KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   27 / 36

78K to 81K   out of 106.7K words

wajenta sayen abu a sau?a?e. Ganin haka ta fara haWawa da kayan miya, da wannan sana'ar da albashin Zak-Shadow suka cigaba da rike rayuwarsu, idan an samu Wan rarar kuWi a sai siminti a Wan Wora gini. Kwatsam sai kuma ga wata ?addarar ta sake afkawa Zak-Shadow lokacin da yake shekara biyu da fara aikinsu, wai ya buWe wata gaskiya wani ogansu yayi kutun-kutun an saka shi a prison. ALLAH sarki rayuwa, a wannan gaSar ALLAH dai ya ?addara Mammah kam bazata rasa ranta ba. Dan bama ita kawai ba hatta su Ma'aruff sun shiga wata irin gigitar rayuwa.
? ? Haka Mammah ta dinga bin duk wanda ta sani cikin ro?o da magiya don ganin Haysam ya kuSuta. Amma ina, Imran ma iya bakin ?o?arinsa yake amma al'amarin kamar da wani babban shiri a cikinsa. Hatta su Adetunji sunyi iya yinsu Zak-Shadow bai fito ba. Ga ba?ar wahala suna bashi ta tashin hankali kamar sun sami criminal, duk mai hankali yaga wannan al'amari yasan akwai lauje cikin naWi a ciki, sai dai kai tsaye basu san wa zasu fuskanta suce yayi Win ba..........
'

_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 34_

__________________

https://chat.whatsapp.com/L3BXH7JYlBRHIkFRiOjeW3?mode=ems_copy_t


UMMU KHALIFA COLLECTION

Ina Mata Yan kwalisa ina mata masu san kayan ado kamar Egyptian abaya sleeping drees kids were shos bags musk dahara original.

To kukanku yazo karshe domin ummu khalifa sun zo muku da duk wadannnan kayan dierct suke order dinsu daga Egypt zuwa gida Nigeria kaidai kawai kashiga link dinsu domin gani ya kori jiii..

Ba nan ummuh khalifa suka tsaya ba suna nemawq mutane visa masu shaawar shugowa kasar ta Egypt karatu ko yawon bude ido ko kasuwanci ku tuntubeta a number dinta
+201017018846/07048811474/

KO kuma shafinta na tiktok https://vt.tiktok.com/ZSU1FEkjc/
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

