Kudirar Allah Book Complete

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  Read Hausa Novels

Chapter   22 / 22

63K to 64.9K   out of 64.9K words

d aya Ga Sallah Baffa yake dawowa daga Umara bana son ya dawo yaga ba kwa nan. Nene ta d aga kai haka suka cigaba da hira cikin nutsuwa Umma tana sake ba su shawarwarin da za su bi don a samu a cimma manufa.




*************



Tuni shirye shiryen biki ya fara kankama a cikin masarautar zancen Auren Murad ya kara de lungu da sak o, kowa burinsa da fatansa ganin wannan ranar mai d imbin tarihi a masarautar Gabas auren Yareema d an Sarkin da baa san ta yarda aka samar da cikinsa ba. Fulani Raheena fitar da ku di take kamar bata so, ta kuma rufe bakin Sarkin ruf ta yarda yake sakar mata dukiya kamar baya so burinsa kawai a fita kunyar jama a duka k asa ma ba iya yankinsa kawai ba. Akwatin lefe da wasu irin gwalagwalai ba a magana akwatinan kansu a bin kallo ne. Shi dai ango Murad bai san ma wainar da ake Toyawa ba, bai san wacece amaryar ba sai dai waccan yarinyar da suka ha du rana guda ta tsaya masa. A k ahon zuciya, sau tari sai ya nufi cewa a fasa auren sai ya ji kamar an nanna de harshensa ya kasa magana, haka yana ji yana gani ya zubawa sarautar Allah ido. Fulani Raheena bata damu su ha du da amaryar tasa ba, don an umarceta kada su sake su ha du har sai an gama sihirtaccen aikin da akewa amaryar don haka ta dage tuk uru wajen ganin tasa Amra ta aikata duk wani tsubbu da aka saka ta ta yi.


Gefen Fulani Saddik a ma, tsaye ta tashi da nata shirin kamar dai ba ita ke adawa da auren ba ta dinga shirya k ayataccen biki da nata aljihun da na y an uwanta aka fara shirin gagarumin bikin da ba a tab a yi ba a masarautar Gabas.


