KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   34 / 36

99K to 102K   out of 106.7K words

ma fahimci da shi take, karo na farko ya dubeta, kai tsaye kuwa ya gane ta, dan dama tunda ya kalla Nimrah zuciyarsa ke yi kamar yasan fuskarta, ashe kamanin mahaifiyarta ne. Hannu ya Wagama sojan da ke mata tsawa, ita kuma duk ta firgice dan gani take harbeta sojan zaiyi. Zak-Shadow baiyi magana ba sai kallonsa daya maida kan Nimrah Ummanta kamar zatayi kuka. Cikin son kawar mata da hankali ?asa-?asa ya ce,  Muje ki nuna min inda ?wan Inna yake mu kwaso sauran ma, duka zan baku shi ke da mamanki .
? ? ?? Hawayen da take ri?ewa na zubo mata ta ce,  To kace Kada Baba Wan sandan can ya bugar min Umma na .
? ? ? ??  Bazai bugeta ba ai .
? ? Captain Musa ya faWa cike da lallashinta shima. Sun motsa zasu tafi tace ita sai da Ummanta, babu yanda suka iya da wannan mulkin mallaka na Nimrah dole akabi yanda take so. Umma ce ta kaisu har sashen Inna, Zak-Shadow kam na Wauke da Nimrah har yanzu. Sai da suka isa sashen ne ya sauketa ya ri?e hannunta, babu ko gargada ta kaisu inda akurkukin Inna suke jere da yawa dan tana kiwon kaji, zabbi sosai har ma da agwagi.
? ? ? ? Cikin bada umarni Captain Musa ya dubi yaransu uku dake biye da su, ai cikin sauri suka shiga bincike akurkayen Waya bayan Waya. Aiko abin mamaki daban tsoro sai ga abubuwa ana za?ulowa. Ai tuni an shiga fancake komai dake sashen Inna, itama kuma an taso ?eyarta. Baiwar ALLAH kuka take tana ?ari da rantsuwar bata san da wannan ajiya ba sam. Hasali ma bata san Nimrah ta Wauki waccan jakar ba, ta dai ga an Wiba mata ?wai biyu, ta kuma san itace ke mata haka, wani lokacin ta kai cikin kajinsu wani lokacin tace zata soya taci.
? ? ? ? Ba Sangaren Inna kawai ba gidan gaba Waya aka shiga masa filla-filla, yayinda aka tattare mazan kaf waje Waya, aiko mata da yara nata kuka. Bincike yay bincike har cikin rijiyar gidan da rumbuna ba'a bari ba, an ko samu abubuwa da yawa da sukafi na sauran gidaje da aka samu, kuma abin mamaki an rarrabasu a Sangarori da dama ta yanda baka isa cewa tunda a sashen wane aka gani ba shine ya ajiyesu. Dole dai aka tattara su Baba da ?anensa da yayunsa duka su kusan goma sha shida mazan gidan, idan ka cire Tanimu da yay tafiya a jiya da safe kowa yana nan.
? ? ? An bar wasu sojoji a gidan dan tabbas suna bu?atar tsaro, dan dole ne akwai mai ala?a da su Dagger a gidan, idan kuma suka ji an samu kayan da ke gidan zasu biyo sahu na ganin sun Sadda mai ala?ar da su ko Waukar wani mataki...

