KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   19 / 36

54K to 57K   out of 106.7K words

barinsu sunayi ba, idan ma zasu fita sai da ita, idan ko da Baba sukazo kwana Waya ne kuma duk inda zaije tare suke tafiya shima ko Uncle Nasiru, Mammah kuma ta sanar masa yanzu Uncle Nasiru baya Nigeria ya tafi ?aro karatu ?asar waje. Ya Wan san wasu wajaje a anguwar, dan haka ya shiga zagayawa musamman inda kasuwa take ana Wan harkokin saidawa da sayarwa. Haysam akwai hankali da wayo da nutsuwa, shiyyasa Babansa ke kiransa yaro da hankalin manya. Sai da ya gama zagaye-zagayensa ya dawo gida, ya samu Mammah da Inna a tsakar gida suna hira, su Momy nacin abinci.
? ? ? A'isha dake kallonsa kallo irin na tuhuma ta ce,  Daga ina kake Muhammad? .
? ? ? Bai iya ?arya ba, amma baya son sanar mata abinda ke a cikin zuciyarsa, dan haka ya bata amsa kansa a ?asa.  Mammah nan baya naje cikin kasuwa .
? ? ?  Cikin kasuwa kuma? Yin me to? Tun la'asar nake nemanka a gidan nan jiba har magrib ta kusa.
? ? ? ? ?  Kiyi ha?uri, nazo na faWa miki na samu kuna magana da Inna shiyasa na fita kawai .
? ? Shiru tai bata sake cewa komai ba, dan bata masa faWa a gaban ?annensa koda ace ya mata kuskure, balle ma akan daWe kafin Haysam yay mata wani laifi da zata tuhumesa, yaro ne mai tsantsani da kiyaye Sacin ran iyaye. Kiran sallar da akai ce ta sashi tattara su Ja'afar suka wuce massalaci bayan sunyi alwala....

><><><><><><

? ? ? Tun daga wannan rana, rayuwarta ta canza gaba Waya, A'isha ba uwa bace kawai, ta zama har uba, mai ciyarwa, mai kariya, mai Wora ?a?a akan tafarkin gaskiya. Domin kuwa a Soye ta samu aikin aikatau a wani gidan masu kuWi ta hanyar wata mata Iya Tabawa. Zata dinga zuwa da safe tayi ta dawo gida, da yamma ta koma ta ?ara yi ta dawo gida, ta zaSi wannan yawon ne saboda tarbiyyar ?a?anta, ta fison koyaushe su dinga ganinta tare da su. Inna kawai ta san inda take zuwa, su Haysam kuwa sai tace musu makaranta ta samu ta manya a inda take zuwa Win, Haysam yasan ba hakan bane ba, dan tun randa yaji hirarta da Inna yake biye da duk motsinta, hatta gidan Iya Tabawa da taje domin ta nemar mata wajen aikatau Win ya sani, ranar yasha kuka da daddare sosai, tausayin mahaifiyarsu da ?aunarta suka sake cika masa zuciya, dan haka ya ?ara ?arfafa kansa akan nasa ?udirin shima dake Soye a zuciyarsa game da taimakonta. A'isha bata tsaya a wannan aikatau kawai ba, a Wan lokacin da take dawowa gida bayan kammala aikin safe a gidan aikinta sai ta fara amsar wankau Win mutane tanayi, bata damu da ?ananun maganar da mutane suka fara a anguwar ba, ta toshe kunnenta ta fuskanci rayuwarta. To babu mai taimakonsu sai gidan su Nasiru, da yayansa Zubairu daya koyama Abdul-rasheed Winki, shima kuma zuwa yanzu iyalai sun fara masa nauyi dan matansa har uku, sai kawunta da tsufa ya fara kamawa, dan mi zata damu kanta da maganar fatar baki daga wanda basa taimakonta da komai. Da kuWin wankau Win nan take saya musu abinci da Wan cefanen yau da kullum, dan duk wuya bata barin gida babu abincin da zai kai kwana biyu, ga yara har biyu tana shayarwa, dan ma Ammar ya isa yaye dan suna zuwa Kano babu jimawa ma ta yayeshi sai Mimi data rage.
Albashinta na farko da aka biyata a gidan aikinta ta maida Haysam makaranta da shi, da ro?o da neman alfarma harda kukanta ta samu aka sakashi js2 Winsa kamar yanda yake a Bauchi basu maida shi baya ba, suma su Ma'aruff da Ja'afar ta Winka musu Uniform suka koma, sai dai su an sake maidasu primary 2 maimakon 3 da suke, bata damu ba. Ga makarantar allo da tayi dama suna zuwa suma. A tsakanin Tasi'u yazo daga makaranta neman kuWi shima dan ABU Zaria suke shi da Bashir Win duka, suna gama Secondary Abdul-rasheed ya kaisu can, shine komai nasu gashi kuma yanzu baya raye, sai komai ya koma kan Inna, dan ma sunma kansu faWa sun nema ?an abubuwanyi acan suna taimakon kansu ganin Inna bashi ne da ita ba, ?ar uwarsu A'isha Waya tilo nauyin iyalanta ma ya ishe ta. ALLAH sarki, a hakan bata da shi Wan sauran abinda ya rage mata ta bama Tasi'u ya juya ya koma shima, ita kuma ta cigaba da gwagwarmayarta ta wankau da zuwa gidan aiki, Inna na sana'ar kokon safe, badan ana cin wata riba ba sai dan marayun nan su samu abin kari da safe..........
'
=??=??Wanda suka karanta wancan sai kusha ruwa kawai kukam kun koshi >?#?=?O?

