KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   23 / 36

66K to 69K   out of 106.7K words

kaf kowa yana daga tsaye a nutse babban Officer ya tsaya a gaban su da takarda mai Wauke da jerin sunaye ya fara jawabi kamar haka..
? ? ??  Today, you will be assigned to your permanent Companies. Once your name is called, move to your Company s block. That will be your new home.
? ? ? A tare suka amsa da kalmar,  Yes Sir! .
? ? ? An fara kiran sunaye Wakunan da sunayen wanda zasu kasance a cikinsu Waya bayan Waya. Duk wanda aka kira zai amsa ya nufi inda aka nuna masa. Kowane Waki da iya adadin mutanen da ake bu?ata. Kasancewar ana binsu a jere ne a kiran sunayen har aka zo kan H, Haysam na cikin H Win ?arshe, cikin sa'a kuma Imran na cikin I Win farko. Kamar yanda ake kiran kowa aka kira sunan, Haysam Abdul-rasheed Shehu.
? ?? Cike da nutsuwarsa ya amsa yana mai mi?ewa tsaye,  Yes, Sir! , ya faWa yana nufar inda aka nuna masa an rubuta Alpha room. Kamar abin almara sai ya sake jin an furta,  Imran Abbas.
? ? ? Haysam ya juyo cikin mamaki, Imran ma yana kallonsa cike da farin ciki har murmushi na ?o?arin bayyana kansa akan fuskarsa. Shi kansa Haysam sai da ?aramin murmushi ya bayyana kaWan a saman tashi fuskar. Dan bayan ?anensa Imran shine na biyu daya ji yana so tamkar jininsa. Gashi dai suna matsayin sa'anni ne a shekaru, amma raunin Imran dake a bayyane yasa yana jinsa kamar ?aninsa daya kamata ya bama garkuwa. Badan Imran ya bashi labarin shine yake son aikin soja da kansa ba da ya ce an tilasta masa ne da tsiya saboda yanda yake a raunane. An ?aro mutum biyu cikinsu, dan kowanne Waki na Waukar mutane huWu ne. Gado biyu ne sama da ?asa. Biyu a sama biyu a ?asa. Sai? lockers da sauran abin amfani kowa da nashi da ma sunansa a jiki.
? ?? Kowane group an haWa su da Officer Win da zai kula da su. Bayan sun shigo nasu Wakin wanda ya jagorancesu ya nuna musu Wakin da faWin,  Each room, four cadets! You are brothers now. You eat together, you fight together, you win together.
? ? ?  Yes Sir .
? Sunan Haysam ya fara kira yana nuna masa nashi gadon.  Haysam Abdul-rasheed Shehu bunk na ?asa, Imran Abbas kuma gadon saman Haysam. Da wani irin farin ciki Haysam da Imran suka kalli juna suna murmushi kamar Wazun, wannan lokacin ya tabbatar musu cewa rayuwarsu zata ci gaba da tafiya a tare kenan, abotar da aka ?ulla batare da tabbacin rayuwar waje Waya ba bisa rahamar UBANGIJI da dubin zuciya ta tabbata..
? ?? Suma sauran kowa an bashi nashi. Basu zauna ba suka fara shirya abubuwansu a inda ya dace da yanda suke bu?ata. Musamman ma abokai biyu da farin cikinsu ya kasa Soyuwa.

