KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   20 / 36

57K to 60K   out of 106.7K words

Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA =?G?
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko Sari

Zamuyi promo din kayan mu na hijabs da Kuma zuma



Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba=?O? SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA=د?

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........Haysam na samun damar cigaba da zuwa makaranta a rana ta farko bayan an tashesu maimakon gida bakin kasuwa ya nufa, inda ya jima yana zuwa zagaye batare da sanin kowa ba, kai tsaye rumfar wani dattijo da ake kira Malam Zakiyyu ya nufa, malam Zakiyyu kuwa ya kwana biyu yana ganin Haysam, dan in zai wuce yakan gaisheshi, wani lokacin kuma yakan gansa tsaye can nesa yana kallonsa, a farko ma ya dinga tsarguwa ko aiko yaron ake ya cutar da shi, sai daga baya ya fahimci sam ba haka bane, hasalima ba rumfarsa Haysam kaWai ke laSewa yana kallon abubuwa ba harda wasu rumfunan na abokan kasuwanci. Yau koda Haysam yazo ya gaida shi sai ya dubesa da murmushi.  A'a Wan baba dama kai Wan makaranta ne amma kullum kake zuwa kaita yawo a kasuwa? .
? ?? Haysam baida yawan magana, amma akwai ladabi da girmama manya, gashi yaro akwai na tsuwa. Cike da ladabi ya ce,  Baba yau ne na cigaba da zuwa makarantar dai, da ba'a nan nakeyi ba .
? ? ? ? Malam Zakiyyu ya ce,  Oho to ALLAH ya bada sa'a, sai a dage da karatu kaji, ALLAH yayi maka albarka. Kaga ga wannan maza kaje gida kar Innarka ta nemeka ko .
? ? ? ? Kallon kuWin Haysam yayi, maimakon ya amsa duk da yasan suna da bu?atarsu, amma sai ya girgiza kansa da faWin,  A'a baba na gode ba kuWi nake so ba, da dai zaka min wani taimako .
? ? ? Cikin mamaki Malam Zakiyyu ke kallonsa, amma sai ya danne ya ce,  Wane irin taimako Wan Baba? .
? ? ? ? Kai tsaye Haysam ya ce,  Idan na dawo makaranta ka dinga kasa min kayan nan ina talla cikin kasuwa, idan na sayar na kawo maka kuWin sai ka bani hakkina .
? ? ? Ba Malam Zakiyyu ba hatta ma?wafcinsa Malam Datti sai da ya tsaya yana kallon Haysam, gashi yaro ?arami da bai wuce shekara sha huWu ba amma a nutse yake, ga magana kuma irin ta masu dattako a tare da shi. Malam Zakiyyu yayi murmushi, tare da shafa kan Haysam ya ce,  ALLAH yay maka albarka, amma yaro ina iyayen ka? Sannan miya baka sha'awa da yin hakan? Bayan kai Wan boko ne? .
? ? ?? Shiru kamar Haysam bazai ce komai ba, da alama baya son faWar abinda ke zuciyarsa, amma kuma baya son yima Malam Zakiyyu ?arya, bayan ya jinjina abinda zai faWar a zuciyarsa ya Wago ya kalla Malam Zakiyyu.  Baba ni mai neman ilimi ne,? iyayena kuma Mammah ta ce kawai, Babanmu ya rasu. Ina son nayi wannan sana'ar dan na taimaki Mammah ne da ?annena suma su dinga zuwa makaranta kamar yanda nake zuwa .
? ?? Sosai Malam Zakiyyu ke kallonsa, idanunsa kuwa na cika da ?wallar tausayi, sai kuma ?aunar yaron ta kamashi.  ALLAH yay maka albarka yaro ya sunanka? .
? ? ??  Haysam! Mammah na kirana Muhammad, Babana yace dani Zakinsa .
? ?  Tabbas gaskiya mahaifinka ya faWa kai zaki ne Muhammad Haysam. A ina gidan naku yake? .
 Anan bakin kasuwa ne baya kaWan, gidan kakarmu ne Inna mai Koko .
? ? ? Malam Zayyanu daya Wan shiga nazari ya ce,  Ko gidan su Bashir? Dan ana kiran mahaifiyarsu da Inna mai-koko .
