Author : Badiat Ibrahim Mrs Bukhari Category : Read Hausa Novels
jiyo ihun Tani,
tana zazzagin matan da suka kawo amare. Dukkanmu muka yo waje. Da ƙyar su malam suka
rarrashi Tani da danginta. Ɗakin matar malam ta koma tana kuka, tare da tunano sadaukarwar
da tayi akan Ɗahiru." Haka naci gaba da jego, Shehu sun shiga jeji banda ko labari. Sai washe garin ranar daya
tafine, Baba mai riga take shaida mun Shehu ya amince inje wankan gida. Hankalina sam bai
bani ba, gani nake yi ƙarshen zamana da Shehu ne yazo. Tunda na haihu bamu samu damar
keɓewa ba sam" Ɗaga ranar sunan akayi, aka haɗa dana Tani. Ɗahiru yayi ma Tani bajinta.
Raguna biyu ya yanka mata, tare da mata alƙawarin abubbuwa da yawa a ciki harda alƙawarin
kaita aikin hajji, kafin fa Tani ta sakar ma Ɗahiru mara. Dangina da ƴan uwana sunzo, nayi
mutane sosai. Malam yayi mun gara da turamen zani har uku. Inna tayi mun turamen zannuwa
biyu, da kayan yaro. Yayyena mata turame ko wacce tayi mun. Yayana kuma rigunan yaro ya
siya mana. Yaro dai yayi goshi, ya samu kaya da yawa. Da yamma lis ƴan uwana suka tafi.
Yaya Nazeefa yata wacce muke uwa ɗaya uba ɗaya, ita bata tafi ba. Tare muka kwana. Washe
gari da wuri muka shirya, bayan an gama tuyan nama, aka ware nasu Matar Malam a fanteka,
aka ɗaura turmin zane da sabulu, sai aka kai musu. Sallama muka yi musu muka tafi.
Haka na dinga shayar da yarona a gida. Goggo Laraba sai tsumani take yi da magunguna iri iri.
Har mu kai sati biyu babu Shehu ba labarinshi, babu wanda yazo duba mu daga gidansu.
Kullum a cikin fargaba da zulumi nake. Sai ranar da muka cika kwana talatin cib, sai ga Shehu
da rana face_face. Ina zaune a ɗaki ina ba Ɗahiru nono, na jiyo suna gaisawa da su Inna. "Tana ciki nan, ka shiga mana" Na jiyo muryar Innata. Cikin sallama Shehu ya shigo. Idanu
muka haɗa, abinda yafi bani mamaki yanda yake cikin farin ciki da wakwalar da bansan ko ta
mecece ba"
MRS BUKHARI
[27/01, 11:04 am] BADI'T IBRAHIM: *_GAWURTATTU UKU2023_*
*_TALLAH TALLAH TALLA️️️️️_*
_A HAYYEH SAMAH MATAH_
*Ku shiga wannan link ɗin don zaɓar kaya masu rahusa*
https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj
----------
No
07067964894
*_INA KUKE MATAN KWARAI MATAN DA SUKA AMSA SUNAN SU NA MATA A DUNIYA KU
GARZAYO KUZO M A C DON ZABEN NA KWARAI KI DAURA ASAN KIN DAURA SAI
ATAMFA DA LACE DA SHADDA, MATERIAL WITH SHOE'S AND BAG WITH JEWELRIES
DAGA MAMAN ANNUR COLLECTION._* *_ANAN KWALIYA ZATA MAIDA KUDINTA GAREKI, KIFITO ASAN KIN FITO KIN FASA
TARO SAI M.A.C AKAN FARASHI MAI RAHUSA SAYEN NAGARI MAIDA KUDI GIDA IYA
KUDIN KI IYA SHAGALINKI_*
*_TANA KANO TANA AIKAWA KO INA DA IKON ALLAH A CIKIN AMINCIN DA YARDAN
UBANGIJI_*
*_YAN UWA INA MASU SON SUYI SANA,A BASU DA JARI TOH GA DAMA TA SAMU,
INJI MAMAN ANUR DON ZAKU IYA DAUKAN KAYAN MU KU TALLATA KU DORA NAKU
RIBAN SAMA ZAMU AIKA MAKU KAYA GA MAISHI DA SUNAN KU A DUK INDA CUSTOMER
DIN KU YAKE BA TARE DA MUYI SAVING NO BASHI BA KUMA BA ZAISAN BA DAGA
WURIN KI KAYAN YA FITO BA TAKEN MU GASKIYA DA AMANA, MUM ANNUR
COLLECTION DA KARAMAR RIBA MUKA DOGARA SABODA NEMAN ALBARKA SAI KUN
ZO _*
[27/01, 11:04 am] BADI'T IBRAHIM: Gawurtattu uku,zasu buɗe aji na musamman da azumi,don
koyar da girke girke na musamman na azumi don kun san mu mata ƴan adone,wajen yin girki in
akace baki iya girki ba to tabbas mijinki fa kullum yana kan hanyar yawon restuarent, sannan
idanuwansa suna kan ƴammata saboda ya samu sarauniyar girki, kada ki bari a barki a baya
don gwangwaje me gidanki.
