masu saka tsinkewar zuciya ya juya yana ?arema sojojin da duk suka nutsu kallo. Nazarinsu yake Waya bayan Waya. Ya daka tsawa yana zagaya tsakaninsu, yana kallonsu kamar zai cinye su da idanun. Wasu daga cikin sojojin suka sunkuyar da kai, wasu suka tsaya cak saboda tsoro.
? ??  Wanda ya Wauki nauyin ?asarmu ba zai yi wasa da jinin mutanenmu ba!, dan kuwa duk soja na gaskiya Wan ?warai ne kuma Wan jalak ne. Yanda ya shiga da ?arfin zuciya, haka yake karSa da ?arfin imani, sannan ya sadaukar da dukkan gaskiya. Ku sani duk wanda na gano yana fitar da wani sirri namu komai ?an?antarsa wlhy sai ya WanWana kuWarsa da mafi girman hukunci. Zan gano shi, ko da kuwa yana tsakanin ku kuma mafi kusa da ni. Dan haka tun kafin guri ya ?ure masa stand up! Fix this mess now! .
? ? ? Shiru kake jin wajen ya Wauka kowanne yana kallon kasa. Har kana iya jin bugun zuciyoyinsu dake kai kawo a ?irazansu. Ya Wan ja numfashi mai zafi shima, yana kallon garin da ya rikice. Sai ya sake daka musu tsawa cikin murya mai zurfi, wacce ke cike da takaici da iko,  You call this a village? Pathetic!
Janye idanunsa yay daga kansu ya fara taku a hankali yana kallon gawarwakin bayin ALLAH da basu taka ma kowa ba balle zubarwa amma aka musu irin wannan kisan zalunci. A wannan lokaci Zak-Shadow ya fahimci cewa ba kawai ya?i da makiya yake yi ba, akwai wani babban ya?in da munafukan cikin gida da haWarinsu yafi na waje. Cike da zafin zuciya ya juyar da kallonsa zuwa sama, inda haya?i ke hargitsewa cikin iska. Ya rufe idonsa na Wan lokaci, a saman lips ya furta, (Wannan ba ya?i da bindiga bane kaWai. Babban ya?i ne duhu).
Idanun ya sake buWewa a kansu ya sake binsu da kallo Waya bayan Waya, yanzu kam cikin Wan sau?a?a zafinsa amma da Waga murya da ?arfin soja ya cigaba da faWin,  Kun bar harin bazata guda Waya ya rikita ku haka? Kuna nunama shashashu masu dattin kai su masu ?arfi ne akan karfinku why?! Why? My Soldiers! Why? .
Suma ji sukai gaba Waya jikinsu yayi sanyi, kalamansa na ratsasu da sake ?arfafasu da zaburar dasu. A tare suka sara masa tare da faWin,  I'm sorry Sir! .
Iska ya Wan furzar, cikin tsawa da sake zaburarwa ya ce,  Ku tattara mutane a bama ?an uwansu su musu wanka ayi jana'iza, zamu mayar da martani kafin gari ya waye!
A tare suka amsa cikin murya mai rawar tsoro da ?warin gwiwa:
 Yes, sir!
Shima cikin ?ara ?arfafawar ya ce,  Move! Let s show them what real soldiers look like!
Nan masa suka sake faWin  Yes sir! a tare.
?
? ? ? ? ?
??& Zak-Shadow baifi mintuna goma sha biyar ba jiragen sama na soji masu saukar angulu suka fara sauka a kauyen, yayinda sojoji ke shiga gida-gida suna fito da mutane kamar yanda ya bada umarni, a wannan fitowar kuwa sai gashi an za?ulo yaran Dagger har uku da suka ji rauni suka Suya cikin wasu gidaje.
? ? ? ??  You see! Kuna nan zagaye da gawarwaki ma?iyanku na fake a cikin al'ummar da kuke bawa garkuwa. Abin takaici abin a kamaku da duka.
? ? ? ? ?asa duk sukai da kawunansu musamman Captains da Major Imran. Yayinda shi kuma ke ?ara hasala, ji yake kamar ya dawo da hannun agogo baya ya goge wannan zuwa gida nashi. Duk da ya san zamansa a jejin bazai hana komai ba matsayinsa na mutum kamarsu, amma yana jin kamar shine sanadin komai, kamar anyi amfani da tafiyar tasa ne aka tsara komai.
