Kudirar Allah Book Complete

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  Read Hausa Novels

Chapter   12 / 22

33K to 36K   out of 64.9K words

ya masa ya gane akwai matsala.  Wad annan mutanen Faruk bai kamata mu tafi da su ba, ka san dai yanayin amarayar tawa sai a hankali so ina ga har kai ma na sawwak e maka zan je da kai na kawai. Faruk ya d aga kai shi da kansa ya gamsu da abinda Jaheed ya ce don haka ya juya suka isa gurin abokan cikin azancin harshe suka sallamesu, sannan Faruk ya ja hannunsa wajen Baffa da yake zaune a gefen gidan wajen garden yana ganinsu ya saki murmushin dole ha de da nuna musu gefensa suka zauna. Jaheed zai fara magana Baffa ya d aga masa hannu.  Kada ka ce komai Jaheed, nima na zan ce ba Allah ya yi miki albarka ya ka de dukkan fitina. Jaheed ya amsa a hankali zuciyarsa na sake k arfafa mutunci da girman Baffan a idanunsa. Jikinsa a sanyaye ya yiwa Faruk sallama sai dai bai iya ya shiga cikin gidan ba yarda zuciyarsa ta yi rauni baya jin zai iya ganin mahaifiyarsa da Umma ya san k ara masa wani nauyin za su yi. Suka yi sallama da Faruk ya shiga motarsa zuwa gidan da kai tsaye zai kira gidan Khaireey don komai na cikinsa ita ta tsara ashe ba zai zama mallakinta ba.



Yana parking zuciyarsa na sake k arfafa bugu mai k arfin gaske, da k yar ya sarrafa kansa zuwa cikin gidan. Bakinsa d auke da addu a ya murd a key d in babbar k ofar da zata sada shi da cikin gidan. A yarda su Umma suka barta ya sameta fuskarta jik a da hawaye. Tana ganinsa ta mik e a zafafe tana masa wani kallo da kai tsaye zai kira na raini.  Kai d an mahaukaciya idan ka cika kai d an ta ne na gaske ka sake ni yanzu. Ya juya ransa a b ace yana sauke idanunsa a kanta da suka canja colour saboda tsananin b acin rai.  Kalleni da kyau k arya na yi ba d an mahaukaciyar ba ne? Wani irin taku ya yi ya isa gabanta cikin b acin rai ya jawota da k arfin gaske ya cillata saman kujera kafin ya bita a zafafe ya danne a hakan yake son keta mata mutuncinta don ya nuna mata ba kowa ba ce ita, ji ta yi kawai ya ja rigarta da k arfin gaske hakan ya bata damar zaro wuk ar da ta tana da a jikinta ta d agata ta maka masa a wuya& ..





JIKAR NASHE
'


KUDIRAR ALLAH..


14.


NAZEEFAH SABO NASHE&

Wani irin runtse ido ya yi saboda zafin kartar wuk ar, sai dai hakan bai saka ya fasa abinda ya yi niyya ba, ta wannan hanyar ka dai zai hukuntata ya mata saduwar wulak anci sai ta san akwai banbanci mai girman gaske tsakanin Mace da Namiji. A zafafe ya yaga ragowar sutirar da take jikinta bai bi ta kan albarkatun jikinta ba don ba so ne a gabansa ba. Da wani irin k arfi ya shigeta ba tausayi bakomai. Duk da ihun da take bai sarara mata ba saboda idan tausayinta ma ya bijiro masa sai wa dancan munanan maganganun su danne tausayinta a ransa.Son ransa ya yi mata duk da ya sameta a budurwa bai hanashi yi mata kusanta mugunta ba. Tun tana ihu har ta sume masa. Ya mik e yana gyara jikinsa kafin ya d ebo ruwa ya shek a mata. Idanunta na bu dewa suka sauka cikin nasa da yake mata kallon k urilla tsanarsa mai girman gaske ta sake bijiro mata sai dai bakinta a wannan karan ya mutu murus ba zata iya masa rashin kunya ba. Jaheed ya saki murmushi yana murza yatsun hannunsa ya ce  Gobe ma ki sake maimaita raininki a kai na Wallahi sai na miki abinda ya fi wannan. Daga haka ya wuce ya barta a kwance cikin azabar zafi da ra dad i mai shiga kwanya, kukan ma ta kasa yi ga shi ta kasa tashi saboda yarda take jin jikinta kamar ana zuba borkono da wani irin azabar zafi mai shiga kwanya. Kukan da take tuni ya d auke wata irin tsanarsa ce take sake cin zuciyarta. Tsawon mintuna tana kwance ta kasa mik ewa sai da k yar ta dafa kujerar ta mik e cikin tafiyar tata tata ta nufi wata k ofa da take kyautata zaton bedroom ce. Sai da ta shiga ruwan zafin da ta tara sannan wani kuka ya zo mata mai k arfin gaske da ta tuna shikkenan Jaheed ya amshi abinda take tak ama da shi, abu guda da yake ci mata rai yarda ya mata saduwar rashin mutunci kamar wata dabba. Ga shi ya gama gane jikinta don fatafata ya yiwa kayan ta. Ji ta yi ba abinda ba zata iya aikata masa ba, yau dai ya yi escaping amma next target d inta ba zata yi loosing ba In sha Allah.