Domin nema ƙarin bayani,sai ku tuntuɓi waɗannan numbobin
07068606171
08104335144
08179523215
*GAWURTATTU UKU A SABUWAR SHEKARA TA 2023*
*_Ina kuke masoyan gawurtattu uku ga su ssun dawo muku da wasu sabbin labaransu a
wannan sabuwar shekarar, wannan karon salon gawurtacce ne, ku hanzarto kar ku sake ayi
babu ku._*
_Sun shirya tsaf a wannan karon don kawo muku labaran da zakuyi fahari da su, tafiyar mai zafi
ce sannan ta musamman._
*_Haziƙai kuma gawurtattu ukun sun shirya ne domin kawo muku gwarazan labaran da zaku yi
alfahari da su._*
*MATA IYAYEN GIJI*
_Mrs Bukhari_
*INDA BA ƘASA..!*
_Ummu Maheer_
*KARO ƊAYA...!*
_Ummu Affan_
_LITATTAFAN GABAƊAYA AKAN FARASHI MAI SAUƘI DA RAHUSA 1K_
1 500
2 700
3 1000
_Kai tsaye zaku tura kuɗinku ta wannan account number ɗin._
2212328303
RABIATU BASHIR
Zenith bank
_Don Allah wannan karon ba ma buƙatar katin waya, idan baka da account to kaje POS ka
bada 50 kob 100 a cikin kuɗin a turo ta account number please._
_Ƴan ƙasar Niger kai tsaye zaku turo ta nan._ 0706 860 6171
*DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI A TUNTUƁI ƊAYA DAGA CIKIN LAMBOBIN NAN.*
0810 433 4144
0817 952 3215
0706 860 6171
*MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU UKU A SABUWAR SHEKARAR 2023
SABON SALO SABON TAKU.*
_TEAM GAWURTATTU UKU 2023_
[08/04, 19:57] Mrs Bukhari: Mrs Bukhari
GAWURTATTU UKU
Lamba ta goma sha bakwai:
Ɗambo:
Bayan wasu shekaru masu yawa:
Abubbuwa da dama sun faffaru, wasu masu daɗi wasu akasin hakan. Baba Huwaila Allah yayi
mata rasuwa, Baba Shatu tsufa ya far mata. Itace ciwon idanu, itace ciwon sawu, itace tarin
tsufa. Mahaifin Audu shima Allah yayi mishi rasuwa. Gidan a halin yanzu mune iyaye. Yaranmu
sun girma harma an aurar da wasu. Shagari ɗan gidan Hindu, ƙanin Shatu yayi aure, Audu ya
yanka mishi waje a cikin gida, ya gina ɗaki ciki da falo, suna zaune a gidan. Hannatu kuma
tana gaban Hindun tana mata tallah. Ita kuma Zainab tayi aure a nan ɗan ƙauyen dake kusa
damu. Sauran mazan kuma na Hindu, biyu daga ciki, sun gaji sana'ar mahaifinsu ta
dambe.Auwal kuma bashi da aikin yi sai zaman majalisa, in damina tazo, yana taɓa aikin gona
na kuɗi. Yarana kuma yanzu, Shatu dai tana aiki a wani kamfani a cikin Zamfara, Zaliha kuma,
Lauya ce, Basira kuma tana aji biyu a jami'a tana karanta kasuwanci. Duk suna zaune a cikin
gari, sun kama ɗaki, Shatu na kulawa dasu, kuma sun riƙe mutuncinsu sosai, sun taso da
nutsuwa gami da kamun kai. Duk juma'a suke shigowa Ɗanbo, ranar lahadi da yamma kuma
sai su koma. Usman kuma kiwo yake yi na awakai, harma ya haɗa garke guda, da a gida yake
yi, amma Hindu sai tasa mugunta, kullum saimu wayi gari dabba ta mutu. Saiya tattare
awakanshi, ya mayar gidan abokinshi. Daga bisani kuma, wani Alh daya gina gidan gona a
bayan gari. Saiya samu labarin irin yanda Usman ya iya kiwo saiya neme shi akan yazo ya
dinga kula mishi da kifinshi da yake kiwo, da awakai. To Usman saiya roƙi Alhn nan ya kai
awakanshi can gidan gonar, duk yake kulawa dasu, duk wata yana biyanshi. Duk da sana'ar
man ƙuli da ƙuli na, na ɗauki ragamar karatun yarana kab. Usman da yaƙi karatun ya nuna mun
ga abinda yake so, saina ɗauki kuɗi na bashi, ya siyo akuya, da bunsuru. Kamar wasa,
akuyarnan taita haihuwar mishi, ƴan hurhuɗu, tashi ɗaya garke ya haɗu, saiya siyo rago da
tunkiya, suma sukaita hayayyafa. Yaran gidan duk sun girma, matan da yawa suna gidan
mazajensu."
