Mannubiya Book Compelet By Humaira Bulama

Author :  Humaira Bulama Category :  Read Hausa Novels

Chapter   26 / 51

75K to 78K   out of 151.9K words

tallar y ar tata take yi. 
Kausar ta k arashe maganar cikin tsananin takaici tana addu ar Allah yasa ba a yi
rashin sa a Yashjub d inta ya shigo by mistake ya ga Munirat a haka ba.

Murmushi Ya isha ta yi cikin kamo hannun Kausar d in tace 
Kausar ki dena cewa ke cousin d inmu ce saboda you are more than a sister ma to all of us, muna son ki muna k aunar ki fiye da zaton ki, 
cikin sake ruk o hannunta ta ce   bara in baki misali, 
sannan ta d aura da cewa  in da ace wata ce ta yi breaking heart d in Yassir a tunanin ki ya za mu yi mata?
k iri-k iri kika ce bakya son Yassir on top of that kika ce Yashjub kike so amma mu ka goya miki baya Wari bisa Wari ba tare da mun ji haushin ki ko mun tuhume ki ba dan haka dan Allah ki daina cewa ke cousin d in mu ce,
ki yarda ki saka a ranki
You are part of this family and we love you,always &forever(kema ?a ce kamar mu a cikin wannan Ahali n kuma har abada muna sonki).

ita kuma wachchar ki bar ni da ita, zan san maganin ta soon, in dai ina numfashi sai ta bar gidan nan da k afarta walllahi..d azu ai Yasira ta turo message a group akan labarin da uwar tata ta bayar, kin gani? 

Tab e Baki kausar ta yi sannan ta ce   eh!na gani,amman hakan ba zai chanja komai ba, dole sai ta bar gidan nan tunda babu gadon ubanta a ciki. 

  Ita da uwarta 
Ya isha ta k arashe mata maganar tata tana dariya.
Dariya duk suka yi kafin su ci gaba da cin abincinsu suna yi suna tattaunawa.


Duk yadda Munirat ta so ta hana kanta kuka sam sai ta kasa, tana fita hawaye suka fara tsiyaya daga idanuwanta.
Abun yayi mata ciwo sosai&
gashi Ummi tace kar ta sake mayar musu da magana, maimakon rikice tana so a ko da yaushe ta nemi zaman lafiya da su..tana tafe tana hawaye a haka har ta k arasa d akin Ummi&
bata tarar da ita a d akin ba dama abunda take so kenan
dan haka ta zaro akwati ta je d akinta na b angaren su ta jido kayanta ta had a komai tana gama had awa ta kira sister d inta ta ce mata  za ta zo ta yi mata kwana biyu& 
yayar tata tanata murna a haka suka yi sallama ta zauna zaman jiran Ummi ta samu ta yi mata sallama daga nan ta kama gaban ta..sai dai kuma Ummin tana zuwa tace bata san zance ba!!!

Ba yadda Munirat bata yi da ita ba amma Ummin ta hana ta tafiya, k arshema sai ta rufe ta da fad a, tana ji tana gani haka ta hak ura ba dan ranta ya so ba&
& .
Kamar kullum bayan sallar isha, sai da Ummi ta yi da gaske tukunna Munirat ta yarda ta bita suka sauk a domin yin dinner.

Dama sun san yau su Daddy suna da meeting, dan haka shi da Yassira da Yashjub basu zauna dinner ba.
A dining d in suka tarar da kowa har Yahanasu&

a kusa da Mommy Ummi ta ja kujera ta zauna da murmushi a fuskarta tace   Barka da dare Mommy 
ba yabo ba fallasa da d an murmushi a kan fuskar Mommyn ta ce  Lafiya Ummi ya gida ? 

  Alhamdulillah  ta bata amsa daga nan Munirat ma ta gaida Mommy da Baaba Larai da Yahanasu kafin ta ja kujera ta zauna&
sai da ta zauna tukunna ta lura ashe opposite d in Yassir ta zauna,
ta so ta tashi amma kuma in ta tashi duk inda za ta koma to dole sai dai ta shiga tsakiyar su Kausar ne dan a rarrabe suka zazzauna, dan haka kawai sai ta hak ura ta zauna.
Cikin girmamawa Yahanasu ta gaida Ummi ita kuma ta amsa mata da kulawa.

Tana shirin zuba abinci suka had a ido da Yassir, a hankali ya d an motsa bakinsa alamun  Hi
D auke kanta kawai ta yi ta ci gaba da zuba musu abinci itada Ummi.
Murmushi yayi kafin ya juya ya kalli Ummi ya ce  Ummi ina wuni 

Da sauri Ya isha da Baaba Larai suka kalle sa, sai kuma suka d auke Kai suna mamaki.

