KIDA A RUWA HAUSA READ NOVELS BY BILLYN ABDULL.doc

Author :  BILLYN ABDULL Category :  Hausa Read

Chapter   29 / 36

84K to 87K   out of 106.7K words

zata faranta masa rai da abinci.
? ? ??
? ? ?? Dai-dai ?ofar farko ya tsaya, a buWe take sai labule dake a sake, cike da nutsuwa yay sallama. Daga ciki wata dattijuwar murya ta amsa masa a tausashe. Labulen ya Waga ya shiga cikin Wakin, mamallakiyar muryar na zaune akan sallaya alamar salla ta idar take addu'a ta Wago tana kallonsa. Tabbas shekaru sunja, fata ya canja daga mai laushi da santsi zuwa mai Wan tattarewa da hasken kwarjinin ibada, bazamuce da ita tsohuwa ba, amma zamu kirata dattijuwa dan kuwa a sittin kaWan ne babu. Tana nan da hasken fatarta da annurin fuska. Tunda tai masa kallo Waya ta Wan kauda kanta tana sauke Soyayyar ajiyar zuciya. A duk sanda yay nesa da su kewarta gareshi mai girma ce, idan ya ziyarcesu tana jin nutsuwa amma takan danne da yanayi irin na masu dattako. Gaba Wayansa a halittar jiki Abdul-rasheed take gani, duk da kuwa ya fishi buWewa da ginannen jiki, dan Zak-Shadow irin mutanen nan ne masu ?irji gashi a murWe sosai musamman daga sama, cikin nan a lafe tamkar ba'a zuba masa abinci. Sai hasken fatar ta daya Wauka kawai, da halin rashin yawan magana irin tata data kakarsa mahaifiyar Abdul-rasheed. Dan tun yana ?arami Baba yasha faWin halayyar Haysam ta rashin yawan magana da murWin hali irin na Inna ne, kawai shi dan ya haWa biyu ne dana mahaifiyarsa shiyyasa abin yay masa yawa.....
? ? ? ??  Barka da hantsi Mammah .
?? Ya faWa cikin tausasawar data katse mata tunaninta. Wata ajiyar zuciyar ta sake saukewa ta shafa addu'ar data kammala sannan ta fuskanceshi tana gyara zama da faWin,  Wannan tafiyar daren dai bazaka dainata ba, ko tsoro baka ji Muhammad .
? ? ?? Murmushi yayi mai ?ayatarwa yana Wan sunkiyar da kansa.  Kiyi ha?uri Mammah, tafiyar daren ce tafi sau?i a garemu kodan yanayin rayuwar .
? ? ??  To ALLAH ya rufa mana asiri, ya baku kariya ya tsare mana ku da tsarewarsa .
? ??  Amin ya rabbi Mammah ina kwana. Na sameku lafiya? .
? ? ? ? ? ?  Komai lafiya lau Alhamdullah. Fatan kuma kuna cikin ?oshin lafiya? .
? ? ??  Alhamdulillahi, sai kewarku .
??  Kewa kam muma a cikin taku muke akoda yaushe. Amma ya za'ayi tunda haka UBANGIJI ya tsara .
? ?? Murmushi yayi nan ma kawai, ita kuma ta jawo ?aramin flaks dake gefenta da wani kyakkyawan mug, shayin dake ciki ta zuba ta mi?a masa.
? ? ? ?  Mammah kamar kin san nayi kewar shayin nan naki kuwa .
? ??  Ai gashi sai kaita sha har ka koma. Jiya muke zancenka da Momy ashe kana tafe? .
? ? ?  Tafiyar tazo ne kawai nima. Bata daina yawon nata ba kenan dai .
? ? ? ??  A'a yanzu kam ta rage ai, tanata fama ma da laulayin ai yawo dole a barshi .
? ??  Mammah baki son laifinta dai kawai .