? ? ?
<<" >><<" >>" <<" >>

? ? ? ? ?Kwanaki biyu kenan su Baban Nimrah na hannun su Zak-Shadow. Hatta Kawu Tanimu daya wuce birni anje an taho da shi. An kuma samu wasu tsirarun yara cikin waWanda aka kwasa a garin a wani gida, sauran kuwa da alama an riga an fita da su. Har yanzu waWan nan ?auyukan suna zagaye ne da sojoji, musamman gidan su Nimrah dake cikin haWari fiye da kowane gida a ?auyen Bankaura, sai gidaje huWu da suma aka samu makamai da yara tara cikin wanda aka sata.
? ? ? ? Tun waccan ranar Zak-Shadow bai sake shigowa ?auyen ba dan yayi busy sosai, bincike suke babu wasa shi da su Imran da sabbin jami'ai da aka ?aro musu. Yayinda su Captain Musa da sauran Captains ke aikinsu bisa jajircewarsu da yaran soji tako ina a cikin jejin. Yanzu ma sunzo yin wani sabon bincike ne a nan cikin gidan su Nimrah Win ta hanyar zanen hannun kowa, suma mazan gidan dake hannunsu duk an Wauka acan sansani.
? ? ? ?? Sun sami Nimrah na darzar kuka da birgima ita bazataci garin kwaki da Umma ta ji?a ba shinkafa zataci. Umma kuwa ta zuba mata ido kawai tana kallo dan tashin hankalinta yafi ?arfin rigimar Nimrah. Ba ita kawai ba duk macen dake gidan tana cikin tashin hankalin tafiya da mazansu da sojoji sukayi, ga yara babu su babu labarinsu dan har yanzu ba'a samo su ba. Imran sarkin son yara da tausayi ne ya zo har inda Nimrah take bori ya Wagata cak batare daya damu da yanda tai buWu-buWu cikin ?asa ba. Shi dai Zak-Shadow kallo Waya yay mata ya Wauke kansa, sai da tai wani furuci ma Umma ya juyo a karo na biyu ya Wan kalleta.
? ? ? ? ? Cikin kuka Nimrah ta sake maimaita,  Kuma sai naje na kira fatalwoyin bayan gida masu jan ido su saka ki a jakarsu su tafi dake tunda bazaki dafa shinkafa ba .
? ? ? Mutane irin su Zak-Shadow nada wata baiwa ta tsarta da saurin tsarguwa. Sannan inda suna a gaSar aiki basa raina abu komai ?an?antarsa koda ga waye yazo. Imran nama Nimrah murmushi da faWin,  Yi ha?uri Baby kada ki kira ma Mama fatalwa in dai shinkafa ce ina da ita zan baki....
? ? ?? Zak-Shadow daya ?araso inda suke idonsa akan Nimrah da tunda ta hango yana tahowa ta ?an?ame Imran da lafewa a jikinsa dan tsoronsa take ji. Yana isowa ta sake Soye fuskarta sosai a jikin Imran Win. Kai kawai Zak-Shadow ya Wan girgiza, kafin ya saka hannu a aljihu ya ciro Dabino da yake yawan ci dan yana matu?ar son shi, zai iya ci miki dabino yasha ruwa matsayin abinci. ?an hannunta ya kamo ya saka mata, a karo na farko ta Wan Wago cike da shakka ta kallesa tare da hannun nata. Murmushi ya mata kamar ranar, sai ta tashi da ?yau tana dariya cike da farin ciki.........
'
Tunda aka ba Nimrah dabino aiko za'a sha labarin fatalwoyin bayan gida kenan, yau zamu san mai Soye fuska. @&? @&? @&?=??
? ? ??

_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 44_

__________________

*=?%? RASH BEAUTY WORLD =?%? duniyar kayan mata masu kyau da arha ,Ina masu son kaya na kyan gani, amma basu son tsada? To, *ki daina nema!* Rash Beauty World ta zo miki da komai:

*=?W? Abaya masu kyau na zamani Egypt/dubai*
=?\? *Bags masu kyau*
*=?`? Takalma masu Waukar ido*
=؍? *Jewelry masu ?yalli kamar na sarauta*

*Koma da Naira kaWan za ki yi shopping kamar sarauniya!* =?Q?=؃?

