KIRJIN MAI HANKALI BOOK COMPELET PDF 1 BY MX.txt

Author :  ms xoxo Category :  Arewa Pen

Chapter   13 / 34

36K to 39K   out of 102K words

dauki amaren tare da wasu daga cikin yan uwa da mata abokan arziki yan marayar bokezuwa.

Rumanah aka fara kaiwa gidanta Masha Allah. Itada kishiyarta gidan su daya kowacce Amma bangarenta daban

Yayinda zaytunah gidan ta daban unguwa daban da kishiyarta kowacce gidanta daban. Masha Allahu

Dama Mai karatu idan baki/ka mantaba munyi magana a sama cewar uzairu da Amiru kowanne an aura masa wata matar kafin biyowar wasu Shekaru kadan sai Kuma aka aura musu su zaytunah....

°°°°

Tana daga kwance akan gado ta sake jiyo karar shigowar mota.....

KIRJIN MAI HANKALI*
_(AKWATIN SIRRIN SA)_
🧳➿💞

*PG :44*

*AREWABOOKS VVIP:👇*

https://www.arewabooks.com/book?id=670bd07e35879b101764c0eb

Ayi following yerwa incense and more TikTok account:
https://www.tiktok.com/@besturarenwutainkano?_t=ZM-8s89xrbgS3x&_r=1

Instagram account::
https://www.instagram.com/yerwaincense_and_more?igsh=MTJ5bW5jdmlveXplNA==

HGL CHARITY FOUNDATION da kuke tallafawa na ciyarwa da azumi ga sites dinsu nanma suna a Instagram:

https://www.instagram.com/hglcharityfoundation?igsh=OWltMzE2dWgyYWFk

Gana TikTok..:
https://www.tiktok.com/@hglcharityfoundation?_t=8sdPaqY4bMT&_r=1

ADVERT👇

YERWA INCENSE AND MORE
YERWA INCENSE AND MORE
YERWA INCENSE AND MORE

(THE SCENTS WITH DIFFERENT ESSENCE FOR YOU AND YOUR HOME)
(MASARAUTAR KAYAYYAKIN KAMSHI)

INA MA'ABOTA TURARE!
Shin kuna son gida mai ƙamshi da nutsuwa? Kaya masu ɗaukar hankalin kowa? YERWA INCENSE AND MORE ta kawo muku kayayyakin turaruka masu kyau, ingantattu, da tsada mai rahusa!

🌟 Mene ne za ku samu?

Turarukan wuta don gida, kaya, da tsugunno.

Khumrahs masu kamshi irin na Borno, Chadi, da Sudan.

Oil perfumes masu daɗin kamshi mai ɗorewa.

Turaren wanka, mopping, da wanki don dukkan sassan gida.

Man gashi mai gyara da fesa kamshi mai dadi.

Kayayyakin gyaran jiki na musamman don lafiya da ƙamshi mai ɗorewa.

📍 Adireshi:

Kano, amma muna tura kayayyakin mu duk fadin Najeriya da ƙetare.

📞 Tuntuɓe mu:

WhatsApp ko kira: 08095215215 / 09044191709 / 09134848107

Instagram: @yerwaincense_and_more

Facebook: @yerwacollection

Twitter:Hafsaaat00

🌐 Don ƙarin bayani da hotunan kayayyakin mu: Ku ziyarta mu a TikTok:
@besturarenwutainkano
https://www.tiktok.com/@besturarenwutainkano?_t=ZM-8s89xrbgS3x&_r=1

🎉 DON RAGI NA MUSAMMAN: Idan za ku siya, ku faɗi cewa daga ZAFAFA ne!

🌹 Ku more gida da jiki mai kamshi, nutsuwa, da farin ciki. Sai dai kayan turaren YERWA INCENSE AND MORE!

_44..._

Bayan mota ta shigo tajiyo horn din wata a bayanta itama tana shigowa. Kamar ba zata mike ba sai dai ta tashi daga kwancen da take.

Dake windown dakinta yana kallon gate. Tana hango masu shige da ficewa. Dan dayan windown ma har farfajiyar wajen faka motocin gidan tana hangowa.

Karar horn din motar nan ba zata taba mantawa dashi ba. Yanayinsa ba zai gushe mata ba daga cikin kwakwalwar ta.

Tana lekawa kuwa ta hango shi yana gyara zaman jakar sa daya rataya da Kuma wata leda a hannunsa fara kana hango kwalayen magani aciki

Ta jiyo da muryoyin su dagawaje. Tayi azamar rufe windown ta koma parlorn ta ta zauna tana harde hannuwan ta..

