DR SADEEQ COMPLETE HAUSA NOVELS BY NARNAH KANWAR SOJA.txt

Author :  Nana Kanwar Soja Category :  Hausa Read

Chapter   17 / 48

48K to 51K   out of 141.3K words

yarinya bai iya hana ta ba saboda ba zato ba tsammani ta afka mai wani Irrin yarrrrrr da shock da bai taɓaji ba ya ziyarce sa
Indo ta na kuka Don Allah Dr… ban san me yasa rayuwata ta koma haka ba…






Sai kawai ya ɗan ja da baya, yana riƙe ta da hankali.
" Ssshh… tashi Indo, ba kyau kina hawa jikina haka. Ki zauna ki bani labari, right?






Ta goge hawayenta a hankali, tana gyara zama a gefen sa, kamar yarinya da ta yi kuskure.
" Toh Dr Balarabe"…
















3️⃣1️⃣








Indo na zaune a ƙasa tana tafe da hannunta cikin nutsuwa. Idonta a rufe, hawaye na lumshe a gefen fuska. A hankali ta mirza ido waɗancan idanunta masu laushi, masu cike da rauni da tambaya. Ta tura ƙaramin labbanta gaba, muryarta ta karye tana cewa:


a sanyaye, tana goge hawayenta): Ba… ba… ba kai ba ne ba? Tunda ka tafi… ban ga ka ba.
Banda kowa, sai kai, Dr. Wannan aljanna ce… ga abinci, ga ruwa, babu wahala,
Amma ina cikin kewar Mama da su Dijje… da kai ma, baka zo guna ba…"






Ta ɗan sauke kai, muryarta ta ɓace kamar yarinya da aka ɗauke wa abin wasa.


Dr Sadeeq ya tsaya kallon ta — zuciyarsa ta rikice. Ganin irin laushin fuskarta, yadda idonta ke rawa da hawayen da bata gama sharewa ba, ya sa ya kasa ma numfashi na ɗan lokaci.


Sai kawai ya ɗan bushe da numfashi mai zurfi, “tsuffffff…” sannan ya matso a hankali kamar wanda yake tsoron ta ɓace. Ya durƙusa gabanta, ya kama hannunta cikin nasa.


Hannunsa mai dumi, mai ƙamshi, ya lullube nata. Indo ta runtse ido gaba ɗaya — wani irin sanyi ya ratsa jikinta daga yatsunta har zuciya.
Dr Sadeeq a hankali, cikin taushi)" It’s okay Indo… I’m here now."
Aiki ne ya min yawa, ba wai na manta da ke ba.Daina kuka, kanki zai ciwo kinji?"






Ta ɗaga kai a hankali, idonta cike da hawaye amma fuskarta ta narke da jin sautin muryarsa (yana kallon idanunta kai tsaye): "Promise me… bazaki sake kuka ba, ko?"






Ta ɗan yi shiru, ta tura ƙaramin labbanta gaba, sannan ta ce cikin muryar yarinya mai sanyi:
" Indo Taye… alkawari."


Sai ya murmusa — murmushi mai launin tausayawa da wani abu da bai san sunansa ba " Now… smile."






Indo ta ɗan ta da kai, ta yi murmushi — ɗaya daga cikin irin murmushin da ke motsa zuciya fiye da kalma. Idonta na sheƙi, yana tauna hawaye da farin ciki lokaci guda.


Dr Sadeeq ya tsaya kallonta na ƴan dakiku, zuciyarsa na bugawa da karfi. A zuciyarsa, ya furta a hankali: “Subhanallah… me kike min Indo?”


Sai ya ja hannunsa a hankali ya dafa gefen kuncinta, yana fitar da numfashi mai laushi. " is okay "


.


A hankali ya ɗaga hannunta, yana kallon yadda yatsun ta suke girgiza kamar wanda sanyi ya rufe. Numfashin sa ya sauya — ya koma mai zurfi da nutsuwa, tamkar yana karanta kalmomin da suka ɓoye a cikin zuciyarta.