Ranar da aka umarceta ta ha da amarya da angon don saka soyayya mai zafi a zuciyarta. A ranar ta bata wasu magunguna ta yi wanka da su, sannan aka tsumata sa sihirtaccen turaren da ya kama jikinta sosai. Idanunta ya sha sihirtaccen kwalli. A d akinta ta zaunar da ita kafin ta kira Murad a waya ta ce ya zo sashenta yanzun nan zai ga matar da zai aura. Ji ya yi kansa ya yi wata irin sarawar da bai tab a yi ba ya zauna a gefen gado yana rik e kan nasa har a lokacin wayar na kare a kunnensa murya can k asa kamar mai mura Fulani Raheena ta ce  Dafatan Murad ya ji mu, kuma zai bi umarnin mu. Da sauri ya mik e yana ha da murya wajen fa din  Yanzu kuwa. Ta kashe wayar tana shek a dariyar da sai da Uwarta ta d ago tana kallonta, itama da tata dariyar a fuskarta ita da kanta da ta haifi Raheena sau tari tana tsoron shu umancinta.  Da alamu aiki ya ci d an banzan kenan? Uwar ta fa da tana kallonta. Raheena ta sake dariyar sosai tana tura kuttun hannunta k ark ashin gado ta ce  Tun yaushe, yanzu zaki ga d an banzan, ko nace gawar wata guda na bashi Zan shek a shi lahira. Ko ciki ba zan bari ta samu ba, ko da yake ko ta samun d an ba zai gaji Sarautar gabas ba tunda Ubansa ba ya raye kuma Abdul yana raye. Uwarta ta saki murmushi tana fa din  Allah ya ida mana nufi, ace Jikana ne yake sarautar Gabas da na fi kowa sa a.  Ki k addara hakan a matsayin an gama. Ta fa da cike da tabbatarwa. Daidai lokacin da amintacciyar baiwarta ta shigo don isar da sak on zuwan Murad. Ta amsa mata tana kallon Amra ta ce  Zo nan. Amra ta bita suka shiga wani d aki wani powder ta sake fesa mata a fuska sannan ta ce  Wuce ki je. Amra ta juya jikinta a sanyaye suka fita da hadimar da take tsaye tana jiran ta, ita ta kama k asan doguwar alkyabbar da take jikinta. Suka fita zuwa babban parlourn da Fulanin take saukar bak i. Tun daga corrodor suke jiyo k amshin turarensa da ya mamaye wajen. Amra ta lumshe ido a hankali tana jin wani farin ciki na ratsata da gaske Murad ya kusa zama mallakinta, ha dadden namijin da duk garin gabas ake zancen ha duwarsa, ga ku di ga mulki ga kuma jarumtaka ta Soja. Idanunsa a k asa suke don haka bai san da zuwanta ba. Har sai da ta yi sallama. Ya amsa a ciki sai kuma haka kawai ya samu kansa da  dago idanunsa take idanunsa suka sark e cikin nata, wata nauyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya murza idonsa sosai don tabbatar da cewa itace ba gizon da idanunsa suka saba masa ba ne. Murmushi ta sakar masa tana tafiya a hankali zuwa inda yake ta zauna daf da shi cikin tausashshiyar murya ta ce  Ina yini? Ido kawai ya zuba mata ya kasa amsa gaisuwar tata. Har ta gaji da kallon ta d ago tana kallonsa, ajiyar zuciya ya sauke ya ce  Ke ce? Dariya ta yi tana d aga mata kai ciki son tabbatar masa da itace. Ya saki ajiyar zuciya ha de da lumshe ido yana jin duk wata damuwa da ta tattare ya cushe a k irjinsa ta kau. Farin ciki ya maye gurbin wancan bak in ciki. Murna yake sosai da ya zamo itace zata zama mallakinsa matarsa nan da lokaci ka dan, hak ik a shi mutum ne mai sa a tunda ya auri matar da ta dace da rayuwarsa irin matar da yake buri da muradin aure mai shekaru da hankali wacce ta san kanta ba k waila ba. A hankali ya furta Alhamdulillah. Shikkenan sai hira ta kaure tsakaninsu ya saki jiki suka fara tsara yarda rayuwar auren su zata kasance da ma shirin bikin gaba d aya. Wannan shine babin da ya bu de zafaffiyar soyayya a tsakaninsu yana jin itace maha din rayuwarsa a yarda yake jin zafin soyayyarta a zuciya baya jin akwai wani abu da zai saka ya rabu da ita.



_____\


Yarda Azimi yake gudu haka kwanaki suke tafiya kamar k iftawar ido, da gaske rayuwar duniya k arewa take, ba tare da bawa ya sani ba. A kullum kwanan duniya tafiya suke da ajalinka wasu su mutu wasu su rayu rayuwa mai kyau, wasu su rayu cikin cuta da rashin jin da din rayuwar haka Allah yake so ba wai don baya son bawa ba sai don jarraba Imanin sa. Haka ne ya faru ga ahalin Masarautar gabas Sallah na k aratowa ana sake shirye shiryen bikin Murad, har ya rage saura kwana d aya kacal Sallah inda a ranar idine za a d aura auren Murad Mukhtar Mai gabas! Da amaryar sa Amra. Duk da azimi ne hakan bai hana bayyanar bak i a ciki da wajen masarautar, duk wani hotel da ke garin Gabas na ya cika da mutane mak il kowa burinsa a ce da shi aka d aura auren d an Sarkin gabas na farko. Tsananin yarda ake sanar da d aurin auren ne yasa duka mutane da ake arewacin k asar nan Suka samu labarin auren. Hidima ake kala kala ana yanka dabbobi iri iri da danginsu kaji da ma d awisu. Fadar masarautar gabas a kacame take haka duk wani mai fa da aji ya halarci wannan gagarumin d aurin aure.



