KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   22 / 36

63K to 66K   out of 106.7K words

ake Haysam na zaune ne kawai a gefe bakin wani gado yana kallonsu, bai yi waka ba balle rawa, amma murmushin da ke gefen fuskarsa ya tabbatar da shima yana jin irin farin cikin da suke ji. Kai da ka kalla idanunsa kasan akwai tsananin buri amma a zuciyarsa akwai tambayoyi da yawa. Sai faman ayyanawa yake a zuciyarsa (Zan iya jure wannan sabuwar rayuwar kuwa? Yanzu ko mi Mammah take yi da su Ja'afar. ?ilama Ammar da Mimi sunyi kukan rashin ganin yau bani zan kaisu makarantar allo ba, bani zan musu wankan dare ba, bazamu ci abinci tare ba. ?ilama suna can sunama Mammah rigimar kuka). Haka dai ya zurfafa a tunani sha?iyancin ?an uwansa Walibai na yin nesa da kunensa.........
'


_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 27_

__________________

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA =?G?
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko Sari

Zamuyi promo din kayan mu na hijabs da Kuma zuma



Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba=?O? SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA=د?

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........A wannan dare na farko Haysam bai iya bacci ba saboda tunanin gida. Ga hayaniyar sabbin abokai, ko gajiya basayi sukam duk sun cika hall Win da Wumi, kaida ka gansu kasan ?uruciya da farin cikin samun cikar buri ya baibaiye rayuwarsu gaba Waya. A hankali Haysam dake kallonsu kawai ya lumshe idanunsa, zuciyarsa na ayyana masa,  Rayuwa ta ta fara daga yau. Farin ciki a Bauchi tare da Abiy, Umma da Mammah, rayuwar ?unci da kukan rasa Abiy da Umma. Fuskantar ainahin rayuwa da fara gwagwarmaya a Kano tare da Mammah da Inna, kukan rasa Inna, samun cikar burin Wakko hanyar zama soja a yau. Ko mi gobe zata zo da shi idan da rayuwa? Wane sakamako zamu kalla a jibinmu ta duniya da lahira. Ya ALLAH kasa inyi nasara, nasara mai albarka ta duniya da lahira .
? ? ? Ganin dai barci ya?i zuwa masa sai kawai ya tashi ya fita tare da Waukar sallaya a cikin jakarsa. Alwala yayo ya dawo barandar hall Win ya shimfiWa abin sallar ya kabbara salla. Wannan horo ne da Abiy yay masa tun bai kai haka ba, bayan rasuwarsa kuma Mammah ta Wora daga inda ya tsaya, shiyyasa sallar dare ta zamar masa jiki sosai, idan ma baiyi ba har jinsa yake kamar mara lafiya. Sai gab da asuba yaji barci na Wibarsa, sannan ya tattara ya koma ciki, zuwa yanzu hall Win ya koma shiru, duk sunyi barci, sai tashin minshari kawai kake ji. A gadon da ya ajiye jakarsa yaje ya kwanta, baima kammala addu'a ba barci yay awon gaba da shi....

