Mannubiya Book Compelet By Humaira Bulama

Author :  Humaira Bulama Category :  Read Hausa Novels

Chapter   1 / 51

1 to 3K   out of 151.9K words

??????>?? ?????????????? ?
?
? ?
?
??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? 

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????160Table?????????$Data
????????????????????? P??KSKS?16?
????????????????$?$?$?$n$?$ ?$?$?$$? ??#*?n$n$?$?#???#?$??$?#??$?$? ?^`??^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJhA`???hDefault Paragraph Font$mH sH nHtH_HOJPJQJ^J?i`???? Normal Table0:V 4?4?l4?4?la?6 $mH sH nHtH_HOJPJQJ^J(k`???(No List ?
2?,?8?G?Y?fzy"?`?L??????????
~*MANNUBIYA*
*01*

BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM.

Kano, Shekarar alif dubu Waya da Wari tara da casa in& .(1990)

A gefen titi sannan a hankali ya ke tu?in motar tasa k irar  Daewo Nubira tamkar ba ya son ?arasawa inda ya tasarma zuwa ne.

 Sannu-sannu bata hana zuwa
In ji Mallan Bahaushe dan a hakan ya samu ya ?arasa gidansa wanda ya ke a Unguwar sharaWa. Ko da ya ?arasa bakin gate na gidan bai yi horn ba. Alamun tsayuwar Mota da mai gadin gidan ya ji a ?ofar gidan ne ya sanya ya le?o wanda ganin Mai gidan nashi ya na jira ya sanya ya koma da sauri ya wangale gate na Madaidaicin flat house Win.

Ko da ya shiga ya ?arasa ya yi parking, kashe Motar kawai ya yi ya Waura kanshi a jikin sitiyarin Motar ba tare da ya fito daga cikinta ba.


Ya fi mintuna talatin a haka ya na tunani shi kaWai kafin tashi Waya gabanshi ya yanke ya faWi! Ranshi ya sake Saci!
Sakamokon jin fitowar ta da ya yi dan ko ba a gaya masa ba ya riga da ya san  Khadijah ce, kasancewar
ba su da mai aiki, a gidan daga shi sai ita sai mai gadi wanda shi ke yi musu har wankin kayansu da guga.


Shiruu, kawai ya yi ya na jin ta ta rufo ?ofar parlourn tukunna ta tunkaro Motar da ya ke ciki a zaune.

Kamar yadda ya zata, ta na zuwa da rashin mutunci ta soma ta inda ta buWe ?ofar Motar da ?arfi kamar ta iso filin daga, sannan ko sannu da zuwa ba ta yi masa ba, cikin fushi ta soma da cewa  shine sai da ka kira Abba ko? Ba ta jira ya bata amsa ba ta Waura da  ashe cin fuska da
rashin adalcin da ka kusan aikatawa bai isheka ba kenan? tunda gashi har an kashe magana an gyara komai amma ka Wauki waya ka kira Abba, me kenan kake so
yanzu? So ka ke ya goya maka baya ko me?

Bata jira jan numfashi ba a hassale ta Waura da cewa
 Tou bari ka ji, ko da ace Abba ya goya maka baya akan abinda kake so ni ba zan bari hakan ta taSa faruwa ba wallahi&
Zan baka mamaki dan in ka na tutiyar ka na da Abba (zai tsaya maka) to nima ina Daddy (yana bayana)
Ta ?arashe maganar tata cikin tsananin bacin rai da takaici.

Tun lokacin da ta iso ta fara magana shima ya haWe rai,
Fuskar nan tamau kamar bai taSa dariya ba.
Ba tare da ya kalle ta ba
ya zare key Win Motar ya Wauki abubuwan bu?atar shi tukunna ya fito daga cikin Motar.
Ko kallon inda ta ke bai yi ba
ya fara ?o?arin wuceta.

Da Wan ?arfi sannan da sauri
ta ri?o Hannunsa!
Cikin tsananin bacin rai ta ce
 IMAM ,Wallahi na fi ?arfin ka wula?anta ni, ai so ba hauka bane ba, bar ganin wai Ina sonka
wallahi idan har ba ka janye maganar nan ba to zan yi maka abinda sai ka yi da ka sanin haWuwa ma da ita kanta  Khadijar , zan baka mamaki, zan sanyaka & & ..

