Kudirar Allah Book Complete

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  Read Hausa Novels

Chapter   16 / 22

45K to 48K   out of 64.9K words

ya Zan samu appointment. Basamuden ya sake masa wani kallo kafin ya ce  Yaushe kuke tunanin Sarkin Gabas ya zama sarki mai araha da za a iya ganinsa a koda wani lokaci, bana jin duk Nigeria akwai Sarki mai martabarsa don haka ganinsa yake da matuk ar wahala.  Ko da wa dannan? Faruk ya fa da yana nuna masa damin ku din da ke hannunsa da shi kansa bai san yawansu ba. Da sauri Bafaden ya ware ido yana kallonsa kafin ya furta  Afuwa Yallaba ai Ai tun farko sai ka min bayani. In dai haka ne zan baka appointment zuwa Nan da jibi kazo zaka ga Sarki. Murmushi Faruk ya yi, yana jinjina lamarin mutanen k asar mu inda basa abu don Allah sai don Naira yanzu dubi yanda ya mayar da shi Yallab ai don kawai ya ga Naira. Ganin ya samu kansa yarda yake so sai kawai ya saki murmushi yana furta  To godiya nake, sai dai ba Sarkin nake buk atar gani ba, ina son ka bani numberrka nima zan baka tawa a duk sanda aka shirya taron ka sanar da ni. Ya fa da yana mik a masa ku din da suka doshi Naira dubu d ari biyu abinda Bafaden nan bai tab a rik ewa ba kenan, don koda Sarkin Gabas zai bada Zakkar kamarsu to fa kafin tazo kansu an zabtare kaso mafi tsoka. Jikinsa na rawa ya dinga hangen mutanen da suke gefe ya yi saurin tura ku din cikin Babbar rigarsa yana furta  An gama ranka ya da de saka min numberr. Faruk ya karb i wayar tasa mai k irar Nokia ya saka masa numberrsa shi kuma ya kira layinsa inda kiran ya shigo wayarsa sai ya yi saving yana murmushi ya kalli Bafaden ya masa godiya yana furta  A duk sanda na shirya ganin Sarkin ina fatan zaka shige min gaba. Da sauri ya d aga kai yana futta  Mai zai hana, ko kai abokin Yarima ne? Faruk ya  d aga masa kai kawai yana tafiya da sauri. Ya tsallaka can gefen titi inda ya yi parking motarsa. Sai da ya mata key sannan murya a hankali ya ce  Ba ta hanyar da zaku samu shiga gidan Sarkin nan a yanzu, sai dai mai gadin ya sanar da ni akwai taron da za a yi zai kira ni ya gaya min to ina ga ta hanyar nan ne ka dai zaku iya shiga gidan, don haka yanzu sai dai na kai ku hotel idan ranar taron ta yi zan sanar da ku ta waya sai ku shiga kafin nan mun samo dabarar da zata sadaku da shiga cikin ahalin Sarkin sosai, amma fa dole ku yi takatsantsan Nene. Ya fa da idanunsa akan Nene. Ta saki ajiyar zuciya tana d aga kai. Shi Kuma ya je ya samar musu masauk i mai kyau inda zasu zauna kafin ranar taron ta zo, tunda dai Nene bata da wasu y an uwa da ta sani duk rayuwarsu a gidan Sarkin yake anan ta girma anan ta tashi. Kuma ba halin zuwa wajen iyayenta bata sani ba suna raye ko sun mutu ma? Wannan ka dai idan ta tuna yana d aga mata hankali sosai.





__________________


A zafafe Fulani Raheena ta zubawa Jakadiya ido bayan ta gama isar mata da sak on Sarkin Gabas.  Me kike fa da min Jakadiya? Jakadiya ta rusunar da kanta ka dan tana sake maimaita abinda ta ce  Sarki ya ce a sanar da ku ku fara shirin gangamin taron bikin na din Yareema kamar yarda shari a ta tanadar za a yi nan da kwana bakwai. Fulani Raheena ta sake ware idonta akanta ta ce  Bayan shi fa? Akwai abinda kika fa da bayan wannan. Jakadiya shiru ta yi bata so aka ji mutuwar sarki a bakin ta ba, shaf ta manta da Raheena take magana ba da Saddik a Uwar goyon Murad ba shi yasa da farko ta ambaci Murad a matsayin wanda za a na da Yareema.  Ba zaki maimaita bane Jakadiya? K wayar idanunta a k asa ta furta  Allah ya huci ran Gimbeeya Sarki ya zartar da Umarnin na da Yareema Murad a matsayin Magajin& .. Kallon da ta wurga mata ne yasa ta datse zancenta tana ha diyar yawu da k yar. Tsoron idanun Fulani Raheena ya kamata. Sai ta ga Fulanin ta saki dariya ta ce  Shine ya zartar da na da Murad d in ko mutanen gari? Jakadiya turus ta yi ta kasa amsa mata.  Ki koma ki sanar da shi yana buk atar ganinsa yanzu ina neman iso. Jikin Jakadiya na rawa ta juya da sauri don isar da sak on Fulani Raheenan, ta sani sarai ba a b ata mata rai bata k i ta ci mutuncin mutum komai girmansa ba inda suka sha banban da sauran matan sarki kenan, musamman Fulani Saddik a.


