KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   15 / 36

42K to 45K   out of 106.7K words

bawai da baki ko gatsal ba, a'a ya sayi abubuwa ne ya kai ma Innar, kansa a ?asa ya furta,  Sa?o ne da za'a kai can gidansu A'isha, ai musu godiya da karamci .
? ? ?? Wannan batu nashi kai tsaye ya fahimtar da Inna ina ya dosa, dan wannan al'adace mai girma da a wannan lokacin baka da dalilin Soyewa kodan mutunta matarka da kimanta iyayenta a idon naka iyayen.
? ?? Sosai Inna ta nuna farin ciki tare da sanyawa A'isha albarka matu?a itama. Shi dai Abdul-rasheed kansa a ?asa yana amsawa a laSSa. ?anwar mahaifinsu da suke kira Gwaggo Gaji aka aika aka kira, itace taje can wajen A'isha domin bata kulawa. Anan kuma Inna ta shiga haWa garar arzi?i itama bayan ta sanar da Baba wannan daddaWan labari. Ba A'isha kawai aka shiryama garar arzi?i ba, harda mutanen Kanon dabo. Dan abubuwa sosai aka haWa aka tada Wan aike tun daga Bauchi har Kano gidansu A'isha shaidar ta kawo mutuncinta gidan aurenta, hakan kuma shine zai ?arama iyayenta nutsuwa da farin ciki. Dan kuwa abin zai baka mamaki, sanda Wan sa?o yaje da wannan albishir guWe-guWe aka dinga yi a gidan Inna. Daga ?arshe aka raba kayan arzi?in da aka aiko aka dinga kaisu gidajen ma?wafta da abokan arzi?i. Suko sai gasu suna shigowa taya Inna murna da barka da arzi?i. Dan kuwa ashe anata ?an ?ananun magana tun bayan auren A'isha cewar ba'aji komai daga dangin miji A'isha takai budurci ba, ashe-ashe angon mai kunya ne da kamun kai. Sai ko aka shiga yabonsa dan ya nuna dattako mai girma. Ita kanta Inna ranta fes, dan harda hawayenta tayi sosai a wannan gaSar. A'isha ta gama biyanta, ita kaWai ?walli Waya mace dama gareta.
? ? ??
? ? ?? ________&
? ? ??
? ? Anan Bauchi ma dai A'isha taga gata tako ina daga gidan su Abdul-rasheed dama dangin mahaifiyarsa. Dan labari har Maiduguri, haka suma kuwa suka haWo garar arzi?i aka kawo mata har Bauchi. Bawai ana zancen bane haya-haya, a'a cikin hikima ne irin ta manya kawai. Kamar dai yanda Abdul-rasheed ya nuna alama ga Inna ta hanyar sayen abubuwa masu daraja yakai yace a aika su Kano gidan su Ai'sha ai musu godiya irin ta mutuntawa. Bayan ?an kwanaki ta mi?e, sai dai ?ar kunya tsakaninta da Abdul-rasheed, shi dai nashi lallashi da lallaSa. Gashi yanzu an bata girki, zata fara girki da kanta a gidanta an daina kawo mata daga gidan surukanta kuma.
? ? ? ? Wannan shine tushe kuma mafari, na fara gina sabuwar ?ya?y?yawar rayuwa tsakanin A'isha da Abdul-rasheed data ninka ta farkon aure matu?a. KuWi suka fara shigo masa ta Sangaren albashinsa na aiki da harkar Winkinsa. Lokacin da suke cika shekara Waya da rabi da aure ya gyara gidan Baba sannan ya ?ara gyara nashi, ba wani gini ne sabo kona zamani ba, a'a buhunan siminti ya saya aka shafe ko'ina ginin laka ya Soye. Bai tsaya anan ba suma ?an uwansa ya fara bin nasu gidajen yana gyarawa. Ya kuma dinga ?ara musu jari a harkar sana'o'in su. Bai tsaya anan ba ta kai har haihuwa idan anyi musu shine mai Wawainiyar komai, yaransu kuwa ya Wiba yakai makaranta. Baba kuwa ya hanashi yin komai hatta zuwa gidan Sarki yin hidima. A haka rayuwa ta shura suka cika shekara biyu cif da aure, sai kuma lokacin ne ALLAH ya bama A'isha ciki. Abdul-rasheed yayi farin ciki ?warai da gaske da wannan ciki, hakama A'isha da sauran dangi, sai dai kunya tanasa su Soye a gaban kowa sai sun keSance.
? ? ? ?? A shekarar 1972 data kasance shekarar cikar samun ?ancin ?asa goma cif, auren A'isha da Abdul-rasheed cikin na uku cikin jikin A'isha ya fara haramar fitowa duniya, domin kuwa ya tsufa sosai, dan ma abinka da cikin fari ga ?uruciya harkokinta take kai tsaye kamar bata jin nauyinsa, sai dai Abdul-rasheed shi yayta tausayinta da hanata wasu abubuwan musamman idan yana gidan, dan wani lokacin koya hana daya fita take tashi tayi, idan ya dawo yana faWan ba yace ta bari ba, sai ta marairaice tace ba ita tayi ba su Alawiyya ne, dole zai ha?ura yay shiru..........
' ? ? ? ?