_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 23_

__________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp


07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm


https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,=??=??=??=??=?? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.......Zak-Shadow da su Mammah sun wuce Kano, zasuyi hutu na makwanni har shida. Ashe walima Mammah ta shirya masa. Dan haka suka iske gida cike da danginta anata girki. ?an Bauchi dai iya kawunsa ne kawai sai Khadijah da Alawiyya suka zo. Bai damu ba, wanda ya gani Win ma sun wadatar. Anci ansha an masa addu'oi kala-kala harda mutanen anguwa.
? ?? Bayan kwanaki biyu gida ya koma sai su kaWai, Zak-Shadow ya sake fahimtar rayuwa ta canja ga mahaifiyarsa, ta tabbata dai bata tare da sabon mijinta. Sai dai yanzun ma bai tambaya ba saboda girmamawa har sai da Mammah ta sanar masa komai a wannan karon da bakinta. Tabbas zuciyarsa ta hasala matu?a, amma bai ce komai ba dai a zahiri. Itama Mammah data fahimci yanayin nasa sai tai masa nasiha da gargaWinsa akan kar taji wani abu daga garesa. An riga anyi ya wuce sai a tari gaba. Badan yaso ba yay shiru kamar yanda ta gargaWe san.
? ? ? A cikin wannan hutu ya samu damar bibiyar karatun ?anensa, har zuciyarsa kuwa ya gamsu da yanda komai ke tafiya Alhamdullah. Musamman ma su Ja'afar ?an Secondary. Ya ji daWin kuma ganin yanda kasuwar Mammah tai tasiri a gida. Ya ziyarci Malam Zayyanu da abokinsa Malam Datti. Sun masa addu'a sosai da nuna jin daWin nasarar da ya samu a NDA.
? ?? Duk da yana cikin hutu bai daina yin motsa jiki da safe da yamma ba, kamar yadda suke yi a NDA. Wani lokacin idan yana fama Mammah har faWa take masa ya huta. Yakan yi murmurshi ne kawai ya ce,  Mammah idan banyi ba jikina zai yi ciwo ne .
? ? Haka dole ta ?yaleshi har hutunsu ya ?are, kamar kuma yanda yay al?awari yaje Bauchi tare da su Ma'aruff cikin weekend. Sun ziyarci kabarin mahaifinsu da Umma har ma da kakaninsu su Malam. Babu wanda yasan yaje a ?an uwan mahaifinsu sai kawunsu Jamilu kawai, dan basu kwana ba a ranar suka juyo Kano.
? ? ?? A watan Agusta ya koma Jaji, domin yin Young Officers Course, inda ya sake haWewa da Imran, a wannan karon ma a Waki Waya suka zauna, dan sai da sukai duk yanda zasuyi aka haWasu cikin amincewar UBANGIJI. Alhamdullahi sun kamalla course Win su a farkon shekarar 1999, daga nan kowa aka turashi inda zai fara aiki.?sai dai an samu matsala dan anyi posting Winsu waje daban-daban shi da Imran, amma da yake suna da oganni tuni suka nema oga Adetunji suka sanar masa damuwarsu. Shine yay ta kai kawo har aka haWasu waje Waya yanda suke fata, antura su aiki zuwa 82 Division Enugu, inda suka fara rayuwar soja ta zahiri. A can suka gane cewa aikin soja ba na jarumtaka kaWai ba ne, aikin zuciya da sadaukarwa ne.

