Mannubiya Book Compelet By Humaira Bulama

Author :  Humaira Bulama Category :  Read Hausa Novels

Chapter   10 / 51

27K to 30K   out of 151.9K words

ta sau?o tana mai jin zuciyar ta fess!!!
Tabbas ta san dama idan ba da gaske ta yi ba to ba lalle ta iya hana auren nan ba!
Amman a yadda ta tsokalo Daddy ta tuna masa da baya to fa
ba lalle ya iya shan ruwa ba ma daga nan har Jibi, ballanta har a zo ga maganar Waurin aure!!

Yayinda a chan k asan zuciyarta kuma sai ta ji kishi yana taso mata!
Sakamokon k unci, damuwa da tsananin kishin data gani a Idanuwan Daddy kamar
jiya jiya abun ya faru& & & &
" " " " " "
Kamar yadda Al ameen ya ce,
Da yamma kusan magrib sai ga shi ya dawo da laidoji nik i-nik i.
Ya kuwa ci sa a dan Jiddah ce a wajen,
Manubiya an tafi yi mata test
saboda tunda Baba ya lura ba ta da lafiya duk sai ya damu da kyar ma
ya wuce gida shi da Muhsin ya barsu tare da Ya Musbah akan idan komai yayi settling shi sai ya dawo ya bar Jidda da Manu su kwana
washegari kuma ya koma su dawo su yi girki, idan Allah ya kaimu.

Tunda ya shigo ta diririce
gashi Inna ma bata jima da komawa bacci ba.

Dariya ta so ta ba shi dan kamar irin zai sace ta d in nan haka yaga tana yi& .
Cikin sanyin murya da sanyin jiki ta gaida shi, shi kuma
ya amsa mata da kulawa yana mai tambayar ta  ya jikin Inna?

A hankali ta ce   da sauk i 

Har zai zauna sai kuma ya ?arasa gaban gadon ya ajjiye ledojin ya ce mata   gashi 
tukunna ya dawo ya zauna.

Da kyar ta ce   mun gode 
Sai kuma ta Wan yi shiru kafin ta ce
  Ya Al ameen ka daina, dan Allah 

Wani d an guntun Murmushi ya yi kafin ya ce   in daina me? 
Ya faWi hakan yana mai kafeta da idanuwa.

Sai da ta Wan Wauki lokaci tukunna da kyar ta ce   ka daina kallo na sannan dan Allah ka daina zuwa, mun gode sosai, amman Ina tsoron Ammi.
kar a zo ta gane kana zuwa nan, kaga Inna bata da lafiya dan haka idan aka fara wani case na daban kuma abun ba zai yi dad i ba  .

A hankali ya sauk e ajiyar Zuciya kafin ya ce
  Ko yanzu kafin in taho saida na gayawa Ammin inda zan je 

Da sauri Jidda ta Wago manyan Idanuwanta tana kallon sa!
Shima itan ya ke kallo dan haka ta yi saurin yin ?asa da kanta.

Murmushi kawai ya yi kafin ya ce
  Jidda I love you.
Na san Ammina
tana son duk abun da nake so,
wanchan karon ma mishkila aka samu kuma bana nan amma yanzu komai ya daidaita.
Ki kwantar da hankalinki dan Allah,
ta ce ma zata zo har nan ta duba Inna,
sannan ta ce in cewa su Baba su yi hak uri komai ya wuce.
Kuma ko yau kafin in fito ma sai da muka yi magana da ita akan
 Ina dawowa daga tafiyar nan da zan yi im sha Allah za a fara maganar auren mu kuma ta amince d ari-bisa-d ari, ta ce ba za ma a d auki lokaci mai tsayi ba, Abba kam dama shi ba shi da problem da auren tun farko.
So please had in kanki kawai nake nema a yanzu.
Na san kwanakin baya dole kun ji babu dad i kuma kun ji haushi amma pls darling ki yi hak uri ki yafewa Al ameen d inki ki yafewa Ammi itama kin ji&  .
Ya ?arashe maganar kamar zai fashe mata da kuka.

Shiruuu Jidda ta yi ta fad a duniyar tunani&
Ita kanta ta san k arya takeyi idan ta ce bata son Ya Al ameen wanda tun tana ss1 su ke soyayyar su a b oye a layin, saboda a lokacin ta san Baba ba zai tab a barinta kula samari ba.
Haka Al ameen Win ya yi hak uri yayi ta jiran ta har ta kammala tukunna ya baiyyanawa Baba da Ya Musbah manufar sa&
Sun kuwa yi farin ciki ba wai dan saboda tsananin arzi?in Mahaifin shi ba wanda kaff Unguwar ba za a nuna wanda ya kamo k afarsa a kud i ba!
Sai dan hankali da sanin ya kamatan Al ameen d in.