' Farashi mai sau?i
' Kayamasu quality
' Fast delivery


*Shiga group dinmu yanzu kiga sabbin kaya ,Kayanmu masu kyau ne kuma farashi mai sau?i!
Kar ki bari a baki labari don samun kayayyaki masu inganci*
=?G?=?G?=?G?

https://chat.whatsapp.com/GzcU1TcAem21oJedkisrhj?mode=wwt

*RASH BEAUTY WORLD  Inda kyawu da araha suka haWu!*
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........Hannu ya mi?a mata shima yana cigaba da murmushin nasa dai, babu musu ta tafi wajensa. Cikin wayo da dabara ya tambayeta miye fatalwa? Yaushe ta ganta kuma?. Yo har a gayama Nimrah zance, ba'a tambayeta ba ma faWa take balle wannan harda cin hanci aka bata. Ai tsaf ta shiga bama Zak-Shadow labarin fatalwoyin bayan gida. Koda yace zata kaishi ya gani? Sai ta bashi amsa da,  Ai sun gudu tun ranar, koda na raka su Fatsima ma da sukace zasu gani babu kowa sai dai mun samo jarkoki harda nama .
? ? ? (Anzo wajen) Cewar Zak-Shadow a zuciya. Dabino ya sake cirowa a aljihu ya bama Nimrah, sannan ya fita da ita su Imran biye da shi ransu fal mamakin al'amarin wannan yarinya. Ranar fa da taimakon ALLAH da wayon nan nata suka gano makamai na ban mamaki a gidan, yau kuma ga wata sabuwar magana da tabbas tunda sukaga oga ya maida hankali akai tana da muhimmanci. Tsaf Nimrah ta dinga nuna musu hanya har cikin gonar nan da taga mutanen ranar da take kira fatalwoyi. A kallon farko kuwa sojojin suka fahimci gaskiyar zancenta. Dan har yanzu akwai alamar mutane sun zauna. Sauran takardun nama da yaran basu Wauka ba saboda an cinye suna wajen duk da iska ta Wan Waukesu sun matsa, sai kashi a gefe dake nuna alamar na gardawane da kufan fitsari da akayi, Sawon ?wai da akaci da sauran sigari da akasha.
? ? ? Nimrah na cin dabinonta ta nuna wani waje tana kallon Zak-Shadow.  Baba Wan sanda, kuma anan naga wani mai irin kayan Babana zaune shima ya rufe fuskarsa saboda tsoron fatalwoyin .
? ? ??  Babanki? .
??  Eh mana . ta faWa cikin shiririta tana cin dabinonta.
? ? ? ? ? Kallon kallo akai tsakanin Zak-Shadow da Imran. Imran ya maida hankalinsa kan Nimrah, cike da wayo ya ce,  Shine kuma baki masa magana ba? .
? ? ??  Ai tsoro naji na fatalwoyin, kuma ya rufe fuska fa, shima kaga ai tsoron su yake ji ko baba Wan sanda? .
? ? ?  Miyasa baki faWama mamanki ba? .
? ??  Na faWa mata ita da Inna sukace na cika surutu, shine na gayawa su Fatsima sukace ?arya nake, niko na rakosu harnan fatalwoyin kuma har sun gudu .
? ? ? Wani irin cije baki Zak-Shadow yayi, zuciyarsa na hasaso masa tabbas akwai Soyayyen al'amari akan mahaifin yarinyar nan. Barin wajen sukai suka koma can gidan su Nimrah. A karo na farko Zak-Shadow ya bu?aci zama da Umma dake cikin tashin hankali tunda suka fita da Nimrah, sai dai ganin sun dawo ta shiga sauke ajiyar zuciya a jajjere. Dan haka ma koda Zak-Shadow Win ya nema suyi magana bata musa ba. Tabarma ta Wakko ta kawo ?ar?ashin inuwar ceWiya dake a sashen nata. Dan haka kawai take jin girman mutumin nan a ranta tun randa suka fara haWuwa shekarun baya. Bai musa ba ya zauna shi da Imran. Ita kuma zata zauna ?asa yace ta Wakko wata tabarmar. ?aki ta koma ta Wakko tabarma ta shinfiWa itama ta zauna.