_________&

? ? ?? Asubar fari wani ?arar whistle mai kaifi ya karaWe kunnuwansu. A firgice suka shiga tashi, kafin su gama nutsuwa aka shiga faWin,  Get up! Move it, move it, move it!
? ?? A hankali Haysam ya shiga buWe idanunsa ba kamar yanda sauran ke kwaramniyar tashi ba, a nutsensa ya tashi zaune yana mai karanta addu'ar tashi a barci. Wannan safiya ce ta farko bayan shigar su NDA, daga kuma yanzu sun sake tabbatar da kowane motsin rayuwarsu zai koma ne akan tsari.
? ? ?? Sauran ?an uwansa ya fara bi da kallo, yanda wasu ke tashi da sauri, wasu suna neman takalminsu, wasu kuma suna a yanayin na tsoro sai abin ya bashi dariya, murmushi ya Wanyi yana kauda kansa, dai-dai nan yaji muryar na kusa da gadonsa yana faWin,  Dan ALLAH ko kaga takalmi na? .
? ? ? Karon farko ya kalli gefen damar tasa inda yaron yake, ba shi da girman jiki sosai, dan a cikar jiki da tsayi ya fishi, yana neman takalmin ne da hawaye cike da idonsa. Hakan ya bayyana rauninsa sosai. Tausayi ya bama Haysam, dan sai yaga kamar Ma'aruff ko Ja'afar ne a gabansa, du?awa yay yana ?o?arin tayashi nema, sai ko gashi ya Wauko masa takalmin a ?ar?ashin bunk Winsa daya shige, mi?a masa yayi.
? ? ??  Ka kwantar da hankalinka gashi nan, saka muje kafin su dawo su same mu anan kaga kowa yana ?o?arin fita
? ?? KarSa yaron yayi yana murmurshi, sai kuma cikin ?ar rawar muryar tsoratar da har yay bata barshi ba ya ce,  Na gode Wan uwa, sunana Imran... Imran Abbas, kai fa miye sunanka? .
? ? ? ? Haysam dake mi?ewa ya Wan murmusa cikin kasaita, yana mi?a masa hannu dan ya taimaka masa ya tashi. Fahimtar hakan yasa Imran mi?a masa nashi hannun shima ya mi?e. Sai da suka je kusa da hanyar fita a hall Win gaba Waya sannan ya bashi amsa da,  Haysam Abdul-rasheed Shehu .
? ?? Imran ya kalle shi fuska cike da murmushi ya ce,  Woow sunanka mai daWi .
? ? ? ?  Kaima naka yana da daWi ai .
?? Cewar Haysam yana masa ?aramin murmushi, dan haka kawai yaji son Imran Win ya shige masa rai.
? ? Imran ya ce,  Naka yafi nawa daWi, dan kamar sunan larabawa .
? ?? Kafin Haysam ya ce komai ?arar whistle ta sake cika kunnuwansu da karfi.
? ? ??  OUTSIDE NOW! FORM UP! .
? ? Aka faWa cikin bada umarni ga na ciki da suka rage. Ai da gudu suka shiga rige-rigen fita, gadajen su na girgiza, ?asan hall Win na ?arar takalman boots Win ?afafunsu. Koda Haysam ya duba gefensa tuni Imran yabi ayarin masu fita da gudu, sai ya girgiza kansa kawai shima ya fice. A ransa kuwa yana raya,  Yanzu wannan matsoracin a haka zai zama sojan? . Bashi da mai bashi amsa, dan haka ya shiga cikin sauran ?an uwansa.
? ? ? Fili ne fetal, ga Wan karan sanyin asuba dake ratsasu na cikin watan sha biyu, sai da sojojin dake zagaye da su suka gama ?are musu kallo sannan aka bada umarni ga masu yin salla suje suyi. Dama abinda ke tsunkulin zuciyar Haysam kenan. Ai shine gaba-gaba a masu barin wajen, suna idar da sallar asuba cikin jam'i aka sake kaWosu cikin sauran ?an uwansu. Babu wani Sata lokaci aka shiga koyar da su discipline, bin layi cikin tsari, da bin umarni. Suna tsaye a wannan fili har rana ta fara haskakawa, iska mai sanyi ta safiya na cigaba da busa su tako ina, masu rawar sanyi tun sunayi har sun dake. Wani instructor ya Wauki megaphone ya fara magana cikin rashin wasa.
? ? ??  This is NDA, not your father s house! You eat when I say you eat! You sleep when I say you sleep!
? ? Da yawansu hanjin cikinsu sai kaWawa suke, sai ?alilan masu taurin zuciya irinsu Haysam. Imran kuwa yana gefensa yana ?o?arin tsayawa dai-dai amma jikinsa yana karkarwa. Haysam ya kalle shi ta gefen ido kaWan, sai yaji tausayinsa ya kama shi, dan haka ya matsa kusa da shi a hankali, kafadarsa ya Wan taSa da tashi kafaWar dan ya samu daidaiton tsayawa a layi kamar kowa. Kallonsa Imran Win yayi shima, dan baisan ma shine a kusa da shi ba. A hankali ya sauke ajiyar zuciya, tare da yimasa kallon godiya cikin yanayin lumshe ido. Sai kuma ya shiga haWiye hawayen da suka cika masa idon.