 Sannu Uwarsa
Su ka ji Muryar Abba daga sama
dan sam ba su san lokacin da ya shigo ba ma.

Tabbas, ta sha jinin Jikinta amman dukda hakan
kishi da ba?in cikin da ya ke kwance a kan kyakkyawar farar Fuskarta bai kau ba sannan Zuciyarta in banda turni?i da tafarfasa ba abunda ta ke yi.

Ganin yadda har zuwa wannan lokacin Abban ya kafeta da Idanuwa yana mai ?arasawa zuwa inda suke ne ya sanya ta Wan sunkuyar da kanta ?asa da sauri, kafin kuma ta cikawa
Imam Win Hannu.

Abban yana ?arasawa
Imam ya dur?usa har ?asa ya gaida shi, bayan sun gaisa ya Waura da cewa
 Abba ai da ka bari mun ?araso,
dan yanzu dama na ke shirin in yi wanka mu karaso wajen naka.

 kada ka damu, ai
babu nisa, kuma Ina bu?atar yin tattakin nima
Haka kawai Abban ya ce ya na kallon Khadijah wadda ta ke gaishe shi da  ina wuni
Cikin Wan russunawa.
Bai amsata ba, ya juya ya bi bayan Imam wanda ya juya ya nufi ?ofar parlourn nasu da Wan sauri yana ce wa  Bismillah Abba.


Bayan sun shiga ciki, Abban ya zauna, Imam Win ne da kansa ya shiga kitchen ya kawo masa lemo mai sanyi da ruwa sai snacks a gefe, dan Khadija ba ta riga ta shiga parlourn ba ta na waje ta na ta faman lissafe-lissafe, hankalinta chaa ya tashi dan tabbas
a yadda ta ga Abba a wannan lokacin ta san ba zai bi bayan ta ba!
Sannan ba Waga mata ?afa
zai yi ba, gashi ta san Abban nasu in ya ?ule sam ba ya tolerating nonsense da tirjiya&
 Za ta iya cewa ba ta taSa ganin soyayyar ?a da uba mai zafi kala ta Abban da sister Winta ba amman tunda sistern nata ta yi masa laifi ya fita harkarta shikenan ya yafe ta
har gobe ita kanta ba ma ta san inda ?aruwar tata take ba.

Shiyasa hankalinta ya ke a tashi ma?ura, har ba ta san lokacin da ta soma kuka ba. Tsoronta Waya kar ya goyawa Imam baya kuma ya kafe akan itama sai ta bi ta yarda da abunda Imam Win ya ke so
dan in dai hakan ta faru
tou wallahi ta shiga ukun ta.

Ita kanta ta san ta na da tsananin kishin da ko da ace ba Imam ta aura ba to fa ba ta jin za ta iya zama da kishiya, ballantana
kuma Imam Win ne, Mutumin da ta ke da tabbacin a yadda ta ke masifar sonshi tabbas ba za ta taSa
iya jurar ganin wata ?a Mace a matsayin Matarsa ba, bayan ita babu kowa kawai, sannan daWin WaWawa kishiyar ma ace wai  Khadija
Yarinyar da ta san ya ba tsananin so da ?auna!
Ko satin da ya wuce haka nan ya fito ?iri-?iri
ya ce mata  albarkacin sunan su ya zo Waya ita da Khadijarsa ne ya sanya ya ke yi mata raha sannan
ya ke Wan kulata.
& & .
Ta san rashin shigarta a kan lokaci
zai iya sake hasssala Abba, dan haka ta yi ?o?ari da kyar ta iya tsayar da kukan nata, ta
goge hawayenta, tukunnan
ta nufi parlour itama.


Abba ya na zaune a kan kujera
Imam a gefen shi, zaune a ?asa

A haka ta shiga ta samesu,
dan haka itama ta ?arasa ta zauna a ?asa ta Wayan gefen ?afar Abban.


