KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   11 / 36

30K to 33K   out of 106.7K words

fuskata na rufe a gyalen baya gani komai na jikinta sai hannu da ?afafu ta ?asa.
? ? ? ? ?  Je kiyi alwala muyi sallar godiya ga UBANGIJI .
?? Nan ma bata musa ba akan umarninsa. Haka ta nufi hanyar fita waje ta Wauki buta a ?ofar Waki, tsaidata yayi tare da takowa ya mi?a mata Torchlight ta ?arfe da ake ma zubin batira. Ganin ba ganinsa take ba ya kamo hannunta ya saka mata a ciki, kamawar data sakata ?ar zabura kamar Wazun. Har ma abin ya saka Abdul-rasheed sakin murmushi. Sai kuma cike da zolaya ya matsa jikinta sosai, cikin raWa a saitin kunenta ya raWa mata,  Ayi ha?uri a buWe fuskar kar amarya ta Sige da faWuwa ko bige goshi a bango .
? ? ?? Murmushi ta saki a karo na farko, sai dai bai gani ba dan ba ganin fuskata yake ba. Amma yanda ta juya da sassarfa yaji a ransa ta murmursa Win. Shima sai yay murmushin sosai yana binta da kallo. Kafin ya koma cikin Wakin yana bin jeren da aka tsantsara musu da kallo daki-daki. Komai ya masa ?yau, ya kuma ?ayatar da shi. Yana nan a haka harta dawo, baiyi magana ba ya amsa fitilar shima ya Wauka butar ?arfe ya fita domin yo alwalar..........
'

*_Ayi ha?uri da jina shiru kwana biyu, an yi mana haihuwa ne bana samun zama shiyyasa. Naga kuma zan raba hankalina biyu sai kawai nace bara dai ayi suna sai mu dawo gaba Waya.=??=?O?_*



_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 12_

__________________

https://chat.whatsapp.com/Kf6jd57OsXHCG7cODNAje6

*_Kowace mace na matu?ar son taga ta gyara kitchen Winta kodan ta kalla itama taji daWi =؃?_*

*_Dun?ule kuWin ki saya ne ke miki wahala hajiyata?_*

*_Ko tarasu a hannunki ke baki wahala saboda kokin fara sai ki kasa ki kashe?_*


*_To kwantar min da hankalinka ?awata, IMZEED VENTURE ta gama shirya miki komai ta yanda kema zaki mallaki naki cikin sau?i da rahusa._*

_Ta buWe adashin gata wanda yafi bashi kwanciyar hankali da daWi, akan farashi mai sau?i, kaya ?an zamani, gasu ingattatu. Za'a kai miki a duk inda kike. Kedai naki kawai yin zubi akan lokaci._=؃?=؃?


*_Za'a fara zubi 25th October in sha ALLAH =؃?_*

20k monthly kayan 100k
10k monthly kayan 50k

*_Arha tafi bashi, hakama adashe yafi bashi. =؃? Ga sau?i abaka tamkar ?yauta =؃?=؃?=??_*

