Author : Badiat Ibrahim Mrs Bukhari Category : Read Hausa Novels
Baba, iyalai suna gida."
"Ai da kazo mana dasu, mun gansu, sunga danginka suma ko?" Girgiza kai Idi yayi yace.
"Da yake naso komawa yaune shiyasa." Jamilu ya washe baki yace.
"Komawa a yau daga zuwanka, sai kace muna korarka?"
"Kawu aina jima da zama korarre, kowa da mahaifinshi yake alfahari, amma ni da
mahaifiyata nake alfahari. Har abada bazan iya mance azabtarmun da Uwo da Baba yayi ba."
Kai ya girgiza, ya jawo ledar tsaraba ya bisu da shaddoji, yadi goma_goma da takalma.
"Inason zuwa gobe zamu tafi, zan tafi da mahaifiyata kamar yadda nayi alƙawari, ƴan
uwana ma zan tafi dasu, dan bazan iya tafiya in barsu a cikin ƙauyannan ba. Amman Jamilu zai
tsaya saiya gama girbe amfanin gona tukunna. Kawu Jamilu, Kawu Mudi, muna neman alfarma
dani da ƴan uwana Baba ya saki Uwo ta samu salama, musam mun fita hakkinshi bata tafi da
aurenshi ba. Tun ina yaro nasan Uwo bata zuwa turaka, ma'ana ba'a rabon kwana da'ita.
Ƙannena an samesu ne a bisa ƙaddara suma. Munga abubbuwa kala_kala. Lokaci da yoyyon
fitsari ya kama Uwo a sakamakon goduwar naƙudar haihuwar Ƙasimu, a lokacin Baba ya dace
ya kula da Uwo, amman a lokacin ne yayo Aure ya tare da amaryarshi. Wuya babu irin wacce
bata ci ba. Kuma kuna gani, babu wanda ya taimaka mata, ko da, da tarbiyyar yarane. Dan
haka ya saketa kawai." Ni kaina sakin nake nema dan na gaji da Auren, nafison inje in nutsu a
wajan yarana, in mutu a ƙarƙashin yarana.
MRS BUKHARI
[27/01, 11:04 am] BADI'T IBRAHIM: *_GAWURTATTU UKU2023_*
*_TALLAH TALLAH TALLA️️️️️_*
_A HAYYEH SAMAH MATAH_
*Ku shiga wannan link ɗin don zaɓar kaya masu rahusa*
https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj
----------
No
07067964894
*_INA KUKE MATAN KWARAI MATAN DA SUKA AMSA SUNAN SU NA MATA A DUNIYA KU
GARZAYO KUZO M A C DON ZABEN NA KWARAI KI DAURA ASAN KIN DAURA SAI
ATAMFA DA LACE DA SHADDA, MATERIAL WITH SHOE'S AND BAG WITH JEWELRIES
DAGA MAMAN ANNUR COLLECTION._* *_ANAN KWALIYA ZATA MAIDA KUDINTA GAREKI, KIFITO ASAN KIN FITO KIN FASA
TARO SAI M.A.C AKAN FARASHI MAI RAHUSA SAYEN NAGARI MAIDA KUDI GIDA IYA
KUDIN KI IYA SHAGALINKI_*
*_TANA KANO TANA AIKAWA KO INA DA IKON ALLAH A CIKIN AMINCIN DA YARDAN
UBANGIJI_*
*_YAN UWA INA MASU SON SUYI SANA,A BASU DA JARI TOH GA DAMA TA SAMU,
INJI MAMAN ANUR DON ZAKU IYA DAUKAN KAYAN MU KU TALLATA KU DORA NAKU
RIBAN SAMA ZAMU AIKA MAKU KAYA GA MAISHI DA SUNAN KU A DUK INDA CUSTOMER
DIN KU YAKE BA TARE DA MUYI SAVING NO BASHI BA KUMA BA ZAISAN BA DAGA
WURIN KI KAYAN YA FITO BA TAKEN MU GASKIYA DA AMANA, MUM ANNUR
COLLECTION DA KARAMAR RIBA MUKA DOGARA SABODA NEMAN ALBARKA SAI KUN
ZO _*
[27/01, 11:04 am] BADI'T IBRAHIM: Gawurtattu uku,zasu buɗe aji na musamman da azumi,don
koyar da girke girke na musamman na azumi don kun san mu mata ƴan adone,wajen yin girki in
akace baki iya girki ba to tabbas mijinki fa kullum yana kan hanyar yawon restuarent, sannan
idanuwansa suna kan ƴammata saboda ya samu sarauniyar girki, kada ki bari a barki a baya
don gwangwaje me gidanki.
