Fansar Kauna Part 1 Hadiza D Auta

Author :  Hadiza D Auta Category :  Read Hausa Novels

Chapter   20 / 26

57K to 60K   out of 77.3K words

saita nutsuwarta. Kifewa kawai ya yi
tare da dafe jijiyarsa da ke bugawa tsawon mintuna kafin ya samu daidaitar yanayin da yake
ciki. Ido ya bi ta da shi a lokacin da ta sauka gadon ta nufi ƙofar fita tana faɗin,

"Ni na tafi ka same ni a can saboda kai na tsaya jira mu ci abincin."

Ta fice ƙirjinta yana bugawa zuciyarta cike da kwaɗayin ba shi haɗin kai kamar yadda yake
buƙace. Sai dai tuna ba su yi komai na al'adar daren farko da aiwatar da sunnar Manzon Allah
Sallallahu alaihi Wasallama ba, hakan ya sa ta haɗiye ƙwalamar ta bar masa ɗakin. Saboda
tana son aurensu ya yi albarka kuma idan ta biye jarabarsa ba zai ɗaga ƙafa ba, ballantana har
ya yi abin da ya dace.

Tana tsaka da zuba abincin ya iso wurin ya tsaya bayanta, tare da rungumo ta yana shafa
mata jijiyarsa da ke tsaye har lokacin. A tsayen ma sai da suka kwashe minti goma suna
tsotse-tsotse kafin ta zare jikinta ta zauna babu shiri. Saboda ƙafafuwanta sun yi sanyin da suka
gaza ɗaukar gangar jikinta. Shi ma ya ja kujerar kusa da ita yana dafe kansa ya ce,
"Ni fa abincin nan ma da an bar shi na fi son babban abincin."

Wani kallo ta yi masa tana haɗe rai tare da tura masa plate a gabansa tana faɗin, "Ni dai ka ci
tun kafin ya yi sanyi."

Abincin ya kai wa kallo kafin ya damƙo hannunta ya fara shafa fuskarsa cikin wata kalar
murya ya sake cewa, "Ni dai a ba ni wancan abincin na haƙura da wannan ba sai na ci b..."

"Da ma na sani ba ka son cin abincin mayya. Don haka ka bar shi kawai tun da kana tsoron a
lashe maka kurwa."

Ta ƙare maganar tare da zare hannunta tana jan abincin gabanta ta fara ci, tsawon minti biyu

yana kallon ta babu ƙiftawa, kafin ya ja numfashi ya sauke yana faɗin,

"Mayya ta gama kama kurwata, abincin ma zan ci tun da kina so. Amma da za a ba ni babban
abincin a madadin wannan zan fi farinciki."

Wani kallo ta yi masa mai ɗauke da harara, sannan ta ci gaba da cin abincinta kamar ba ta ji
me ya faɗa ba. Ya ja cokalin da ke cikin abincin ya fara kai bakinsa yana cewa,
"Abincin nan bai isa ya sa a yi fushi da ni ba. Ki bar yi mini kallon uku kwabo gaskiya ce na
faɗa na fi son wancan abin da wannan."

Ya yi maganar cikin marairaice fuska da muryar shagwaɓa. Yam tsikar jikinta ya tashi,
saboda ita kanta ba ƙaramar jarumta ta ara ta yafa wa jikinta ba. Kasancewar ita ɗin ma a
matse take da shi saboda magungunan da ta sha sun gama sauya ta koma jarabatu. Don a
rana tana sauya pant sau biyu zuwa uku, tsabar taɓon da take ciki koyaushe jikinta cikin
danshin jaraba. Musamman da ya tayar da ita tsaye gabaɗaya ya buɗe makunnnin famfonta tun
kafin ta fito daga ɗakin.

