Kudirar Allah Book Complete

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  Read Hausa Novels

Chapter   21 / 22

60K to 63K   out of 64.9K words

ya amince&   Aibu ne mai martaba, aibu ne mai girman gaske da tasirinsa zai iya jefa Murad a cikin masifa don haka ni dai da yawuna ban amince ba&  ta furta idanunta kamar su zubar da k walla. Mai martaba ya saki ajiyar yana furta  Ko da shi Murad d in yana so? Kasa magana ta yi ganin kamar Maimartaban ba zai bi bayanta ba, wato yana nufin ita bata isa ta zartar da hukunci akan Murad ba kenan? Lallai akwai abin mamaki nan gaba randa gaskiya ta yi halinta. Ta ha diye yawu mai d acin gaske na rashin tasiruwantuwar zancenta a wajen Maimartaba, sai kawai ta mik e bayan ta jefe su da kallo mai nuni da zallar takaici ta fice a d akin zuciyarta tana jin kamar ta fasa b aragurbin k wan da warinsa zai yi sanadiyyar rugujewar farin ciki a wajen Al ummar Gabas! Sai dai ta san bata isa ba bata da wannan ikon ba a bata wannan damar, tunda duk wani abu da take kamar umarni ne ake bata, ta fice daga d akin cikin mutuwar jiki. Sarkin ma kallonta yake tausayinta mai girma yana son ya mamaye zuciyarsa sai dai tasirin asirin Raheena ya kasa barinsa ya yi katab us sai zallar bin dokarta da cika umarninta kamar dai Uwar da ta kawo shi duniya. Raheena ta sauke ajiyar zuciya tana sakin murmushi da kai tsaye mai kallonta zai fassarashi a matsayin na mugunta ko na cikar muradanta.  Kada damuwar da ta shiga ta sanyaka a damuwa nan gaba ka dan zata yi alfahari da auren nan, zaku ma ta ce gwara da aka yi don hakan alheri ne ga masarautar gabas. Ta furta idanunta da suka sha sihirtaccen kallo suna kallon cikin nasa maganan, yana jin furucinta na fisgarsa kamar magana disu haka ya d aga mata kai alamar ya yi na am da dukkan umarninta.  Ranar idi itace zata zamo rana mafi mahimmanci ga mutanen gabas! Ta juyo waccen muryar da tayi mafarki da ita a daren jiya, ko tace abin da ake kira Imagination don dai zahiran tana ganin duhuwar inuwar mai furucin a cikin barcinta, kuma muryar ta kara de duk wani lungu da sak o na d akinta, kamar dai a cikin mafarki mai tasiri a kwanya da zuk ata. Sai dai ko kafin k iftawar ido waccen maganar ta d auke da kuma ta bu de ido bata ga kowa ba, sai iska mai k arfin gaske data kara de d akin. Da gaske ta firgita saboda yanayin da aka isar mata da sak on ya sha banban da inda ta saba karb ar sak o a kowane lokaci. Ta ja baki ta yi shiru ta kuma manta da maganar sai yanzu da take gaban Sarki maganar ta fa do mata, bata ji komai a ranta ba illa wannan auren da za a yi shine ake mata ishara da shi a cikin mafarkinta, me hakan yake nufi? Idan banda haka me yasa ranar idi zata kasance rana
Mafi mahimmanci ga al ummar gabas! Ta d auke numfashi tana gujewa dukkan wasu tunani da suke sanya ru dani a zuciyarta ta ayyana waccan ranar ta idi da za a d aura auren Murad da Amra shine abu mai mahimmancin. To za dai mu gani! Mai martaba ya gyara zamansa yana kallonta  Sai a je a fara shirin duk abinda ya kamata don sati uku kamar yau ne. Fulani Raheena ta saki murmushin jin da di da cikar burinta ta ce  In Sha Allah komai zai tafi successfully cikin nasara. Mai martaba ya jinjina kai yana furta  Haka muke fata! Daga haka ya mik e don isa makwancinta ita kuma ta fice daga d akin zuciyarta wasai tana jin kamar yau ne za a na da Abdu d inta a matsayin Sarkin gabas.