Filin idi ya cika mak il da jama a ko ina motoci ne, da yake wajen Sallahr idin a cikin masarautar yake, mata manya da yara duk sun fito sallahr don haka Najee da Nene ma suna cikin tawagar Fulani da b atacciyar shigarsu sun sha kyau cikin atamfa mai kyan gaske da Fulani ta d inka musu. Suka kuma sake narka bak in da ke saka su muni a fuska. Haka kawai Nene ta dinga jin wata irin fa duwar gaba, don haka ta kalli Najee ta ce maza ki d auko min waya a cikin gida. Sai dai kafin ta mik e ta fara jin sanarwar za a d aura auren Yareema Murad da amaryarsa Amra. Itama Najeen nata gaban ne ya fa di ta runtse idonta tana jan Hasbunallah! Kamar daga sama aka dinga jin magana a loud speaker  Kada a d aura auren nan a matsayina na Uwar yaron na d aura masa aure! D if masarautar ta d auka aka fara neman mai maganar don maganar zuwa tayi kamar daga iska. Can zuwa wani lokaci kowa yana cikin al ajabi sai ga wasu irin manyan motoci suna bayyana a cikin masarautar. Kowa ya zuba ido gani wani babban bak o ne wannan da yake tafe da jiniya ga motoci bak ak e wuluk da su. Tsawon mintuna biyu kafin mutane su fara fitowa daga cikin motocin suka kewaye mota d aya suka zagaye ta kafin a bu de tsaleliyar matar mai kama da larabawa saboda tsabagen kyau ya fito daga zabgegiyar motar. Idanunta sanye da wani bak in glass. Da nik ab. Kai tsaye babbar runfar da Sarkin Gabas yake zaune ta isa. Duk mutane suka zuba mata ido. Shi kansa Sarkin kallonta yake da mamakin wace mai k arfin halin ce da har take kiran kanta da Uwar Murad! Gefe guda ma Nene mamakin take ta yarda tana zaune wata can daban take kiran kanta matsayin Uwar d anta?


A gaban Sarkin ta tsaya bata cire nik ab d in ba ta ce  Da gaske Ni ce Uwar Murad! Ko yanzu ka tsaga jikina zaka tarar da jininsa don haka na d aura masa aure da zab i na, ban amince ya auri yarinyar da kuke son ku aura masa ba. Yau ce ranar da ya kamata na bayyana kai na. Ta fa da tana yaye fuskarta. Wani irin shock mutanen wajen suka shiga, musamman Nene da take zaune kusa da Fulani tsananin kamannin matar da su Murad ya bayyana Muraran ba mai sai ta furta ba, ko yanzu ta saka saje da gemu za a iya cewa Murad ce ko Jaheed! Mutane da dama bayyanar fuskar matar ya girgiza tunaninsu hatta Sarki sai da ya yi suman zaune idanun sa cikin na matar da kai tsaye za a kira Murad carbon copy& & .



K arshen Book 1. Book 2 is not free >?p?



Kash nima mutuwar zaune na yi biro na ya kub uce daga hannuna idan ya tabbata wannan ce Uwar su Murad ita kuma Nene wacece? Tabbas akwai cakwakiya kuma duk warwarar na cikin littafi na biyu, wace mata aka aurawa Murad?

Don huce takaici biya 500 kai tsaye cikin asusun banki kamar haka 2118666253. UBA. Sai ki tura shaidar biya a 08033748387. Sai na ji ku!
Special 1k. Mutanen amana da basa gajiya da yi min kara. =?
?>?s?

