KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   31 / 36

90K to 93K   out of 106.7K words

ma ta wasu ce take murzawa a yanzu. Nimrah ta zauna kusa da ita tana shan majina da buWe kwanon awararta.
? ? ??  Umma kalla, Baba Zinai ta zubo min da yawa .
? ? Batare da Umma ta kalleta ba ta ce,  Kin gode. Sai ki tashi ki cire wannan majinar da kike faman sha ki wanke hannu sannan kizo kici dan nasan a fitarki kaf tarkacen garin nan sai da kika taSa .
? ? ??  To .
? ?? Ta faWa cike da abin arzi?i ta tashi tayi duk yanda Umma tace. Harda Webo ruwa a moWa cikin randarsu. Tazo ta ajiye ta kaiwa zaune. Kamar wadda aka tsikara ta ce,  Umma kinga ko, da zanje ta bayan gida nabi, a gonar Baban Zakiru naga wasu mutane da yawa zaune, idanunsu jajaye kamar na fatalwa. Hadda jakunkuna manya sun ajiye, wai sukace min ?auyen Garjalle zasu je......
? ? ?? Kallonta Umma tai a karo na farko, sai kuma ta Wauke kai cikin rashin Waukar zancen da muhimmanci ta ce,  To uwar soki burutsu zaki fara ba?in surutun naki ba. A gidan uwarwa ake ganin wata fatalwa da rana. ?auki awararki kici bana son magana .
? ?? Baki ta tura sosai, kamar zatayi kuka ta ce,  Na rantse da gaske nake Umma. Kuma har wajensu naje ma, har naga wani mai irin kayan......
? ? ? ?  ALLAH idan baki min shiru ba sai na fasa maki baki, koki tashi ki wace wajen Inna in damuna zakiyi.
? ??  Mi kuma tayi za'a fasa mata baki? Bayan Wazu kika gama dukanta .
?? Baba dake shigowa ya faWa. Sannu Umma tai masa sannan ta ce,  Ta isheni da surutu ne. Wai taga fatalwa ko a gidan uwarwa ake ganin wata fatalwa .
? ? ? Shi abin ma dariya ya bashi, ya kaWa kai kawai yana ?ar dariyar da faWin,  Uwa sarkin magana, Zakanyar Kawu Tanimu, in dai zance ne a bar miki abinki .
? ? ? ?  Baba banyi ?arya ba fa, kuma harda mai irin kayan......
? ?? Murfin kwano da Umma ta jawo ya sakata saurin dafe bakinta dan tasan kaWan daga aikinta ta kwafWeta da shi. Shima Baba sai ya shige kawai yana murmurshi.. koda Nimrah taga Umma da Baba sun ?i sauraren labarinta na fatalwoyi sai ta surare ta koma sashen kakarta Inna. Acan ta fara bata labari, sai dai anyi rashin sa'a itama Inna ta kwaSeta batare data maida hankali a zancen ba ta Wauka soki burutsinta ne kawai data saba. Daga ?arshe ma korota tayi daga sashen akan ta tafi ta bata waje barcin zatayi. Daga haka Nimrah ta fice cikin yara suka kama wasa. Can kamar an tsikareta taba yaran labari suma, abinka da ?uruciya sukace ?arya ne, sai ta dage akan suje ta nuna musu. Aiko haka suka haWa gayya suka fita bada sanin iyayen ba bayan gidan.
? ?? Tafiya takanas babu ko gargada ta kaisu har wajen mangwaron nan dake cikin gonar Baban Zakiru kamar yanda ta faWs, sai dai a yanzu babu kowa wajen mutanen sun tashi sai robobin ruwa da suka sha da takardun nama, wata ledar ma ba'a cinye naman ba. Haka sukaita tsincewa suna ci, suka tattaro robobin ruwan dana lemo suka dawo gida. Yawancin iyayen sun gansu da waWan nan robobin ruwa dana lemo, amma sai basu tambayesu daga ina ba saboda a wasu lokutan kawunsu Tanimu kan raba musu dan su dinga zuba ruwan zuwa makaranta, shima kuma yana zuwa dasu ne daga birni.?
? ? ? ? ?? Da yamma gab da magriba Umma ta gama aikin tuwon dare. Ruwan data Wumama ta Wiba taima Nimrah dake ta damunta da surutu tana cin gyaWa wanka. Ta shafa mata mai ta saka mata kaya. Tuwon Inna data zuba a langa ta saka a botiki ta tura gaban Nimrah Win.  Ki Wauki tuwon Inna kikai mata, sai ki dawo ga miyar nan itama zan saka miki a wannan botikin ki Wauka ni zan shiga wanka bana son a kira magriba, saura kuma dan ALLAH kiyi abinda ban saki ba, ALLAH bazaki bini gidan Malam ba in har kikai min wata Sar nan .
