KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   28 / 36

81K to 84K   out of 106.7K words

manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers=?G?
07069711327 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers=?
?=?
?=?
?=?
?=?
?

Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata=?
?=?
?=?
?=?
?=?
?=?
?=?
?=?
?=?
?

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........?AUYEN BANKAURA.

?? ? BANKAURA dai wani ?auye ne da mutanen cikinsa bazasu wuce adadin dubu uku da Wari biyar ba. ?auye ne sosai domin kuwa akaf gidajen dake cikinsa babu wani gida ginin siminti duk gidajen laka ne. Mutanen wannan ?auye duk manoma ne. Idan ka cire harkar noman nasu babu wani cigaba da suke da shi na sabuwar rayuwar wannan ?arnin. Kai idan mutanen wannan ?auye sukace maka basu san ma akwai gwamnati ba karka zagesu. Dan kuwa babu wani abu da gwamnati ta taSa musu na cigaban rayuwa. Basu da makaranta koda primary ce balle ai maganar wutar lantarki ko ruwan fanfo, Kai hatta asibiti basu da shi. Amma abinda zai baka mamaki idan zaSe yazo sai kaga an shiga har ?auyen ana son su kaWa ?uri'arsu.
? ? ? Wannan rashin cigaba da koma bayan cigaba da suke da shi yasa mafi yawan yaran garin kan fita neman kuWi wasu jihohi bayan an kwashe amfanin gona, amma fa da ance ruwa ya zuba zaka gansu sunata dawowa gida. Maza na fita neman kuWi a lokacin rani, da damina suyi noma. Mata kuwa kanyi ?uli-?uli da mai da man-kaWe da sabulun salo su kaishi manyan ?auyukan dake kusa da bankaura domin siyarwa. Da damunar ma dai ba'a barsu a baya ba, masu himma kan yi noma suma nasu na kansu ko suyi ?wadago a gonakin wasu. Zagaye da ?auyen bankaura akwai wasu ?auyukan da zasu iya kaiwa bakwai ma. Suma kuma kamar hakan ne basu da wani cigaban rayuwa da duniya ke kallo. Haka suke rayuwa tsawon shekaru, sai a shekarar 2002 wani matashi mai suna Tanimu yay sanadin wani tagomashin arzi?i ma ?auyukan yankin ba Bankaura kawai ba, duk da kuwa shi Win haifaffen Wan bankaura Win ne.
? ? ? ?? Tanimu irin mutanen nan ne masu wayewar kai tamkar a jinin jikinsu, dan kuwa baiyi karatun boko ba sai na allo kawai a cikin garinsu. Yana da shekara sha takwas ya shiga cikin matasa masu tafiya neman kuWi zuwa Lagos. Tun fa a fitar farko Tanimu ya fahimci duniya tayi nisa mai yawa ta barsu, ya dinga ji a ransa basu da maraba da dabbobin dake rayuwa a jeji sai dai suci su kwanta suyi barci. A take zuciyarsa ta fara sosuwa da jin kishin yankinsa da al'ummarsa. Dan haka ya shiga bincike a iya Wan tunaninsa da hangen nesan sa, sai ya fahimci idan fa har suna son irin cigaban da al'ummar birni ke ciki dole-dole sai sun tashi daga barci da suka jima sunayi, su cire tsoro, su cire gidadanci. Yaransu su shiga makarantar addini data boko ba noma kawai da fita neman kuWi cikin birane ana musu kallon ?as?antattu ba.
? ? ?? Tun a Lagos ya fara latsa tunanin ?an uwansa, ?an garinsu dama ?an wajen garinsu akan al'amarin. Kai tsaye wasu ke bashi goyon baya, yayinda wasu ke Waukarshi mahaukaci. Bai damu ba ya cigaba da son fahimtar da su har lokacin da ruwan damina ya fara sauka suka koma gida. Kowa ya du?ufa noma, shi ko ya du?ufa nazari da tuntuSar manyan ?auyukan musamman masu gari. Kai tsaye ba kowa ke fahimtar Tanimu ba, dan wasu ma kance yana son zuwa musu da kafirci ne kawai da lalata tarbiyyar yaransu da al'adarsu. Sai dai baya nuna jin haushi ko ?osawa, sai ya zauna yay musu bayani na gamsuwa da nuna musu ai a yanda Win suke bai hana yaran nasu su lalace ba, dan akwai da yawan matasan da tunda suka fita neman kuWi birni a ?auyukan sun?i su dawo gida, wasu ma sun faWa mummunar hanya acan birnin. Kamar wasa sai al'amarin ya fara tasiri, a shekarar 2007 da akazo zaSe sai suka haWe kai suka nuna bazasu kaWa ?uri'arsu ba suma. Sai ?an takarar dake ?asa-?asa sun musu al?awrika sannan. Shi Wan siyasa babu abinda yafi ?auna musamman a lokacin zaSe sai kuri'a, idan kuma za'a haWa ?auyen bankaura da sauran ?auyukan dake makwabtaka da shi dole za'a samu ?uri'a mai yawa. Aiko sai ga ?an takara kowanne na nashi al?awarin musamman ?an takarar chairman da kansiloli. Sunko cika al?awari, dan cikin dabarun Tanimu aka samu tsara yanda za'a kaWama kowanne ?uri'ar, kunga duk wanda ya dace yaci bashi da bakin cewa basu zaSesan ba.
