KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   18 / 36

51K to 54K   out of 106.7K words

Bayan addu'ar bakwai ma kowa ya wuce sai su A'isha kawai da Innarta da zata zauna da su. Sai wata ana kiranta Gwaggo Laraba ?ar Maiduguri dake matsayin kamar kaka a wajen su Abdul-rasheed Win. Zasu zauna da su har su kammala takaba, koda yake A'isha ce mai gama takaban a kusa. Yakura kam sai in ALLAH ya sauketa lafiya kuma. Gashi cikin ?arami ne zubar jinin da tayi kuma zai iya sakawa ma ya koma baya.
? ? ?? A yanzu kam Alhamdullah, basu da matsalar abinci da abubuwan bu?atu na rayuwa, dan suna samun Wauki daga ?an uwa da abokan arzi?i, musamman ma Nasiru dake yin iya bakin ?o?arinsa. Bai gajiya da yawo tsakanin Kano da Bauchi. A haka A'isha ta kammala takaba, sai Yakura dake jan ciki, tana kuma samun kulawa sosai daga Inna da Gwaggo Laraba har ma da A'isha kanta. A tsakanin Haysam ya kammala primary Winsa, sai su Ma'aruff kuma daya kamata ace anyi haramar sakasu, amma a ?an uwan na Abdul-rasheed babu wanda yayi magana. Sai da Nasiru yazo yaga shirun yayi yawa shi ya Waukesu ya sakasu, ya kuma ce saura a jira takardar Haysam ta fito shima ya wuce Secondary, ?ananun kuwa Ummi, Mommy, Bilal. Aka sakasu ta allo kamar yanda Haysam ke zuwa. Daga haka ya juya ya koma Kano.
? ? ? Watan Abdul-rasheed bakwai a cikin ?asa ALLAH ya sauki Yakura lafiya. Sai dai kuma haihuwa tazo da tangarWa da tashin hankali, dan tunda dama cikin ya tsufa gata nan ne dai babu isashiyar lafiya. Yau kuma data haihu sai jini ya Salle mata. Abu kamar wasa Inna Salame anguwar zoma zata iya tsaida shi, ga su Innar A'isha da Gwaggo Laraba na taimaka mata har abu yaci ?arfi akace a wuce asibiti. Amma mi babu isasshen kuWin zuwa asibitin, A'isha ta fita hankali a tashe zuwa gidan babban Yayan su Abdul-rasheed sanar masa, amma sai ya nuna shi wlhy baida kuWi, hasalima yau haka ya tashi baida ko sisi, sai dai taje wajen ?aninsa mai bi masa. Shima koda ta shiga ma sai matarsa tace baya nan. Hankalinta ya tashi ta dawo gida, bama ta iya sanar ma su Inna yanda akai ba ta sake fitowa, abinka da babu waya balle ta kira Nasiru dake tsaye akan al'amarin su. Wajen makwafcinsu dake saida dabbobi ta nufa, tace ya taimaketa ya bata kuWi zasu kai Yakura asibiti idan sun dawo yazo ya kama akuyarta da take kiyo. Bai musa ba ya bata kuWin, cikin farin ciki ta juya zuwa gida, tana isa aka Wauki Yakura aka nufi asibiti. Likitoci sunyi faWa sosai, daga ?arshe dai suka amsheta.
? ?? To ashe wasa farin girki, dan kuwa dai Yakura jiyya ce mai girma a tare da ita. Dan abu tun ana Waukarsa na marmari har ya wuce gaban kwatance. Tun ?an uwa na zarya da bada Wan taimako har kowa ya naWe hannunsa ya bar A'isha da Nasiru kawai da Innar A'isha akan al'amarin Yakura. Sai Khadijah da autan su Abdul-rasheed angon da sukai haWari ran aurensa da suma suke nasu ?o?arin duk da ba masu ?arfi bane, dama dai ?a?ansu Abdul-rasheed Win ne ta?amarsu, yanzu kuma ya tafi abubuwa duk sun tsaya musu. Shima Nasiru ?arfin hali ne kawai ba wani ?arfi ne da shi ba, gashi yana shirin tafiya ?ara karatu daya samu scholarship a ?asar waje. Ana cikin wannan kai-kawo maganar tafiyar tashi kuma ta tashi, da farko yace ya ha?ura A'isha taita ro?onsa akan yaje dan ALLAH kada ya fasa. Nan dai su Inna ma suka saka baki haka ya tafi bayan ya ajiye musu Wan abinda zai iya na iya ?arfinsa, bayan tafiyarsa matarsa da ?arsa Waya Raihana da bata wuce shekara biyu ba sukabi bayansa.