Domin nema ƙarin bayani,sai ku tuntuɓi waɗannan numbobin
07068606171
08104335144
08179523215
*GAWURTATTU UKU A SABUWAR SHEKARA TA 2023*
*_Ina kuke masoyan gawurtattu uku ga su ssun dawo muku da wasu sabbin labaransu a
wannan sabuwar shekarar, wannan karon salon gawurtacce ne, ku hanzarto kar ku sake ayi
babu ku._*
_Sun shirya tsaf a wannan karon don kawo muku labaran da zakuyi fahari da su, tafiyar mai zafi
ce sannan ta musamman._
*_Haziƙai kuma gawurtattu ukun sun shirya ne domin kawo muku gwarazan labaran da zaku yi
alfahari da su._*
*MATA IYAYEN GIJI*
_Mrs Bukhari_
*INDA BA ƘASA..!*
_Ummu Maheer_
*KARO ƊAYA...!*
_Ummu Affan_
_LITATTAFAN GABAƊAYA AKAN FARASHI MAI SAUƘI DA RAHUSA 1K_
1 500
2 700
3 1000
_Kai tsaye zaku tura kuɗinku ta wannan account number ɗin._
2212328303
RABIATU BASHIR
Zenith bank
_Don Allah wannan karon ba ma buƙatar katin waya, idan baka da account to kaje POS ka
bada 50 kob 100 a cikin kuɗin a turo ta account number please._
_Ƴan ƙasar Niger kai tsaye zaku turo ta nan._ 0706 860 6171
*DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI A TUNTUƁI ƊAYA DAGA CIKIN LAMBOBIN NAN.*
0810 433 4144
0817 952 3215
0706 860 6171
*MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU UKU A SABUWAR SHEKARAR 2023
SABON SALO SABON TAKU.*
_TEAM GAWURTATTU UKU 2023_[08/04, 19:57] Mrs Bukhari: GAWURTATTU UKU
MRS BUKHARI
LAMBA TA ASHIRIN DA TARA
[27/01, 11:04 am] BADI'T IBRAHIM: *_GAWURTATTU UKU2023_*
*_TALLAH TALLAH TALLA️️️️️_*
_A HAYYEH SAMAH MATAH_
*Ku shiga wannan link ɗin don zaɓar kaya masu rahusa*
https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj
----------
No
07067964894
*_INA KUKE MATAN KWARAI MATAN DA SUKA AMSA SUNAN SU NA MATA A DUNIYA KU
GARZAYO KUZO M A C DON ZABEN NA KWARAI KI DAURA ASAN KIN DAURA SAI
ATAMFA DA LACE DA SHADDA, MATERIAL WITH SHOE'S AND BAG WITH JEWELRIES
DAGA MAMAN ANNUR COLLECTION._* *_ANAN KWALIYA ZATA MAIDA KUDINTA GAREKI, KIFITO ASAN KIN FITO KIN FASA
TARO SAI M.A.C AKAN FARASHI MAI RAHUSA SAYEN NAGARI MAIDA KUDI GIDA IYA
KUDIN KI IYA SHAGALINKI_*
*_TANA KANO TANA AIKAWA KO INA DA IKON ALLAH A CIKIN AMINCIN DA YARDAN
UBANGIJI_*
*_YAN UWA INA MASU SON SUYI SANA,A BASU DA JARI TOH GA DAMA TA SAMU,
INJI MAMAN ANUR DON ZAKU IYA DAUKAN KAYAN MU KU TALLATA KU DORA NAKU
RIBAN SAMA ZAMU AIKA MAKU KAYA GA MAISHI DA SUNAN KU A DUK INDA CUSTOMER
DIN KU YAKE BA TARE DA MUYI SAVING NO BASHI BA KUMA BA ZAISAN BA DAGA
WURIN KI KAYAN YA FITO BA TAKEN MU GASKIYA DA AMANA, MUM ANNUR
COLLECTION DA KARAMAR RIBA MUKA DOGARA SABODA NEMAN ALBARKA SAI KUN
ZO _*
[27/01, 11:04 am] BADI'T IBRAHIM: Gawurtattu uku,zasu buɗe aji na musamman da azumi,don
koyar da girke girke na musamman na azumi don kun san mu mata ƴan adone,wajen yin girki in
akace baki iya girki ba to tabbas mijinki fa kullum yana kan hanyar yawon restuarent, sannan
idanuwansa suna kan ƴammata saboda ya samu sarauniyar girki, kada ki bari a barki a baya
don gwangwaje me gidanki.