? ? ? ??  To Umma, ALLAH ba abinda zanyi, dan ALLAH kada kice bazaki je dani ba, ina son na gaida Malam da Iya .
? ? Nimrah ta faWa cikin tsalle-tsalle tana daukar botiki. Ita kuma Umma ta Wauki ruwan wankanta ta shige bayi tana faWin,  In da kinso ganinsu ai ?afarki tasan inda suke .
Nimrah da bataji mi Umman ta faWa ba ta Wauki tuwon Inna ta fita cike da murna zasu gidan Malam, (Malam dai shine mahaifin Umma, babban malami ne a yankin kuma dattijon arzi?i da kowa ke girmamawa) koda Nimrah ta shiga sashen Inna babu kowa, dan dama ita kaWaice a sashenta tunda kishiyarta ta rasu sai dabbobinta. ?aki ta shiga ta ajiye mata kwanon tuwon ta fito, ta sake komawa sashensu ta Wakko miyar ma ta kawo. Harta juya zata tafi ta hango ?wayayen kazar Inna dake akurkin jikin katanga gab da fita a sashen. Kwana tayi ta koma wajen akurkin ta du?unna ta Wauki ?wai Waya ta saka a botikin hannunta, sai kuma tayi Wan tsai kamar mai lissafin sauran ?wayayen, hannu tasa ta ?ara Waukar Waya, ta ce,  Ni Waya Umma Waya. To Baba fa, shima bari na Waukar masa, idan Inna taji harda shi akaci ai bazata dake shi ba tunda yayi babba sosai. tana maganar tana le?a cikin akurkin duba wasu ?wan. Sai dai maimakon ganin ?wari taci karo da wata jaka. Hannu tasa ta jawo jakar. Tare da faWin,  Lah Inna har cikin jaka take Soye ?wai, aiko saina Wibawa Babana da Kawu . Tana maganar tana kici-kicin buWe jakar, sai dai ta kasa. Abinka da yaro tana jiyo maganar Inna ta yayimi jakar ta jefa a botikin ta Wauka da gudu ta shige bayi, sai da Inna ta shigo ta shiga Wakinta Nimrah ta fito da gudu nan ma ta fice zuwa sashensu da wannan ?ar jaka da zato ta ke ita ?wai ne Inna ta Soye a ciki.
? ? ? Lokacin da take shigowa sashensu Umma ta shige Waki dan anata kiran sallar magriba. Anan tsakar gida ta ajiye botikin da jakar duka ta nufi Wakin gayama Umma takai wa Innar tuwon. Koda ta faWa mata sai tace taje tayo alwala suyi salla su tafi. Cikin farin ciki ta fito, dan tasan koba komai zatayi wasa da ruwa ai. Sai da ta gama facaccalinta kuwa sannan ta tafi Wakin tayi sallar. Ta mance da batun ?wai taci tuwo suka tafi gidan Malam. Kafin su dawo ta Singire barci, sai goyota Umma tayi ma. Sanda Baba ke shigowa gidan ta jima da yin barci.
? ? ? Misalin sha Waya na dare Umma da Baba sun gama cin abinci da hira Umma ta fito kaye-kaye tsakar gida sai ga Tanimu ya shigo sashen da sallama. Amsa masa tayi, tana murmurshi da faWin,  A'a kawun Nimrah baka kwanta ba? .
? ? ? ?  Wlhy kuwa ban kwanta ba Yaya, nace bari nazo nai muku sallama dan in sha ALLAHU gobe zan koma birni. Amma sai yamma zan wuce da safe dai zanje hayi wani Waurin aure, daga can nake son nabi wasu abokanmu da zasu zo Waurin auren suma daga birni.
? ? ??  Kai kawun Nimrah da wuri haka, wannan karon ai baka daWe mana ba, kwata-kwata bakafi sati biyu ba .
? ??  Wlhy naso yin sati uku ne fa, to ganin mota a sau?a?e yasa zan wuce kawai. Amma bazan jima ba nanda ?arshen wata zan dawo yin dashen albasar nan.
? ? ? ? ?  Ato da gaskiyarka, ALLAH to ya kaimu. Ka shiga Yayan naka na ciki ai, bari nima na ?arasa kaye-kaye dan karnuka na shigo mana da dare . Amsawa yay da to yana shigewa, ita kuma ta cigaba da tattare kayan tsakar gidan. Ciki harda botikin nan da Nimrah ta sakawa jaka a ciki. Batare da Umma ta damu da miye cikinsa ba ta rufe shi da murfinsa dan dama tana kwaSin fulawar taliya ne a ciki idan zata murza. ?aki ta shiga da su ta ajiye, daga haka ta zauna suka cigaba da hira da Baba da Tanimu....