“Ina son irin murmushin nan naki,” ya faɗa cikin ƙasa-ƙasar murya mai cike da natsuwa, yana kallon yadda take ƙoƙarin boye idonta saboda kunya.
“Kin san me yasa?” ya ƙara tambaya, yana matsowa kusa da ita, har numfashinsu suka haɗu a tsakiyar sararin shiru.


Ta girgiza kai a hankali, ta kasa cewa komai. Sai kawai ta ji hannunsa ya shafi gefen fuskarta da natsuwa, kamar wanda yake taɓa ƙasa mai tsarki.


“Saboda murmushinki yana tuna min cewa har yanzu akwai daɗin rayuwa… duk da gajiyar da nake ciki.”
Ya saki numfashi mai zafi kadan, sannan ya ɗan murmusa
Ta lumshe ido, hawaye na bin kumatunta a hankali.
“Amman kai baka san yadda nake kewarka ba,” ta furta cikin rawar murya, tana dafe kirjinta kamar zuciyarta zata fito.


Ya ɗan yi dariya mai laushi, irin wacce take da nutsuwa da jin daɗi a lokaci guda. “To yanzu gani nan, ba zan sake barinki kina kuka ba. Kinji?”


Ta ɗaga kai a hankali, sai ya ɗan shafa kanta da yatsunsa, yana kallon yadda gashin kanta ya kwanta cikin tsabta Amman a chunkushe.
“Kin san, Indo,” ya ce yana murmushi mai daɗi, “idan kika sake kuka zan ɗauke ki in kai ki asibiti mu cire zuciyar nan saboda tana cike da kuka fiye da jini.”


Ta yi dariya cikin ƙanƙanin lokaci, ta jingina kanta a kafadarsa.
“Na daina,” ta ce cikin siririyar murya.
Sai ya ɗan ɗaga kanta ya kalle ta kai tsaye cikin ido, ya faɗa a hankali, “Good girl… yanzu dai ki tsaya da murmushi haka. Kin fi kyau idan baki da hawaye.”


A cikin shiru, suka ci gaba da kallon juna. Hasken fitilar dakin yana sauka kan fuskokinsu, yana haɗa launin fatarsu cikin wani yanayi mai taushi da annuri. A can gefe, ƙamshin turaren jikinsa wacce ta sanya zuciyarta bugawa da wani salo mai nauyi amma mai daɗi.


A hankali ya miƙa mata cup ɗin ruwa, ya ce,
“Sha, kin gaji kuka.”
Ta karɓa cikin taushi, hannunta na bugu da naɗi saboda sanyin da yake fitowa daga yatsunsa lokacin da suka taɓa.


Lokaci kaɗan bayan nan, suka zauna cikin shiru, shiru mai cike da jin daɗi da nutsuwa. Indo na kallon ƙasa tana wasa da yatsunta, shi kuma yana kallonta da murmushi — murmushin da yake nuna kulawa, tausayi, da wani abu da har yanzu shi kansa bai iya fassara ba.


*******Wannan shi ne farkon nutsuwar zuciyar Indo tun bayan da ta shigo gidan — nutsuwar da ta fara girma a hankali cikin sautin murya da zafin hannun Dr. Sadeeq.
*******











Cikin kasallalliyar murya, gaba ɗaya jin sa yake yi ya fara sanjawa a lokacin guda mai daɗin saurare, Dr. Sadeeq ya ce,
“Yanzu tunda baki da wata damuwa a gidan, komai zai zama normal… Kinga can, dakin ki akwai matress ko?”


Indo ta ɗago kai tana kalle-kalle kamar wacce ke neman wani abu cikin duhu.
“Me kace?”
“Matress,” ya maimaita cikin murmushi.
“Matress kuma?” ta buɗe baki, idonta cike da tambaya.
“Katifa nake nufi.”
“Ohh, katifa fa!” ta furta da murmushi, ta sake maimaitawa, “Ehhh akwai.”


