Mannubiya Book Compelet By Humaira Bulama

Author :  Humaira Bulama Category :  Read Hausa Novels

Chapter   32 / 51

93K to 96K   out of 151.9K words

ci gaba da tsayawa kai da fata a kan abunda ta yi wa kanta al?awari dan ta ga alamar ya dage sai ya ga bayan d an guntun kwarin guiwar tata, bai san a ta ya take iya yin aikin nan da shi ba! bai san me take ji ba! bai san yadda take kokawa da zuciyarta bane ba& ..

Tana buk atar aikin nan
saboda ta samu ta kula da ahalinta amma muddin zai dinga torturing d inta(wahalar da ita) irin haka gaskiya ba zata iya jura ba gara ta nemi wani hanyar taimakawa ahalin nata, dan ba za ta yadda ya juyar mata da tunani ba.

Tana sane da shi akan kiran da ya yi mata jiya akan maganar certificate& .bayan tuni a zuwanta na farko ya riga ya ce mata ta taho da certificate d in nata
photocopy, amma shine ya kama ya wani kira ta jiya cikin dare.

Ba ta san takun da yake haWawa akanta ba amma tabbas ba za ta ba shi k ofa ba, tunda ta san ba auren ta zai yi ba dan wannan ba sa an auren ta bane ba, dan ko da ace ya yi niyya ma ta san yana zuwa idan ya ga yanayin gidan su zai fasa, bayaga haka ma ta ma san yana da matar shi tuni dan wannan a shekarunsa ga kud i ga kyau ya ci a ce yana da mata da Yaro ko Yara& .


Sosai Yashjub ya yi mamakin yadda Manubiya ta had e rai ta tamke fuskarta tamau!!!
Ta k i cewa komai.
Yadda ta chuno d an mitsitsin bakinta ne ya bashi dariya kuma ya burge sa.
A hankali ya d an yi murmushi mai sauti wanda har sai da ta ji sa, ba tare da shakku ba ya sake cewa
You look cute today!
breathtaking,to be precise
( kin yi kyau yau, a ta?aice irin mai tafiya da numfashin nan)

Saboda yana so ya tabbatar da  shin maganar tasa ce ta Sata mata rai har haka
kuma yana so ta sake cuno bakin dan ba kad an ba kara mata kyau yake yi sannan har ga Allah daga cikin zuciyarsa direct maganar take fitowa.

Shiyasa tashi d aya Manubiya ta rikice dan har cikin gangar jiki da tsoka maganganunsa suke shigar ta..jin tana shirin bada Kai ne ya sanya ta ta mike tsaye da sauri&
ba ta yarda ta kalle sa ba kawai ta fara magana
 Sir! with all due respect, our relationship is strictly professional
(Sir! Cikin girmamawa, dangantakarmu ni da kai ta aiki ce kawai!)
ka ba ni aiki saboda Sir Najeeb yana jin tausayi na amma hakan ba wai yana nufin zan barka ka ci min fuska ta ko wacce siga ba!
Yes,
I know I m poor (eh, na san ba ni da shi) amma hakan ba shi zai sanya in barku ku ci zarafin talaucina ba,
dan haka ko ma wanne irin tunani ne a ranka game da ni ka daina,
Banaso!..

Sau biyu kawai ka ganni ta ya har ka samu ?arfin halin iya gaya mini kalar kyawun da na yi?.

Mu ba komai ba ne face ba?i ga juna. A gaskiya, kirana da ka ke yi cikin dare da kuma yadda kake mu amala da ni suna sa ni jin rashin kwanciyar hankali.

Aiki ne kawai ya had a ni da kai, babu wata ala?a ta ?ashin Kai da ke a tsakaninmu&

Ka je gida ga Matarka! Na tabbatar tana chan ta yi maka kwalliya..ita ya kamata ka cewa she looks cute (ta yi kyau) ba wai ni ba. 
Tana gama fad in haka ta juya da sauri ta nufi k ofa, ji take yi kamar ta kurma ihu a ranta ta ce   ku yi hak uri Inna, na san na yi muku bak in cikin albashi na duk wata amman ba zan yarda yayi wasa da tunani ba  & .

Dama tun farko yanayin yadda aka bata aikin ya Wan so ya d aure mata kai amma kamar yadda Abbakar ya ce
 tausayin ta Sir Najeeb ya ke ji ne ya sanya kawai ta kawar da duk wani tunani na rashin kyakkyawan fata,
In ba haka ba a ganin ta tsaf secretary d insa za ta iya dan aikin sam ita ba ta ga wani dalilin hiring d in ta (Waukarta) da aka yi ba.