Domin nema ƙarin bayani,sai ku tuntuɓi waɗannan numbobin
07068606171
08104335144
08179523215
*GAWURTATTU UKU A SABUWAR SHEKARA TA 2023*
*_Ina kuke masoyan gawurtattu uku ga su ssun dawo muku da wasu sabbin labaransu a
wannan sabuwar shekarar, wannan karon salon gawurtacce ne, ku hanzarto kar ku sake ayi
babu ku._*
_Sun shirya tsaf a wannan karon don kawo muku labaran da zakuyi fahari da su, tafiyar mai zafi
ce sannan ta musamman._
*_Haziƙai kuma gawurtattu ukun sun shirya ne domin kawo muku gwarazan labaran da zaku yi
alfahari da su._*
*MATA IYAYEN GIJI*
_Mrs Bukhari_
*INDA BA ƘASA..!*
_Ummu Maheer_
*KARO ƊAYA...!*
_Ummu Affan_
_LITATTAFAN GABAƊAYA AKAN FARASHI MAI SAUƘI DA RAHUSA 1K_
1 500
2 700
3 1000
_Kai tsaye zaku tura kuɗinku ta wannan account number ɗin._
2212328303
RABIATU BASHIR
Zenith bank
_Don Allah wannan karon ba ma buƙatar katin waya, idan baka da account to kaje POS ka
bada 50 kob 100 a cikin kuɗin a turo ta account number please._
_Ƴan ƙasar Niger kai tsaye zaku turo ta nan._ 0706 860 6171
*DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI A TUNTUƁI ƊAYA DAGA CIKIN LAMBOBIN NAN.*
0810 433 4144
0817 952 3215
0706 860 6171
*MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU UKU A SABUWAR SHEKARAR 2023
SABON SALO SABON TAKU.*
_TEAM GAWURTATTU UKU 2023_
Kallonsu suka dawo dashi gareni. Ruwan hawayene ke zuba a idanuna. Da sauri Idi ya iso
gareni.
"Uwo ki dena zubar da hawayenki dan Allah, hawayenki suna da tsada, lokacin farin cikinkine
yanzu." Murmusawa nayi nace.
"Allah yayi maka albarka. Ka kyauta sosai akan abinda ka aikata. Wannan zai zama izina ga
matan da suka washi iyayen mijinsu. Har wasu matan ke kiranmu da olsa, wasu kuma suce
mana hawan jini. Hadiza ke uwace, ga Ƙasimu kin haifa namiji. Ya zakiji a lokacin da ƙarfinki ya
ƙare, matar Ƙasimunki tace bazata iya zama dake ba? Bana fatan ki ɗanɗani wannan irin ɗacin
da kika lasa ma harshena. Ni da ɗana yau yayi girma, da arzikin da wai akeson a rabani dashi
kuma? Tun yana yaro ake raba mu. A yanzu kuwa sai dai mutuwa ta raba mu. Bari in baki
labarin wuyar da nasha tun daga renon cikinshi har zuwa haihuwar tashi. Tun cikin na da wats
biyu, na shiga wani irin zazzafan lauyayin da ko ruwa na haɗiya, saiya dawo. Na rame na
kwanjame, jinina yai ƙasa sosai a jikina. Saida aka kaini asibiti. Likita ya lissafo mana
abubbuwan da zasu ƙaramun jini, danginsu alaiyawo, wake, hanta, tumatur da gurji. Na dawo
gida, kullum a kwance nake wuni, har cikina ya tsufa. Naƙuda kuwa, tunda na soma ran alhamis
a tsatstsaye, saida nakai ranar sati na haihu da yamma. Koda na haifeshi, kwanana uku bana
gane kowa, banda jini da naita zubarwa. Sannan nazo na shayar dashi, na goyashi, yai mun
kashi yaimun fitsari duk, in baida lafiya in kasa bacci, farin cikinshi shine nawa. Amman yau
shine ke da bakinki kike cewa bazaki iya zama dani ba? Ai duk wani ɗan halas dole ya sakeki
Hadiza" Hawayena na sharce. Hadiza ta zube a gabana ta kama ƙafafuna tace.
"Haƙiƙa na tabka babban kuskuren da bazan iya cewa meya shigeni na aikata hakan ba. Ki
yafe mun Uwo, kuma nayi alƙawarin zan kula dake fiye da yanda zan kula da kaina." Dubanta ta
mayar kan Idi wanda yake kusa dani.