Ya gyara zama yana dariyar da ba ta fito da sauti ba. “To, yanzu buɗe waɗancan ledodin da ƙaramin akwatin nan.”
Tana jin haka ta matsa kusa, ta buɗe da mamaki — sai ta ci karo da kaya masu tsari da launuka iri-iri, waɗanda ido ba ya iya tsallakewa.


Ta ɗauki ɗaya daga ciki tana mamaki.
“Subhanallah! Waɗannan duk… na waye?”
Ya ce a hankali, “Duka naki ne.”


Idonta ya faɗa, ta tsaya kamar wacce aka buɗe wa ƙofar aljanna.
“Na… nawa?”
“Eh, naki ne Indo. Na kawo miki kayan ki.”


Ta zura hannu tana fitan kaya ɗaya bayan ɗaya:
abaya uku masu launin milk, jallabiya mata biyar da taɓarbarewa tamkar siliki, sai kuma ƙananan kaya masu laushi – pant duzin biyu, bra-top, vest, da hijab uku masu kyau irin na manyan mata.
Ta juyo tana kallo da mamaki, idanunta sun cika da dariya da hawaye lokaci guda.


“Dr Balarabe, gaskiya wannan aljanna ne! Wallahi ban taɓa ganin kaya irin nan ba sai a cikin film ɗin Labarina"


Ya saki dariya mai sauti, yana girgiza kai. “Indo kenan. Ki daina faɗin haka. Duk mace ta cancanci ta sa kaya masu kyau, ba sai ta zama ‘yar birni ba.”


Ta ɗan tsalle da farin ciki, tana murza abayar tana kallonta a bango. “Kai, ni kam idan na saka wannan sai in zama kamar Saurainiya ɗin ku wallahi.”


Ya ɗan saki murmushi, yana kallonta yadda take tsalle da farin ciki irin na ƙauye mai gaskiya.
Hannunsa ya taɓa kan cikin sa ya ɗaga kai da murmushi:
“Ki kwantar da hankali, Indo. Abin da nake so kawai ki fara sabawa da gidan nan. Ki koyi komai a hankali — daga magana, zuwa tafiya, har zuwa suttura.”


Ta tsaya tana kallonsa da ido biyu masu cike da godiya.
“Na gode Dr Balarabe… Allah ya saka da alkhairi.”


Sai ya ɗan ɗaga murya cikin nutsuwa, yana murmushi.
“Ameen, Indo. Yanzu tashi ki kwanta, kar na ji kin yi kuka a wannan daren. Kinji?”


Ta ɗaga kai a hankali, har yanzu tana kallon kayan cikin farin ciki, zuciyarta na bugawa da wani sabon yanayi — yanayin da bai taɓa ziyartar rayuwarta ba, sai yau.




************








PG








3️⃣2️⃣











Sai ya miƙa hannu ya ɗauko babban ledar da take gefe, yana kallon ta cikin natsuwa.
“Yanzu buɗe wannan kuma, amma a hankali,” ya ce da murya mai taushi.


Indo ta kama zaren jakar da ƙyar, zuciyarta na bugu da sauti.
Tana buɗewa sai ta tsaya cak — idanunta suka cika da mamaki.
Uniform ce cikin tsari, farar riga da skirt mai navy blue, sai sanda, socks, school bag, takkardu, biro, pencil da sauran kayan makaranta.


Ta ɗago tana kallonsa da ido biyu masu cike da mamaki da farin ciki lokaci guda.
“Wannan fa, Dr Balarabe?” ta tambaya, muryarta na rawa.


Ya ɗan murmusa, ya ɗaura hannu kan tebur yana fadin:
“Wannan kayan makarantar ki ne. Na riga na shigar da ke Al-Noor Academy. Gobe da safe zamu je su gwada ki don sanin ajin da ya dace da ke.”