Ina zaune a tsakar gida, ina baza gyaɗa, Shatu tayi sallama ta shigo, cikin shiga ta kamala, ko
ina a jikinta rufe rub. Hannunta riƙe da ƙatuwar leda.
"Mama Aikin gyaɗa kike yi? Bayan kinsan duk ran juma'a da asabar muke yi miki in mun zo.
Ki dinga hutawa. Baba Mariya ina wuni, Baba Hindu ina wuni?" Mariya ce kawai ta amsa, Hindu
kuwa kunnen uwar shegu tayi da Shatu. Hannatu taja tsaki tace.
"Aikin banza, aikin wofi, bayan munsan komai, ana zaune a binni ana tazubas" wani abune
ya caki ƙirjina dajin kalmar da Hannatu ta jefi yarta dashi. Duk da inajin ana jifansu da kalmomi
iri_iri, cewar na barsu sun tafi karuwanci a birni, sunƙi aure, sai yawon ɓel_ɓel. Shatu tayi
murmushi, ta girgiza kai, dan rayuwar da Hannatu take gudanarwa rayuwace ta abun tausayi.
Shatu tace.
"Mama dama tafe nake da baƙo yana waje, yace lallai_lallai shi yana son ku gaisa.
Oganane a wajan aiki, kuma muna mutunci sosai, yana yawan rage mun hanya" murmushi
nayi, ina kallon Shatu wacce ta zama ƴar gaye, tamkar ba'a tsakar gidannan tayi rarrafeba.
Wato shi ilimi har ƙarama mutum kyau yake yi, gashi da sa kwarjini. Yi maza ki shigo dashi, kaji ƴar nema shine kika barshi a waje?" Dariya tayi mun, ta fita
zuwa shigo da baƙon nata. Ni kuma na shiga ɗaki na shinfiɗa mishi ƙatuwar daddumar da
Zaliha ta sai mun." Ina zaune sai na jiyo sallamarsu, baƙon Shatu na gaida mutan gidan. Da
sallama suka shigo. Cikin girma da karamci muka gaisa, kansa a ƙasa cike da tsantsar jin
kunyata. Nace.
Ya sunan malamin? A kunyace yace.
"Sunana Isma'il dama kullum ina cewa ta gaisheki, sai yau Allah ya nufa nace bari dai, inyi
tattaki inzo mu gaisa, dan zuwa da kai yafi saƙo." Murmusawa nayi. Nace.
Zahiri Isma'il. Kuma naji daɗi Allah yayi albarka. Shatu bashi ruwa yasha mana" Fita nayi na
dawo tsakar gida na basu waje. Ina zama Zaliha da Basira suka shigo, a jere tamkar tagwaye,
komai iri ɗaya suka saka na sutura. Suna ajjiye ledojin hannunsu, suka shiga baza mun ɗanyar
gyaɗar da nake aikinta." Buguzum_buguzum Audu ya shigo gidan, bakinshi duk dabzar goro,
yana kumfar baki yace.
"Ina karuwar ƴarki naji ance ta tawo da daduronta sun shigo nan gidan ko? Duk lalatar da
suke aikatawa a birni bai ishesu ba har sai sun kawo mun daduro cikin gida? Ke wato magajiya
harda basu waje." Kallo nabi Audu dashi, raina bai taɓa ɓaci makamancin irin na yau ba. Amma
bana son tanka mishi dan gudun kar hakan ya taɓa darajar Shatu. Hindu ta nuna ma Audu
ɗakina da bakinta, karab a idanuna. Harya nufi ɗakina, ya dawo ya fisge ledojin da su Zaliha
suka shigo dashi ya zazzage. Kaji gasassu, da lemon roba ƙatuwa, da taliya, bushashahen kifi,
da maggi, da farin mai, da tumaturin gongoni, da kayan abinci iri iri cimar ƴan birni ya gani sun
zubo daga ledar nan. Baki ya rike, ya ɗauko kajin a ƙasa yace."