"Kaimun afuwa, sharrin shaiɗanne wallahi, zan riƙe Uwo da daraja da kima sosai, kaimun rai
in rayu tare da yarana." Idi yana hawaye yace.
"Wallahi sonki ne ya fice fut a cikin raina, banjin zan iya ci gaba da zama dake, sabida kin
kushe dangina." Murmusawa nayi nace
Kayi haƙuri ka dawo da'ita ɗakinta. Banason duniya ta buga dani cikin iyayen mijin da suke
takura ma surukansu. Ni ba zanyi hakan ba, anyi mini nasan zafin shi. Na umarceka daka dawo
da matarka." Juyawa nayi na fice a ɗakin, na ɗaura alwala na shige ɗaki abuna." Abubbuwan
farin ciki da dama sun faffaru. Hadiza kula dani take yi sosai. Harma nakan rasa da ita da Idi wa
yafi kulawa danine wai." Su Alawiyya, ita ta samu gurbin aiki a asibitin juth wanda yake kasuwar
taminus, Zubaida kuma ta samu gurbin karatunta a jami'ar jos. Idi ya sani a islamiyya ta matan
aure mai suna UMMAHAT wacce take cikin babbar makarantar arabiyya da boko Al iman, suna
da reshuna a gari_gari. Daga ajin farko na soma karatuna. Sai a lokacin nake jin wani haske na
shiga rayuwata. A koda yaushe da littattafan karatu zaka ganni a hannuna.
Bayan wasu shekaru. Yarana duk sunyi Aure, Idi ya sayi gidan da suka haɗa katanga tare, an
haɗeshi ya zama gida ɗaya. Su Mustapha da matanshi suna zaune a gefen. Matansu sai suka
shiga gasar kyautatamun, ko wacce tanason ta samu fada a wajena, ko dan mijinta ya darajata.
( KU SANI DUK SURUKAR DATA KE WULAƘANTA UWAR MIJINTA. TAGA WANNAN UWAR
BATA DA DARAJA NE A WAJAN ƊANTA. IN KUWA YA NUNA MA MATARSHI UWARSHI DA
DANGINSHI ZAI IYA KOMAI DAN GANIN FARIN CIKINSU. YA ZAME MATA DOLE TA
GIRMAMA UWAR MIJINNAN, DA DANGIN MIJIN. MUMA IYAYE MU KAME KAWUNANMU,
DAN WATARAN MU KE WATSAR DA KANMU. MUITA SAKA MA MATAN YARANMU IDANU.
IYAYE MU KULA) mun shiga jarabawrmu ta ƙarshe wacce ake kira Zariya. Wannan takadda ita
zata baka lasisin shiga jami'a bangaren islamic studies. A lokacin ne Jamilu ya dawo daga
ƙauye yake shaida mana Yawale ba Lafiya, yana asibitin Bauchi. Ba shiri muka yi mota biyu,
muka nufi Bauchi. Dan yanzu arziki yaci uban na da, Ƙaton suto su Idi ke dashi na kayan hatsi.
Shinkafar hausa, shinkafar tuwo, dawa, masara, gero, riɗi, duk suna dashi. Sun kuma dage da
noma sosai, a ƙauye, sun mallaki gonakai, da ma'aikata masu yawa. Da tambaya muka isa
ɗakin da Yawale yake kwance. Kumatu tana ganinmu ta sauke kanta ƙasa. Ta rame ta kuma
tsofewa, ga su Saminu, da, Sauma'iyya da Zakiya duk suna asibitin. Zakiya dukta tsofe tayi
zuru_zuru da'ita. Sauma'iyya kuma dukta tsotse ta tsomare, rashin Aure yayi mata illa, kamar
kanta ya ɗan taɓu, dan naga tana wani abu kamar ba mai cikakken hankali ba. Yawale na zuba
ma idanu a kwance babu riga, ga mamanshi ya kumbura har gefen maman ya fashe, yana
zubar da ɗiwa, da jini jini. Idi yace.
"Baba Kumatu me likitan yace ne?" Tama kasa magana sam, sai Saminu ne yace.
"Mu dai tunda muka zo ba wani bayani da suka yi mana. Likitoci dai sunata zuwa suna
gwada maman nashi, amman har zuwa yanzu basu ce komai ba." Jamilu yace.
"Yaya Idi muje mu samu likitocin muji daga bakinsu." Haɗe kai suka yi mazan suka fice.
Wata ma'aikaciyar jinya ce, tace mu je daga waje mu jira. Fita muka yi, Alawiyya taje bayan
mota ta ɗakko ƙatuwar dadduma ta shinfiɗa mana. Nace da Zubaida.
