Mannubiya Book Compelet By Humaira Bulama

Author :  Humaira Bulama Category :  Read Hausa Novels

Chapter   3 / 51

6K to 9K   out of 151.9K words

shi da wata walwala kuma.

Tashi Waya ya koma wani irin murWaWWen Mutum mai wuyar sha ani, lamarin nasa har abun tsoro ma.
Dan har ga Allah ita kam Amaryar zuwa wannan lokacin ya fara bata tsoro.
Ga ga hantara, kyara da tsangwama wadda ya ke gwada mata ?iri-?iri.
Ga wani irin masifaffen kishinta da ya ke yi marar misali, har ya janyo zargi, wanda hakan ya sanya ta ke tunanin
ko dan ya san ya daina bata kulawa da bata dukkan hak?inta ne shiyasa ya ke tunanin za ta je ta kula wani a waje.

Gaba Waya tashi Waya sai duniya ta yi mata zafi!.
Da ga Uwargidan sai Larai ne kawai ta ke da su, ta ke Wan hira da su ta ji sau?i. Sai ko ?ar jinjirar Yarinyar ta
wadda da aka ?ara ?an kwanaki itanma sai ta lura kamar ?iyayyar da Imam Win ya ke yi mata ta shafi hatta jinjirar Yarinyar wadda ba ta ji ba bata gani ba. Dan kafin ya Wauki Yarinyar sau Waya to ya Wauki Wanuwanta sau
ashirin& ..

Ba ta da yadda za ta yi,
tunda bama ta san laifinta a gareshi ba ballanta ta gyara& .
Shiyasa ta du?ufa addu a kawai
ta ke kuma ?o?arin wajen ri?e kanta kar ta gigice dan yadda ya ke sonta a baya itama haka ta ke son shi har gobd wanda hakan ya sanya daya juya mata baya komai nata sai ya tsaya mata chak!.
Shiyasa ko Mutum bai santa ba tun farko to da zarar ya ganta a wannan lokacin kallo Waya tak za a yi mata a fahimci ta na cikin tsananin tashin hankali.
& &
*Bayan Shekaru Talatin*

BULAMA
'?
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????*02*

*Bayan shekaru talatin*
*AUCKLAND(okland)*
& ..
Babban jirgin ruwa ne, na alfarma(superyatch) mai kyawun gaske, tsaye a chan tsakiyar ruwa, keSance daga dukkannin gidaje da al ummar garin. Kwata-kwata jirgin ruwan ba zai Wauki sama da mutane 70 ba kasancewar ba wani girma gareshi ba& .
Walwali na kalolin fitilu mabanbanta, da haskensu ke ratsowa ta cikin jirgin ke bada tabbacin party ake yi a ciki.
Tun daga nesa da su kaWan sautin ?iWa ke tashi alamun an ?ure speakun sun kai ?arshe kenan, cikin jirgin kuwa muddin Mutum ya kasance ba ma abocin son kiWe-kiWe bane to ko sakanni ba zai iya Wauka a ciki ba.

Sama da ?asa ne da jirgin kamar girman madaidaicin gida mai bene (duplex).
A ?asan ake gudanar da event Win, wanda yanayin decoration da cakes Win wajen zai sanya a kira hidimar da ta  birthday party & .
& &
?an Mata ne guda biyu tare da wata farar budurwa wadda ba za ta haura shekaru ashirin da bakwai a duniya, keSance a Wakin da ke sama su uku kawai
yayinda dukkannin al ummar cikin jirgin ?an Mata da Samari su ke a babban parlourn da ke a ?asan sun cika shi taf har ma da ?ar varander da ta fita waje itama ta cika da Mutane in banda kiWa da rawa ba abunda ake gudanarwa a wajen.
Wine rack na nan cike da kwalabe, duk kalar abunda su ke bu?ata zuwa kawai su ke yi bar tender ya tsiyaya musu su kora ta ma?oshinsu.


