KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   13 / 36

36K to 39K   out of 106.7K words

idar da tata sallar tana zaune shiru, tama rasa miya kamata tayi ita kam, a haka yaro yayi sallama, ta amsa tana mi?ewa hannunta ri?e da fitila. Tire ne da kwanika akan yaron, dan haka ta ajiye fitilar tana faWin,  A'a Salihu kayan nan basu maka nauyi ba? .
? ? ? ?  A'a basuyi ba. Inna ce tace na kawo miki. Tace tana gaisheki sai da safe .
? ? ??  To na gode Salihu, amma kace mata ai yanzu ma zan taho gidan nima .
? ? Shi dai Salihu ya amsa da to ya fice abinsa. Itama dai ta Wauki turen ta shige da shi ciki. Tuwo ne da miya sai fura damammiya a kwanon sha, ta tabbatar furan Baba ne aka Wibo, dan Abdul-rasheed akwai son fura kamar Baban. Baki ta kuskure tai sallar isha'i dan an fara. Bayan ta idar ta mi?e, tabarma dake matsayin ta miji dake can saman babban gadon a ma?ale ta taka ?aramin gado zata zaro. Sai dai hannunta ya?i ya kai, dan dole sai ta hau gadon zaifi mata daWi amma bata son hawa ta saSa a ganinta laifi ne. A yanda take ta amsa masa sallamar da yayi, ta cigaba da WiWWishenta na son Wakko tabarmar. Inda take ya ?araso, ya tsaya a bayanta gab sosai, cike da kulawa da tausasawa ya ce,  Mizaki Wauka haka Matar Abdul-rasheed? .
? ? ? ? Da yanayin shagwaSa na wahalar da take sha ta ce,  Tabarman can mana, amma kamar ance ta gudu min na kasa na jawo .
? ? ? ? Hannayensa ya harWe a ?irji yana kallonta, ya ce,  To banda abin A'ishatu ai ta miki nisa ne, ga hanya mai sau?i ki taka gado ki hau ki Wakko kawai, tanan inda kike ba?ya tsoron ma ki faWo .
? ? ? ? ?  A'a zan iya a haka, kuma fa na faWa maka tun ranar hawan gadon nan babu ?yau .
? ? ?  Okay na manta haka ne fa, amma ai nima nace ki hau na yafe miki tun a waccan ranar ko. Kinga nidai sakko na tayaki ni . Yay maganar yana kamata cak ya sauke ?asa. Kafin ta ankara ya sakata a jikinsa ya rungume...........
'

_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 15_

__________________

_A KANO KI KE& ? Kina neman inda zaki siyi abinci mai daWi? Kina ?iyar yin girki gashi zaki yi ba?i?, kina neman inda zaki yi order abinci mai daWi wanda zaki fita kunya?. Masu abinci suna suka tara, akwai abinci mai daWi akwai a lallaSa. Kina son ki siyi abincin da zaki Wauka a saudia ki ke? Kuna son ku siyi abincin da in kuna ci zaku dinga murmushi saboda daWi da khamshi?. LEEMARS_DELICIOUS itace kat a wannan Sangare, tazo muku da nau in abinci kala-kala na gargajiya da na ?asar waje. Tana siyar da MANDI RICE, GRILL CHICKEN, CHICKEN BIRYANI, FUNKASO, ALELEN GWANGWANI, BREAD POCKET da sauran su. Fannin abin sha akwai natural ZO?O mai za?i, wanda aka yi shi da ingantattun kayan marmari masu ?ara lafiya, akwai wanda bashi da za?i domin masu ciwon sugar da masu gudun ?iba._



_me ku ke jira? Maza ku garzaya shafin ta na instagram ko TikTok domin ku ganewa idanun ku, ku danna wannan link din domin yin magana da ita kai tsaye. Ko ku neme ta a number wayar ta da take ?asan rubutun nan._

