Bakar Fura Book Compelet

Author :  Fadila Lamido Category :  Read Hausa Novels

Chapter   20 / 34

57K to 60K   out of 101.2K words

kallon gefen da take,
shikuwa kallonta yaketayi yana Jin wani zafi cikin ransa.

Lokacin da suka iso motar harta kusa cika, wani mutuni ne ya taho dattijo yana fadin,
Aliyu ka kusa makara.

Wlh Baba kasan shirin mta, saukowa yayi yana kokarin fito da kayan Aysha dake cikin
motar sa, Aisha kuwa motar tai saurin shiga gefen window ta zauna, da Aliyu aka sanya kayan
Aysha amotar, sannan ya juyo yaga wata mata dake kokarin shiga cikin motar dan ahaka yai

saurin fadin"

Aunty Ina kwana?

Amsawa tayi cikin fara sannan Aliyu yace mata kema can Cameroon Zaki?

Amasa masa tayi da eh"

Yauwa dan Allah aunty ga amanar kanwata, juyo Aysha tayi ta kalleshi kadan ta kauda kanta,
tanajin sa yana gayawa matar sunan unguwar da zata.

Motar matar ta shigo saidai wani ya rigata zama kusa da Ayaha ganin haka Aliyu yai
saurin cewa, abokina ka zauna agaba mana, ko musu meyi ba cikin sauri ya fita ya koma
gaban, yayin da matar ta zauna kusa da ita.

Ahankali ya dawo gurin window kasa yayi damurya saitin kunnenta yace saina zo Aysha,
insha Allahu dana dawo can zan sauka.

Nikabar min mgn.

Murmushi yayi mekama da yake sannan yace, kina nufin ahaka zamu rabo kina fushi Dani??

Toh Yaya bakai bane baka damu dani ba"

Ai daman nasan haka kike gani ban damu dake ba, ni bakaramin yaro bane Ayaha nasan
abun da nake yi, ke kuma yarinya ce, da kuruciya akan ki, shiyasa kike ganin haka.

Hawaye ta share sannan tai kasa da murya sannan tace, ai dai baka haifi kamata ba
dazaka dinga cemin yariya.

Kallo yabita dashi tsayon lokaci sannan yace, " Ashe kin iya tsiwa?, wannan ba halin ki
bane, nasan ke yariya ce me hankali, Allah ne kadai yasan halin da zuciyata take ciki ayanzun,
Aysha badan Ina dagewa ba da yanzun zazzabi ya kwantar dani, wlh bana farin ciki da tafiyan
ki, amman ta wani bangaren farin ciki nake, domin zuwanki gidan shine yafi dacewa, idan har ni
masoyin ki ne na hakika bekamata in rike ki anan ba, nai miki alkawari Aysha kome zai faru
dana dawo zanzo, kibar zargina, Ina tsananin son ki, kuma da yardan Allah ke matata ce.

Kuka Aysha ta fara, Yaya Aliyu da gaske zaka zo?

Insha Allahu, inaso ki yadda dani kamar yadda na yadda dake, ni bani da wani haufi akan
sonda kike min, nasan cewa nine kaidai azuciyar ki, ko tunani na beyi daidai ba???

Kukanta ne ya Kara yawa tana fadin hakane Yaya Aliyu Ina son ka sosai.

Toh ki rike min amana ni bazan cuceki ba ke kanwata ce wadda nake tsananin so.

Kuka tasa harda shasheka yayin da Aliyu yayi saurin hada kanshi dana Aysha sannan ya
saka hannun shi ya share hawaye, batare daya dago ba yace, kibar kuka Aysha, dan Allah ki
bari karki sani kuka a titi, ko kina son mutane su tafi suna cewa sunga wani soja yana kuka dan
kanwarsa zatayi tafiya?
Eh kayi kukan, ta fada kanta na manne da nasa.

A'a idan naje gida zanyi, ni namiji ne ba mace ba Aysha.

Ni Ina son naga kayi.

Batare daya dago ba yace toh kisa hannun ki kishafa fuskata kiji, cikin sauri tayi yadda
yace din nan taji hawayen sa akan tafin hannun sa.