? ?? Tun ana zaman asibiti da Yakura har rashin kuWi yasa suka tattaro suka dawo da ita gida, Gwaggo Laraba ma ta sulale ta tafi abinta, sai A'isha kawai da Innarta, ga yara har takwas dan yarinyar da Fauziyya ta haifa ma sai A'isha ke shayar da ita. A wannan halin A'isha ta ?u?uta ta saka Abdul-rasheed a Secondary school, ta fara sana'ar masa da safe. Sai kuma ?ananun tsogumin ya fara tashi akan zaman Inna, wai ya kamata ya tattara ta koma Kano, rasuwa shekara Waya da rabi amma ta tare a gidan ?arta. ALLAH sarki Inna uwa mai dattaku, haka ta tattara ta wuce A'isha na kuka Yakura dake kwance komai sai an mata da yara nayi ta wuce. Tafiyar Inna baifi da wata guda ba Babban yayan su Abdul-rasheed ya lallaSo yazo wa A'isha da batun wai yana son ya aureta, dan su haWu su ri?e ziri'ar Abdul-rasheed. Takaici ya saka A'isha rufe ido tai masa tass, wannan abu da tayi kuma babu bincike mutane da dangin Abdul-rasheed suka sakata gaba saboda shi ya juya maganar a baibai. Haka aka dinga zuwa har gida ana cin mutuncin A'isha, sai dai su haWe kai da Yakura da bata Soye ma komai ba suyita kuka. Ana tsaka da wannan rikicin jikin Yakuran ya rikice matu?a, A'isha ta dinga bin dangi tana neman taimakonsu amma kowa ya nuna bazai iya ba bai da shi. Sai kawai ta yanke shawarar saida gidan da suke domin takai Yakura asibiti. Abinda ya bata mamaki sai ga ?an uwan Abdul-rasheed sunyi uwa sunyi maWaukiya, ?arshe ma Yayan nan nashi da suke kira da Yayan gandu daya ce yana son aurenta ne ya sai gidan. Haka ta share bata nuna ta damu ba takai Yakura asibiti, ta biya kuWi za'a mata aiki da tun farko likitoci suka faWa rashin kuWi ya hana. Sai dai UBANGIJI mai hikima bayan yin aikin da kwana biyu ALLAH ya Wauki ran Yakura=?-?.
? ? ?? Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, wato gigita da magagin tashin hankalin da A'isha ta shiga da Haysam mai Wan wayo a cikin ?a?an Sata lokaci ne ma wajen zana shi. Dan Yakura haihuwar Haysam ne kawai batai ba. Amma komai da uwa take ma Wa ta masa. Haka tsakanin Yakura da A'isha zamane na amana da ba'a batun wani kishi. A ranar da Yakura zata koma ga ALLAH ta kama hannun A'isha dana Haysam ta jaddada musu ta bar musu amanar ?a?anta. Bata yarda A'isha ta bama wani su Ma'aruff ba a duniya koda ?an uwanta ne da suke uwa Waya. Tace ta baiwa A'isha har abada, ta kuma bama Haysam dake matsayin Babban yaya ya koma Uba a yanzu. A haka ALLAH ya Wauki rayuwarta hannayensu ri?e a hannunta.
? ? ?? A wannan rasuwa A'isha ta sake tabbatar da lallai suna cikin halin shiga uku ita da waWan nan yara har takwas, dan kuwa Yakura batai wata biyu da rasuwa ba Yayan gandu ya sake zuwama A'isha da batun auren da yay mata a wancan karon, da tace bata yarda ba yace to ta tattara yara ta bar masa gidansa, ya bata sati Waya kacal. Hankalinta ya tashi, ta kira Jamilu autan su Abdul-rasheed ta sanar masa komai dake faruwa, harna sharrin farko da Yayan gandu yay mata, shima hankalinsa ya tashi, dan basu taSa sanin gaskiyar zancen ba sai yanzu, amma sai yace su koma gidansa dan babu yanda zai yi tunda yayansa ne. Dan haka suka shiga tattare kayansu, abinda zai zama kaya A'isha ta saida shi, sai kayan sakawarsu da abubuwa masu muhimmanci kawai suka koma gidan Jamilu da zama. Sai dai ko wata basu cikaba sabon kalubale ya Sullo daga matar Jamilu, dan ?iri-?iri ta nuna ita bata yarda da wannan zama ba. Taya tana amaryarya haihuwa Waya (dan zuwa yanzu itama ta haihu) ace azo a cika mata gida da ?a?a. Rikici ita da mijinta A'isha taga aurensu na neman mutuwa ta shiga tsakani da ro?on Jamilu ya barta ta wuce Kano. Zai tada hankalinsa ta lallaSasa da nuna masa muhimmancin yin hakan. Badan yaso ba haka A'isha ta hau shiri, da taimakonsa da rakiyarsa A'isha da ?a?anta takwas tai bankwana da garin Bauchi ta koma garinta na haihuwa Kanon dabo....