INSTAGRAM
=?G? https://www.instagram.com/leemars_delicious?igsh=MWRzZWtnYXM4ZHB2dw%3D%3D&utm_source=qr
CALL/WHATSAPP
=?G? wa.me/2349030398006

TIKTOK
=?G? https://www.tiktok.com/@leemars_delicious?_t=ZS-90ZQJ2mNJKc&_r=1




Kar ku sake a baku labari, siyan na gari mai da kuWi gida.d'?d'?>???
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........Zata fara mutsu-mutsu ya ce,  No Matar Abdul-rasheed relax mana, haka matan ?warai suke tarbar miji idan ya dawo daga tafiya. Shin bakiyi kewata bane? Wata shida ba kwana shida ba A'ishatul-humairah. I miss you fiye da yanda kike zato .
? ? ??  Shi miye A mis Win? .
?? Ta faWa cike da jin kunyar yanda ya dabaibaiyeta, gashi ya?i bata damar fita a jikin nasa yanda take fata. Siririyar dariya yayi yana Wago fuskarta ya lakace mata hanci. Sai kuma cikin raWa ya furta,  Nayi kewarki buhu-buhu .
? ? ? ? Itama murmushin tayi kanta a ?asa. Sai kuma tace,  To wane yare ne kayi? .
? ? ??  Turanci .
?? Ya bata amsa muryarsa na ?ara shigewa cikin ma?oshi, dan zuwa yanzu ta nutsu ta daina masa mutsu-mutsun son ?wacewar. Zata ?ara magana ya ce,  Adana tambayoyi nan duk zan amsa ma Matar Abdul-rasheed anjima. Yanzu dai banu ruwa da abinci yunwa nake ji .
? ?? Zabura ta Wanyi alamar tunawa, sai kuma ta janye jikinta a nashi ta dur?usa har ?asa ta ce,  Kayi ha?uri ina yini, ka dawo lafiya ya hanya? Ya ka baro mutanen Kano? .
? ? ? ? Idanunsa a kanta yay murmushi, sai kuma ya du?a batare da ya amsa ba ya kamo kafaWunta duka da hannu biyu ya mi?ar da ita. Sake rungumeta yayi sannan ya amsa mata gaisuwa. Kafin ya rufe da faWin,  Mutanen Kano duk na gaisheki harda gidaje da motoci. Gaisuwar Inna da tasu Tasi'u kuwa tafi rabin buhu .
? ? ? ? ? ?? Cike da farin ciki ta ce,  Na gode! Amma miyasa Inna bata biyoka ba dasu Tasi'u. ALLAH kullum sai nayi kuka idan na tuna su .
? ??  In sha ALLAHU daga yau bazan sake bari hawayen kewar su Inna su zuba ba, zan dinga share su da murmurshi da farin ciki. Su Tasi'u kuwa karki damu zasu zo, Nasiru yace zai kawo miki su. Inna ce dai ba lallai anan kusa ba, ?ila sai kin haihu .
? ? ? ? ?? Ba ?aramin kunya kalmar sai ta haihun nan ta sakata ba. Dan haka bakinta ya mutu bata sake magana ba daga nan tama zame jikinta daga nashi dake mata daWi kanta a ?asa. Tabarmar daya Wakko mata ta amsa ta shimfiWa masa, shiko yana faman binta da murmurshi ganin yanda take ta faman sinne fuska dan yace zata haihu. Tsaff ta shirya masa abincin a tabarmar, shima sai ya zauna yaci dan yunwa yake ji sosai.
? ? ? Yaci ya ?oshi yasha fura. Itako daya mata tayi tace ta ?oshi bai takurata ba. Yana kammalawa ta kauda kwanikan, shi kuma ya hau zame kaya yana faWin,  Saura wanka. Bari nai amfani da ruwan drum Win can ?ila yafi Wumi, tunda naga da alama amarya bata fara girki ba a gidan nan har yanzu .
? ? ? ??  Inna tace ba yanzu ba .
? ?? Ta bashi amsa kanta tsaye. ?ar dariya yayi da faWin,  ?ar gatan Inna kenan, wato ba yanzu ba .
? ??  Eh mana, sai na ?ara girma tace .
 To Inna ta shirya kayan girki kam dan yau zaki girma .
? ? ? ? ? Sam A'isha bata wani gane mi yake nufi ba. Shima kuma bai ?ara cewa komai ba ya fita. Koda tace bari tazo ta kai ruwan sai yace ya hutar da ita ta zauna ta jira shi...