Cikin mamaki tabi gashin kansa da kallo adaidai lokacin da motar take kokarin tashi.

Dagowa Aliyu yayi idon sa cikin na Aysha hannun sa ya sa cikin aljihu tare da cizon
leben sa, yanna kallon yadda Aysha ke zubar da hawaye tana dago masa hannun ta, duk iya
daurewa da yake, sannan tsintakan kansa yayi yana daga mata Hannu yayin da hawaye ya
zobo masa, ahankali motar tabar wajen har suka fita daga cikin gate din yana hango hannun
Aysha, cikin sauri ya shiga cikin motar sa yabar wajen da masifar gudu.

Kai tsaye gidan ya wuce yayi da hawaye sukaki tsayawa a idon sa, Koda ya shiga kansa
tsaye fada gado, cikin tsananin tashin hankali, halin da ya shiga yasashi ganin yayi ganganci
daya turata gida, gani yake kamar yanzun babu wani abu da zai iya yi, Aysha tayi karfi azuciyar
sa fiye da da, Kuma yana ji ajikin sa itama hakance azuciyar ta.
Mummunan tashin hankalin daya shiga shiya haifar masa da zazzabi me zafin gaske, kuka
yaci irin wadda betaba yin sa ba kamar wani karamin yaro yana Kiran Ayaha.

Ahankali yaji ana boga kofar.

Jimmm, yayi yana tunanin waye zaizo masa nan, iya sanin sa bawani da sukayi zaizo dan
haka yai kwanciyar sa, ji yayi bugun yaki karewa, dan haka ya taso daker ya Isa bakin kofar ya
bude.

Cikin tsananin mamaki yake kallon ta tsayon lokaci.

Itama kallon sa take idon ta fal fa hawaye.

Daker ya iya hada kalmomin yace, Yaya haka kuma?, Aysha meyasa kika dawo?

Lumshe ido tayi nakasa tafiya yaya zuciyata zafi take min.

Lumshe ido yayi tare da cije lebensa, sannan ya zuba mata ido tsayon lokaci, cikin saurin
ya ware mata Hannu ta fada jikin sa, wani irin rungumeta yayi tsam ajikinsa tsayon lokaci,
sannan ya dagota ya kalli fuskarta tare da sumbatan goshinta, becire bakin saba har saida ya
gangara cikin bakin ta, ajiyan zuciya sukayi atare yayin da labarin ya fara canza salo, nanda
nan suka gigice tare da fita cikin hayyacin su.

Kasancewar al'amari ne yazo masu bako gaba dayan su kafarsu kasa daukan su tayi dan
haka Aliyu ya dauketa cak yai cikin dakin sa da ita, kan gadon ya tireta cikin wani irin shauki
tunanin sa gaba daya ya dauke awanan lokacin, haka itama Ayaha soyayya ta rufe idon su
gaba daya, wasa kawai Aliyu yake da Aysha yana sauke numfarfashi har ba adadi, ahankalin ya
fara rabata da kayan jikinta kamar yadda ya riga daya cire nasa, kamar me fada Aliyu yake taba
jikinta Aysha son ransa, ahankali ya daura bakin sa akan dukiyarta sannan yasa hannun sa duk
biyun ya runtse su duk biyun cikin wani irin gurnani yake fitar da numfashi, Aysha kuwa duk
abun da yake tanajin sa saidai bata iya hanawa, wani irin radadi dataji ya gewaye ilahirin jikin ta
yasa ta sakin wani gigitaccen kara, ko Ina najikin ta Jin radadin take har tsakar kanta dan haka
ta kasa daina ihun, yi take da matsancin karfi.

Aliyu kuwa hakan kamar ma wani kaimi ake Kara masa, ihu take yayin da take ganin
kamar tunzura shi yake, dan haka ta shiga Kai masa duka tare da shushure kafafuwan ta.

Bata ankaraba taji ya nadeta gaba daya, ta inda ko hannun ta bata iya kwantan sa wajen
sa, baki kawai gareta dan haka taita kwala ihu tana Kiran sunan sa, zuwa can taji ya rike bakin
da nasa daga nan bata sake sanin inda kanta yake ba......









