Mannubiya Book Compelet By Humaira Bulama

Author :  Humaira Bulama Category :  Read Hausa Novels

Chapter   35 / 51

102K to 105K   out of 151.9K words

ta k arasa kusa da shi a hankali ta ce   Baba 

Sai a sannan ya yi fir-gi-git ya mik e sai kuma ya fara kalle kalle da dube dube kamar yana neman wani abun&

Sai da ya tabbatar babu kowa tukunna yace
  Yauwa Jidda ki kira Manu,
zan fita yanzu idan kuka ga na kai awa uku ban dawo ba to ku d auki innarku ku je wani gidan ku b uya.

Idan na samu na dawo zan yi muku bayanin komai.

ku kira Musbahu ki ce masa shima su b uya shi da Baraka& .

 Ba ni da ishashshen lokaci, inshaaAllah idan na samu na dawo zan yi muku bayani, ba
wani abun cutarwa ko zalinci na aikata ba..kuskure ne na yi amma da yarda Allah komai zai gyaru.
Yana gama fad in
haka, ya juya ya nufi k ofa yana zuwa ya d aga labulen d akin ya fice, fitt!.

Da kyar Jiddah ta samu ta d an dawo dai-dai tukunna ta juya ta bi bayan Baba da sassarfa tana mai cewa  Baba,Baba,Babaa!  A mugun firgice, gaba d aya ilahirin jikinta yana karkarwa.

Tana bud e labulen su ka yi karo da Ya Yusuf,
Murmushi ya yi mata kafin ya ce
  Sai mun dawo 
daga haka ya juya ya bi bayan Baba wanda already ya riga ya yi gaba shi.

A gigice ta fito ta bi bayan su, kafin ta kai soron ta fara hangensu a ta chan waje su biyu akan mashin d in Ya Yusuf d in amman kafin ta kai ga fita tuni Ya Yusuf ya burga mashin d in nasa sun wuce.


Kasa tab uka komai ta yi tsabar rikici, kafin kawai ta fashe da kuka, ta durk ushe a wajen abun tausayi&
Ta dad e a haka tukunna da kyar ta samu ta tsayar da kukan nata, ta na shirin mik ewa Manubiya ta shigo&
A rikice ta k arasa inda take ta shiga tambayar ta  mai ya faru?
Da kyar Jidda ta iya yi wa Manubiya bayani, aikuwa a take ita ma ta gigice ta fita a hankalinta duk yadda ta so k in yin kuka kasawa ta yi dan haka ta bar hawayen suka shiga sintiri akan kyakkyawar fuskarta&

da kyar suka rarrashi junan bayan wasu lokuta tukunna suka share hawayen su, gudun ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????kar su shiga su je maybe ko Inna ta farka ta gane sun yi kuka.

suna shiga kuwa suka tarar da ita ta farka, dan haka suka danni kansu suka Bata abinci da maganinta da kyar, duk da sun lura da yadda take ta kallon su ma snar ta gane suna cikin matsala kuma tana buk atar k arin bayani amma cikinsu ba wadda ta ce mata komai, suka nuna kamar basu fahimci me take nufi ba& ..
haka nan ta hak ura ta kyale su.

Har sama da mintuna talatin, amman sun gagara tab uka komai, dan gaba d aya a gigice suke ga kuma k ok arin b oyewa Inna damuwar su da suke ta faman yi&

da kyar suka d an fara sauk k o da jakankunan, suna tunanin inda za su ganshi ko su san abunda ya faru, daganan sai a san abun yi.

Ganin bazama su iya had a kayan bane gashi sun ma kasa yin lissafi mai kyau tsabar rikicewa ya sanya kawai suka yi alwallah suka shiga jero nafilfili suna masu kaiwa ubangiji kukan su&
ahaka har aka shafe kusan awa biyu da rabi!
sai da suka ji sun d an dawo dai-dai tukunna k asa-k asa Manubiya ta ce mata  su had a kayayyakin nasu kamar yadda yace, in ya so sai su san inda za su kai inna daga nan su shiga neman Baba da neman mafita..

sai da suka gyarawa Inna kwanciya& ta hanyar juyar da ita ta yadda ba za ta ga mai su ke yi ba tukunna suka shiga had a kayan a hankali gudun kar ta fahimci mai suke yi..

tsaff!! suka had a komai, suka zauna suka yi jugum!
A haka har aka shafe wata awa biyun babu Baba babu labarin shi, sai a lokacin sukayi lissafin su nemi Ya Musbah dan tsabar yadda suka gigice sam ba su yi wannan tunanin da farko ba!