Tana jiyo sanda sike gayshe gayshe... Sune manyan bakin kenan da aka sa tayiwa girki? Ko da yake ai ba yau ta fara ba. Ko da yaushe ita keyi..

Tayi kasake tana duban kofar da zata sadaka da cikin sashen nata. Jira take kawai a kwankwasa taje ta bude.

Ai kuwa ta jiyo yana gaysawa da su . Suna zaune a ababban parlorn gidan sunata gayshe gayshe.

"Lafiya kalau Dr. Bk.. ka shiga tana ciki ai. Kamar ko da yaushe. Daddawar daka"

Haj zaytunah ta jiyo muryar Haj ladi kishiyar ta tana cewa da likitan Dr bk.

"Nace ku kaita asibitin mahaukata can ta dinga garin likitan su. Ta koma can ta zama. Amma ya zaku zauna da tababbiya a gidah? Allah wataran sai ta illata wani"

Muryar hajiya rumanah ta doki kunnuwan zaytunah dake jiyo su tar tar.

Hawayen data tabbatar na bakin ciki ne suka shiga kwaranya da ga fuskar ta. Ta sanya kasan dankwalin ta ta na gogewa,

"Ai tana samun lafiya... Kuma ba wai batada hankali bane. Dan Allah ku rika sanin irin maganganun da zaku dinga fada. Shi marar lafiya irin wannan ahar kullum jansa ake a jiki ana tattalashi..gasa maganganu ko nesanta da shi na Kara mas abubuwan wannan ciwon ya Kai kololuwa a tsanani.... "Dr bk ya ce da su yana mikewa tsaye daga zaman da yayi suna gaysawa.

Kai tsaye ya wuce bangaren na hajiya zaytunah. Ya sanya hannunsa a kofar yana kwankwasawa. Haj zaytunah ta gyara zaman hijabin jikinta ta nufi kofar ta bude..

Shiga yayi cikin parlofn bakinsa dauke da sallama. Ta amsa masa tana zama akan kujera.

"Bismillah" tace dashi tana nuni da kujera

Zama yayi shima a kujetar dake fuskantar tata. Ya zaro wani file da takardu aciki hade da biro ya danyi rubutun sa sai Kuma ya daga Kai yana kallon ta yace,

"Ina wuni hajia?"

"Alhamdulillah Dr.ya aiki?"

"Alhamdulillah. Ya jikin na ki?"

"Alhamdulillah dr. Kaman dai ko da yaushe amsar kenan. Alhamdulillah ni babu abunda ke damu na"

Likitan yayi mumrushi yana ajiye biron hannunsa akan file din yace da ita,

"Kowa yana da damuwa.... Kowanne Dan Adam da akwai irin damuwar da yake duake da ita..ko tasa ko ta waninsa. ko Yaya ne dai. "

Hajia zaytunah tayi shiru tana wasa da yatsun hannun ta tache,

"Sai dai ko damuwar rashin iyayen a..... ni fa na gaya Miku banida wani ciwo"

Dr bk. Ya kada kansa yana cigaba da rubuta acikin file din yace,

"Wannan ma damuwa ce. Sai dai ke musulma ce. Kuma kinsan ko wane Rai sai ya dandana dacin mutuwa.kuma iyayen nan sun dan Jima da rasuwa. Ko Yaya ne ko wani kason na damuwar ki ya Dan ragu akan sanda akayi rasuwar. Rashin iyaye masifa ne. Munsaman ga Yara kanana da basuga tasowar su ba. Amma ke Kam bakida wannan matsalar Alhamdulillah kin mallaki hankalin kan ki. Har ma kinyi Aure, Aure Kuma bswai na yanzu ba. Auren shekarun baya. Alhamdulillah kina cikin gidan Mai gidan ki . Mai Kula da ke. ... Mai kaunar ki... Ga yan uwan ki a parlor.. yadda daya tayi magana ma da tabbacin suna kewar rashin ki acikin su."