Fulani Saddik a kuwa koda ta koma d aki kasa nutsuwa ta yi duk ranta ya gama b aci ga wani irin bugu da zuciyarta take yi mai k arfin gaske. Da gaske ta sare da duk al amarin Raheena, a komai ita take zama mai nasara me yasa koda yaushe ita take zama koma baya? Har mutane suke mata kallon itace BORAR SARKI! Ta zauna turus a gefen gado idanunta na tsiyayar da k walla da yake nuna gazawar zuciyarta a fannoni da dama. Me yasa idanun Mai martaba kullum a runtse suke ba ya hango aibu ko bak in halin Raheena? Ko da yaushe sune masu laifi har gwara ita akan wad ancan sauran matan nasa da ba a san meye matsayin su a gidan ba, don ba ma ya shiga sabgarsu baa san Kuma wani laifi Suka aikata masa ba. Tana wannan halin su Nene suka fa do mata sai dai ta ji ta samu sauk in fargabar ta tana jin komai ma zai zo mata da sauk i, tabbas zata b ullowa Raheena ta inda zatonta ba zai tab a zata ba. Haka kawai sai ta samu kanta da sakin k ayataccen murmushi ha de da sakin ajiyar zuciyar da ta tafiyar mata da duk wani b acin ranta. A hankali ta dinga jin sanyi na shiga kafofin jikinta zuciyarta na hucewa daga turirin da take. TABBAS IDAN RAHINA TA SAN WATA BATA SAN WATA BA! Ta fa da murya a fili cike da karsashi. Ta zame a wajen tana mayar da kai ta kwanta. Da a ce dama tana da tsarki kwana zata yi ta na fil fili tana kaiwa Allah kukanta. A hakan ma cikin rashin tsarki ta dinga tasbihi ga Jalla ha de da tsarkake sunansa. Sai ta ji ta sake samun k warin gwiwar tunkarar duk Matsalolin RAHEENA da suke fuskantota, tana jin kamar burinta ya cika, kamar wancan burin da ya dad e zaune daram a zuciyarta daf yake da cika, burin ranar da Raheena zata tozarta a idanun mutanen Gabas& .




