Mannubiya Book Compelet By Humaira Bulama

Author :  Humaira Bulama Category :  Read Hausa Novels

Chapter   6 / 51

15K to 18K   out of 151.9K words

Mutum gidan a tsakanin su babu jita-jita!
Sai dai sam basa tausayin juna,
basa kuma taimakawa juna&
A yanayi da tsarin gidan
 Idan Wan uwanka zai kwana bai ci ba!
Babu ruwanka, ba abunda ya shafeka bane ba. .



Tun suna Yara, su uku. Mahaifinsu ya zaunar da su ya tambaye su  abun da kowa ya ke son yi a rayuwa& .

?an uwan Baba (Yayyunsa Maza su biyu) Uncle da Baba Habu suka zaSi karatu
Shi kuma Baba ya zaSi Sana a.

Kamar yadda Mahaifin nasu yayi alkawari kuwa
Karatu har sai da Uncle da Baba Habu su ka ce  sun gaji!
Shi kuma Baba aka dam?a masa ma?udan kuWaWe aka ce ya je ya yi Sana a.

Sai dai kuma abun nashi kamar sa Hannu!! Dan duk sana  ar da ya soma bata albarka!
A haka har jarin na sa ya ?are tass!!.


Uncle, Baba Habu da Anty Umma Mahaifiyar su Waya
Yayinda shi kuma Baba ya kasance Wan gidan Amarya.
Mahaifiyarsu Uncle ce ta fara rasuwa kafin tashi Mahaifiyar wadda ta rasu wajen haihuwarsa.
Tun suna Yara sun taso basu da wani haWin kai.

Tun lokacin da Iyayen nasu Mata suka rasu Mahaifinsu bai ?ara aure ba shima har ya bar duniya.
Hakanan suka tashi a wannan gida wanda suka gada kowa yayi
aurenshi yake yin rayuwarshi daga shi sai iyalinsa.
Duk cikinsu shine (Baba) mai Wan ?aramin waje
sakamokon siyar musu nashi portion Win da ya dinga yi saboda ya samu ya sake jan wani jarin sannan kuma aci abinci a gidansa.
Ko da ya haifi Musbahu, Yaron ya kai minzalin hankali Baba
ya so ya Waura shi akan layin sana a shima, har rantar kuWi ya dunga yi yana bashi jari
amma shima sam sanar tashi bata yi Albarka ba!
Ganin sana ar ba zata yiu ba ya sanya suka ha?ura!.
Da ragowar ?an kuWaWen Hannunsu waenda basu wani kai sun kawo ba Baba suka haWa suka fara makanikanci dan a lokacin
shekarun Musbahu sun kai sha bakwai babu damar komawa makaranta.

A wannan lokacin ne kuma
Allah ya Waurawa Baba Musa tsananin son yaga ?a?ansa sun yi karatun&
Haka ya sanya ya tsaya tsayin daka akan karatun nasu, dan bai yi ?asa a guiwa ba wajen sanya su a makaranta.
A lokacin Manubiya har dariya ake yi mata dan ta yi girma a ajin Yara! Saboda tare ya haWa ya sanyasu su uku aji Waya
Manubiya Muhsin da Jidda
Duk a aji Waya.
Hatta jidda a lokacin ta yi girma a ajin, amma sam Yaran(su Manubiyan) basu wani damu ba
Saboda suma suna tsananin son karatun!
Sannan suna da tsananin ?o?ari da naci akan karatun, hakan ya sanya cikin ikon Allah haza?ar su ta sanya aka dinga yi musu double promotion wanda har ta kaisu ga taddo sa o insu.

Da farko private suka fara
amman yanayin rayuwa ya sanya dole Baba ya maida su ta gwamnati
wanda duk gidan su kaWai ne
su ke yin karatu a makarantar gwamnati.