Ba tare da ya kalleta ba, Abban ya ce
  Sai yanzu ki ka ga daman shigowa kenan 
Bai bata damar cewa komai ba
ya Waura da cewa
  Inaso ki nutsu ki ji abunda zan fada miki yanzu& .
Na farko shawarace!
Na biyu ma kamar shawarar ta ke!
Sai na uku kuma umarnine daga gareni wanda ya zame miki
dole ki ji, sannan ki yi.
Still bai Wau lokaci ba ya Waura da cewa
  Idan Mata uku Imam ya ce zai ?aro to baki da hurumin shiga cikin lamarin da zummar hanawa
  Ki zauna a matsayin ki
sannan ki yi wa Mijinki biyayya, ki kuma bashi goyon baya.
Ni ma a matsayina na Mahaifinki
ki yi mini biyyayya ki yi abunda na ce.
Sai da ya jaa numfashi ya sau?e tukunna ya ce
  Khadijah
Wanda hakan ya sanya ta ji gabanta ya yanke ya sake faWuwa, ba ta kai ga dawowa dai-dai ba Abban ya Waura da cewa
 Imam zai ?ara aure!
Ba na son in ji wata matsala ta kuma kunno kai daga gareki daga yau har a yi auren nan a gama
Idan ba haka ba kuma wallahi & .. 

Kukan da ta rushe musu da shi tamkar ana yankata ne ya sanya duk su ka zuba mata ido kawai, su na kallon ikon Allah.
Cikin kukan ta ce  Haba Abba,
ko fa wata na biyu ban gama rufawa a cikin gidan nan ba amma
ace za a yi mini kishiya!
Kuma ku ce in yi ha?uri in yi shiru?.
Shi mai ya sa ba zai yi ha?urin ba, mai ya sa ba zai ha?ura ba?.
Daddy fa ya ce bai yarda ba, ya ce ba ya ma son ya sake jin maganar. 

Cikin katse ta Abban ya ce
  A lokacin da Daddyn bai san cewa ita wachchar Khadijar Imam ya fara so ba kenan& a lokacin da bai san itace budurwarsa tun asalin farko ba&
Bari ki ji abunda ba ki sani ba, tun kafin shi Daddyn ya fara maganarku Ke da Imam, tun a lokacin shi Imam ya yi mini maganar Khadija!.
Maganar aurenku ke da shi ce ta sanya ya Waga ?afa dan haka yanzu banga dalilin da zai sanya ya fasa aurenta saboda ke a karo na biyu ba wallahi


Cikin kuka ta ce
  Abba har fa ciki ta zubar, kuma
tsabar cin fuska har gidan nan ya kawo mini ita, lokacin ko sati biyu ban yi ba, a chan boys quarters Win aka yi jinyar ta!
Saboda bata da kowa.
Fisabilillahi ta ya za a haWa ni kishi da wadda ta gama shigo mini gida ta san sirrina, wadda batta da iyaye,
mai yawo a titi suna tallan Nono
& .. 

  Ya Isa haka, Khadijah !.
Abban ya daka mata tsawa cikin tarar numfashinta.

Kafin ya ce
  Tashi ki tafi ki bani guri 

Za ta yi magana ya kuma daka mata wata uwar tsawar dan haka ta mi?e ta wuce zuwa Waki tana wani irin kuka.

Ko da ta shiga Wakin ma
ta jima ta na kukan, kafin daga karshe ta yanke shawarar neman
 Larai .
Saboda ta lura hatta Mahaifiyarta ita ma bayan Abban ta ke bi& .
Iyayenta su na da matukar kawaici da kara, duk an san Imam ba ya son ta!
Biyayya ce ta sanya ya aureta,
shiyasa su kuma iyayen nata ba za su taSa goyon bayan ta ba
saboda gudun kar su shiga hak?insa..kuma sosai su ke gudun dasa matsala tsakaninsu da  Family friends Win nasu, shiyasa duk wani abun da zai buWe wannan ?ofar ba sa ?aunarsa sam.

Dan haka ta ga gwara ta nemawa kanta mafita!
Tun kafin kawaicin Fulanin Iyayenta ya cutar da ita.
A nata lissafin& .
kamata ya yi a ce an barta da Imam ta juyo da hankalinshi zuwa gareta, tunda an san bai son ta, ba wai
a haWata kishi da wata chan daban wadda za ta zo ta lalata komai ta kuma janye mata hankalin masoyi ba& .