? ?? Shiru wajen ya Wauka kafin ta motsa baki cike da ?arfin hali ta ce,  Kayi ha?uri da abinda nayi ranar, ban san kuskure bane ba. Wlhy farin ciki ne kawai ya kamani na ganinka saboda tun wancan shekarun da muka haWu nai maka al?awarin baka abinda na haifa sai nake yawaita mafarkinku a barci na. Kullum kuma cikin addu'ar ganin ba haifi namijin da zan baka ba nake, amma har yanzu ALLAH bai cika min burina na ba .
? ? ?? Karo na farko Zak-Shadow ya kalleta, kai tsaye ya furta,  Ina abinda kika haifa wancan karon? .
? ?? Cikin sauke ajiyar zuciya ta kalla Nimrah dake wasa da ?asa gefensu kaWan,  Itace waccan da kuka fita da ita Wazun .
? ? ? Daga shi har Imran kallon Nimrah sukai suma. Imran dake murmushi ya ce,  Masha ALLAH, ALLAH ya albarkaci rayuwarta. Minene sunanta? .
? ? ?  Naja'atu, amma muna kiranta Nimrah saboda sunan mahaifiyar maigidana ce.
? ?? ?an huci Zak-Shadow yayi kaWan, ?asa-?asa ya ce,  ALLAH ya rayata . Sai kuma ya cigaba da faWin,  Ranar tace miki taga fatalwa a bayan gida, miyasa baki saurareta ba? .
? ? ? ? ?  Nimrah nada surutu sosai, shiyasa nakan ?waSeta da irin waWan nan abubuwan saboda tarbiyyarta matsayinta na mace .
? ??  Hakan ba laifi bane, amma yana da ?yau idan yaranmu sukazo mana da maganar abinda ba kasafai ake zancen sa a cikin al'umma ba mu basu lokacinmu, idan na gyara ne mu gyara musu, ko muyi musu ?arin bayani ta yanda zasu fahimci abin a yanda yake. Idan ba haka ba zasuje su faWa a inda bai dace su faWa Win ba, maybe ya cutar da su, ko kuma ya zama na cutarwa ga kowa. Yanzu kamar ita zancen fatalwa data kawo miki mutanen da sukai muku Sarna da Wibar yaranku ta gani a wannan ranar, da kin saurareta da kin fahimci abinda take magana akai, koda bazaki iya Waukar mataki ba zaki iya faWawa maigari, kinga kin taimaki garinki da al'ummar garin. SaSanin haka kuma kinga sakamakon daya kawo.
? ? ? ? Ba ?aramin tashi hankalin Umma yay da bayanin Imran ba. Ta zubama Nimrah ido da har yanzu ke wasa hawaye na silalo mata. Imran ya sake katseta da faWin,  Minene sana'ar mahaifinta? .
? ? ? ?  Manomi ne kamar sauran mazan garin, sai sana'ar kifi da yake yi kuma .
? ??  ?anye? .
??  Eh, harda soyayye, a can yara yake zama, duk zagayen ?auyukan nan shi kaWai ne ke wannan sana'ar shiyasa yake samun kuWi sosai dan wajensa ake zuwa a saya ?auye-?auye dake kusa damu .
? ? ? ??  ?arfe nawa yake fita da kayan sana'ar tasa? .
? ?  Sai da yamma bayan la'asar. Dan haka yake jimawa bai shigo gida ba sai irin sha biyu haka, wani lokacin kuma baya kaiwa musamman idan Tanimu ?aninsa na gari, dan yakan amsheshi shi kuma ya dawo gida .
? ? ? ?  Shi Tanimun miye sana'arsa? .
??  Shima yana noman ne, amma yana fita balaguro cikin birni. Yaro ne mai ?o?ari sosai, dan kusan cigaban dake yankin ?auyukan nan namu duk da taimakonsa da tsayawarsa aka samesu.
? ? ?  Kamar mi da mi? .
?  Kamar makarantu, asibiti, wutar lantarki. Shi ne yayta wayar da kammu har muka saka yara a makaranta musamman mata da muka?i da farko.
? ? ? ??  Idan yaje birni yakan daWe ne? .