Ta na kwance akan makeken gadon da ke a cikin Wakin
sanye cikin wasu matsatstsun riga da wando, Rigar ko cibiyar ta bata gama rufewa ba&
Fara ce ita Win tass dan hasken fatarta kalar na turawa ne ma!!
Ba za a kirata da kyakkyawa ba
ba kuma mummuna bace ba, tana da doguwar fuska, madaidaitan Idanuwa dogon hanci da matsakaicin Baki! Gashin kanta shima a cike ya ke taf ga kuma tsayi dan har ya kusan kaiwa tsakiyar gadon bayanta. Doguwa ce sosai sannan siririya ce ta gaske.
  KAUSAR!!!! 
?aya daga cikin ?an Matan ta kira sunanta& .
A hankali ta lumshe idanuwanta ta buWe su
kafin cikin asalin jan aji da yau?i ta mi?e ta zauna a kan gadon.

Sun san halinta da yau?i dama ga kuma rashin son takura, dan haka kowacce sai ta ja Bakinta ta yi shiru, ba su sake tanka ta ba.

Ta fi mintuna biyar ta na ta yamutse fuska kafin ta mi?e kawai ta faWa toilet& ..

Ta jima sosai a cikin banWakin
tukunna ta fito.

Kallon gadon ta yi sakamokon ?arar da ta ji wayoyinta waenda ta bari a kan gadon, su na yi .
Ko kallon wayoyin bata sake yi ba, ta nufi ledar da ta hanga wadda ke a nan gaban dressing mirrow tun Wazu, tana zuwa ta zaro wata 3 quarter gown black! Ta jefar da ledar a ?asa tare da ragowar abubuwan ciki.

Ba abinda ta shafawa fuskarta sai jan jambaki daga nan ta zura gown Win ta feshe turarurruka, ta saki gashin ta wanda ta Waure gudun kar ruwa ya ji?a mata shi garin yin wanka.

Bata kalli kowa a cikin ?an Matan da suke nan a shirye tun Wazu suna ta jiran ta ba&
Wayarta guda Waya kawai Wauka daga haka ta kama hanyar fita&
Suna ganin hakan su ka mara mata baya duk su ka fice kusan a tare& .
& .
Suna sau?a ?asan wajen ya karaWe da ihu, masu cewa  happy birthday Kausar ma, su na yi.
Murmushi kawai ta yi ta shiga hugging friends Win nasu waenda suka taru ana gaisuwar yaushe gamo&
Anayi su na bata gifts ita kuma tana mi?awa friends Winta da suka sak?o tare.
&
Tunda ta sa??o su ka haWa ido da shi amman sai ta Wauke kai ta yi kamar ma bata ganshi ba, bata ma yarda ta sake kallon inda ya ke zaune shi da Abokanayen sa su biyu, ba.

Direct inda babban cake Winta ya ke nan ta nufa ta je ta yi cutting daganan ta yi wa kowa godiya
tare da basu uzurin  ta na da
important interview
Daga haka ta yi excusing kanta ta juya ta nufi sama inda ta fito& .
Party kuma ya ci gaba da gudana.


Wata mahaukaciyar Dariya Waya daga cikin Abokansa ya kece da ita kafin ya ce
  Tunda nake a rayuwata ba a taSa
yin disgin da ya bani tausayi da dariya at the same time kalar wannan ba.

Kallon shi Wayan Abokin nasu ya yi kafin ya ce
 Dude! .
Yana Wan yi masa alamun ya yi shiru mana sannan ya nuna masa YASSIR Win da ido wanda ke nan zaune a tsakiyansu su biyu& .
Tun lokacin da ?ausar ta sau??o ya Wauke wuta, ta saba wula?anta shi dama kwana biyun nan amman tunda su ke bata taSa yi mishi abun da ya ji haushinsa kalar wannan ba&

Dukkan Mutanen da su ke a wajen shi ya kwaso su wasu daga Nigeria wasu daga ?asar da su ke
duk shi ya yi musu kuWin jirgi saboda yana so ta ga friends Winsu na school tare a waje Waya ranar birthday Winta, a wajen da soyayyarsu shi da ita ta soma wajenda ta soma yarda dashi wato  Aucland wajen da ya san nan ne favorite wajen da ta fi so&
Amma its like ba ta yi farin ciki da surprise Win nasa ko kaWan ba.
 Wats wrong with ?ausar ne wai kwana biyu?
Ya yi wa kanshi tambayar a cikin Zuciyarsa, ranshi yana ?arasa dagulewa.