? ? ? ? ? An kwashe sojojin da suka raunata da wasu a mutanen gari da suma suka ji raunuka. Gawarwakin kuwa aka shiga gidaje da su akai musu wanka aka shiryasu cikin likafanin da su Zak-Shadow suka bayar. Haka aka jera su reras abin tashin hankali akai musu salla su arba'in da uku. Harda su Zak-Shadow akai sallar, sannan aka haWasu a babban rami guda Waya da aka ha?a.
? ? ?? Tuni rahotanni sun fara fita ga jama'ar gari, dan har sallar da sojojin sukama gawarwakin sai da aka nuna. Hankali ya matu?ar tashi, zantuka suka fara kai-kawo barkatai, dana gaskiya dana ?ir?ira. Yayinda anan cikin jeji su Zak-Shadow suke sabon shiri. Dan sun bar ?auyen Gangare bayan an zuba sojoji tako ina suka shiga ?auyen marke da shi ma aka kaima harin duk a daren jiya. Anan Win ma akwai sojojin, sannan harin baiyi tsamari kamar na Gangare ba, dan ba'a rasa rai ko Waya ba. Wanda suka jikata kuwa an kwashe su zuwa asibiti cikin birni kamar na Gangare.
? ? ? Suna cikin ?auyen Marke suka sami rahoton gaggawa daga sojojinsu cewar a ?auyen Bankaura an rasa yara matasa har guda hamsin da wani abu maza da mata. Cikin tashin hankali Major Imran da Zak-Shadow suka Wauki hanyar ?auyen Bankaura tare da wasu sojoji. Suna shigowa ana kiran sallar magriba. Sun sami garin a hargitse, iyayen ?a?a nata koke-koke cikin matsanancin tashin hankali. Tun ba'aje da nisa ba Zak-Shadow ya fahimci koma yaya ne ba'akai ga fita da yaran a garin ba sai dai wasu a ciki. Sannan dole-dole akwai bakin wasu a garin, dan wannan tarko ne na da Wan gari akanci gari.
? ?? Tuni yasa sojoji suka zagaye duka ?ofofin shiga da fita na garin. Tun a daren suka fara bincika wasu gidaje daki-daki. Binciken daya sa aka fara za?ulo wasu makamai a wani gida an ajiye ?ar?ashin gadon matar gidan. Ta kuma rantse akan bata san wanda ya ajiyesu ba, kuma ko miji bata da shi ALLAH yay masa rasuwa sai yaranta huWu duk bama masu wani girma ba. Amma babban an haWa da shi a yaran da aka sace dudu kuma bai wuce shekara sha biyar ba.
? ?? Kasancewar an sake haWa musu na'urar sadarwa a yammacin yau cike da bada umarni Zak-Shadow yasa a kawo musu wasu na'urorin, dan tabbas akwai magana a cikin wannan ?auyen na Bankaura ?warai da gaske. Sojoji sun cigaba da shiga gidaje, inda bincike ya ?ara tsauri matu?a hatta inda bakai zato ba a gidan ka sai an bincika kuwa. Wannan kuma umarni ne daga oga kwata-kwata, wato Lt. Col Haysam Abdul-rasheed Shehu (Zak-Shadow), ba kuma sojojin ne kaWai keyi ba harda baradan karnukansa da suka samu training mai wahalar gaske dako su sojojin bazasu nuna musu komai ba....

<<<<&><&>>>>

? ? ? ? Duk wanda ya kwana ya tashi a garin bankaura in dai ya kai shekarun banbance rayuwa da mutuwa barci sai dai Sarawo ya Waukesa amma bana zahiri ba. WaWanda ma aka Waukewa yara sun kwana ne suna kukan tashin hankali. Da asubahi sai sojoji ne sukai kiran salla, dan babu wani mai kiran salla daya fita balle liman ko mamu. Kai sallar ma a cikin gidaje wasu basuyita ba sai da rana ta haska.