h???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ttps://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........Lamarin kamar wasa sai da Zak-Shadow yay watanni shida sannan aka sake shi. Tsabar azabar da akai masa ana fiddoshi asibiti aka wuce da shi. Dan kai bazaka kallesa kace zai ?ara rayuwa ba a wannan duniyar ko moruwa. Da yake ita rayuwar ta UBANGIJI ce kuma sai gashi bayan jiyyar watanni kusan biyu ya mi?e. Mi?ewar data sake canja Haysam Abdul-rasheed Shehu zuwa Zak-Shadow Win da yake a yau. Wanda baya Waukar raini, baya Waukar wasa daga kowa, koda kuwa kowan na sama da shi ne. A bisa bincike kuma aka gano Ogan nashi ne mai laifi ya kuma zaluncesa, dan haka aka Wauki mataki a kansa aka maida Zak-Shadow bakin aiki tare da ?arin girma. ?arin girman daya sashi wucewa mate Winsa a shiga soja su Imran.
? ? ?? Ya fito a prison baifi da shekaru biyu ba ya kammala ginama Mammah muhallin zamanta. Gini mai Wakuna huWu dai-dai ?arfin talaka, sai sauran fili babba kuma a gidan da za'a iya gina wasu parts Win ma. A wannan gaSar ne kuma kwatsam Nasiru abokin Abdul-rasheed ya dawo gida Nigeria da iyalansa. Dawowar daya fuskanci matu?ar tashin hankali saboda jin halin da zuri'ar Abdul-rasheed suka shiga bayan wucewarsa. Da kuma sa?on daya dinga aiko musu da baya zuwa hannunsu. Kwanansa Waya a garin kano ya shiryo yazo Abuja. Ranar yaci kuka da takaici kwarai da gaske, ya rantse ya maya akan sa?on da ya dinga aikowa garesu ta hanyar wani abokinsa, saboda tunda ya tafi hankalinsa na kansu ne. Sai gashi koda yasa aka nemo wanda yake bama sa?o ashe shi yanata hidima ne da abinda yake aikoma marayun ALLAH, takaici ya saka shi sawa a rufe shi, sai da ?yar daban ha?uri ya bari aka sake shi. Amma duk da haka sai da Zak-Shadow yasa aka cimasa ubansa ta bayan fage dai-dai gwargwado.
? ? ? ?? Dawowar Uncle Nasiru ta sake canja rayuwar Mammah da ahalinta zuwa ni'imtacciyar rayuwa, duk da Alhamdullah dama zuwa yanzu basu tare da kowace damuwa. Dan sana'arta ma tayi girman da a yanzu har shago suke da shi a ?ofar gida da Zak-Shadow ya gyara musu. Karatun yaran kuma duk yana tafiya yanda ya kamata. A wani weekend da Zak-Shadow yazo ya samu babbar Wiyar Uncle Nasiru a gidan tazo hutu. Yarinya ?ya?y?yawa son kowa ?in wanda bai samu ba, sunanta Nabiha, girman turai rainon biscuits da madara. Ga ilimi ga shagwaSa ga gata. Tunda ta ?yalla ido akan Zak-Shadow ta kafa ta tsare tace tayi mijin aure. Ko damuwa da sharetan da yake ma batayi, dan ita ba komai ma yaja hankalinta a kansa ba sai wannan jin kan nashi da tarin izza da nutsuwa. Harga ALLAH tana matu?ar son namiji maiji da kansa da kamun kai. DaWin daWawa ga jarumta, dan ko makaho ya shafa Zak-Shadow yasan sojan ne na gaske ba wasan yara ba. Ga ?yawun ga gayu ga ilimin addini. Kannensa na girmamashi tamkar mahaifi a garesu. Mammah kanta na ji da shi sai dai bata nuna wa saboda kawaicin Wan fari.
? ?? Babu wani kunya ko tsayawa jan aji tace tana so shi. Shi kuma a take yace mata no. Shi bashi ma da burin aure nan kusa. Aiko ta sanya rigima harda kai ?ararsa wajen Mammah. Mammah kuwa najin wanga batu ta hau ta zauna abinta. Dan dama kullum cikin tunanin ta yanda Haysam zai nema auren mace take yi. Dan ta kula sam hankalinsa baya akan auren, ga Imran har an kai kuWin nashi auren shi, hakama Ummi yayan Imran ya kafa ya tsare yana sonta.