"Gaskiya naga kin sake, sai walƙiya kike yi. Ashe ribar bariki ake kawo miki. Ke Hindu zo ki
tattare kayannan ki ajjiye mun a turakata. Yana kaiwa nan ya wuce fu zuwa ɗakina. Da mugun
gudu Hindu ta iso gaban kayan, ko nauyin jikinta bata ji, ta hau kwashe kayan. Ni kuwa adda'a
duk wacce tazo bakina furtata nake yi. Hawaye sai suntiri yake yi a kumatuna. Su Zaliha ma
sunyi tsumu_tsumu tamkar an watsa musu ruwan zafi." Fisgo Ismail Audu yayi waje. Sai zabga
mishi mari yake yi, tamkar ya samu maƙiyi a filin dambe. Jama'a aka taru, dan Audu sai
kwakwaso yake ta faman yi, tamkar kaza mai ƴaƴa. Ismail da yaga Audu na shirin illatashi, aiba
shiri ya zame, ya fice a gidan da fashashshen baki. Shatu ya shaƙo yana shirin illatamun ita.
Kukan kura nayi na fisge Shatu a hannun Audu. Audu daya zuchiya, saiya rufeni da wani irin
mahaukacin dukan da ko sanda nake da jini a jika bai taɓa yi mun irinshi ba. Faɗuwa ƙasa nayi
hangurarriya ( sumammiya) Ban kuma sanin kaina ba, sai farkawa nayi na ganni a gadon
asibiti, tsintsiyar hannuna ɗaure da ruwan bature. Fuskata tayi wani irin mugun nauyi, idanuna
ma basa gani sosai, ko buɗuwa basa yi"
[27/01, 11:04 am] BADI'T IBRAHIM: *_GAWURTATTU UKU2023_*
*_TALLAH TALLAH TALLA️️️️️_*
_A HAYYEH SAMAH MATAH_
*Ku shiga wannan link ɗin don zaɓar kaya masu rahusa*
https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj
----------
No
07067964894
*_INA KUKE MATAN KWARAI MATAN DA SUKA AMSA SUNAN SU NA MATA A DUNIYA KU
GARZAYO KUZO M A C DON ZABEN NA KWARAI KI DAURA ASAN KIN DAURA SAI
ATAMFA DA LACE DA SHADDA, MATERIAL WITH SHOE'S AND BAG WITH JEWELRIES
DAGA MAMAN ANNUR COLLECTION._* *_ANAN KWALIYA ZATA MAIDA KUDINTA GAREKI, KIFITO ASAN KIN FITO KIN FASA
TARO SAI M.A.C AKAN FARASHI MAI RAHUSA SAYEN NAGARI MAIDA KUDI GIDA IYA
KUDIN KI IYA SHAGALINKI_*
*_TANA KANO TANA AIKAWA KO INA DA IKON ALLAH A CIKIN AMINCIN DA YARDAN
UBANGIJI_*
*_YAN UWA INA MASU SON SUYI SANA,A BASU DA JARI TOH GA DAMA TA SAMU,
INJI MAMAN ANUR DON ZAKU IYA DAUKAN KAYAN MU KU TALLATA KU DORA NAKU
RIBAN SAMA ZAMU AIKA MAKU KAYA GA MAISHI DA SUNAN KU A DUK INDA CUSTOMER
DIN KU YAKE BA TARE DA MUYI SAVING NO BASHI BA KUMA BA ZAISAN BA DAGA
WURIN KI KAYAN YA FITO BA TAKEN MU GASKIYA DA AMANA, MUM ANNUR
COLLECTION DA KARAMAR RIBA MUKA DOGARA SABODA NEMAN ALBARKA SAI KUN
ZO _*
[27/01, 11:04 am] BADI'T IBRAHIM: Gawurtattu uku,zasu buɗe aji na musamman da azumi,don
koyar da girke girke na musamman na azumi don kun san mu mata ƴan adone,wajen yin girki in
akace baki iya girki ba to tabbas mijinki fa kullum yana kan hanyar yawon restuarent, sannan
idanuwansa suna kan ƴammata saboda ya samu sarauniyar girki, kada ki bari a barki a baya
don gwangwaje me gidanki.