Sai da ya shiga toilet sannan ya dinga jin jiri na d ibarsa da sauri ya kalli gefen wuyansa a mudubi tsoro ne ya kama shi ganin yarda jini yake malala a wuyansa, idanunsa suka fara lumshewa da sauri ya fito tun kafin ya kai ga sumewa ya kira Faruk a waya. Faruk yana d agawa ya sanar da shi yazo gida yanzu ba shi da lafiya. Gaban Faruk ya fa di sosai da sauri ya fito daga gidan da yake ba su da nisa sosai ya shiga motarsa zuwa gidan Jaheed d in. Ko kafin zuwan sa Jaheed ya galabaita iya galabaita ya dai samu ya d aure wajen da yake zubar jinin. Yana ganin missed calls d in Faruk ya d aga murya da k yar take fita ya ce  Faruk shigo ciki ba zan iya tafiya ba jiri nake ji. Wani irin shock da fa duwar gaba suka samu Faruk ko kashe wayar bai yi ba ya danna kansa cikin gidan. Direct Master bedroom ya shiga inda tun daga bakin k ofar ya fara ganin jini. Zuciyarsa na bugu ya k arasa cikin d akin yana k wala kiran  Jaheed Hasbunallah me ya faru? Numfashinsa sama sama yake fita don haka ba zai iya amsa shi ba. Faruk ya kama shi da sauri ya Goya a bayansa suka fita bai bi ta kan Najma ba da bata san ma sun fita ba tana can cikin tafasa da d acin zuciya ji take kamar ta kashe kanta don tsananin bak in ciki da takaicin irin saduwar da Jaheed ya yi mata ga gane mata albarkatun jiki da ya yi.


Kai tsaye asibitin wani amininsu da suka yi makaranta tare ya kai shi bayan ya masa waya ya sanar da shi. Don ya san idan har ya kai shi wani asibitin sai an buk aci hukuma ta shigo ciki shi Kuma baya son lamarin ya kai ga hukuma har sai ya san silar afkuwar abin tukun. Doctor Saif ya d ago kai yana kallon Faruk  Wuk ar fa ta shiga sosai Allah ne ya kiyaye Amma sai an masa d inki, ko waye ya masa wannan aikin gaskiya ransa ya so karb a. Faruk ya ja ajiyar zuciya ya ce  Matsala aka samu zan maka bayani daga baya, ba kowa ba ce illa matarsa illar auren dole kenan. Doctor Saif ya jinjina lamarin yana saka masa drip ya ce  Ya zama wajibi ka fa da a gida gaskiya a raba auren nan don duk wanda zai nemi kasheka da gaske mak iyinka ne na gaske. Hankalinsu ya kwanta ganin Jaheed ya samu barci bayan ya sha allurai na kashe zafi da ra dad in ciwo. Sai a lokacin Faruk ya kira Umma a wayarsa ya sanar mata don bai san ta inda zai fara yi wa Baffa bayani ba. Jikin Umma na b ari ta juya tana kallon Baffa da ya kafa mata ido yana neman k arin bayani. Ba ta da dalilin b oye masa tunda fuskarsa ta nuna ya ji komai.  Kashe shi ta yi? Ya fa da cikin rashin nutsuwa. Umma ta girgiza kai  Bata kai ga kisan ba amma an kusa suna asibitin Saif clinic. Baffa ya mik e yana zura doguwar rigar jallabiyarsa hankalinsa a tashe da jin mummunan labarin nan, ashe rashin Imanin Najwa har ya kai nan. Umma ma hankalinta a tashe ta bi Bayansa tana sake hijab d inta.


A asibiti fuskarsa Cikin b acin rai ya Zubawa Jaheed ido. Faruq sai k ok arin Kwantar masa da hankali Yake amma ina Baffa kamar tura lamarinsa ake burinsa kawai ganin Najma ya sauke mata b acin ran da zuciyarsa take ciki.