"Kuje ku ɗakko abinci a bayan motar Jamilu maza. Kumatu gafa surukanki. Wannan matar
jamilu ce, wannan matar Mustafa, Ƙasimu matarshi na gida, ita da matar Yayansu, amman zasu
tawo in sha Allah. Kumatu tace.
"Au yanzu yarannan ne suka zama ƴan burni haka lallai kam yara Allah yayi albarka. Ni
kinga Zakiya, karayar arzikice ta samu mijin nata, aikin komai bayayi. Ita ke wankau da surfau
take ciyar da kanta, da yara. Gashi ma ciwon hawan jinine da'ita. Sauma'iyya kuwa muna nan
tare, har yanzu miji bai samu ba. Wannan ɗan banzan yaje ya gama rayuwar gidan kaso, ya
dawo. Wallahi maganar da yake ɗebowa na da ba komai bane." Murmushi nayi nace.
"Adda'a zaki dage kiyi ta binsu dashi, Allah ya shiryesu. Ita Sauma'iyya in zamu tafi saiki
bani ita, in sata a makarantar addini, wala Allah ta samu miji a birni tayi aurenta." Kumatu tayi ta
kuka tana share majina.
Ɗakin likita:
MRS BUKHARI
[08/04, 19:57] Mrs Bukhari: GAWURTATTU UKU
MRS BUKHARI
LAMBA TA ASHIRIN DA TAKWAS:
JOS:
"Uwo wannan shine gidana, ga shaguna guda biyu" Farin ciki ne ya lulluɓemun zuchiyata,
nace dashi.
Masha Allah, Allah ya ƙara maka buɗi da ɗaukaka"
"Ameen Uwona" Fitowa mukayi dukka, Idi na riƙe da jakar kayana. Ɗan mabuɗi yasa ya
buɗe ƙofar. Yai mana iso zuwa ciki. Tsakar gidan tasha sumunti luwal_luwal gwanin sha'awa.
Tabarma ya shinfiɗa mana daga inuwa, ya kawo mana ruwa.
"Uwo bari in kira Hadiza ta dawo gida, bikin ƙanwarta akeyi shine ta kwashi yaran suka
koma can gidan nasu. Gobe za'a gama bikin."
A'a barta tana cikin ƴan uwanta tana jin daɗinta. Allah ya kaimu goben."
"To shikenan, zanje anjima in ƙarɓo ɗan mabuɗin madafi. Amman kafinnan bari in ɓalle
ɗakinta, inason in mayar mata da kayanta wancan ɗaƙin. Sabida wanda take ciki yafi wancan
ɗin girma." Yaƙi ya barni ince komai. Shi da Ƙasimu, da Mustapha sukaita jigilar fito da kayan
jeren Hadiza, suna jera mata a ɗakin dake can cikin gida. Bayan sun gama kuma, ya fita ya
jibgo mana naman balagu da masa, da lemon ƙwali." Ya ja Ƙasimu, da Mustapha zuwa
kasuwa. Bayan kamar awa guda, ina sallah sai gasu sun shigo, da kaya kici_kici. Harda su
gado da katifa. Haka akaita shiga da kaya harda kujeru masu kyau. Saida suka kintsa komai,
sannan Idi yai mana iso zuwa ɗakin. Kafet malala a ɗakin ga taushi, komai sabo aka saka, ga
gadona babba sosai, da sababbin zannuwan gado da bargo a ƙatuwar leda.
"Uwo nanne ɗakinku da su Alawiyya. Nan ɗin yafi dacewa dake. Can ɗin ƙananune, kuma
falle falle ne guda uku. To na bata biyu, yaranta na basu ɗaya. Ki sake a nan, ga makewayi a
ciki kinga kina buƙatar sirri, tunda da suruka zaki zauna."
Amman ai daka barta a ɗakinta, ni falle ɗayan ɗaƙi ya isheni, a falle ɗaya na gama rayuwar
ƙauye. Tun daga ɗakin mahaifiyata, har zuwa gidan aurena". Murmusawa yayi yace.
"Nan gidan ɗankine, wanda kika sha azaba wajan rainon cikinshi da haihuwarshi. Uwo
bana manta sanda nake samunki a bayan gonar mai gari, ina gani kullum sai kinyi kuka in zamu
rabu. Haka sanda Baba ya koreni, ina jiyo sautin kukanki. Inna barki a ɗaki ɗaya matata na ɗaki
biyu da makewayi. Tamkar ban darajaki a matsayinki na jajirtacciyar uwa ba. Uwo