KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   32 / 36

93K to 96K   out of 106.7K words

? ?? Sai da ya amshi mug Win shayin da Mommy ta kawo masa ya kai baki kaWan sannan ya amsa Bilal Win.  Kuyi ha?uri Bilal, lokaci na zuwa da zan zo na zauna tare da ku na baku dukkan lokaci na. Nima ina jin farin ciki a duk sanda nake tare da ku .
? ? ? Sosai maganarsa ta shige su da saka su jin ?aunarsa na ratsasu. Naneeha data Wan zuba masa ido ya kalla, sai kuma ya kauda kansa. Falon ya Wanbi da kallo tare da faWin,  Ina Mu'azz! .
? ? ? ?? Biebah ta ce,  Dada yayi barci, ya gaji da jiranka ya Singire .
? ??  Da wuri haka .
? Ya faWa a ta?aice.
Mammah dake duba wani littafin addini ta ce,  Wannan Wan naka ai ruwa-ruwa ne. Ina ga dai sojan zaka maidashi ko zai canja.
? ? ? ?? Dariya sukayi su duka. Banda shi daya Wan murmusa kawai. Haka suka cigaba da hira cike da nishaWi, duk da shi tashi maganar bamai yawa bace, sai dai sun sha murmushi dan su kam yana musu murmushi ba kamar a waje ba. Kasancewar duk anan su Aunty Ummi ma zasu kwana wannan hira bata tashi ba sai kusan ?arfe Wayan dare. A hakan ma sai da Mammah tace su barshi yaje ya kwanta, dan su basu ?i a kwana ana hira suna ganin Dada ba.
? ? ? Tuni Nabeeha da ?annenta dama sun koma can sashen nasu tun wajen 11. Dan haka ya fito, sai Ammar da Bilal da sukai masa rakkiya har ?ofar sashen nasa sai da ya shiga sannan suka koma...
??
? ? ? Ganin haske alamar batai barci ba kai tsaye Wakinta ya nufa a karo na farko tun isowarsa gidan. Zaune kuwa ya sameta tana waya, ta canja kayanta zuwa na barci da sukai mata ?yau sosai. Idanunsa a kanta yay sallama cike da nutsuwarsa. Idanu ta Wago a hankali ta kalleshi, sai kuma ta kawar tana yin sallama da wanda suke wayar. Dai-dai tana ajiye wayar yakai zaune kusa da ita, kasancewa a sofa take zaune. Ganin kallon daya zuba mata cike da tsarguwa ta ce,  Mummy na gaishe ka .
? ? ? ??  Na gode .
?? Ya faWa a ta?aice.
Kanta ta jinjina masa itama, sai kuma ta matso kaWan ta kwantar da kanta a kafaWarsa, hannunsa ta kamo ta saka nata a ciki. Mintuna kusan biyu suna a haka shiru, sannin hirarsa sai ya gadama ya sata Waga kai tana kallon ?ya?y?yawar fuskarsa, idanunsa a lumshe suke tamkar mai barci, amma tasan ba barcin yake yi ba. Dan haka ta Wan matsa hannunsa tare da faWin,  My Cool .
? ? ?  Uhhmm .
??  Kayi barci ne .
Maimakon amsa mata sai ya buWe idon kawai yana kallonta. Kasa jurewa tai ta Wan risinar da nata tana sauke numfashi. Cikin jin shakkar faWar abinda ke bakinta ta cigaba da matsa yatsun hanun nasa, kafin a Warare ta ce,  Dan ALLAH wannan karon ka yarda muje muga likitan nan mana. Ta hakanne zamu fahimci idan wata matsala ce a tare damu mu tashi mu nema magani. Shekara goma?sha fa ba kwana goma sha bace My D. Dan ALLAH kai baka jin wani abu a ranka idan ka kalla ?annenka da yaransu? Ga su Ja'afar suma zasuyi nasu auren, nan da shekara Waya sai kaga duk suma da yaransu. Haka kake son suma matansu suzo a bayan bayana su haihu ina kallo....
? ? ? ?? Shiru ya mata ya?i tankawa. Sai hakan ya ?ara ?ular mata da zuciya, dan haka yake mata a duk sanda ta kawo masa batun zuwa ganin likita. Kuka ta fashe masa da shi mai ratsa zuciya. Kafin ta yun?ura fuu ta mi?e da nufin bar masa wajen, batare daya kalleta ba shima ya ri?o hannunta, tare da fisgota ta faWo jikinsa gaba Wayanta. Kici-kici ta fara nason tashi tana ?ara ?arfin kukanta, amma ri?on da yay mata da hannu Wayan nan kawai ta gagara tashin. Ganin ba iya ?watar kan nata zatai ba da gaske sai kawai ta kwantar da kanta a ?irjinsa ta cigaba da raira masa kukan.Tsawon lokaci suna a hakan idanunsa a rufe tamkar bai san tanayi ba, ganin ba dainawa zatai ba ya Wagata a jikin nasa ya mi?e da nufin bar mata Wakin gaba Waya.........
'