Hajiya zaytunah tayi shiru... Murmushin da yafi Kuka ciwo ya kufce mata. Dr. Bk na hankalce da ita

"Menene hajia? Me ya saki murmushi..? Ko na fada wani abun da ba haka bane? "

Hajiya zaytunah ta girgiza kanta alamar a'ah... Kawai maganganunsa ne suka sanya ta murmushin takaicin. Wai Mai gidan ta dake son ta. Da Kuma wadanda ke parlor abokan zamanta da yar uwarta da suke ta juna yar Wa da Dan Kani. Sunayi da ita suna aibatata suna kiran matar hankaki. Ya Kuma ji yana wajen. Haka zalika yana duban yadda alhaji uzairu yake mu'amala da ita kamar wata kanwarsa Sam ba dangantarakar zamankewar aure. Amma ahakam Dr bk yake kokarin ya dedeta tsakaninsu ta hanyar fadan kalamai da zasu sata farin ciki. Bayan sarai shi kansa yasan Karya ne. Hada zancen sa yayi

"Hajia kinyi shiru... Tun ba yau ba. Na Sha gaya miki ki daukeni a matsayin mutum mutumi. Ko wani babban jigo da zaki manta kina fafawa damuwat ki. Hajia wannan ciwon da yake damun ki babban ciwo ne wallahi. Wanda mutane da yawa zasu dauke shi a... masu.... Masu... Kamar... Ina nufin..

"Kamar masu tabin hankalin ko?" Hajiya zaytunah ta karasa gaya Masa tana kada Kai.

Dr bk. Yayi hanzarin jijjiga kansa da sauri yace,

"No ba wai Ina nufin haka ba. Mutane ne zasu duaka Hakan. Amman ke nasan bashine matsalar ki ba.. Dan Allah hajiya ki sanar mun abubuwan da ke damun ki. Sai yaushe ne zaki fito fili, Dr yau gashi gashi abubuwan da ake mun banason. Ko abunda ke damuna ko gashi kaza kaza sai yaushe? Lokacin nan karasa wucewa yakeyi..kwanakin mu nata gudu ... Idan bamu nemi lafiyar mu ba sai yaushe zaa nema? Eh hajiya?'

"Magunguna ne yanzu ko allurori inason na sani dr"

"Ba zaki fada damuwar take ba kenan ko hajiya? Well fine, allurori ne da yanzu zaa gama su. Sai magunguna na sati uku. Idan ya kare ko kafin su kare, ko akwai wani yanayin na daban to Akira waya a fada ko a garzayo asibiti"

"Toh shikenan.."

Ya zaro allurorin da kwaleyn su da sirinji nanda nan ya hada kowanne har kala uku.

"A hannu zaai"

"Toh" ta fada tana yaye hijabinta daya rufe hannun ruf

Dr bk ya Mike ya karasa kusada ita ya fara mata allurorin. Har ya gama kowanne sannan ya nannade a leda idan zai fita ya tafi dasu..

"Ga magangunan, wannan a Sha da safe da rana da daddare bayan anci abinci, wannan kafin kici abinci da safe, wannan da safe da yamma. Wannan Kuma duka zaki shanye yanzu. Wannan Kuma kisha yau. Bazaki kara Shan Saba sai wani satin rana i ta yau. Sai ki dora. Allah ya sawwake ya kara lafiya amin. Idan Kuma anji wani sabon ciwon ya bullo na daban to a hanzarta a sanar da mu. Akwai wani abun ko na je?"

"Ba komai doctor... Nagode sosai sosai Allah ya Saka da alkhairi"

"Aamin hajia. Allah ya Kara miki lafiya mai dorewa kema amin..."

"Aameen nagode"

Mikewa yayi ya hada komai nasa ya bude mota yana sake mata sallama,

"Toh sai yadda ta yiwu.. "

"Nagode Allah kara lafiya"

Ta fada tana mayar da kanta jikin kujera ta kwantar da shi. Siraran hawaye na zuba daga fuskarta.

Ji tayi kawai sn bankada kofar an shigo. Hajiya rumanah ce ta bude tana tauna cimgom tana kas kas dashi...

Hajiya zaytunah ta daga Kai ta dubeta. Sai Kuma ta kasa dashi tana cewa

"Rumanah"

"Ke kul..na gaya miki suna na ya futa daga wannan munafikin bakin naki da baya taba furta alkhairi sai sharri. Zuwa nayi, nayi na Kara miki tuni da kowane hali kika shiga ke kika jawowa kanki da mugun halin ki. Da ace tun fari kin auri Amiru da duk wannan abun bata faru ba. Yanzu gashinan inda kikai silar raba soyayya kika shigo. Daidai da rana daya baki taba jindadin zaman gidan ba. Shysa aka dankaro miki kishiya gatanan. Sun Kuma fiki gata agidan. Ko batan wata baki taba yi ba. A haka zaki kare"

Hajia zaytunah tayi shiru ta kice mata komai, Hakan Kuma da tayi ba karamin bakantawa hajiya rumanah Rai yayi ba..