&Su Zak-Shadow na Enugu cikin sabuwar rayuwar aikin soja, anan rayuwar Mammah da marayun ?a?anta na neman canja salo da fuskantar sabuwar jarabawar rayuwa. Domin kuwa Zak-Shadow bai wuce watanni uku a Enugu ba Tasi'u ?anin Mammah ya zo kwatsam. Zuwan daya saka Mammah a farin ciki dan tayi tsammanin har abada ta rasa dukkan ?an uwa a duniya.
? ? ?? Da farko dai kamar abin arzi?i tsakaninta da Tasi'u, dan harda zama ya bata labarin rayuwar da yake ciki ta tashin hankali. Yarinyar daya aura basu ko ?ulla shekara Waya ba a rayuwar aure suka rabu, ya shiga halin rayuwa mai tsanani a sabuwar ?asar da bai san kowa ba, haka ya jure saboda karatun da yake yi. To zuwa yanzu ya kammala, acewarsa har ya samu aiki, yanzu ma yazo gida ne domin wani aiki da zai yi na wata uku ya koma. Mammah ta jajanta masa ta kuma tayashi farin ciki.
? ? ? Sunyi sati kamar uku a wannan farin cikin kwatsam rana tsaka sai ga Tasi'u da lauyoyi har biyu da wasu mutane, wai yana son a raba gida a bashi nashi kaso. Mamaki ya kama Mammah, ta kalla gida ta sake kallo, tabbas gidansu babba ne, gashi a bakin titi, kusan a yanzu ma gidan yafi duk wani gida na layin ?yau saboda gyaran da Alhaji Nura yay masa lokacin daya aureta. Da farko ta Wan so tirzawa tai masa faWa, ya nuna mata shifa ba yaro bane, sannan gidan nan dai yana da hakki ai kuma dolene a bashi nashi hakki. Ganin yana son su zubar da mutunci a anguwa tace ba damuwa yayi duk yanda yaso, ko Waki Waya ta samu ALLAH ya amfana zata zauna da yaranta. Haka kuwa akai yayta shiga da fita batare daya bari tasan yaya komai yake tafiya ba. Kwatsam a cikin wata na biyu da zuwansa ta nemeshi ta rasa. Duk inda ya kamata ta bincika kuma tayi amma babu shi. Hankalinta yaso tashi kawunsu yace karta damu kanta, ta barshi duk ma inda yaje zai dawo tunda ba yaro bane. Haka dole ta ha?ura ta share. Abin mamaki cikar wata Waya saiga wasu mutane wai sunzo gidan nan da take ciki nasu ne an sayar musu, suka nuna mata takardu harma da shaidun gani da ido da akai ciniki da su. Hankalin Mammah ya tashi kwarai da gaske, sai ta rasa inama zata saka kanta dan tashin hankali, kawai ta yanke jiki ta ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?faWi sai da aka kaita asibiti. Kwananta biyu aka sallamota, abu dai kamar wasa ?aramar magana ta zama babba Tasi'u ya saida gida ya gudu. Masu gida kuwa sun bata wata Waya kacal suna bu?atar gidan akwai abinda zasuyi da shi.
? ?? Wannan tashin hankali ya saka Ma'aruff da Ja'afar sulalewa suka tafi Enugu suka sanar ma Zak-Shadow. Kwatsam babu zato ya gansu, mamaki ya kama shi ya balbalesu da faWa domin a ganinsa ai kasada ce zasu kamo hanya batare da sanin gari ba su taho. Su dai ha?uri suke ta bashi, Imran dai ya kwacesu da ?ar, shine ya basu abinci sukaci ya basu wajen kwanciya. Zak-Shadow bai saurarensu ba sai dare, anan ne suka sanar masa abinda ke faruwa da halin da Mammah ke ciki, suka tabbatar masa a yanzu ma sunzo ne bada saninta ba, dan sun tabbatar tana can tana nemansu ?ilama hankali a tashe..? ?
? ? ? Jin wannan zance ya sake Waga hankalin Zak-Shadow, haka ya samu da ?yar da kamun ?afa aka bashi damar zuwa gida kwana uku kawai. Ya taso ?anensa gaba suka nufi Kano. Aiko hasashen su ya tabbata, dan sun sami Mammah cikin tashin hankalin rashin sanin ina su Ja'afar Win suke, sai kuma gashi ta gansu harda uban gayya Haysam. Kukan dake dan?are da ?irjinta sai a lokacin ne ta samu ta yi shi. Wannan al'amari ya sosa zuciyar Zak-Shadow matu?a. Wanda ma bai san fushinsa ba a wannan karon ya gani kwarai da gaske.