Jamb ne ya so bawa Manubiya matsala
amman waec Winta da neco har mamaki ya dunga bawa mutane
saboda yanda ta fito da flying colours. Rashin cin jamb Win da bata yi bane ya sanya ta shiga poly ta yi diploma tukunna ta wuce BUK da D E , yanzu haka tana level 3 suna karantar English ita da Abbakar wanda suke karatun tare da shi tun
a poly shine kaWai Abokinta har gobe kuma shi Win ne,
bata da ?awa mace& .
Saboda yanayin rayuwarta da ta zauna ta duba sai ta ke ganin kamar ?awance ba nata bane ba
kullum Kayanta a koWe!
Gashi ko kuWin handout wani lokacin sai dai ta ara ta yi karatun a iya makarantar
Sannan idan an zo tafiya cafeteria (wajen cin abinci) sai dai ta gudu
Dan indai an je sai dai a siya mata ba dai ita ta siya da kanta ba!
Shiyasa da ta fahimci rayuwa ba zata yiwu a haka ba sai ta shafawa kanta lafiya.
Abubakar ne kawai Abokinta,
anan unguwar tasu yake bayan layin su&
Mahaifiyarshi ?awar Maman Baraka ce!
Tare suka buWe gidan abincinsu
tun shekarun baya da daWewa&

Jidda kuma wannan shekarar ta zana waec, ta ci itama kuma cikin Ikon Allah ita taci har jamb,
yanzu saura mata post utme.

Muhsin kuma yana js2 tun last year, yanayin rayuwa yasa ya kasa ci gaba da karatun.
>>>>
  Baba Ina wuni
Muryar Abbakar ta katsewa Baba tunanin da yake yi.

A hankali sannan a Wan Soye ya sake goge Idanuwansa
tukunna ya juya yana kallonsu shi da Muhsin.
Da kulawa ya amsa shi yana tambayar sa ya Mamansa shi kuma Abbakar Win yace masa   tana lafiya 
kafin cikin yin ?asa da Kai ya ce   Baba Wazu a aji ana ta bayani amma sai na lura sam hankalin Manubiya baya a ajin& .
daga baya ma sai na fahimci ashe kuka take yi.
Na so in taimake ta dan na san akan rashin lafiyar Inna ne amma sam sai ta ?i yarda.
Dan Allah Baba ga kuWi nan na bawa Muhsin a kai Innar asibiti dasu..
Kar kace a a, nima kamar uwa Inna take a waje na
Sai da ya Wan yi shiru tukunna a hankali ya Waura da cewa
 Allah ya bata lafiya, ya kawo
mata sau?i 
Yana gama faWin haka ya musu sallama ya juya ya wuce&


BULAMA
'?
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
*05*

Sai da Muhsin ya Wan taSa Baba tukunna ya yi fir-gi-git ya ce   Na am. 
Sai kuma ya fara neman Abbakar Win amma sai yaga babu shi babu alamun sa&
A hankali ya cewa Muhsin   ka je gidansu, ka ce masa na gode!
Sam banga wucewar sa ba.

  To 
Muhsin ya ce, kafin ya mi?a masa kuWin ya na mai cewa   gashi. 

Sai da kwallah ta zubowa Baba kafin ya sanya Hannu ya karSa tukunna ya mi?e ya wuce cikin gidan da sauri& .

Muhsin kuma ya wuce gidan su Abbakar.


Kusan karo suka yi shi da Manubiya wadda ta fito da gudu!
Suna haWa idanu da Baban nata sai ta fashe da kuka ta fara waiwaye, tana nuna masa Wakin tana juyowa tana kuka wiwi, tama kasa yin magana.

Da sauri ya wuceta ta bisbi a baya, suka Wunguma zuwa Wakin.

Abunda yayi tunani Win ne kuwa!!
Dan haka ya durkusa ya fara ?o?arin kinkimar Inna wadda ta san?ame Idanuwanta suka ?a?-?afe&
dai-dai nan Ya Musbah ya shigo & ..
..
Allah ya taimake su Nafi u ya taho da Motarsa 206, dan haka aka saka Innar a ciki, suka wuce zuwa asibitin su huWu: Baba, Ya musbah, Nafi u wanda ke driving da Innar.

Rashin gurin zama da kuma jiran Muhsin ne ya sanya su Manubiya suka ha?ura ba don sun so ba, amman har waje bakin ?ofa suka biyo su kowacce tana kuka, sai da suka ga wucewar su tukunna suka fara ?o?arin komawa ciki da kyar& .