_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 18_

__________________

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA =?G?
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko Sari

Zamuyi promo din kayan mu na hijabs da Kuma zuma



Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba=?O? SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA=د?

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

..........Ranar 10 ga Oktoba, shekara ta 1972, garin Kobi na cikin Bauchi ya tashi da sanyi mai Wauke da ?amshin ?asa na ruwan da aka sha da asubahi. Saukar ruwan data kasance kusan dai-dai da farkawar A'isha dake gidan su Abdul-rasheed Wakin Inna tashi a gigice da ciwon mara. Inna ma dai dama ta farka, dan haka tai kanta tana salati, tunfa lokacin aka fara gumirzun na?uda, makwafciyarsu Inna Salame dake unguwar zoma tuni ta shigo suna kanta ita da Innar, baba nata addu'a a cikin ruwa Inna na amsowa ana bata da sauran sa?e-sa?in ruwan magani da Inna Salame tazo da su. Dama kuma tunda cikin ya shiga watanni bakwai take shansu kala-kala, duk da Abdul-rasheed baya so dole ya ha?ura, amma yana Waukarta a Soye ya kaita asibiti gudun kar su Inna suyi faWa dan basa so. Shi kuma yana son lafiyar matarsa da kulawa mai tsafta.? ??
? ? ? ?? Har gari ya waye tangaran, matan yayun Abdul-rasheed ma da ma?wafta suka shigo A'isha bata haihu ba, sai zuwa can hanci ya Waga kaWan, rana ta le?o kaWan da yanayin Wuminta mai daWi da armashi dake ma mutane daWi. A cikin Wakin Inna kukan jariri ba?on duniya ya ratsa kunnen duk wanda ke cikin gidan Baba a wannan hantsi. A take farin ciki ya mamaye fuskokin kowa, dan kuwa dai A'isha ta sauka kenan, UBANGIJI ya kawo iyaka.
? ? ?  Alhamdulillah! in ji tsohuwa Inna Salame mai karSar haihuwa, ta share gumi tana murmushi bayan kammala yanke cibiya. Cikin Wan hasken ranar daya hudo tagar Wakin ta Inna ta Wagashi da ?yau tana faWin,  Barka-Barka yar nan kinji, yaro ne, kuma lafiyyayen gaske masha ALLAHU.
? ?? A'isha, sabuwar uwa, ta saki hawayen farin ciki tana kallon yaron ta gefen ido daketa motsi a cikin hannun Inna Salame tana gogeshi zata naWeshi a farin mayafi na auduga na Waukar jariri da Inna ta kawo. Addu'a ta shiga jera masa a zuciyarta, kamar yanda take yi masa tun tana a gaSar WanWana zafin na?uda, hakan a gareta koyarwar Abdul-rasheed ce, dan tunda ta samu cikin nan ya ?ara ?aimi wajen koya mata rainon ciki da fara masa tarbiyya irin ta musulinci tun a ciki, addu'oi yanayi itama tanayi. Inna Salame ce ta shiga gyarata bayan ta mikama Inna ba?on duniya daketa callara kukansa tamkar yana shelantawa ?an Kobi da garin Bauchi baki Waya zuwansa duniya. Sosai wannan haihuwa ta saka mutane da yawa a farin ciki, yaro yasha addu'a kala-kala ga iyaye da kakanni. Yayinda bakin Abdul-rasheed ya kasa rufuwa dan ana haihuwa yara suka je suka sanar masa a ?ofar gida shi da su baba. Dan bayan idar da sallar asuba ya rako Baba gida kamar yanda ya saba, ga Wan yaf-yaf na ruwa da ake yi har lokacin, shine sukaci karo da Inna a ruWe zata fita kiran Inna Salame take sanar musu A'isha ce ke na?uda, tun daga lokacin bai iya barin gidan ba yana nan tare da Baba yana mata addu'a a zuciya.