Har safiya Jaheed bai farka ba, kamar yarda suma su Baffan ba su samu sun rintsaba. Sai shidda na safe sannan ya motsa ya bu de idanunsa da suka masa nauyi. Ganin Baffa da Umma a zaune yasa shi saurin bu de idanunsa ya yi k ok arin mik ewa da sauri Faruk ya taimaka masa. Ya d an harari Faruk yana furta  Shine sai da ka gaya musu me yasa Faruk? Shi d inma gintse fuska ya yi ya ce  Saboda ya kamata su sani, kai a tunaninka wannan maganar abin a barta ne? Baffa kuwa wani yawun b acin rai ya ha diye kafin ya ce  Maza Faruk kama shi ya shiga toilet ya yi alwala. Faruk ya aikata abinda Baffan ya ce. Sai da ya idar da sallah da Azkar sannan Baffa ya amsa gaisuwarsa yana furta  Ya aka yi wannan abin ya faru Mujaheed? Kuma bana son ka min k arya. Jaheed ya d an saki ajiyar zuciya bai son gayawa Baffan ta asar da y arsa ta masa, sai dai Baffan ya Riga ya d aure shi da jijiyoyin jikinsa don haka murya a raunane ya ce  Tsautsayi ne Baffa da kuma sharrin yarinta Baffa ya yi tsit cikin tsananin b acin rai jijjiga kansa kawai yake. Ba tare da ya furta komai ba har zuwa sanda Doctor Saif ya shigo duk sun kasa katab us a d akin kowa da tunanin da yake cikin ransa. Jikin da sauk i Doctor ya fa da a hankali yana kallon Baffa.  Ko yanzu zai iya tafiya gida idan har zai iya kula da kansa baa son ruwa dai ya tab a ciwon. Baffa ya d aga kai yana yiwa Saif godiya Faruk ne ya kama shi suka mik e suka fita.


Baffa umarni ya bawa Faruk akan su fara zuwa gidan Jaheed. Jaheed bai so haka ba amma haka ya yi shiru yana ji yana gani aka isa gidan nasa.



Tana zaune a parlourn zuciyarta a dugunzume da b acin rai da ciwon jiki da ma na zuciya. Bata ji d uriyarsa ba don haka ta kasa ta tsare a parlourn tana jiran fitowarsa su d ora daga inda suka tsaya. Sai ta ji alamar mota ta tsaya ta gyara zamanta sosai tana kallon kwalbar acid d in da ke hannunta. Ta windown parlourn ta lek a sai ta ga Baffanta da Yaya Faruq. Da sauri ta b oye kwalbar tana ji suka shigo ganin Jaheed da bandage a wuya ya d aga hankalinta don ba mamaki Baffa ya ji labari kenan shine abinda ya kawo su da sassafe. Fuskar Baffa kawai ta kalla hankalinta ya ninka na baya tashi. Ta zauna a tsorace tana gaida Baffan da Umma da suka zuba mata ido cikin takaicinta da tarin jin haushinta. Ba wanda ya amsa gaisuwar a cikinsu. Baffa ya kalli Jaheed ya ce  In dai ina da iko da kai Mujaheed kuma kana kallo na a matsayin mahaifi ina so ka saki yarinyar nan yanzun nan. Jaheed cikin sanyin jiki ba na komai ba sai na tausayin Baffan ya d ago yana kallonsa murya a raunane ya ce  Ka yi hak & .. Da sauri Baffa ya dakatar da shi murya ba wasa ya ce  Just obey my commands. Jaheed ya d ago yana kallon Najma da ta yi k asa da kanta ya ce  Na saketa Baffa. Baffa ya saki ajiyar zuciya ya ce  Hankalinki ya kwanta ko? Sai dai ina so ki sani daga rana irin ta yau na zare ki daga sahun y ay ana kai kuma Jaheed Allah ya yi maka albarka ya baka mata ta gari, albishir d in da zan maka Na baka Najwa nan da shekara biyu idan ta gama makaranta za a yi bikinku, abinda ta maka kuma ina mai baka hak uri ni na jawo maka. Jaheed ya lumshe ido wasu hawaye masu d umi suna saukar masa bai san wace irin soyayya Baffa yake masa ba. Umma tana kallon Najma ta mik e  Burinki ya cika sai ki fito na mayar da ke gida. Jikinta a salub e ta mik e tana kallon Jaheed d in gabanta na wani irin fa duwa haka kawai sai ta samu kanta da ganin tsananin kyan Jaheed d in a wajen. Kamar ba zata tafi ba sai kuma ta juya ta bi Umma cikin mutuwar jiki. Suka bar Jaheed da Faruk a zaune Faruk yana ta lallashinsa akan ya hak ura ya koma Gida. Jaheed ya girgiza kai  Faruk ba na k i ta taka bane, amma bana son na koma gida hijira zan yi daga Nigeria gaba d aya ko zuciyatta da ruhina za su huta.
Ya fa da yana lumshe idonsa
Wasu hawaye na zubo masa, haka kawai yake jin ransa ba da di.