Manubiya ce ta ce bari ta je ta dubo shi dan wayarta ba kud i kuma ta ma kashe, Jiddah kuma ta zauna da inna wadda ta fara bacci yanzunnan& .


Ganin har kusan mintuna ashirin ba Manubiya ba alamarta ne ya sanya Jidda ta mik e ta nufi k ofa da niyyar zuwa kiran Manubiya.

Tana d aga labulen Wakin suka yi ido biyu da Ya Yusuf&

bayansa ta kalla sannan ta d an lek a wai ko za ta ga Baba amman sai ta ga wayam!!!
ba tare da ta sake kallon sa ba ta dake sannan ta danne tsoron sa, ta fito ta zo za ta wuceshi.

Hijab d inta ya janyo ya fisgo ta ya dawo da ita gabansa ya tsayar!

Da sauri Jiddah ta sunkuyar da kanta, dan tashi d aya hawaye suka shiga silalo mata& ..

hab arta ya kama ya d ago da fuskar tata da k arfi wanda hakan ya sanya ta yi saurin runtse idanuwanta hawayen suka shiga sintiri da sauri da sauri akan kyakkyawar fuskarta.

Ya jima yana kallonta tana kukan kafin ya ce
  Ok,sorry!(ok, yi ha?uri)
Ya fad i hakan yana cika hab ar tata kafin ya d aura da cewa   Gani na yi kina neman ki nunamin taurin kai, shiyasa ni kuma na dawo da ke seti..wannan kukan da kika yi ya nuna min ke d in ce dai Jiddahta  ,

sai da ya fesar da iska tukunna ya ce   za mu iya yin magana yanzu 
ba tare da ya jira jin mai zata ce ba ya fara da cewa
  Baba bai dawo ba har yanzu,
na ji d azu yace ku gudu ko??
So a gani na a yanzu gaskiya gudawar itace kad ai zaSinku, amman kuma tsaf za ki iya gyara komai dan komai a hannunki yake.

Ga Baba mallan chan a d akinshi, Babana shima yana nan,
Ki zo mu je kawai a d aura mana aure, daganan ni kuma na yi alk awarin zan saki Baba. 

A rikice ta d ago ta ce   Ya Yusuf kai ne ka kama sa? mai ka
yi wa Babana?
ta ya akayi ya yarda ya bika?  .
Ta k arashe tambayar tata
cikin tsananin rud ani da tashin hankali.

Murmushi ya yi kafin ya ce
  Ba ni na kama sa ba, amma ni na yi silar da aka kama sa& ..

Jidda abun takaicin shine
akan naira miliyan d aya tak za a kulle Babanki kina ji kina gani!!saboda tsabar taurin kanki, haka nan zai yi ta shan wahala, bayan kina da ikon da za ku taimake sa&

bari in faiyyace miki abunda ya faru& .
Ranar chan a masallaci na gan sa yana kuka, sai na nuna masa na ji tausayin sa ne, na ce masa  ana bada loan a bankin da nake aiki, idan yana so zai iya k arba ya yi business da shi, bayan shekara uku ya biya
na yi masa alk awarin a k asan suna na ma zan saka shi!
ta yadda ko da ace ta kwab e ya kasa biya ba za a kama sa ba tunda sunana ne a wajen,
kuma ma inshaaAllah kafin nan za mu biya kud in& 

A take ya ce min  akwai business d in dama da yake da shi a rai, ya ke son yi!
InshaaAllah a cikin shekara biyu ma zai had a kan kud in ya cire ribar sa.

A lokacin alhaji Baba har rungume ni ya yi,
Allah sarki na ji tausayin shi kuwa na so in janye k udirina da na k ulla akansa amma kuma da na tuno da kalar cin fuskar da kukayi min
Sannan na riga na fahimci indai ba ta haka na biyo ba to
ba zan tab a samun ki ba&
Sai na kauda tausayin shi a raina, na d auke shi muka je ya cike form kala-kala ba tare da ya san mai yake cikewa ba& ..wanda a ranar tabbas rashin zuwa makarantar Baba ya taimaka min ya kuma yi min amfani matuk a!!
saboda dama Inata adduar Allah ya sa kar ya fahimci wani abun amman sai naga ashe&  
sai da ya d an guntse dariyarsa yayi k asa da murya sosai tukunna ya ce   ashe Baba ko cikakken sunansa ma bai iya rubutawa ba 
Ya fad i hakan yana mai kwashewa da dariya&
Sannan ya ci gaba da cewa
 Ni na dinga yi masa spelling,
na nuna masa inda zai yi tumbprint, shi kuma ya yi ya mik a.