Indo ta rufe baki da tafin hannu tana zuba masa ido.
Shi kuma ya ci gaba da magana cikin natsuwa, yana kallon yadda zuciyarta ke tafarfasa da murna.
“Akwai malamin lesson teacher da na masa magana, zaina zuwa da yamma.
Akwai Islamiyya a makarantar. Idan kika je 7:00 na safe, zaki dawo gida 4:00, 5:00 kuma lesson zai zo.
Abin da nake so daga gare ki Indo, ki nitsu ki mai da hankali kan karatu, kar ki sake rawar kai ko tsokana.
Ki koyi zama kamar mace mai hankali. Ki tuna mama ta baki mafarki, kinji?
Mama ta ce kina son zama Dr kamar ni — to yanzu ga dama. Kuma watakila ma… kina da wayau fiye da yadda kike zato.”


Yana ƙarshen kalmar, ya saki murmushi yana kallonta cikin tausayawa da ƙauna.
Sai ya ɗan yi shiru na ɗan lokaci, kafin ya ce da murya mai laushi,
“Ƴan gidan nan idan suka ce miki wani abu, ko wani abu ya dame ki, ki faɗa min kai tsaye — don’t keep it to yourself. Kinji Indo?”


Indo ta ɗaga kai da sauri, hawaye na cika idonta saboda farin ciki.
Ta kasa magana, kawai ta ninke hannunta a kirji tana girgiza kai kamar za ta yi kuka.


“Ni kam Allah, wannan aljanna ne!” ta furta cikin karfin zuciya.
Ta yi tsalle da dariya, tana son ta rungume shi saboda murna.
Kafin ta kai ga hakan, da sauri ya ɗaga hannunsa yana murmushi,
“A’a Indo… ba haka ake nuna murna ba.”


Ta tsaya a gefe ta tura baki gaba kamar ƙarama,“To ai murna ce Dr Balarabe…”
Sai ya sake dariya, yana girgiza kai da murmushi.
“Ehhh, na sani. Amma yanzu ki tafi ki huta. Lami zata koya miki komai — daga wanka, sallah, har dressing.
Zan gaya mata ke tafe sai gobe Sai da safe, zan turo Musa driver ɗina ya kawo miki kayan yanzu ɗin gashi harda lemo da kaza a leader chan .”
" Harda kaza ta hhhhh waiyoo sai ne Indo " nan ta tuna ai yace ta tafe wai sai gobe
Indo ta saki hannayenta tana tafa kafaɗa kamar mai kuka,
“To Dr Balarabe ni kam… ni kam bazan tafi ba. Tsoro nake ji a dakin nan ni kaɗai. Na fi so in kwana da kai…”


Yayi dariya mai sauti yana kallonta da gajiyar fuska.
“Indo kina so ki bata min rai ne? Eh?”
Ta girgiza kai da sauri, “A’a… a’a Dr Balarabe, wallahi bana so.”
“To tafi, kinji? Gobe zamu haɗu. Bye.”


Ta juyo tana tafiya a hankali, tana kallon sa a baya-baya.
Yana binta da kallo har ta ɓace a ƙofar fita, yana murmushi cikin kansa.
“Indo… kina dai nan. Kuma kina da zuciyar da bata da kama.”


Ya miƙa hannu ya dafe goshi, yana jin wani irin sanyi mai taɓa zuciya — da tausayawa, da wata irin natsuwa da ya kasa fassara.







A ransa ya jingina kai da bango yana fitar da numfashi a hankali“Me ke faruwa dani haka?”
Ya furta cikin zuciyarsa, muryarsa a rauni.
Ya dafe ƙirjinsa kamar yana son ya hana bugun zuciyarsa, zuciyar da take harbawa cikin sauri fiye da yadda ya saba.
“Wannan ba dai yadda nake ji bane , ya zan fara wanan tunanin da wanan ƴar ƙarramar yarinyar daga naganta just na fara jin feeling da batabar ɗakin nan yanzu ba wait wait wait .. Indo... Indo...”
Sai ya lumshe ido yana murmushi kadan, sannan ya girgiza kai cikin firgici
“No... no, this will never happen. I’m her guardian, ba wani abu fiye da haka ba.”






