Mannubiya Book Compelet By Humaira Bulama

Author :  Humaira Bulama Category :  Read Hausa Novels

Chapter   19 / 51

54K to 57K   out of 151.9K words

ya ce zai had asa da wadda za ta yi  .
Ya fad i hakan yana mik awa Abbakar katin.

A hankali kamar marar lakka a jiki Abbakar ya mik e ya k arasa ya je ya amsa, sannan ya ce
  Mun gode kwarai Sir,Allah ya k ara d aukaka da arzik i, Allah ya ji k an magabata  .

A hankali Najeeb yayi murmushi ya ce
  Ameen Abbakar, ta kira soon 

  In sha Allah 
Abbakar d in ya ce da???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? murmushi kwance akan fuskarsa.

Daga nan Sir Najeeb ya sallame sa suka yi sallama ya tafi&

Tashi Waya!! Najeeb ya gama fahimtar komai game da Abbakar amma ko hauka ya ke yi ko da wasa bai isa ya gayawa Yash ba! dan ya san zai kunno fad an da ba lalle ya iya kawo k arshen sa ba ne, saboda a yadda ya ga kishi k arara a Idanun Yashjub Wazu ya san tabbas in ya bari ya ji wannan batu to fa sai ya raba su ko da bala i ne. Shiyasa ya bari akan ba zai fad a mishi ba, shi ya san
ta yadda zai bi ya taya Abokin nasa akan Abbakar da komai ma
In sha Allah komai zai tafi normal..

Abbakar kuwa abubuwa biyu ne suka had e masa na farko damuwar sa wadda yake ta k ok arin b intikewa wadda ya ji mamakin yadda ta ke shirin cin galaba akansa na biyu kuma farin cikin ta ya Manubiya murnar samun riba biyu da ta yi na aiki da masoyi in sha Allah.
A hankali yayi murmushin da ya fi kuka ciwo a chan k asan zuciyarsa yana adduar  Allah yasa yadda ya tsara yake kuma tunani ya tafi yadda ya ke zato, Allah yasa yadda yake tunanin zuciyarsa zata huta zata samu nutsuwa idan Mannubiya ta yi auren ta, hakan ya kasance. sannan Allah kar yasa yayi da na sanin wannan ?udirin nasa da ya yanke . .

Hakanan ya na tafe yana tunani ya nufi gate dan ya san dama ta riga ta tafi gida tun Wazu, ya san zai ga farin ciki a kan fuskarta in ta ji labarin aikin dan haka yake ta sauri domin ya je ya sanar mata saboda ba kad an ba yake kwad ayin ganin wannan farin cikin nata.
Duk da yadda yake fargaba amma hakan bai sanya ya ji zai fasa ba dan ya fi bid ar ganin farin cikin ta da walwalar ta sama da komai& ..

Adaidaita ya samu ta kai shi har k ofar gidan su Manu
amma sai Jidda ta ce masa
  Da ta dawo jakarta kawai ta ajjiye ta yi alwallah ta nufi gidan Ammi. 

A k ofar makeken gate d in ya tsaya
ya d an buga kad an..
Dakyar, bayan mai gadin ya ji buk atar shi ya yadda zai je ya kira masa ita dan a cewar sa k a ida ne sai an fad a a day before (ana i gobe) tukunna visitors suke zuwarma masu aikin gidan.

Ba a yi 5minutes ba
Manubiya ta d an lek o da fuskarta ta k aramar k ofar gate d in, suna had a ido ta sauk e ajiyar zuciya kafin ta ce
  Ashe da gaske kai d in ne  .
Ta fad i hakan tana mai fitowa daga gidan gaba d aya..
& ..
Ahankali cikin tsananin sanyin jiki ta fito ta tsaya tukunna tace  Na yi mantuwa ne? ko handout aka bada? 

Sai da Abbakar ya fesar da iska tukunna ya ce  yau dai na tabbatar da duk abun da yake sanya ki tunani kike ta faman b oyemin for the past few weeks (kwanakin da su ka shuWe) a gidan Ammi ya ke, meye ne Manu?
Akwai abun da take yi miki na cutarwa ne? 

Murmushin yak e Manubiya ta yi kafin ta ce
  Kawai na gaji ne, shiyasa ka ga haka.
meyafaru ance kana nema na wai ka ce it s important,ko? 
Ta yi mishi tambayar cike da son kaucewa tambayar ta shi dan bata san amsar da zata bashi ba.