? ? ?? &Da daddare bayan kowa ya kwanta, sai Imran ya Wan le?o daga sama, yana magana a hankali da kallon fuskar Haysam da yay kwanciyar rigingine a gadonsa yay filo da hannayensa duk biyu.
? ? ??  Zak... kana jin kamar rayuwa ta canza ko?
?? BuWe idanun Haysam yayi a hankali ya sauke su kan fuskar Imran daya le?o ta sama. Wani Wan guntun murmushi yay masa. Kamar bazai ce komai ba sai kuma a ciki ya furta,  Imran!. Tabbas rayuwa ta canza, canjawar data nisanta mu da ahalinmu da su kaWai muka sani a rayuwar jiyanmu. Amma da kai tare a nan sai ta zama mai Webe kewa da koyar da sabon darasi
? ? ? ?ar dariya Imran ya yi cike da jin daWin kalaman sabon abokinsa Haysam. Hankali kwance kuma kai tsaye cikin son fidda abinda ke zuciya ya ce,  Ni ma haka nake ji My Zak-Shadow, kamar kai ne garkuwata, Wan uwana jinin jikina da ya Suya sai yanzu ne ya bayyana min kansa .
? ?? Hannu Haysam ya mi?a masa, shima Imran ya mi?o nashi suka ri?e juna. Cike da tabbatarwa ya ce,  Ni kuma ba zan bar ka ka faWi ba in sha ALLAHU Imran. Ba'a nan kawai ba, a ko inama. Ka sani kana cikin lagona da in har aka hareni ta hanyarka tabbas zan faWi, faWuwa irin ta kwanciyar da babu juyi a ciki. Ka ri?e al?awari, ka ri?e amana, ka tuna wannan koda anan gaba .
? ? ?? A hankali hawayen da suka cika idon Imran suka gangaro suna Wiga a fuskar Haysam. Bai share ba, bai sakar masa hannu ba kuma har wani lokaci. A wannan daren kafin su rufe idonsu, sautin bugun tambarin al?awarin ri?e amanar juna ya gama zagaye zuciyoyinsu. Rayuwar soja ta gaske ta fara a cikin ?wa?walensu, sun yarda su biyu sun riga sun zama abokai, aminai, kuma ?an uwan juna a cikin Wakin Alpha dake wannan makaranta ta NDA.

