Mannubiya Book Compelet By Humaira Bulama

Author :  Humaira Bulama Category :  Read Hausa Novels

Chapter   46 / 51

135K to 138K   out of 151.9K words

kar ki damu in dai kinada  Ni na dad e da yi miki alk awarin ba za ki yi kuka ba& & & ..
" " " " " "
Washegari da sassafe Manubiya ta tashi, ta shirya tsaf, dan tun a jiyan Ya Musbah yace mata  ta shirya da wuri, za su je su dawo saboda Ya Nafi u yana da interview by ten 
shiyasa take ta sauri ta shirya Win, sai dai bata ko fara karyawa ba sai gashi sun shigo shi da mai sunan Baba.

Bayan an gama gaggaisawa ne
Manubiya ta sanar dasu yadda sukayi da Yash d in jiya da kuma yadda ya ce yau Likutar za ta zo ta duba Inna.

Shiruu Baba ya yi da jin bayanin nata kafin chan ya nisa ya ce   Manubiya daga wannan, kar ki sake gaya masa wata damuwar ki. ?awainiyar tayi yawa haka 

A hankali ta sunkuyar da kanta tace   to Baba,  saboda dama ta san za a rina, har ga Allah ita ta ma yi tunanin zai yi mata fad a idan ya ji.

Shiruu kawai Baba ya yi, yana wani lissafin na daban. Kafin ya sauk e wata nannauyar ajiyar zuciya, tukunna ya mik e da kyar dan ciwo ?afar takeyi masa..inda aka ciccire masa faratun duk sun kumbura sun sake taso masa sannan sun assasa ciwon k afar nasa wanda dama yake ta fama da shi, dauriya ce kawai yakeyi tun kwanakin baya amma yanzu abun yana cin ?arfinsa dan azaba yake sha sosai!! Hatta faratun hannunsa waenda aka cire suma duk ciwo su ke yi masa.

Ahankali ya d ingisa ya nufi toilet domin ya watsa ruwa, dan tun d azu Manubiya ta kai masa ruwan wanka.


Yana shiga Jidda ta shigo musu da breakfast, dan haka suka zauna su uku suna ci har da mai sunan Baba wanda Ya Musbah yaketa tsokanar sa yana ce masa acici dan sai da suka ci wainar gero tukunna suka fito.

Inna ma tun Wazu an bata nata abun karin, an shirya ta.

Ganin sun kusan kammalawa ne ya sanya Ya Musbah mik ewa ya fita domin ya dubo ko Nafi u ya zo, in kuma bai ?araso ba sai ya kira sa.


Sai da Muhsin ya mik e ya fita tukunna Jidda ta kalli Manu ta ce  na d auka Muhsin zai yi fushi ko kuka da aka ce an fasa kaishi makaranta, ashe ya girma yayi hankali yanzu 

Murmushi Manu ta yi kafin ta ce
  Ya ban tausayi, Allah ubangiji ya bamu ikon sanya shi a makarantar 

  Ameen  jidda ta ce, daganan ta zare hannunta a abincin ta d an matsa kusa da Manubiya sosai sannan ta ce   yanzu ya za ayi? Za ki siya masa ne a hanya tukunna ku wuce office d in nasa?
Dan gaskiya bai kamata ku had u ba tare da kin bashi Wan gift ba 

  Babu gift d in da zan bashi 
Manu ta fad a hakan ba tare da ta kalleta ba.

Da sauri Jiddah ta d an zabura sai kuma ta ce   amma wasa kikeyi ko? 

Sai a sannan Manu ta d ago kyawawan idanuwanta ta kalleta tukunna ta ce
  Da gaske nakeyi, ya riga ya fara rok on tukuici da kanshi, kinga kuwa ai ya yi wa kansa 

Dariya Jidda ta yi kafin ta ce   kamar yaya? 

& & yadda su ka yi da shi jiya akan batun tukuici Manu ta kwashe tsaf ta gayawa jidda&
Kafin ta d aura da cewa   tun d azu nake ta faman fargaba,
ban san me zai ce yana so ba, na riga na yarda da shi akan
ba zai cutar da ni ba,
amma dukda kawai ni I m so nervous( ina cike da fargaba)
Ta k arashe maganar tata tana mai mayar da idanunta kan jellof d in taliyar da ke a gaban su.

Shiruuu Jidda ta yi, ta zuba mata idanu, har sai da Manubiyan ta gaji dan kanta ta d ago ta kalleta
Tukunna Jidda ta yi murmushi kanta tsaye
ta ce   kema kina son shi ko?? 