? ? ??  Eh nan, kawuna ne .
? ?  ALLAH yay maka albarka Haysam, kaje gida yanzu, gobe idan ALLAH ya kaimu kazo zan fara kasa maka kaya .
? ? ? Wannan kalma taima Haysam daWi, dan kuwa a karo na farko su Malam Zayyanu suka ga murmushin sa, cike da farin ciki ya nufi gida, ya iske Mammah ta kammala wanki tana saurin shirin tafiya gidan aiki dan ta isa da wuri saboda a ?afa take zuwa sai ta dawo a abin hawa, wata rana ma idan babu kuWin a ?asan take zuwa ta dawo a ?asa, ?afafunta duk sunyi fashewar faso, haka hannunta duk yaja ruwa saboda azabar wanki, amma bata damuba, yaranta dai suyi farin ciki shine matsalarta.. Kayan makaranta kawai Haysam ya cire yayi wanka ya zauna cin abinci batare daya gayama kowa ba, Inna na masa hira shi dai nashi saurare, idan kuma yaso ya bata amsa, amma amsar tafi yawa a uhhmm ko eh ko a'a.
? ? ? ? ?? Kwatsam bayan sallar magriba saiga mahaifin su Nasiru ya shigo gidan yake sanar da Inna cewar wani ba?one keson yin magana da su iya da A'isha. Abin bai ba Inna mamaki ba, dan kwana biyun nan mutane keta aikowa akan suna son A'isha da aure amma tace ita ba aure ne a gabanta ba yanzu yaranta ne. Itama Inna kuma batace mata komai ba dan tasan gaskiya ta faWa, ina zata tabar waWan nan ?a?a har takwas duk ?ananu?, waye kuma zai yarda taje masa da su gidansa?. Har A'isha taso ?in zuwa dan tasan irin masu zuwa neman auren nata ne Inna dai ta matsa mata suka fito soron. Sai dai kuma bayan sun gaisa da ba?o daya kira kansa Malam Zayyanu ya bu?aci a kira Haysam. A'isha da kanta ta le?a ta kirashi yana tsakar gida yana sakama su Ummi da yayma wanka da kansa kaya. Koda ya fito yaga malam Zayyanu sai tsoro ya bayyana a fuskarsa, ya saci kallon A'isha ya saci kallon malam Zayyanu. Malam Zayyanu na lure da shi, sai yaron ya bashi tausayi ya kuma sake birgesa dan ya fahimci yana tsoron Sacin ran mahaifiyarsa. Cikin hikima ta manya sai bai fito fili ya sanar dasu yanda sukai da Haysam ba, ya nuna musu hankalinsa da nutsuwarsa ne yasa shi da kansa yake son Haysam ya dinga zuwa yana koya masa sana'ar da yake ta kayan koli da gyaran agogo.
? ? ?? Haysam ya sauke Soyayyar ajiyar zuciya, yana tsammanin Mammah zatai farin ciki sai yaji tace a'a sun gode sosai, amma Haysam karatu yake yi kuma tana son ya nutsu a karatun kawai. A firgice Haysam ya kalleta, sai kawai suka ga yazo gabanta ya dur?usa yana ro?on ta barshi shi dai yana so. Koda ta masa tsawa bai fasa ro?on nata ba, amma A'isha ta?i. Daga ?arshe zata tashi tabar soron ma Baban su Nasiru ya dakatar da ita. Shine yay mata nasiha da nuna mata illar abinda take son yi, ya kuma tabbatar mata yasan Malam Zayyanu shekaru da yawa, sai a lokacin Inna itama tasa baki, da ?yar sukaci kan A'isha ta amince. Sai dai Haysam yasha harara dan ta fahimci koma minene da saninsa. Aiko bayan wucewar Malam Zayyanu ta tirke Haysam a Waki, bai iya ?arya ba, dan haka ya sanar da ita komai. Sai kawai ta kamashi ta rungume tana hawaye.