  Manu yau fa ba zaki kaucemin ba wallahi sai kin fad amin damuwar ki.
Ya fad i hakan yana mai zama akan tebur d in dake anan ta gefen gate d in Kad an
Kafin ya sake cewa
  Sam ba haka mood d in ki (yanayinki) yake ba lokacin da muka rabu da ke d azu-Wazun nan a school,so definitely (dole) anan gidan ne kike da damuwa.
Talk
Ki gaya min mu nemo mafita kafin ya zamana lokaci ya ?ure.
Kinga ba inda ma fa zan je har sai kin fad a min, kin dai sanni da naci ko? 

A hankali Manubiya ta lumshe idanuwanta ta bud e, ta san halin Abbakar da shegen naci, a yadda ya kafe d innan in bata gaya masa ba to ko ruwa ba zai barta ta sha ba, bayaga haka ma in ba shi ko Jiddah ba
bata san wa zata gayawa ta samu sauk i ba, dukda bama ta san inda damuwar tata ta dosa ba bata san ta yaya za ta fassara ko ta fasalta damuwar tata ba saboda ba lalle ta yi making sense to anyone ba(bada ma ana a kwakwalwar kowa ba) dan ita kad ai ta fahimci sannan ta san me take ji take kuma fuskanta dan haka ba lalle a fahimce ta ba..

  Manu ke nake saurare 
Abbakar ya fad a yana sake gyara zaman shi.
Cikin tsare gida Manubiya ta ce
  Ok.
zan fad a maka amma sai ka yi min alk awarin ba za ka yi min mummunar fahimta ba  .
Murmushi ya yi kafin ya ce   inshaaAllah,ina jinki  .

Sai da ta had iye wani abu da kyar wanda ya tokare mak oshinta tukunna ta ce
  Wannan Mutumin na office d in Sir Najeeb na ranar nan, to shine nake ganin wata Mata mai kama da shi anan gidan kuma in dai na ganta to sai in yi ta tunanin sa har mafarki fa&
Ni kuma bana so ina yawan tunanin sa, bana buk atar abun da zai had ani da shi sam, shi yasa nake tunanin barin aikin nan.. 
Ta k arashe maganar cikin tsananin sanyin murya da rashin jin dad i.

Shiruu Abbakar ya yi yana tunani, har sai da ta sake cewa
  Ka fahimce ni? 

Tukunnan ya d an yi firgigit
Ya ce
  Yeah, yeah na fahimceki  .
Daganan ya yi shiruuu ya sake dulmiyawa duniyar tunani.

  Shikenan tou tunda ba ka ma da abun da zaka ce, yanzu gaya min abun da yake tafe da kai 
Ta fad i hakan cikin d an had e gira alamun ta ji haushin kanta na fad a masa ta kuma ji haushin shirun da ya yi dan in ba dakyar ba to tasan tunanin abun da bata so Win shi kwakwalwarsa ta bashi yake yi.
BULAMA
'?
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
*20*

Murmushi Abbakar ya yi kafin ya ce
  Yi hak uri, ban san me zan ce ba ne shiyasa kika ga na yi shiru& .

abun ne ni kaina ya sakani a tunani da damuwa ballantana kuma ke, shawara d aya
itace
 kawai kiyi ta addu a..Allah ya sa mu dace. .

A hankali ta ce   Ameen 

Sai da Abbakar ya d an sake yin nazari tukunna ya ce
  Am..kiran da Sir Najeeb ya yi mini Wazu akan ki ne fa. 

Da sauri ta zaro idanu waje, sai kuma ta ce
  A kan me wai??? 
Ta yi masa tambayar a d an tsorace.

Murmushi ya yi tukunna ya ce   kwantar da hankalinki, abun alkhairi ne.
Aiki kika samu, a wata a yadda ya ce min 30k, kuma sau d aya kawai za ki dinga zuwa a sati
ragowar kwanakin duk ta waya za ki dinga bada rahoto. 

Da sauri ta ce
  Da gaske? Tayaya? a ina kuma? 
Ta yi masa tambayar cikin zumud i da d aurewar Kai.

Yana murmushi ya ce
  Kina cewa sir Najeeb bashi da kirki ko?
To ba haka abun yake ba, sannan kuma wata?ila ina tunanin yana da wani rauni a duk lamarin da ya shafi mahaifiya&
Dan Ce mini ya yi yana yawan ganin ki a damuwa
 dayake kin san ranar ai kin ce
masa Inna bata da lafiya to inaga yana tunanin ko akwai wani problem d in da ba za ki iya fad awa kowa ba,
shiyasa ya ga ya dace ya taimaka miki ke kuma ki taimaki Inna . 
Abbakar ya zaiyyane mata hakan cikin son rufe duk wata k ofar da zata sa ta fahimci wani abun.

