KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   17 / 36

48K to 51K   out of 106.7K words

ha?ura, shike nan gida ya faWi, an bar su Abdul-rasheed daga su sai dangi. A lokacin Haysam nada shekara goma sha Waya a duniya. Yana primary 5, yana shirin gamawa kenan ma, tunda aji 5 ce a lokacin 1983. An gama kukan rasuwar su Baba da Inna babu jimawa itama mahaifiyar Yakura ta rasu, haka suka kwasa sai Maiduguri. Satinsu guda suka dawo ko muce A'isha da Abdul-rasheed suka dawo tare da yara. Yakura sai data ?ara kusan sati biyu ma sannan ya dawo. A lokacin A'isha ta sake samun ciki, cikin daya dinga bata matu?ar wahala, daga ?arshe ma ta haifeshi a bakwaini, har sai da aka sakashi cikin kwalba na wasu watanni, ita kuma tasha jiyya tamkar bazata rayu ba, mafi yawan mutane idan suka je dubata gani suke kafin su ?araso gida za'ace A'isha ta rasu. Abin birgewa kuma Yakura ke jiyyarta kai bakace kishi bace ba sam. Haka dai tasha fama tsahon watanni kafin ALLAH ya bata lafiya ta mi?e tamkar ba'ayi ba, dan kafin cikar wata biyu jikinta ya murje sarai harta fara dawo da ?ibarta. Kamar jira sai ita kuma Yakura ta shiga nata sabon laulayin cikin.
? ? ? ?? A yanzu dai Abdul-rasheed nada ?a?a bakwai a duniya. Haysam, Ja'afar, Ma'aruff, Bilal, Ummie, Mommy, sai autan A'isha Ammar. Family ya haWu sai dai Alhamdullah. Ga kuWaWe Abdul-rasheed na samu na ban mamaki, sai dai baya tarawa kullum cikin hidimar ?an uwa yake da ?a?ansu, kai hatta ma?wafta da abokai cin arzi?insa suke yi, dan mutum ne mai ?yauta da hidima. Ga dai kuWi ana wasa da su, amma idan ka cire gidan da yake rayuwa bai ajiye kaddarar komai ba. Hakan kuma bai taSa damunsa ba bai taSa kuma damun matansa ba. Ba shi kawai ba su kansu sun koya daga alkairinsa, ko baya kusa sukan yi a madadinsa da Wan abinda yake basu da sana'o'in su duk da kuwa ?ananu ne. Abdul-rasheed bai taSa sayen kaddara koda ta fili ya ajiye ba balle gona idan ka cire ta mahaifinsu da yake nomawa, bayan rasuwarsa kuma aka raba musu gado, daya tashi sai ya barma ?annensa da suke Waki Waya ma kason sa. Dan a lokacin ne autan Wakinsu ke shirin yin aure, shima dai ya gado Abdul-rasheed duk tsawon lokacin nan yana yawon karatu ne, daga ?arshe dai zaiyi aure a yanzu cikin wannan satin. Auren daya taka rawar gani mai ban tsoro da razanin zuciya a zukatan zuri'ar Abdul-rasheed Shehu Isa Kobi dama al'ummar anguwa, kai harma duk wanda yasan wannan sunan wannan aure ya kawo masa tarihin da bazai manta da shi ba.........
'
? ? ?? Shin miya faru ne a wannan aure daya zame ma wannan zuri'a tambari da bazasu manta ba? Wane ajiyayyen tarihi wannan aure zai bari haka?>?r?. Kudai kumuje zuwa dan har yanzu a shinfiWa muke. Cakwakiyar da shagulgula na gaba @&?.