? ? Karo na farko Mammah tai dariya, dan kusan su duka haka suke gaya mata akan Momy idan suna faWan yawonta tana kareta. Sun cigaba da hirarsu cikin nutsuwa, anan ma yake jin Ma'aruff da Ja'afar sun wuce Chaina. Dan su harkar kasuwanci suke yi. Tun dai kasuwar daya zama sanadin kafawa itace ALLAH ya sanya ma albarka zuwa yanzu har suna da manyan shaguna kusa shida da zamu iya cewa ma sune sanadin arzi?in da suke ciki a yanzun haka. Dan haka Ja'afar da Ma'aruff tagwayen Mammah ke kula da su, sune suke zuwa ?asashe kawo kaya kuma da kansu.
? ? ? ? Sunyi nisa da hira akan dai lamarin sauran ?an uwan nasa da bikin su Ja'afar dake tunkarowa Biebah tai sallama. Amsa mata sukai da bada izin shigowa. Ta shigo Wauke da tire yaron nan na Wazun biye da ita. Sai da ta dur?usa a gabansa sannan ta ajiye tiren, yaron kuwa yaje kusa da shi ya zauna. Dukan abinda Zak-Shadow zai ci yanada ?a'ida da tsarinsa, baya cin abinci sai mai amfani da gina jiki, shiyasa kayan ganye, nama, ?wai, kifi, vegetables, fruits sunfi yawa a abincinsa. Sauran kuwa yana cin komai dai-dai misali da kuma tsari. Kwata-kwata baya shan suger, baya cin magi da yawa da gishiri. Baya cin mai da yawa koda nama mai kitse ne, hakama duk wani drinks.
? ?? Yanzun ma ?wai ne guda huWu da nama sai vegetables wadatacce a ciki da agada ta kawo masa. Sai fruits salad data haWa masa kaWan. Fuskarta washe da murmushi ta ce,  Dada idan kaci abincin nan yau nasan har ?yauta sai kayi mini .
? ? ??  Ko kuma kisha zana ba idan babu daWi .
? ??  ALLAH Dada akwai daWi, ai Mammah ma ni nake mata girki yanzu ko? .
? ?? Tai maganar tana juyawa ta kalla Mammah Win cike da shagwaSa. Dariya Yaron nan ya sanya, dan haka ta maida dubanta kanshi tana harararsa. Dai-dai Zak-Shadow na kai naman bakinsa. Kusa da shi ta koma cike da ?osawa tana jiran ya yaba mata, harda yin tagumi fuska a shagwaSe. Sai da yay lauma ta biyu sannan ya Wago kyawawan idanunsa yana kallonta, sai ta waro masa idannunta. Harararta ya Wanyi, tai saurin risinar da su. Ya Wan girgiza kansa da faWin,
? ? ? ??  Irin wannan sakani a gaba Auta, shike nan yayi daWi, tashi ki bani waje karna ?ware .
? ?? Ai da wani irin murna ta mi?e ta fita, yaron nan da Mammah ta kira Mu'azz ya bita yana tayata. Kansa kawai ya girgiza nan ma, Mammah kuwa tai murmushi.
? ? ??  Ai daga nan kuma munga boni a gidan nan wajenta, yanzu zata fara bazama sauran ?an uwan a waya duk da nasan tunda ta ganka ma ta kira kowansu. Amma kai miyasa ba zaka saka matarka tai maka girkin ba, nifa bana son ana tauye mutum ka sani .
? ? ? ? ?  Kiyi ha?uri Mammah nima bana tauyeta bane, idan tayi na rana ba sai naci ba, itama Autan ina son ganin farin cikinta, tana son tayi bai kamata na sare mata gwiwa ba .
? ? ?  Shike nan, a dai dinga kula .
? ?  In sha ALLAHU .
?
? ? ? ? ? Kamar yanda Mammah ta faWa kuwa tuni Biebah ta bazama sauran ?an uwan batun zuwan Dadan, kafin 12 har sun cika gidan. Idan ka cire Ma'aruff da Ja'afar da basa nan. Hatta Ammar dake Zaria yana makaranta yace sai yazo gida komai dare.........
'