&>>>>>&<<<<<&

? ? ? ? ? ?? Tunda ragamar jejin ta koma hannunsa a daren jiya duk ya kasance a tsarguwa. Ko barcin kirki baiyi ba, dan haka kawai yake jin wani abu mai nauyin gaske a zuciyarsa. Ga yawan faWuwar gaba dake samunsa. Bafa yau ne karo na farko da Zak-Shadow ke barin jejin shugabanci ya koma hannunsa ba, amma sai yake jin na wannan karon da girma sosai.
? ? ? Wajen misalin ?arfe uku na dare barci ya gagaresa gaba Waya, sai kawai ya tashi. Wayar sadarwa ya Wauka, yay kira kai tsaye ga dukan Captains dake cikin rundunar, cikin bada umarni ya bu?aci ganinsu. Basu ko Sata lokaci ba, dan kafin ?arfe huWu na asuba sun tattaru a sansanin nasu. Meeting Major Imran yay da su na minti talatin kawai, kafin biyar na asuba ya sallamesu kowa ya nufi komawa sansaninsa....

&A lokacin da Major Imran Abbas ke zaman wannan meeting da Captains ne yaran ?ungiyar duhu suka samu damar kutsa kai cikin wasu sansani kamar yanda suke iso tun farkon dare. Mataki na farko da suka fara amfani da shi shine datse na'urorin sadarwa dake cikin sansani uku. Cikin bazata ?arfe biyar dai-dai na asuba matasan jaruman sojojin na ?o?arin gabatar da al'awalar shiga sallar asubahi, wanda basa sallar na ?o?arin amsar duty kawai sukaji saukar harbin kan mai uwa da wabi.
? ? Tabbas duk wanda bai zama jami'in tsaro ba bai san minene tashin hankali da ainahin jarumtar mazan ?warai ba. Cikin abinda baifi minti biyu ba sojojin nan sun rikiWe maida raddi, hatta waWanda suka sami harbi bata ciwon suke ba sam balle zubar jinin da suke yi. Lokacin da Captains Winsu suke dawowa wajen ?arfe biyar da wasu mintina wasa yayi wasa, domin kuwa waje ya hargitse hargitsewa irin ta MAZAJEN FAMA. Cikin tashin hankali Captains Win sukai ?o?arin kai rahoto ga sauran sansani ta hanyar wayoyin sadarwa, amma abin mamaki duk basa aiki. Makircin masu makirci yayi tasiri kenan bisa ?addarar UBANGIJI.
? ? Ba wannan bane hari na farko da suka taSa fuskanta, amma wannan kam ya girgiza hazo sakamakon tsahon shekaru uku kenan babu wani damuwa har suna jin sun gama nasara akan azzalumai, domin kuwa shiri suke na barin jejin a cikin wannan shekarar ganin zaman lafiya ya samu a yankin fiye ma da yanda ake fata..........
'