? ? ? ? ? Wannan shine mafarin fara gwagwarmayar rayuwa ga Haysam Abdul-rasheed Shehu, ko da yake ?arami ne, ya Wauki nauyi fiye da shekarunsa. Yakan tashi da asuba ya Webo ruwa ya cika ko'ina da ruwan saboda yasan Mammah zata nema na wanki, sannan yay shiri ya tafi makaranta. Dama da kayansa na gida a jaka, da'an taso daga can zai wuce kasuwa wajen Malam Zayyanu, ya canja kayansa ya Wauki tallar ?an kunne na mata da Wan kayan koli irin su jambaki, masilla, allura, ?an kunne, hoda, kwalli, madubi da sauransu. Tausayinsa kesa Malam Zayyanu saya masa fura ko abinci, amma sai ya?i ci sai ya matsa masa zai tsakuri kaWan ya tashi ya wuce tallarsa. Haysam da ?o?ari, cikin ikon ALLAH kafin la'asar sai dai ya dawo da tiren, ko da kaya kaWan, ayi lissafi a bashi ha??insa ya Wauki jakarsa da kuWin sai gida. Idan ya tarar da Mammah ya bata, idan ta tafi wajen aiki ya bama Inna yayi shirin tafiya makarantar allo shida ?annensa. Ba'a nan Haysam ya tsaya ba, wani lokacin sai dare yayi su Inna sun kwanta da wuri musamman A'isha da ba doguwar hira take ba saboda wahalar kai-kawo sai ya kwaso wankin da ake kawo mata wankau ya hau yi, sai dai kawai su tashi da safe suga kaya fululu a shanye a igiya abin mamaki. Ranar farko da A'isha tai masa faWa sai Inna ta kwaSeta, dole tai shiru, Ganin haka sai ya cigaba, sai dai idan Mammah ta Soye kayan ne babu yanda zai yi dole ya ha?ura, ita kuma tana masa haka ne saboda tasan aikin yafi ?arfinsa balle ma wanki, dan ma yaro ne mai juriya da ?o?ari. Ganin ga yanda ALLAH ya saka albarka a tallar tasa sai ya fara Wan asusu, a cikin sallamar da Malam Zayyanu ke bashi ya dinga ajiye wani abu, da suka Wan taru ya sai Rula, fensil, biro da ire-iren su kayan karatu ya zuba a jakar makaranta, idan yaje sai ga dinga yima yara talla a Soye yace musu yana sayarwa, tun ba'a gane shi ba har aka gane yaran suna saye. Wani mugun malamin su yayi ?o?arin hanashi amma headmaster yace a barshi hakan abu ne mai ?yau, balle kowa yasan Haysam da ?wazo baya wasa da karatu. Ga ?o?arin zuwa makaranta akan lokaci, da wahala ka kamashi da latti ko wani laifin faWa da wani. In dai kaga yana faWa an ?ureshi ne gaskiya.
? ? ?? A duk lokacin da Aisha ta kalle shi, sai ta tuna da mijinta. Tana ganin ?arfinsa, nutsuwarsa, da hakurinsa a cikin Wanta. A lokacin da wasu yara ke wasa da keke ko tsere, shi kuma yana zaune a ?ar?ashin bishiya yana karatu cikin shiru ko kasuwa cikin zafin rana ko ruwan sama ko sanyi yana yawon talla, a makaranta ma bai huta ba, yazo gida kuma ya tadda hidima, dare lokacin barci amma shi ?o?arin rage mata wahalhalu yake dan ita ta huta. Sai dai babu abinda zatace da UBANGIJI sai godiya, domin kuwa da wannan neman na Haysam take hidimar karatunsa data ?an uwansa, na aikinta da wankau kuwa suci abinci. Ana haka su Bashir suka kammala karatunsu suma suka dawo gida, tana murna mataimaka sun ?aru sai labarin ya canja, dan kuwa kai tsaye Bashir yace shi aikin soja yake so, shi ko Tasi'u da batun auren wata yarinya da sukai karatu tare yazo musu. Hankalin Inna ya tashi matu?a da wannan batu nasu, suka dinga lallashin su ita da A'isha amma babu wanda ya saurare su. Burin Bashir bai damesu ba, dan kuwa aikin soja ta daWe tana jin labarinsa a bakin Abdul-rasheed da yanda yake burin shima Haysam ya zama soja, dan yaso ma daga primary military school kawai Haysam zai yi Secondary Winsa, amma burinsa bai cika ba, amma ya barshi gine a zuciyar Wansa dan har yanzu babu abinda Haysam keso kamar aikin soja, na Tasi'u mai aure yafi Waga hankalinsu, dan kuwa wadda yake so Win ?ar masu kuWi ce, suko ina suka ga kuWin auro masa yar talaka ma balle ta masu kuWi. Amma sun kaWa dambu taliya ya?i fahimta.........
'