Cikin jin dad i da murmushi
Ummin ta ce
  Lafiya Alhamdulillah,Yassir.

Wata kalar dariya Yasmeen ta yi ciki-ciki kamar irin Mutum yana k ok arin gimtse dariyarsa d innan amma kuma ta yadda ta tabbatar da Ummin za ta ji.

Ta kuwa ji!
amma sai bata kulata ba, daga haka kowa ya shiga cin abincinsa.

Yassir ne ya fara mik ewa yayi musu sai da safe yana ta satar kallon Munirat,
ita bata ma lura da shi ba amma Ya isha da Yadira sun lura.

Yadira tana shirin mik ewa
Ummi ta ce   Yadira d an zauna ina son magana da ku  .
Kamar ba za ta zauna ba, sai kuma ta koma ta zauna ba tare da ta kalle ta ba, ta wani had e rai ta d auke Kai.

Kausar ko rabin abincinta bata ci ba bata da niyyar tashi da farko amma tana jin Ummi ta ce  tana son magana da su
Kawai sai ta mik e ta wuce sama.

Shiruu Ummin ta yi, kamar ta ce kowa ya tafi kawai sai kuma ta fesar da numfashi kafin ta ce
  Ya isha in kun hau sama sai ku gayawa Kausar da Yassira abunda na ce&  
Daga nan tiryan-tiryan
haka nan Ummi ta zaiyyano musu labarin senator da Munirat kamar yadda ta gayawa su Daddy kafin ta d aura da cewa   Munirat ba za ta tab a auren shi ba, dan in da ace zan bari ta aure shi to da tun lokacin da ya dawo an d aura musu aure, ballantana kuma yanzu da yake a matsayin saurayin Yahanasu. 
cikin lallami Ummi ta ce
 Dan Allah komai ya wuce, let bygones be bygones(a bar baya ya zamto baya).

  Ummi komai ya riga ya wuce,
what more do you need from us(me kuma ki
Ke sake bu?ata daga garemu?)  .
Yusra ta yi mata tambayar cikin tsare ta da Idanuwa.

Cikin rashin jin dad i Ummi ta ce   Yusra zumunci da zaman lafiya nake so a tsakanina da ku, sannan a lokacin da Daddyn ku ya aure ni ya yi alk awarin zai rik e Munirat kamar y ar cikinsa, ya ce za ta ji dad i a tsakanin ku&
zaman gidan nan ba zai tab a yi mata dad i ba indai kuna yi mata irin haka&
?azu fa tarar da ita na yi ta had a kayanta zata bar gidan nan, kinga ai hakan bai yi dai-dai ba, pls ku zauna lafiya, dukkanmu a k ark ashin mutum d aya muke&
duniyar ma duka duka nawa take?d an zama ne fa na k an?anin lokaci bayaga haka ma na tabbata nan da five years ba lalle a tarar da hatta Yadira a cikin gidan nan ba..

Ya isha ki gayawa Kausar in kin hau sama ki yi mata bayanin da na yi muku ita da Yasira tunda su ne ba& . 

Da k arfi Ya isha ta dire kofin juice d in da ke Hannunta wanda hakan ya katsewa Ummi maganarta!
Allah ya so cup d in unbreakable ne da tuni ya fashe saboda yadda ta wani buga shi.
Cikin tsananin b acin rai ta mik e ta kalli Munirat wadda ta d ago itama tana kallon ta, zuciya a wuya ta ce
  Dan girman Allah yadda kika had a kayanki kar ki kwance ki kwashe su ki yi gaba yau! kar in sake ganin k afarki anan. 
Sannan ta juya ta kalli Ummi
tace  Ummi do you know wat your problem is?
(Ummi kin san menene matsalarki?)
bata tsaya jin mai Ummin zata ce mata ba ta ce  Son kai!.
son kai shine matsalar ki&
kalli yadda kika tisa mu a gaba kina mana maganar dole sai mun so y arki!! dole sai mun yi zaman lafiya da ita, shin wai ana dolene!??.
kuma na ga ita ta janyo komai tun asalin farko tunda tun da ta zo gidan nan babu wanda ya Kyamaceta
Despite the fact that
She s not even our class but (dukda kuwa cewar ita Win ba ajinmu bace ba amma) a hakan muka ja ta a jiki duk dan a zauna lafiya amma duk bataga wannan ba haka nan ta zo ta tafkawa Mutane shirme&