_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

KIDA A RUWA

40


........Gari ya Wan fara hasken dake bayyana safiya, Major Imran daya kasa zaune ya kasa tsaye na a bakin ruwa yana zubama tsuntsayen nan dawa tamkar yanda sukeyi shi da Zak-Shadow wani irin nishi ya fara tasiri a cikin kunnen sa. Kowane yanayi soja mai ankarewa ne akan aikinsa. Cikin sauri ya ajiye robar dawar yana waige-waige da ?ara buWe kunne saitin inda yake jin nishin. Tabbatar da wajen ya sashi zabura tare da ciro bindiga a jikinsa yaja ya Wana, cikin sanWa da jarumta ya tunkari wajen. Dai-dai yana isowa gab aka ?ara jan nishin da ?arfi tare da hankaWa ciyayin wajen. Soja ne ya bayyana jikinsa kace-kace da jini, da ?yar yake iya ambaton,  Commandos, help us! We need you here! Where are you?. .
? ? ? ? Ai Major Imran baima San ya zabura kansa ba. Cikin tashin hankali yakai du?e gabansa yana mai kamashi gaba Waya...
? ? ? ?  Soldier! What happened? Report now! Are you okay?. .
? ?  Sir! Hari, hari aka kai mana a kusurwar ?ofar kudanci, sun mana Sarna, sun datse na'urar sadarwa, shiyasa muka kasa isar da sanarwa......
? ?? Ya kasa ?arasawa saboda aman jini da yake yi. Bayyana tashin hankalin da Major Imran Abbas yake ciki Sata lokaci ne. Sai dai da yake soja-soja ne babu alamar rawar jiki ko Wimuwar zahiri. Da kansa ya Wauki sojan nan a hannunsa ya juya nasu sansanin....

? ?? Zamu iya cewa wannan shine mafari, mafarin tashin hankali na bazata da masu makirci suka Wauki kwanaki suna shiryawa da daidaita wannan gaSar domin aiwatarwa ya tabbata. Ba ?aramar Sarna akaima sansani ukun nan da aka kaima hari ba. Gashi an yanke musu na'urorin sadarwa ta yanda har Headquarter sun gagara kai rahoto balle sanar da Zak-Shadow halin da ake ciki. Sai misalin ?arfe goma sha Waya aka samu damar fita da waWanda suka jikata, sai mutane shida da tun asubahin ma sun rasu, sojoji huWu ?an ta'addan biyu......