Domin nema ƙarin bayani,sai ku tuntuɓi waɗannan numbobin
07068606171
08104335144
08179523215
*GAWURTATTU UKU A SABUWAR SHEKARA TA 2023*
*_Ina kuke masoyan gawurtattu uku ga su ssun dawo muku da wasu sabbin labaransu a
wannan sabuwar shekarar, wannan karon salon gawurtacce ne, ku hanzarto kar ku sake ayi
babu ku._*
_Sun shirya tsaf a wannan karon don kawo muku labaran da zakuyi fahari da su, tafiyar mai zafi
ce sannan ta musamman._
*_Haziƙai kuma gawurtattu ukun sun shirya ne domin kawo muku gwarazan labaran da zaku yi
alfahari da su._*
*MATA IYAYEN GIJI*
_Mrs Bukhari_
*INDA BA ƘASA..!*
_Ummu Maheer_
*KARO ƊAYA...!*
_Ummu Affan_
_LITATTAFAN GABAƊAYA AKAN FARASHI MAI SAUƘI DA RAHUSA 1K_
1 500
2 700
3 1000
_Kai tsaye zaku tura kuɗinku ta wannan account number ɗin._
2212328303
RABIATU BASHIR
Zenith bank
_Don Allah wannan karon ba ma buƙatar katin waya, idan baka da account to kaje POS ka
bada 50 kob 100 a cikin kuɗin a turo ta account number please._
_Ƴan ƙasar Niger kai tsaye zaku turo ta nan._ 0706 860 6171
*DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI A TUNTUƁI ƊAYA DAGA CIKIN LAMBOBIN NAN.*
0810 433 4144
0817 952 3215
0706 860 6171
*MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU UKU A SABUWAR SHEKARAR 2023
SABON SALO SABON TAKU.*
_TEAM GAWURTATTU UKU 2023_
Mrs Bukhari[08/04, 19:57] Mrs Bukhari: GAWURTATTU UKU
LAMBA TA GOMA SHA TARA
Saleri:
Musina:
Rayuwa kenan, a kullum inna zauna, sai inta kallon rayuwa, da yanda lamarin duniya ke tafiya,
lallai tsarki ya tabbata ga ubangijin kowa da komai. Yanzu yanda muke jin zafin mutuwar
iyayenmu da duk suka rasu, suka kwanta dama, haka muma wata rana yaranmu zasu tsinci
kansu cikin maraici. Su Baba Hauwa an kwanta dama, mahaifin Yawale ya jima shi kam da
rasuwa. Baba Sahura ce kaɗai ta rage. Ita kanta cikin ciwo take sai an kwantar sai an tayar.
Yara duk sun zama samari, matan an auradda wasu, daga cikin mazan ma wasu sunyi auren.
Awaliyya ta wajena, yanzu malamar asibiti ce, ɓangaren ƴan haɗari. Tana aiki a babban asibitin
dake jihar Bauchi. Haka kullum take zuwa ta dawo. Kulu kuwa karatunta iya sakandare ya
tsaye, akayi mata aure, danta nuna mun auren ya fiye mata. Naso tayi karatu mai zurfi, amman
bata bani haɗin kai ba. Tana aure a nan kusa damu. Kattume ma tayi aure, iyakarta itama
sakandare, tana aure a can jama'are. Jamilu kuma manomine babba, dan Allah yasa albarka a
hannunshi, duk abinda zai shuga, zai samu albarka mai yawa. Ƙasimu kuma, yana aiki a Azare,
a wani kamfanin buga bulo. Mustapha kuma maginine, sai ƴar auta ta Zubaida. Itama da
halama tana da burin yin zurfin karatu. Tana ajin farko a jami'ar A T B U nan Bauchi. Tare suke
fita da Alawiyya. Sai dai wani sa'in Zubaidar tana zama a ɗakin ɗalibai, musamman in jarabawa
ta matso."
Kumatu kuma Saminunta yayi aure, Yawale ya bashi fili a cikin gidan yana zaune da matarshi.
Zakiya tayi aure a Kaduna, ta auri wani ɗan uwan Kumatun, hamshaƙin mai kuɗin gaske ne.
Kamar dai yanda nake ji a bakin Kumatu da matan gidan kenan. Sauma'iyya kuma tayi auren
amma yanzu zawarci take yi, auren ya ƙare. Muttaƙa kuma ya zama ɗan sara suka, sune
ɓarayin kaji, da agwagin mutane. Su A'i duk sun aurar da yara. Sai ƴan tsirari da suke gabansu,
amma ana shirin kawar dasu suma.
Ina zaune a tsakar gida ina yanka sabulu, Jamilu na ƙirgama wata wacce tazo sari a wajena.
Ƙasimu yana gefen wajan ɗakina yana yi mun miyar kuɓewa bushashshiya, nayi tuwon tun
kafin in zauna aikin yankan sabulun. Alawiyya da Zubaida kuma sun shiga cikin gari. Mustapha
ne ya fito da wankin kayana a hannunshi.