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 41_

__________________

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LkEgiP5qOEo9YDYjaeZLLc?mode=ems_wa_t
'?
'? Assalamu Alaikum my people dafatan kunanan cikin aminci sunana ummuh sayyeed yar mutan Chadian traditional medicine center Zaria dealer in all kinds of magungunan mata turarukan wuta sudaniss dilka skin care products at home my people bazamafa a kwai zafafan promo damukeyi in Sha allahu zuwa on 15 zamugama sannan gareku Yan Kano free ne kayanki zasuzo miki amma fa karyazo bayan mungama promo kuce kyauta ne aa zakibiya kudi nagode takuce yar mutan Chadian mai gyaran ciki dawaje =؃?=؃? please banda maza,L'mazaL'
In kinada matsala wadda zamu iya taimaka miki 09065504546
Ga PRODUCTS DINMU KAMAR HAKA
MAGANIN SANYI
TSUMIN BOM
MADARAR TABAJE
GORON TULA SYRUP
ZUMAR SHADAMATSIN
GARIN YAUKAYAUKA EMERGENCY
GARIN KINFI KAZA DADI
SIRRIN MALLAKAR KASA
SIRRAN GIDANKI
DAHUWAR KAZA
DAHUWAR CICCIBI
DAHUWAR YAN SHILA
HMM BAZASU IRGUBA INA GODIYA SOSAI MY PEOPLE >?p?>?p?