Wata mahaukaciyar zabura Manu ta yi a lokaci guda ta yi amfani da d ayan Hannunta na hagu ta toshema Jidda Baki, ta fara rarraba ido a cikin d akin.
Dai-dai nan Baba ya fito daga toilet d in sanye da kayan da ya chanja a ciki wanda ya cire kuma ri?e a hannunshi tare da brush da vaseline d in shi.


Kallonsu ya yi kafin ya ce   d azu Kaka Mallan ya kira akan yana buk atar ganin mu ni da su Uncle da gaggawa. idan Likitar ta zo
ku yi komai in kunga ban dawo ba sai ku wuce kawai ba sai kun jira ni ba 

Daga haka ya ajjiye kayan wankin a wajen da suke tarawa ya ajjiye brush da Vaseline d in suma a wajensu sannan ya wuce yana mai cewa  idan na dawo na ci nawa abincin  ..


Yana fita Jidda ta ce   Adda Manu yanzu y& . 

Cikin katseta Manubiya ta ce   Jidda dan Allah kar ki yi min haka, kar ki ?arasa rikitani 

Dariya Jidda ta yi kafin ta ce   ki tsaya tou mana ki ji abunda zan fad a ma 

Kamar Manubiya za ta fashe da kuka ta ce   Plss Jidda& . 
Daganan ta mik e ta fad a toilet ta wanke Hannu tare da kuskure Bakinta sannan ta d auro alwallah ta fito.

Fitowarta ke da wuya, wayarta ta d auki k ara&

Tana dubawa ta ga Yash ne me kiran.
Batayi mamaki ba, dan itama tunanin sa take yi dan haka ta d auka a hankali ta kara a kunnenta& .
& bayan kashe mata jiki da doguwar gaisuwa, ya ce
mata   Dr Sofia fa tana waje, ta zo tun Wazu 

Da  to ta amsa masa, tukunna suka yi sllama daga haka ta nufi k ofa da niyyar fita ta je ta shigo da ita amman sai suka yi karo da ya Musbah da ya Nafi u dan haka ta gaya musu ita kuma ta koma ciki.

Su ne suka je suka shigo da baturiyar likitar mai suna Sofia
matar mai kirki sosai da bagwariyar Hausar ta&

Sama da awa d aya ta d auka tana examining (gwadawa da bincika ) innar kafin ta ce   su wuce asibitin ta 

A inda ta gaya musu asibitin nata yake ya baud e sosai da office d in Yashjub!
Gashi sun riga sun ce masa za su zo, kuma shi kansa Ya Nafi u ya kamata ace yana wajen interview Winsa ma yanzu haka& shiyasa suka yanke akan
 Ya Nafi u ya tafi interview d inshi,
Manubiya ta je ta yi wa Yashjub godiya a madadin dukkansu sannan ta gaya masa dalilin da ya sanya ba su zo su duka ba.
Ya Musbah shi kuma ya tafi asibiti tare da Inna.
*MANNUBIYA*
*45*

A inda ta gaya musu asibitin nata yake ya baud e sosai da office d in Yashjub!
Gashi sun riga sun ce masa za su zo, kuma shi kansa Ya Nafi u ya kamata ace yana wajen interview Winsa ma yanzu haka& shiyasa suka yanke akan
 Ya Nafi u ya tafi interview d inshi,
Manubiya ta je ta yi wa Yashjub godiya a madadin dukkansu sannan ta gaya masa dalilin da ya sanya ba su zo su duka ba.
Ya Musbah shi kuma ya tafi asibiti tare da Inna.

Babu kalar lallamin da Manubiya ba ta yi wa Jidda akan  ta zo su je tare ba, amma k iri-k iri Jidda ta ce mata   A a!, idan na bi ki wa zai kula da su mai sunan baba da Muhsin? 

Da sauri Manubiya ta ce
  To duk ku zo mu tafi tare 

Cikin tarar numfashinta Jidda ta ce   kuma in Baba ya dawo sai ya ga ba kowa? 

Haka suka yi ta fama, dan duk ta inda ta b ullo sai Jidda ta toshe.
Ya Musbah ma bayan Jidda ya bi ya ce   ko baya ga hakama ta ya an cewa Yashjub d in za su zo su uku yanzu kuma kawai yaga Yara.
Kawai ta je d in in yaso ta ce masa inshaaAllah shima shi da Ya Nafi u suna nan zuwa  .


Hakanan Manubiya ta fita ko sallama bata yi wa Jidda ba,
Jiddan tanata tsokanarta
k asa-k asa
da
  Oga wife 

Ita dai Manubiya bata kulata ba, ta barta kawai akan sai ta dawo sai su yi ta.

