Mannubiya Book Compelet By Humaira Bulama

Author :  Humaira Bulama Category :  Read Hausa Novels

Chapter   14 / 51

39K to 42K   out of 151.9K words

ganin fuskarta za a fahimci ta yi kuka.
Tana zama Daddy ya umarci
Yashjub da  ya bud e musu taron da addua
Ana shafawa ba tare da b ata lokaci ba
Ya gabatar musu da Hajiya Saddik a a matsayin Amaryarsa, kafin ya d aura da cewa
  Na san ta, wajen aikinmu Waya!
Shekaru sha biyar kenan muna tare da ita&
Mijinta ya rasu, shekaru ashirin da suka wuce. Tanada ?a?a Mata, guda biyu. 
Daga haka ya ce
 Ya na so tun daga kan Yahanasu har izuwa kan Yadira
kowa ya bata girma da respect,
har masu aiki yana so duk kalar respect d in da za su bashi to itama su bata, baya so ya ji wani case ko ya ga ana gwada mata rashin d a a , in kuwa hakan ta faru to zai sab awa ko ma waye .

Masu aiki, Yahanasu sai Yashjub ne kawai suka ce
  InshaaAllah Daddy  .
Daganan masu aikin suka yi introducing kansu sannan suka sake gaisheta.
Sab anin su Yasmeen waenda suka d auke Kai ba tare da sun ce mishi uffan ba.

Baya son creating scene shiyasa kawai ya rabu da su!
Da niyyar cin k aniyar su idan ya samu lokacin su.

Cikin kulawa ya juya ga Hajiya Saddiqa
Itama ya ce   ta d auki ?a?an nashi kamar nata,
In sha Allah ba zata samu matsala da su ba   .

A hankali ta na murmushi ta ce.   InshaaAllah  .

Sai a sannan Yasira ta daure, da mugun kyar ta ce
  Daddy tou me zamu dinga ce mata 

Cikin jin dadi da sauri ya ce
  Ummi.
?a?anta da Ummi suke kiranta 

Murmushi Yasmeen ta yi,
ta ce
  sannu da zuwa Ummi,
We are glad to have u (Mun ji daWin zuwanki cikinmu)  .

Cikin tsananin jin dad i Hajiya Saddik a ta ce
  Nagode y ar albarka  .
Saboda da farko gabanta har ya d an fara fad uwa, dan ta yi tunanin Yasira za ta amsheta fiye da yadda ta ga ta yi mata duba da yadda suka riga suka san juna tun a office, shiyasa ta yi mamakin yadda suka yi mata ita da y an uwanta!
Gasu duk mata.

Bayan an sallami masu aikin,
hira ce sosai ta biyo baya
tsakanin Yasira,Yasmeen da Ummi!
Mommy ma tana d an sako musu Baki sama-sama&
Kafin daga bisani Daddy ya ce  za su wuce.
Sun yi mamaki sosai da sukaji Daddy ya ce  ba a nan za ta zauna ba!
Already an kaita ma sabon gidanshi wanda ya ke a nndc quarters.
Tsit!! Haka parlourn yayi daga jin hakan, dan hatta Yashjub sai da ya ji ba dad i&
Har d aurin auren sai da ya je, jiya. Amman Daddy bai ce masa ba tare da su zata zauna ba!
Kuma shi ya ce masa kar ya gayawa kowa ya yi shiru amman gashi shi ya b oye masa abu, bayan haka sabon gidan ai Mommy ya kamata ya kai tun da shima mansion ne kamar girman nan
  Okay ba damuwa,zamu
zo inshaaAllah, 
Muryar Mommy ta dawo da gaba d ayan su daga duniyar tunanin da suka dulmiya.

Ba yadda Ummi bata yi da
Ya isha akan ta biyota su tafi tare ba
Saboda y arta Munira age mate d in Ya ishan ce kuma jibi zata baro gidan Yayarta ta komo wajenta da zama a chan nndc d in!
Amman Ya ishan tak i yarda&
Ta bata excuse Win  tanada shirye-shirye na masters d in da ta fara recently,
so tana buk atar time domin ta nutsu ita kad ai ta shirya abubuwa.

Ba dan Ummi ta so ba ta tafi bayan sun yi mata alk awarin za su je, inshaaAllah.

Har mota suka rakasu saida suka ga fitar su, tukunna suka koma ciki.

Yadira ce ta ce
  Yanzu dan Allah Daddy ya .. 
Da sauri Mommy ta kalle ta,
dan haka ta ja Bakinta ta yi tsit.
Har suka yi dinner aka tashi
babu wanda ya yi zancen
Ummi ko Daddy!
Yashjub ya yi musu sai da safe
ya wuce,
Kowa ta nufi side d inta.