KIRJIN MAI HANKALI*
_(AKWATIN SIRRIN SA)_
🧳➿💞

*PG :45*

*AREWABOOKS VVIP:👇*

https://www.arewabooks.com/book?id=670bd07e35879b101764c0eb

Ayi following yerwa incense and more TikTok account:
https://www.tiktok.com/@besturarenwutainkano?_t=ZM-8s89xrbgS3x&_r=1

Instagram account::
https://www.instagram.com/yerwaincense_and_more?igsh=MTJ5bW5jdmlveXplNA==

HGL CHARITY FOUNDATION da kuke tallafawa na ciyarwa da azumi ga sites dinsu nanma suna a Instagram:

https://www.instagram.com/hglcharityfoundation?igsh=OWltMzE2dWgyYWFk

Gana TikTok..:
https://www.tiktok.com/@hglcharityfoundation?_t=8sdPaqY4bMT&_r=1

ADVERT👇

YERWA INCENSE AND MORE
YERWA INCENSE AND MORE
YERWA INCENSE AND MORE

(THE SCENTS WITH DIFFERENT ESSENCE FOR YOU AND YOUR HOME)
(MASARAUTAR KAYAYYAKIN KAMSHI)

INA MA'ABOTA TURARE!
Shin kuna son gida mai ƙamshi da nutsuwa? Kaya masu ɗaukar hankalin kowa? YERWA INCENSE AND MORE ta kawo muku kayayyakin turaruka masu kyau, ingantattu, da tsada mai rahusa!

🌟 Mene ne za ku samu?

Turarukan wuta don gida, kaya, da tsugunno.

Khumrahs masu kamshi irin na Borno, Chadi, da Sudan.

Oil perfumes masu daɗin kamshi mai ɗorewa.

Turaren wanka, mopping, da wanki don dukkan sassan gida.

Man gashi mai gyara da fesa kamshi mai dadi.

Kayayyakin gyaran jiki na musamman don lafiya da ƙamshi mai ɗorewa.

📍 Adireshi:

Kano, amma muna tura kayayyakin mu duk fadin Najeriya da ƙetare.

📞 Tuntuɓe mu:

WhatsApp ko kira: 08095215215 / 09044191709 / 09134848107

Instagram: @yerwaincense_and_more

Facebook: @yerwacollection

Twitter:Hafsaaat00

🌐 Don ƙarin bayani da hotunan kayayyakin mu: Ku ziyarta mu a TikTok:
@besturarenwutainkano
https://www.tiktok.com/@besturarenwutainkano?_t=ZM-8s89xrbgS3x&_r=1

🎉 DON RAGI NA MUSAMMAN: Idan za ku siya, ku faɗi cewa daga ZAFAFA ne!

🌹 Ku more gida da jiki mai kamshi, nutsuwa, da farin ciki. Sai dai kayan turaren YERWA INCENSE AND MORE!

_45....._

Hajia rumanah ta Kara takawa gaban hajiya zaytunah. Ta tsaya kerere akanta kaman poll wire.

"A haka zaki kare, cikin bakin ciki. Cikin mummunan hali, cikin halin 'kakani Kani. Cikin halin nadama. Ke da farin ciki sai dai kiga anayi a nesa. Ba zaki taba mallakar abunda zai sanya zuciyar ki samun nutsuwa ba. Na tsaneki zaytunah. Na tsani Wanda yake kaunar ki zaytunah. Ina kaunar makiyin ki zaytunah. Ina kaunar Wanda yake kaunar makiyin ki. Duk wani Mai kaunar ki bana tare dashi. Haka zalika duk wani Mai kin ki nawa ne. Abubuwan da kikayi a baya na tsibbu keda mahaifiyar ki. Shine yake bibiyar ki yanzu kike girbar sa... Wannan kadan nema. Nan gaba mummunar rayuwar da zaki shiga sai tafi haka..shysa ga ki nan jiya iya yau... Da ko yar da zaki kalla ma kiji farin ciki baki da su. Saboda mugun halin ki. Kadan kika gani....mts" sai kuma ta fashe da dariya tana karkadawa hajia zaytunah yatsa tache,