Kasancewar wani wai saurayintane tun farko ko ma mijinta ne tun farko hakan ba zai goge laifinta ba tunda ai dai yanzu Yahanasu ya zo zai aura
amma bataga wannan ba tsabar cin fuska haka ta biye masa..
Although (dukda)Yahanasun ta ce babu ruwanmu da case d inta amma yadda ki ke supporting y arki kike k ok arin goge laifinta k arfi da yaji ni shine matsalata da ke!!!!!

sannan bari ki ji in gaya miki ni kam har abada i ll never be friends with her (babu zaman lafiya tsakanina da ita) tunda na lura ba ki san mutunci,kawaici da arzik i ba ke kawai naki kika sani, you are morethan selfish (kin fi son kai son kai) dan haka babu zaman lafiya a tsakani na da ke da y arki har abada wallahi&
ba da irinku ake zaman lafiya ba dan naga idan aka baku fuska next time sai kun yi abunda ya fi wannan,
dan haka dole mu taka miki burki mu nuna miki matsayinki a cikin gidan nan tun yanzu,
ke ba kowa bace ba, you are just holding a place here(cike waje kawai kike yi a cikin gidan n& ..) 

Cikin tsawa Ummi ta mik e tsaye ta ce
  Ya isha!! 

Itama Ya ishan cikin tsawar da ta fi ta Ummi ta ce
  Kar ki sake d aga mini murya!!!
gaskiya ce dole in fad eta.

kuma naga da farko ba ku san mu ba muma bamu san ku ba amman ai mun rayu kuma kun rayu, to a kan wanne dalili ne za ki tilastamana yanzu akan dole sai mun kula y arki?.

Sannan last warning gareki  kar ki sake cewa za ki tara mu da ni da siters Wina ki yi mana fad a ko kuma ki bamu wani useless labarinki wanda mun riga mun san shi dan an fad a mana tun d azu da safe&

and one more thing(sannan abu Waya da nake so in sake jaddada miki)& .
Idan kina son magana da Yasira ko Kausar to kin san hanyar inda d akunan su yake, kar ki sake cewa za ki aikeni tunda ni ba y ar aiken ki bace ba& 
Tana gama fad in haka ta wuce ta bar wajen fuuu kamar za ta tashi sama& .

Tana wucewa Yusra itama ta mik e ta bi bayanta haka ma Yadira.

A hankali Yasmeen ta mik e
ta ce   Mommy good night, muna da wani surgery d in gobe da sassafe&

Baabaa Larai a yi min faten doya irin na jiya pls 
Ta fad a hakan tana langab ar da Kai.

Murmushi Baaba Larai ta yi, daga nan ta ce   inshaaAllah y ar albarka, Allah ya taimaka.
sai da safe. 

  Na gode Baaba Larai d inmu 
Yasmeen ta fad i hakan da murmushi akan fuskarta kafin itama ta wuce abunta ba tare da ta kalli inda Ummi take nan a daskare ba.

A hankali Yahanasu ta lumshe idanuwanta a ranta ta ce  inama Bashir bai shigo cikin rayuwarta ba,
Tunda gashi dai yanzu ba auren ta zai yi ba amman kuma ya zamto silar da zai tarwatsa auren Daddy da Ummi wanda take addu ar a samu ya d auree har abada.

Da gudu Munirat ta mik e ta bar wajen ta na hawaye& .
wannan shine duka biyu!!! ga cin mutunci gashi kuma Ummi ta hanata yin magana.

A hankali Mommy tace   Sai da safen ku 
Daga nan ta mik e ta bar wajen.

Ummi za ta bar wajen kenan
Yahanasu ta mik e ta matso ta kamo Hannunta tace  Ummi dan Allah ki yi hak uri, ko da ace kowa bai fahimce ki ba to ni na fahimce ki, tun a jiya Yash yayi min bayanin komai ta waya, nima kuma a jiyan duk na yi wa Yasira bayani kuma na ji suna maganar Yassira ta tura a group d in su dan haka kinga sun san labarin kenan kawai dai gaskiyar ce ba sa so kuma suke k ok arin dannewa tunda dama abunda ya farun ba shine asalin dalilin su na kyarar ku ba.
kawai ki yi hak uri Ummi, ki daina k ok arin had a kansu da Munirat dan ba zai tab a had uwa ba&
ki zuba musu ido kawai.
ki kwantar da hankalinki Munirat is not alone (ba za ta ji kaWaici) a cikin gidan nan ba, tunda ina nan, ba za ta yi zaman kad aici ba, inshaaAllah&  

Cikin takaici Ummi ta ce
  Na gode Yahanasu, amma ko ba komai ya zama dole in ji takaicin yadda Mommy ta ke yin burus akan lamarin nan&
ki duba ki ga yadda nake bata girmanta amma ita in Yaran nan za su wanka min mari ba za ta tab a hanawa ba. 
Cikin katseta Baaba Larai ta ce
  Ummi, sai dai fa ki yi hak uri, duk cikin Yaran nan ki gaya min waye kika ga yana jin maganar Mommy a cikin su? Tun daga kan Yassira har izuwa kan Yadira
Yahanasu kada i ke yi mata biyayya amman ragowar duk binsu kawai take yi.