Bawan Allah har muka dawo gida yana ta yi mini godiya,
Ina ga
Ya san in ya gaya muku za ku tuhume shi shiyasa ya yi shiru dan har d azu ma sai da na tambaye shi, shi kuma ya ce min ba ku sani ba, ni kuma na ce to zan zo in yi muku bayani ta yadda za ki fahimceni dalla-dalla, dan har ga Allah dama na ji dad in shirun da yayi saboda dama banaso kowa ya sani sai a yau d in.

Na san za ki ce min mai naci ko kuma mara zuciya Jidda amma inaso ki san cewa duk abunda na yi na yi sa ne saboda farin cikinki!
sai kin aure ni tukunna za ki fahimci gatan da nake ta k ok arin ganin na tsunduma ki a ciki.

Ki taimake mu ki yi abunda nake so, daganan sai mu je mu ceto Baba, dan muddin suka riga suka tafi da shi to ko an biya kud in tabbas fito dashi ma aiki ne!!!
inada dubu d ari tara zan bada cash na san ba za a rasa cikon da zai had a kan kud in ba har intrest d in ma.
Iyakar abunda za ki yi hargitsin nan ya mutu shine  kawai ki aminta da ni!

Daga nan komai zai tafi cikin tsari.

Ya yarda da ni sosai, yanzu haka yana chan yana jirana in je in fitar da shi, dan ce masa na yi zan zo in yi muku bayani in kwantar maku da hankali daganan in tafi neman kud in da za a harhad a a fito da shi.

To ni kuma kinga sai kin yi min abunda nakeso tukunna zan fitar da shi
Dan haka kinga ?ancin Babanku a hannun ku ya ke.


Sannan bayan an tafi da shi,
za a zo a kama ku dukkanku har sai kun fito da kud in nan!!
daga nan kuma a fara kiciniyar fito dashi.. 


Wani irin kuka Jidda take yi abun tausayi, da kyar ta samu ta d ago kenan za ta yi magana idanuwanta suka sauka akan Manubiya wadda ta gama yawon neman Ya Musbah a wajen wankin su da Gidansa amman bata same shi ba.

Da gudu Jidda ta tafi ta fad a jikinta ta sake fashewa da wani Irin kuka& .

Tsabar tsananin mamakin Ya Yusuf da takaicin sa da kuma tsananin tashin hankali sam Manubiya ta ma kasa kuka ta kasa magana&
haka kawai ta kafe Ya Yusuf da idanu kafin ta samu ta janye Jidda daga jikinta a hankali idanunta har zuwa wannan lokacin suna akan Yusuf d in tukunna ta nufesa&

yadda Yusuf ya ga ta nufosa sai da ta yi masa kwarjini, aikuwa tana k arasawa inda ya ke bata yi wata wata ba ta d aga Hannu ta zabga masa wani irin gigiceccen marin da ita kanta bata san tana da k arfin yin irinshi ba& ..

A rikice Ya Musbah wanda suka dinga tafka sab ani da shi da Manubiya ya iso hanyar d akin nasu..tun d azu Baba ya bada numbersa aka kira sa har ma sun yi magana da Baban.

Bai ga marin da Manubiya ta yi wa Ya Yusuf d in ba sakamokon k ofar d akin nasu da take a ta d an lungu amman fa yana karya kwana ya hango Ya Yusuf ya shak e Manubiya da dukkanin k arfin da Allah ya yi masa, ga Jidda a gefe tanata k ok arin kwatar Manubiya amma ta kasa.

Dama Ya Musbah neman Ya Yusuf d in yake yi, dan a iya bayanin da Baba ya yi masa d azun ya fahimci Baban bai lura tarko ne Yusuf ya d ana masa ba, amman shi yana fara yi masa bayani ya fahimci hakan& a ganin Ya Musbah duk hauka da iskancin Ya Yusuf bai kamata ya sako Baba a cikin rashin mutuncinsa ba.

Da gudu ya nufesu ya je ya fara k ok arin kwatar Manubiya daga Hannun Ya Yusuf, ganin ya ?i cikata ne yasanya Ya Musbah ya fara kai masa duka, kamar jira Jidda take yi haka itama ta saka dukkannin k arfinta ta dinga zuba masa duka a baya&

Cikin ?an?anin lokaci abun sai ya yiwa Ya Yusuf yawa, shiyasa bai san lokacin da ya cika wuyan Manubiya ba, yana cikata kuwa itama ta sa hannu suka had u har ita suka rufe Ya Yusuf da duka&
duka bana wasa ba dan dukkan su su ukun a zuciye suke da shi, sai da suka kaisa har k asa&


Duk da haushin sa da Ya Musbah yake ji, sai kuma ya ga rashin dacewar hakan, ga kuma halin y an gidan dama! kar Babansa ko wani nashi ya gansu ya ce sun yi masa taron dangi, haka nan su je su b ullo da wani sabon hargitsin na daban kuma& ..