Duk arzik in Mahaifinsa shima bai nuna k in amincewa ko kyama ba, farin ciki ma ya yi da Wansa ya samu wadda ya ke tsananin so har haka&
Amminsa ce a lokacin ta kafa ta tsare ta zuba musu tujara sosai
Sannan ta ce
 sam bata yarda d anta ya auri y ar talakan miskini ba .

To yanzu kam in dai Ammin tasa ta amince kamar yadda ya fad a
shikenan ai bata da wani issue sam,
Ammi kamar uwa take a wajen ta kamar yadda Al ameen ya nemi ta yafe mata tsaf zata yafe mata dukkannin abunda ta yi mata ita da ahalinta wannan ba matsala bace ba..

  Jidderty 
Ta ji ya kira sunan ta.

A hankali ta Wan kalle sa sai kuma ta sunkuyar da kanta.

Zai yi magana kenan Manubiya ta turo k ofa ta shigo&
Suna had a Ido da ita ya fara murmushi kafin ya ya ce
  Yayata wadda bata k aunar gani na  .

Cikin tarar numfashinsa ta ce
  Ka fad a da k arfi ka buga a jaridar da zata fita gobe, dan maganarka hakan take  

Da sauri Jidda ta ce
  Adda  

Wani kallo Manubiya ta yi mata dan haka ta ja Bakinta ta yi tsit! Sannan ta sunkuyar da kanta bata sake cewa komai ba.

Kusa da Inna kawai ta k arasa ta nemi waje ta zauna ta had e rai, taso ta wanke Al ameen
amma sai takaicinsa da na jidda suka hanata iya cewa komai.

Sun fi mintuna talatin a haka
kafin daga baya Al ameen Win ya mik e ya ce
  ni zan wuce 

  Mun gode  kawai Jidda ta xe
Manubiya kuma ta mike ta ce
  Mu je, ina son ganin ka 

Ko da suka fita nicely
Manubiya ta rok e sa akan ya daina bibiyar su&

Amman sai ya tabbatar mata da cewa
  Ai Ammi ta sauk o, ta ce a basu ma hak uri kuma zata zo da kanta ta duba Inna 

Ita dai Manubiya still cewa tayi
  Ya d an jira sannan ya daina yawan zuwan
har sai an tabbatar da amincewar Ammin,
domin su a yanzu rikici da tashin hankali is the last thing da za su yi involving kansu a ciki  

Ba dan ya so ba sai dan yadda Manubiyan ta dage,
haka nan ya ce mata  tou  
kawai ya wuce.

Ko da ta koma ciki ma
sai da ta zubawa Jidda serious warning
kuma ta ga jiddan ta yarda tukunna ta kyale ta.
Tana kokwanton maganar Al ameen
 Wai Ammi ta yarda ya auri Jidda 


*Bayan Sati Biyu*
Successfully aka yi aikin Inna,
Manubiya da Jidda ne suke yi mata wanka da komai dan har yanzu b arin Jikinta sam baya aiki, ko magana ba iyawa take yi ba.

Sun so su koma ward amma sai aka ce musu ai Al ameen kud in wata d aya ya bayar so koda ace ba a kai one month d inba
ya ce su za a bawa chanjin.

Tunda Jidda take a rayuwar ta bata tab a b oyewa Manubiya wani abu ba sai wannan karon..
Dan a washegarin ranar da Manubiyan ta ce kar ta sake kula Al ameen sannan shima kar ya sake zuwa ma sai da ya dawo kuma ya sake cin sa ar samun Jiddah ita kad ai
lokacin Manubiya ta tafi allura.

Ganin tsoro k arara a Idanun Jiddahn ne ya sanya ya ce mata  gobe zai dawo Karfe 4 na yamma yayi mata kwatancen in da za su had u.

Haka nan su ka dinga yi
Idan lokacin zuwan sa ya yi sai ta kwashi wanke-wanke ko ta karb a sak o
In ta je bata dawowa
sai sun sake had a Appointment na inda za su had u washegari.

Shi Al ameen baya son causing mata problem da su Manubiya
kuma Ammin nasa bata samu daman zuwa ba ta tafi ummara
Shi kuma yana ganin tunda har mahaifiyarsa da mahaifinsa sun amince a gaskiya ba zai iya yin nesa da Jiddah ba,
dan yana mutuwar k aunar ta.