A d akinsu Nene kuwa zaune suke bayan sun gama
Cin abinci suna tattauna duk ta inda bincikensu zai kama, duk da Saddik a ta ce su bar komai a wajenta, sai zuciyar Nene ta kasa amincewa da hakan ta fara tunanin hanyar da zata kai su ga b ullewa ba tare da sanin Saddik an ba, don sam bata hango sanayyar Saddik an a cikin wad annan caku daddun al amuran masu kama da almara ba. Ta saki ajiyar zuciya tana duban Najwa.  Je ki parlour kiga Fulani tana nan? So nake mu zame na fita na duba ainahin tsohon gidan mu ko iyayena suna nan daga nan zan fara. Najee ta d aga kai. Ta mik e tana gyara k ullin zanin da ta yi shi mai suna d age gwanjo. Ta mudubin d akin ta kalli kanta haka kawai ita da kanta sai ta bawa kanta dariya har hak oran gatson na shirin cirewa, ta yi saurin mayar da su. Nene ma dariya ta yi tana fa din  Ladidi Uwar muni, maza je ki ki dawo ki kira mana Umma mu gaisa jiya da yau duk ba mu gaisa ba. Najwa ta fice tana fa din  Yanzu kuwa. Ba kowa a parlourn da alama duk sun yi barci kasancewr dare ne lokacin goman dare ta yi kuma gajiyar azimi yasa duk sun kwanta. Najee ta juyo da sauri ta sanar da Nene ba kowa. Nene ta saki ajiyar zuciya ta mik a mata bak ar doguwar rigar tana furta  Mu je to. Ta k ofar kitchen da nasa kika sato mukullin za mu bi. Ko da Fulani ta kama mu Kuma a take a wajen ki fara murk ususun ciwon cikin k arya sai na ce magani na je samo miki, ai kin gane ko? Najee ta d aga kai, tana cigaba da saka doguwar zulumbuwar rigar wacce ta Hadiman Fulani ce suka sato. Tas suka fito kamar Hadiman b angaren fulanin, don haka da wuya ka gane su. Suka fita parlourn a hankali bayan sun gark amawa nasu d akin
D an mukulli. Shiru harabar gidan ba kowa sai fadawa da suke wucewa jefi jefi. Ba ka jin komai sai kukan tsintsaye. Wajen duk ya canja don haka Nene taso ta rikice, sai dai cikin hikima da buwayar Allah sai ga shi ta je hanyar gidajen Fadawan. Kamar wasa kuma sai ta gane gidansu duk da an d an canja fasalin ginin amma hakan bai hanata gane k ofar zaurensu ba. Ta saki ajiyar zuciya hawaye na shirin zubo mata tunanin waccen rayuwar ya dinga dawo mata, rayuwa ce mai cike da jin da di da k uruciya ba komai a cikin zuciyarta a lokacin banda shirme da wasa sai ga shi
Lokaci guda an jirkita tunaninta aka kuma aza mata babban tunani irin na manya a lokacin aka mayar da ita cikakkar mace mai juna biyu a cikin shekara sha shidda kacal! Ta d auke k wallar idonta tana fatan ta je taga iyayenta da rai cikin k oshin lafiya da kwanciyar hankali, ba kamar yarda zuciyarta take d imauta ta da cewa iyayen nata tuni sun da de cikin kushewarsu tsoron hakan
Yasa ta tsayawa a zauren gidan tana ajiyar zuciya. Bata son shiga ta tarar da wasu sab anin iyayenta. Najee ta dafata cike da rarrashi ta ce  Mu shiga Nene, in sha Allah alheri za
Mu tarar.
Nene ta ce  Allah yasa Najee Allah yasa na tarar da su cikin lafiya, Allah Yasa ina da rabon ganawa da su. Najee ta amsa da ameen cike da tausayi.
Kafin ta saka hannu ta k wank wasa gidan, sai dai alamu sun nuna saya gidan ma aka yi.
Don haka tana saka hannunta sai k ofar ta bu de, nan suka
Hango filin tsakargidan da hasken fitila ya haske shi tarwai. K asa ce malale a tsakargidan a share tas! Suka fara sallama daga cikin d akin aka amsa musu kafin a fito ana furta Maraba lale wa muka samu da daddare? Nene ta yi cak zuciyarta na bugu da k arfin gaske ganin matar ba mahaifiyarta ba ce, wannan da take tsaye ba zata zarta sa arta ba. Shikkenan ta faru ta k are ta furta a hankali don in dai su Babi suna nan ba abinda zai saka a canja musu gida anan zasu rayu har su mutu matsayin su na gadaddun bayi. Matar ta dallaresu da fitila mai charging tana furta  Bayin Allah ban waye da ku ba? Nene ta saki ajiyar zuciya kafin ta sake rufe fuskarta suka gaisa da matar sannan ta ce  Ainahin mutanen gidan muke nema wani kallo matar ta bita da shi, duk da bata ganin fuskarta ta ce  Wane irin ainahin mutanen gidan sai dai idan b atan kai kuka yi, ai nice a gidan nan tun bayan b acewar mutanen gidan bayan b atar y arsu suma aka nemesu sama ko k asa aka rasa, baa sani ba sace su aka yi ko guduwa suka yi oho! Sarki dai ya bada Umarnin ni da Mijina Sarkin Aska mu dawo nan shekaru talatin kenan kuma ba wanda yazo nemansu sai ku? Ku  din su waye? Nene ta saki ajiyar zuciya kafin ta girgiza kai cike da k arfin hali ta juya tana furta  Yi hak uri baiwar Allah ina ji b atan kai muka yi. Ta ja hannun Najee da sauri suka bar gidan. Ko a hanya zuciyarta bugu take da tunanin ina iyayenta suke, a ina zata fara nemansu idan ma suna raye? Kuka sosai take sai dai mara sauti ba mai ji sai Najee da take jin yarda jikin Nenen yake rawa.Daidai k erarren gidan nasa suka zo wucewa shi kuma ya fito kenan don shiga cikin gidan nasa ya ce karo da Najee da jikinsu ya ha du, take ya ji wani irin shock ga shi ta buga masa kanta a k irjinsa, cak numfashin Najee yaso tsayawa ta dinga kokawa da muryarta wajen ba shi hak uri, sai dai yanayin tsoron da take ciki bai bar shi ya ji abinda ta ce ba. Ya zaro wayarsa cikin b acin rai yana dallareta da fitila. A fili ya furta  What? You? Uban me kike da daddaren nan har kika zo kika bugeni kina ha da wannan k azamin jikin naki da nawa? Yanayin yarda yake furucin a tsawace a kyamace ne yasa Najee zuba masa wani kallo ta cikin hasken fitilar ba tare da shirinta ba ta zabga masa harara ha de da murgu da baki& . Murad ya dinga jin wata wutar masifa tana juya rayuwarsa a zafafe ya fisgota da k arfin gaske yama manta da batun k azanta yasa hannu ya murje bakinta inda hak oran roban suka tusge gaba d aya& & .




JIKAR NASHE
'



Da alama dai daf ake da barinki a baya, don kuwa part one ne free kuma daf yake da k arewa ga shi kin tsaya son ku di kin kasa biyan d ari biyar kacal ko dubu d aya ana jiran na bati! >???>?#? bana JIKAR Nashe ta murd a kambunta book two ko kyallinsa ba zaku gani a whatsapp ba. Tura ku dinki kai tsaye don gujewa barci kina tunanin ya aka yi aka samar da cikin y an biyun? Kuma shin Nenen da Sarkin su ne iyayensu a gaske ko y ay an aljannu ne? 2118666253 UBA. Sai a tura shaidar biya ta wannan numberr 08033748387.



JIKAR NASHE
'??