Ya jawo bargo ya rufe kansa, yana ƙoƙarin mantawa da kammanin ta da har yanzu ke lullube shi — irin ƙamshin sabuwar budurwa da ke haɗa da ƙamshin damuwar sa da farin ciki.
A haka bacci ya sace shi, amma cikin baccin akwai tunani mai cike da rikitarwa.













###############


A ɓangaren Indo kuwa,
Tun da ta koma part nata, bata iya nitsuwa ba.
Kullum tana ta juyawa a kan gadon, ta saka hannayenta a ƙirjin ta, tana jin wani irin daɗin da bata taɓa sani ba a rayuwarta.
Kamar tana mafarki, tana jin kalmar “Now smile” da yadda ya riƙe hannunta cikin natsuwa tana sake maimaituwa a cikin kunnenta.


Sai ta saki numfashi mai nauyi, ta rufe fuskarta da hannayenta, tana dariya a hankali.
“Kai Indo, me kike yi haka?vv
Sai ta juyo gefe ta ɗan yaye bargo, idonta ya sauka a kan ledodin da aka kawo mata.
A hankali ta tashi ta buɗe ɗaya bayan ɗaya kamar wata yarinya da aka cika mata zuciya da bege —
takalmi, kaya, hijabi, kayan makaranta — duk suna haske a ƙarƙashin hasken lamp.


Ta ɗan rungume ɗaya daga cikin hijab ɗin, ta kwanta da shi kamar tana jin kamshin shi a ciki ,zuciyarta ta buga sosai, sai ta runtse ido tana cewa:
“Allah kasa Dr Balarabe a aljanna kasa na cigaba da ganin sa Amma kar kuma ka bar ni na rasa shi.”






Sai hawaye masu ɗumi suka zubo a hankali — hawaye masu haɗa tsoro, kunya, farin ciki, da fatan wata sabuwar rayuwa.
Ta rufe idanu tana murmushi, ta yi addu’a da murya ƙasa


A haka ta jingina kanta kan matashin kai, zuciyarta na harbawa cikin natsuwa mai laushi,
kamar baccin farko bayan dogon wahala.
Ta lumshe ido a hankali, tana jin sautin numfashinta da nashi — koda yake yana nesa, amma zuciyarta na jin kamar suna daki ɗaya.







$$$$$$$$$$$$___
Rana ta fito cikin natsuwa, hasken safiya na shiga ta tagar ɗakin Indo yana haskaka fuskarta mai taushi.
A hankali ta buɗe idanu tana miƙewa, idonta na haske kamar wadda ta ga aljanna a mafarki.
Ta saki ajiyar zuciya da murmushi — yau ce ranar farko a makarantar da Dr ya mata alkawari.
Bata jima ba sai aka buga ƙofa a hankali.
“Waye?” ta tambaya da muryar da har yanzu ke ɗauke da ɗan bacci.“Ni ce Lami, Indo tashi kin makara!”
Da sauri Indo ta miƙe, zuciyarta na dokawa.
“Subhanallah! Lami yau makaranta zanje fa!” ta faɗa cikin dariya da farin ciki.


Lami ta shigo da ƙaramin tray a hannunta — a kai akwai tea mai ƙamshi da soyayyen egg.
“Ga breakfast ɗinki nan. Amma da farko ki shirya, ga uniform ɗinki.”
Ta miƙa mata uniform ɗin — skirt ɗin blue mai tsabta, da rigar farin ciki mai rubutun “Al-Noor Academy” a gefe.