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

......Alhamdullah sunyi sallah, Abdul-rasheed kuma ya musu addu'oi sosai, sannan ya Wora da tambayoyi ga A'isha da baya haufi a kanta. Ta kuwa amsa masa dalla-dalla cike da ?wazo. Daga haka ya ajiye musu kaza irin ta al'ada, mi?ewa tai itama ta Wakko wani Wan ?ya?yawan kwanon tangaran dake a rufe ta ajiye a gabansa.
? ? ??  Mina samu Matar Abdul-rasheed? .
?? Ya faWa cike da zolaya yana murmushi. Kanta a ?asa muryarta dake a dishe na fita can ?asa ta amsa masa.
? ? ?  Abinci ne akace na baka idan kazo .
? ? ?? Kansa ya jinjina yana buWe kwanon tangaran Win. Gasassun ?an shila ne har guda huWu, sai uban ?amshi suke na kayan yaji. Yay murmushi yana sauke ajiyar zuciya. Yun?urawa tayi zata mi?e, ya ko ri?e hannunta yana faWin,  Koma ki zauna .
? ? Zaman tayi da sauri kodan ya sake mata hannunta. Shima ganin yanda take yi Win sai ya saki hannun kawai yana gyara zamansa. Idonsa a kanta ya ce,  A'isha bazaki cire gyalen nan hakanan ba, ko ba?ya jin zafi ne?. Ina son ki saki jiki dani dan ALLAH. Ni ba abin tsoronki bane, abokin rayuwarki ne kuma abokin farin cikin ki kinji .
? ? Kanta ta jinjina masa cike da girmamawa, sai kuma cikin murya dake fita can ?asa ta ce,  Babu zafi fa, kuma ina jin kunya .
? ?? Murmushi yayi mai matu?ar faWi da yalwa. Sai kuma ya kai hannu ya ri?o hannunta a cikin nashi, Wan matse jikinta tayi kanta a ?asa, ya sake girgiza kai murmushinsa na sake faWaWa, muryarsa na ?ara tausasa ya ce,  Ai'shatul-humairah, yanzu ni da ke ai kunya ta ?are ko? Kefa matar Abdul-rasheed ce yau kwana Wai-Wai har uku kokin manta? .
? ?? Kanta ta girgiza alamar a'a.
Ya ce,  Yauwa matar kwarai. Maza matso to muci naman kada ya huce, sai kije ki kwanta ki huta abinki nasan akwai gajiyar biki .
? ? ? Nan ma kai ta jinjina masa kawai, ta kuma ?i yarda su haWa ido sam da shi. Ajiye kazar yay ya saka musu kwanon ?an shilar nan a tsakiyarsu. Laumar farko daya cira ya kai bakinta, amma sai ta du?e da sauri tare da Soyewa cikin gyalen, yanzu kam siririyar dariya yayi, dan kunyar tata tsumashi take. Rarrashin duniya da dabara ta?i cin naman nan, haka ya ha?ura yaci iya nashi sai ya mi?e cike da dabara yana faWin,  Shike nan ni bari na fita, nasan idan bana nan ai zaki ci ko? .
? ? ?? Kai ta jinjina alamar eh.
??  Oh ni Abdul-rasheed, yau dai Shatu na ta zama kurmar ?arfi da yaji, nazata yau idan muka haWu har sai na gaji da surutunki, karki manta kusan mako huWu kenan fa bamu ga juna ba, kewarki duk ta hanani sukuni ashe ke ba hakan bane .
? ? ?? Cike da yarinya ta ce,  Nima haka, kawai ina jin kunyarka ne .
? ??  Shike nan na yarda hajiyar kunya, ni bara naje muyi sallama da baba sai na dawo. Amma fa kici naman nan, dan in na dawo naga baki cinyeshi duka ba zan miki Wura ne. Idan kin kammala kiyi kwanciyarki kiyi barci kinji . Bai jira amsarta ba ya fice. Tana jin takunsa yay nesa da Wakin ta saki wata nannauyar ajiyar zuciya, sai kuma a hankali ta Wago ta le?o fuskarta tana kallon hanya. Shiru alamar babu shi a kusa, ko da gaske ya fitan. Wata ajiyar zuciyar ta sake saukewa sannan ta gyara zama ta fara cin naman. Wani daWi yay mata na musamman, aiko ta shiga lumshe idanu ranta fes. Babu wata fargaba irin ta amare na yanzu, dan su lokacinsu idonsu bai buWewar sanin mima ake a gidan auren ba balle har ya zame musu fargaba. Tana gama cin naman ta kwashe kwanikan ta maida gefe. Buta ta Wauka ta fita tsakar gida ta wanke hannunta, sai kuma ta Wanji tsoro. Da gudu ta koma cikin Wakin, tana ajiye butar bata dire ko ina ba sai a saman ?aramin gado, dan su Gwaggonta sun gaya mata shine nata, babban gado mai rumfa kuwa na miji ne.