? ? ? ?? Koda Abdul-rasheed ya fito wanka samun A'isha yayi ta Singire barci, bai tadata ba ya saka babbar riga a jikinsa ya fita a gidan, bai wani jima ba ya dawo da ledar nama tsire sai ?amshi yake. Tadata yayi cike da lallaSawa, zata fara masa shagwaSar ya barta ita barci take ji ya dai lallasheta taje ta wanko fuska. Naman ya bata yace taci. Da farko kunya ta hanata ci saboda shi. Ganin haka yasa shi fita ya bar mata Wakin, sai ta samu taci kuwa sosai, ta Wauki sauran ta ajiye gefe. Ta fito danta kuskure baki ta ganshi zaune a waje, mi?ewa yay yana tambayarta mi take so? Tace zata wanke baki ne.
? ? ?? Bakinta ta wanke da gawayi da gishiri kamar yanda Inna ta koya mata tun a gida safe da dare idan za'a kwanta. Shima sai ya amsa yayi duk da yana da brush shi kam, itama kuma ya sayo mata. Suna komawa Waki A'isha ta kama gadonta zata haye. Ri?o hannunta yayi, dan haka ta juyo, suna haWa ido tai maza ta du?ar da kanta ?asa.  Barci kike ji? . Ya tambaya cike da kulawa. Kanta a ?asa ta jinjina masa. Ya ce,  Na baki gado na ki Wana yau? .
? ? ? ?  A'a ga nawa nima zan kwanta anan, kaima sai ka kwanta a naka .
? ??  Miyasa ba?ya so? .
?  Saboda kowa yana da nashi .
 Toni nazo na Wana naki? .
 Ai bazai ishemu ba .
 To shike nan ki hau nawa sai ki bani naki . Bai jira tayi magana ba ya Wauketa camak ya dire a saman gadonsa bayan ya Wago labulen. Wani daWi ya ratsa A'isha, a ranta tace (Ashe gadon daWi ne da shi haka, kai miyasa ban taSa Wanawa da baya nan ba) shi dai dake kallonta bai san abinda take ayyanawa ba ya ce,  To kwanta sai da safe . Ya zuge mata labulen mai suna zuge shige. Aiko tana ganin ya rufeta ruf ta wani baje a gadon tana murmushi, ALLAH a kwai daWi, ga taushin katifa gana zanin gado. Ga filo sun zagaye gadon reras har sha biyu gwannin sha'awa, ai saiga hajjaju matar Abdul-rasheed cikin ?an mintina barci yayi awon gaba da ita. Duk abinda take Abdul-rasheed na kallonta ta tsakanin labulen yana danne dariya. Sai da ya bari barcin ya mata ?arfi yaje ya rufe gida ya dawo. Duk abinda ya dace tayi matsayin matar gida sai shine yayi. Ya kashe fitilar ?wan su gaba Waya dan baya son kwanciya da haske shi kam sam, sai dai akwai Torchlight a kusa da shi koda yaushe. Labulen ya Waga kaWan ya le?asata, ganin yanda ta Sararraje dole ya dara kaWan yanzun kam. Dan da alama dai gadon nan ya lula da matar Abdul-rasheed ba ?arya. A haka ya samu ya hau shima ya gyara mata kwanciya, sannan ya zuge labulen suka koma ruff. Haskata ya Wanyi da fitila, da gaske barcinta take hankali kwance alamar bata da wata matsala, wato babu abinda yakai ?uruciya daWi, ita yanzu bata san mi yake ji ba, shiko tsahon watanni yana azabtuwa a kanta. Hora kan nasa kuwa ya zame masa alkairi, dan tabbas da ya taSata kafin tafiyarsa da bazai iya sati biyu a Kano baizo Bauchi ba. Amma gashi Alhamdullah har ya cika watanni shida ciff ya dawo garinsa na haihuwa dawowa ta har abada, inma da abinda zai sake biyo baya da zai sa ya fita bazai kai kamar wanda yayi a baya ba, duk da yana da burin sake zurfafa iliminsa again. A hankali ya sauke ajiyar zuciya, tare da kashe fitilar ya ajiyeta gefe ya gyara filo da ?yau shima ya kai kwance..
? ? ?? Cikin barci A'isha ta fara jin saSanin abinda bata taSa ji ba tsayin rayuwarta. Wato hannun mutum a jikinta a firgice ta farka tare da zabura ta ?walla masa ?ara. ?arar data sashi saurin Wora hannunsa a saman bakinta ya rufe shi ruff, tare da kamota ya ri?eta a jikinsa da ?yar tana fisgewa. Babu shakka da ace akwai wani a gidan sai ya jita, ALLAH ya soshi su biyu ne. Da ?yar ya tausata ta nutsu, bayan ya maimaita mata kalmar shine da Abdul-rasheed yafi sau goma kafin ta fahimta. A hakan ma bata nutsu ba ta saka masa kukan ita ta ha?ura zata koma gadonta ta kwanta. Lallashinta yake da iya iyawa da kwantar da kai amma ta?i fahimta. Shi ko yana cikin wani hali, dan haka ya fara mata nasiha da son fahimtar da ita da yaren da zata gane. Ina hajjaju bata gane Win ba, daga ?arshe dai dole ya barta ta sakko a wannan gado kuwa, dan neman shiWe masa take alamar dai ta riga ta tsorata da shi.