JIKAR NASHE. Akwai



:<>xz|????????.02@Bz|~???
?
?
??? .02`bd|~?????*,Z\? ? ????????????????????????????????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 4? \#^#?,?,?,?,?:?:????????????dHfHhHjH?STH^J^L^$b&b(b?x?x?x?x?y?y?y?y?y?y?y?y?y?yz???????????????????????????????????|{vqpkmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH )zzz2z4z6z8zDzFzHz?{?{??R?T???L?N?P?R?????\?^?`?b?d?f???? ????????????????????????????????????????????~ytonimH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH '????????????????^?`?????????????????????????????????
???????F?H?J?b?d?f?pr? ? ????????????????????????????????????zupkmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH )? ???????11111F9H9J9L9N9< <"<?<?<?<?<?<?<?<?< ====4=6=8=:=<=Z=\=^=`=d=f=h=j=?=??????????????????????????????????????????}|{vmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .?=?=?=?=?=?=?=?=?=?=?=?=?=????????4F6FII?J?JhMjMlMnM[[[p^r^?f?f?l?lBmDmFmHml~n~???????????????????????????????????|wvupkmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH )n~p~r~t~v~?~?~?~?~x?z?|?~??????????? ????~??????????????
? ??0?2?4?P?R?T?X?Z?\????????????????????????????????????????????~}xmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH ,???????????????????????????????????????&?(?Z?\???????????????????(?*?,????????????????????????????????????|{zupojemH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH '????????????????????????????????>?@?B????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????~ymH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH /??????b?d?f?????N?P?R?T?V?~??????????????????????????????????N?P?R?T?b?d?f?*?,?.?0?2???????????????????????????????????????????~}|wmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH -????????????`?b?d?f?????nprtvx468:<XZ\^z|~??????????d.f.h.j.r.????????????????????????????????????????????zmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .r.t.000?4?4?4?4?4?4?4
5 55B5D5F5z5|5~5?5?5?@?@?@?F?F?N?N?N?V?V?V?VVaXaZa\a?h?h?l?l?l???????????????????????????????????????|wrqmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH +?l?looo
oqq q?{?{?{???????????????????????????????????????????????????????????0?2?4?6?8????????????????????????????????????????????|{zymH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH /8?:?????????????????????????????????????????????????n?p?r??????????????????????? ?"?$?&?????????????????????????????????????????{vutmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH ,&?????????B?D?F??????????????@????????????????????????
? ??*?,?.?0?2??? ?"??@?B?????????????????????????????????????????????{zymH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH /B?F?H?J?r?t?v?x???????????????????????????????????????~?????????@BDFHJtvxz|??????h?????????????????????????????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 1hjlnpH/J/L/N/P/R/&0(0*0,0?0?0?0?0?0?0?0?0?0?0?0111 1"1$1&1(1?@?@?@?@@BBBDBFBHBJBLBNBPBRBTBVBXB??????????????????????????????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 2XBZBtBvBxBzB|B?E?E?E?T?T?T?T?Y?Y?Y?Y?f?f?f?f?n?n?n?n?n?q?q?q?q?s?s?s?s????????????????B?D??????????????????????????????????????????~ytmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH ,D?F?H?????????????????????~???????????????????8?:??N?P?R?z?|?~?????????????????????????????????????????????????????????????????????{zmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .??4?6?^?`?b?d?l?n?p?????????????????R?T?V?P?R?^?`?V?X??? ?d?f??????????????????????????????????????????????????~}xsrqlmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH (????? ?"?P?R?T?l?n?p?r?t?v?P?R???N?P?R?T???????????????????????????????????????????????????????????????????????{vqlmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH (??r?t?v?x?V?X????????????????'?'>,@,B,D,F,H,p,r,t,v,- -"-?-?-?-?-l.??????????????????????????????????????????}|{vmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .l.n.p.r.?.?.?.?.?.?.?.?.?.?.?.?.?.?.?.?.T0V0@;B;?;?;<<?4B6B8B:BnBpBDDDvJxJ???????????????????????????????????|wvqlmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH (xJ,K.KVSXSZS8Z:ZZ@ZBZXZZZ\Z^ZJ^L^N^P^R^T^V^X^Z^~^?^?^?^?^?^?^?^?^?^?^?^f
f fzj|j?j?j8n??????????????????????????????????????????}xmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH ,8n:n?@?*?,?????????j?l???????????*,.02p r t v x z | ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ????????????????????????????????????????~}xmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH ,???? 
  