Ba abunda ya fi yiwa Kausar dad i irin yadda ta ga babu Yassir babu dalilin sa.
Dan ita sam case d in sabuwar kishiyar Mommy bai wani d aga mata hankali ba!
saboda ta riga ta san k aramar alhaki ce& & .


Tunda Yashjub ya koma ?aki, sam sai ya kasa
tab uka komai!
zuwa wannan lokacin tabbas ya fahimci yana buk atar sanin more about Manubiya.
Ya riga ya tsaya akan cewa ba son ta yake yi ba saboda to tayaya ma za ayi ya so ta!? in fact idanuwanta kawai ya gani dan haka if there is anything ma (idan akwai ma abun) da yake drawing nasa towards her maybe it s the eyes, dan ya tabbatar bai tab a ganin kwatankwacin masu kyawun su ba, ko kuma maybe akwai wata k addarar da take jan sa zuwa gare ta wata?ila shi ya taimake ta a wani abun ko kuma ita ta taimaka masa& &

A mazaunin haka ya bar lamarin, daga nan ya d auki wayarsa ya kira Najeeb&
Ya san zai sha tsokana
amman gwara tsokanar Najeeb akan wannan rashin kwanciyar hankalin da yake fuskanta daga zuciyarsa dan in banda azalzalar sa ba abun da takeyi& .
  Kawai ina bu?atar sanin fiye da sunanta ne,
daganan na san shikenan!
Ba wani abun da zai sake biyo baya kuma 
Ya fad a hakan a fili cike da son gasgatawa kansa iyakar
abunda yake buk ata kenan.

Sai da Najeeb ya yi murmushi yana mamakin taurin kai irin na Yash,
dan ya san yau Win ma in ba da kyar ba akan Manubiya ne ya sake kiran sa& .
Sai da ya girgiza kai, ya ce   hmm 
tukunna ya d au wayar ya kara a kunnensa ya ce   Hello Yash,how far 

  Kar ka ce komai kuma kar ka tambaye ni meyasa, kawai Ina da buk atar sanin ?arin bayanai akan wannan Yarinyar 
Yashjub d in ya fad a yana mai runtse idanu, sannan ya yamutse fuskarsa kamar irin
 Meyasa ma na tambaye sa
d innan.

Tab???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?bas sai da Najeeb ya yi da gaske
tukunna ya samu ya danne dariyarsa sannan ya ce
  To a gaskiya Yash ni dai bana tara bayanai akan Walibaina..
Iyakar abunda na gaya maka jiya shi kad ai na sani a game da ita.
Amma y not (mai zai hana) in karb a maka numberta in yaso kaga sai ka binciketa ka ji komai da daga Bakinta?

Tun kafin ya rufe Bakinsa Yashjub ya ce
  Kana hauka ne?
Ka ga bafa
wani abun bane ba, i just saw her jiya jiya(jiya jiya na ganta) so kar ka yi mini tunanin wani shirme  .
Yana gama fad in haka
ya yi sauri ya kashe wayar, dan tabbas idan ya ci gaba da magana ba iyakar Najeeb ba shi kansa zai iya gano abun da yake ta k ok arin k aryatawa tun a jiya.

 Innalillahi wa innailaihirrajiun
Ya shiga maimaitawa a ransa
dan yana ajjiye wayar sai kuma ya fara jin haushin kansa na
Kashe wayar da ya yi ba tare da ya nacewa Najeeb d in
ya
nemo masa information (bayanai) game da iya ba.

BULAMA
'?
0903 441 3252

*MANNUBIYA*
*14*

" " " " " "
Lokacin tafiyar da Al ameen ya ce zai yi,ya cika!
Dan haka ya je ya samu Dr da nurses d in, duk wasu abun buk ata sai da ya biya kuma ya bada numbersa ta k asar da zai je ya ce a kira sa in wani abun ya taso.

Da kyar ya samu Jidda ta yarda ta k arba waya daga Hannunsa.

A ranar da zai tafi kuwa kamar kar su rabu, haka nan suka dunga yi wa juna rakiyar kura kafin ya samu ya rakata bakin k ofar d akin da Inna take jinyar ya bud e mata ya ce  ta shiga
tana shiga ya jaa ya rufe ya juya ya wuce da sauri yana murmushi& .

Sai da Innah ta k ara sati biyu a asibitin tukunna aka sallamo ta.
Ba laifi jikin nata da d an sauk i.
A cikin sati biyun nan
kuwa Manubiya bata je ba dan k iri-k iri Baba ya hana ta zuwa, dole haka nan ta hak ura ta ci gaba da karatunta dan exams za su fara yau saura kwana d aya.

Y an gidansu ma tun zuwan da Siyama ta yi har yau ba wanda ya koma sai Ya Yusuf da ya je sau uku.
Baraka itama bata sake komawa ba dan cewa ta yi
  Ba zata je inda za a dinga wulak antata ba, zata dinga yi wa Innar fatan samun sauk i
tana daga Gida.