Jakadiya na isar da sak on Mai martaba ya saki murmushi shi da kansa ya san an zo wajen Raheena rigima zata yi ta gasken gaske shi kuma ya shiryawa duk abinda tazo da shi.  Aje a ce muna mata maraba. Ya fa da murya a nutse. Da sauri Jakadiya ta koma ta k ofar da zata sadaka b angaren Raheenan. Tun kafin ta gama isar mata da sak on ta mik e a fusace ta bu de wata k ofa da zata sadaka da b angaren Sarkin ta sashenta kenan su matansa ka dai suke da alhakin bi ta wannan k ofar. A ciki ta yi sallama. Shi kuma ya yi gyaran murya yana amsa mata sallamar cikin kamalalliyar muryarsa mai kwarjini. Ta zauna idanunta akan hoton Yareema Murad da yake kafe a jikin bangon d akin kamar ka kira shi ya amsa maka. Da k yar ta ha diye wani yawu da ya tsaya mata a mak oshi tana jin haushin Murad da tsanar masa ma gaba d aya wato ita baya ta nata y ay an sai ta Murad d an gold duk nata ma a yanzu sun kai munzali banda ma ta farkon macece itace sa ar Murad shi kuma na biyun shekarunsa ashirin da uku, don bayan haihuwar macen shikkenan sai haihuwa ta bu de mata, y ay anta hu du biyu maza biyu mata.  Sak o ya isar min. Ta furta muryarta a cunkushe. Kamar ba zai yi magana ba sai kuma ta ji ya ce  Alhamdulillah, haka ake so dafatan zaku nutsu ku shirya abinda ya dace, ki k addara Muraad d an cikin ki ne don haka yarda zaki tsyaa akan harkar y ay an cikin ki haka nake nema ki tsaya akan na Murad.  Me yasa za a na dashi Yareema alhali kowa ya san ba halastaccen d anka bane? Wata irin d au kewar wuta SARKI ya yi yana mamakin jin furucinta. Murya a sark e ya ce  Ke kika haramta shi? A zafafe ta d ago tana kallonsa  Wacece Uwarsa a cikin mu matanka hu du da musulunci?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ya halatta maka ka kusance mu? Ko kuma kana da k wark wara ne? Zuwa lokacin zuciyar Maimartaba ta fara hassala wani irin tarnak i yake ji a zuciyarsa sai dai ya daure abinda yake ji d in ya bita da kallo kawai.  Don haka Murad ko mutuwa ya yi ba shi da gadon ka in dai duka babu d aya a cikinmu da aka yiwa cikinsa ya haife kuma kowa ya san a tsari irin ta sarautar Yankin Gabas basu amince da k wark wara ba don haka Muraad ba shi da ikon gadar mulkinka koda baka da wasu y ay an balle kana da su. Abdulhakeem shine yake da wannan damar. Murmushi Sarki ya sakar mata ya ce  Idan kuma ba haka ba fa? Tashi Raheena ki fice min daga d aki mara tsoron Allah kawai, idan baki yi wasa ba& . Ya fa da yana cizon leb ensa kawai ba tare da ya k arasa abinda yake son fa da d in ba. Ta mik e a fusace ta fice daga d akin tana jin zuciyarta na sake fusata da wani irin bugu mai k arfin gaske, ta yaya komai yake shirin Kwab e mata ne? Duk shekarun da ta kwashe tana jiran amsa sunan MAI BABBAN D AKI yana shirin tafiya a banza kenan?