A hankali Wayan Abokin nasu ya ce  Yassir, Magana ta gaskiya&
Yarinyar nan abun nata ya fara yin yawa..You are better than this, haba mana!
Pls move on, ga girls nan kala-kala amma ka nace kai sai wadda& .

Kallon da ya ga Yassir Win ya Wago ya na yi masa ne ya sanya shi kasa cigaba da maganar tashi..kafin a hankali ya Wan sunkuyar da kanshi sai kuma ya juya ya bar wajen ma gaba Waya,
dan tabbbas yadda ya ga Idanuwan Yassir Win sun kaWa sun yi jaaaa! To fa tsaf zai iya juye
haushin sa a kan shi.
Shi kanshi Wayan Abokin nasu da ya ke ta yi mishi dariyar sha?iyanci shiru ya yi ya kauda kai bai sake yun?urin cewa komai ba& ..


Ya jima a wajen kafin ya mi?e ya nufi sama inda Kausar Win take.
Yana ?arasawa bakin ?ofar Wakin da ta ke ciki ya hango ta zaune gaban madubi ta sunkuyar da kanta sosai, kamar ma kuka ne ta ke yi&
A hankali ya ja ya tsaya a bakin ?ofar ya shiga ?o?arin fahimtar yanayin ta daga nan inda yake tsaye  le?e, ba halin kwarai bane, musamman a Macen da ta keSance kanta ta ke bu?atar space Winta ita kaWai!!  .
Ya ji muryarta cikin yanayin kuka.

Numfashi ya fesar kafin ya kutsa Kai ya ?arasa cikin Wakin!
Idanuwanshi a kanta, duk tsananin Sacin ran da ya ke ciki sai ya ji yana ta raguwa a hankali a hankali& ..

A gefenta ya je ya tsugunna kafin ya mi?a Hannu ya kamo nata&
Bata kula shi ba sannan bata hana shi ba, tana jin shi ya shiga murza tafin Hannun nata,
a hankali cikin kwantar da murya ya ce
  Kausar abinda ki ka yi mini yau banji daWinsa ba!
Na haWa wannan abun ne fa domin ke kawai, ga friends Winmu wasu na tabbatar rabon ki da su tun a Makaranta, na kawoki inda na san ki na so na haWa miki duk abubuwan dana san ki na so amman yadda ki ka nuna kamar irin ba ki gode Winnan ba, kamar ma na kwaso kashi ne na zo na yaSa miki a Jikinki!
Ko arzi?in kallo fa ban samu daga gare ki ba, ballantana in ji yadda ki ka ji daWin surprise Win. Sannan na sanar miki tare za mu yanka cake amma ba ma ki tsaya kin jira ni ba, kawai ki ka je ki ka yanka ke kaWai.
Idan wani abun na yi miki dan Allah mu yi maganar in baki ha?uri a wuce wajen dan wannan abubuwan da ki ke min barazana ne ga relationship Winmu, ba kya helping kwata-kwata sai ma ?o?arin lalatawa da ki ke yi.
Ni kaWai na ke ta faWi tashin ganin mun gina ala?ar nan tama, ?ausar ina ?o?ari fa duk domin ki& .
Ko iyaka wannan birthday Win
da na haWa miki kawai don in ga farin cikin ki shin kin san nawa na kashe kuwa?

Duk maganganun da ya ke ta yi sai da ya kai nan tukunna ta fesar da Numfashi sannan ba tare da ta kalle shi ba ta mi?e ta Wan ja hannuta wanda ke a cikin na shi da Wan ?arfi, ta bar wajen cikin takun ta mai jan hankali ta nufi bed.
Jakarta kawai ta Wauko ta zaro check ta fara neman biro.