"Shi yasa gaki nan kin zama tababbiya, mara hankali, ke aganin ki rayuwar da kike ciki a baya komai na tafiya daidai haka zaki dauwaama? To ahir dinki. Tun yanzu gashinan kin fara girbar abunda kika shuka... Oh ni rumanah na zauna inata gayawa tababbiya maganar da batasan ma me nake fada ba... "

Ta barkawa zaytunah harara tana matsawa daf da kunnen ta tache,

"Samun zuri'ah dai ta Yara... Sai dai kigani awajen kiishiyoyin ki. Ko amakwabta . Ba zaki taba mallakar ko samun arzikin Yaya ba tsatson uzairu. Ba dai kin rabamu ba. To ki gaya mun ke da kika aure shi yanzu wacce ribar kika samu banda bakaken abubuwa na bakin ciki dake dabaibaye dake? Tukunna ma ... Akwai sauran kallo agaban ki... Ni rumanah sai nayi sanadiyyar babban abunda ba zaku taba mantawa ba dashi na bakin ciki. Zaki zan kin shiga gonata... Ba Abba ba gwaggo abule da zasu tare miki. Ba su Rayyanatu bare kice . Bakida kowa.... Ke kadai kike rayuwar ki cikin kunci da yayi miki dabaibayi... Na bar ki cikin bakar rayuwa da kuncin zama... Sai wani lokacin" Ta fice daga sashen tana buga kofar.

Haj. Zaytunah tabu kofar da Haj rumanah ta buga da karfi da kallo. Kukan data rike karya zubo mata ne ta fashe dashi tana girgiza kanta cikin tsananin tashin hankali da dimbin nadama.

"Allah kana gani. Allah kana gani. Allah kana gani. Allah ka shiga tsakanin nagari da mugu. Allah ka kawo mun karshen wannan bakar rayuwar da nake ciki. Allah ga baiwar ka zaytunah nasan ni Mai lefi ce ya Allah. Allah ka yafemun dukkanin lefukan da nayi maka. Rabbi ka yafemun. Yaa Allah ka yayemun damuwoyin dake damuna. Rabbi ka iyamun. Rabbi kayi riko da hannayena. Allah Dan kyawaywan tsarkaakkun sunayen ka guda cassain da tara. Rabbi ka zabamun abunda yafi alkhairi acikin wannan rayuwa tawa. Yaa Allah idan har nayiwa wani lefi ne batare da sani na ba. Allah ka yafemun. Rabbi na kawo kukana wajen ka. Rabbi kasan makiyana da basu so na. Da suke kaunar ganin bayana. Rabbi ka kawo mun dauki. Rabbi ka dubeni ka kawo mun dauki. Allah ka budemun kofofin alkhairin ka. Allah ka datar Dani. Allah ka datar Dani. Allah ka kawo karshen duk wani da yake da hannu acikin shigata wannan yanayin da nake ciki. Rabbu ka sakamun. Tun anan dorin duniya. Rabba ka sakamun. Allah Aameen "

Ta karasa adduar tana sakin wani kukan Mai tsuna zuciyar duk Wanda ya saurara.

Ta dau magungunan da likitan ya kawo mata. Ta babbali na ranar ta nufi bandaki bakinta dauke da addua. Ta zuba amasai tayi flushing...

Ta sake komawa parlor ta zauna... Tana tunanin rayuwar ta ta baya. Bayan an daura musu aure, ita da alhaji uzairu Muhammad da kuma yar uwarta Rumanah da aka daura da alhaji Amiru...
[1/22, 8:56 PM] Hafsaat🧕💞: KIRJIN MAI HANKALI*
_(AKWATIN SIRRIN SA)_
🧳➿💞

*PG :46*

*AREWABOOKS VVIP:👇*

https://www.arewabooks.com/book?id=670bd07e35879b101764c0eb

Ayi following yerwa incense and more TikTok account:
https://www.tiktok.com/@besturarenwutainkano?_t=ZM-8s89xrbgS3x&_r=1

Instagram account::
https://www.instagram.com/yerwaincense_and_more?igsh=MTJ5bW5jdmlveXplNA==

HGL CHARITY FOUNDATION da kuke tallafawa na ciyarwa da azumi ga sites dinsu nanma suna a Instagram:

https://www.instagram.com/hglcharityfoundation?igsh=OWltMzE2dWgyYWFk

Gana TikTok..:
https://www.tiktok.com/@hglcharityfoundation?_t=8sdPaqY4bMT&_r=1

ADVERT👇

YERWA INCENSE AND MORE
YERWA INCENSE AND MORE
YERWA INCENSE AND MORE

(THE SCENTS WITH DIFFERENT ESSENCE FOR YOU AND YOUR HOME)
(MASARAUTAR KAYAYYAKIN KAMSHI)

INA MA'ABOTA TURARE!
Shin kuna son gida mai ƙamshi da nutsuwa? Kaya masu ɗaukar hankalin kowa? YERWA INCENSE AND MORE ta kawo muku kayayyakin turaruka masu kyau, ingantattu, da tsada mai rahusa!