Tunda ta shiga d akinta zagaye d akin kawai take cike da neman mafita tunani iri-iri ya shiga zuwan mata sai dai ta rasa tudun dafawa. Da tsauri kamar wacce aka tsikara ta d au wayarta ta shiga danna wasu numbers bugu uku wayar ta shiga. Daga can gefe cikin murya mai kaushi aka amsa mata.  Komai yana shirin kwab ewa ya kamata mu san abin yi, idan ba haka ba duk shirin mu ya zama a banza, kuna da labarin MURAD yake shirin nad awa a matsayin magajinsa? Daga can gefen aka tuntsire da wata bahaguwar dariya kafin cikin kaurara murya a ce  Lokaci ya zo kenan? Lokacin bankad uwar sirrika da dama? Ciki kuwa har da lokacin bayyanuwar naki sirrin da kika da de kina k udundunewa, ko kin zata bamu son komai ba akan naki sirrin? K it ta kashe wayar jikinta na mak yark yata jin abinda mutumin ya ce, ta ware ido tana sake kallo da nazarin numberr ko ta yi wani kuskure ne wajen saka numberr tunda ta san number biyu ce banbancin numberr da ta wancan wanda ya san d ayan sirrin nata. Abin mamaki numberr dai da take nema ce, amma me yasa? Ya aka yi ya san abinda bata son ya sani& wannan karan tsoron da take ciki ya fi na gaya mata da aka yi Murad ne Magajin sarki. Ta yaya zata yi maganin Matsalolin da suke tunkarota. K arar da wayarta ta yi ne ya sake razanata a tsoroce jikinta na b ari ta kai dubanta kan wayar tsoronta ya sake bayyana ganin sune dai suka sake kiranta. Bata damar k in d agawa don ita da kanta ta san bata isa ba. Duk mulkinta da isarta a idanun wa dannan mutanen banza suke, don sun san abin da duk take k ullawa. A zuciyatta ta shiga tsinewa wanda ya samar da cikin Murad duk da bata shiga cikin wa dannan matsalolinba. Hannunta na rawa ta sake dank ar wayar ta kara a kunnenta.  Ki nutsu ki saurari abinda za mu ce miki, idan kina son komai ya tafi cikin sa a da nasara sai kin san yarda aka yi kika ha da auren Murad da k anwarki, ta haka ne zamu samu cimma burinmu a kansa, za mu kashe shi ba tare da an san mu ne sila ba, abu na gaba daga yanzu zuwa ko yaushe kada ki sake ki sake nunawa Mijinki ba kya son na da Murad da zai yi a matsayin magajinsa. Jikinta na rawa ta amsa musu bayan nan kafin ta ce komai sun kashe wayar. Itama ta zare layin da sauri ta mayar da shi inda take adanashi don bata amfani da shi sai matsala irin haka ta taso. Daga ranar ta k udirce a ranta ba zata sake magana akan na din da za a yiwa Murad ba, duk da ta san mawuyacin
Abu ne al ummar garin mahakuntan sarautar su yarda da na din wanda ba a san ta yarda aka samar da cikinsa ba. Da ita aka fara shirin duk wani abu da za a buk ata a gidan sarautar Sarki ya ji da din abinda ta yi don haka ba jin fargabar komai ya sakar mata dukka ragama duk da wani gefe na zuciyarsa na son nuna masa kuskurensa a cikin aikata hakan.




_________ Ranar Na din Sarauta& & .



Tun safiyar ranar yake jin zuciyarsa ba da di, har hakan ya bayyana akan fuskarsa, duk da dama Miskili ne bai fiye sakin fuska ba, sai dai na yau ya bayyana matuk a ainun. Da k yar ya mik e ya fara shirin wanka, shima hakan bai samu ba har sai bayan da Fulani Raheena da yake kira Mamma ta shigo sashen nasa har sau biyu tana sanar da shi mutane sun fara hallara kada a zo ana jiransa.