Tun lokacin da ta mik e ta fara zazzaga masa bala i ya kasa cewa komai, kuma ya kasa d auke idanunsa a kanta..dama tun ranar farko da ya fara ganinta a office d in Najeeb! Yadda ta ?i yin magana da kuma yadda ta saka kuka ya sanya ya fahimci tana da temper but she s also very weak (tana da zafin rai amma kuma tanada raunin Zuciya)
tunda ga shi yanzu ma sam ta gagara jure tasirin da kallon sa gareta da maganarsa ta yau suka yi mata!!!

Sai da ya fesar da numfashi tukunna ya aiyyana a ransa
 Kawai ni fatana, Allah ya sa ta Wan ji wani abun da ya shafi so da ?auna a kaina, ko da Wan kaWan ne!
Ba wai iya Sacin rai maganganu da kallona suka janyo mata ba & & ..

Ba abunda ya fi ba sa mamaki
irin yadda sam ko sau d aya bai ji zafin maganganunta ba!
In banda burge sa ma shi kam ba abunda ta yi kuma ta sake samun mazauni ta zauna daram a cikin zuciyarsa, tabbas Manubiya ta san darajar kanta.

Babu kuma abunda ya fi bashi dariya irin yadda ta balbale shi da masifa kamar ta samu d an cikinta amman kuma sam ta gagara kallon idanunsa ko da sau d aya ne.

Tana kama hanyar k ofar, Yashjub ya danna wani abu a kan tebur d in nashi, ya koma ya jingina da jikin kujerar yana kallon yadda take tafe tana sassarfa kamar wadda aka ce mata zai biyo ta ya kama ta ne.


Tana zuwa jikin k ofar ta fara k ok arin jan glass d in amman sai ta rasa ta ya ma za ta ja!
Saboda Wazu k ofar a d an bud e take kad an amma yanzu kuma kamar an yi sealing (haWe) glass d in an manne su duka a waje d aya dan sam babu alamar ta inda zaka ce zaka zuge ko kuma ka tura ka bud e&
 innalillahi wa inna ilaihirrajiun Manubiya ta furta hakan a fili sai kuma wani irin tsoro ya lullub e ta!
Tabbas Yashjub ne ya rufe k ofar nan, ko shakka babu.
A yadda ta zuba masa rashin kunya sannan ta wuce za ta barshi a nan wurin.. to fa in dai babu mummunar nufi a cikin zuciyarsa game da ita kai tsaye yana zuwa ta san zai koreta ne bayan ya dake ta ko kuma shima ya rama bak aken maganganun da ta zuzzuba masa!!
Waenda ita kanta sai yanzun ne take tariyo wasu maganganun da ta faffad a masa masu zafi waenda bai kamata ace ta gayawa Babban Mutum kamar shi ba, a ranta ta ce   shikenan yanzu na tonawa kaina da kaina asiri, dan shi dai ba cewa yayi yana sona ba amman na bi na tak arkare ina ta faman cewa  dangantakarmu ta aiki ce kawai .


In dai kuma mummunan nufi ne a zuciyarsa game da ita to kuwa yadda ya rufe k ofar nan
Yana zuwa raping d inta zai yi shikenan tata ta k are yau.
Ta aiyyana hakan a ranta Jikinta yana soma karkarwa.

Juyawa ta yi da niyyar ganin me ya ke yi..
ta ganshi zaune ya hard e hannuwansa biyu a k asan k irjinsa ya jingina da jikin kujera ya zuba mata ido sai kuma ta ga ya taso ya nufo inda take&
Ai kuwa da sauri sannan a rikice ta juya ta fara kiciniya tana shashshafa k ofar tana addu ar Allah ya sauk o da mu ujizar da idanuwanta za su nuna mata wata tsaga ko alama a jikin glass d in domin ta samu ta bud e ta fice.
..
A rikice take dudduba glass d in tana yi tana waigen sa a gigice.
ganin dai da gaske itan ya nufo ya sanya ta fara dukan glass d in tana kwala k arar
  Help 

Murmushi kawai Yashjub yayi,
dai-dai nan ya k arasa inda take.

Tsoro da rikici ne suka sanya Manubiya ta juyo ta runtse idanunta ta d aga hannuwanta sama kamar irin mutun yayi laifi ?an sanda sun zo za su kama sa d in nan, kafin a rikice ta ce  Dan Allah ka yi hak uri  ...
*MANNUBIYA*
*32*

Murmushi kawai Yashjub yayi,
dai-dai nan ya k arasa inda take.

Tsoro da rikici ne suka sanya Manubiya ta juyo ta runtse idanunta ta d aga hannuwanta sama kamar irin mutun yayi laifi ?an sanda sun zo za su kama sa d in nan, kafin a rikice ta ce  Dan Allah ka yi hak uri 

Yashjub bai san lokacin da dariya ta kufce masa ba, aikuwa ya shiga yi kalar wadda ya dad e bai yi ba.