? ? ? Ko tsayawa yin shawara da shi batai ba ta sanar ma Uncle Nasiru. Shima ba karamin farin ciki yayi ba da hakan, sai dai mahaifiyar yarinyar ta nuna bata so, a ganinta su Mammah talakawa ne sannan aikin soja ma kamar wani aikin wahala ne. Dama kuma a tsakanin tanata faman tafka tsiya da Uncle Nasiru Win akan su koma ?asar waje ita bazata iya zaman Nigeria ba shi kuma yace ya dawo ?asarsa kenan, sai kawai wannan batun auren Zak-Shadow da ?arta ya ida tunzurata suka rikice har ya sake ta. Ya kuma aurama Zak-Shadow Nabeeha, dan itama dai ta bijirema uwar akan itafa babu gudu babu ja da baya. Haka takaici ya saka uwar tattarawa ta tafi ta barsu shi da ?arsa, ta wuce da sauran ?anen Nabeeha Win guda biyu. Shi ko Uncle Nasiru ya ?ara sabon aure.
? ? ? Anyi bikin harda na ?anwarsa Ummi da Secondary kawai ta kammala, aka kaita gidan su Imran itama.. Matar Zak-Shadow kuwa anan gidan Mammah aka ajiye amarya, dan gefensu kaWan aka yanki fili shima akai masa gini. Zak-Shadow bai fahimci son Nabeeha yake ba shima sai da akai musu aure, dan cikin ?an?anin lokaci suka ?ulle. Wata irin soyayya suke ma juna mai tsayawa a rai da zuciya. Sai dai a zahiri baka isa kace hakan ba saboda yanda shi gogan ke kame kansa. Shima Imran anyi nashi bikin da amaryarsa. Anan kuma cikin anguwar su Zak-Shadow yay ginin gidansa mai ?yau aka sakata.
? ?? Rayuwa ta cigaba da tafiya nasarori na cigaba da zagaye Zak-Shadow, ?arin girma akai-akai har UBANGIJI ya ?addara a 2003 ya zama Captain, a Kuma lokacin wani sabon guguwar rikici ta taso a wani yankin ?asar, an turasu matsayin naya?a, turawar data basu nasarori masu yawa har takai sun kada rundunar ?an ta'addan wanwar, suka samu ?arin girma kuwa Zak-Shadow ya zama Major. A 2006 kuma rikicin ya sake sauya salon da aka sake turasu wannan jejin dai sai dai a wani yankin ne daban, a inda suka haWu da waWan nan mata harda mace mai ciki da tai masa al?awarin bama Wanta. Ya kuma tabbatar mata zuwa ya amsa da hannunsa.
? ?? Zak-Shadow ya matu?ar taka rawar gani a wannan jeji shi da maya?ansa, dan kuwa ya hana ?an ta'addan kowane irin motsin kirki koda na numfashi mai ?arfi ne. Sannan ya da?ile ha?o ma'adanan da ake a tsakanin ?auyukan wanda kowa ya tabbatar da saboda su ne ake haddasa rikicin dan masu Wibarsu su samu damar diba cikin salama a lokacin da su al'ummar ?auyukan yankin keta rayuwarsu. Sai kuma wata babbar kasuwa dake ata wajen data haWa kasuwancin wasu ?asashe itama aka tarwatsata domin cimma wani buri da manufa. Amma zaman Zak-Shadow da yaransa komai ya canja daga yanda yake. Ya sake samun ?arin girma zuwa Lieutenant Colonel a 2010, har kuma a yanzu 2013 yake a matsayin tare da rundunar maya?a a wannan jejin dai da suka samar da zaman lafiya bisa girma da ?udirar UBANGIJI. Zuwa yanzu kuma ?anensa mata duk sunyi aure Biebah ce kawai a gabansu. Mazan dai bayan shi babu wanda ya sake aure, kuma har yanzu matarsa bata haihu ba....

