Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Book Compelet

Author :  Badiat Ibrahim Mrs Bukhari Category :  Read Hausa Novels

Chapter   24 / 24

69K to 70.8K   out of 70.8K words

faɗin.
"Lauyoyin duka ɓanrarorin biyu in sun halarci zaman su gabatar mana da kansu, kafin mu soma
amsar hujjoji" Lauyan su Hajiyayye ya miƙe.
"Sunana Barister Safwan Sammani. Lauyan gwamnati, nine wanda nake kare waɗanda suke
ƙara. Nagode mai shari'a" Zama yayi. Lauyan da Habiba Bala ta ɗaukar mana ya miƙe.
"Sunana Barista Suwiɗi Zakariyya, daga Aminci chamba. Nine wanda yake kare waɗanda akayi

ƙara" Shima yana gama faɗar haka ya zauna. Bayan shiru na sakwanni ya wakana, sai Alƙali
yace.
"Akwai wani jawabi da lauyan masu ƙara zai mana a matsayin shinfiɗa?" Ni dai jikina ya gama
jiƙewa sharkab da zufa. Habiba Bala sai ƙarfafani take yi. Yaya Use kuwa ta durƙusa cikinta ya
gama birgewa.
"Ina da shi ya mai shari'a. Hajiyayye dai har ƙofar ɗakinta Use ta je ta sameta, kuma ta
cakaleta da dambe, suka haɗu ita da ƙanwarta Tani suka zaune Hajiyayye da tsohon ciki, basu
suka ɗagata ba sai da su ka ga jini na zuba tukunna. Ya mai shari'a ina son wannan kotu mai
alfarma ta kwato ma Hajiyayye hakkinta, a biyata hakkin jinin ɗanta daya salwanta. Likitoci sun
tabbatar mana buguwa tayi a cikinta dalilin mutuwar yaron kenan. Wanda hakan yasa sai tiyata
akayi mata aka cire mata gawar yaro. Nagode ya mai shari'a " Lauyan su Hajiyayye ya zauna.
Kuka mara sauti na fashe dashi, shikenan mai fitar damu a cikin wannan matsalar sai Allah. Ƙila
su Baffa da muke gudun su sani dole su sani, tunda in aka kullemu a gidan yari dole labari zai je
har shanono ma. Lauyan mu ya mike yace.
"Ya mai shari'a ina da ja a bisa jawabin abokin aikina. Domin har yanzu zargi akeyi ba'a
tabbatar ba. Bai kamata ya dinga jingina laifin ga waɗanda ake tuhuma ba kai tsaye. Sannan
abinda yai sanadiyyar har Use ta daki Hajiyayye shine. Hajiyayye cikin kaifin harshe ta zazzagi
iyayen su Use tare da aibantasu dan kawai sun kasance nakasassu. Ya mai girma mai shari'a,
kowa yasan duk wani ɗa na halas yana kishin iyayenshi ko da kuwa iyayennan nashi masu
taɓin hankaline. Wannan lamarin shi ya haddasa turka_turka a tsakanin Use da Hajiyayye.
Amman Tani bata sa hannu a jikin Hajiyayye ba. Ita kanta Use bata zauna a ruwan cikin
Hajiyayye ba, kuma bata naushi cikinta ba."
"Ina da ja ya mai shari'a. Use ta zauna a kan ruwan cikin Hajiyayye, a tsakar gida akayi abun.
Maƙota sun shigo a daidai lokacin da Hajiyayye take kwance a ƙasa jini na tsiyaya a jikinta.
Sannan a gaban matar Ƙanin mijinsu mai suna Hindatu akayi. In kotu na son in gayyato mata
Hindatu, a zama na gaba zata zo. Domin ta faɗi abinda ta sani game da hakan. Akwai takaddar
asibiti data tabbatar da cewar buguwa Hajiyayye tayi shine yai sanadiyyar mutuwar abinda ke
cikin nata." Lauyan su Hajiyayye ya miƙa takaddar asibitin i zuwa ga mai shari'a. Bayan ya duba
takaddar sai yace.
"Zamu je hutu na minti talatin kafin mu dora" Daga nan ya buga guduma, mu ka miƙe tsaye
dukkanmu. Sai da ya shige wata ƴar ƙofa kafin muka soma fita. Yaya Use da gudu ta fita, mu ka
bi bayanta. Wani gidan sama dake jikin kotun ta shiga da mugun gudu. Gudawace ta koreta.
Muna zama na sau kuka mai sauti. "Lallai Hajiyayye sun shirya ganin sun kai ku ƙasa sosai. Kuma mun yi magana da Suwiɗi fa
akan daga zaman kotun ya ƙare zamu je asibitin da suka karɓi haihuwar Hajiyayye. Suwiɗinne
ya iso inda muke, duk muka miƙe tsaye.
"Tani ki dena kuka. Amman abunda na fahimta da wannan shari'ar, shari'ace wacce akeson
ganin an kaiku ƙasa, dan kes ɗin yana da girma. Amman mun miƙa ma Allah lamarinmu, ku yi ta
adda'a. Habiba Bala ita kanta jikinta yayi sanyi balle ni Shanono. Habiba Bala tace.
"Amman barista kana ganin zamu yi nasara? Likitoci fa sun tabbatar da cewar buguwace tai
sanadiyyar mutuwar yaron a ciki." Dariya yayi yace.
"Ke dai ku kwantar da hankulanku, zamu yi iya yinmu, Allah shi ne zai iya mana. Ina Use?" Sai
lokacin muka hangota tana tafe tana ɗingishi. Su Hajiyayye ma magana suke da nasu lauyan.