Har ta Isa company d in kuwa tana fargaba! bata san
tukuicin da zai ce yana so ba
sannan ga matsayar da Jidda ta riga ta gama cimmawa,
da kuma abunda ita kanta zuciyarta take raya mata
shiyasa gaba d ayanta ta bi ta sake diriricewa.


Yau tana zuwa receptionist d in ya ce mata   an ce in ta zo kawai ta wuce office d in ceo, ba sai an rakata ba 
  Okay  kawai ta ce,
daga nan ta nufi office d in nashi dake a chan sama kai tsaye.


A bakin glass door d in
ta tsaya ta d an yi knocking glass d inc tukunna ta tura ta shiga da sallama.

A zaune ta sameshi ya k urawa k ofar ido& fuskarsa tamau kamar bai tab a dariya ba, dan har sai da ya d an bata tsoro amman kawai sai ta dake ta k arasa ta nemi waje ta zauna, a hankali ta ce   ina kwana  .

Tunda yake a rayuwar sa bai tab a ganinta da mayafi ba sai yau, mayafin ma kuma mai shara shara& .sanye take da doguwar riga d inkin Ashape, atamfar army green da d an kwalliyar milk da black, rigar bata wani kamata ba
amma yanayin jikinta da kuma mayafin da ta rufa (black clour)wanda bata saba sakawa ba ne
ya taimaka wajen fito da surar Jikin nata, mayafin nata babba ne sai dai ya d an yi shara-shara.Ta yi normal d aurin d ankwalinta ta gaba ta baya kuma ta nannad e sa akan ribbon d inta wanda ta tufke uban tulin gashinta da shi, sannan ta d aura mayafin nata akai.
Kwalli, powder sai man leb e ne kawai a fuskarta
amman ba k aramin kyau ta yi ba,
dan har wani fisfisga Yash ya ji numfashinsa yanayi& .
  Yanzu duk inda ta bi ta wuce tun daga gidansu har nan haka Maza suka ganta kuma suma haka suka dinga ji kenan?
bata tab a saka m????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
ayafi ba sai yanzu da ya ke jin masifaffen kishin ta 
Yashjub ya aiyyana hakan a cikin ransa.

A b angaren Manubiya kuwa ita kanta tun d azu a takure take dan ba wani sabawa ta yi da mayafin ba, ta yi kuskure ta bar hijabanta duk sun yi datti, kuma bata samu sun yi wanki da wuri wannan satin ita da Jidda ba, sannan ga abunda ya zo ya faru gaba d aya ya d auke musu hankali shiyasa basu nutsu ba ma ballantana ayi maganar yin wanki.

A hankali ta d an kalleshi ta ga still ita yake kallo, dan haka ta sake yin k asa da kanta ta ce   ina kwana 

Kamar wani mai jin bacci haka ya lumshe lumsassun idanuwansa ya had iye wani k ululun abunda ya tokare masa mak oshinsa yake shirin hanasa numfashi
tukunna ya ce
  Me ya faru da hijaban ki yau? 
Yayi mata tambayar yana mai matsar da computer dake a gabanshi gefe wanda hakan
ya bashi damar sakata a gaba ya tsura mata ido sosai.

Gaba d aya diriricewa Manubiya ta yi, sam ta kasa magana
dan haka kawai sai ta sake yin k asa da kanta&
Zuwa yanzu ta fahimci wata?ila mayafin da ta rufo ne ya b ata masa rai shiyasa duk sai ta ji ba dad i, dan sam bataso ta zamto silar b acin ransa ta ko wacce siga. Ga kuma tunanin ta na  maybe kishina yakeyi
gaba d aya sai ya sake kashe mata jiki.


Yanayin yadda ta yi  k asa da kai ta yi shiru ne ya sanya yayi tunanin  maybe ranta ya d an
b aci ne, ga kuma yadda ya tamke fuska ko maraba bai yi mata ba wanda shi kanshi sai yanzun ya lura da hakan, shiyasa tashi d aya shima duk sai ya ji ba dad i dan haka ya sauk e wata y ar siririyar ajiyar zuciya kafin ahankali ya lumshe idanunsa ya bud e tukunna yace  Sorry!(yi ha?uri)
kawai.


Duk shiruu sukayi kafin ya sake cewa
  Ya jikin Baba?? 

Ba tare da ta d ago fuskarta ba sannan a hankali ta ce  Alhamdulillah 

Murmushi ya yi kafin ya ce
  Fushi kikayi? 

Girgiza kai ta yi da farko sai kuma bata san ya akayi ba amman kawai sai ta tsinci kanta da ce masa
   (yi ha?uri)! 
itama.


Murmushi mai sauti ya yi kafin yad an had e rai tukunna ya ce
  Kar ki damu next time idan kika sake saka wannan abun, ni kad ai na san me zan yi miki 
Ya k arashe maganar yana dariya ahankali ahankali.