Yana zama kiran Khairi na shigowa cikin wayarsa runtse ido ya yi yana tuno da kyautar da Baffa ya masa duk da bai tab a kwatanta Najwa a matsayin matar aure ba sai ya ji abin ya masa banbarakwai da yanzu yake tunaninta a matsayin matar da aka wa alk awarin aurenta. Ya lumshe ido Najee fa! Najee da yake mata kallon k anwa ta ina zai fara rayuwar aure da ita? Jikinsa ba karsashi ya d aga wayar duk da baya so don ya san kukan da ta saba dai zata saka masa. Wannan karan madadin kukan ajiyar zuciya ya ji ta saki mai k arfin gaske.  Habibi shikkenan ka rabu da ni? Na ji ance matarka ta tare jiya. Shiru ya mata tausayinta na sake rub anya a zuciyarsa  Yes ta tare amma mun rabu yau da safe. Da sauri Khaireey ta saka Uban ihu tana furta  Alhamdulillah Habibi na gaya maka kai nawa ne ni ka dai In sha Allah, ka zo mu gudu mu yi aure. Shiru ya mata yana jin ta tana fa dar duk abinda yazo bakinta ya yi k asa da wayar ya sab uleta daga kunnensa yana lumshe idonsa tunanin dramar jiya na sake zuwa ransa. Da k yar ya ya kice tunanin ya rasa me yasa ya kasa mantawa da
Lamarin ko don sabon shiga ne a waccan harkar bai sani ba. Da k yar ya yakice tunanin ta hanyar jan wayarsa ya shiga binciken k asar da ya kamata ya gudu ya bar Nigeria da tashin hankalin da yake cikinta. QATAR ya ji hankalinsa ya tsaya a kanta don haka ya shiga binciken yanayin k asar da ma makarantunsu gaba d aya.


Baffa kuwa yana isa gidansa ya shige sashensa baya buk atar hayaniya kamar yarda baya son a sake masa wata magana da ta danganci lamarin Najma tabbas ya yarda Y ay an yau daf suke da fin k arfin iyayensu ya yi mamaki k warai da gaske da Najma ta zama mai kunnen k ashi ta kasa yin biyayya ga abinda yake so, duk da k ok arin sa k warai da gaske wajen ganin ya kyautata rayuwarsu da abubuwan jin da di ya inganta iliminsu bai san ta inda ya kuskure ba da har take tunanin ta saka masa ta hanyar bijirewa muradinsa. Bai k i yiwa iyayensa biyayya ba ga yarda y arsa ta masa ina ga wad anda suka bijirewa iyayensu? Allah yasa mu dace kawai.


Umma da b acin ran ta shiga b angarenta inda ta samu Najee da Nene suna ta gyaran babban parlourn ta, tun d azu suke zancen rashin ganinta a kitchen da sassafe kamar yarda suka saba, nan suka dinga addu a da taraddadin Allah yasa lafiya. Nene na ganinta ta san ba k alau ba don haka bata san sanda tray d in hannunta ya fa di ba, mummunan mafarkin da ta yi da Jaheed take ya dawo mata a sukwane cikin tashin hankali ta ce  Umman su Jaheed Allah yasa lafiya me ya faru? Daidai lokacin da Baffa ya tura k ofar parlourn ya shiga idanunsa akan Nene da take furucin& & ..



JIKAR NASHE.
'

KUDIRAR ALLAH.

15.


NAZEEFAH SABO NASHE.

08033748387.


________________


Cak numfashin jama ar parlourn ya d auke na wani d an lokaci ganin yarda idanun Baffan suka nuna ya ji abinda Nene take cewa. Magana ce mai bayyana wanda ya fa deta yana cikin nutsuwa da hankali ba alamun rashin hankali tattare da ita. Don haka Nene bata da ikon mayar da maganar cikinta. Baffa ya cigaba da taku zuwa cikin parlourn duk takun da zai yi kamar yana taku ne da bugun zuciyar Umma, Nene da Najee. Saboda tsoro da fargaba da zuciyarsu take ciki. Bai d auke idanunsa daga kan su ba cigaba yayi da kallonsu d aya bayan d aya yana nazarin yarda fuskokinsu suke bayyana tsantsar rashin nutsuwa da zuk atansu ke ciki.  Yaushe hankalinta ya dawo? Ya furta idanunsa akan na Umma ba alamun wasa tattare da shi. Umma ji ta yi k afafunta suna neman gagarar d aukarta. Ta waske cikin son b atar da tunaninsa ta ce  Ni kaina yanzu tambayar da nake shirin yi mata kenan ka shigo, maganarta kawai na ji a sama cikin nutsuwa da kamala mai nuni da cikar hankalin kwanyar d an Adam. Ta fa da da k yar tana k

12 / 22