A daddafe suka kammala cin abincin hannunsa ɗaya a cikin nata yana wani irin salon da ke
ƙara tayar mata da hankali. Hakan ya sa daga ita har shi ba su ci abincin kirki ba, don ko kajin
da ya siyo sai da ya gama lallatsa ta sannan ya ɗauko su daga kan Centre table ya kawo
saman dinning, a nan ma suka tsakuri kaɗan suka ture. Da kansa ya kai shi firij ya adana
sannan ya fito a daidai lokacin da Minal ta shige ɗaki tana juya mazaunai. Bin ta ya yi dafe da
ƙugu kamar mai tsohon ciki, saboda 'ya'yan jijiyarsa gabaɗaya sun haye har sun fara yi masa
ciwo.
Toilet ta nufa shi ma a can ya bi ta kai-tsaye. Arwala ya ba ta umarnin yi fuskarsa a haɗe
saboda zogin da 'ya'yan jijiyar suke yi masa. Babu ɓata lokaci suka fito tare ta shimfiɗa musu
sallaya. Cikin minti goma suka kammala komai tun daga kan sallar har zuwa addu'o'in da ake yi.
Sosai ya ba ta mamaki ganin yadda yake ɓarin ayoyi da addu'a tamkar wani Balarabe. A ranta
ta shiga jinjina girman saninsa ga Addini, da girman kaucewarsa a kan sharholiyar ransa a kan
bin mata.
Nan take ranta ya ɓaci, saboda tuno Zee da abin da suka aikata a daren da ya kwana da ita
cikin gidan. Ta miƙe daga kan sallayar ta fara zare hijabi tana naɗewa fuskarta a cure. Saboda
wani hawaye mai zafi ya shiga kwaranyo mata a kumatu.
Ganin ta a tsaye tana ƙoƙarin sauya lesin jikinta zuwa rigar bacci, ya yi hanzarin tashi ya isa
inda take ya damƙe rigar, tare da fisge ta ya wurgar. Kallo ta ƙura masa daga ita sai pants da
bra hawaye yana zarya a cikin idonta. Babu ɓata lokaci ya ja ta jikinsa yana wani kalar nishi
idonsa rufe ya shiga sarrafa ta son ransa. Duk da ya ga hawayenta amma zuciyarsa ba ta kawo
komai a ransa ba, sai da ta zare jikinta tana nuna shi da hannu cikin muryar kuka ta ce,
"Ba zan taɓa amincewa da kai a matsayin mijina ba, matuƙar ban ga shaidar da ke tabbatar
mini babu wani ciwo a jikinka ba. Saboda ina son kaina ba na son abin da zai sa iyayena su yi
asara ta, a lokacin da ka manna mini wani ciwo a sanadin matan banzan da kake bi."

"Ya Salam!"

Abin da ya faɗa kenan yana dafe kansa da jijiyarsa da ke ta cika tana batsewa. "A tunaninki zan
iya cutar da ke ne?"

Ya jefa mata tambayar ransa a ɓace, kafin ya sake magana cikin haɗe rai ya ce, "Babu wani
ciwon da ke jikina ballantana na goga miki, dalilin hakan ya sa na shirya wa irin wannan ranar
don na san za ta zo. Don haka jira ni minti biyu zan je na ɗauko miki shaidar asibitin da ta
tabbatar da ba na ɗauke da kowane irin ciwo. Saboda Hajiya da kanta ta saka ni awon ba tare
da kin sani ba, kuma ba don kowa ta yi hakan ba sai don ke da kare haƙƙinki gudun a cutar da
ke a banza. Amma tun da ita ma ba ta yi gwaninta ba jira ni na zo ki ga komai da idonk..."