? ? ? Kamar jira barcin keyi ta kwanta kuwa ya saceta, hankali kwance ta Sararraje taji sabuwar katifar Rimi ta shiga jan numfashi. Duk abinda take Abdul-rasheed na gidan babu inda yaje, dan da farko ma laSe yake yana kallonta ta window, sai da zata fito wanke hannu yay saurin komawa bayan Wakin dan karta ganshi. Sai da ta shige ya koma jikin window Win, yanda ta daka tsalle ta faWa a gadon ya sashi sakin murmushi da girgiza kai. Haka ya cigaba da tsaiwa a wajen har sai da ya tabbatar tayi barcin sannan ya koma ciki.
? ? ?? Kwanciya ya gyara mata a hankali dan karta farka, yay mata addu'ar barci. Itama fitilar ?wan Wakin ya kasheta, shima ya cire rigarsa kawai ya bar wandon dogo da singlet ya haye babban gadon nan mai rumfa ya kwanta, sai dai ya zuge labulen duka ta yanda zai dinga ganin kowane motsinta ga kuma garin da zafi. Addu'a yay abinsa, ya zuba mata ido daga inda yake kwance zuciyarsa na ?ara shiga a farin ciki da alfaharin jin yau gashi ga A'isha suna barci a Waki Waya matsayin ma'aurata, ko haka aka tsaya shi kam yaci ribar zuwa kano karatu ai, sai dai a tayashi da sambarka. A haka shima yana tunane-tunanensa barci yay awon gaba da shi.
? ?
? ??? ? Washe gari shine ya fara farkawa da asuba, a mamakinsa sai yaga itama ta mi?e cikin lalube tana faWin,  Inna ki kunna fitilar duhu yayi yawa. Ina son naga hanya naje na tada su Bashir suje massalaci .
? ? ? ?oyayyen murmushi ya saki, kafin ya kama ya saukko a gadon gaba Waya hannunsa ri?e da Torchlight sai dai bai kunnata ba. Jikin gadon nata yaje ya tsaya, kafin ya kunna fitilar yana haska kansa kaWan da faWin,  Yau ba Inna zaki gani ba a wannan ni'imtacciyar asubahin Humairah. Mijinki ne, rabin tsokar jikinki Abdul-rasheed .
? ? ? ? Tunda ya haska kansa A'isha ta daburce, dan cikin kici-kici ta shiga gyara zaninta da tuni ya warware daga jikinta yayi nashi waje, sai dai jikinta akwai Wan tofi. Ganin yanda ta rikice tama kasa kamo zanin yanda ya dace ya sashi du?owa yana dafa gadon ya kama mata zanin ya rufa mata, ajiyar zuciya ta saki tana Wan juya fuskarta ga bango. Sai kuma kamar zatai kuka ta furta,  Na manta ne .
? ? ? ?? Cikin kwaikwayon ?aramar muryarta da son tsokanarta ya bata amsa da,  Na sani Ayeshat .
? ? Hannu tasa ta rufe fuskarta gaba Waya tana murmushi. Shima dai murmushin yake yana kallonta. Kafin ya bata umarnin sauka a gadon domin fita yin alwala. Ta Wauki butar roba dake matsayin tata, shi kuma ya Wauki ta ?arfe. Yana gaba da fitila tana biye da shi. Fitilar ya bata yace ta fara shiga bayin, shi kuma ya tsaya jiranta a waje. Koda ta fito bai amshi fitilarba ya barta da ita shi ya shiga bayin a haka. Sanda ya fito ta kammala tata alwalar, tsayawa tai ta jirashi yayi, sannan suka koma Wakin a tare. Ashana ya Wauka ya kunna mata fitilar kwai, ya Wauki Torchlight Win ya wuce massalaci.
? ? ? ? Bayan ta idar da sallar asuba bata jira komai ba ta sake hayewa gadon tai kwanciyarta, dan barcin kwana biyun nan dake cin idonta ne ke damunta. Amma ita bata san wani barcin safe ba dan bata yi, a gida ma suna idar da sallar asuba ita da Inna su Tasi'u suka dawo massalaci makarantar allo suke tafiya, sai takwas hantsi ya haska suke dawowa. Suyi kari su sake tafiya wata makarantar sai kuma ?arfe sha biyu. Daga nan sai ta yamma kuma. Amma yau sai ga Hajiya Indo ?an gidan miji daWi ana shan barcin safe cike da freedom. Shiko Abdul-rasheed ma bai dawo gidan ba koda aka idar da sallar, dan suna tare da Baba, bayan sun bar massalacin Baba ya tarkatasu da sauran yayunsa suka tafi gaishe da wani makwafcinsu da jiya yaji ciwo a ?afa. Daga can kuma suka wuce gidansu....