KUDIRAR ALLAH&


27.


NAZEEFAH SABO NASHE.
'

08033748387. (>?? Wanda ya gane ya gane.)





_________________



Cikin azama don gudun fallasuwar sirrinsu Nene ta janyeta ta tura a bayanta, tana kallon Murad d in da b acin ransa ya gama bayyana akan fuskarsa saura k iris ya saukewa Najeen yatsunsa a kan fuskarta. Sai kawai ya saki guntsun tsaki yana furzar da wani huci ya cije leb en k asansa. Banda yana ganin girma da mutuncin Uwar yarinyar nan da yau ba abinda zai hana shi b allata, idan kuma ya b allata ya b alla banza. Idanu Nene ta sauke masa hakan ya saka shi rusunar da nasa k wayar idanun yana jin wani sanyi yana ratsa jiki da zuciyarsa wanda bai san dalilinsa ba. Ya dai samu kansa da dunk ule hannu waje d aya sai kuma ya juya da sauri cikin takunsu na sojoji ya bar wajen a zafafe kamar walk iya. Nene ta saki ajiyar zuciya tana janyo Najwa da ta b uya a bayanta jikinta na b ari sosai al amarin Murad ya bata tsoro, wato banda Nene ta janyeta so ya yi ya kifa mata mari. Nene dariya ce ta k wace mata duk da bata cikin yanayin dariyar amma ganin yarda Najee ta tsorata idanunta suka firfito waje shi ya sata sakin murmushin da bata shirya ba. Najee ta lumshe ido tana fa din  Wallahi Nene na fa zata mari na zai yi. Ga hak oran bogin sun cire yau da asirin mu ya tonu.  Banda na janyeki tabbas da marinki zai yi, ban san me yasa sam kurwarku bata jituwa ba, wuce mu je ki kira min Umman yara ina son magana da ita. Najee ta bi bayanta da sauri suka koma cikin gidan Fulanin, cikin ikon Allah ba wanda ya fito don haka ba a san har sun koma d aki ba. A bakin gado suka zauna suna sakin ajiyar zuciya. Nene ta ce  Allah ya rufa mana asiri har muka je muka dawo ba wanda ya san mun fita.  Ai kuwa da ba mu san ke za muce wa Fulani ba  Yanzun ma ba abinda zaku ce min, tunda har kuna da wani sirri da zaku iya b oye min. Fulani ta fa da tana. Fitowa daga wata k ofa inda balconyn d akin take. Jikinsu ne ta fara rawa a tsorace suka fara kallonta da mamakin furucin ta. Tana tsaye idanunta a kansu tana sakin murmushi ta ce  Ba ku same su ba ko? Baa san kuma inda suke ba? Hantar cikin Nene da Najee ce ta ka da suka dinga kallon Fulani a tsorace jin furucin ta daga sama, sai kace mai aiki da jinnu, wa ke sanar da ita sirrinsu ne? Nene ta tambayi kanta sai dai kamar amsa da furucinta Fulani ta ce  Na san inda kuka je, kuma da kin gaya min can d in zaku je zan sanar da ke ba zaki samu abinda kika je nema ba. Shiru Nene ta yi idanunta Suka kawo ruwa tana duban Fulani ta ce  Kin san sun mutu ko? Don Allah sanar da ni labarin rasuwar iyayena.  Ban san sun mutu ba, ba kuma zan ce miki suna raye ba. Addu a ce kawai tsakaninki da su. Nene ta sunkuyar da kanta tana jin harbawar zuciyatta yana tsananta. Fulani ta d an bubbuga bayanta kafin ta fice daga d akin cikin tafiyar rangaji tana furta  Asuba ta gari, just pray for them, Khairan In sha Allah. Kukan Nene ta ha diye tana bin bayan Fulani da kallo, kamanninta da yanayinta yana bata tsoro tabbas Fulani na aiki da jinnu ko wani k asurgumin Bokan, idan banda haka ta yaya aka yi ta san sun fita tunda ba bin bayan su ta yi ba, sannan yanzu ta zo tana mata wasu zantattuka masu kama da harshen damo. Kuka sosai suka sha ita da Najee, kafin su kira Umma. Bugu d aya ta d auka kamar dama jiransu take.  Kuna lafiya ko? Suka d aga kai da yake vedio call su ke. Umma ta jinjina kai  Hope kun fara samun abinda muke nema? Nene ta girgiza kai  Ba abinda muka samu Umma, komai a rufe yake ban san ta inda zan fara ba wallahi. Umma ta d an yi jim kafin ta saki ajiyar zuciya  Alright, idan baku samu ba zuwa Ranar Sallah sai ku dawo, as you all know ranar

21 / 22