???? !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQS????????????????????????????????????\]^_`a????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ? ? 468^&`&b&d&?1?1?1?1?3?3?3?3?>?>?>?>???????????P?PQQ?Q?Q?Q?Q?Y?Y^\`\b\d\\a^a`a?????????????????????????????????????~}|wrqmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH +`aba?e?e?e?e?e?e?e?e?efff f"f$f&fNfPfRfjflfnfpf?f?f?f?f?x?x?x?x?x?x?x?x?????????"??????????????????????????????????????????~}|{vmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH ."?$?&?(?????????H?J?L?>?@?B?D?L?N?P?v?x?z?|?~??????????????????????????????????B?D?F?H?????????????????????????????????????????zyxmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH ,H???????????????????????:??????r?t?v?x?J?L?N?P?R?T????????????
?B?D?F??????????????????????????????????????????????????????~}|{vmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .????? ????????(*,.JLNTVXZ??????? ? ? ?6?6????????????????????????????????????????????{vmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .?6?6?6V@X@?F?F0I2IrStSvSxSzS|S?S?S?S?S@XBX?e?e?e?e?e?e?e?e?eXhZh\h^h?h?h?h?h?h?h?h?h?h?h?h????????????????????????????????????????{vutmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH ,?hiiii i"i$i&i(iHiJiLiNi?u?u?u?u?u?u?????????????@?B?,?.?0?2?????????J?L?N?"???????????????????????????????????????????}|wmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH -"?$?z?|?~?4?6?8?:? ? ??????????????
? ?????>?@?B?Z?\?^?`??????????????????????????????????????????????~ymH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH /???????B?D?F?H????????????
???\ ^ ` b d f ? ? ? ? ? ???8#:#<#>#?%?%?%?%|+~+?+?+?+?+????????????????????????????????????????????~}|mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 0?+?+?+?+?+?+?+?+?+?+?+?+?+?+,,,,
,&,(,*,,,^?`?b?d?f?FRHRJRLUNUPURUH]J]L]N]P]R]p]r]t]v]?]?]?]????????????????????????????????????????????zymH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH /?]?] ^^^^^^^^6^8^:^<^d^f^h^j^lll?|?|?|?|????????T?V?X?Z?\?^?`?|?~???????????????????????????????????????????????????????????????{zmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .???????? ???>?@?B?D?F?f?h?j?l?n?????@?B?D?F?H?J?L?f?h?j?l?????????????????????n?p?r?t?v?x??????????????????????????????????????????????????~ymH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH /??????p?r????????????????????
 >@BDFhjln???????????????????????????????????????????????????~ymH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH /????????0424j4l4?A?A?A.T0T2T4T6T8T?V?V?V?V?V?V?V?V?V?V?V?V?V?V?V?V?V?V?VWWWW:W????????????????????????????????????????~}xmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH ,:WW@WpprptpvpV~X~Z~\~^~`~v~x~z~?
?>?@?B?D?F?H?h?j?l?n?p?????????j?l????? ?"?????????L?????????????????????????????????????????{zytmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH ,L?N?????????????????????????@?B?D???????????????? ?"??@?F?H?J?v?x?z?|???????????\?^?`?b???????????????????????????????????????????}xwvmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .b?H?J?L?N?P??????Z?\?^?`????????:??@?B????????????????????