? ? A gurguje Please @&?

>>>>>" <<<<<

Wasa fa farin girki tsakanin Abdul-rasheed da A'isha, dan tun yana Waukar al'amarin mai sau?i harya fahimci baya samuwa cikin sau?i. A washe gari wasan Suya ta sanya da shi. Zuwa wani daren yana fita sallar magriba ta sulale itama tabar masa gidan. Koda aka idar da salla bai dawo ba sai da akai isha'i. Nan Win ma Baba yabi gida duk dan ya bata dama ta yi barci cikin salama, dan ya fahimci yinin yau gaba Waya a Warare take da shi ko fara'a batayi ma har yara dake shigowa. Wajen ?arfe tara baba yace ya tashi yaje gida dare nayi. Haka yay musu sallama shi da Inna ya taho, koda yazo gida ya shiga Waki wayam babu A'isha, sai yay tunanin taje bayi ne. Zaman jiranta yayi, duk da yayi mamakin ganin tiren abinci da aka aiko daga gidansu a ?ofar Waki, sai shine ma ya shigo da shi ciki. Shiru-shiru babu motsin Indo, dole fa ya mi?e ya fito tsakar gidan da Torchlight a hannu, ya gama haske-haskensa babu alamarta, ?arshe dai har bayin ma ya le?a nan ma babu ita. Hankalinsa ne ya tashi, babu shiri ya fito ya nufi gidansu, abinka da ba wani nisa ba, dan can hankalinsa kawai ya bashi zata iya zuwa. Inna da Baba na haramar shigewa suma su kwanta ya shigo, da mamaki suke tambayarsa lafiya?. A ruWe yace,  A'isha. Naje gida ban sameta ba, na zata tana bayi ne sai dana ga daWewan yayi yawa na le?a babu alamarta, ashe ma ban lura bane buta na nan a Waki. Sosai hankalin Baba ya tashi shima, sai dai ita Inna abinka da mace sai ta tafi tunani. Ganin suna sallallami tace,  Ku dakata, nasan babu inda zataje tunda ba wani waje ta sani ba daga nan dai sai gidajen ?an uwanka, kuma dai duk gamu a kusa. Bari mu fara duba nan gidan kota shigo . Inna ta amshi Torchlight Win baba ta fara le?a Wakuna tana haskawa. Ilai kuwa sai ga A'isha a cikin yara su Alawiyya ?annensa da yaran ma?otansu da suke zuwa kwana gidan tana sha?ar barcinta hankalinta kwance. Inna ta ce,  Yau ga ja'ira, ai gata nan tsakkiyar su Nana kuwa tana barci. Bara na tasota .
? ? ? ? ? ? Lokaci Waya shima Baba tunaninsa ya harba, dan haka yace,  Kinga barta kada ki tasheta Karimatu.
? ? ?  A'a ya zakace kada a tasheta Malam. Miye amfanin kwanciyar anan? .
? ? ? ? ?  Barta ke dai, kai jeka sai da safe .
? ?? Duk da ba haka Abdul-rasheed yaso ba bazai iya musawa ba, cike da ladabi yay godiya ya tafi ransa fal mamakin A'isha. Ya fahimci yarinyar nan so take ta ?waSa masa aiki dai kawai. Ashe labarin da abokinsu ya basu akan tashi matar data dinga komawa gida ma ita ana maidota kasancewar garinsu Waya suna masa dariya ashe shima tashi Shatun jiransa take. Tir?ashi akwai aiki kenan dai...........
'