? ? ? Murmushi kaWan Haysam yay masa ya Wauke kansa ya maida ga mai musu jawabi, sai dai a zuciyarsa yana ayyana  Tabbas na yarda da maganar Abiy dake cewa (Ba kowa ne ake haifa da ?arfi ba& amma akwai wasu da zuciyarsu ta fi ?arfinsu. Karaya ba ita ce rashin jarumta ba, amma tana bayyana rauni ga namiji. A komai ka tsaida zuciyarka, ka yarda UBANGIJI shike sarrafa al'amura sai ka samu jarumta irin ta MAZAJEN FAMA da suka gabata). ?oyayyar ajiyar zuciya yayi yana mai jinjina kai da ayyana  Hakane Abiy, maganarka nakan gaskiya. Dan haka daga yau na Wauki alkawari zan kula da Imran har sai wannan runduna ta san cewa ?arfi ba daga tsokar jiki kawai yake ba, ?arfi na asali da gaskiya daga zuciya yake.
? ? ? ? Tsawar da aka sake daka musu ta dawo da Haysam a zahirinsa ya saki batun tunani ya sake nutsuwa kamar saura yana sauraren abinda ake faWa kamar kowa.
? ? ?  When I say go, you move! When I say stop, you freeze! You understand me?!
? ?  Yes, Sir!!! .
Suka amsa da ?arfi, a tare.
? ??  Good! Today, we start your Morning PT, that s your first test! You will run two kilometers around this field!
? ? Shiru kake ji gurin ya sake nutsuwa, sai zukatansu dake bugawa da sauri-sauri a ?irazansu.
? ? ?  Go! Move it! Move it! Faster!
? A tare suka motsa kowa ya ara cikin ta kare,?jikake tiff!! Tiff! Tifff!! ?afafunsu suna ta dukan ?asa, ?arar takalma na bada sauti kamar saukar ruwan sama. Imran yana gefen Haysam, yana ?o?arin yin sauri kamar kowa amma numfashinsa yana sarkewa. Kamar mai shirin faWuwa, sai faman danne ?irjinsa yake, yana shakar iska da ?yar.
? ? ??  Haysam ba zan iya ba...
?? Ya faWa cikin shashsheka
 Imran! Kada ka tsaya, ka karfafa kanka, Abiy na yana cemin (Namiji baya zama rago garkuwa ne), dan haka kada ka tsaya kaji! Haysam ya faWa yana ri?e masa hannu. Sai ko Instructor Waya ya hango su daga nesa, cikin ihu da tsawa ya ce,  Keep moving, you two! No one stops! You stop, you fail! .
? ?? Sakin hannun Imran Haysam yayi ya matsa yana Wan tura shi gaba, cikin?son kwantar masa da hankali ya ce,  Ka tsaya ta gabana. Idan ka faWi, nima zan tsaya. Amma ba za mu faWi ba in sha ALLAHU .
? ? ? Idon Imran cike da hawaye, cikin son ?arfafa kansa kamar yanda Haysam ya faWa ya jinjina masa kai. A haka suka ci gaba da gudu, duk da cewa jikinsu ya fara gajiya, zufa kam ta ji?e goshinsu dama illahirin jikinsu tamkar ba safiya ba. Lokacin da suka iso ?arshen filin, sauran Walibai suna ta rige-rigen samun abin dafawa, wasu suna tsaya suna tari, wasu suna hawaye. Haysam ya ri?e hannun Imran har suka ketare layin ?arshen gudun sannan ya jinginashi da jikinsa suna sauke numfashi a tare.
? ? ? Instructor Win da yake biye da su ya tsaya yana kallonsu Waya bayan Waya ba tare da yayi magana ba, sai kawai ya murmusa yana mai girgiza kansa.
? ? ?  Discipline. Determination. Teamwork.
? ?? Ya furta kalmomin cikin karsashi kamar yana jin daWin yanayin daya gansun.
? ? Zubewa Imran yay ?asa yana shakar iska da ?arfi, jikinsa na dan rawa ga zufa tai masa sharaf. Dur?usawa Haysam yay kusa da shi shima, yana share masa gumi da hula.  Na faWa maka, idan ka tsaya, nima zan tsaya. Kuma ba zan bari ka faWi ba, kada ka sare Imran, domin ba'a fara komai ba, dan yanda Abiy na ya gaya min wanene soja a labari wannan matsayin sharar fage muka fara
? ? ? Imran ya Waga ido cikin hawaye, amma wannan karon hawaye ne na tsoro, da rauni mai tafiya da godiya da jin ?arfin gwiwa daga sabon aboki a sabuwar duniya.  Na gode Haysam, kai ne jarumi na farko da ya tsaya saboda ni, tabbas kai ZAKI na ne, kuma inuwa ta ne. My Zak-Shadow .
? ?? Kai Haysam ya girgiza ya Wan yi murmushi mai sanyi, yana duban rana wacce ke fara fito da haske Wumi. Sai kuma ya kalla Imran Win daya mi?e tsaye akan ?afafunsa, shima mi?ewar yay yana kallonsa.  Imran kaima Zaki ne ai, domin anan babu wanda yake shi kaWai. Saboda Soja ba ya tafiya shi Waya sai da runduna.
? ? ??  Ni ai kaine tawa rundunar kuma inuwa ta Zak-Shadow .
? ?? Kai kawai Haysam ya sake girgizawa, hakan yayi dai dai da busawar iska mai daWi dake tafe da ?arar murya daga nesa,  Fall in! Line up, cadets! Next exercise, push up!
? ?? Imran ya kalli Haysam cikin murmushi, shima Haysam ya murmusa, zuciyarsa na ayyana masa abu Waya cike da tabbaci. Rayuwarsa ta soji ta fara a yau, amma abota ta gaskiya ta riga ta samun tushe da mafari a zukata guda biyu.........
'