A chan parlour kuwa, Khadijah ta na shigewa ciki,
Abba ya Wan gyara zama ya kalli Imam kafin ya ce
  Na ji Khadijah ta faWi wani abu akan Khadijar da kake son ka auro wanda ni ban san da shi ba!
Ina fatan za ka ce mini ba dai-dai bane ba.

Lumshe idanu Imam ya yi,
kafin ya yi amfani da tafin Hannunsa wajen shafa farar Fuskarshi wadda ta yi jaa zuwa wannan lokacin tsabar tashin hankali& .
Abba ne kaWai hope Winsa..ya san kuma shi kaWai zai iya juyo da hankalin su Daddy a samu su barshi ya auri Khadija.
Abunda ya ke ta tsoro dama shine
kar su san ?addarar da ta afka wa Khadijan dan ya san muddin su ka sani to da wuya Abban shima ya yarda& .
  Imam, ka yi shiru
Muryar Abba ta katse masa lissafi.

A hankali ya sau?e numfashi tukunna cikin sanyin jiki ya soma magana
  am Abba&
Kamar yadda na gaya maka
Khadija ba ta da kowa, ita da ?ar uwarta marayu za a ce musu kai tsaye, na santa ne a silar kawo mana Nono office da su ke yi talla daga ita sai ?ar uwarta na sani danginta sai kuma wani Kawunta
da ta taSa haWani da shi, wabda su ke zaune a gidansa.
A halin yanzu shima ya rasu
kuma dama
Matar tashi azabtar da su ta ke yi,
tun a lokacin da ya ke a raye ma.
Shiyasa ya na rasuwa ta tattara ta barsu ta yi gaba, su sun ce mini Uncle Win nasu da Mahaifinsu kawai su ka sani&
Ba su taSa zuwa garinsu ba, bama su san garin ba har Mahaifin nasu ya rasu. To kuma su na saka ran zuwa da shi kawun nashi shima sai Allah ya yi masa rasuwa.
Shiyasa tun a lokacin na so in auri Khadijar saboda itama ?aruwarta Miji ya fito mata ta auri wani mai mata uku da ?a?a ashirin a layin nasu amman ya ce ba zai ri?e Khadijah ba.
Na san zaman ta ita kaWai akwai haWari!
Shi kuma Daddy ya dage akan duk uzuri na ya jira, ko ma menene ya jira har a yi auren mu da Khadija tunda an riga an gama magana.

Ko uzurin nawa bai tsaya ya ji ba, gani kawai ya ke kamar turjiya na ke shirin yi masa, shiyasa na ha?ura
a wannan lokacin kamar yadda ka bu?aci in yi ha?urin.

Itama ba yadda ban yi da ita akan ta biyo ni ba amman ta ce za ta iya zama ita kaWai!
Ni kuma abubuwa sun sha mini Kai
a wannan lokacin
ga hidimar biki!
Ga aiki!
To a wannan tsa-kan-ka-nin ne aka samu wani Marar Imani ya je ya yi mata fyaWe!
Sai da ya Wan yi shiruu, zafin abun ya na ratsashi tukunna ya Waura da cewa
 Sam ba laifinta bane ba Abba.
Dan sai da ma ta yi kwanaki biyu a asibiti ba tare da ta san inda kanta yake ba ma.

Tun daga lokacin ni kuma sai na ?i amincewa ta ci gaba da zama a gidan ita kaWai& .
Laifina Waya shine da na kawota nan Win!
Na san bai kamata in kawota nan ba tunda gidan aure na ne!
Amman kuma banida wata mafitar,
tunda su Daddy ba za su bari in kai musu ita chan ba tare da sun san wacece ita ba!
Gashi cikin da ta samu ata dalilin ?addarar da ta afka mata
ya zo da matsala!
Ana yin sati biyu ta fara bleeding muna zuwa asibiti kuma ya zube.
Ga rashin lafiya ga rashin tsaro da wajen zama mai kyau
shiyasa na kawota nan ita da nurse, sai dai kuma tunda Khadija ta yi bincike ta gano asalin gaskiya shikenan ta fatattakesu&
Sai da na yi kwana uku tukunna na nemota da kyar.