? ?? ?an kuWin albashinsa da yake faman ajiyar taro da kwabo a account ya kwashe domin sayen fili, sai dai a karo na farko Kano ta fita masa a rai gaba Waya, yana son yin nesa da ita nisa mai yawa ko mahaifiyarsa zata samu salama tamkar yanda ta baro Bauchi, amma kuma bai san ina zai maidasu ba, dan haka ya nema shawarar Imran ta hanyar kiranshi a wayar landline. Babu wani ja'in-ja Imran ya bashi shawarar zuwa Abuja kawai, ya kuma haWashi da yayansa.
? ? A ranar Haysam ya bar Kano zuwa Abuja. Inda da taimakon yayan Imran suka samu fili suka saya. Sauran kuWin daya rage ya sayi siminti da bulo aka fara ginin Wakuna ?wara biyu kacal. Kwana uku aka bashi kawai a wajen aiki, dan haka dole ya koma Kano yabar sauran aikin wajen yayan Imran. Yana zuwa Kano ya sanar ma Mammah komai, mamaki ya kamata sai kuma ta shiga yi masa faWa akan dammi zai yi hakan. Shi dai kansa a ?asa kawai yana bata ha?uri ne. Sai da ta kammala yace su fara shiri kawai, nan da kwanaki kamar goma zasu koma can shi kuma ya shirya ya koma Enugu.
? ? ? Haka kuwa akayi, kwanaki goma bayan komawar Zak-Shadow yayan Imran yazo har Kano da mota ya kwashi su Mammah da yaranta. Tafiyar data sakata kuka sosai, jikin ?an uwanta yay sanyi da rashin taimakonta da basuyi yun?urin yi ba har Haysam Win ya yanke hukunci. Dan sun so hanata da nuna mata zasu Wauki mataki tace ba komai zata koma Abujan kawai dan itama bata son zaman Kanon a yanzu.
? ? Wannan shine sanadi kuma mafarin barin Kano dasu Mammah sukai suka dawo Abuja. ?aki ne guda biyu kawai, sai aka zagaye gidan da kwanon langa-langa. Dan Zak-Shadow ya nuna baya son taimakon komai daga wani saboda Yayan Imran yaso yin hakan. Shima kuma Imran Win yaso yin hakan amma ya ha?ura dan yasan wanene Zak-Shadow, idan yace baya son abu to kawai baya so Win da gaske.
? ?? Yana sake Waukar albashin watan ya nufo Abuja, kuWin yay amfani da su wajen maida ?annensa duk makaranta, su Ammar ma da ba'a saka ba ya sanya su. Dama Mammah tunda suka dawo bata zauna ba, haka ta dinga shiga tana fita wajen nunama mutane kayan sana'arta ta koli. Sannu a hankali aka fara ganewa, kasancewar sabuwar anguwa ce kafin mutum yaje kasuwa sai yafi ganewa zuwa wajenta sayen abu a sau?a?e. Ganin haka ta fara haWawa da kayan miya, da wannan sana'ar da albashin Zak-Shadow suka cigaba da rike rayuwarsu, idan an samu Wan rarar kuWi a sai siminti a Wan Wora gini. Kwatsam sai kuma ga wata ?addarar ta sake afkawa Zak-Shadow lokacin da yake shekara biyu da fara aikinsu, wai ya buWe wata gaskiya wani ogansu yayi kutun-kutun an saka shi a prison. ALLAH sarki rayuwa, a wannan gaSar ALLAH dai ya ?addara Mammah kam bazata rasa ranta ba. Dan bama ita kawai ba hatta su Ma'aruff sun shiga wata irin gigitar rayuwa.
? ? Haka Mammah ta dinga bin duk wanda ta sani cikin ro?o da magiya don ganin Haysam ya kuSuta. Amma ina, Imran ma iya bakin ?o?arinsa yake amma al'amarin kamar da wani babban shiri a cikinsa. Hatta su Adetunji sunyi iya yinsu Zak-Shadow bai fito ba. Ga ba?ar wahala suna bashi ta tashin hankali kamar sun sami criminal, duk mai hankali yaga wannan al'amari yasan akwai lauje cikin naWi a ciki, sai dai kai tsaye basu san wa zasu fuskanta suce yayi Win ba..........
'






_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 24_

__________________

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki

19 / 36