_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*


*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 21_

__________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp


07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm


https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,=??=??=??=??=?? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.......Tabbas an Wauro auren Umaru lafiya a garin Barno, dan kuwa shi a can ya Wakko tashi matar da suka haWu a wajen karatu a Zaria. Su Abdul-rasheed sunyi gangami sun halarci wannan aure a sabbin motocin daya saya musu shi da yayunsa biyu, akan suma sauran zuwa ?arshen shekara in sha ALLAHU zai saya musu nasu, sannan ya biya hajji zasuje shi da Babban yayansu. Amma rayuwa bata da tabbas, a yayin dawowarsu Bauchi motar Abdul-rasheed tayi haWari, a ciki kuma shine da yayansa na uku a ciki, sai abokansa biyu da Haysam.
Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, haWari ne mai gigitarwa da tada hankalin wanda ya gani, dan kuwa babbar mota ce ta hayesu tsaf. A take Waya a abokan Abdul-rasheed da Yayansa suka rasu, dan kuwa sune a gaban motar, abokinsa driver, yayansa a gefensa. Sai Abdul-rasheed da Wayan abokin da Haysam dake tsakkiyarsu a baya. Wani hikima ta UBANGIJI sai akai kamar anyi wurgi da Haysam ta tagar motar, dan can waje gefe aka tsuntoshi babu rai, yayinda nan su Abdul-rasheed mota ya danne su, shi rabin jikinsa a waje ?afafunsa zuwa ?ugu na ciki ?arfen mota ya rabasu kaWan ya rage ?ugunsa ya rabu da gangar jikin. Yana kuka da kiran sunan ALLAH yana kuma ambatar sunan Haysam da ro?on mutane su taimkesa su duba masa yaronsa karya mutu. (ALLAH sarki Wa da mahaifi kenan=?-?, yana cikin azabtuwa amma bata kansa yake ba. Ya ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-? =?O? ? ? ? ?? Da ?yar aka iya zaro su Abdul-rasheed a wannan mota, akai asibiti da su. Kafin ma a isa Wayan abokinsa shima ya cika. Shi ko sai da yay kusan awa guda ma likitoci nata kai-kawo a kansa kafin ALLAH ya amshi abinsa. Wannan rana dole ya zama ranar ruWani da ahalin Abdul-rasheed bazasu manta da ita ba a rayuwarsu. Ranar da ta raba su Haysam da mahaifinsu, ta zo cikin rashin shiri. (Wato mutuwa! Mutuwa! Mutuwa nada tashin hankali ?an uwana, mutuwa nada gigita ?warai da gaske, wlhy bazamu gane wacece mutuwa ba sai randa tazo kammu. Wane shiri kai mata, wane shiri kake mata? Ka kammala baka kammala ba ko bakama fara ba wlhy sai tazo, zuwan da babu Waga ?afa balle jiranka koda na sakan Waya danka kammala abinda ka fara=?-?=?-?).
? ? ? ?
? ? ? ?? Mata ?an biki nata kai-kawo anan Bauchi, sai dai jikin A'isha dana Yakura duk a sanyaye kamar marasa lafiya. Ga yawan faWuwar gaba da suke samu da nauyin zuciya. Ita Yakura sai kowa ke Wauka ciki ne. Itako A'isha ganin tasha jiyya bata ko jima da mi?ewa ba sai kowa ke mata uzirin da sauran nauyin jiki. Sai dai ba haka bane ba, mutane kuma basu gane ba haka bane sai lokacin da labari ya iso cikin Bauchi, tun anayi ?asa-?asa kada su A'isha su fahimta lokacin ma da ran Abdul-rasheed har dai ta fasu bayan rasuwarsa. Dan dole aka kwaso gawarwakinsu huWu reras idan ka cire Haysam Wan shekara goma sha Waya dake gadon asibiti likitoci na ?o?arin ganin sun ceto tashi rayuwar. Hakama matar Ayuba Yayan Abdul-rasheed dake fama da tsohon ciki duk tayi sukuku.
? ? ? ?? A lokacin da aka shigo da gawar Abdul-rasheed data Ayuba rawa jikin A'isha da ?us-?us Win mutane ya fara shiga kunnenta ya fara. Cikin Wimuwa ta fito daga Wakinta batare data fahimci inama take ajiye ?afa da Waukewa ba ta dur?ushe a gaban gawar mijinta da aka shimfiWar a ?ofar Wakin nata, hawaye na zuba kamar ruwan sama da ba ya ?arewa. Hannunta na karkarwa ta kaishi kan babbar rigarsa da aka rufa masa dake ji?e da jini ta yaye a hankali, fuskarsa dake da ?an ?ananun raunuka ce ta bayyana, sai kawai ta tafi luuuu ta kife akan fuskar tashi ta sume musu. Dai-dai faWuwar Yakura itama data fito daga Wakinta a guje, ita kam jini ne ya Salle mata abinka da mai ciki. Ga matar Ayuba can ma ?udar dole ta sameta. Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, ya rabbi ya rabbi mun tuba, mun tuba ya ALLAH =?-?=?-?.
? ? ? ? ?? Gida ya Wauki koke-koke da ?yar ake tsawatama mutane. Yayinda aka zubama A'isha ruwa a jiki ta farfaWo, Yakura kam dole Inna Salame ce a kanta ana ?o?arin tsaida jinin daya Salle mata. Haka aka shigar da Abdul-rasheed Wakin A'isha da Ayuba cikin jini babban Yayansu da mai bi masa sukai musu wanka aka shiryasu a tufafinsu na gaskiya. Tufafin da kai da ni suke jiran mu ma. Duk yawan kaya masu tsadar man da kika tara bango guda na drawer da wanda ka tara duk nan za'a barsu dama anan muka samesu. A naWemu a wannan yankin farin ?yalle tal kamar yanda a yau akama Abdul-rasheed da Ayuba. Haka ma sauran abokansa biyu an kaisu nasu gidajen ana musu nasu shirin suma...