Indo ta riƙe kayan da hannaye biyu kamar wacce aka ba kyautar zinariya.
Cikin ɗan jin kunya ta cire rigar bacci ta shiga taye wanka lami ta bata tawol da ta gani a cikin kayan da aka kawo juya ta gogge jikinta ta pant pink ta dauko tasa da bra top nata wanda sai da Lami maid taye da gaske gun sanya mata bata iya ba kuma tana kunyar lami ta fara ganin ƙirjin ta da yafara tasowa sanan ta saka uniform ɗin — skirt ɗin ya tsaya a gwiwa, sai rigar ta kwanta a jikinta daidai kamar an auna.
Lami ta tura baki tana dariya.
“Hmm Indo, kinga irin kyau? Sai dai gashin ki wannan... meye haka? Tsantsi kamar ƙyankyaso!”


Dariya suka yi gaba ɗaya, kafin Lami ta kama mata gashin da ƙarfi ta naɗe shi cikin kyau, ta saka cap ɗin uniform sama.
Sannan ta saka mata farin socks masu tsayi, sai takalmin black mai sheƙi sabon kaya daga boutique.


Indo ta tsaya a gaban mirror tana kallon kanta
“Na zama daliba irin na birni kenan?” ta tambayi kanta da murmushi mai sauti.
Idonta ya cika da farinciki, ta ɗaga hannunta tana faɗin “Allah ka saka da alheri ga Dr Balarabe.”




A BANGAREN DR. SADEEQ


A gefe ɗaya kuwa, Dr Sadeeq ya fito daga bathroom cikin sabuwar nutsuwa.
Ruwan wankan ya sanyaya masa jiki, yana sanye da farar riga mai kamshin lavender, sai wandon suit baki da takalmin gashi mai sheƙi.
Ya ɗaura tie ɗin sa a hankali yana kallon kansa a mirror
fuskarsa cike da natsuwa, idanunsa kuma kamar suna ɓoye wata damuwa da jin daɗi lokaci guda.


Ya ɗauki white coat ɗinsa da key ɗin mota, sannan ya fito zuwa babban parlour inda iyayensa suke shirin karin kumallo.
“Assalamu alaikum Mommy, Daddy.”
Ya gaida da ladabi.
Hajiya Zainab ta amsa da murmushi mai daɗi, ta ce “Wa alaikumus salam ɗana, ka tashi lafiya?”Ya girgiza kai cikin girmamawa. “Alhamdulillah Mommy.”






Sai ya juya yana gaishe da Hajiya Binta.
Ita kuwa ta taɓe baki ta ce ba komai, ta ɗauki cup ɗinta ta tafi ba tare da ta kallesa ba.
Ya tsaya na ɗan lokaci cikin natsuwa, ya share da murmushi ya fita waje.


Yana fitowa, agogo ya nuna 7:15am.
Kafin ya karasa bakin mota, sai yaji ƙaran takalmi mai ƙara a baya.
Ya juyo…


Indo ce — cikin uniform ɗinta, fuskarta na sheƙi da farin ciki, hannunta riƙe da karamar jakar makaranta.
Ruwan safe ya sauka kan gashinta da ke ɓoye a ƙarƙashin cap ɗin uniform ɗinta, yana haskawa kamar gilashi.
Murmushi ta yi mai cike da kunya da annuri.


A hankali ya tsaya, zuciyarsa ta daki sau uku kafin ya ce a hankali “Masha Allah Indo... kina da kyau sosai " ya faɗa a ƙasan zuciyar sa "Daliba ce ke fa yanzu.”
Ta sunkuyar da kai tana dariya — murya a sanyi ta ce:
“Na gode Dr Balarabe… kai ka sa na zama haka.”
Sai iska mai sanyi ta busa tsakanin su, tana ɗauke da ƙamshin sabuwar rayuwa ....











3️⃣3️⃣💥3️⃣4️⃣


17 / 48