Yana ƙoƙarin barin wurin ta riƙo hannunsa hawaye yana fareti a kan fuskarta ta faɗa jikinsa
tana kuka. Jim ya yi rungume da ita tsawon minti uku kafin ya sauke ajiyar zuciya ya koma
rarrashin ta. Jan ta ya yi har zuwa bakin gadon suka zauna sannan ya sake cewa,

"Yadda kika san ba na son wani abu ya same ni, haka ke ma ba zan so na yi silar wargaza
miki lafiyar jiki ba. Allah shi ne shaidar ban da wani ciwon da ya wuce ciwon damuwar da ke
tare da ni. Shi ma ɗin a hankali ya fara sauka saboda ba na son Hajiya ta rasa ni tun yanzu
kafin na ajiye mata jikoki.
Wani kallo Minal ta yi masa mai ɗauke da harara ta ce, "Ba sai idan ina haihuwar ba." Ta ƙare
maganar tana turo baki, ya yi hanzarin kai bakinsa saman nata ya tsotso leɓunanta kafin ya ce,

"A yau zan ba ki cikin 'ya'ya biyu har uku ma idan kina so."

Ƙoƙarin zare jikinta ta yi cike da jin kunya tana haɗe rai ta ce, "Ni dai don Allah ina so ka yi
mini wata alfarma da alƙawari ɗaya."

Duk da ba ta faɗa ba, amma ya fahimci inda ta dosa. Don zuciyarsa ta gama ba shi abin da
take so ta faɗa, hakan ya sa ya yi magana tun kafin ta furta abin da ke ranta ya ce,
"Tun daga ranar da na yi awon nan, ban sake kusantar wata mace ba. Kuma in sha Allahu ba
zan sake ba. Matuƙar za ki dinga ba ni kanki a duk lokacin da na buƙata."

"Saura ɗaya tun da ka gano ɗaya. Ina so ka yi mini alƙawarin babu kai babu Nur...."

Dam-dam ƙirjinsa ya shiga bugawa, nan take ransa ya ɓace saboda ta tuno masa da abin da
yake ƙoƙarin binnewa. "In dai wannan ce matsalarki kuma kike so na yi alƙawari, tuni na yi wa
kaina iyaka da Nur, kuma ba zan taɓa koma mata ba har abada. Shikenan damuwar ko?"

Ta yi hanzarin faɗawa jikinsa cike da matsanancin farin ciki ta ruƙunƙume shi tana wurga
masa kisses kala-kala. Hakan ya ba shi damar ƙanƙame ta cikin ɗan lokaci suka faɗa wata
duniyar da ba sa tuna kowa sai kansu. Kafin ka ce me ƙuginsu kawai ke tashi daga shi har ita
saboda sun fita hayyacinsu gabaɗaya. Kafin kukan Minal ya fara tashi a hankali har zuwa

lokacin da ta fasa ƙara, don Jamal bai yi ƙasa a gwiwa ba wajen fasa tantanin maƙwallaton
budurcin ba. Wanda shigarsa ciki ya ƙara rura wutar jarabarsa ta ko'ina ya shiga aiki tsabar jin
komai zam-zam a kan mugun kamun da jikin Minal ya yi wa jijiyarsa. Ihu yake yi yana kiran
sunan Hajiya tare da godiya ga Allah tsabar daɗin fasa dutsen fintopio da kalar ruwan da ke
ɓuɓɓuga tamkar wata ƙorama.
Don kukan da take yi bai hana shi sakin jiki ya gurje ta ba son ransa. Sai da ya tabbatar ya
gama jigatar da ita ko hannu ba ta iya ɗagawa sannan ya ɗaga ta. Tare da ƙanƙame ta jikinsa
yana wani irin nishi tsabar farincikin da ta jefa shi, wanda a tsawon rayuwarsa da girman
barikinsa bai taɓa haɗuwa da macen da ta goge masa hadda ba. Hakan ya sa a koyaushe yake
yi wa mata kallon abu ɗaya, saboda amfanin mace kawai a wurin sa biyan buƙatarsa ya fece,
kafin ya haɗu da Nur ta koya masa zazzafar soyayya.
Amma sanin asalin daɗin can wurin sai a wurin Minal ya gano ashe mata ma suna suka tara.
Amma baiwarsu kala daban-daban ce don Minal ta zo masa da sabuwar rayuwar da bai san ta
a duniyar neme-nemen matansa ba.
Hakan ya sa ta samu babban matsayin da ba ya jin za a yi wata ɗiya macen da za ta fi ta a
wurin sa ta wannan ɓangaren. Don a take ya saƙa wa ransa ita ce rabin jin daɗin duniyarsa.
Kwana ya yi yana rarrashin ta cikin kulawa da wani sabon tausayin ta da ke ransa.
Ganin irin juriyar d ta yi, bayan sakin jikin da ta yi masa ta ko'ina ya baje kolinsa, style
kala-kala babu togaciya ballantana dogon rakin da zai hana shi sakewa. Sosai ya jinjina wa
bajintarta, saboda bai taɓa tunanin za ta yi juriyar da ta aikata ba. Amma ganin ƙafarta ta ƙi taka
ƙasa ya fahimci tabbas ya wuce gona d iri, saboda gashin ruwan zafin da ya yi mata ma dole
sai ɗaukar ta ya yi zuwa toilet. A can ya ƙara ganin irin dagargazar da ya yi wa matuccinta,
sosai jikinsa ya yi sanyi zuciyarsa cike da tsoro. Saboda jinin da ke zuba a jikinta kamar ya
wuce jinin al'adar da ake so mace ta zubar a daren farkonta. Dole ya nemo magungunan rage
ciwon jiki da paracetamol ya ba ta, don zazzaɓin faraɗ ɗaya ya taso mata bayan ya gama mata
gashin. Cikin lallaɓawa tana cije leɓe ya kwantar da ita kan gadon yana jera mata sannu, bayan
ya sauya zanin gadon da suka ɓata ya ajiye gefe.