Kaila ma yana tsaye a kusa dasu. Sabira muka hango tafe. Yaya Use ta ƙaraso in da muke.
"Ni nasan ma kurkuku zasu kaimu. Wallahi narantse da wa billahillazi huwarrahmanu ban daki
Hajiyayye a ciki ba. Na dai fyaɗa ta da ƙasa. Idonane ya rufe kuimun rai " Sai kuka. Sabira ta
iso wajanmu jikinta a sanyaye sakamakon yanda taga idanuwanmu sun yi jawur, dan hatta
Habiba Bala a yau sai da hawayen idanunta suka zuba. Minti talatin na cika muka koma ciki.
Kafinnan fa sai da yaya Use tayo gudawa sau biyu. Gabaki ɗaya ta galabaita ta fice a
hayyacinta. Lauyanmu ne ya soma magana.
"My lord inaso wanna kotu mai alfarma ta duba lamarinnan, tayi duba a kanshi. Sannan ina
neman alfarmar wannan kotu mai alfarma data ɗage shati'arnan zuwa wani lokaci, domin tattaro
hujjoji. Nagode my lord" Lauyan su Hajiyayye ya miƙe tsaye.
"My lord, nima ina roƙo kamar yadda ɗan uwana ya roƙa a sake saka mana lokaci. Kafinnan
inason kotu ta tsare Tani, da Use a gidan kaso har zuwa ranar da za'a dawo zama na biyu.
Domin su masu lefine, kuma kisan kai ake tuhumarsu dashi my lord. Ko belinsu da aka bayar
ba bisa ƙundin tsarin doka aka ba da belin nasu ba." Baki dukkanmu muka buɗe. Zuruf
lauyanmu ya miƙe tsaye.
"My lord ina da ja" Shima lauyan su Hajiyayye ya miƙe a zabure yace.
"Nima ina da ja. Bai kamata ace su Tani su yi kisan kai ba kuma a barsu suna bacci a gida
hankalinsu kwance. Wanda in da yazo da ƙarar kwana ita kanta uwar jaririn zata iya rasa
rayuwata" Lauyanmu yace.
"Ya mai girma mai shari'a. Inaso wannan kotu mai alfarma ta ji ƙan su Tani ta barsu a gidajensu.
Tunda har yanzu ba'a tabbatar su su kai kisan kan ba. Ta yiwu wani abunne da ban ya kashe
yaron su kuma suka taka sawun ɓarawo. Ta yiwu yaron ma ya jima da mutuwa a cikinta. My lord
ina roƙar musu alfarma a matsayinsu na mata masu rauni. Kuma dukkansu a halin yanzu ba
ishasshiyar lafiya garesu ba, sannan ita Malama Tani tana da ɗanyan goyo, ƴan satittika tayi da
haihuwa, sanyi zai iya illata mata lafiyarta, sannan a dubi shi jaririn" Alƙali ya dube shi yace.
"Wannan kotu ta ɗage wannan ƙara zuwa ashirin ga sabon watan da zai tsaya. Wanda zai
kama ranar laraba. Zaman zai kasance na ƙarshe, dan haka lauyoyin duka ɓangare biyu ko
wanne ya tanadi hujjojinshi. Duba da dubi da wannan kotu tayi, da nazari da tayi. Kotu zata sa a
tsare Tani, da Use a gidan yari zuwa ranar da za'a yi zaman ƙarshe..........." ANAN NA KAWO
ƘARSHEN LITTAFI NA ƊAYA 1 WANDA KUMA YAYI DAIDAI DA KAMMALA FREE PAGE
ƊINA. DUK MAI SON JIN KARASHEN LABARIN SHANONO, SAI MU TARA DASHI A PAID
GROUP, IN DA ZAN KAWO MUKU BOOK 2, DA BOOK 3. TAFIYAR FA NA FAƊA MUKU TANA
DA TSAYIN GASKE. YANZU NE ZAMU SOMA LABARIN MA. KAR KU MANCE SHANONO
BATA LABARTA MANA TARIHIN RAYUWARTA, DA TARIHIN AURE_AURENTA BA. KUMA NA
SAN KOWA NA SON JI. MU HAƊU DAKU A GROUP ƊIN KARATU. NAGODE. GA NUMBER
NA GA DUKKAN MASOYA MASU SON YI MUN GYARA, KO MASU YABON ALƘALAMINA,
DAMA MASU SUKAR ALƘALAMIN DUK ƘOFA A BUƊE TAKE. MRS BUKHARI B4B GIDAN
ƘAMSHI TAKU CE.
08179523215
DOMIN SAMUNA KAI TSAYE GA NUMBER NA.