>>>" >" >" <" <" <<<

? ? ? ? Tunda ya fita sallar magriba sai ?arfe tara saura suka shigo gidan shi da Ammar dake ma?ale da shi, dan shima gab da magriba ya iso daga Zaria inda yake karatu. Bai haWu da Dadan nasu ba sai a masallaci bayan sun fito sallar magriba. Sosai suke so da ?aunar Zak-Shadow, dan shi suka buWe ido suka gani kuma suke kallo a matsayin uba. Ba sunan Dada da suke kiran shi ne kawai girmamawar da suke masa ba. Hatta umarni idan ya basu ko saka doka akan abu ko hanasu yin wani abu duk son da sukema abunnan sun barshi kenan har abada. Dan sunyi imanin bazai hanasu abinda zai amfane su ba, ba kuma zai sakasu yin abinda zai cutar da su ba.
? ? ? ?? Komai na hidimar rayuwarsu: ci, sha, ilimi, lafiyarsu da duk wani abu da akema Wa Wan gata shi da Mammah ne sukai musu a rayuwa. Taya zasu gagara masa biyayya su zama butulu. Sun tabbatar soyayyar da Dada ke musu soyayya ce irin ta ?a?a da mahaifi. Babu abinda zasu biya shi da shi sai addu'a da fatan shima ALLAH ya bashi tashi zuri'ar, dan rashin haihuwar nan tasu na damun kowa kawai dai basa magana ne...
? ? ? ? ? Tunda suka baro gidan su Imran surutu kawai yake zuba masa. Shi ko Zak-Shadow nashi murmurshi, sai lokaci-lokaci yake jefa magana a ta?aice. Hakan baya damunsu, dan duk wanda yasan Dadan su yasan bamai yawan magana bane. Sam ba miskili bane, amma bai da yawan surutu ko dariya. Idan yaso hirarsa kuwa zakaji yanayi da Mammah sosai kamar bashi ba. To suma sukan Wan samu kanshi wani lokacin ya biye musu idan yana jin nishaWi..
? ? ?? Gaba Waya kowa na falon har matarsa da ?annenta. Dama Aunty Ummi da Aunty Mommy da tun Wazun suna gidan tare da shi. Aunty Mimi ce sai yanzu ta iso, Wazun sanda Biebah ta kirata sun fita da mijinta anguwa. Suna yin sallama kuwa ta taso a guje cike da farin ciki tana faWin,  Oyoyo Dada ta rungumeshi .
? ?? Kansa ya girgiza kawai tare da Wan bubbuga bayanta.  Ke dai ba?ya girma ko .
? ?? ?agowa tai tana dariya da kamo hannunsa cikin nata ta ri?e.  Dada in dai a gabanka ne ina nan ?ar yarinyata Autarka, dan ma wannan Wan bu?ulun yazo ya ragen farashin autar ne da waccan yarinyar .
? ? Tai maganar tana hararar Ammar da Biebah. Ramawa Ammar Win yayi shima,  Sai ki haWiyi ?wallon mangwaro ki suma, dole dai a ce da mijin iya baba ai. Muma autocin nan dai ne ko Auta .
? ? ??  Yes Yayana .
?? Biebah ta amsa masa tana ma Mimi gwalo.
? ? ?  Dada ka gansu ko, shiyasa idan baka nan bana son zuwa gidan nan na daWe .
? ? ? ? ? ? Murmushi yayi kaWan shi dai, sai kuma ya shafa kanta da faWin,  Ki daina lulasu, ke yanzu ai kin girmi ?uruciyarsu. Kalleki fa da yara har biyu .
? ?? Fuskata ta Soye a jikin hannunsa, dan ita kunya take ji ma ace ta haihu. Shima bai sake cewa komai ba yaja hannunta suka ?arasa cikin falon. Tashi Yaya Bilal yay ya bashi kujera da yake, ya koma kusa da Mammah, dan shi dama Wan shagwaSar Mammah ne, ya girma amma bai san ya girma ba. A ?asa Ammar da Mimi suka zauna kusa da ?afafunsa, duk sun ri?e masa hannaye kamar wasu ?ananun yara ko zai gudu ya barsu. Biebah tai ?waSa-?waSa da fuska kamar zatai kuka ganin sun tsare ko ina bata samu wajen zama kusa da Dada ba. Gefensa ya nuna mata da ido, basa iya zama a kujera idan yana kan kujera har su Ja'afar kuma, amma bazata iya kuma ?in bin umarninsa ba, dan haka ya taho saWaf-saWaf kamar munafuka ta zauna a hannun kujerar da yaken.
? ? ? ? Dai-dai nan Mommy ta fito a kitchen Wauke da kofi akan tray ?arami.  Oh ni, duk kunzo kun wani dabaibayeshi kamar ku kaWaine da Dadan.
? ? ?  Kema dai ?ya faWa Mommy .
Cewar Aunty Ummi tana harararsu. Murmurshi Mammah tayi, yayinda matarsa dake cike fam da kishi da takaici kamar ba ?an uwansa ba ta Wan taSe baki. Mugun haushin wannan soyayyar da yake nunawa ?an uwansa take. Ta taSa suSutar bakin nuna masa abin yayi yawa, daya zuba mata wani mummunan kallo ai bata sake kwatantawa ba.
? ? ? ? Bilal ya ce,  Dada dan ALLAH sati biyu zakai mana ko? ALLAH muna missing Winka muna son muyita kallonka, idan kana nan gidan yafi daWi .
?

31 / 36