Ita ma jiddan tana son abunta
Kuma saura masa sati uku a lokacin yanzu kuma saura sati d aya ya tafi wani course da zai yi na 4weeks
Shiyasa kawai ta amince
kuma ta b oyewa Manubiya dan kar ta hanata& .
A cikin sati biyun nan kuwa
soyayya da sha?uwa ta sake ?ulluwa tsakanin su bata wasa ba.
" " " " "
BULAMA
'?
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
*09*

*2 weeks ago*
*(sati biyu baya)*

Kamar yadda Mommy ta yi tsammani&
Washegari da safe ba zancen auren Yassir da Kausar!
Sannan babu Daddy babu alamun sa.
Ita a tunanin ta fushi yayi ya zauna a Waki, sai da dare yayi
ta je domin ta kai masa dinner tukunna
ta fahimci ashe bama ya gidan gaba d aya!
Dan a nan inda ta ajjiye masa breakfast da lunch a kan dining table Win parlourn nasa
anan ta dawo ta same su yadda ta ajjiye babu ko alamar an tab a ma.

Tabbas ta d an firgita musamman ma da ta shiga d akinsa ta tarar ya kwashe kusan kaff kayansa,tun anan ta sha jinin jikinta sannan ta fara da na sanin ambato masa  Khadijah da ta yi a jiyan bayan k wak kwaran warning Win da ya zabga mata ita da su Yahanasu akan kar wanda
ya kuskura ya yi zancen ko ya ambato ko da sunan Khadijahn ne a cikin gidan..

Tana tsaye tana tunanin ta hanyar da zata bi ta shawo kan Daddy domin ta san ba k aramin yaji yayi mata ba,
Yassir ya shigo.

A hankali ta sauk e ajiyar zuciya domin tun safe yake tambayar ta  ina Daddy
ita kuma ta zabga masa k aryar  Daddyn ya ce sai gobe za a d aura musu auren sannan ya tafi shirye shiryen gidan da za su zauna ne, shiyasa bai gansa ba.

A b angaren Yasir kuwa
dama tun d azu da safen da ta fad a masa maganar bai wani gasgatata ba shiyasa gaba d aya tun safe hankalinsa a tashe yake!
Kausar itama ta k i ta bari ya ganta, ta kashe wayoyinta!
Daddy baya amsa calls d insa,
Mommy kuma ya lura kamar avoiding d insa ma takeyi(wasar ?an Suya take yi da shi).

Jiya bai yi barci ba sai da ya had a Dinner ta gani ta fad a wadda za a gudanar a yau da daddare bayan an kai masa Kausar gidansa,kusan kaff Abokanayen su babu wanda bai fad ama yau auren shi da Kausar ba, a dai dai wannan lokacin side d in su shi da Yashjub a cike yake taff da abokanayen su waenda suke gari maza,matan kuma ya kaisu side d in Yasira dan kausar ta yi wuyar gani.

Abhankali ya taka ya isa gaban Mommy ya tsaya, farar Fuskarsa har ta yi jajawur dan tashi d aya ya hango rashin gaskiya a tare da Mommyn&
Manyan Idanuwansa da suka yi jazir ya zuba mata kafin ya ce
  Mommy stop toying with me(Mommy ki daina yi
mini wasa da hankali)
na rok e ki da girman Allah ki fad a mini me ke faruwa 

Sam, Mommy bata yi tsammanin wannan Sacin ran daga Yasir lokaci d aya ba! Dan
hatta jijiyoyiin kansa sun fito sun yi rud u-rud u, kan dogon hancinsa ma yayi jaa sosai.

A hankali cikin in ina ta ce
  Son,mun d an samu matsala ne da Daddyn naku jiya,so ya yi fushi ya tafi. 

Ba tare da ya daina kallon ta ba
Cikin tarar numfashinta ya ce
  Ina yaje??? 

A d an rikice ta ce
  In da ace na sani da zan fad a maka, 

Da d an k arfi ya ce
  Dole kin sani, ai na san da gangan kika janyo fad an saboda ba kya son auren ba kya son farin cikina, dan haka dole ki sani kuma dole ki nemo sa,haba Mommy how could u????
kin fi son farin cikin Kausar akan nawa ne???
kamar ba ni ne d anki ba. 

Da sauri ta matso ta kamo Hannusa kafin ta ce
  Ba haka bane ba Yassir, wallahi duk abun da ka ga nayi
Gaba nake hango maka, farin cikinka da dauwwamar cikar burin ka shi nake tayaka nema&
Kai farin cikin yanzu kake so ka samu
Ni kuma hangen nesa nakeyi maka. Yassir ka fahimce ni ka yarda dani duk abun da na yi wallahi
nayi ne saboda kai kad ai,
Trust me. 