_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 37_

__________________

https://chat.whatsapp.com/L3BXH7JYlBRHIkFRiOjeW3?mode=ems_copy_t


UMMU KHALIFA COLLECTION

Ina Mata Yan kwalisa ina mata masu san kayan ado kamar Egyptian abaya sleeping drees kids were shos bags musk dahara original.

To kukanku yazo karshe domin ummu khalifa sun zo muku da duk wadannnan kayan dierct suke order dinsu daga Egypt zuwa gida Nigeria kaidai kawai kashiga link dinsu domin gani ya kori jiii..

Ba nan ummuh khalifa suka tsaya ba suna nemawq mutane visa masu shaawar shugowa kasar ta Egypt karatu ko yawon bude ido ko kasuwanci ku tuntubeta a number dinta
+201017018846/07048811474/

KO kuma shafinta na tiktok https://vt.tiktok.com/ZSU1FEkjc/
__________________

*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........Taron yara ne a filin da ake kira dandali a ?auyen. A wannan dandali duk wani abun kwalam da ma?ulashe ana saidawa, da daddare kuma nan ?ammata ke taruwa yin gaWa da hira da samari. Yanda ?ura ke tashi da ihun yaran da suka taru zai baka tabbacin faWa akeyi. Gashi hantsi ne maza duk suna gona, kusan duk ta inda ka zagaya yaran ne sai mata masu satar fita anguwa ganin mazan basa nan.
? ? ? Tafe take tana ?an wa?e-wa?enta da ?aramar galon fara mai cin kwalba uku ta mai an zuba man gyaWa da zai iya kai kwalba Waya da rabi a ciki, sai leda ba?a a ?ulle. Yanda aka Waure bakin galon Win harda leda zaka gane anyi haka ne dan karta zubar. Harta kama hanyar da zata sadata da gidansu ta canja saboda hango ?urar dake tashi a dandali da ihun yara irinta. Sauri-sauri gudu-gudu kuwa ta nufi can, dan a duniya babu abinda ke burge Nimrah irin damben tsiya, iyayen sunyi faWa har sun gaji, ga kawunta Tanimu na Waure mata ?ugu, da anyi magana yace a barta dan ita *_Zakanya_* ce soja ma zata zama. Tsabar fitinar Nimrah idan nace kowa ya santa a ?auyen nan banyi ?arya ba.
? ? ? Cike da rigima ta fara kutsawa ta cikin yaran dan son ganin abinda ke faruwa, ko tsoron a zumar da man gyaWan dake hannunta batayi. Bako ta tsaya ko'ina ba sai tsakkiyar filin faWan. Tana shiga kuwa ta ajiye galon Win man da ledar ta cire Wan hijjabinta taci Wammara ta koma tsakkiyar masu faWan ta tsaya.
Cikin tsiwa da rawar kai ta ce,  Ke Abubu matsa na sayi faWan nan, dama haushin wannan shegiyar ?aharen nake ji. Babu musu Abubu ta matsa ta bama Nimrah waje, dama ba ?arfi gareta ba tun Wazun ?ahare ke jibgarta, dan kuwa ta girmeta har ita Nimrah Win ma. ?ahare zata kai shekara tara ma.
? ?? ?ahare dake kallon Nimrah tana huttai ta nunata da yatsa tana faWin,  Ke Nimrah wlhy ki fita a wannan faWan ba ruwanki, dan sai na haWa ke da Abubun naci uwarku a filin nan .
? ? ?  Sai dai kici uwarki .
? Cewar Nimrah cike da tsiwa tana girgije-girgijen jiki ita a dole mai ?arfi, sai kuma ta du?awa ta dimtsi ?asa a hannu biyu, ta sake matsawa gaban ?ahare sosai ta nuna mata.  Gata tsiya gata arzi?i ki zaSa .