Minal ta shiga nishi da rawar ɗari jikinta yana ciccira kafin ta samu barci ya yi awon gaba da
ita. Yana kanta cikin ruɗewa yana ta tofa mata addu'o'i bayan ya kama mata kai da ƙula'uzzai
don samun sauƙi.


Sannu Amarya�


GARE KU MASU TAMBAYA!
Littafin FANSAR ƘAUNA na kuɗi ne. Ku biya ₦500 kacal ga wannan account. 9032685442
Opay. Waɗanda tura kuɗi ta opay yake bai wa wahala ku tura ta Bank Account; 1230094555
Access Bank Hadiza D. Auta Ibrahim.

JERIN LITTAFAINA GA MAI BUƘATA!

1. ABOKIN AIKINA 1K
2. BAƘON YANAYI 1K
3. DAKAN ƊAKA 1K
4. AMFANIN FITILA 1K
5. JIKI DA JINI 1K
6. GIDAN AURE ₦700
7. TARTSATSI 1K
8. MAKANTAR SO 1K
9. ZUBAR HAWAYENA ₦700
10. RUWA DA ƘANƘARA ₦700
11. BAKAN GIZO ₦700
12. MUSAYAR ZUCIYA ₦500
13. DIJE ƘARANGIYA ₦500
14. DACE DA JUNA ₦500




D. AUTA CE✍
[2/20, 22:17] Hadiza D. Auta: *FANSAR ƘAUNA!*

*HADIZA D. AUTA*

*AREWABOOKS: Princessdija.*

https://chat.whatsapp.com/Edh59w1Jcgk799uIkP0CFa


*ASHIRIN DA UKU.*

Asubar farin ya fita nemo likitan da zai duba ta, saboda jikinta ya yi zafi sosai. Sai dai likitan
bayan ya yi mata allurori ya ba shi shawarar ya kai ta asibiti a duba ƙasanta. Don ya fahimci
yanayin da take ciki kamar akwai matsala duba da yadda ba ta iya zama da ɗuwawunta, kuma
ba ta iya tsayuwa da ƙafafuwanta ita kaɗai. Allurar ma da dabara aka yi ta, sai da Jamal ya
miƙar da ita jikinta yana ɓari tana cije leɓe, sannan ya rungumo ta a jikinsa ta lafe tana nishin
ciwo.