Cikin fushi ya fincike Hannunsa a nata kafin ya ce
  I m not interested in anything u have to say Mommy(ba na son jin komai daga gareki Mommy), na baki 3 hours ki nemo shi
Idan kuma ba haka ba to
nima zan bar gidan nan kamar yadda Daddy ya bari har sai kin gyara abun da kika b ata
an d aura mana aure da Kausar tukunna za ki ganni. 
Yana gama fad in haka ya juya zai fita,
da sauri ta sha gaban sa da niyyar rarrashi. Amma
tun kafin ta yi magana ma ya d aga mata yatsunsa guda uku!
Cikin tsananin Sacin rai wanda ya had e masa da tashin hankali
ya ce
  3 hours Mommy,awanni uku kacal. 

Bai iya jira awanni ukun sun cika ba ma tsabar maWaukakin Sacin rai, yana fita ko bi ta kan frnds d in nasu bai yi ba, dan bai san ta yaya zai yi facing d in su ba.
Hatta Wayar wayarsa bai biya ya d auka ba!
Allah ya so shi akwai car key a jikin sa dama dan haka ya nufi mota ya shiga ya kunna ya ja ya fice daga cikin mansion d in.
..
Tun daga nan babu Daddy babu labarin sa
Ba kuma Yassir shima.

Ko da Abokin Daddyn ya zo ganin Yahanasu, Yashjub ne ya tsaya ya tarbi bak on, haka ita kuma Yasira da Mommyn suka san dabarar da suka yi suka sallami frnds d insu ?an biki waenda Yassir ya tara& & ..
" " " " " " "
Yau satin Inna biyu a asibiti, tunda ta kwanta a asibitin sau biyu kawai Mannubiya ta samu ta je makaranta.
Ita kanta ba wai lafiyar gareta ba dan zazzab i da ciwon kai sun sakota a gaba.

Yau suna zaune da rana gaba d ayansu sai ga Baraka! Ita da Mamanta da Abbakar da Mamansa shima.
Tun lokacin da Innar ta kwanta jinya yau ne zuwan Baraka na farko kuma shima haka nan ta taho ko ruwa bata ruk o ba ballantana azo kan maganar yi wa marar lafiya girki&
?an gidansu Manubiyan suma Siyama ce kawai Anty Umma ta turo, bayan ita babu wanda ya zo.

Abbakar, Ya Nafi u da Al ameen wanda yake zuwa a b oye ne kullum sai sun zo,
Matar Ya Nafi u itama zuwanta har hud u& ..


A nan kan k atuwar taburmar da suka shimfid e a tsakiyar d akin suma ?an dubiyar duk suka nemi waje suka zazzauna.

Cikin mutunta juna suka gaisa da Baba tare da tambayar sa  ya mai jiki ya amsa musu da   da sauk i  daga nan ya mik e ya fita ya bar musu d akin&
Haka shima Ya Musbah ya mik e ya fita bayan sun gama gaisawa da surukan nasa.
?akin ya rage saura Matan kawai da Innar sai Abbakar dan Muhsin ma Hannun Baba k arami ya kama suka fita tare da Ya Musbah.

Gaisawa suka sake yi daga nan suka shiga tambayar su ya mai jiki da yanayin jikin nata.

Baraka bata wani dad e a zaune ba ta mik e ta bi bayan Ya Musbah, bayan ta gama ?arewa Wakin kallo.
Tana fita Abbakar ya kalli Manubiya ya ce
  Jiya fa sir Najeeb ya yi test 

A firgice ta ce
  Wasa kake yi,Amma ko? 

Cikin dariya ya ce
  A a wallahi, da gaske nake,ya yi test jiya 

Kamar za ta fashe da kuka ta ce
  Haba Abbakar, shine kuma baka gaya mini ba, na zo tun a lokacin na yi 

Da sauri cikin katse ta ya ce
  in da ace kin je Win mai za ki iya rubutawa? Ai na san sai dai ki yi ta kukan da baya so, a ajin 


Still yanzun ma kamar mai shirin yin kuka ta ce
  Still dai, ai da ko attendance ne na yi.
Yanzu shikenan bani da test d in? 

Cikin son sake firgitata Abbakar ya ce
  Kuma ya ce shine na continuous assessment 


  Innalillahi wa inna ilaihirrajiun 
Manubiya ta ce duk ta rikice.

Ganin yadda duk ta gigice ne ya sanya ya yi dariya sannan ya ce
  Matsoraciya kawai, na yi miki tou

Da sauri tana mai sauk e ajiyar Zuciya ta ce
  Da gaske ?
Test din ? 

  Eh mana 
ya bata amsa yana murmushi.

A hankali ta ce
  Allah sarki, Abbakar
Na gode sosai 

A tare duk su ka yi dariya har Jiddah.

Mik ewa ya yi, ya ce
  bara in wuce kasuwa, Allah ya k ara sauk i.
Mu je in

10 / 51