? ?? Cikin takaici ?ahare ta kaSe ta tsiyar, ai ko sai kokawa ta kacame tsakaninta da Nimrah. Nan fa ihun yara ya ?aru dan kamar wasa sai ga mutuniyar taku takai ?ahare ?asa ta dimbiji ?asa ta cika mata baki da ita. Dambe yay dambe aka tambaWar da man gyaWar Nimrah, ledar ma dake Wauke da ?uli-?uli ciki tuni yara sun saka mata wawa. ALLAH ne ya kawo wata mata ta raba wannan tsiya da ?yar bayan ta kori yaran wajen da bulala. Nimrah na huci tayi buWu-buWu da ?asa har cikin gashin kanta ta fara neman galon Win mai da ledar ?uli, yayinda ?ahare ke kuka da zaginta da cewa sai ta rama. Da ?yar matar nan ta janyeta ita kuma Nimrah ta Wauki galon Win manta data kimbiWe matar ta sakata a gaba suka wuce. Sai lokacin kuma kuka da tsoro sukazo mata. Amma ta?i bari kukan ya fito har matar ta rakata ?ofar gida tace ta shiga ita kuma ta wuce...
? ? ? ?? Hassatu da a yanzu Nimrah ke kira Umma nata aiki da kallon yanda rana ke ?arayi zuciyarta cike da tunanin ina Nimrah ta tsaya, ta ajiye iccen data Webo zata ?arama wutar dambu da take yi. Gidansu gidan yawa ne mai sassa daban-daban dan haka ta shiga ?wala kiran sunan Wan facalarta da take jiyo suritunsa a sashensu. Daga can ya amsa yana fitowa, yazo gabanta yana faWin,  Umman Nimrah gani .
? ? ? ?  Lawwali taimakeni dan ALLAH ka bimin sawun Ninrah gidan Inna Yalwa na aiketa sayen mai da ?ulli tun gama karin kummalo ga shi har sha biyu ta wuce bata ba labarinta, maza ka duba min ita kaji .
? ??  To .
Ya faWa yana nufar hanyar babbar ?ofarsu, sai ga Nimrah dake jin duk abinda ma ke faruwa rakuSe a bango da galon a hannu.
? ? ?  Ke Nimrah kizo Ummanki na kira .
? ? Harararsa tayi, cikin son huce haushin faWan da tayi a kansa ta ce,  Baza'azo ba Win, munafuki .
? ? ? ?  Kece munafuka dai, minai miki zaki ce min munafiki? .
? ?? Duka takai masa da galon Win man, ya koma cikin gidan da gudu.
? ?  Lawwali ina aikar da nai maka kake shigowa da gudu? .
? ? ? ? Nimrah ce zata dakeni, tana zaure .
? ?? Umma najin hakan tasan tayi tsiyar ne, in dai har ba'a zubar mata da mai ba to an zubar da kuWin ne. Batace komai ba ta cigaba da aikinta. Sai da ta kammala ta shiga wanka ganin azhar ta gabato sannan Nimrah ta lallaSo ta shigo cikin sanWa ta ajiye galon Win. Ta juya zata koma da gudu Umma data fito a bayin ta manta sabulu ta kamata caraf. Wani ihu ta fasa mata kuwa.
? ? ??  Wayyo ALLAH na shiga uku Umma dan ALLAH kada ki dakeni, Inna ku kawo Wauki Umma zata tumurmusa ni, wlhy kunkuru na da kafaWata ciwo suke, na mutu na lalace a taimakeni.
? ?? Tsayawa kawai Umma tai tana kallon yanda take ihun da dire-diren iskancin. Sai ko ga kakarta da wasu a matan gidan sun shigo. Dai-dai Umman ta kai hannu zata mangareta surukar tata ta dakatar da ita.
? ? ? ??  Karki sake ki taSata Hassatu, ke wai ba?ya tausayin yarinyar nan ne kullum duka dai duka dai, gata abu ba abuba ko jikin kirki ta gagara yi saboda masifarki .
? ?? Ran Umma a Sace ta ce,  Inna nagaji da al'amarin Nimrah a gidan nan, tun gama karin kummalonta fa na aiketa sayen mai gidan Inna Yalwa sai yanzu take dawo min da galon Win babu man babu kuWin, dan iskanci kuma ta shigo ta faWa min yanda akayi shine ta laSe a zaure har tana shirin dukan Lawwali dana aika ya nemo min ita. Wannan wace irin rayuwa ce, jiba jikinta daga gani dambe taje tayi yarinya kamar wata namiji .
? ? ??  Koma dai miye dukan ai ba shine magani ba addu'a ce, sannan kowane yaro da irin ?uruciyarsa . Inna tai maganar tana ?wace Nimrah a hannun Umma. Dole ta sakar mata ita, tanaji tana gani ta wuce da ita sashensu aka barta da takaici, sai sake bada wasu kuWin tayi aka sayo mata wani man. Ba kuma ta sake saka Nimrah a idonta ba sai dare da babanta ya dawo gidan....