>?#?>?#?>?#?Babban ya?i kam=??.
? ? ? ? ? ?

_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 16_

__________________

https://chat.whatsapp.com/Kf6jd57OsXHCG7cODNAje6

*_Kowace mace na matu?ar son taga ta gyara kitchen Winta kodan ta kalla itama taji daWi =؃?_*

*_Dun?ule kuWin ki saya ne ke miki wahala hajiyata?_*

*_Ko tarasu a hannunki ke baki wahala saboda kokin fara sai ki kasa ki kashe?_*


*_To kwantar min da hankalinka ?awata, IMZEED VENTURE ta gama shirya miki komai ta yanda kema zaki mallaki naki cikin sau?i da rahusa._*

_Ta buWe adashin gata wanda yafi bashi kwanciyar hankali da daWi, akan farashi mai sau?i, kaya ?an zamani, gasu ingattatu. Za'a kai miki a duk inda kike. Kedai naki kawai yin zubi akan lokaci._=؃?=؃?


*_Za'a fara zubi 25th October in sha ALLAH =؃?_*

20k monthly kayan 100k
10k monthly kayan 50k

*_Arha tafi bashi, hakama adashe yafi bashi. =؃? Ga sau?i abaka tamkar ?yauta =؃?=؃?=??_*

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________


......Aiko dai akwai aikin babba ma kuwa. Dan kuwa da asuba dai koda Inna tasa su Alawiyya su rakota gida suna juyawa suka fita tai alwala sai ta shige Wakin girkinsu dake a tsakar gidan, da yake ba girkin ta taSa yi ba babu komai a ciki sai icce da aka tara da kayan ruwa da abubuwa da take kaiwa ciki ta aje, anan tayi sallar sai da gari ya waye sannan yaji motsinta zata fara shara. Fitowa yay daga Wakinsu yana kallonta. Dan massalaci ma kasa zuwa yayi saboda ciwon daya kwana da shi na ciki. Tana ganinsa ta ajiye tsintsiyar zata gudu ya ce,  Kinga yi ha?iri tsaya. Cigaba da shararki in dai nine ma na koma . Ya koma cikin Wakin ya ?yaleta. Baki ta tura itama, ta Wauki tsintsiyar ta cigaba da sharar.
? ? ? ?? Haka yau ma sukai wannan yini tana masa wasan Suya. Da yaga ta takura a gidan sai ya lallaSa ya fita ya koma

13 / 36