Author : Badiat Ibrahim Mrs Bukhari Category : Read Hausa Novels
Aliyu da sauri yayi b'arayin Goggo, dan ya na da tabbacin tana jiyo gud'ar matan da su ka
taryeshi sanda ya shigo. A k'ofar d'akin ya tsugunna kai a k'asa,ya gaishe da Aminan
mahaifiyarshi wanda su ne a cike da falon. Goggo ta zuba mai idanu, tabbas sai yau ta ga
ramar da Aliyu ya yi a cikin kwana biyunnan. Bata jin kuma za ta sarara mai, har sai ya saki
Sadiya. ko tsirara za ta yi yawo, ta d'aura d'amarar kwato d'anta daga hannun muguwar 'yar
bokon matarshi." Daga nan ya wuce b'arayin kawu, Kamilu da sauran abokan nashi suna biye
da shi. Anan ya tarar da dangin mahaifinshi, da dangin Goggon ma duk suna wajan matan
kawu. nan ya shige cikin kakannin aka soma barkwanci. Iya tace"
" Ba za ku yi kid'an garayar bane abokan ango?" Kamilu yace.
" Ke dai bari Iya. ya mayar mana da biki lami, ba'a tab'ayin bikin matashi a k'auyan Raquma
ba'ai kid'an garaya ba, sai na shi." Iya ta yi gud'a tace.
"kai ilimi yayi rana Wallahi, masha Allah ko kufa. rawa ai mata aka sani da shi, wak'a kuma sai
'yan daudu."
Nan su kai ta wasan barkwancinsu. Aliyu bai samu ganawa da Sadiya ba. dan abokai sun jashi
zamfara yin cefanan shiga siyan baki.
Sadiya
ni kuwa ina tsakar gida. an tara mun tulin wanke wanken bikinnan. har masu kawo Amarya
anan su ka taddani. ina kallon Amarya ta rufu da mayafi kanta kirib a rufe. Wanke wanken na
saki, na bisu da kallo har su ka shige d'akin Goggo. wasu hawaye da bansan dalilin zubowarsu
ba su ka zubo mun. sun jima sosai a d'akin Goggo, sannan su ka sake fitowa, su ka wuce
ni.Babu ma wanda ya dubi inda nike. Jikina a mace na kammala komai na share wajan, sannan
na shige gidana. wanka nayo. riga da wandon bacci ne a jikina. Farare masu matuk'ar kyau.
wandon rigar ko guiwata bai kai ba. rigar kuma mitsitsiyace mai hannun bra. Turare na cakud'a
a jikina, kana na fesa na kaya. maganin gajiya na had'iya, dan iya gajiya yau na gaji matuk'a.
Ina kwance na yi rub da ciki. damuwar da bansan dalilin wanzuwarta ba, gami da fad'uwar
gaban da bansan ma'anarshi ba. su su ka addabeni. Aliyu yau d'aya da na wuni ban ganshi ba,
hakan ya matuk'ar jigata ni. dan Aliyu ya sabar dani, zamu zauna mu yi hira, mu yi dariya, ya
taya ni girki, ga kulawa, da wani irin girma da yake bani. tabbas ina hango b'oyayyen sona da
sha'awata kullum a idanun Aliyu, dama muryarshi. Amma tun ranar da na gudu na barshi a falo,
bai sake yin wani abu makamancin ya nuna mun yana buk'atata ba. Bamu tab'a kwana gado
d'aya ba. Na saba da shi da yawa, hancina ya saba da k'amshin shi. Ina dai kwance sai inna
kamo wannan tunanin sai in sake. Ni macece mai tsananin sha'awa shi yasa na ke yawanta yin
azumi. Amma na yi Auran kuma, na kasa sallamama mijina kaina. Na fiso zuchiyata ta warke
fes akan batun Ahmad ne.
mrs Bukhari ce
*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. ♀️*
1, *MU GANI A ƘASA...*
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*
Badi'at Ibrahim
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*❤️
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda huɗu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ɗaya N300
*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya
0810 433 5144
Masu tura katin MTN
0814 179 9224
Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* ❤️
Instagram links
https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Facbook group
https://facebook.com/groups/463653111781414/
Telegram links
https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk
*YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email ɗinki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks.