Tunda ta fara rubutun ya fahimci me ta ke shirin yi dan haka ya mi?e shima ya ?arasa da hanzari ya wafce takardar
dai-dai nan ita kuma ta gama rubuta mishi kuWin.

Cikin Sacin rai ya kalli takardar sannan ya maida dubanshi gareta ya ce
  Cewa na yi ki biyani??? 

A hankali ba tare da ta kalleshi ba ta ce  Nop! Amma Ina bu?atar space dan haka zan yi ko ma menen domin in ga na samu, dan haka ko biyanka Winne ma sai in yi in dai zan samu ka daina yi mini wannan jarababban nacin naka .
Cikin takaici ta Waura da cewa
  Kuka fa ka shigo ka ga Ina yi Yassir, amman kawai kai ta matsalar ka ke yi, kanka kawai ka sani, har ga Allah ka takura ni dayawa, ina jin matsi sosai a duk lokacin da na ke tare da kai. 

?an zaro idanu ya yi, har zai yi mata magana da ?arfi!
Sai kuma ya runtse Idanun nasa da tafin hannunshi da ?arfi!!!&
Ya Wan jima a haka kafin
ya buWe Idanun ya Wan sake matsawa inda ta ke
tukunna a hankali cikin tsananin mutuwar jiki ya ce  Kausar, ni ne na ke nacin, ni na takuraki kuma yau??

Shirun da ya ga ta yi ta kauda Kai ne ya sanya shi sake matsawa sosai gareta a hankali ya ce
  har yanzu, akan abunda ya farun nan ne ki ke jin haushi na, ko?

Sai a sannan ta Waago Idanuwanta ta kalleshi, a hankali itama ta ce
  Yassir bana son yawan magana ayanzu amman sai surutu ka ke ta sakawa Ina yi..
Bari ka ji, idan ka ga dama ka je ka nemi duk ?an matan duniyar nan, na faWa maka ba damuwa ta bane ba!
Sannan in dai cikinka zai iya Wauka to dan Allah ka je ka juye masa dukkan nin giyar da ke a cikin duniyar nan shima duk ba matsalata bace ba, iyaka abunda na ke so daga gareka shi ne  space!!
Don Allah Yassir ka Wan ?yaleni na wani Wan lokaci, ba na son takura .

Ta na gama faWin haka
ta juya ta shige toilet da sauri
ganin ya na shirin ru?ota.

Aikuwa har bakin ?ofar toilet Win ya je ya yi ta faman knocking
Ya na rarrashinta ta amman sam ta ?i ta tanka shi.
Ya jima a wajen kafin da kyar ya jaa ?afafuwansa ya bar Wakin yana mamakin abun da ya ke damun ?ausar& .
Tun suna da shekaru 14 a duniya su ke soyayya
ya kuma san ta na tsananin ?aunarsa, kawai dai bai san mai ya faru kwana biyun nan ba, gaba Waya ta hargitse, kamar ma ko kallon sa ba ta son yi& ..
& .
Sai da ta ji fitar sa,
tukunna ta sau?e wata nannauyar ajiyar Zuciya ta buWe ?ofar ta fito&
Ba wai ba ta son Yassir kwata-kwata bane a yanzu.
Tabbas akwai ragowar burbuWin soyayyar sa a cikin Zuciyar ta har kawo wannan lokacin.
Tun suna Yara ta san YASHJUB ya na burgeta amma ba ta taSa sanin
soyayyarshi za ta iya yi wa zuciyarta mahaukacin kamu ba
sai da ta ganshi after 10 years!!.
Sannan bayan soyayyar ta gare shi, babu ta inda za a haWa Yashjub da Yassir&
Kyau, Ilimi, class, haWuwa! Uwa uba kuWi duj
Yashjub ya fi Yassir komai, ta koina.