? ? ? ?? Bayan Wan lafawar hayaniyar gidan da saukar garwar ruwan wankan maijego aka kwashe mata zuwa bayi, aka Wiba na jariri shi kuma zuwa Wakin Inna. Saura kuma nata ?o?arin Waura kunu da za'a dama na jego a wuta. Gefe ga kawunan akuyoyi masu ?yau da Abdul-rasheed ya shigo da su yanzun nan babu jimawa. Ransa fal yake da son ganin A'isha, amma ya daure bai takura ba kada ace ya cika rashin ta ido. Sai ma wajen Baba dake Waki daya shiga kamar yanda Inna ta bashi umarni dan a kawo masa abinci ya karya. A lokacin ne aka kawo ba?on duniya daya sha wankan ruwan zafi yay luff a cikin showal yana barcin huce gajiya. Baba ya amsheshi fuska da murmurshi yana faWin,  Ba?on hantsi ne zance kona asubahi .
? ? ? Cikin dariya Inna tace,  Mai tada mutane da asuba dai ba?on hantsi .
? ? Dariya Baba yayi kaWan da faWin, Kinga yaci suna biyu kenan, KI?A A RUWA MAI TADA HANKALIN DODO . Abdul-rasheed dake saurarensu ma na Wan murmushi da cin abincinsa sai dai yana satar kallon ?yautar da ALLAH ya bashi ta gefen ido. Baba ya furta,  Masha ALLAH, wannan dai gida ka Wakko abinka baka tafi kalar dangi Kano ba. Gashi nan kamar ranar aka haifi ubansa kwabo-da-kwabo sai hasken fata na Waukar magana na kanawa .
? ? ? Inna ta ce,  A gida kam ya Wakko, ni kaina tun kan ma a gogeshi nace wannan Abdul-rasheed sak. ALLAH yasa yayo halinsa shima Wan albarka .
? ? ? ?  Amin ya rabbi .
?? Baba ya amsa mata yana masa addu'a. Sai da ya kammala ya mi?ama Abdul-rasheed shi. Kasa amsarshi yayi saboda kunya. Sai da Baba ya ce,  Ka jimin ja'irin kaya, amsheshi mana ka masa addu'a ka sanya masa albarka. Ga dabino ka tauna ka bashi .
? ? ? Hannu biyu Abdul-rasheed ya saka ya amshi gudan jinin nashi, kuma tsokar jikinsa daya fito daga masoyiyarsa A'ishatul-humairah. ?asa-?asa ya saki ajiyar zuciya yana kallonsa. Lallai kamaninsa da yaron a bayyane take, Banbanci kawai shi jinkiri ne Wan a wanni a duniya kuma mai hasken fata irin ta A'isha, shi kuma uba daya fara nisa a gwagwarmayar rayuwa zuwa yanzun. A cikin zuciyarsa yake faWin (Zakina kazo duniya a ranar da ?asarsa ke murnar cika shekaru goma da kwana goma da samun ?anci, jarumin da aka haifa cikin sabuwar ?asa mai sabuwar fata. A zahiri ?asa bata san tana bu?atarka ba, amma ina sha ALLAHU sai ka zama wani ginshi?in ri?eta a yayin girma da ?arfin ikon ALLAH. ALLAH yay maka albarka, yasa ka zama mahaddacin Alkur'ani da sauran ilimomin littatafan addini, ka zama mai aiki da su bamai karatu kawai da shagala ba. UBANGIJI ya wadata zuciyarka da soyayyar MANZON ALLAH (S.A.W) UBANGIJI ya soka damu gaba Waya ya yarda da mu. ALLAH yasa ka zama mai jin ?an iyaye da al'umma, ALLAH ya Wora nasarar ka akan ta ma?iyanka, ALLAH ya rayaka rayuwa mai tsaho da nagarta, ya shimfiWa tausayin al'umma a zuciyarka, ya baka zuciyar nema daga halak ya saka maka ?yamar haramun).
? ? ?? Yana kammala wannan addu'a a zuciyarsa ya tauna dabino kamar yanda Baba ya bashi umarni ya sakamasa a baki. Da farko fuska ya yamutse, sai kuma ya fara motsa Wan bakin nashi a hankali. Inna dake kallonsu cike da tsokana tace,  Anya wannan mai gidan bazai fini kwaWayi ba . Dariya Baba da Abdul-rasheed suka sanya suma. Inna ta sake faWin,  To jifa yanda ya lamushe abinsa tsaf.