Ba su kai ga komawar ba..a nan bakin ?ofar gidan su Baba Habu shi da Uncle wanda dawowar sa kenan daga parking motarsa a gidan makwafcin su, inda yake ajjiyewa kullum, su ka iskesu.

Gaisuwarsu kawai Uncle ya iya amsawa daga nan ya shige ciki ya barsu tsaye su da
Baba Habu, wanda shima Win ya fara ?o?arin shigewa ciki kamar ba zai tambaye su ba, sai
kuma ya ce musu   lafiya kuwa? 
Jidda ce ta iya bashi amsa
dan ita Manubiya haushin sa take ji saboda son zuciyar da ya Sullo da shi kwana biyun nan& ba sa shiga harkarsu
sannan ba sa taimaka musu
amman ya tashi ya tsaya yana ?o?arin ?ulla aure tsakanin Jidda da Ya Yusuf, bai damu da yadda Jiddan bata son Ya yusuf Win ba
kawai shi dai farin cikin Wansa yake dubawa& .

A tunanin Jidda zai bi bayan su Baba tunda ta lura tunda aka fara maganarta da Ya Yusuf ya na Wan kula su
amma sai ta ji ya ce
  Allah ya bata lafiya 
Daga haka shima ya ja ?afafunsa ya shige ciki.

Yana wucewa dai-dai nan Muhsin yana ?arasowa wajen
dan haka suka wuce ciki duk su ukun.

Sai chan dare tukunna Ya Nafi u ya dawo, ya zo ya ce musu  su kwantar da hankalinsuc jikin Innar da dau?i.
Wanda a take yanayinsa ya sanya
tashi Waya suka fahimci ya faWa musu hakan ne kawai dan su Wan kwantar da hankalunsu.

Daman ba su yi girki ba!
Tashin hankali kuma ya sanya suka kasa ma jin yunwar.
jugum!! Haka suka kwana ita da Jidda sam basu runtsa ba!
Muhsin shima barcin Wan kaWan ya yi.
safiya tana yi zazzaSi mai zafi ya rufe Manubiya dan har da yau Win kwanan ta na uku kenan batayi bacci ba & &
" " " " " " " " "
Tun lokacin da Yassir ya fita daga Wakin da ?ausar take ciki
bata sake ganin sa ba.

Hada-hadar komawa ma Abokinsa ya Waurama wa komai, shi kuma ya yi wucewar sa.

In banda addua babu abunda ?ausar ta ke ta yi a ranta akan  Allah Ubangiji ya sa Yassir Zuciya yayi.
Sannan ya ha?ura da ita kenan har abada
Haka nan ta kwana tana wannan adduar tare da tunani barkatai a ranta!
washegari itama suka haWa komai nasu itada ?awayenta suka nufi airport& &
&
Da safe around 8, flight Winsu ya yi landing a gida, Nigeria.
Suna fitowa suka tarar da
Sister Winta  Yasira ta na jiransu & .
&
Sai da suka fara ajjiye ?awayen nata waenda suka dawo tare tukunna suka Wauki hanyar gidansu wanda ke a sultan road, Kano state.
shiruuuu! Haka motar ta Wauka babu mai cewa komai kafin chan Yasira ta yi murmushi ta ce
  tun jiya da ya dawo
dama na fahimci faWa kukayi,
yanzu kuma mood Winki kaWai ya tabbbatar min da hakan.
Kin gaya masa ne? 
Ta ?arashe maganar tata da tambaya tana me Wan waiwayawa ta kalle ta kafin ta maida hankalinta akan tu?in da take yi.

Kamar ?ausar ba zata amsa mata ta ba,
sai kuma ta ce
  kina nufin na sanar masa
 bana son shi, yayan sa nake so??? .

Wata ?ar siririyar dariya Yasirar ta yi, kafin ta ce
  Noo!
Ki dai san ta yadda za ku yi breaking up tun wuri kawai kuma cikin sau?i, saboda in har kika bari kuka yi baram-baram da shi, to fa ki tabbata auren ki da Ya Yashjub ba mai yiuwa bane ba!.
So, find an easy way out (Ki nemo mafita mai Sullewa, mafi sau?i) soon.