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........Zaram tasha gabansa, sai dai ta gagara kallonsa kamar yanda shi yake kallonta. Zuciyarta na mata ?una da raWaWi, shawarwarin mahaifiyarta na bata ?warin gwiwa ta ce,  Haysam kana saka min shakku a zuciyata da jin yarda akan maganganun mutane. Kodai baka son haihuwa ne kamar yanda kowa ke faWa? .
? ? ? ?? Ya daWe bai ji abinda ya sokar masa zuciya kamar kalamanta ba. Cikin wani irin yanayi mai girman gaske ya zuba mata idanu yana mata wani irin kallo mai zafin gaske. Zuciyarsa kuwa tuni ta yin?uro ta tokare ma?oshinsa. Ya tabbata in dai ya buWe baki akan bata amsar kalamanta zai iya gaya mata mai zafin gaske da zata ninka wadda ta gaya masa sau dubu. Dan haka sai kawai ya zagayeta ya fice a Wakin gaba Waya.
? ? ? Fashewa tai da wani irin kuka tana kaiwa ?asa ta zube. Jifa ta fara yi da duk abinda ya tare mata gaba. Babu abinda ke ?ara ingiza fushinta sai kalaman mahaifiyarta. Tabbas ta yarda gaskiya Momy ke faWa akan mijinta. Dan ita kanta a wasu lokutan takan zauna taita tunani game da al'amarinsa. Yanda yake mutum mai yawan bu?atar iyali miyasa idan ya tafi wajen aikinsa in ba ita ta takura masa da magiyar yazo tana missing Winsa ba dan kansa baya shiryowa yazo dan yin hakan. Sannan ko zuwan yayi idan ba ita da kanta ta kawo masa kanta ba bazai nema ba. Da tana Wauka tsabar girman kansa ne ke sashi yin hakan. Sai da mahaifiyarta ta fara fargar da ita ne akan kodai yana neman mata ne sannan ya Wan fara taba tunaninta, sai dai zuciyarta bata amince ba tana wasi-wasi dan tasan sa da ?yan?yami. Amma zuwa yau zuciyarta kamar ta fara jin aminci da wannan zance, musamman idan ta tuna maganar wasu ?awayenta da kance ta tashi tsaye akan mijinta dan wasu sojojin akwai son matan tsiya, shiyasa ma basu cika son haihuwa ba dan kar aima ?a?ansu abinda sukema wasu.
? ? ? ? ? WaWan nan tunane-tunane Nabeeha ta cigaba da tasirantarwa a wannan dare suna ?ara tunzurata da rikita mata sissafi. Koda ta sake kiran mahaifiyarta ta gaya mata yanda sukayi da mijin nata sai ita kuma ta sake tabbatar mata hasashensu ya zama gaskiya dai, Zak-Shadow baya san haihuwa a gaske. Kuma tabbas dole ta mi?e tsaye da bincikensa dan ta tabbatar shin baya neman mata. Ai ko haka ta ?ara hawa ta zauna. Da safe har ya shirya ya fito bata le?ashi ba. Sai shine ya shigo Wakin nata.
? ? ? ? Yanda ta faffasa abubuwa kawai ya tsaya yana kallo, kafin ya maida idanun kanta. Tana kwance a kan gado da waya a hannunta. Sarai kuma ta ji shigowar tasa amma tai biris. Uffan baice mata ba ya juya ya fice a Wakin. Sai ta raka bayansa da harara tare da jan tsakin daya shiga kunnensa a bazata, dan ya juyone da nufin dawowa Wakin ya mata magana. Cak ya tsaya tamkar wanda akai ma tsawa, sosai fuskarsa tayi masifar sake haWewa fiye da yanda take, idanunsa sun wani juye alamar zuciyar ?an maza ta motsa, dan ni kaina na tsorata addu'a kawai nake kar yace zai koma Wakin. Ganin ya bar wajen ya sani sauke ajiyar zuciya.
? ?? Sashen Mammah ya nufa, a kallo Waya kuma ta fahimci ransa a Sace yake. Sai dai batayi magana ba saboda ?annensa. Shima cikin dannewa da ha?uri da ALLAH ya bashi ya fuskanci ?an uwansa ya ajiye batun Nabeeha gefe.....

>>>>>&<<<<<

? ? ? ? Gaba Waya wannan yinin su Major Imran sun yishi ne akan ?afafunsu wajen binciken son sanin su wanene suka kawo musu wannan harin, ta wani Sangare kuma hankalinsa a tashe yake matu?a akan son samun Zak-Shadow kafin zancen harin da aka kai musu ya kai Headquarter asan baya jejin tunda yayi fita ne irin ta sirri. Amma har wani daren bai samu mafita ba. Sai dai sun sake shiri na musamman akan kowane sansani dama jejin gaba Waya. Dama haka wannan munafukai ke bu?ata, wato karkatar da hankalin su Imran Win, sun ko samu nasara zamuce, dan ana cikin sallar isha'i suka sami nasarar kai hari a ?auyuka uku. Bankaura dake babban ?auye na wannan yankin, sai wani ?auye da ake kira Gangare, sai kauyen Marke.
? ?? Wannan sabon tashin hankali ne da waWan nan ?auyuka basu taSa fuskanta ba a baya, dan rikicin shekarun baya daya faru a sauran ?auyukan ne banda nasu. Ruwan fitar harsasai da ?arar tashin nakiya ce ta fara jan hankalin wasu a yaran su Imran. Cikin gaggawa wani hazi?in matashin soja ya silalo yabaro inda suke da bayi da nisa da ?auyukan ya sanar da Imran. Ai babu Sata lokaci ya zabura da wasu tawaga suka nufi wannan waje. ?auyen Gangare suka fara shiga kasancewar shine farko. Tun a farkon shiga suka fara cin karo da gawarwakin mutane. Hankalinsu ya tashi dan sun fahimci al'amarin da lallai babba ne. Ai babu wani maganar Waga ?afa suka buWe ma yaran su Dagger wuta, nan fa sabon wasa ya koma tsakaninsu, mutanen gari kuwa tashin hankali yasa sun watse cikin jejin, wasu kuma a cikin gidajensu suka samu wajen Suya.
? ?? Matu?ar bata kashi akasha a wannan dare, kowane Sangare sun gama jigata musamman mutanen gari da sukafi fuskantar ?alubale, an kashe mutane da yawa, a wannan ?auye. Ba'a samu?lafawar wannan hargitsi ba sai zuwa ?arfe shida da rabi na asuba gari ya fara haske, daga ?arshe dai su Dagger suka gudu, an kashe wasu a cikinsu suma, an kama mutane biyu kuma, kamar yadda wasu a cikin yaran su Imran suma aka ji musu ciwo, sai dai soja ko Waya bai mutu ba. Sojoji na tattara mutanen da suka jikkata Imran ya samu waya ta wani da aka kashe, gefe ya koma ya shiga neman layin Zak-Shadow, a lokacin kusan ?arfe tara na safiya. A kuma dai-dai wannan time Win ne Zak-Shadow yake a sashen Mammah tare da ?an uwansa bayan ya baro nashi sashen da Sacin ran matarsa.