? ? ? ? ? ? ALLAH sarki rayuwa kenan, taron biki ya koma taron makoki, da ?yar aka samu A'isha ta iya sallama da gawar Abdul-rasheed. Yakura kam ma anata ?o?arin ceto rayuwar ta ne da abinda ke cikinta. Hakama matar Ayuba. Sauran ?an uwansu makusanta sunyi sallama da gawar Ayuba da Abdul-rasheed kafin a fita da su ?ofar gida inda aka haWe da sauran abokansa akai musu salla, sannan aka wuce da su makwancinsu na gaskiya. Makwancin da yake jiranmu ni dake, yanzu ko anjima ko gobe, koma yaushe ne dai sai tazo=?-?.
? ? ? ? Babu wanda hankalinsa ya koma kan batun Haysam sai washe gari. A'isha ta Wan dawo hankalinta duk da a jiyan ma ba wani kukan shirme take ba. Yaran suna zagaye da su ita da Yakura da aka samu nasarar tsaida jinin daya Salle mata tun a jiya da dare. Sai Yakura ta ce,  Yaya ni naga kowa amma banga Wan albarka na ba tunda gari ya waye .
? ? A karo na farko A'isha tabi yaran da kallo itama. Su duka biyar suna nan, wanda take goye yana bayan Alawiyya. Cikin girgiza kai ta ce, Mama (dan haka take kiranta kamar yanda yaran ke faWi) bana jin tun jiya ma ni naga Wan nan naki ai .
? ? ? ? A Wan rikice Yakura ta tashi a zaune jikinta na rawa, idonta cike da hawaye ta ce,  Yaya tun jiya fa? Mun shiga uku ni Yakura, dan ALLAH ku nemo min cikin kawun nan ku, Haysam fa tare suke da Babansu Yaya. Kai Ma'aruff tashi maza kira min Kawu Nuhu .
? ? ? ? Ba Yakura dake magana jikinta na rawa ba, itama A'isha rawar jikinta keyi, sai dai kamar wadda aka dokema ?afafu ta gagara koda tashi balle cewa komai daga inda take. Har ita Yakuran ma tai ?o?arin daddafawa ta sauka a gadon tasa Ummi ta taimaka mata. Dai-dai nan Khadijah ta shigo, itama ido luhu-luhu alamar ansha kukan rasa ?an uwa. Ganin halin da Yakura take ya sata saurin ajiye kwanon fura dake hannunta, dan ganin A'isha bataci komai ba tun jiya gashi yanzu har an kusa sallar azhar shine ta nema fura ta damo ta kawo mata nan Wakin Yakura da taga ta shigo tare da yara duba ta.
? ? ? ??  Yi a hankali Maman Haysam (da yake haka suke ma Yakura alkunya, ita kuma A'isha suce Maman Ma'aruff) kin san da halin da kike ciki, inama zaki ke da akace ba'a son kina dogon motsi .
? ?? Muryar Fauziyya na rawa tace,  Yaya Khadijah Haysam, kin san fa tare suka tafi da Babansu, amma babu wanda yay batunsa tun jiya .
? ? ?? Sosai gaban Khadijah ya faWi itama, dai-dai nan Ma'aruff ya shigo tare da kawunsu Nuhu, shima yana jin batun da suke tattaunawar hankalinsa ya tashi, sai lokacin ya tuna cewa lallai tare da Haysam aka wuce da Babansa asibiti, duk da shima babu wani alamu daya nuna yana a raye, amma yaji sanda ake sakashi a ambulance likitan na faWin zuciyarsa na harbawa kaWan-kaWan, shiyasa ma ba'a sakashi cikin gawar su Ayuba ba. Ai babu zama ya fita da gaggawa, kai tsaye asibiti suka wuce shi da su Nasiru. Cikin amincin ALLAH suka samu Haysam ya farfaWo tun da safe, likitoci nata cigiyar ?an uwansa an duba kaf sun wuce tun juya kasancewar a rikice kowa yake. Tunda suka shiga Wakin da Haysam yake kalma ta farko daya fara jeho musu shine  Kawu ina Babana? .