? ? ? ?arfe 4:30 na asuba aka busa ?ararrawa mai ?arfi. Duk da har yanzu duhu ne muryar Waya daga cikin senior cadets ta farkar da su Haysam kamar sauran ?an uwansu sabbin Walibai.
? ??  Wake up, gentlemen! You ve got 5 minutes!
? ? Imran sarkin tsoro kuwa ya zabura yana neman faWowa a gadon, jikinsa sai rawa yake saboda tsoro. Haysam kuwa ya tashi da natsuwa kamar yanda ya saba a gida idan Mammah ta tashe sa. Gadon ya dafa cikin sanyi da muryar wanda ya tashi a barci ya furta,  Ka nutsu Imran, ka sauka a hankali. Ka tsaya a gefe na, ka koyi komai a hankali da nutsuwa, gaggawa taWiye mutum take daga cimma burin nasara, haka Abiy na ke gaya min sanda ina yaro . Ya ?are maganar yana kama hannun Imran ya taimaka masa ya sauko a hankali.
? ? ? Suna fita daga Wakin iska mai sanyi ta bugi fuskokinsu, sai ?arar ?afafun Walibai kake ji a kan ?asa. Wani senior mai ?arfin jiki ya tsaya a gaban su da fitilar hannu yana ta faman haskesu cikin ido da faWin,  Down for push-ups! Let me see soldiers, not boys!
? ?? Gudu suka fara iya ?arfi kamar yanda aka basu umarni. Tun ba'ai rabin filin ba wasu suka fara kukan gajiya. Imran kam da ba ?arfin zuciya yana neman kaiwa ?asa ne ma, amma Haysam ya matsa kusa da shi, yana faWin,  Ka cigaba, kada ka tsaya Imran. Ka kalle ni kaji. Idan ka faWi ka sani nima zan faWi .
? ?? Wannan magana ta ?arfafa shi sosai har ya yi mamakin kansa, Wan daga nan yaji kawai ya ?ara ?aimi har suna tafiya a jere da Haysam, Alhamdullah cikin nasara suka kammala round Win farko. Koda aka Wan huta aka koma kuma nan ma bai sare ba sam. Dama shi oga kwata-kwata ko'a jikinsa. Komai Haysam na yinsa ne da ?arfin jiki da zafin nama kasancewar zuwa yanzu ya saba da wahalar rayuwa, to tallar da yake yi Win nan zagaye kasuwa ai ba wasa ba. Wankau Win Mammah, Wibar ruwa. Hatta daka idan ta amsa tare sukeyi in dai yana gida. Wannan wahalhalu sun taka rawar gani a rayuwarsa ?warai da gaske har yake jin wannan ?warin gwiwar a yanzu da son ?arfafa irin su Imran masu rauni da gata yasa basu saba da wahala ba.
Bayan an gama sunyi sallar asuba, suka dawo wajen rarraba breakfast packs. Imran yana jin kamar ?afarsa bata motsi da ?yau, sai Haysam ya karSi nasa kwanon ya ri?e masa zuwa wajen zama. Sannan ya taimaka masa ya zauna yana jera masa sannu. A gefe Waya, w???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?asu senior cadets suna kallon Haysam cikin mamaki, sauran ?an uwansa duk a galabaice, amma shi a tsayensa yake kamar ma baiyi komai ba yana a nutsuwarsa da karfin hali, ga kuma yana da tausayi fiye da kowane sabo a cikin su. Wani daga cikinsu ya ce,  Wato wannan yaron akwai wani abu daban a idanunsa, ku kula sam bashi da tsoro ko fargaba balle jin karaya kamar yanda sauran suka nuna .
? ? ?? Wanda ke kusa da shi ya ce,  ?aryar banza, yo mi aka fara da mazan. Yau kawai kake masa wannan yabon. Ka bari suci watan farko dan Babansa wlhy sai ya rusuna wannan zafin kan nasa yabi iska .
? ?? Dariya suka sanya suna mai tafawa cike da sha?iyanci. Duk abinda suke faWa kuwa a kunnen Haysam, amma ya basar kamar ba jinsu yake ba yana maida hankalinsa ga Imran dake shan ruwan zafi a wahale. Koda Imran ya kallesa sai ya sakar masa murmurshi, baki Imran ya Wan tura tare da faWin,  Ka bar yi min wannan murmushin naka mai kama dana ?eta. Wlhy da kai ne kawai nake jin karfin hali a nan, amma ji nake kamar na fasa na gudu gida .
? ? ? Haysam ya sake murmusawa yana daidaita beret Winsa a saman kai.  Haba mazan fama wane gudu kuma ana zaune ?alau, ai in ka ganka a waje hutu zamu, in sha ALLAHU kuma mu dawo da ?afafunmu a Wora daga inda aka tsaya. Daga yau ka Wauka mu biyu ne a tare, wani bazai bar wani a baya in sha ALLAHU. Ba zan a taSa barin wani ya cutar da kai ba. Kaima bazaka taSa barin wani ya cuta min ba .
? ? ??  Yes Sir! Ina sha ALLAHU .
Imran ya faWa yana salute Winsa. Dariya Haysam yayi yana kai masa naushi. Da sauri ya kauce shima yana dariya. Idan ka gansu dole su birgeka, dan a kallo Waya zaka tabbatar da aminci mai tsafta ya shiga zukatan waWan nan matasan zakunan guda biyu. Kuma ina sha ALLAHU zasu kafa tarihi mai ban mamaki da taSa zuciyar duk wanda zai bibiyi labarinsu.........
'
__________

TALLAH

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JuUwr2QU7XMEYXZ7L7
Mmn surayya me kayan kamshi
Ina amaran da uwayan gidan tou kumatso kusa
Mmn surayya ta gwangwaje ku da kayan kamshi munada
Turaran wuta na danal banat
Kajiji
Turaran kaya watau abbasiyya
Kabbasa spray
Humra
Kwallacca
Uwa uba Ina kuyarda yadda xaki hadasu
Zaku iya samuna ta wannan number wayar kamar haka=?G?
08103143517 Ina katsina Ina aika kaya ko ina