? ? Wannan kenan.

________________&

? ? ? ? A CIGABA DA GASHI.....
2013...:&? @&?

? ? Sosai Zak-Shadow yasha barcinsa, dan bai farka ba sai kusan goma da rabi. Har lokacin kuma da alama babu wanda yasan yana gidan bayan ?aninsa Bilal. Wanka yay ya kimtsa cikin shigar kamala duk da kuwa ?ananun kaya ne na shan iska a cikin gida. Hankalinsa nakan mahaifiyarsa Mammah, dan haka bai Sata lokaci ba ya fito.
? ? ? Gaba Waya falon ya kacame da surutu, yara ne ?ammata da zasu iya kaiwa shekaru 17-20-25. Suna akan dining table kowacce kayan barci ne a jikinta. Wata mata da ba tsohuwa ba kuma bazamuce yarinya bace tsaye a dining Win tana zuba musu abinci a plates Win gabansu. A mistake ta Wan zubama yarinyar dake kusa da ita da zata iya kai shekaru 20 suger akan waya data ajiye saman table Win. Ji kake tasss saukar mari na bazata a fuskar matar, ba kowa bane kuwa da wannan aiki sai wannan yarinya. Cikin Sacin rai da masifa ta ce,
? ? ? ?  Amma ke wawiya ce ko? Dan jakanta a kan wayata ma zaki zuba shuger salon ya shiga min speaker Win waya .
? ? ? Jikin mai aikin na rawa idannunta cike da ?walla ta shiga girgiza kai hannunta dafe da kumatu.  Dan ALLAH Aunty Amima kiyi ha?uri, wlhy kuskure aka samu....
? ? ??  Uwar kuskure ba kuskure ba jaka kawai ba?auya. Dalla tashi min aka kona watsa miki ruwan shayin nan a wannan ba?ar fuskar taki mai kama da daddawa .
? ?? Da sauri mai-aikin da har hawaye sun fara ma gudu a fuska tai yun?urin barin waje. Yayinda sauran ke dariyar ?eta da izgili wai Amima ta kirata mai ba?ar fuska kamar daddawa.
? ? ? ??  Koma ki rama!! .
? ?? Razananniyar muryarsa dake a buWe kuma a dake irin ta jaruman maza tsayayyu ta ratsa kunnuwansu. Ta kuma saka mai aikin sake rikicewa da daburcewa amma ta tsaya cak. Haka suma yaran a mugun zabure duk suka mi?e jikinsu na mazari, sai kuma duk suka zube ?asa du?e suna faWin,  Dada sannu da zuwa .
? ? Idan kujerun dining Win sun tanka ya tanka, hasalima ko kallon inda suke baiyi ba. Mai-aikin ya sake tsarewa da idanu cike da bada umarni ya sake furta,  Baki jini bane? .
? ? ?? Hawayenta ta share da sauri tana jinjina kai, ta ce,  Naji Dada kayi ha?uri, amma na yafe mata .
? ? ? ?  Ni kuma ban yafe ba, kar kuma ki bari na sake maimaita abinda na faWa .
? ?? Sosai Hinde mai aiki tasan wanene ubangidan nata, dan kuwa shekaru kusan huWe kenan take zaune a gidan tana aiki. Ai baima gama rufe baki ba ta isa gaban Amama. Ji kake Wauuuu! Tasss-tasss! Na saukar marin data rama, har sai da Amama ta tuntsura zata faWi.
? ? ?  ?ara mata .
? Ya sake faWa cike da umarni. Haka Hinde ta sake saukema Amama mari na biyu daya sakata ?walla ?arar azaba. Dan da alama itama dai Hinde ta daWe tana fatan wannan ranar, shiyyasa ta buWe kwanji ta sauke ma fuskar Amama duk wani takaicinta.
? ? ?? Cike da sassarfa wata mata ta fito a wata hanya tana faWin,  Mike faruwa? Wa yake kuk......
? ? ? Cak ta tsaya batare data iya ?arasa abinda ta faro faWar ba sakamakon saukar idannunta akan wanda batai zaton gani ba. Shi ko tamkar ma bai san ALLAH yayi ruwanta a wajen ba yayi wani kicin-kicin da fuska yana danna waya hankali kwance. Ga Amama tasa hannu ta danne bakinta dan kar kukan da takeyi ya fito, dan inta bari hakan ta faru lallai zata gwammaci Hinde taita marinta fiye da hukuncinsa.
? ?? Jiki a saSule matar ta ?araso inda yake, itama dai bazata wuce 30years ba, sai dai daga gani kasan anaji da gayu sosai. Cikin kame kai da aro nutsuwar dole ta ce,  Sannu da zuwa My D! Shigowar yaushe haka babu labari? .
? ? Maimakon amsa maganarta ko kallonta ma baiyi ba. Sai da yaja iska tafi ta minti Waya batare da ya kalletan ba ya furta,  Su tattara su wuce gida . Daga haka ya mi?e abinsa ya fice a falon gaba Waya. Sororo ta bishi da kallo zuciyarta na bugawa da sauri-sauri, haka suma yaran gaba Waya firgici ya bayyana akan fuskar su. Balle Hinde da take jin har fitsari ya fara Wiga mata a jiki, dan tasan uwar Wakin nata sai ta huce a kanta, itace zata sha wahala bayan ya koma. Yana gama ficewa ta afka kitchen da tafiyar baya-baya. Su kuma ?ammatan suka zabura kan Nabiha suna hawaye.........
' ? ? ??


_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 35_

__________________

???????

https://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH?mode=ems_copy_t

*_GYARA SHINE MACE_*

*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF 'YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
???????

*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*=?G?
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,=?
?

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji=?
?

Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki=؃?

Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata=؃?=?
?

Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki=؃?=؃?=؃?

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?

Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN=?G?
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi

Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi

Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra

Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka

*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku

27 / 36