Jim ya yi a falo bayan tafiyar likitan, zuciyarsa cike da tunanin yadda zai yi. Saboda jikinsa ya
yi sanyi ƙalau don ko kaɗan ba ya son Hajiya ta sani. Dole babu yadda ya iya, haka ya kira
abokinsa Adamu ya sanar da shi abin da yake faruwa. Shaƙiyanci ya fara yi masa kafin ya ɗora
da cewa,
"Bari na yi wa Dr Jimmai magana, idan akwai dama ta zo nan gidan ta duba maka ita. Tun da

ka gama borin kunyar ka aikace yarinyar mutan..."

"Kai fa ɗan iska ne, idan ba a son na yi aikin me ya sa aka ajiye mini ta a cikin gidan?"

"Taimakonka aka yi, don an san halinka gudun ka je ka buga wata ɓarnar da za a ɗora hannu
a ka da salati."

"Oho dai, ni dai na yi abin da ya dace, saura ka nemo mai duba ta ko za ka samu ladar kai
ma."

Yana gama maganar ya katse kiran suna dariya, saboda shi kansa ya fahimci ashe ya wuce
gona da iri. Duba da yadda likitan har suka yi sallama yana ta jaddada masa lalle ya kai ta
asibiti, kada ya yi sanya gudun wata matsala ta biyo baya.
Ɗakin ya koma, ya tarar da ita tana bacci, amma kuma ba ta fasa nishin ciwo ba. Kanta ya
dafa ya ji har lokacin zazzaɓin bai sauka ba. Ya gyara mata lulluɓin bargon sannan ya koma
kitchen. Cikin ɗan lokaci ya ɗumama kazar da suka ajiye ta yi zafi, sannan ya soya Irish da ƙwai
ya haɗa musu ruwan tea da kayan haɗin shayi mai ƙamshi. Bayan ya gama cin nasa ya yi ƙat,
ya kwashi nata zuwa ɗakin. Tayar da ita ya yi tana cije-cijen leɓe ya kai ta toilet, ya sake gasa
mata jiki da ruwan zafi. Sannan ya yi mata wanka cikin dabara yana ta matse mata ƙirji bayan
ya wanke mata baki da brush. Minal kam sai langaɓewa take yi tsabar rashin kuzari, kukan da
take yi ma mara sauti ne mai ɗauke da ruwan hawaye.
Da kansa ya shirya ta sannan ya ba ta abin karin ta ci, duk da bakinta babu ɗanɗano ko kaɗan.
Ya sake taimaka mata ta kwanta shi ma ya bi gadon suna fuskantar juna, ido cikin ido suke
kallon juna tsawon minti biyar, kafin hawayen da Minal take ƙoƙarin shanyewa ya fara fita babu
ƙaƙƙautawa. Cikin ɓata fuska ya kai hannunsa yana share mata hawayen ya ce,
"Daina kukan plss! Na yi waya da Adamu wata likita za ta zo duba ki."

Wani kallo ta yi masa cikin zaro ido saboda ganin tonon sililin da yake ƙoƙarin yi mata. "Don
Allah kada ta zo na ji sauƙi." Da ƙyar ta harhaɗa kalmomin da ta yi amfani da su yayin maganar.
Hancinta ya lakuce kafin ya ce,

"Kina wannan langaɓewar kike faɗin kin ji sauƙi?"

"Ni dai ba na son kowa ya zo anjima kaɗan zan warware..yanzu ma ai na fara jin sauƙ..."

"Kenan zan iya komawa na sake jiƙa alƙalamina ko yanzu?"

Harara ta wurga masa kafin ta turo baki tana goge ruwan hawayen da ya sake zubo mata
cikin muryar kuka ta ce,
"Idan ma kashe ni kake son yi ai ka yi duk abin da kake s..."

"Ke fa kika ce kin ji sauƙi to mene ne laifina?"

Ya yi maganar yana ƙumshe dariya saboda ganin yadda ta susuce gabaɗaya, don alamu ya
nuna sai ya sha wuya kafin ta sake yarda da shi.
Ganin

20 / 26