_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 29_

__________________

https://wa.me/+23408067422528
Kina son rage kiba ba tare da kin daina cin abunda kike so sannan ba tare da kinyi gudawa ba? To kimin magana domin samun hanyoyi da zaki rage kiba ba tare da kinsa wahala ba.
Ko kuma matsalar gashi ce ke damunki, ko rashin tsahon gashi ne, shima muna da solution dinsa.
Ko kuma fatar ki tana lalacewa ne a sanyin? Muna da ingantaccen man da zai gyara miki kafafunki ko kuma kamar ta jarirai. Ko kuma kafarki ce take kaushi a sanyin nan muna da ingantaccen mayuka
Ko kuma man gyaran fata kike so da zai gyara miki jikinki a sanyin Nan ?duk muna dasu ba tare da kinsa wahala ba sannan 100% natural ne.
Yar uwa idan ma bangaren samun kudi shima kike nema shima duk zamu koya miki.
Kedai kawai ki mana magana domin karin bayani.

https://wa.me/+23408067422528
 Shin Ke uwa ce, kina son samun kuWi ba tare da kin fita kin bar  ya yanki a gida ba? ko kuwa ke student ce kina son samun karin kudin shiga ko kuma ma dai kawai kison karin side hustle ne
Tare da Oriflame, za ki iya yin kasuwanci daga wayarki a gida. Ba tare da kin fita ba. Mata da yawa sun riga sun farga da wannan Kasuwanci kuma suna moriya dashi sosai, suna making kudi daga gida, kuma ke ma za ki iya sannan bayan ribar ki zaa biyaki salary a karshen wata. ko kuma kina son yin siyayya for personal use ne ba tare da anci riba dake ba ga link nan a kasa zaki iya register da kanki it's free=?G?

https://shop.oriflame.com/NG-salmaibrahimismail/3M3HmQWe

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........WASHE GARI su Haysam suna tsaye a layi, jiki a sharSe da zufa, wasu har suna rawar tsoro saboda an ce yau ce the real beginning. Major Adetunji, babban jami in horo, ya tsaya a gaban su da ?arfi, yana ta kallonsu Waya bayan Waya kamar mai tantance fuskokinsu. Kafin cikin buWaWWiyar muryarsa mai kaWa hanjin marasa ji ya shiga faWin,  Welcome to the Nigerian Defence Academy. From today, you are no longer civilians! You are cadets, and you will either become men here or quit! . Sai kuma ya ?ara ?arfin muryarsa cikin sabon ihu ya sake faWin,  Drop down! Ten push-ups& No, make it twenty!! .
? ? ? ? Cike da zafin kai irin na farkon balaga da jin kansu su maza ne wasu a cikinsu suka fara gunaguni ?asa-?asa. Sai dai babu damar cewa baza'ayi ba. Dan haka suka fara kamar yanda aka umarcesu a tare kuma. Ai ba'a wuce 7-8 ba wasu suka fara zubewa ?asa saboda gajiya. Sai ?alilan a cikinsu irin su Haysam masu taurin zuciya da sabon wahala ne suka cigaba da yi har ?arshe. Haysam da? idanunsa ke a rufe yana kammala nashi push-ups ya mi?e tsaye a kan ?afafunsa daram, kamar wanda yake numfashi ne kawai, ba wahala yayi ba.
? ?? Cike da mamaki Senior cadet Waya ya zo da fuskar tsoro, yana ?o?arin tsoratar da shi,  You think you re tough, new boy?!! .
? ? ? Haysam dai bai ce komai ba. Yana tsaye kuma akan ?afafunsa yana kallon sa kai tsaye idanu ?yam babu alamar jin shakka. Kawai sai Senior Win ya Wan tsaya yana kallonsa shima cikin ido, ganin fa Haysam bazai janye nashi ba sai shi ya janye nasan yayi murmushi mai cike da ma'anoni yana girgiza kai da faWin,  Hmm& we ll see how long you last .
? ? ? Nan Win ma ko gezau Haysam baiyi ba. Imran kuwa yana gefensa yana rawar jiki, a ransa yana mamaki taurin kan Haysam. Bashi akema tsawar ba amma ji yake ?an cikinsa na motsi wlhy. Amma kalla shi wanda akemawa Win ko a slippers Winsa ma. Ba Imran kawai ba, sauran mate Win nasa ma da Seniors Win hankalinsu ya koma kan Haysam Win, sai dai babu wanda ya sake cewa komai aka cigaba da basu horo.
? ? ? Bayan horo na farko, aka shiga weapon drill. Ana koya musu ri?e bindiga da tsaye kamar sojoji na gaske. Wasu sai mutsu-mutsu suke sun kasa daidaita hannayensu, amma Haysam yana gefe yana ri?e da bindigarsa tamkar wanda ya shekara yana yi. Tsayawa Captain Adetunji wanda yake lura da su yay a kusa da shi.
? ? ? ?  You! what s your name, cadet? .
 Cadet Haysam Abdul-rasheed Shehu, sir!
? ? ?  Good stance. Good grip. You ve done this before?
? ??  No, sir. But I learn fast.
?? Captain ya Wanyi shiru yana masa kallon mamaki, sai kuma ya Wan murmusa da ba kasafai yake yin haka ba dan irin mutanen nan ne da sam basa fara'a basa wasa.
? ? ?  Keep that spirit. Nigeria needs men like you . Ya sake faWa yana Wan bubbuga kafaWar Haysam Win. Kai Haysam ya jinjina masa cike da girmamawa.