? ? ? Wajen ?arfe takwas hantsi ya Waga. Rana ta le?o mai Wumi da hasken safiya ta ratsa cikin Wakin da ke da Wan sauran ?anshin turaren wutar jiya da aka kunna mata da dare. Fitilar ?wan harta gaji ta mutu alamar kalanzir ya ?are a cikinta. Dai-dai nan amarya A'isha ta tashi saboda Wumin hasken rana dake taSa mata fuska, zaune ta tashi tana mi?a da kiran sunan ALLAH. ?akin ta fara bi da kallo daga inda take zaune a bakin gadon, sai kuma tai murmushi tana raya (Yanzu fa komai ba Wakin nan nawa ne kona fasa Inna bazata min gaWa ba) kawai sai abin ya bata dariya, ta tashi ta buga tsallen farin ciki, kafin ta sake hayewa gadon tana juyi. Sai da tayi mai isarta sannan ta sake tashi zaune, tunanin gidane kuma yazo mata, zuciyarta na sake ayyana mata yanzu fa su Inna sunyi nesa da ita da su Bashir, shike nan bata da kowa anan kusa. Shar hawaye suka fara rige-rigen sauka a fuskarta, a haka ta fara kici-kicin gyaran gadon, tana yi tana share su da sharSar majina harta kammala.
? ?? Inna ta gaya mata tana tashi a barci ta dinga fara gyara Wakinta kafin komai, karta sake tabar gadajenta ba'a gyare ba har wani ya gani koda Abdul-rasheed ne. Gadon nasa ta kalla, ba wani yayi barkatai bane, amma duk wanda ya kalla yasan an kwanta a kansa, gashi ya zuge labulen ana ganin kan gadon, kuma ina tace babu ?yau wani ya gammaka sirrin gadon mijinka, rage darajar miji ne. Maza-maza ta ajiye batun kuka a gefe ta Wakko kujera ?ar tsugunno ta ajiye a gabansa ta taka ta hau, sai kuma tai tsaye shiru cikin Sata fuska, a fili ta furta,  To yanzu a yaya zan gyara masa, gaskiya ina jin kunyar hawa masa gado, karma yaga kamar na rainashi, kuma za'a iya rubuta min zunubi .
? ? ?? Dariya sosai kalamanta suka saka Abdul-rasheed dake tsaye a bakin ?ofa batare data sani ba, dan tun sanda ta ja kujera ya iso wajen. Da ?yar ya iya danne dariyar yana cigaba da kallonta, sai kuma ya koma kallon Wakin ya murmusa kaWan, komai tsaftatacce yake, kamar yadda aka bar shi a jiya, idan ka cire gadajen da suka kwanta kawai. Sai kazar al adar ta jiya tana gefe tare da kwanikan abincin da suka ci.........
'