? ? Bayan gama zaSe da samun sakamako chairman Win da yaci da kansiloli suka nema saSa al?awari, Tanimu bai gajiya ba ya cigaba da zungurar masu gari shima yana haWa gangamin matasa zuwa garin da chairman Win yake suna masa tini. Da suka ga an?i Waukar abin da muhimmanci sai suka nuna ai zaSe zai sake zagayowa. Daga haka suka watsar da batun su suka koma kan harkokinsu.
? ? Wannan abu da sukai ta farkar da masu wayon cikin ?an siyasar, musamman ma kansiloli sai suka fara ?o?arin yin fanfon tu?a-tu?a a kowane ?auye. Fara kuma wannan fanfuna ya saka ?auyukan a farin ciki sosai, sai dai kuma masu aikin fanfuna suna fahimci kauyen bankaura da ?auyikan gefensa akwai wasu ma'adanai dake rayuwa a wajen. Ma'adanai ne kuma masu Wunbin daraja da zasu zama dukiya. WaWan nan ma'aikata sune suka tsogunta batun ga wanda suka sakasu aikin fanfunan nan, suka nuna idan aka basu dama zasu dinga tonowa da wayo ana kashe muraba.
? ?? KuWi ?unbar susa, dan danan kuwa suka amince musu. Aka sake zuba ayyukan fanfuna tu?a-tu?a tako ina. Su ?an gari na farin cikin ana masu aiki masu aiki na farin ciki da Wibar ganimar dukiya. A hankali-ahankali zance ya kai ga kunnen manya irinsu chairman da Wan majalisar yankin, ai babu Sata lokaci hankalinsu ya fara dawowa ?auyukan. Amma sai basu nuna a fili ba aka cigaba da yaudarar su da ayyuka. Dan kuwa babu wani jimawa akai musu makarantun primary, aka kuma musu asibiti ?arami, hanyar ma an gyara amma ba kwalta aka zuba ba. Ba'anan aikin ya tsaya ba sai ga wutar nefa an jawo musu. Bayan yin waWan nan ayyuka ne wasu a manyan garin suka fara farga, nan fa ?aramar rigima ta tashi har abu dai ya kai ga manya, sai ga ba?in fuska sun fara shigowa ?auyukan harda ?an ?asar waje. Wannan al'amari ya fara tada hankalin mutanen wannan yanki, sai kawai suka mi?e da addu'a tamkar anyi ruwa an Wauke masu ha?ar ma'adanai dama shugabannin yankin dai suka ja baya.
? ?? A shekarar 2008 kwatsam wasu mutane daban suka shigo yankin suka cigaba da aikin ha?a, sai dai suna a ?auye guda ne ba duka ?auyukan ba. A ?an ?ananun magana suka fahimci akwai bakin wasu a manyan garin, sannan masu wannan ha?a sun sha banban da na baya. Akwai kuma kasuwa babba a yankin da ake cinikin amfanin gona da dabbobi tamkar ba'a so itama al'amarinta ya fara canja salo. Wannan kasuwa dai itace ta?amar wannan yanki gaba Waya bama ?auyikan ba, kai arewa ma kasuwa ce ta alfahari ga kowa. Dan haka suka shirya Waukar mataki dan basa son rasa kasuwarsu, batun ma'adanai ma bai canja ba, dan yaransu sun dawo sune masu ha?a ana biyansu ma?udan kuWi, ta wani fannin kuma basu san darajar ma'adanan ba sam.
? ? ?o?arin hana taSarSarewar kasuwar nan da daina fitar yara neman kuWi ne ya fara jawo rikici, rikici babba da ya kai har gwamnatin jiha ta shiga, daga ?arshe ma aka turo sojoji domin kwantar da tarzomar su kuma tarwatsa ?an ta'addar. Haka kuwa akayi dan wannan shine sanadin zuwan su Zak-Shadow cikin dajin yankin a karo na biyu. A lokacin yana matsayin Major Haysam Abdul-rasheed Shehu. Akwai runduna a ?ar?ashinsa, rundunar tasa kuma itace ta kawo dai-daiton cigaban kasuwar da har ya zamto an ?aramasa mu?ami na bayan abubuwa sun lafa gaba Waya. Sun bar jejin har na tsawon shekara Waya da wasu watanni da tunanin komai ya dai-daita, sai dai a shekarar 2010 wasa na biyu ya nema fin na farko, dan kuwa horarrun ?an ta'adda da ba'asan daga ina suke ba sunzo sun ragargaza jama'ar wani ?auye da ake kira Gunda gaba Waya, an kashe wasu an jikkata wasu. Wannan rikici shine yay sanadin sake dawowar sojoji a yankin, ba kowa kuma aka maido ba sai Lieutenant Colonel Haysam Abdul-rasheed Shehu Zak-Shadow ganin shine ya dai-daita rikicin farko.
? ? ? ? Zak-Shadow ya kafa ya tsare a wannan yanki matu?a, ta yanda ?an ta'addan nan sun kasa ko numfashi mai ?arfi, dan tarwatsawar da yay musu ta ?arshe sai da ya samu nasarar kashe sha?i?in ?anin shugaban ?an ta'addar. Maganar tonon ma'adainai kuwa tuni ya dakatar da shi sai a Soye, a Soyen ma yana musu wuya sosai.