? ?  Baya wuce wata uku yake zuwa gida yay kamar sati biyu ko uku sai ya koma .
? ? ?  Shida mijinki waye yafi wani kuWi? .
? ? ? ? ?  To bana ce ba, dan shi samun namiji ba kai tsaye mu muke iya ganewa ba anan. Amma su duka????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? kowa na samu gwargwadon iko, sai dai shi Tanimu mutum ne mai hidima ga ?an uwansa gaskiya. Shi ko mai gidana in banda mu da Innarsa babu nauyin kowa a kansa .
? ? ??  A wannan zuwan da Tanimu yayi gida kwanansa nawa a garin? .
? ??  Bai wuce sati Waya ba .
?  Yana taya maigidanki zama wajen kifinsa kamar yanda ya saba? .
? ?  Eh yana taya shi .
 Kwana huWu da suka wuce ina maigidanki ya je? .
? ? ? ? ?  Yaje Gangare Waurin auren ?ar wani abokinsa .
? ?  ?arfe nawa ya dawo? .
 Da daddare ne sosai gaskiya dan har munyi barci ma? .
? ? ??  Tunda kika aureshi, kin taSa kama shi da wani laifi? .
? ??  A'a gaskiya, shi mutum ne mai ha?uri da rashin son magana. Tun a rayuwar samartaka ma ban taSa jin ance ga abokin faWansa ba. Koni aka Satawa rai na tashi da nufin yin faWa ko ramawa yakan zauna yayta bani ha?uri da hanani.
? ? ??  Kasancewar sana'ar dare yake yi yana zama a gida tare da ku ya yini? .
? ?  A'a gaskiya, yin haka zai iya zama abin magana mu anan balle gidan yawa, yakan fita kamar kowa amma yana shigowa gida musamman lokacin cin Wumame da kuma in an gama abincin rana .
? ? ?  Zamu iya ganin kayan sakawarsa? .
? ? ? ?an shiru tayi a karo na farko ta kasa amsa Imran a wannan karon, sai da Zak-Shadow ya ce,  Karki damu ba wani abu bane .
? ?? Ajiyar zuciya ta Wan sauke. Kafin ya mi?e ta shiga Waki, babu jimawa ta fito da akwatin ?arfe babba. A gabansu ta ajiye sa, Imran ya ce ta buWe da kanta. BuWewar tayi tana fiddo kayan Waya bayan Waya, gaba Wayansu basufi kala bakwai ba, duk yadi ne irin na mai ?aramin ?arfi. Bayan ta gama gaba Waya yace ta maida, ta kawo masu datti suma. Haka ta mi?e ta Webo su, suna Waure a cikin zaninta, harda nata dana Nimrah. Nashi suka saka ta ware, nata ma haka, sai na Nimrah da sukafi duk nasun yawa.
? ? ??  Zaki iya lissafa min ranakun da duk kuka saka waWan nan kayan? .
? ? ? Da yake basu da yawa sai tace zata iya. Da nata ta fara, sai nashi. Ta Wakko kala na huWu tai Wan shiru tana kallon kayan, a karo na farko ta kallesu, sai kuma tai ?o?arin ajiye kayan batare da tayi magana ba .
? ? ? ?  Miyasa zaki ajiye? .
? ?  Na manta ranar daya saka waWan nan gaskiya, shiyyasa zan ajiye gefe kozan tuna kafin na gama .
? ? ??  Ya yi cigaba .
? Cigaba da lissafa sauran kala ukun da suka rage tayi. Imran zai yi magana Zak-Shadow ya katsesa ta hanyar yi mata nunin ta Wauki kayan ta koma da su. ?o?arin kwasa tai harda wanda ya ware Win nan yace ta barsu. Haka ta barsu ya kwashe sauran. Tana barin wajen Zak-Shadow yay kiran Nimrah. Da gudu kuwa tazo, ya kama hannunta ya zaunar a kusa da shi, sai kuma ya jawo kayan baban nata gabansu ya ajiye.
? ? ? ? ?  Kalla wannan kayan na waye? .
? ?? Cikin wasa tace,  Babana .
 Yaushe ya saka su a jikinsa? .
? ?  Na manta .
?  Tuna dai, kamar na ranar da kikaga fatalwoyi ne a bayan gida fa .
? ?? Kayan ta zubama

34 / 36