? ? ? Babu wanda a cikinsu gabansa bai faWi ba, amma suka dake cike da mazantaka suka zagaye shi suna lallashi da tambayar jikinsa. Shi ko yaro ne mai wayo, duk da shekarun nashi duka 11 ne a duniya ALLAH ya bashi basira sosai, sai ya ?i amsa musu ya zuba musu ido kawai. Tausayinsa mai tsanani ya kama Nasiru, dama ga alhinin rasa aboki, kuma amini zagaye da ruhinsa. Sai hawaye sharr suka shiga rige-rigen zubo masa. Kafin ya kauda fuska Haysam ya ganshi.
? ? ? Kawai sai ji sukai ya ce,  Baban Kano kuka kake yi? .
? ? ? Da sauri Nasiru ya shiga girgiza masa kai yana share hawaye. Amma sai Haysam Win ya ?ara faWin,  Babanmu ya rasu ko? Irin rasuwar Baba da Inna da Gwaggon Maiduguri. Dama ranar nayi mafarki ai, dana gaya masa yace nai shiru kada na gayawa kowa mafarki ba gaskiya bane, gashi kuma ya zama gask....
? ?? Ya kasa ?arasawa sai haWiyar zuciya. Sai suka ga ya rufe idanunsa kawai. Gaba Wayansu hawaye suke sosai, amma abin mamaki Haysam ko Wigon hawaye babu a idanunsa, tunda ya rufe idanun nan shike nan, bai kuma sake magana ba har suka baro asibitin. Koda suka dawo gida mutane nata hamdala da ganin Haysam Win yana lafiya sai ?ananun raunuka. Kowa kuma na ?ara jinjina hukuncin UBANGIJI, dan duk wanda ya kalla motar su Abdul-rasheed da yanda su suka kasance, dan su dukansu likafaninsu sharkaf da jini aka bizne su a kabari amma ga Haysam ko babban ciwo babu a jikinsa. Babu wanda zai tunanin za'a samu wani mai sauran rai a motar nan.
? ? ? ?? Rungume Haysam Yakura tayi tana kuka, amma A'ish??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a ido kawai ta zuba musu. Koda Haysam Win yazo gabanta ya zauna bata iya ce masa komai ba, shima kuma bai iya yama kowa magana ba har lokacin. Duk wanda yace kuma yaga kukan Haysam a zahiri game da wannan rashi yayi ?arya. Sai da dare A'isha ta kama shi a wani Wan lungu cikin Wakin Abdul-rasheed yana kuka shi kaWai a cikin duhu. Hakan na nufin yazo ya Suya ne anan baya son kowa yaga yana kuka. A karo na farko taje kusa da shi ta zauna, tare da kamoshi jikinta ta kwantar da kansa a saman kafaWarta, sai ya sake fashewa da kuka shima ya rungumeta. Itama kukan take yi sosai.
? ? ?? Ranar a Wakin nan suka kwana ita da shi, tana zaune dangan-gan, shi kuma tun yana a kafaWarta har tai masa dabara ya zame ya kwanta kansa a cinyarta, a haka gabannin asuba barci ya sacesu su duka. Sai kiran salla ne ya farkar da su........
'
Matan da suka rasa mazajensu ALLAH ya gafarta musu, ALLAH ya baku ha?uri bayin ALLAH, ALLAH ya raya muku zuri'arku ya albarkacesu, yasa su zama masu jin?ai a gareku=?-?=?-?=?O?