Dalilin da kika ga yasanya bata saka muku Baki
Shine
Bata so ta shiga fad an kuma su disgata a gaban ki, dan itama ba jin maganarta akeyi a cikin gidan nan ba!!
hatta shi kanshi Daddy d in ba bi ta kanta yake yi ba kuma na san kin san me ke faruwa a tsakaninsu shi da ita tunda ta ce min rannan a gabanki ya koreta& & .
Ba wai Ina gaya miki hakan dan ki raina ta ba, A a ina gaya miki ne dan ki daina jin haushin ta, ki yi mata uzuri ki barta da abunda ya ke damunta& .
Dan haka idan zan baki shawara ki d auka to ki daina k ok arin tilastawa Yaran nan akan dole sai sun bi ki dan hakan da kike yi kamar kina sake rura wutar rikici a tsakaninki da su ne.
Sannan wani abunda na lura kamar baki sani ba
shine
ko dambatuwa kuka yi da ke da Yaran nan to fa idan ubansu ya zo bayansu zai bi, dan babu abunda ya tsana a duniyar nan kamar ka tab a masa ?a?a&
Dan haka tunda har kika ga uwarsu ma ba ta tilasta musu to kema ki koma gefe ki zubawa kowa ido. 
Tana gama fad ar haka ta
wuce, ta nufi sama wajen Mommy..
..
A d akinta ta sameta tanata faman safa da marwa&
tana ganin shigowarta ta yi maza ta k arasa wajen ta, a d an rikice ta ce  yauwa Larai, ke nake ta jira, ya ake ciki?

Ajiyar zuciya Baaba Larai ta sauk e kafin ta ce
  Na barta a k asa, ita da Yahanasu 

Cikin katseta Mommy ta ce   Ba maganarta nake yi miki ba, maganar Yashjub nake yi..na gaya miki tun jiya ai..maganar ki gaskiya ce, da Bakinsa ya tabbatar min amman har yanzu ban ji kin ce komai ba. 
Murmushi Baaba Larai ta yi kafin ta nemi waje ta zauna sannan ta ce   Tunda kika ji na yid shiru akwai dalili& .
yanzu
Yahanasu ce naga Bakinta ya fara bud uwa, kina ganin ba matsala kuwa?.
Na lura da ita, bata shakkar kowa kwana biyun nan, yanzu haka a gabana ta gama aibanta su Kausar sannan k iri-k iri Ina kallon idanunta tana kallon nawa amma ta bi bayan Ummi ta bata gaskiya&
shiyasa na ke ganin gara a yi wani abun tun kafin ta je ta b allo ruwa.

Ajiyar zuciya Mommy ta sauk e kafin ta ce
  Larai bar batun Yahanasu tukunna, Ina tunanin shurun nata da rashin fitar da take yi ne ya shafe ta har a ta b angaren aure fa, ko ke ba ki yi wannan lissafin ba?
Ba ki fahimci komai ba?.
Saboda har ga Allah na fara jin tsoron zalintar Yahanasu da nake yi dayawa har haka saboda nawa gain d in(ribar) 

Shiruu Baaba Larai ta yi kafin ta ce   gaskiya ni kam ba zan bi ta taki ba Khadija, saboda idan Bakin Yahanasu ya bud u ba ke kadaice a wahala ba, bari ki ji in gaya miki yau tun safe da ta bar gidan nan bata dawo ba sai magrib. 

Cikin rashin jinn dad i Mommy ta nemi guri ta zauna itama a kusa da ita kafin a hankali ta ce   shikenan Larai, ki yi abunda kike ganin ya dace. 

Murmushi Baaba Larai ta yi
kafin ta gyara zama ta ce
  Ita kuma Ummi& & & .. 

BULAMA
'?
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
*27*

Sai da Ummi ta yi da gaske tukunna Munirat ta fasa zuwa gidan yayarta& da fad a da rarrashi duk ta haWa tukunna ta samu ta d an kwantar mata da hankali, dukda kuwa ita ma hankalin nata ba a kwance ya ke ba&
abun tausayi haka itama Munirat d in ta shiga kwantarwa da mahaifiyar tata hankali.

sun jima suna magana kafin Ummi ta mik e ta nufi wajen Daddy jiki ba kwari.

A

26 / 51