Ba k aramin k ulewa Manubiya ta yi ba kuwa, sannan ga tsoron da ya bi ya dabaibaye ta dan haka ta yi k asa da kanta a take hawaye suka shiga wanke mata fuska.

A rikice ya ce
  Ooo O!sorry,i m so sorry 
dan tashi d aya sai hawayen nata suka d aga masa hankali.

Bata kalle sa ba kuma bata daina kukan ba sai ma yawa da yaga hawayen nata sun k ara, sannan ya lura da yadda hatta jikinta ya ke karkarwa& &

A hankali ta d aga hannunta, ta juya ta shiga k ok arin bud e k ofar a karo na biyu, wanda hakan ya ke nuni da
alamar so
take kawai ya bud e mata ta samu ta fice.


Ba zai tab a iya jurar ganin ta a hakan ba, dan yadda hawayen nata yake zuba akan kumatunta haka yake ji kamar ruwan zafi ne ake kora masa a cikin k irjinsa..

So yake ya bud e mata k ofar, amma kuma ya san muddin ya bud e ficewa za ta yi , ba tare da sun fahimci juna ba.

Jin kukan nata ya fara fita da sauti had i da jan hanci ne ya sanya kawai ya d aga hannunsa, a nan jikin glass d in ya danna abunda ya bawa k ofar damar bud uwa wanda ba kowa ne ma zai fahimci za a iya bud e k ofar da shi ba.

Tana ganin glass d in ya Wan motsa ta saka hannu ta jaa ta bud e ta yi waje da wani irin sauri&


Zai zama wani iri idan ya bita, kuma ya san ba za ma ta so hakan ba dan haka kawai sai ya juya a hankali ya koma ya zauna akan kujerarsa!
ya dafe kansa wanda har ya fara sara masa.
Sai yanzun ya fara jin haushin kansa da ya kasa fahimtar ya kamu da kaunarta ne tun a ranar farko..tun asalin farko soyayyarta ta yi wa zuciyarsa sahihin kamu, amma ya gagara fahimta bayan ga gaskiya nan k iri-k iri amma bai iya ya fahimta ba ya dinga wahalar da kansa da kuma ita kanta Manubiyan har da su bata aiki gashi ynzu ta tashi ta dank ara masa matsayin boss d inta a kwakwalwa da tunaninta& baya jin za ta yarda da shi cikin sauk i..a yadda yaga ta
rikice ta kid ima sannan ranta ya b aci daga ya ce mata ta yi kyau Winnan, ya san idan ba yayi da gaske ba to ba k aramar wahala zai sha ba kuma sai ta d auki lokacin da baya so a Wauka a lamarin nasu kafin ma ya samu matsayinsa na  sir ya goge a idanunta na  masoyi ya shiga.


A hankali ya sake fesar da iska, kafin tashi d aya ya yanke shawarar zuwa gidansu!&
Ba zai sake d aukar lokaci ko jira ba tunda ga abunda kwana kwana da jiran ya haifar.

Sai da ya jera mata misscalls sama da biyar amma bata d auki ko d aya ba.

A take gaba d aya hankalinsa ya sake tashi ya yi dan haka ya ga gara ya kira Najeeb..
ko gaisawar kirki bai bari sun yi da Najeeb d in ba ya ce   ya nema masa adress d in Manubiya yanzu, gashin nan zuwa wajen sa, idan ya zo zai ji komai  .
Yana gama fad in haka ya katse kiran ya bar Najeeb kare da waya a kunne..
Wanda ya shiga lissafin
& ya kamata ace a dai-dai wannan lokacin ya fara yi wa Yash dariyar mugunta, duba da yadda a baya yake zaginsu idan yaga suna abu a kan soyayya dan gashi alhakin su ya kama shi, tunda gashi yana nema ya susuce tun kafin a je ko ina ma& ..da kuma alhakin y an matan da suka sha yin kuka a gaban sa saboda matsananciyar bu?atar samun kulawar Yash Win, amman kuma gaba d aya tausayin Abokin nasa sai ya hana shi, sakamokon rikici, fargaba hatta da tsoron da ya jiyo k arara a cikin muryar Yashjub d in yanzunnan&
A hankali ya fesar da iska kafin ya furta kalmar   so gamon jini  a fili. daga haka ya datse ya kira class rep ya ce  ya tura mass number Abbakar yanzunnan
A ransa yana mai cewa  k iri k iri dai Yash sai ya janyo min raini a wajen Yaran nan, dan yanzu kam babu batun kwana kwana saboda ana ji na tambayi kwatancen gida za a fahimci inda muka dosa& 



Gaba d aya hankalin Abbakar tashi ya yi, tunda Sir Najeeb ya kira sa ya tambayesa kwatancen
gidan su Manu.
ji yake inama bai yi wa sir Najeeb Win kwatancen ba& tsabar halinda yake a ciki tashi d aya idanuwansa suka ka da su ka yi jajawur.