Matar Nafi u kuwa kusan kullum sai ta je, dama ita tun fil azal basa shiri da Baraka!
Amma dukda haka da ta lura bata zuwa sai da ta je har gida ta bata shawara, ai kuwa basu k ark are k alau ba dan k arshe ma Baraka k ofar fita ta nuna mata ta ce
  Ta fice mata a gida 

Rufe-rufen files ne da wasu ?an gwaje-gwaje suka d an tsaida su Baba daga dawowa da wuri.

Tun safe da Jidda tacewa Manubiya an sallame su, Manubiyan ta gyara d akin tass ta share ta yi girki ta kunna turaren wuta ta wanke band aki!
Sai zumud i suke yi itada Muhsin dan shima ba kasafai aka cika zuwa da shi ba, basu samu sun k araso ba kuwa sai wajajen k arfe uku.

Suna zaune a d aki lokacin, kaar daga sama suka ji Baba yana gaisawa da Anty Umma.

Da zumud i suka mik e sukayi waje, anan tsakar gidan suka tadda rabin y an gidan kowa ya fito yana duba jikin Innar.
TaSe Baki Manubiya ta yi a ranta ta ce
  daga baya kenan 
daganan suka nufe su ita da Muhsin, a tare suka rungume Innar wadda take zaune akan wheelchair, Manubiya har da hawayenta kafin daga bisani
suka wuce ciki y an gidan suma kowa ya wuce Fanninsa.

Suna shiga Manubiya ta shiga gabatar musu da abinci.
ita da Jidda ne suka bawa Inna, ta ci kuwa ba laifi duk da rabi duk ya zube saboda har yanzu gefen Bakin nata ba aiki yake yi sosai ba.
Haka suka zauna suna y ar hira ana cin abinci gwanin ban sha awa ba wanda zai kalle su ya ce sunada wata matsalar, dan hankalin Baba a mugun tashe yake saboda bai san yadda zaiyi ya biya ?an basusssukan da ya ci waenda suka zama dole ba, sannan bai san yadda zai yi ya ci gaba da kula da iyalin nasa ba, amma sam bai bari sun gano halin da yake ciki ba haka nan ya biye su akayi ta raha.

To haka a b angaren Ya Musbah shima yayi k ok ari ya danne tashi matsalar aka ci gaba da hirar suna ta yak e daga shi har Baba.


Kiran sallar la asar ne ya tashi zaman nasu, Maza suka tafi masallaci Matan kuma suka yi a gida.
Sai a lokacin Jidda ta samu damar zama da Manubiya
dan Inna har ta samu bacci.
..
A hankali suna ida addu a
Jidda ta kamo Hannuta ta ce
  Adda Manu ina ta so mu yi magana amma ban samu right time ba sai yanzu  .

Da kulawa
Manubiya ta juyo tana kallonta
tare da bata dukkannin attention d in ta.

Tun daga ranar da ta hana Al ameen zuwa ta kuma hanata kula shi ita kuma ta cigaba
Ba abunda Jidda ta b oyewa Manubiya sannan ta mik e ta je jakarta ta kawo wayar da ya bata ta nuna mata.


Cikin son fahimtar da ita Manubiya ta ce
  Jidda ban hanaki kula Al ameen ba, saida na duba
na ga abun da hakan kan iya janyowa.
Jidda Mahaifiyarsa bata k aunarki& ki duba ki ga halin da muke ciki, kar ki je ki sake janyo mana wata matsalar.
Tunda ya ce miki Ammin nasa zata zo kin ji ko waya ne ta yi?? 

A hankali Jidda ta ce
  Ya ce min ta yi tafiya ne, Adda Manu ki fahimce ni dan Allah,
Ina son Ya Al ameen nima, kawai ki tayani da addu a dan shine farin cikina. banajin zan iya rabuwa da shi, a matsayin ki na y ar uwata ina tunanin ke zaki fara fahimtata..

Cikin katse ta Manubiya ta ce
  Jidda,ba wai inaso inyi going against farin cikinki na yanzu bane ba, Inaso ki samu dauwamammen farin ciki na har abada ne shiyasa kika ga Ina haka.
Idan ya ce Mahaifiyarsa ta yi tafiya ai ya kamata ace ko waya ne kun yi ke da ita considering (idan aka yi la akari da) abunda ya faru a baya, saboda a samu a tabbatar da yess tana son ki yanzun..

Sallamar Siyama ce ta katse su dan haka duk suka d ago a tare suna kallonta da murmushi.

Itama murmushin ta mayar musu
kafin ta ce
  Tare nake da bak uwa, ta shigo? 