? ? ? ? Babu zato babu tsammani Inna ta wayi gari da ba?in Bauchi. Al'amarin ya girgiza mata zuciya, duk da kuwa kullum dama addu'arta ALLAH ya kawo ma A'isha mafita, dan tunda taje rasuwar Yakura ta sake tabbatar da Bauchi bazata zaunu ga ?ar tata ba. ALLAH sarki rayuwa, bayan shekaru goma sha shida A'isha ta dawo gidansu babu Abdul-rasheed a duniya. Tayi aure tana da shekara sha huWu. Shekararsu goma sha huWu da Abdul-rasheed, yanzu yana shekara biyu da wasu wattani da rasuwa. Haysam nada shekara goma sha uku da wasu watanni a duniya. Ja'afar da Ma'aruff nada shekara takwas, Bilal nada shida, Ummi nada biyar. Mommy nada huWu da wata takwas, Ammar nada uku da wata huWu, sai ?ar da Yakura ta haifa a ?arshe da taci sunan A'isha suna kiranta MiMi nada Waya da rabi. A yanzu A'isha nada shekara talatin da Waya ne cif a duniya.
? ? ? Inna ma ba mai ?arfi bace, dama Abdul-rasheed ne ke mata komai a yanzu, hatta da karatun su Bashir, dan tunda ya rasu suma su Bashir Win karatun ma ya nema taSarSarewa sai da Nasiru ya shiga ya fita ya samar musu wani taimako sannan. ?ar sana'ar koko Inna keyi da safe yanzu, sai daddawa, da itace take ru?e su ita da su Tasi'u da yake ba zama suke ba a gida koyaushe suna ma makaranta ne a Zaria, yanzu ga A'isha da iyalanta sun ?aru. Lissafin ya canja ?warai da gaske. Ita kanta A'isha tunda ta shigo gidan take tattauna abubuwa a zuciyarta, da yanda rayuwa zata sake kasancewa. Amma dai tasan zama bashi yiyuwa, babban tashin hankalinta karatun yaran, duk rintsi bata fatan karatun yaran ya tsaya musamman Haysam dake jss 2 zai tafi jss 3 ne nan da ?an watanni. Haka taita lissafi tun a daren da suka iso Kano ko rintsawa batayi ba. Washe gari karatun ya fara mata maimaicin kansa a cikin ?wa?walwa. Ga Haysam tunda suka zo ya tsangwami kansa sai dai ka gansa zaune gefe shiru. Koda yake tunda Yakura ta rasu rashin maganarsa ta sake girmama fiye da bayan rasa mahaifinsu. Ya sake zama mara fara'a da yawan walwala.........
'
_Rayuwa kenan, akowane motsi bawa baya rabo da jarabawa da sabbin ?addariri, ALLAH ya baki wuyan Wauka A'isha>?r?._