? ? ?? Wannan ?auye na Bankaura shine ?auyen su matar nan mai ciki da su Zak-Shadow suka haWu dasu a shekarar 2006 da suke shigowa jejin. Ita da mijinta duk asalin ?an ?auyen ne. Mijinta Maude, shine yaya ga Tanimu da yayta gwagwarmayar jawo cigaba a wannan ?auye. Ita ko sunanta Hafsatu, amma ana kiranta da Hassatu a gaba Waya ?auyen. Shekararsu tara da aure ALLAH bai basu haihuwa ba, sai daga baya kwatsam ta samu ciki, cikin daya saka duk wani masoyansu a farin ciki da su kansu.
? ?? Kamar yanda Hassatu ta faWa tana jin labarin aikin sojoji ne a rediyon ?anin mijinta Tanimu idan ya kunna musu, yakan kuma bata labarai irin na birni da abubuwan cigaba da ?o?arin da jami'an tsaro musamman sojoji keyi a yankin nasu kan ta'addacin dake faruwa dan su ?auyensu lafiya lau yake zaune har lokacin. A hankali zuciyarta ta dinga kwaWaituwa da son abinda zata haifa ya zama soja, kullum wannan shine fatanta, har mutane kan mata dariya a kan hakan da Waukarta shashasha, burinta ya sake girma da faWi a lokacin data haWu da su Zak-Shadow, haka ta dawo gida cike da farin ciki a wannan ranar, ta bama mijinta Maude labarin komai daya faru. Shi mutum ne mai sanyin hali da rashin yawan magana, sai kawai yay dariya dan ya Wauki zancen nata kawai shiririta irin ta mata ne. Ita kuwa tun daga ranar ta addabeshi da labarin sojoji da fatan haihuwar namiji Wanta ya zama soja. Tun yana mata dariya har ya fara jin haushin hakan yana mata faWa, da taga haka sai ta daina masa maganar kawai. Cikin aminci UBANGIJI kwanaki goma sha shida da haWuwarsu da su Zak-Shadow a daren juma'a ta haihu, sai dai kash maimakon Wa namiji da take fatan haihuwa dan kawai ya zama soja sai aka samu mace........
'