Rikitacciyar zuciyarki data Wauko mana aiki mai zafi, ta nemo mana mafita, a samu a rabu cikin sauki. 


Wata nannauyar ajiyar zuciya Kausar ta sau?e kafin ta ce
  Abun da nake ta so in yi kenan, amma
shi kuma Yasir nacin bala i ne da shi, kamar maye haka yake, ya ?i ya bani haWin Kai, ban& . 
Ganin yadda Yasirar ta yi
shiruuu ta Wan Sata fuska ne
ya sanya Kausar Win yin shiru kafin ta Wan yi gyaran murya, tukunna
a ankali tace
  Sorry. 

Murmushi kawai Yasira ta yi sannan ta ce
  Kausar, inda ace zan ji haushin ki akan issue Win Yasir, tou da tuni tun farko da kika gaya mini yadda feelings Winki sukayi bouncing (tsuntsuwa) daga kan Yasir zuwa kan Ya Yashjub, da tun anan zan ji haushinki!
Amma banji ba, saboda
You are my best friend (ke babbar ?awata ce) hakan ne ya sanya na goyi bayanki dan kasancewar Yasir twin brother Wina ba shi zai sanya in zuba ido Inaji Ina gani ki cuce sa sannan ki cuci kanki ba, domin kuwa na san tunda har
kika iya kallon Idanuna kika ce mini ba kya son Yasir tou tabbas bakya son nasa kenan, dan haka idan na bari kuka yi auren a haka akwai babbar matsala.
wannan dalili ya sanya ko da ace baki samu Ya yashjub ba,
ba zan so ki auri Yasir ba & . 

A hankali
Kausar Win tace
  InshaaAllah ma zan samu Ya Yash,
da izinin Allah.
I just need your support (goyon bayanki kawai nake bu?ata)
Yasira. 
Ta ?arashe maganar a hankali tana kallon Yasirar abun tausayi.

Murmushi Yasira ta yi
kafin ta sanya Hannu ta kamo na Kausar Win
tana Murmushin ta ce
  Zan taimake ki har sai inda ?arfi na ya ?are InshaaAllah,
tun muna Yara kin kasance ?awata kuma ?ar uwata wadda take tsaya mini tsayin daka akan komai!.
Idan na ?i yi miki wannan taimakon kwaya Waya wanda na san shine farin cikin ki ?ausar ai na zama butulu. 

Cike da jin daWi
Kausar ta ce   Thankyou 
tana Murmushi.

Daganan suka shiga tattaunawa akan yadda za su yi da Yasir, saboda sun fahimci sai sun yi da wayo, dabara sannan da gaske tukunna za su ci nasara!
Dan sai yanzun ne suka fahimci
ashe su sun raina adadin yawan ?aunar da yake yi wa ?ausar Win, basu yi
Tunanin ya yi zurfi a sonta har hakan ba& .
& .
Kamar yadda suka yi zato..
A compound na dank areren mansion Win suka tarar da Mommy tana jiran su, murmushi Yasira ta yi kafin ta juya ta kalli ?ausar wadda ta haWe rai tamau, ta ce mata
  Your guarding angel,
ai na san ta daina fushin dake dama, gashi har ta zo tarbarki.
Jiya da Daddy ya ce mata zai dawo yau, bakiga yadda hankalinta yayi bala in tashi ba, saboda gudun kar ya dawo bai tadda ki ba.
Tun jiyan take tambaya ta
 Flight Win naku dai 8:00am ne ko?
In tabbatar na je na dau?o ki da wuri& .
Kar Ya Yash ma ya fahimci bakya ?asar kuma kar Daddy ya zo ya ga bakya nan .

Duk da yadda ?ausar ta shirya ?in yin murmushi sai da wata ?ar siririyar dariya ta suSuce mata!
A chan ?asan ranta tana mamaki da yaba tsantsar ?aunar da Mommyn nata takeyi mata!
Amma dukda haka ba zata
bari Mommyn ta ga lagonta ba dan in ta bari ta ga sau?inta to ta san yau sai ta sha faWa!.
Dan haka ta sake haWe rai sannan ta turSune fuska kamar bata taSa dariya ba,
tukunna ta murza handle Win marfin motar ta fito.