Ya tsani abunda zuciyarshi ta gama aiyyana masa akan ya yi,
amman kuma bashi da yadda zai yi..
ya san abunda yake shirin aikatawa bai kamata ba amman fa zuwa yanzu ya fahimci hukuncin da ya yanke kwanakin baya ba shi ne mafita ba!
don tun kafin a je koina ya fahimci idan bai d au mataki ba tou tabbas hakan na iya zamtowa ajalin sa.

Ba ya so! sam baya k aunar abunda zuciyarsa take gaya masa take saka tunzura sa akan ya aikata dan ya san hakan bai dace ba amma kuma babu yadda ya iya, dan haka ya d ago wayar tasa ya bi number sir Najeeb wadda ya kira sa da ita yanzun ya danna call& .


Najeeb yana zaune a office d inshi yana duba wasu takardu Yashjub ya shigo tare da sallamar sa&

Murmushi kawai Najeeb Win ya yi ya mik e yana kallon sa kafin ya ce   na Manubiya bada kanka a sare  .

Kallon sa kawai Yashjub ya tsaya yana yi, dukda ya ji dad in furucin nasa amman kuma yadda ya gansa ba a shirye chap ba ne ya b ata masa rai!
Dan haka cikin rashin jin dad i ya ce   Najeeb, ni da nake tunanin zan same ka a parking lot amma shine kalla ko socks babu a k afarka ballantana takalmi sannan duba suits d inka a gefe!
Ina wayarka? Itama na san sai ka nem???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?o ta ko??  .

Dariya Najeeb ya yi, sannan ya yi sauri ya saka socks d in ya d auka suit d in da takalminsa ya rik e a Hannu tukunna ya d au wayarsa da makullin office d in ya na me kashe computer ya ce   muje Oga 
ya fad i hakan yana dariya.

Suna fita a office d in ya samu ya saka takalminsa sannan ya rufe office d in ya bi bayan Yashjub wanda ya riga ya yi gaba da d an sauri, yana tafe yana saka suit d in tasa.


Suna shiga motar, Yashjub yana shirin yi wa motar key kira ya shigo wayar Najeeb& .
bai d auka ba dan baya buk atar takura a yanzu saboda yana so Yashjub ya bashi labarin mai ya faru tsakanin sa shi da Manubiya da ya rikice ya gigice har yake buk atar zuwa gidansu da gaggawa haka!&

Ganin an kira har sau biyu bai d auka ba sannan ga na uku ya shigo ya sanya ya zaro wayar yana mamakin waye ne haka..
ya d an yi mamakin ganin sunan Abbakar da yayi saving d azun, dan haka ya d auka ya kara a kunnensa ba tare da ya ce komai ba.

Daga d ayan b angaren Abbakar ya ce  Assalam alaikom, Sir!
?azu na ji ka tambayeni gidan su Manu, shine ban sani ba ko zuwa za ka yi? 

Sai da Najeeb ya Wan juya ya kalli Yashjub wanda ya cilla kan motar ga titi tukunna ya d an jinjina kai kafin ya ce   Eh,muna hanya ma 

Dum!! Haka k irjin Abbakar ya buga, ya ma kasa magana, ya kasa cewa komai..kafin da kyar ya samu ya ce   yanzunnan su ka tafi k auye, gaba d aya y an gidansu, sai jibi
Za su dawo  .

Shiruu Sir Najeeb ya yi, yana d an nazari kafin ya ce   okay shikenan, ma zo jibin idan sun dawo 
Daga haka ya kashe kiran ya juya ga Yashjub wanda yake tambayar sa  kai da waye ne? .

Shiruu Najeeb ya Wan yi, yana so ya fahimci wani abun game da Abbakar& kafin kawai ya kalli Yashjub sosai, sannan ya ce  ba fa sa nan, yanzunnan suka tafi k auye 

K iiiiii!!!! haka Yashjub ya ja burki, tukunna ya juyo a d an fusace ya cewa Najeeb d in   kuma shine ban ji ka tambayi wanne k auye ne ba?ko ka san k auyen? 

?an ?uraa masa idanu Najeeb ya yi yana kallon shi kafin chan ya ce
  idan na tambaya zuwa za mu yi? 

  Ba tare da b ata lokaci ba

32 / 51