🌟 Mene ne za ku samu?

Turarukan wuta don gida, kaya, da tsugunno.

Khumrahs masu kamshi irin na Borno, Chadi, da Sudan.

Oil perfumes masu daɗin kamshi mai ɗorewa.

Turaren wanka, mopping, da wanki don dukkan sassan gida.

Man gashi mai gyara da fesa kamshi mai dadi.

Kayayyakin gyaran jiki na musamman don lafiya da ƙamshi mai ɗorewa.

📍 Adireshi:

Kano, amma muna tura kayayyakin mu duk fadin Najeriya da ƙetare.

📞 Tuntuɓe mu:

WhatsApp ko kira: 08095215215 / 09044191709 / 09134848107

Instagram: @yerwaincense_and_more

Facebook: @yerwacollection

Twitter:Hafsaaat00

🌐 Don ƙarin bayani da hotunan kayayyakin mu: Ku ziyarta mu a TikTok:
@besturarenwutainkano
https://www.tiktok.com/@besturarenwutainkano?_t=ZM-8s89xrbgS3x&_r=1

🎉 DON RAGI NA MUSAMMAN: Idan za ku siya, ku faɗi cewa daga ZAFAFA ne!

🌹 Ku more gida da jiki mai kamshi, nutsuwa, da farin ciki. Sai dai kayan turaren YERWA INCENSE AND MORE!

_46..._

Bayan haj zaytunah ta tare agidan ta. Masha Allah. Komai na tafiya dai dai kamar yadda yaa kamata

Alhaji uzairu na matukar kwantanta halacci tsakanin uwargidan sa ladi da amaryarsa zaytunah

Duk da dai ladi ta dara zaytunah a shekaru ainun..dubada ita tayi boko ladi..ita Kuma zaytunah batai ba. Ta daiyi allo harta sauke mashaa Allah.

Suna zaman su. Kowacce tana gidan ta. Kwana bi biyu yake musu. Gidan ladi biyu gidan zaytunah biyu

Kuma yana kokarin sauke duk wasu hakkokin su na kansa.

Zaytunah na matukar Jin kunyar uzairu. Sai da uzairu yayi dagaske kafin ta rage kunyar da takeyi masa.

Dakyar ta samu dai take iya zama suyi hira har yana kokarin iya biyan bukatarsa ta auratayya.

Lokaci zuwa lokaci zaytunah kan zubar da hawayen rashin su gwaggon ta akusa da ita..

Duk sanda uzairu yake gidanta yana Kiran waya ya hadasu su gaysa. Tayita rokon yaushe zasu zo?. Gwaggo tace sai an kwana biyu

Dakyar dai uzairu yayi ta rokonsu. Alokacin da suka cika wata biyar da aure.

Shima dakyar suka amince zasu zo din. Mota hayis sukayi shata. Dukkanin su. Harda yalwaji kawar gwaggo abule da saanjo aminiyar zaytunah

Ranar zaytunah tayita murna lokacin da sukazo. Gwaggo haire nata murtuke fuska tana sakin tsaki.

Dan dole ma malam Nata'ala yayi musu sannan suka amince zasy je gidan zaytunah. Don sai dayayi Jan Ido yace duk wacce bazataje gidan yar daya ba to su hakura da zuwan.

Don gudun idan sukaki zai hanasu zuwa gidan Rumanah dinne sai suka hakura sukaje gidan zaytunahh.

Zaytunah tayi musu abinci Mai Rai da lafiya da ruwa da lemo. Tana ta nannan da su.

Ita dai gwaggo abule sai kunya takeji tazo gidan yarta ta fari. Dama kunsan Fulani akwai kunya bugu da kari Kuma Fulanin kauye.

Don haka abinci ma dakyar ta iya ci tanaci tana rufe fuskarta. Ai kuwa yalwaji sai tsokanar ta takeyi...

Sunci sun gyatse Alhaji uzairu dama bayan sunzo fita yayi. Daga baya ya dawo shi niki Niki da leda da kayan tsaraba. Sabulai

13 / 34