>>>>>>&<<<<<<

? ? ? ? ? Sai da suka je sallar azhar massalaci suka dawo sannan ya koma sashensu. ?ammatan Wazun kawai ne a falon, suna ma jin motsinsa suka shiga rige-rigen faWawa bedroom Win kwanansu. Sai dai hakan bai hanashi fahimtar suna a gidan ba har yanzu. Sai da ya shige Wakinsa Waya daga cikinsu ta fito cikin sanWa ta shiga bedroom Win matar gidan. Tana zaune a bakin katafaren gadonta da yaji shinfiWa ta alfarma kamar yanda jikinta ke cikin kwalliya. ?akin ya haWu matu?a, komai tsaf babu wani tarkace. Waya ce a kunnenta alamar magana take da wani, sai dai ganin yanda ?anwar tata ke tsaye a bakin ?ofa fuska a marairaice ya sata Wan kauda wayar a kunnenta ta rufe speaker Win da hannu.
? ? ? ??  Miya faru? .
? ??  Aunty ya dawo fa, dan ALLAH kije ki bashi ha?urin .
? ?? Hararta ta Wanyi da faWin,  Naji. Fita ki bani waje.
?? Sai da ta tura baki gaba sannan ta juya fuuu ta fita. Ita kuma tai ?aramin tsaki tana janye hannunta.  Mommy Please ina zuwa, wai ya dawo sashen. Bari naje kin san shi da ba?ar zuciyar tsiya, duk yanda mukai zan kiraki. Amma dan ALLAH ki kwantar da hankalinki babu inda zasuje .
? ?? Banji mi akace mata daga can ba, ta dai yi Wan shiru alamar saurare kafin ta yanke kiran ta ajiye wayar. Gaban ?aton mirror Win Wakin taje, ta Wauka wasu turare ta ?arama jikinta tare da mouch freshener sannan ta fito. Dining ta nufa ta Wauki wani ?ya?y?yawan basket ?arami da aka shirya abinci a ciki ta nufi Wakinsa.
Shigowarta dai-dai da fitowarsa a bayi jikinsa na raSar ruwa farar fatarsa tayi wani fayau sai towel Waure a ?ugunsa. Tabbas Zak-Shadow murWaWWen mutum ne bana wasa ba, dan ko wasu ?an wrestling Win albarka. Sarai yaji sallamarta da motsinta, amma yay biris ko kallon ?ofar baiyi ba yama wuce bakin gado abinsa yana Waukar wayarsa dake a bed side drawer tana vibration. Kiran ya Waga tare da kai wayar kunnensa. Dai-dai lokacin ta ?araso wajen itama bayan ta ajiye basket din acan saman table dake a tsakiyar kujerun Wakin. A hankali ta manna jikinta da bayansa, ta zagayo da duka hannyenta biyu, Waya a ?irjinsa Waya a saman shafaffen cikinsa mai manyan layukan six-pack.
? ? ? Sai ko daya Wan lumshe ido saboda yanda ta fara zagaya hannun a jikin nasa, sai dai ya dake abinsa, yana cigaba da wayarsa hankali kwance. Bai kuma ajiye ba sai da ya kammala. Yana cireta a kunnensa yay ?o?arin janye jikin nasa daga ri?on datai masa, sake ?an?ameshi tai cike da shagwaSa ta furta,  Please my Cool one, I really miss you wlhy. I'm so sorry, dan ALLAH kada kaimin hukunci da laifin daba nawa ba. Bance kazo dan na Sata maka rai ba .
? ? ? ? A hankali ya Wan saki huci, batare da yayi maganar da take son yayin ba yasa hannu ya cire hannayenta dake a jikinsa. Da sauri ta dawo ta gabanshi ta rungume shi tsam-tsam, tare da sakar masa kuka. Karo na farko ya Wan ciji gefen lips Winsa, shiru kamar bazai kulata ba sai kuma a hankali ya Waura duka hannayensa biyu akan bayanta shima ya zagayeta yana

29 / 36