_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 23_

__________________


https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp


07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm


https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,=??=??=??=??=?? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.......Ta shin farko kuWaWen da A'isha tazo da su na abubuwan data sayar a Bauchi ta Wauka ta saya musu abinci. Dan ta fahimci abincin dake a gidan ko cikakken kwana uku bazai musu ba a wannan yawan nasu. ?an sauran abinda ya rage kuma ta shiga lissafi da tunane-tunane, babbar damuwarta karatun Haysam, sam bata so karatun yaron ya tsaya koya koma baya. Duk da suma su Ja'afar sun fara a Bauchi, amma a ganinta nasu mai sau?i ne tunda primary ne. Inna da taga shirun nata yayi yawa ta taSata tana tambayarta  Mike faruwa kuma? Ni bana son ganinki a wannan yanayin tayar min da hankali yake yi matu?a .
? ? ? Ajiyar zuciya A'isha ta saki, tare da Wan murmushin ?arfin hali.  Inna ba komai ALLAH kamar yanda na faWa miki tun jiya. Shin Inna idan na saka kaina a damuwa maganin mi hakan zai min, ita dai damuwar bazata canja komai ba, ba kuma zata dawo min da Yakura da Babansu ba wannan duniyar ba, kafin su na rasa mahaifi fa .
? ? ? ??  Haka ne A'isha ki cigaba da addu'a kinji, komai na rayuwa ?addara ce daga UBANGIJI, bawa bai isa gujema ?addararsa ba, na Wan Wana rayuwar rashin miji data ri?on marayu nasan ?alubalensa duk da basu kai naki yawa ba, sai dai tabbas nawa mai sau?i ne dan ban rasa tallafi daga dangin mahaifinku ba, Bilyamin yayi ?o?ari na ganin kun samu duk abinda Wa mai rayyayen mahaifi ke samu. Shiyyasa al'amarin dangin uban ?a?anki yay matu?ar ban mamaki da tsoro, ya kuma tabbatar min da zamani ya fara canja salon da muka sanshi, ace bawan ALLAHn nan ya ?are rayuwar samunsa akan hidimarsu amma yanzu ?asa ta rufe idonsa a gaSar da sukafi kowa morarsa su juyama zuri'arsa baya, wannan wane irin rashin tausayi ne, wane irin zumunci ne? Musamman yayan nan nashi yafi bani mamaki fiye da kowa. Ko kunya baya ji yazo kuma yace zai aureki kamar dama yana jiran ya mutu Win ne .
? ? ? ? ?? Hannu A'isha ta kai ta share hawayen da suke ziraro mata, fuskata da murmurshi mai ciwo tace,  Babu komai Inna, kansu sukamawa ba shi ba, shi dai dan ALLAH yay musu da zuminci, amma tunda sun nuna su bazasu ri?i bayansa ba ai babu komai. Suma kuma ai sun haifa, kuma mutuwar tasan gidan kowa. Shiyyasa al'amarin mutumin nan ya bani mamaki, kana yaya dan ?aninka ya rasu kazo kace wai matarsa ta aureka, har sai na auresa ne zai taimaki abinda Abdul-rasheed ya bari a duniya. Inna a zatona ai ana barin halak dan kunya, ai bashi yayansa ba ko Sufyan dake ?aninsa wlhy bazan iya aure balle shi .