_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 36_

__________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp


07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm


https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,=??=??=??=??=?? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........Duk da namiji Hassatu taso batai ba?in cikin samun macen ba, sai ma farin ciki mara misali ta shiga, tare da addu'ar ALLAH ya bata namijin a can gaba. Ranar suna shagali akayi sosai saboda wannan haihuwa ta farin ciki ce a garesu, hidimar da Maude yayi da danginsu har ba'a magana. Yarinya taci suna *_NAJA'ATU_* sunan mahaifiyar su Maude, dan haka sukai mata alkunya da Ummi, sai Tanimu yace tsohon yayi ne a dinga kiranta *_Nimrah_*. Tun mutane na kananun magana akan sunan aljanu Tanimu ya sakama Naja'atu ?ar Hassatu har suka ha?ura, dan kuwa itama uwar ?ar Hassatu sunan ya mata daWi.
? ? ? ? Bayan haihuwar Nimrah burin haihuwar Wa namiji da zai zama soja bai bar zuciyar Hassatu ba, sai dai wani ikon ALLAH har Nimrah takai shekara biyar ko Satan wata Hassatu bata sake yi ba. Sai dai bata fidda rai daga rahamar UBANGIJI ba ta cigaba da addu'a da fatan samu.
? ?? Nimrah yarinya ce ?ya?yawa. Irin black beauty Win nan da baka gajiya da kallo, akwai dogon hanci da manyan idanu masha ALLAH. Sai ?aramin bakinta na surutu da tsiwa. Dan kuwa idan kaji ance shugaban rashin ji da rikici to Nimrah na layin farko ne. Ga gata kawunta na mata Tanimu, hakama iyayenta kasancewar sun jima basu haihu ba kuma ita kaWai ce. Koda yaushe zaka sameta tsaf cikin kayan kwalliya irin na zamani, dan Tanimu baya gajiya da saya mata kaya duk da shima yana da yaran amma duk maza ne su biyu. Amma yanda yakema Nimrah gata sai ka Wauka shine ya haifeta, dan har abun na damun matarsa shiyasa ta tsani Nimrah da iyayenta, kullum cikin son raba mijinta take da su amma shi ya tsaya tsayin daka akan bata isa ba. A kwana a tashi yau ga Nimrah na shekara ta bakwai da wasu watanni a duniya....