? ??&?(?*?,?.?? ????????????????????????????????????????~}|wmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH -? ?      0 2 4 6 8 : ? ? + + ?/ ?/ ?2 ?2 ?3 ?3 4 4 *5 ,5 ?5 ?5 N6 P6 zI |I ~I ?I ?I ?I ?I ?I ?I ?I ?I ???????????????????????????????|{zyxsnmlkmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH )?I ?I ?M ?M ?M ?M ?M N N N ,N .N 0N 2N 4N 8N :N N lN nN pN rN ?N ?N ?N ?N ?N ?N ?N ?N ?N ?N ?N ?N l l l l l "l l @l Bl Dl ?t ?t ?t ??????????????????????????????????????????????}|mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH 0?t ?t ?v ?v ?v ?v $? &? (? *? ,? 8? :? ? ?? ?? ?? ?? ?? l? n? p? r? ?? ?? ?? ?? ?? 4? 6? 8? :? z|????02B|~???
?
?? 02bd~??????????????????????????~????,\? ^#?,?,?,?:????????fHhHjHTJ^L^&b(b?x?x???????????????????????????x?x?y?y?y?y?y?y?yzz4z6z8zFzHz?{?T??N?P?R???^?`?b???????????????????????????b?f??? ????????????????`???????????????????????????????????????????????????
?????H?J?d?f?r? ?????1111H9J9L9N9 <"<?<?<???????????????????????????<?<?<?<?<===6=8=:=<=\=^=`=f=h=j=?=?=?=?=?=?=?=?=?=???????????????????????????=?=??????6FI?JjMlMnM[[r^?f?lDmFmHmn~p~r~t~v~?~?~?~???????????????????????????~z?|?~???????? ?????????????
? ??2?4?R?T?Z?\???????????????????????????????????????????????????????(?\????????????*?,???????????????????????????????????????????????????????@?B?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????d?f???P?R?T?V???????????????????????????????????????????????????????P?R?T?d?f?,?.?0?2?????????b?d?f????p??????????????????????????prtvx68:<Z\^|~????????f.h.j.t.0??????????????????????????00?4?4?4?4?4?4 55D5F5|5~5?5?5?@?@?F?N?N?V?V?VXaZa\a??????????????????????????\a?h?l?l?loo
oq q?{?{??????????????????????????????????????????????????????????????????????????2?4?6?8?:???????????????????????????????????????????????????????????????p?r?????????????????"?$?&???????D?F?????????????????????????????????????>?@???????????????????
? ??,?.?0?2?? ?"???????????????????????????"?>?@?B?H?J?t?v?x?????????????????????????????????????????????????????????????????????BDFHJvxz|?????jlnpJ/L/N/P/R/(0??????????????????????????(0*0,0?0?0?0?0?0?0?0?011"1$1&1(1?@?@?@BBDBFBHBJBLBNB??????????????????????????NBPBRBTBVBXBZBvBxBzB|B?E?E?T?T?T?Y?Y?Y?f?f?f?n?n?n?n?q???????????????????????????q?q?q?s?s?s??????????D?F?H????????????????????????????????????????????????????????????:??P?R?|?~???????????????????6?`?b?d?n?p???????????????????????????p?????????????T?V?R?`?X?? ?f???????????????? ?"?R???????????????????????????R?T?n?p?r?t?v?R??P?R?T?????????????????????t?v?x?X???????????????????????????????????????'@,B,D,F,H,r,t,v, -"-??????????????????????????"-?-?-?-n.p.r.?.?.?.?.?.?.?.?.?.?.?.?.V0B;?;<>?6B8B:B??????????????????????????:BpBDDxJ.KXSZS:ZZ@ZBZZZ\Z^ZL^N^P^R^T^V^X^Z^?^?^?^???????????????????????????^?^?^?^?^?^?^