? ? ? ? ? ??  Kibar sheWani, tunda yanzu kin bar musu garin sai yaci kansa shi da matan nashi masu zaginki su mahaukata masu kishin banza. ?a?a kuma mu ALLAH ya bamu yanda zamuyi mu ri?esu mu basu tarbiyya, ALLAH ya raya miki su ya baki tsahon rayuwar da zaku mori juna ke da su gaba Waya .
? ? ??  Amin Inna na gode. Sai dai Inna makarantar yaron Muhammad nan ita ke damuna yanzu, nasu Ma'aruff mai sau?i ne. Shi ko kinga Secondary yake aji biyu, nan da wasu watanni zai wuce aji uku, bana son ko baya ace ya komai balle karatun ya tsaya. Ga kuWin da suka rage min bazasu isa ai batun canja masa uniform Win sabuwar makarantar da litattafai ba. Shiyyasa nake tunanin ko zan fara wankau ne Inna? Ko kuma naje gidan Iya Tabawa ta sama min gidan aiki? .
? ? ? ? ?  Wannan tunani ne mai ?yau A'isha, duk da harga ALLAH bana son irin wannan sana'o'in tunda duk na jigata jiki ne, wasu ma na kallonsu kamar ?as?anci ne, amma idan na hanaki banda hanyar wani abun bayan su, in ma ance sana'a sai da kuWi, mu kuma bamu da su .
? ? ??  Inna nima baso nake yi ba, amma babu yanda zanyi. Dama dabarata anan idan na Wan yi kona watanni ne zuwa shekara in sha ALLAHU abinda aka Wan samu sai a fara sana'ar zai fi zaman shirun da jira a wajen mutane. Ni dai fatana duk su koma makarantar, na kuma share hawayensu kada suyi kukan rasa mahaifi kwata-kwata .
? ? ?  To ALLAH yasa mu dace, yasa haka shine mafi alkairi, yay ri?o da hannayenki, ya zama garkuwarki. Amma kafin a samu mafitar ita bokon zan kaisu wajen Malam su cigaba da makarantar allo tunda kinga acan Bauchin ma suna zuwa .
? ? ? ??  Eh Inna suna zuwa, hakan kuma yayi, dan nima bana son zamansu a gidan. ALLAH ya ?ara lafiya da tsohon rai mai albarka da amfani. Tabbas yau da bani dake Inna dana shiga uku .
? ??  Bazaki shiga uku ba ?ar nan, domin kuwa UBANGIJIN daya hallicemu bai manta da kowa ba, fatanmu dai ya bamu dama da ikon sauke ha??in marayun nan da mahaifinsu ya hidimta mana da dukiyarsa da lafiyarsa sanda yana raye, muma ALLAH ka bamu ikon kwatantawa .
? ??  Amin Inna.

? A hankali Haysam dake tsaye ta jikin window yana saurarensu ya zame jikinsa yabar wajen. Cikin soro ya koma ya zauna, tattaunawar mahaifiyar tasa da kakarsa na dawo masa dalla-dalla. Yasan abubuwa kaWan da suka faru a Bauchi, amma ba duka gaba Waya ba, domin Mammah bata bari su fahimci komai dake faruwa, dama shine mai shekarun fahimtar, koya ga wani abu idan ya tambaya sai ta nuna masa ba haka yake ba, idan ya matsa ma saita fara masa faWa, dole yake yin shiru ya bata ha?uri. Daga nan kuma ya saki zancen kawai saboda gudun Sacin ranta.
? ? ? ? ? Hawaye masu zafi suka sakko masa a karo na farko, batare daya gogesu ba ya du?ar da kansa ?asa kawai suka cigaba da Wiga cikin ?asa. Ya jima a wajen yana tunani da iya abinda ?wa?walwarsa zata iya cuWawa da kwancewa, sai kuma ya mi?e ya fita a gidan. Ba yau ya fara zuwa Kano ba, sai dai idan sun zo ba yawo Mammah ke

18 / 36