>>>>>>" <<<<<<

? ? ? ? ?Cikin takunsa na nutsuwa da ?arfin jiki ya shigo falon. Babba ne sosai, dan ya ninka falon sashen matarsa sau biyu girma. Amma duk da haka a gyare yake ?al ga wani ?amshi mai saka zuciya nutsuwa na tashi da sanyin ac. Shiru babu hayaniyar komai sai ta ?arar ac da tv dake kunne tashar mbc 3. Duk da babu kowa sai da yay sallama sannan ya shiga, sai lokacin idanunsa suka sauka akan yaron dake zaune hankalinsa gaba Waya a kan tv. Yaron bazai wuce 9years ba, yana da ?iba gashi ?ya?y?yawa masha ALLAH. Tvn ya Wan zubama ido shima, kafin ya maido su kan yaron yay ?aramar gyaran murya.
? ? ?? Da sauri kuwa yaron ya juyo inda yake, suna haWa ido ya zabura tare da dirgowa a saman kujerar yayo kanshi da gudu cike da farin ciki. A karo na farko ya saki wani Wan murmushin gefen baki, sai kuma ya Wan kai dir?ushe gwiwar sa Waya a ?asa Waya a zaune ya tokare ya warema yaron hannayensa ya shige. Gaba Wayansa ya rungumeshi, hakama yaron yay masifar ?an?amesa cikin matsanancin farin ciki yana faWin,  Oyoyo Dada na .
? ? ? ?? Murmushi ya sake yi yana rungume da shi, dai-dai ya Wagoshi daga jikin nashi wata ?ar budurwa da bazata wuce 17years ba ta fito daga wata ?ofa hannunta Wauke da ?aramin bowl dake tururi alamar abinci ne a ciki. Sosai itama farin ciki ya bayyana a fuskarta, ta ?araso wajen da sassarfa tana faWin,  Dada sannu da zuwa .
? ? ?? Kansa kawai ya jinjina mata, sai itama tai saurin sake risinawa tana gaishe shi. Bai amsa ba sai da ya mi?e tsaye hannunsa ri?e dana yaron, sai dai idanunsa a kanta shiyasa ta sake nutsuwa sosai amma har lokacin fuskarta da murmushin farin cikin ganinsa.
? ? ? ? ?  Miya hanaku zuwa makaranta? .
? ?? Ya faWa cikin buWaWWiyar muryarsa. Da sauri ta ce,  Anyi hutu ne jiya Dada .
? ? ?? Nan ma kansa ya jinjina da maida kallona kan yaron daya amshe zancen yana bashi labarin yazo na biyu a ajinsu. Hannunsa yaja suka ?arasa cikin falon sosai, zama yay a kujera ya zaunar da yaron a kusa da shi. Itama budurwar da yaron ya kira Aunty Biebah bowl Win hannun nata mai Wauke da dafaffiyar indomie ta ajiye a gaban yaron.
? ?? Ta mi?e zata bar wajen ya ce,  Ina Mammah? .
? ? ? ?  Tana ciki Dada, tayi sallar walha ne dama zan gaya mata kazo ne .
? ??  Barta, haWa min breakfast, bana son jagwalgwalo kuma .
? ?  Yes Dada, yanzu fa na iya duk irin abincin da kake ci, tunda ka tafi na dage inata koya. Da Yaya Ma'aruff yaga na dage shine ya sani makarantar koyon girki ma .
? ? ? ? Shi dai idanu kawai ya zuba mata tana zuba surutu. Dukan ?an uwansa yana son su ?warai da gaske. Amma tausayin autar tasu Biebah mai girma ne a zuciyarsa saboda ita kaWai ce ba mahaifinsu Waya ba, sannan kamaninta daban da su. Mahaifinta na raye, amma bata da maraba da su da suka rasa nasu, dan har yanzu Alhaji Nura ya?i karSarta a matsayin ?arsa, duk da kuwa har yanzu ba'a sake masa haihuwa ba bayan ita. Tunanin nasa y??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a ture gefe, sai kuma ya mi?e yana faWin,  To akku sarkin magana jeki min abinda na saki .
? ?? Daga haka ya nufi wata hanya, itama dake tura bakin shagwaSa sai ta juya hanyar kitchen cike da farin cikin yau zatama Dada abinci mai daWi. Dan a wani zuwa da yay ya taSa sakata ta haWa masa salad kawai tai masa shirme, tako sha faWa, shiyasa ta dage da burin duk randa ya dawo

28 / 36