_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*


*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 13_

__________________

https://chat.whatsapp.com/Kf6jd57OsXHCG7cODNAje6

*_Kowace mace na matu?ar son taga ta gyara kitchen Winta kodan ta kalla itama taji daWi =؃?_*

*_Dun?ule kuWin ki saya ne ke miki wahala hajiyata?_*

*_Ko tarasu a hannunki ke baki wahala saboda kokin fara sai ki kasa ki kashe?_*


*_To kwantar min da hankalinka ?awata, IMZEED VENTURE ta gama shirya miki komai ta yanda kema zaki mallaki naki cikin sau?i da rahusa._*

_Ta buWe adashin gata wanda yafi bashi kwanciyar hankali da daWi, akan farashi mai sau?i, kaya ?an zamani, gasu ingattatu. Za'a kai miki a duk inda kike. Kedai naki kawai yin zubi akan lokaci._=؃?=؃?


*_Za'a fara zubi 25th October in sha ALLAH =؃?_*

20k monthly kayan 100k
10k monthly kayan 50k

*_Arha tafi bashi, hakama adashe yafi bashi. =؃? Ga sau?i abaka tamkar ?yauta =؃?=؃?=??_*

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........Ganin ta fara kici-kicin gyara gadon batare data hau ba sai nishi take alamar wahala ya sashi ?arasa shigowa cikin Wakin, yay sallama a hankali yanda bazataji ba, tare da ajiye kofin hannunsa na ?arfe mai murfi da leda ba?a. Inda take ya ?arasa, ya tsaya daf da ita sannan ya furta,  Kin tashi lafiya? .
? ? ? ? Kamar wadda ta tsorata ta juyo firgigit har tana neman gocewa daga kujerar, duk da kuwa muryar sa ta fita cike da taushi ne, amma ita tajita a bazata kuma gab da ita. Da sauri yasa hannu ya tareta, hakan yasa ta faWa masa a jiki gaba Waya, ya naWe hannayensa kuwa duka a bayanta ta koma rungume a jikin nasa sosai. Sake rikicewa tai, ta shiga ?o?arin fita a jikinsa tana bashi ha?uri.
? ? ? ?  Shiiii ya isa, ni baki min laifin komai ba .
? ? Ya faWa cike da raWa yana bin fuskarta da kallo, a yanda yay magana yasata nutsuwa, sai dai jikinta rawa yake na rashin sabo, zuciyarta na Wan bugawa ?asa-?asa. Idanunta dake cika da ?walla ta Wago kaWan da mamakinsa, dan ita dai tasan idan namiji ya taSa mace iskanci ne da rashin tarbiyya kai tsaye, kuma ita ta shaida Abdul-rasheed Winta mai nutsuwa da tarbiyya ne, dan bai taSa kwatanta taSa mata ko hannu ba sanda suke Kano. Nasihar Gwaggo Laraba ce ta faWo mata, inda take gaya mata halak ne mijinta ya taSata yanzu, dan an Waura musu aure. Ajiyar zuciya ta sauke a karo na farko, dai-dai hankalinta ya dawo jikinta, ido suka haWa da shi, ganin kallon da yake mata kamar ya samu hoto sai kunya ta mamaye ta mai tsanani. Ta sunkuyar da kai, muryarta tana rawa kamar mai shirin kuka ta ce,  Sannu da dawowa .
? ? ? ?  Kema sannu da gida .
? ?? Ya faWa da sanyi irin na wanda ya shiga yanayi. Sai kuma ya raba jikin nasu tare da Wagata cak ya direta ?asa akan ?afafunta. Baya ta matsa da sauri, kanta dai na ?asa sai faman cuWa yatsunta take a cikin na juna. Murmushi yayi idonsa akan yatsun nata, sai kuma ya janye ya maida ga gadon yana faWin,  Bari na tayaki gyara gadon ko. Kuma ni daga yau na yarje miki ki dinga hawa babu wani zunubi da zaki samu. Nima ai zaki dinga ara min naki ina hawa ko? . Yay maganar ?arshe da juyowa yana kallonta. Murmushi tayi da saka hannayenta duk biyu ta rufe fuska, sai kuma ta jinjina masa kanta alamar eh.
? ? ?? Ya ce,  A'a ban yarda ba magana zakiyi da baki. Dan dole ki koya surutu yanzu babu maganar shiru-shiru sai na maidaki akku .
? ? ? Dariya sosai ta sanya, tare da janye hannun ta ce,  Akku fa? .
? ? ?  Eh mana, ai kin san shine sarkin subaWi. Ni kuma irinsa ne bana gajiya da zance amma

11 / 36