? ? ?&?Bilal ne yaga wayarsa na haske, dan shi hankalinsa ya tafi kan magana da Mammah.
? ? ?  Dada kamar ana kiran wayarka .
?? Bilal Win ya kalla, sai kuma ya juya yana kallon wayar dake a gefensa. Ba?uwar number ce, shi kuma baya Waga ba?uwar number. Dai-dai nan kiran ya katse, har zai Wauke kansa sai kuma wani kiran ya sake shigowa a karo na biyu, cikin takaici ya Wauki wayar zai kashe gaba Waya dan zuciyarsa sam babu daWi...
? ? ? ? ??  Ya kamata dai ka Wauka kasan waye .
? ? Maganar Mammah ta dakatar da shi daga kashe wayar, cikin bin umarni ya Waga tare da sakawa a hansfree. Jigatacciyar muryar Imran ta daki kunnensa,  Imran ne Sir!.........
? ? ? ?? Wayar ya Wauka yana mi?ewa tare da cireta daga hansfree Win gaba Waya. Cikin wata irin razananniyar murya ya ce,  What! Shine sai yanzu kuke sanar dani. Imrannn!!! .
? ? ? Yanda Wakin ke amsawa da amon muryarsa yay matu?ar tada hankalin ?an uwansa, a zafafe ya yanke kiran yana mai isowa gaban Mammah. Kai tsaye ya ce,  Mammah zan wuce akwai matsala .
? ? ? ? ??  Ya rabbi, miyake faruwa? .
? ??  Ba lafiya Mammah, hari aka kai mana. Kiyi ha?uri zamuyi waya .
?? Daga haka ya fice daga falon kamar wani yunwataccen zaki. Hankalinsu a tashe duk suka mi?e suna kallon juna, sai kuma duk sukayo waje suma. Dai-dai nan yake fitowa daga sashensa da jaka a hannu, sai hular mashin Winsa. Gaban Mammah yazo ya Wan rungumeta, ta shafa kansa tana mai masa addu'a, dan yanayinsa kawai ya tabbatar mata al'amarin babba ne sosai. Hakama ?annensa a tare suka zo suka rungumesa tare da masa addu'a. Da sauri yabar wajen ganin su dukansu suna faman sharar hawaye, har Mammah duk jarumtarta sai da ta kauda kai gefe, yana hawa ?aton mashin Winsa da in yana tafiya baka jin ?ara Bilal ya zabura ya nufi gate da gudu ya buWe masa. Ai ko a guje ya fice daga gidan shima, dan ji yake kamar ya rufe ido ya gansa a jejin...