_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 22_

__________________

_A KANO KI KE& ? Kina neman inda zaki siyi abinci mai daWi? Kina ?iyar yin girki gashi zaki yi ba?i?, kina neman inda zaki yi order abinci mai daWi wanda zaki fita kunya?. Masu abinci suna suka tara, akwai abinci mai daWi akwai a lallaSa. Kina son ki siyi abincin da zaki Wauka a saudia ki ke? Kuna son ku siyi abincin da in kuna ci zaku dinga murmushi saboda daWi da khamshi?. LEEMARS_DELICIOUS itace kat a wannan Sangare, tazo muku da nau in abinci kala-kala na gargajiya da na ?asar waje. Tana siyar da MANDI RICE, GRILL CHICKEN, CHICKEN BIRYANI, FUNKASO, ALELEN GWANGWANI, BREAD POCKET da sauran su. Fannin abin sha akwai natural ZO?O mai za?i, wanda aka yi shi da ingantattun kayan marmari masu ?ara lafiya, akwai wanda bashi da za?i domin masu ciwon sugar da masu gudun ?iba._



_me ku ke jira? Maza ku garzaya shafin ta na instagram ko TikTok domin ku ganewa idanun ku, ku danna wannan link din domin yin magana da ita kai tsaye. Ko ku neme ta a number wayar ta da take ?asan rubutun nan._

INSTAGRAM
=?G? https://www.instagram.com/leemars_delicious?igsh=MWRzZWtnYXM4ZHB2dw%3D%3D&utm_source=qr
CALL/WHATSAPP
=?G? wa.me/2349030398006

TIKTOK
=?G? https://www.tiktok.com/@leemars_delicious?_t=ZS-90ZQJ2mNJKc&_r=1




Kar ku sake a baku labari, siyan na gari mai da kuWi gida.d'?d'?>???
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........Anyi addu'ar uku, ranar addu'a mutane sun cika fal harma da wanda ba'a sani ba abokan aiki dana kasuwanci na Abdul-rasheed daga gari-gari. A washe garin cikon kwana na huWu mutane suka fara raguwa. Sai ?an uwa na jiki kawai da danginsu na Maiduguri sai su Innar A'isha ?an kano.

17 / 36