? ? ? ? ? Anan kuwa mituniyarku Nimrah sarkin rikici da ire-irenta dama barcinsu suka sha hankali kwance. Tana farkawa ma ta fito tsakar gida abinta wai zata wanke ido, sai da Umma ta kamata da ?yar ta maida Waki. Kuka ta fara da tirje-tirjen ita yunwa take ji,  Umma ki barni naje gidan Iya mai koko na sayo .
? ? ?? Baba ne ya kamata ya zaunar kusa da shi, cikin lallashi ya ce,  Uwa kiyi ha?iri, idan yunwa kike ji a saka miki fura kisha da ?uli, yau iya mai koko bata koko dan garin namu ba lafiya .
? ? ? ?? Cikin rashin fahimta Nimrah tace,  Baba zazzaSi akeyi? .
? ?? Kafin ya bata amsa sojoji suka shigo gidan. Dan sai yanzu ne aka iso ta bangaren gidajen su. Gida ne gidan yawa, dole sojojin suka kasu kowane Sangare.........
'



_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 43_

__________________


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JuUwr2QU7XMEYXZ7L7
Mmn surayya me kayan kamshi
Ina amaran da uwayan gidan tou kumatso kusa
Mmn surayya ta gwangwaje ku da kayan kamshi munada
Turaran wuta na danal banat
Kajiji
Turaran kaya watau abbasiyya
Kabbasa spray
Humra
Kwallacca
Uwa uba Ina kuyarda yadda xaki hadasu
Zaku iya samuna ta wannan number wayar kamar haka=?G?
08103143517 Ina katsina Ina aika kaya ko ina.
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........Kaf gidan sai da kowa ya fito tsakar gida suka fara bincike a kowane sashe. Nimrah uwar magana sai son sakin zance take yi Umma ta toshe mata baki da hannu. Sojan dake bincike a sashensu ne ya fara fitowa hannunsa Wauke da botiki, gaban shugaban su ya ?araso dake tsaye inda kowa na gidan yake...
? ? ? ?  Mun samu bullets da yawa a nan Sangaren .
? ? Yay maganar dai-dai yana ajiye bitikin gaban ogan ya fiddo jakar dake ciki. Wani irin bugawar zukata Baba da Umma suka samu a tare. Musamman da Captain Musa ya buga tsawa da faWin,  Suwaye masu wannan sashen? .
? ? ?? Rikicewa Umma da Baba suka sake yi, a take suka fara rantsuwar su basu san da jakar bama a sashen nasu. Zaram Nimrah dake kallon jakar ta ce,  Umma kwai ne a ciki fa . Sai kuma ta zabura gaban sojan tana cigaba da faWin,  Kai Baba Wan sanda ?wan Inna ne a ciki ka Soye kada ta gani ta dake ni .
? ? ? Yanda tai maganar ?asa-?asa cikin raWa tana cacumar jakar ta maida a botikin yasa sojojin zuba mata ido, sai kuma Captain Musa ya kai du?e gabanta ya ri?o hannunta, jikin ?afarsa dake tsugunne ya jingina ta, fuskarsa da murmurshi ya ce,  ?ata miye sunanki? .
? ? ?? Kai tsaye ta ce,  Zakanyar Kawu Tanimu .
KaWan ya rage yay dariya, dan yanda tai maganar, amma sai ya danne ya ce,  Bayan Zakanyar Kawu Tanimu sai wane suna kuma? .
Ta ce,  Naja'atu. Nimrah. Uwa. Sunana da yawa .
? ? Murmushi Captain Musa yayi yana jinjina kansa da shafa kanta.  Sunayen kuwa masu daWi, kamar yanda kike mai ?yau kema. Kince ?wayayen Inna ne a cikin wannan jakar? Ya akai ke kika sani? .
? ? ?? Inda mutanen gidansu suke ta kalla, ganin duk ita suke kallo ta kauda kanta da kai Wan bakinta wajen kunnen Captain Musa cikin raWa ta ce,  Jiya da Umma ta aikeni kai mata tuwo naga ?wanta a akurkuki shine na Wauka nasa a botikin, to sai ban Waukama Baba ba shima da Kawu ta dawo, shine na Wakko duka jakar dan karta kamani, kaga ai zata iya zaneni ni kuma bana son duka .