Bata san lokacin da murmushi ya sub uce mata ba itama kafin a hankali ta fara magana
 Sofia ta zo, tun a yau kawai har ta k ara mana haske akan yadda za mu dinga yi wa Inna, na ji tace kullum itama za ta dinga zuwa ko? 

  Um 
kawai yace
Idanunsa akanta.

A hankali ta ci gaba da cewa  ban samu na yi maka godiya yadda ya kamata ba,
da tare za mu taho da su Ya Musbah tou kuma dole sai da shi tukunna za a kai Inna asibiti, shiyasa ya ce in baka hak uri in ce suma suna nan zuwa kuma mun gode sosai
Baba!Jidda!da Muhsin suma duk sun ce ayi maka godiya&
Allah ya saka maka da alkhairi  .

Murmushi ya yi kafin ya ce   Allah ya k arawa su Inna lafiya, bana buk atar godiya daga gareki ko Ahalinki..
Dan Allah ki cewa su Musbah suma ba sai sun zo ba&  

A hankali ta ce   a ganina ya zama dole mu yi maka godiya 

Jin ya yi shiru yanata kallonta ne kawai ya sanya ta ce   once again mun gode, Allah ya biyaka.

Kamar wadda ba zata yi magana ba sai kuma ta ce   zan tafi 
ta fad i hakan tana mai sunkuyar da kanta k asa sosai.
So takeyi kawai ta tafi tunda ta gama abunda ya kawota, maganar aikin da ya ce akwai yau dama ta san kawai jan magana ne.

A hankali ya sauk e nannauyar ajiyar zuciya sai kuma ya sunkuyar da kanshi yana murmushi
kafin ya d ago ya ce   nima, a ganina ya zame min dole in bawa abunda nake tsananin k auna kariya. 


  Innalillahi wa inna ilaihirrajiun 
Haka Manubiya wadda ta runtse idanuwanta tashi d aya ta shiga nanatawa a cikin zuciyarta, tana mai jin wani kalar fad uwar gaban da bata tab a ji ba tunda take a rayuwarta.
A take gaba d aya ilahirin Jikinta yayi wani irin sanyi, kamar babu jini ko
rai a k afafuwanta haka ta ji..
dan tabbas inda ace za a tsikara mata allura a wajen tou da ba lalle ta ji ba!&
A ha?i?anin gaskiya ba ma ta jin dukkannin ilahirin Jikinta saboda tsabar yadda ta Wauke lokaci guda koina ya yi mata sanyi.
Dakyar ta samu ta fara dawowa dai-dai ta d an fara jin jinin jikinta yana kai mata a jikin nata, sai kuma ta d an fara kyarma
ahankali ahankali.


Ganin yadda ta runtse idanunta ta k ame a waje d aya ne
ya sanya Yashjub ya furzar da wata nannauyar ajiyar zuciya kafin ya tashi ya koma inda take ya zauna a kujerar da ke a gefenta.
Kamar jiya yau ma yadda ya ga ta zabura sai da ta kusan bashi dariya& Kamar zata fashe da kuka haka ta juyo ba tare da ta yarda sun had a ido ba ta ce   Dan Allah ka daina, banaso. 

  Bakya so in ce miki Ina sonki?
K arya kike so in yi miki?
Ko so kikeyi in ci gaba da azabtar da zuciyata ta hanyar hanata muradin ta?? 
Ya ce da ita yana kallonta.

Mik ewa Manubiya ta yi da wani kalar sauri, ta juya za ta fita amma kafin ma ta yi taku d aya kawai sai ta ji ya damk o Hannunta!.


Da sauri ta juyo sai dai kafin ma ta ce wani abun tuni ta ji hawaye sun b alle mata.

A hankali Yashjub ya sauk e wata nannauyar ajiyar zuciya kafin ya lumshe idanuwansa ya bud e tukunna a hankali ya mik e tsayen shima still yana rik e da Hannun nata wanda
ya ke jinsa kamar kar ya cika kamar ya rik e har abada kar ya barta ta je ko ina, ga wani musulmin taushi da d umi da Hannun nata ya ke ?unshe da! Wanda atake suka taru suka d imauta sa.

Da kyar ya iya cewa  ki yi
hak uri Mannubiya in abunda na gaya miki ya b ata miki rai ne ki yi hak uri,
Dan Allah.
Ba na son ganin hawayenki, ba ki san yadda nake ji a cikin raina ba, pls ki daina kukan nan& .burina in sanya ki farin ciki in kula dake a ko da yaushe,
ba zan so in zamto silar zubar hawayenki ba, kar ki sa in kasa yafewa kaina pls.
A ganina

46 / 51