? ?? Bayan an kammala an sallamesu suna shiga hostel, Imran ya jingina da gado yana magana cike da raWa idonsa akan Haysam.
? ? ?  Kai Haysam kana bani tsoro wlhy, ni kam ban taSa ganin wanda yake da karfin zuciya da rashin tsoro irin naka ba.
? ?? ?an harararsa Haysam ya yi da murmushi mai sanyi kawai yana girgiza kai. Sai da ya kai zaune a bakin gadon su yana cire takalmin ?afarsa sannan ya bashi amsa da,  Ba ?arfin zuciya bane ko rashin tsoro Imran. Imani ne da abin da nake so in zama, tare da son cika burin Abiy na .
? ? ? Zama shima Imran yayi yana sauke ajiyar zuciya. Ya ce,  Gaskiyar ka kuma Zaki na. Nima in sha ALLAHU zan dinga jin ?arfi da ?arfin son cikar burina kamar kai. Da yardar ALLAH wataran sai mun tuna hakan munyi dariya tare munyi kuka tare .
? ? ? ?  ALLAH ya tabbatar .
?? Cewar Haysam yana kaiwa kwance a gadon.

? ? __________&

? ? ? ? Da daddare gari ya yi sanyi sosai a NDA. Ko ina ya cika da shiru sai ?arar iska dake kaWawa da motsin fallen langa-langar rufin Wakunansu. An kashe fitilun waje, sai hasken ?aramin bulb da yake haskaka Waki na 17 Alpha room da sautin minsharin room mate Winsu biyu masu saurin barci.? Haysam yana kwance kan gadonsa, jikinsa har yanzu na ciwo amma zuciyarsa cike da natsuwa. Imran kuwa yana daga sama shima ya kasa barci sai faman juyi yake a gadon, yana gumi alamar wanda ke mafarki mai nauyi.
? ? ? Can kuwa sai ga muryarsa na fita kamar cikin kakari irin na wanda yasha sha?a a hannun wani.  Ka barni& don ALLAH kar ka sake min haka& Mama& Mamaaa! .
? ?? Da sauri Haysam ya tashi, ya sauka daga gadonsa cikin sassarfa. Tsaye ya mi?e tare da kai hannu kan Imran ya shiga jijjiga kafaWarsa,  Imran& hey, wake up. Lafiya kuwa? Kaga tashi& 
? ? ? A firgice Imran ya buWe ido da sauri, sai kuma ya zabura zaune jikinsa na rawa. Idonsa cike da hawaye, numfashinsa na fita da sauri kamar wanda aka fito da shi daga ruwa. Hannun Haysam ya dam?e tare da matsowa sosai kusa da shi cikin muryar kuka ya ce,  Na&

23 / 36