A hankali ta ce
  Allah sarki Sir Najeeb,
Allah ya saka masa da gidan Aljannah.
Amma aikin nasa ne? I mean (ina nufin) a Ina ne?company ne?  .

  Eh to nima ban sani ba gaskiya amma inaga kamar na Uncle d insa ne or something like that(ko kuma wani makamancin hakan), ga dai katin wanda aka ce ki kira nan, shi zai yi miki bayanin komai  .
Abbakar d in ya bata amsa, yana mai mik o mata card d in Yashjub wanda Najeeb ya ba sa.

A hankali ta sa Hannu ta karb i katin tana mai jin yanayinta yana chanjawa, haka kurum& .

Cikin nutsuwa take kallon had ad d en business card d in mai d auke da sunan  Yashjub Imam Kura .
Shiruu ta yi tana sake kallon sunan tana sake maimaitawa&
kamar wadda ta tuna wani abun kuma sai ta d ago da sauri ta kalli Abbakar sannan ta ce
  Abbakar ko dai wannan Mutumin ne wanda muka had u da shi a office d in Sir Najeeb Win wanda na gama maka maganar shi yanzu? 

Cikin katseta ya ce
  A a ba shi bane ba, in da ace shine da zai gaya mini&
wannan d in Sir Najeeb ce min ya yi kamar Uncle d insa ne fa, Kinga wanchan kuma ai bashi da shekarun da za a ce masa Uncle ko? .
sannan duba katin da kyau wannan fa landlord ne
Estates gareshi har a su Abuja da nan garin, yaushe aka haifi wanchan Mutumin wanda bana jin ya kai 30yrs da har zai gina estates haka??  .

  Eh kam. 
Manubiya ta ce. Tana mai k ok arin son yarda da maganar Abbakar d in, daga nan ta saka a ranta
maybe kawai ta ji fad uwar gaban da ta saba ji in ta yi tunanin shi ko ta had u da Mama
By mistake ne,
Amman wannan ba wanchan Mutumin bane ba.

A hankali ta ci gaba da karanta sunan tana sake maimaitawa
dan ya yi mata dad i sosai
A fili ta ce
  Yashjub 
A hankali,sai kuma ta d an yi murmushi.
Ba tare da ta kalli Abbakar ba
Still idanunta na akan katin
ta ce
  Nagode kwarai Abbakar,
Allah ya sa mu dace  .
Sai kuma ta d ago kyawawan idanuwanta tana kallon sa tukunna ta ce
  Amman ka san sai na yi shawara da su Ya Musbah da Baba, mu yi adduar Allah ya sa su yarda dan ka san halin su ba sa so su ga ni ko Jidda wani a cikin mu yana contributing (kawo gudummawa) wajen ciyar da gidan.
Ya Musbah ya dage yana k ok arin d aurawa kan sa abun da ba zai iya ba, wuni yake yi yana guga da wanki A shagon Mati kullum in ka gan shi a gajiye ya ke abun tausayi. 
Ta k arashe maganar tata idanuwanta suna ciccikowa da kwallah.

Murmushi Abbakar ya yi kafin ya ce
  Ai har aiki yake yi a wajen masu ginin chan na bayan layi
ya tura suminti ya tura bulo duk dai wani aikin k arfi yi yake,
ni fa yana burgeni Manu, Namiji da neman na kanshi aka san shi. 

Cikin karyewar zuciya ta ce
  eh, hakane Abbakar,
amma shi abun nasa ya yi yawa kuma kar aje ayi biyu babu, ka duba fa ka gani saboda d aurawa kai aikin wahala Baba ya rasa k afarsa guda d ayar kuma ta ji rauni,
Inna ma saboda yawan tunani kalli halin da take ciki!
Kar mu je shima Ya Musbah
abu ya yi mishi yawa shima Win aje ya samu wata matsalar, in hakan ta faru( Allah ya rufa asiri )
da ni da Jiddan da basa so mu wahala mu zamu zama a wahale ai ga Muhsin shima.
A rayuwa in dai ana so a ga abu ya yi perfect (dai-dai) to fa sai an had a Hannu da Hannu k arfi da ?arfe tukunna. 
Ta k arashe maganar tata wasu siraran hawaye suna zubo mata, da sauri ta yi ?asa da kanta.

A hankali Abbakar ya sauk e ajiyar Zuciya kafin ya ce
  Manubiya k addara kowa da irin tasa, ki daina kuka dan Allah, ki yi addu a, ki kwantar da hankalinki.
wata rana sai labari. 