? ? ? ?? Nan ma dariyar dai sukayi, kafin baba ya saka Abdul-rasheed yayma yaron huWuba da sunan da yake da ra'ayin saka masa. Nan ma yayi sannan Inna ta amsheshi ta koma da shi. Abdul-rasheed ya sanarma Baba sunan da yay masa huWubar da shi, Baba ya sanya albarka tare da tambayar ma'anar sunan. Daganan suka cigaba da hirarsu. Duk yanda Abdul-rasheed yaso ganin maijego a yinin ranar bai yiwu masa ba, sai dare bayan sallar isha'i Inna tana Wakin Baba kai masa abinci ya samu wuff ya shige, dan kuwa zuwa yanzu babu kowa duk matan yayunsa sun koma gidanjesu da ma?wafta sai kuma gobe idan ALLAH ya kaimu. Sai ?annensa biyu ?ammata Nana da Alawiyya. Yana shiga Wakin ya aike su dan kawai ya musu wayo, a bazata A'isha taji ya rungumeta. Kunya ya sakata fara mutsu-mutsun janyewa.
? ? ? Cikin raWa ya ce,  Haba Shatuna matar Abdul-rasheed ki barni naji Wuminki, na samu tubarrakin jego mana. Na rage kewarki ta kwana da kwanaki. Sannu-sannu kinji baiwar ALLAH, ALLAH yay miki albarka, lallai yau UBANGIJI ya azurtani da babbar ?yauta ta hanyarki, ke mace ce mai daraja da kimar da bata da misali a wajena. Ina fatan kina lafiya babu inda ke miki ciwo ko? .
? ? ?? Kanta ta jinjina masa alamar eh. Ya ce,  Alhamdullahi, zuwa safe zan ro?i baba ya bari na kaiku asibiti a ?ara dubaku kinji. Goben kuma in sha ALLAHU sa?o zai isa gasu Inna suma na samun jika mai kama da Babansa, yanzu kin yarda na fiki ?arfin jini ba .
? ? ? ?  Ni ban yarda ba, kawai dan ya Wanyi kama da kai kaWan kake cika baki .
? ? ? Abdul-rasheed ya yi dariya, yana kallon jaririn da idonsa cike da jin daWi.  Indo kiji tsoron ALLAH, wato kamar ma kaWan yayi dani ashe, wannan dai kishi ne kawai kike dani. Amma kowa yaga Zakina yasan photo copy Winane ai. Za mu sa masa suna *Haysam*.
? ? ? Karon farko ta Wan kallesa,  Wannan wane irin suna ne? Karfa ace ka sama Wanka sunan aljanu .
? ? ? Murmushi yayi da ja mata hanci kaWan,  Sunane kamar kowane suna, kuma yana da nashi tarihi shima. Fassararsa na nufin (Zaki). Ina fatan nawa Zakin ya tashi da ?arfin zuciya da jarumta irin ta baradan Zakuna. Yayi nagarta irin ta mutane masu dattako da tsaftataciyar zuciya, mai jin?ai gana ?asa da shi, mai ?yautatawa da girmamawa gana sama da shi. Mai kishin ?asa da son cigabanta, da haka ina fatan ki bani gudunmawa wajen gina tarbiyyarsa da waWan nan jimlolin, amma ginshi?insu ya zama ilimin addini dana zamani ne .
? ? ? Cikin sauke ajiyar zuciya ta ce,  In sha ALLAHU zaka sameni mai biyayya a gareka. ALLAH ya bamu tsahon rayuwa mu da shi mai albarka .
? ??  Amin ya rabbi Matar Abdul-rasheed, sannan Maman *_Haysam Abdul-rasheed Shehu Kobi_* .
? ? ? ?  Niba mamarsa bace, ga iyayensa nan cike da gida . Ta faWa tana kauda kai irin na kunya. Dariya yayi shima da sake rungumeta, kafin sallamar su Nana ta sakashi mata sallama ya fito kamar ba shi ba..........
'

_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 19_

__________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp


07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm


https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aT???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,=??=??=??=??=?? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........Washe gari bisa ro?on da yay ma Baba ya amince ya kai A'isha asibiti, an dubata ita da jaririnta aka basu magunguna tare da rubuta masa takardar haihuwa kamar yanda Abdul-rasheed ya bu?ata. Daga haka suka dawo gidan. Kwankin zaman bakwai sun cigaba da gudana cikin farin ciki da daWin rai ga maijego. Tana shan ruwan zafi a hannun Inna

15 / 36