Shiruu ya Wan yi kafin ya Waura da cewa
  Dan Allah Abba ka duba lamarin nan..
Mu taru ni da Kai mu ceto rayuwar baiwar Allah.
Ya ?arashe maganar cikin haWe Hannuwanshi biyu waje guda kamar zai fashe da kuka.


Numfashi Abban ya fesar
bayan dogon nazari& ..

Kafin ya kalli Imam Win ya ce
  Zan haWa ka da driver gobe
ku je a yi duk wasu gwaje-gwaje da suka kamata!
Allah ya sanya alkhairi
Allah ya yi maka albarka.
Zan yi wa Daddyn naku magana!
Kar ka damu zai fahimta shima, in sha Allahu. 


Wani tsananin sanyi ne ya lulluSe Imam ,har sai da wasu hawayen farin ciki suka wanke mishi fuska.

Murmushi kawai Abban ya yi, daga haka ya mi?e da shirin tafiya& .
Tsakanin uba da ?a sai Allah!
Ya san abunda ya yi, ya ke kuma shirin yi
tabbas shine dai-dai amma
kuma a take tausayin ?ar tashi sai ya lulluSeshi ya hanashi jin walwala&
Saboda ya fahimci tunda har Imam ya rufe ido ya sake yi mishi zancen wata bayan ya aura masa ?arshi ko watanni biyu ba a rufa da yin aurensu ba, to fa hakan ya na nufin ba ?aramin so ya ke yi wa ita wachchar bafulatana mai tallan Nono ba.
Har ga Allah, da ya ji maganar ta yi shiru bayan wata Waya da yin auren nasa ya Wauka Imam Win ya ha?ura ne, ashe abun ya na nan!
Tabbas rayuwar ?arsa Khadijah
ta na cikin garari& saboda tun shekara Waya da ta gabata (a lokacinda aka fara maganar aurensu) har kawo yanzu,
bai taSa ganin Wigon son ?ar tashi a cikin idanun Imam ba.

Daddy, babban Abokinsa ne tun yarinta, wanda ba dan albarkacin hakan ba da kuma yadda ya ga Daddyn ya nace da son ya ga ya ?ulla auratayya a tsakanin su tabbas da babu dalilin da zai sanya ya yarda da auren Khadjansa da
Imam tun farko, tunda ya san ba sonta ya ke yi ba.
Yana ta fatan su samu su Wan sasanta, ya so ta wata rana
to kuma yanzu gashi zai auri wadda ya ke so!

Fatanshi Waya  Allah ya sa Khadijan ta yi hankali ta kwantar da hankalinta ta yi biyayya ta zauna lafiya&
Wata?ila ta samu matsugunni a zuciyar Mijinta&
In ba haka ba kuwa
Ba ya jin tana da rabo a Zuciyar Imam
& &
An Wan kai ruwa rana kafin
Daddy ya yarda aka Waura auren Khadija(Mai tallar nono) da Imam a cikin sati Waya.
Wanda a tsakankanin kwanaki bakwai Winna babu kalar haukar da Khadija (uwar gida) ba ta yi ba!
Har kalanzir ta zuzzuba a gidan koina lokacin yana bacci
ana i gobe Waurin auren!
Allah ya taimaka,
ya ji warin kalanzir Win cikin barci dan haka ya farka da wuri& .
Yana zuwa ya tarar da ita ta na ta ?o?arin kyasta ashana& .

Da kyar ya samu ya karSe ashanar
ya jefar, ai kuwa ya na jefarwa ita kuma ta rarumo wu?a.
Fahimtar da ya yi da gaske kishi ya haukatata kuma idan ya barta kashe shi za ta yi, hakan ya sanya ya fincikota zuwa parlour sannan da kyar ya fitar da ita tsakar gidan ya saka ta a mota& ..

Iyayenta tamkar iyayenshi su ke,
dan zai iya cewa shi da Wan uwansa especially ma shi Win kusan a hannun Mahaifiyarta ma ya girma!
To amma kuma ya kamata a takawa haukar tata burki!
Tun kafin ta yi Sarna, shiyasa ba dan ya so ba ya kaita gidansu ya faWawa su Abba duk abubuwan da ta ke yi masa har ?o?arin kashe shi Win da ta soma yi.
..
Sallamar Imam

1 / 51