A hankali kanta a ?asa har yanzun ta ce
  Astaghfirullah! amman Abbakar k addara ta mai zafi c&  
Cikin katse ta ya ce   shiii  Sai kuma ya sauk e wata nannuyar ajiyar zuciya kafin ya ce   Taki kawai kika sani. 
Kamar zai ce wani abun sai kuma ya mik e ya ce
  Bara in wuce,duk yadda kukayi kya gaya min gobe  .

A hankali ta ce
  To  .
Daganan suka yi sallama ta sake masa godiya sannan ta koma gidan Ammi shi kuma ya wuce yana tunanin Allah yasa Manubiya kar ta ji haushin sa sosai idan ta fahimci ya san Yashjub za ta yi wa aiki amma ya b oye mata..dama bai yi niyyar gaya mata ba, ya fi so ta je ta fara aikin tukunna ta fahimci Yashjub d in ne, ya san kafin nan ba lalle ta iya bari ba.
To kuma yanzu a yadda ya ji tana ik irarin zata bar gidan Ammi saboda mai kama dashi ya san babu dalilin da zai sanya ta aminta da aikin in ta san shi d in ne&
wannan dalilin ya sanya shi ninke ta ta bai-bai..


Sai dare tukunna ta samu gayawa family d inta har Inna, duk da sun san ba iya magana zata yi ba amma za ta ji su kuma ance in ta amince ta lumshe idanuwanta za su fahimta.

Kamar yadda suka yi zato tashi d aya Baba da Ya Musbah suka ce  A a , shi Ya Musbah ma cewa yayi   mutumin d an kidnapping ne ko kuma dai yanada wani mummunan nufi akanta, dan in ba hakan ba tayaya za a yi Mutumin da kullum shine yake bata tsoro a cikin Malamanta ace tashi d aya ya bata aiki kuma aikin ma ba zuwa zata dinga yi kullum ba iyaka sau d aya a sati kawai, sannan a wata ya d auki dubu talatin zuwait!! Ya bata.
cike da bin bayan ya Musbah Baba yace   Tabbas maganar ka ha??un Musbahu, ke Manubiya ina so ki.. 
Cikin katse su su ka ji Jiddah ta ce
  Inna ta amince  .
Da mamaki duk suka maida duban su gare ta, ai kuwa ta sake lumshe idanuwanta kamar yadda ta yi da farko.

Cikin rashin jin dadi Ya Musbah ya ce
  Inna,Manu Mace ce, nauyin
family d in nan akaina ya ke
Pls karki&  

Ahankali ya ji Baba ya dafa kafad arsa,Kafin da sanyin murya ya ji ya ce
 Shikenan 
Sai kuma ya juya ya kalli Manubiya ya ce
  Ki kira Mutumin.
Duk Ranar da ya baki ya ce ki je sai ku tafi tare
Ke da Musbahu  .
Yana gama fad in haka ya mik e ya fice daga d akin.

Ko bayan fitar Baba sai da Ya
Musbah ya kuma yi wa Inna bud ad d an bayani akan illolin da shi yake hangowa game da aikin Manu da kuma yadda ya kamata ace shi ne ya ke d awainiya da family d in ba wai ita Mace ba.

Amman yana gamawa da ya sake ce mata
  Kin yarda Manubiya ta je ta yi aikin da aka nemeta ta yi? 

Sai ya ga ta lumshe masa idanuwanta ta bud e.

Cikin rashin jin dad i ya kalli Manu, shima ya ce
  Ki kira sa, duk yadda kukayi kya gaya min gobe, sai da safen ku. 
Ya fad i haka yana mai mik ewa ya fita.

Haka kurum kuma itama Manu d in sai ta ji duk bata son kira, sai da Jidda da Muhsin waenda suke ta murna da zumud i suka tisa ta a gaba tukunna ta fita ta je ta aro wayar Siyama ta dawo d akin.
&
Gani suka yi kawai Manubiyan tana ta kallon wayar da katin tana juyawa dan haka Jidda ta sa Hannu ta karb i wayar da katin ta kwafe nambobin farko a cikin jerin nambobin waya guda ukun da ta gani ata chan k asan katin,ta dannna call ta saka a speaker..
Yadda wayar take ringing tana d uu-d uu haka zuciyar Manubiya take bugawa kamar zata faso k irjinta ta fito.

Jin har ta tsinke ba a d aga ba
ya sanya ta sauk e wani bahagon numfashi, dan haka kurum ta ji tana fargabar jin muryar wanda zai amsa kiran.
A hankali ta lumshe kyawawan idanuwanta tana mayar da numfashi a hankal a hankali&
Tana shirin bud e idanunta ta yi magana ta ji Jidda ta sake danna kiran a karo na biyu

19 / 51