Dan haka ya tsayar da dukan da ya ke yi masa sannan ya fara k ok arin janye su Manubiya.
Amman sai akayi rashin sa a Baba Habu ya k araso wajen sakamokon hayaniyar su da ta fara fita harabar gidan kuma ya ji kamar muryar Yusuf d in.

Da kyar Ya Musbah da Baba Habu suka samu suka janye su Manubiya dan rufarwa Ya Yusuf sukayi, suka yi masa
dukan mata ta koina kamar sun kama b arawo.

Haushi da takaici ne suka sanya Baba Habu yarfawa Ya Yusuf mari bayan ya d ago sa,
A cewarsa ta ya zai tsaya su Manubiya su dake sa.

Da kyar! dan ya jigata ko gani bayayi sosai saboda Ya Musbah ya fasa masa gefen ido..ya samu ya iya cewa Baban nasa  ai har da Musbahu..
shine ma ya fara kai masa dukan da ya kai sa k asa.

Cikin fushi Baba Habu ya juya ya kalli Ya Musbah, kamar zai ce wani abun sai kuma kawai ya ja hannun Ya Yusuf suka wuce wanda gaba d aya jikinsa! baki! hanci da gefen ido suke fitar da jini, gashi ya kasa mik ewa ya tsaya sosai yanata faman rik e ciki alamun sun dake sa a wajen& .

*MANNUBIYA*
*35*

*BARKAN MU DA BABBAR SALLAH,UBANGIJI ALLAH YA KARB I IBDUNMU YA MAIMAITA MANA.*

Suna wucewa Ya Musbah ya dafe kansa..
ya fi second ashirin a haka tukunna ya d ago ya ce
  bari in kai Inna gidana, sai in zo mu tafi wajen Baba.
Muhsin dama tun d azu na mik a sa gidan Nafi u. 

Da sauri Jidda ta ce   Ya Musbah kar ka je su ganka kai ma namiji su kamaka.
A ganina gara ka bari mu Mata mu je& dan kai ba lallai su d aga maka k afa ba, inaga shiyasa Baba bai nemi ka je d in ba ya ce  mu gudu !.
Ka bari za mu je na san idan suka ganmu Mata za su tausaya mana su d aga mishi k afa. 

Ajiyar zuciya Ya Musbah ya sauk e yana mai kallon ta ya ce
  D azu Baban ne suka sanya ya kira ni da kanshi.
Na ji tsoro tare da firgici mai tsananin a cikinnmuryarsa.
Shin wanne irin d a zan kasance idan na gudu na barshi a wannan halin saboda ni in ceci kaina?

Jidda babu inda d aya a cikinmu zai gudu ya je, ko da kuwa za su d auke ni a matsayin fansar kud in da Baba ya ci ne.

Inna ma zan kaita gidana ne saboda kar a barta ita kad ai anan,
Dan gaba d aya mu ukun nake so mu tafi tare.


Cikin katseshi Manubiya ta ce
  Ya Musbah ka san dai Baraka ba za ta kula da ita ba ko  .

A hankali ya ce   Manu na sani.
Yanzu haka Muhsin yana wajen Matar Nafi u, so idan na kai Inna zan tura mata shi kuma zan ce masa in Inna tana buk atar wani abun da ya san ba zai iya ba ya je ya kira matar Nafi u.
Ina so mu tafi mu dukan mu mu uku saboda Baba yana buk atar mu dukkan mu, sannan kinga ni ban iya karatu ba dan haka ba zai yiu in je ni kad ai ba&
Jidda ba zai yiu mu je da ita
kad ai ba, kema kuma ba zai yiu in je dake ke kad ai mu bar Jidda anan ba hankalinta ba zai kwanta ba,
Ni kuma ba zan barka ku tafi iya ku biyu ba.

Ba za mu bar Inna anan ba,
kar mu tafi Yusuf ya shiga ya yi mata wani abun dan izuwa
yanzu na gama tabbatarwa Yusuf babu abunda ba zai iya aikatawa ba& .na Kira Nafi u ya ce yana hanya, ku zo mu je mu had a k arfi da k arfe mu hud un tunda ba mu da wanda zai tsaya mana, na san Allah zai taimakemu, shi zai tsaya mana
InshaaAllah&

In ma sunk i yarda su hak ura ni zan bada kaina a matsayin fansar kud in ba komai, a samu Baba ya dawo gida .


Shiruu duk sukayi kafin
Manubiya ta yi sauri ta wuce
tana share hawayenta tana mai cewa  zan jira ku a titi  .


Ya Nafi u

35 / 51