Tabbas ta san za ta sha fama.
Ta san dq wuya Yassir ya ha?ura cikin sau?i sannan da wuya shima Yashjub ya yarda cikin sau?i, ga kuma Iyayensu waenda ta san ba ?aramin rikici za fa kunno a tsakaninsu ta hanyar yin hakan ba! To amma ya ta iya?!
Dan har ga Allah ba ta jin ta na da sauran numfashi a gaba
muddin rayuwarta babu Yashjub a ciki& .

Duk yadda Yassir ya so daurewa kasawa ya yi!
A yadda ya ke jinshi tsaf zai fashe da kuka, shiyasa bai kula kowa ba haka nan ya zo ya wuce taron jama ar wajen ya shige cikin wani Wan ?aramin Waki a nan jikin parlourn& .
Yana shiga ko ida rufe ?ofar bai yi ba!
Hawaye su ka wanke mishi fuska!.

Duk wani abu wanda ya ke za a iya fasawa a cikin Wakin sai da ya fasa shi!
Wanda hakan ne ya janyo hankalin jama ar da ya bari a waje! bari
Har ta kai ga Abokanan shi guda biyu shigowa& .
Dama a yadda su ka ga ya sau??o Win sun san ba lafiya ba.

Da kyar Wayan ya iya kwace kwalbar Hannu shi wadda ta yi masa jina-jina&
Ya yar da ita
Cikin Sacin rai ya ce
  Haba Yassir!!
Kana hauka ne?
Wai duk akan Mace ne ka ke wannan jahilcin?
A haka kana mata naci zata soka ne an gaya maka?.
In bata sonka ka ha?ura mana
A Ina aka taSa yin so dole.

Cikin tsananin fushi
Yassir Win ya sha?o wuyan shi

Wanda hakan ya sanya Wayan Abokin nasu ya matso ya fara lallaSa shi da bashi ha?uri, dan ya
lura ba ya tare da hankalinsa&

Da kyar kuwa ya samu
ya cika shi, Abokin nasu ya juya yana wani irin huci da sau?e ajiyar zuciya a jejjere&
Cikin tsananin Wacin zuciya Yassir ya cewa Wayan
 Ka shirya komai.
Kowa ya watse.
" " " " " " "
B U K
Kano

Bayani tu?uru lecturen ya ke yi, wanda ya yi tsaye a gaban whiteboard na lecture hall Win.

Gaba Waya hankulan Waliban ya na a kan shi ne, ajin ya yi tsit kowa ya nutsu wanda hakan ke tabbatar da Ana jin tsoron lecturer din&
Kowa ya nutsu kalli Waya za a yi musu a fahimci babu mai bu?atar yin laifi.


Tunda ya shigo ajin ya lura da ita da kuma yanayinta& ..
Farar budurwa ce,
sai dai ba ?al ba
amman yanayin farin na ta mai tsananin kyau da Waukar hankali ne..
Zaune ta ke a cikin ajin sai dai zaman nata bai Soye yanayin halittarta ba& ta na da tsayi sannan ba ta da jiki amman ba za a kirata da ?ar siririya ba sakamokon yanayin
?irar da Allah ya yi mata&
Sannan kyakkyawa ce ajin farko,

Yauma kamar kullum tun shigowar ta ajin nasu lecturern ya fahimci hankali da tunanin ta ba sa ajin,
dan tun farko fara Wecturen ya ga ta zabga Uban tagumi da Hannu Waya.


Yana shirin Wauke Idanunsa daga kanta kawai ya ga hawaye sun fara zubowa daga cikin idanunta!
Wanda ya fahimci ita kanta ba ta san hawayen sun taho ba har sai da su ka samu nasarar sau?a akan kumatunta tukunna ta ji ta fahimta, dan haka da sauri ta sunkuyar da kanta ?asa, kawai kuma sai ta fashe da kuka marar sauti.

Har aka yi lecture Wim aka gama aka Wauki attendance bama ta san an yi ba
Saboda yau Win zagewa ta yi sosai ta zubar da hawayen da suka tarar mata a ?irji su ke bada gudunmmawa a ?aruwar ?uncin ta.

Ta kuwa dan ji sanyi ba kaWan ba & ..

  MANU!!
Za mu wuce 
Muryar budurwar da

3 / 51