_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 28_

__________________


LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA =?G?
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko Sari

Zamuyi promo din kayan mu na hijabs da Kuma zuma



Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba=?O? SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA=د?

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu


__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........Rana ta biyu ta kasance da sabon sauyi ga su Haysam duk da dai zamu kira sauyin bamai yawa da tsanani ba ne. Domin kuwa daga gudu, sai tsalle-tsalle, da kiran Yes, Sir! da karfin murya, kowanne cadet ya fara jin cewa jikinsa na canzawa, kamar yanda rayuwa take canjawa daga barin ?uruciya zuwa sabon ?alubale mai banbanta kai da sauran jama'ar gari. Ba su da lokacin tunani na zahiri, amma kowannensu ya fara fahimtar cewa a cikin NDA duk suna amsa sunan masu daraja Waya ne da fuskantar ?alulabe Waya a ?ar?ashin Woki, zumuWi da burin zama soja...

>>>>>>>>" <<<<<<<<

? ? ? ?? Yau kwanakin mako cif da shigowar su Haysam NDA, a satin gaba Waya rayuwa mai sau?i ce da cigaba da morar ?uruciya da ?arasa zazzage sauran wautar data rage a gaSSan jiki irin ta masu shekarunsu. Domin kuwa satin gaba Waya babu wani abin kuzo mu gani dake nuna musu ma an fara wasan, shiyasa wasu a cikinsu suka fara shagala da maida hankali a nishaWi da ?ulla abota kawai a tsakani.
? ?? SaSanin Haysam yaro mara kwaramniya da yawan magana. Ba ruwansa da kowa sai Imran, komai nasa a nutse, akoda yaushe yana gefe nesa da hayaniya da nishaWin sauran. Sai dai a duk inda yake Imran sabon aboki sabon Wan uwa na manne da shi. Da yake shima Imran Win baida hayaniya sosai sai abotar tasu tai dai-dai. Sai dai shi yanada surutu, dan a kwanakin kaf har ya kammala bama Haysam labarin ?an gidansu A to Z. Yayin da shi kuma Haysam bai iya gaya masa komai ba bayan sunansa da garinsu Bauchi da Kano da suke a yanzun.
? ? ? ? Kamar yanzu ma suna can daga bayan hall Win kwanan nasu ne suna hira ko nace Imran na zuba masa surutu kiran da akema su sabbin Walibai ya riskesu. A tare suka mi?e suka zagayo ta gaba, batare da neman ba'asi ba suka bi ayarin saura dake tafiya amsa kiran suma a babban filin taro. Bayan sun gama hallara

22 / 36