? ? ?? Kanta ya ?ara shafawa yana murmurshi, sai kuma ya mi?ama sojan dake kusa da shi hannu. Da sauri ya mi?a masa waya. Danne-danne yay ya kai kunnensa yana mi?ewa tsaye, hannunsa Waya ri?e da nata. Sai da ya ?ame kamar yana a gaban ogan da ya kira sannan ya ce,  Sir mun sake samun harsasai da adadinsu zai kai dubu biyu a wani gida .
? ? Banji mi akace masa daga can ba, yanda dai ya Wan buga ?afa da sake ?amewa ya ce,  Yes Sir! . Zai baka tabbacin umarni aka bashi. Daga haka ya sauke wayar ya mi?ama yaran nasa. Idonsa ya maida ga mutanen gidan da sukai tsuru-tsuru cikin matsanancin tashin hankali.  Wacece Inna? Tare da iyayen yarinyar nan? .
? ? ? ALLAH sarki su Umma duk sun ?ara gigicewa, musamman Inna da al'amarin ya haWa da tsufa, tuni ta ji?e jikinta da fitsari, jikin sai rawa yake yi sai da Umma ta kamata. Gefe aka maida su, babu jimawa Zak-Shadow ya shigo gidan baradan sojoji kusan huWu biye da shi. ?amewa sojojin sukai a tare, suka sara masa. Hannunsa dake dun?ule kawai ya Wan mi?ar alamar amsa girmamawarsu. Fuskar nan kam ba sau?i babu sassauci. Dan su kansu mutanen gidan su Nimrah shigowar tasa sake gogitasu tayi, kai da gani kasan BARADAN MAZA ne da kansu ba sa?o ba. Duk rashin tsoron Nimrah tana haWa ido da shi da sauri ta koma bayan Captain Musa ta Suya tana Wan le?osa kaWan da ido Waya.
? ? ?? Zak-Shadow ya bi duk mutanen gidan da kallo irin na nazari, kafin ya Wauke kansa ya maida ga sojojinsa, a nan ne ya hangi Nimrah dake Soye jikin ?afafun Captain Musa.
? ? ?? Da sauri Captain Musa ya shiga yima Zak-Shadow bayanin tattaunawar sa da Nimrah cikin harshen turanci. Sai da ya gama tsaf yana saurarensa sannan ya maida dubansa ga Nimrah. Abin mamaki a karo na farko yay mata wani Wan murmushi, sai kuma ya mu?a mata hannu da muryar lallashi ya ce,  Zo Baby girl .
? ? ?? Kalmar Zo Win kawai ta fahimta, ta kuma san kiranta yake, dan haka ta ma?e kafaWa alamar a'a, dan bata taSa cin karo da mutumin daya bata tsoro da cika mata waje irinsa ba, ko babanta mutum ne mai sanyi hali da rashin hayaniya, bai taSa dukanta ba, idan yaga Umma ma zata daketa shike cetonta. Haka ma Kawu Tanimu da kowa ke Waukarsa masifaffe a gidan, ita sangartata yake ko laifi tai baya dukanta. Risinawa Captain Musa yayi ya gwargwaWa mata magana a kunne kamar yanda tai masa Wazun. Karo na farko ta Wago tana kallon Zak-Shadow. Sai kuma cike da ?uruciya tace ma Captain Musa,  Da gaske baba Wan sanda? .
? ? ? ? Kai Captain Musa ya jinjina mata yana murmurshi. Kallon Zak-Shadow Nimrah ta sake yi, ganin har yanzu yana murmurshi sai ta nufesa da sauri. Hannu ya saka ya Wauketa gaba Wayanta, Waukar da ta saka Umma kallonsa hankali tashe. Wani mugun waro idanu tayi a kansa, jikinta da bakinta na Wan rawa cikin suSucewar harshe ta ce,  Bawan ALLAH kai ne? .
? ? ? Ganin wanda take kallo take maganar yaran sojin suka daka mata tsawa, sai lokacin shi Zak-Shadow

33 / 36