Da Rangaji ya isa tafkeken toilet d in nasa yana kallon ruwan wankan da hadiminsa ya cika masa. Kamar koda yaushe kuma an jera komai yarda ya kamata. A kasalance ya fara wankan. Kafin ya fito ya fara shiri duk da k ok arin sa na son aikata sauri sai dai kasalar da zuciayrsa take ciki ya kasa aikata hakan sosai yake jin rauni a zuciayrsa da gangar jikinsa. Sam mai martaba ya kasa ganewa ne amma baya son sarautar nan ko ka dan balle har a ce wai an na dashi Yareema mai jiran gado. Himilin kayan da aka ajiye akan gado da ake son duk ya saka su a jikinsa ya dinga bi da kallo yana yamutse fuksa. Sam baya son saka kayan sarauta nauyi suke masa sosai su hana shi sakat, ai kuwa yana sakawa yana mita don ya san idan bai saka bama Mamma ba k yaleshi zata yi ba. Rawanin ne dai bai na da ba don bai iya ba ma kuma ya san ko ya na da idan ya je wajen kunce shi za a yi a sake na da masa wani. Don haka yana mita ya zira jibgegiyar Alkyabbar a jikinsa. Wani irin kyau da cikar zati ya yi ba d an ka dan ba. Shi da kansa sai da ya tsaya a mudubi yana k arewa kansa kallo. Kafin ya yamutsa sumar kansa ka dan. Ya zura takalminsa irin na sarauta ya yi gyaran murya. Nan da nan Fadawansa suka gyara tsayuwarsu ya fito suka rufa masa baya suna kirari da fa din  An gaida Yareema mai jiran gado, sarautar Sarkin gabas da kai ta dace. Haushi abin yake ba shi sai dai bai isa ya hana su ba haka suka isa har babbar fadar sarki ta sirrantacciyar hanyar da take sashensa. Wayarsa ce ta shiga ringing kafin shigarsu Fadar. Ya bi wayar da kallo yana mamki ganin bak uwar number a wayarsa da ba wanda ya san numberr sai Ahalinsa Familynsa, don ba business line d insa bane. Har zai kashe sai kuma ya ji yana sha awar ya amsa kiran ya ji waye da kuma dalilin kiran? Tun kafin ya yi magana ya ji an saki ajiyar zuciya ana furta  Yauwa Murad kana ji na? Ajiyar zuciya ya saki jin Mamma ce, ya ce  Ina ji Mamma.  Yauwa kana ina ne na zo sashenka baka nan. Ya amsa da cewa  Gani nan shiga Fada yanzun nan&   Maza ka juyo Muraad kada ka shiga fadar nan, akwai inda za mu, akwai Babban Malamin da ya buk aci ganinka zai maka addu a kafin a maka na din nan, aminin Baffa na ne. Murad ya saki ajiyar zuciya yana futrta  To Mamma, a ina Zan sameki? Ka zo sashena ina nan cikin mota ina jiranka. Ta katse wayar shi kuma ya juya yana kallon fadawansa biyu ya furta  Mu je sashen Mamma, tana buk atar gani na, kafin isata wajen na din. Suka juya da sauri don cika umarninsa. A Motar ya sameta ya zauna a gefenta, fadawansa kuma suka shiga Motar fadawanta da ke bayan ta Momma. Drivernta ya ja da sauri don isa gidan Babban Malami, Malam Jazuli.


Addu a ya masa sosai, kafin ya ba shi ruwan Zam zam ya sha sosai ya ce  To da ikon Allah ba abinda zai sameka ba dai mutum da muguntarsa ba. Murad ya saki murmushi yana amsa masa da ameen suka masa sallama d an tsohon malamin da baya iya tafiya sosai ya rakasu bakin k ofa cike da addu oin samun nasara.


A hanyar su ta dawowa gudu kawai suke don haka ba su lura da su Najwa da ke gabansu ba ba su yi aune ba suka buge Nene Ai kuwa ta fa di jini na zuba ta gefen Hancinta Najwa ta zunduma ihu sosai hannunta a kai tana furta Na shiga uku. Fulani Saddik a ta ware ido tana kallon Murad ta furta Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna! Lumshe idonsa Murad ya yi yana jin yarda zuciyarsa take bugu da k arfin gaske kamar zata yi tsalle ta fito daga k irjinsa, bai san me yasa ba, bai fito daga motar ba, sai dai salatin da ya ji drivern ya yi yasa shi shima fitowa ba shiri. Idanunsa akan na Nene da take kwance gefen titi kamar matacciya suttirun jikinta da kamanninta sun bayyana a wahale suke matuk a da gaske daga ita har Najee da suka yi kama da bararoji!





JIKAR NASHE
'

KUDIRAR ALLAH& .


20.


NAZEEFAH SABO NASHE.



______________


Numfashin Najwa ne ya kusa d aukewa saboda abinda idanunta suka nuna mata. Tsananin kamannin Jaheed da wannan bawan Allahn da Yake tsaye a gabanta. Ko baa fa da mata ba ta san shine d an Uwan Jaheed da Nene ta basu labarin shi ta fara haihuwa. Kamar amsa da tunaninta sai ta ji Matar da ke tsaye ta ce  Murad duba baiwar Allahn nan mana kamar fa bata numfashi. Sai sannan ya lura da abinda yake kawai samun kansa ya yi da tsurawa Nene ido gabansa na fa duwar da bai san dalili ba. Ya d ago yana kallon Mamma da take ba shi umarni, muryarsa a shak e kamar wanda aka wa dole ya ce  She is alive but tana buk atar ganin likita da wuri Mamma. Ya fa da a hankali cikin muryar da ta bayyana rashin son maganarsa a zahiri. Mammah ta saki ajiyar zuciya kafin ta kama hannun Nene don da tsoro da fargaba sun hanata gane Nenen tana numfashi. 

16 / 22