*️BA'KAR FURA️*
_A true life story_

*Na*
_Fadeela Lamido_

PEN WRITERS ASSOCIATION✍️


https://youtu.be/ejQDIoQWEig


Episode 37- 38


Tsayon lokaci Aliyu ya dauka yana abu daya, baji ba gani, cikin tsabar gigicewa da sambatu
kala kala, gaba daya ya rasa inda zaisa kansa, bayan kusan minti 30 nutsuwa ta samesa
bayan ya samu gamsuwa me tarin yawa.

Ahankali yake janyewa daga cikin ta, gefenta ya kwanta yana fadin, " ya subuhanallah,
astagafurullahi wa atubu ilaika, kashhh, nashiga uku, wayyo Ummi na.

Kukan Ayaha yakeji yana tashi kasa kasa kara jawota yayi jikinsa sosai yana fadin"

Yi hakuri Aysha, ki yafe min, na tabka babban kuskure, Aysha, Aysha kinaji na?

Kuka kawai take yi kasa kasa, yayin da yakejin hawayen ta na jika girjin shi.

Rasa inda zaisa kansa yayi, saboda tsabar takaici da tashin hankali, dan haka ya shiga
rarrashin Aysha dake kwance akan kirjin sa, lamu tayi a jikin sa, saidai fah kukanta Kara yawa
yake, ganin ba kulawasa take ba ya sakko gadon ya nufi toilet wanka yayi, yanayi yana zubar
da hawaye, kafin ya gama wankan idon shi yayi jawur sannan ya hada ruwan Aysha ya fito,
bece mata komai ba ya dauketa cak ya nufi toilet da ita, zuwa wannan lokacin tureshi tafarayi
duk da cewa bata da karfi sam.

Cikin ruwan daya Tara me dumi sosai yake kokarin sakata, yayin da tafara cewa banso
nika barni.

Cikin ido ya kalleta sannan yace, barin saki mana saina barkin.

Ni banaso��

Kawar da kansa yayi sannan yace, toh barin fita na baki guri, amman kafin na fita inason
naga kin zauna acikin ruwan.

Cikin matsanancin kuka muyar bata fita sosai tace, bazan shigaba ubanane kai?

A'a Sam Aysha, amman lallai sai naga kin shiga ruwan nan zan fita.

Bazan shiga ba toh.

Toh naji Allah ya baki hakuri, juyawa yayi kamar zai fita sai Kuma ya juyo da saurin sa ya
dauketa cak ya dannata cikin ruwan.

Wani irin ihu ta yanka, yayin da Aliyu yake danne da ita, zuwa can tai shiru yayin da yaga
gumi na tsatsafo mata agoshi, idon shi cikin nata, sakinta yayi sannan ya fito yabar mata bayin.

Aliyu ko Koda ya fito kasa shiryawa yayi saboda tsabar damuwa da tunanin daya shiga,
sosai yaji tashin hankali mara missaltuwa, hakika ya aikata babban kuskure.

Hawaye ne suka shiga zobo masa ahankali ya juya ya kalli zanin kadonsa dayai kaca
kaca da jinin Aysha, nan take yaji kanshi na ciwo. Be ankara ba yaga Aysha na kokarin fitowa,
Amman tunda ta leko ta ganshi daure da towel har yanxun saitai saurin komawa.

Ganin haka Aliyu ya mike, Hajjabin ta ya dauka ya Isa bakin toilet din ya tura kofar kadan
ya mika mata, sannan ya dawo ya dauki jallabiya yasa, tare da yaye zanin gadon yai nufi falo.

Tsawon lokaci ya dauka afalon sannan ya dawo lokacin Aysha tana zaune akasa ta hada
kanta da guiwa sai kuka ta ke cikin tsananin tashin hankali tare da danasani mara amfani.

Ahankali ya Isa gefenta, Ayaha nace kiyi hakuri kinji.

Cikin matsanancin kuka tace, " Nina shiga uku Yaya Aliyu, rayuwata babu dadi, yanzun idan
baka aure ni bafah?��.

Yi shiru, ki shiyiru Aysha, nine mijin ki insha Allahu, kibar irin wannan tunanin, kiyi addu'a
kawai Allah ya cika Mana burin mu.

