Author : Nana Kanwar Soja Category : Hausa Read
Modirre to full husband command ake bani wai nayi girki, imagine me .”
Indo tana kallonsa daga bakin ƙofa tana murmushi, zuciyarta cike da kauna, godiya da nutsuwa.
A ranta tace: “Na sha wahala… amma Allah ya mayar min da farin ciki ninki biyu.”
Indo ta kalli sama, zuciyarta cike da godiya: “Ya Allah… ka bani abin da ban ma iya roƙa ba.”
₦₦₦₦₦₦₦₦₦₦₦₦₦₦₦
Dr SADEEQ da Indo suna zaune a balcony, shayi a hannunsu. Iska tana kadawa a hankali
“If I had another life “Za ka zaɓe ni?” Ya kalleta da murmushi: — “A every lifetime.”
Ta jingina da shi cikin salama.
ƘARSHEN LABARI
“Wanda ya jure, ya yafe, ya dogara ga Allah
shi ne ya fi kowa nasara💔➡️❤️
ALHAMDULILLAH.
SAKON DARASI GA MAI KARATU
1. Soyayya ba ta rayuwa ba tare da gaskiya ba.
Shiru da ɓoye-ɓoye suna iya lalata abin da zuciya ta gina.
2. Yafiya ba rauni ba ce.
Ita ce ƙarfi mafi girma da mutum zai iya samu.
3. Kada ki yanke hukunci da zafi.
Wasu abubuwa suna da asali mai zurfi fiye da abin da ido ke gani.
4. Namiji na gaskiya yana ɗaukar alhakin kuskurensa.
Ba ya gudu—yana gyarawa.
5. Allah yana rama haƙuri.
Ko da ya jinkirta, ba ya mantuwa.
ƘARSHEN SAKO
“Wata rana za ki kalli baya ki ce:
Alhamdulillah—da ban tsira ba, da ban kai nan ba.”
GODIYA NA MUSAMMAN GA MASOYYYA LITTAFIN DR SADEEQ DA SAURAN LITATTAFAI NA NA DUNIYA UBANGIJI ALLAH YA BAR SOYAYYA DA ƘAUNA NARNAH KANWAR SOJA ✍️ ✍️🤌🫰
MY NEXT MOVE
GUGUWAR GRADUATION
AFNAN
ƘADDARAR YUMNA
E T C
SEE U SOON ,LOVE U ALL
08101235739