Ganin kowa ya fito babu Nabeeha ?anwarta ta tafi da gudu tana buga mata Waki da kiranta.
? ?  Aunty!. Aunty! Ki buWe dan ALLAH Dada fa zai tafi .
? ? Wani irin dukan zuciyar Nabeeha kalmar zai tafin tai a karo na farko. Cikin sauri ta diro a gadon da take kwance. Yanzu fa taji yana buga mata ?ofa da kiran sunanta tai banza da shi, a zatonta kan maganar jiya ne yazo ko fitinarsa ce ta motsa, duk da tasan kome yake ji idan yana fushi zai iya danne abinsa ya ha?ura, shiyasa ta?i buWewa. Tana buWe ?ofar ?anwarta taja hannunta kawai suka fito, sai dai rashin sa'a suna fitowa tsakar gidan ana rufe gate alamar harya wuce. Sharrr hawayen da suka cika mata ido suka shiga rige-rigen zubowa, sai kawai jikinta ya kama rawa har tana neman faWi sai da ?anwarta ta ri?eta. Ciki suka koma, dan su ma su Mammah sun shige nasu sashen. Bedroom Nabeeha ta shige tana mai fashewa da kuka, dan ita duk tunaninta abinda tayi jiya ne da ?in buWe masa ?ofa a yanzu ya fusata shi.
? ? ? ??  Aunty dan ALLAH ki daina kukan nan, kimasa addu'a kamar yanda sauran ?an uwansa ke masa. Dan ita yafi bu?ata a garemu baki Waya .
? ? ? ??  Ismat bazaki gane ba, laifina ne, nasan nina fusatashi ya tafi. Miyasa daya buga ban buWe masa ?ofar ba....
? ? ?  Anya haka ne kuwa Aunty. Kamar fa kiransa akai daga wajen aiki inaga wani abu ne ya faru .
? ? ?  Wajen aiki? .
?  Tabbas haka ne Aunty, amma ki bincika wajen su Mammah .
? ? ? ?? Hawayenta ta shiga sharewa da sauri. Sai kuma ta jawo wayarta ta shiga kiran number Winsa. Amma harta katse bai Waga ba. Ta jera masa fin kira goma no answer, sai ta sake fashewa da kuka tana yin jifa da wayar, ALLAH ma ya sota bata faWi ?asa ba Ismat ta cafe..........
'

_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BI?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? LKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*


*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 42_

__________________

https://wa.me/+23408067422528
Kina son rage kiba ba tare da kin daina cin abunda kike so sannan ba tare da kinyi gudawa ba? To kimin magana domin samun hanyoyi da zaki rage kiba ba tare da kinsa wahala ba.
Ko kuma matsalar gashi ce ke damunki, ko rashin tsahon gashi ne, shima muna da solution dinsa.
Ko kuma fatar ki tana lalacewa ne a sanyin? Muna da ingantaccen man da zai gyara miki kafafunki ko kuma kamar ta jarirai. Ko kuma kafarki ce take kaushi a sanyin nan muna da ingantaccen mayuka
Ko kuma man gyaran fata kike so da zai gyara miki jikinki a sanyin Nan ?duk muna dasu ba tare da kinsa wahala ba sannan 100% natural ne.
Yar uwa idan ma bangaren samun kudi shima kike nema shima duk zamu koya miki.
Kedai kawai ki mana magana domin karin bayani.

https://wa.me/+23408067422528
 Shin Ke uwa ce, kina son samun kuWi ba tare da kin fita kin bar  ya yanki a gida ba? ko kuwa ke student ce kina son samun karin kudin shiga ko kuma ma dai kawai kison karin side hustle ne
Tare da Oriflame, za ki iya yin kasuwanci daga wayarki a gida. Ba tare da kin fita ba. Mata da yawa sun riga sun farga da wannan Kasuwanci kuma suna moriya dashi sosai, suna making kudi daga gida, kuma ke ma za ki iya sannan bayan ribar ki zaa biyaki salary a karshen wata. ko kuma kina son yin siyayya for personal use ne ba tare da anci riba dake ba ga link nan a kasa zaki iya register da kanki it's free=?G?

https://shop.oriflame.com/NG-salmaibrahimismail/3M3HmQWe

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........Mahaukacin gudun da yay a hanya, wanda UBANGIJI ne kawai ya tsaresa kusan ?arfe biyu na rana ya iso cikin jejin. Tun daga sansanin farko da aka kaima hari a daren shekaran jiya ya fara cin karo da

32 / 36