*SANNAN INA ƘARA JADDADA MUKU PROMO NA TURAREN TSUGUNNO, DA TURAREN
TURAREN ƊAKI, DA TURAREN TURAREN TURARA KAYA, DA HUMRAR GASHI, DA

HUMRAR FESAWA A KAYA IN ZAKA TURARASU, DA HUMRAR MATAN AURE, SUNE
SETINMU DA NA FITAR MUKU DA PROMO AKAN 10K DUKKA SETIN KACAL.
GARAƁASANE GA MASOYAN ALƘALAMINA IYAKAR ƳAN PAID GROUP ƊINA KAƊAI KE
DA DAMAR MALLAKAR WANNAN TURARUKA MASU SIRRIN DAƊI, KUNSAN MU KANURI
MUNSAN SURRUKAN ƘAMSHI IRI IRI. NA MUTUM 20 KACAL ZANYI SETIN IN SHA ALLAH.
KI YI HANZARI KAR A BARKI DA CIZON YATSA.


GAWURTATTU UKU

1 _KWAI A BAKA_

*(UMMU AFFAN)*

2 _ZULFA_

*(UMMU MAHEER MISS GREEN)*

3 _NA FAƊO DAGA BENE..._
_NA ZARCE RIJIYA_

*(BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI)*

_Littafi ɗaya; 400_
_Littafi biyu; 800_
_Littafi uku; 1000_

Ga masu son turo kuɗinsu ta account sai su tura a wannan account ɗin
0037219728
Fatima Rabi'u Sunusi
StanbicIBTC Bank


Sai ku tura da shaidar biya ta wannan number

08104335144

Masu tura kati kuma sai su turo screenshot na katinsu Mtn ta wannan number

08104335144

*GA MASU SON A TALLATA MUSU HAJARSU A DUKKANNIN SHAFINMU NA Facebook,
whatApp, telegram, YouTube, groups, status, zamu tallata muku ne a kan farashi mai rahusa

10k ne kacal sai ku tuntuɓi numbobinmu kamar haka

08104335144
07068606171
08179523215

Domin tallata muku hajojinku a cikin na sati guda ya kama

2k kacal

Sati biyu
3k ne

Idan kuma kanason har mu gama book mu dinga ɗaura maka ya kama
10k kacal.

Muna godiya da zaɓar GAWURTATTU UKU ako da yaushe. Siyan nagari mai da ƙudi .


https://chat.whatsapp.com/Dqaioj0tydVHQGo5zoG0lm

_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_

_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani
supplement na gyaran jiki mai sanya daɗi da ƙamshi AMMA ARAB gidan ƙamshi_

*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
*ƘWALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*


*WANNAN SHINE GRP ƊINA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*


https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S

*ADDRESS*
Zaria road kwankwasiyya sabon gari dangwauro house number 224

*AƘWAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN
KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA ƘAMSHI DUK
MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT ƊIN BA TO AN BARTA A BAYA*

*AƘWAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA
ƳA MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA ƳAR GATAN MEGIDA*

*AƘWAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BUƊE BAKIN ALJIHU KI JIƘO DA
ƘAMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI
WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*

*AƘWAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*

*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
*AƘWAI SABULUN NANKARWA*

sannan ina harkar
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*

KAMARSU

*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN ƊAN LAUSHI*
*CUP CAKE*

DA DAI SAURANSU.

AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE

24 / 24