Bawani nan,nasan yanzun barina zakayi tunda bani da abun da kowacce mace ke
takama dashi, nashiga uku na lalace.

Kashhh, nagaya miki kibar wannan mgnr, ni ke kanki nake so bawani abu dake jikin kiba,
aure nake son muyi ba lalata ba, wannan abun da daya faru ki daukeshi ama matsayin
kaddaramu ce, nayi iya bakin kokarina kawai dan ganin nakauce ma hakan, Aysha meyasa kika
dawo????
Kuka kawai take ganin baxata amsa ba yace toh yanzun ki gi kwanta ki huta.

Mikewa yayi ya dauko zanin Gado ya shinfida, sannan yace kizo ki kwanta bari nemo miki
abun da zakici rana tayi.

Kin kulasa tayi dan haka ya sake cewa ki kwanta nace,

Cikin sauri ta juyo masa bayanta, kallonta yayi tsayon lokaci sannan ya kada kansa ya
fita.

Bayan taga fitansa Kara tsananta kukanta tayi, saida tayi me isarta, nan gurin bacci ya
dauketa.

Koda Aliyu ya dawo ya samu tana bacci ledojin hannun sa ya aje sannan ya koma falon
ya zauna cikin damuwa sosai, hawaye ne ya fara zubo masa yana sharewa, azaune take
baccin wata zuciyar kece masa ka gyara mata kwanciyar yayin da wata zuciyar ke hanasa yin
hakan,
Ayanzun tausayin Aysha yafi ji fiye da tunanin Umma, sosai yakejin tausayinta cikin ransa,
yasan yariyace karama, wadannan tashin hankalin sun mata girma, har aka Kira sallah Azahar
Aysha bata tashi ba, bayan ya dawo sau uku yana lekata, ganin har da yadawo sallah la'asar
bata tashi ba ya shigo dakin yana Kiran Sunanta.
Aysha, kitashi kiyi sallah.

Kula yayi tana rawan sanyi, dan haka ya karasa ya taba wuyanta zafi yaji rau, take yaji
gaban sa ya fadi.

Tsaye yayi yana binta da kallo tsayon lakaci idonta abude suke da alama ma ba bacci take
ba,

Juyawa yayi, cikin rasa abun yi, bayason ma a ganta akwance haka adakin sa, daya Kira
likita ya duba ta, mutane na ganin sa da mutunci, baya son ashiga shargin sa dan haka ya
yanke shawaran sawo magani kawai, daker yasata tadanci Naman daya sawo mata sannan
Tasha maganin ta kwanta.
Kafin dare ta danji dadin jikinta harta tai sallah

Kula Aliyu yayi bata dawo da kayanta ba dan haka da daddare ya fita, kaya kala biyu ya
sawo ma Aysha sannan ya dawo gida lokacin tayi bacci dan haka ya ajiye kayan sannan ya
dauki filo ya koma falo.


Kokaci bayan lokaci yana leka Ayaha sannan ya koma ya kwanta, saidai fa bacci ya
gagaresa jiya beyi bacci ba yauma babu sannan tashin hankalin da yake tattare dashi yau yafi
na jiya dan haka yaji duk wani iri yake ji.

Aysha ko baccin ma da take bame dadi bane, cikin mawucin hali take baccin gashi duk
jikinta ciwo yake mata, ji take kamar jijiyoyin jikinta ya rake.

******

Washegari tunda Aliyu ya dawo masallaci yazo ya tashi Ayaha, yana fadin, kiyi wanka muje"

Mikewa tayi ahankali tanufi toilet, Aliyu kusa juyawa yayi zuwa falon bayan ya ajiye mata
kayan daya sawo mata agefen gadon.

Koda ya koma falon kansa ya sake hadawa da guiwa, mafita kawai yake nema cikin sauki.

Bayan kusan minti 30 Aysha ta shigo falon cikin sunkuyar da kanta.

Zama tayi hannun kujera ta kalli can gefe, binta da kallo Aliyu yayi sannan yace, " Ina
kwana.

Kara dauke kanta tayi can gefe yayin da ya sake cewa Ina kwana Aysha?

Wannan karon ma bata tankashi

20 / 34