f f|j?j:n?>?>?????????P???????????????????????????PQ?Q?Q?Q?Y`\b\d\^a`aba?e?e?e?e?e?e?eff"f$f&fPfRflf??????????????????????????lfnfpf?f?f?f?x?x?x?x?x?x???????$?&?(???????J?L???????????????????????????L?@?B?D?N?P?x?z?|?~?????????????????????????D?F?H?????????????????????????????????????????????????t?v?x?L?N?P?R?T?????????
???????????????????????????
?D?F?????????????????????*,.??????????????????????????.LNVXZ????? ? ?6?6?6X@?F2ItSvSxSzS|S??????????????????????????|S?S?S?SBX?e?e?e?e?e?e?eZh\h^h?h?h?h?h?h?h?h?hiii"i??????????????????????????"i$i&i(iJiLiNi?u?u?u?u?????????>?@?B?.?0?2???????????????????????????????????L?N?$?|?~?6?8?:? ? ??????????????????????????????????????
? ????@?B?\?^?`???????D?F?H????????????????????????????????????
??^ ` b d f ? ? ? ? ??:#<#>#?%?%?%~+?+?+?+?+?+???????????????????????????+?+?+?+?+?+?+?+?+?+,,,
,(,*,,,`?b?d?f?HRJRNUPURUJ]??????????????????????????J]L]N]P]R]r]t]v]?]?]?]^^^^^^8^:^<^f^h^j^ll?|?|???????????????????????????|?|??????V?X?Z?\?^?`?~?????????????????????@?B?D?F???????????????????????????F?h?j?l?n???B?D?F?H?J?L?h?j?l?????????????????p?r?t?v???????????????????????????v?x???????r???????????????
 @B??????????????????????????BDFjln??????????24l4?A?A0T2T4T6T??????????????????????????6T8T?V?V?V?V?V?V?V?V?V?V?V?V?V?VWWWW@WrptpvpX~Z~??????????????????????????Z~\~^~`~x~z~
?@?B?D?F?H?j?l?n?p???????l???"???????N???????????????????????????????????????????????B?D????????????? ?"?>?@?H?J?x?z?|???????????????????????????|?????????^?`?b?J?L?N?P????\?^?`????????@???????????????????????????@?B?????????????
? ??(?*?,?.??     2 4 6 8 : ? + ??????????????????????????+ ?/ ?2 ?3 4 ,5 ?5 P6 |I ~I ?I ?I ?I ?I ?I ?I ?I ?I ?M ?M ?M ?M N N .N 0N 2N ??????????????????????????2N :N N nN pN rN ?N ?N ?N ?N ?N ?N ?N ?N ?N ?N l l l l "l >l @l Bl Dl ?t ???????????????????????????t ?t ?t ?v ?v ?v &? (? *? ,? :? ? ?? ?? ?? ?? n? p? r? ?? ?? ?? ?? 6? 8? :? ??????????????????????????:? / ??????0??/ ??=!??"??#??$??%?1?hSummaryInformation(????????PDocumentSummaryInformation8????????????1?XXXX????

 !"#$%&'()*+,-./0????234???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0  ?hpv?
? ?
??????
TECNO KC8
TECNO KC8@@??a??c?@??a??c? WPS Office?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List Z?? z??? ?=n~????????r.?l8?&?B?hXBD??????l.xJ8n??8?? `a"?H???6?h"???+?]?????:WL?b?? ?I ?t ?? ???????????????????????????????????????~?xb???<?=?~????????p0\a?????"???(0NB?q??p?R??"-:B?^.?R???? ?PlfL???
?.|S"i?????+J]?|F?v?B6TZ~??|?@?+ 2N ?t :? ??  
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCZ??
??0?g??*?Ax? ?Times New RomanTimes New RomanC??SymbolSymbol?&? ?*?Cx? ?ArialArialG&?????@ ?CalibriCalibri;?z?(SimSun?[SO[?
Cambria MathCambria Math ???h???G???G?!?!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0???)??$P??????????????????????'*02!???? ?????0?( ?
??>
?3 ????#"? ???@???
????.??+,??0? PX` hpx???  

22 / 22