Ba tare da sun san wacece ba
suka ce mata   eh. 
Tana shigowa gaban Manubiya ya yanke ya fad i amma sai ta dake tace mata   Ina wuni 
daganan ta mi?e ta je ta d auko darduma ta shimfid a mata.

Cikin sunkuyar da kai Jidda ma ta gaida Mahaifiyar Al ameen (Ammi).

Duk jimla Ammin ta yi musu ta amsa gaisuwar tasu, kafin ta juya ga Siyama ta ce   ta je ta kira mata Uncle, dan ta ga shigowar sa yanzun  .

Kana ganin yanayin fuskarta ka san ba dubiya ta zo yi ba.
Dan haka duk suka zauna shiruu kowa da abun da yake tunani.


A tare Uncle,Ya Musbah,Baba da Muhsin suka shigo d akin.
da sallama.

Tunda Baba ya ganta a gidan dama ya san ba lafiya ba!
amman sanin da ya yi ya riga ya raba y arsa da d anta hakan ya sanya ya d an ji sau?i&
Duk da ya san ba lalle Al ameen d in ya gaya mata ya basu kud i ba
amma dama a shirye yake
yana ta k ok arin neman bashi ya samu ya had a kan kud ad en da Al ameen d in ya basu ya biya saboda ya san fitinar Mahaifiyar tasa,
kuma a lokacin da Al ameen d in yace zai taimake su
Inda ya k i amincewa ya san Yaron ba zai ji dad i ba, bayaga haka ma basu da yadda za su yi a wannan lokacin.

Da Uncle suka fara gaisawa
sai Ya Musbah da Muhsin
kafin Baba Musa ya kalle ta ya ce
 Barka da yamma,Ammi.

  Barka dai,Musa 
Kawai Ammin ta ce ba tare da ta kalli inda yake ba.

Daganan kowa yayi shiru a d akin kafin
Uncle ya kalli Manubiya ya ce
  Manu ke da su Muhsin ku d an bamu guri ko? 

Da sauri Ammi ta ce
  A a,ai zuwan nasu ne,ma  .
Bata jira jin mai za a ce ba ta juya ta kalli Baba ta fara magana
  Kwanakin baya, mun samu matsala da ku akan wannan Yarinyar Maijidda da take mak alewa Yarona, ta shiga tsakanina da shi har sai da ta kai ta kawo ya dena yi mini biyayya.
To an samu an gyara matsalar kwanaki da kyar!! Yanzu kuma an koma ruwa&

Da sauri Uncle ya ce
  A a fa Misunderstanding (rashin fahimta) dai aka samu Ammi, dan rabon Jidda da Al ameen ai tun kwanaki da muka yi musu tsakani ko ba haka ba? Maijidda 
Yayi maganar yana mai kallon side d in da Jiddah take nan Kai a durk ushe.
Kafin ya juyo ya kalli Ammi ya ce
  Kuma ina Al ameen d in baya nan ma? jiya na ji Yaran nan Maza suna cewa ya tafi England ko 

  Eh ya tafi akwai course d in da zai yi a chan shiyasa ma na samu na zo nan Win, dan cewa ya yi muddin na yi wani yunk urin sake raba shi da Jidda to babu ni babu shi 
Cewar Ammi
Sannan ta d aura da cewa
  Already Al ameen yana da Matar da zai aura, an riga an gama magana. Shi kad ai Allah ya bamu
da ni da Mahaifinsa!!
Muna da burin mu ga ya samu rayuwa da Abokiyar rayuwa wadda ta dace da shi!!.

Ba zan b oye muku ba Jidda is the last person (ita ce Mace ta ?arshe)a duniyar nan da zan so Yarona ya aura!!
A kwanakin baya ban fuskanci Jidda da lamarin nan ba na fuskance ku  Mahaifanta saboda na ga kune magabatanta kuma a tunani na Ita Win Yarinya ce amma yanzu ta nuna mini cewa ta girma kuma ta fi k arfin ku dan haka
Ki saurara ki ji!! 
Ta yi maganar referring to Jidda wadda ta fara kuka k asa-k asa.

  Duk zuwan da yake yi da irin kud ad en da ya ke kashewa
na san komai
Dan haka & .. 
Da sauri Manubiya ta ce
 Ammi Mahaifiyarmu bata da lafiya, at least idan baki yi considering d in ta(la akari da ita) ba.. 

Cikin d aga murya Ammin ta ce
  Na tabbatar idan na bar Al ameen tare da Jidda to nima condition d ina sai ya dawo irin na Mahaifiyar taku saboda tsabar ba?in cikin da za ta dinga d ura mini. 

Ciki d acin Zuciya ta juya ta kalli Uncle ta ce
  tunda na haifi Al ameen
bai tab a yi mini musu ba
sai da ya had u

14 / 51