_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*


*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 25_

__________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp


07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm


https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,=??=??=??=??=?? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.......A haka Bashir ya nema shiga soja, shiko Tasi'u ya fara shirye-shiryen aure dan gidansu yarinyar sunce zasu masa komai. Hakan kuwa akayi, sun masa komai sun aura masa ?arsu sun kuma biya musu kuWin karatu zuwa ?asar waje, sai dai abin takaici da tausayi ko saka su A'isha a hidimar bikin baiyi ba wai suna masa ba?in ciki ita da Inna, haka akai shagali daga shi sai abokansa sai dangin matar ya tare, bayan sati Waya yazo yay musu sallama shi ya wuce ?asar waje karatu da amaryarsa. A'isha da Inna suka masa addu'a kawai ya buga ?eyarsa yay gaba abinsa.
? ? ? Bayan tafiyar Tasi'u shima Bashir ya samu aikin soja, dan haka ya wuce ya barsu, sai dai shi da sanya albarkar Inna da ?ar uwarsa A'isha....

<<" >><<" >><<" >>

Lokaci ya ja, shekaru sun matsa Haysam ya kammala js3 Winsa ya shiga ss1, a ranar su ta farko a aji wani al'amari ya faru tsakanin malaminsu dasu su Haysam Walibai. Suna zaune cikin natsuwa, kowanne da littafinsa a gaban tebur. Malam Sulaiman, wanda ake kira da Mallam Su a kamarantar ya shigo da murmushi yana Wauke da takarda da kwalkwalinsa kan nan sai ?yalli yake, bayan ya gama ?are musu kallo ya basu izinin zama daga gaisuwar da sukai masa ya ce,  Kafin na fara darasi ina da tambaya mai sau?i ga Walibai na sabbi fil a sabon ajin fara girma wato ss , ya ?are maganar yana kallon Waliban ajin Waya bayan Waya.
? ? ?? Cike da girmamawa suka amsa da,  Okay Sir!! .
? ? ?  Ku gaya min, idan kun girma me kuke son zama? .
? ?? Yara suka fara Waya bayan Waya.
 Ni likita!
 Ni injiniya!
 Ni matu?in jirgi!
? ? ?? Wasu ko sun kasa faWa dan basu san mi zasuce ba. Sai idon malam ya sauka kan Haysam dake zaune a tsakiyar kujerar farko yay shiru idonsa akan bangon littafin Iliya Wan Mai ?arfi dake gabansa.
? ? ??  Haysam ibn Abdul-rasheed Shehu! . Ya kira sunansa cike da tsokana dan shi mutum ne mai barkwanci. ya cigaba da faWin,  kai fa? Me kake so ka zama idan ka girma?
? ? ? Haysam ya Wago kai a hankali. Idonsa ya Wan bushe kamar wanda ke da tunani mai nauyi. Ya Wan ja numfashi kafin ya ce cikin nutsuwa:
 Ni& so nake in zama SOJA Mallam.
? ? ? ?? Aji ya Wan yi shiru na ?an da?i?u, sai wasu yara suka yi ?aramar dariya, amma Mallam Su ya Waga hannu yana nuna musu su yi shiru. Ya ce,  Soja fa? Haysam! Mi yasa soja? ya maimaita cikin mamaki matu?a dan a lokacin ba kowa ke son soja ba.
? ? ? Haysam ya maida idonsa ?asa kamar bazai ce komai ba, sai kuma a hankali muryarsa na canjawa da alamar rauni ya ce,  Abiy na ne... mahaifina. Yana so in zama soja kafin ya rasu shiyasa ma yake kirana da ZAKINSA, nima kuma tunda ya fara bani labarin su waye soja naji ina so, ina son na zama jarumi, kozan iya kwatantawa daga jarumtar magabatan da suka shuWe a zamanin MANZON ALLAH da wanda suka biyo baya irin su Iliya Wan mai ?arfi . Ya Wan yi shiru kaWan, yana wasa da yatsun sa.  Ban san ko zan iya ba, amma kullum ina jin kamar idan nayi hakan Abiy zai yi alfahari idan na cika burin nan nasa, dan shi yaso zama soja amma gida baza'a barshi ba, shiyasa yay fatan ni na zama na cika masa burinsa.
? ? ?? Malam Su ya Wan Waga kai yana kallonsa da murmushi mai cike da birgewa, dan harga ALLAH yaron ya ?ara ?ayatar da shi.? Cike da son ?arfafawa ya ce,  Zaka iya Zaki mazan fama, in sha ALLAHU sai ka iya, sai ka zama abin alfahari ga babanka damu al'ummar ?asa. Na maka al?awarin zan taimaka maka in ALLAH Ya yarda.
? ? ?? Abinda ya bama kowa mamaki sai akaga Haysam yayi murumushi, abinda kuma bai cika yi ba, cike da farin ciki ya ce,  Malam kayi al?awari? .
? ? ??  In sha ALLAHU Zakin babansa in dai ina rayuwa nayi al?awari. Dan ina da Wan uwa soja daga yau Win nan ma zan bashi labarinka .
? ? ? A wannan lokacin babu wanda ya sake dariya. Kowa ya kalli Haysam da wani sabon kallo na girmamawa da tausayi. Shiko ya koma gida da farin ciki ya sanarma Mammah da Inna.?A kuma dalilin wannan al?awari sha?uwa ta shiga tsakanin Malam Sulaiman da Haysam, har

20 / 36