Duk yadda mommy ta so sau?ewa ?ausar ruwan bala i, suna haWa ido sai ta ji fushin nata yana Wan sau?a!!
Tabbas ita kanta ba zata iya auna adadin ?aunar da take yi wa Kausar ba.
Ganin yanayin fuskar Kausar Win kuma sai ya sanya ta ta Wan fara d ar-d ar,
amman dukda haka yau kam ba zata bari Kausar ta ga lagonta ba, Ita ce uwa!
Ita ya kamata su bi, ba wai ita ta dunga binsu ba.
Tana cikin wannan tunanin kawai ta ga Kausar ta zo ta wuce ta ba tare da ta ko gaida ita ba.
A fusace Mommyn ta juya ta bita sannan ta shiga kwala mata kira& .

?aga mata Hannu kawai Kausar Win ta yi tana wani yatsine fuska kamar irin kin isheni Winnan, daganan ta wuce ta bi ta kan haWaWWiyar Barandar da ke kewaye da main door Win gidan,
ta murza handle na ?ofar ta tura ta shige ciki abunta.

Ba mommy ba hatta Yasira sai da ranta ya Wan Saci!
kamar zata bi Kausar Win ta yi mata magana
sai kuma ta tuna yadda su ke ita da mommy  ba a shiga faWan su, yanzun sai su shirya su barta tana fushinta ita kaWqi
Dqn haka sai ta zaSi ta zuba musu ido kawai.

A mugun fusace, gudu-gudu, sauri-sauri mommy ta bi bayan Kausar.
A bakin stairs ta hange ta tana shirin fara hawa, dan
haka ta tafi da gudu ta finciko ta ta dawo da ita gaban stairs Win, tukunna ta soma faWa! Baki da kumfa!!
  Ki yi laifi , kuma ki dawo mini da wannan attitude d in? Me kike nufi kenan ?
Tou bari ki ji, wallahi zan barki da Daddyn naku wannan karan,
dan naga abun naku daga ke har Yasir Win fitina yake k ok arin zamewa mutane!!
Idan auren kuke so ku faWa a yi muku mana kowa ma ya huta!.
Dan Wallahi na gama rufa muku asiri.
Bazai yiu ace kina bin sa kuna yawo k asa-k asa mu kuma muna gida a shantake ba!
In Banda iskanci wanne irin birthday celebration ne wanda ba za a iya yi miki a Nigeria ba? Har
Sai ya d auke ki kun tafi wata uwa duniya? .

A hankali Yasira ta Wan matso ta taSo ta
kafin ta ce
  Mommy. 
Cikin fada mommyn
ta ture Hannun Yasirar kafin ta ci gaba da cewa
  Rabu da ni Yasira!
Kausar ta kaini bango Wallahi.
A gaban ki ai na ce mata ban amince su tafi ko Ina ba!
Amma da yake ta raina ni shine ta wanke ?afa ta bi shi& ..
To kuwa kamar yadda ta wanke kafa haka nima zan wanke hannayena daga rufa musu asiri da nake yi tund&  

A karo na biyu Yasira ta sake katseta ta hanyar cewa
  Mommy!!! 
Da d an k arfi.

Juyawa Mommyn ta yi a fusace zata rufe Yasirar da fad a amma sai
ta ganta duk a Wimauce tana kallon ta tana waiwayawa tana kallon ?ofar shigowa& .
& .Giant ne sosai mai faWin ?ashi,
sanye cikin riga da wando (pyjamas) farare tass masu ratsin silver.

Yanayin kalar fatar jikinsa (light brown ne)& ..ruwan tarwaWa mai haske.
(Kamar na half cast)
mai tsananin kyau, she?i da Waukar idanu.

Normal lowcut da tsadadden gyaran fuska ya yi waenda suka
taimakawa ba?a ?irin Win sumar kai da fuskarsa damar sake haskaka kyakkyawar fuskar tasa& ..
Babu alamun san?o ko kaWan a tare da shi hakan ya taimaka wajen sake fitowa da kuma ?awata matured handsome face Winsa wadda ?awataccen saje da Wan siririn gashin

6 / 51