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google
za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks.
Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
G Z D
MRS BUKHARI
27~28
wannan shafin naki ne Anty Yabi Yunusa Jibril. kin ba da gudunmawa.
Aliyu
Da misalin k'arfe goman dare, aka rako ango Aliyu. Kamilu yana biye da manyan leda har biyu.
Cikin sallama su ka shiga dakin Amarya.
sun gudanar da siyan baki kamar yadda yazo bisa Al'adun gargajiya. kowa ya watse, ango ya
fito dan taka ma abokan nashi. Kamilu ne ya ja Aliyu gefe
"Aliyu ka rarrashi Sadiya sosai. lallai ba'aima Sadiya adalciba, babu wani lokaci da ta samu na
Amarci,Baba ta hana ayi mata lefe. Ga Amarya ta danno kai, na fahimci a halin yanzu Sadiya
tafi soyuwa a ranka fiye da Khadija. Amma ka kwatanta Adalci a tsakaninsu. Kaje kar ka jima."
Aliyu ya kasa cewa komai. Jiki a mace ya koma cikin gida. d'akin Amarya ya koma, a zaune ya
same ta in da ya fita ya barta, amma ta cire rufar. Da murmushi ta tarbeshi. zama yayi a kusa
da'ita, bayyi aune ba ya ji ta kawo mishi runguma. sai gata a saman kirjinshi ta na zuba mishi
sambatun k'auna.
" kullum sai na yi mafarkin ganina a jikinka. yau nice zan kwana a kirjinka, ina shak'ar
k'amshinka."
Sokoko Aliyu ya ke dubanta cike da d'umbun mamakita fal cikinshi. har ta gama ki'danta da
rawarta, ya kasa kamata ma. Yanzu ne ya ke sake ganin yarinta da 'karancin shekarunta. Tuno
Sadiya yayi, da cikar halittarta da kirjinta cikakku yayi. wawuyar Ajjiyar zuchiya ya saki, wanda
khadija ta yi tunanin da ita ya ke yi. murmushi yai mata kawai. "Amarya ba kya laifi. Ina zuwa, zan je in ma Yayarki sallama. Mirsisi Khadija ta yi da ita tace.
" Bari in taso, sai mu je tare in mata ya gajiyar aiki, da ta biki, ledar kajin ta d'aukar ma Sadiya
nata." dad'in hakan ya ji sosai, sai lokacin ta ga murmushinshi na asali. Ita kuma khadija da
dalilinta na fad'ar zata bishin. bata k'aunar abunda zai sa su keb'e a cikin darennan da Sadiya.
Dan Goggo Asabe ta yi mata jan kunne akan hakan sosai, hakama mahaifiyarta tai ta mata
hud'ubar tsiya.
Su na tafe yana d'an janta da hira. Tana amsawa jifa jifa, dan hankalinta baya tare da ita sam."
Sadiya
ina kwance na jiyo Sallamar Aliyu, ban yi aune ba, na sake jiyo sallamar mace. Gabana yayi
wata iriyar mummunan fad'uwar da sai da na runtse idanuna, dan ji nake zuchiyata ta na mun
tsalle. Take idona ya cika tab da hawaye.
Hannu Aliyu yasa ya amshi ledar hannun Khadija.
"zauna bari in fito."
Muryar Aliyu ce ta ratsa kwanyata. Khadija kuma tunda ta shigo falona ta tsure. dama ta jima da
jin labarin had'uwar d'akina a bakunan wad'anda su ka san d'akin nawa.
'kofar d'akin ya turo da siririyar sallama abakin shi, sallamar da banji sanda ya k'arasheta ba.
mutuwar tsaye yayi da ganin kyawun surata. Tim ya yar da laidar dake hannunshi. ni na mance
shaf a cikin yanayin ma da nake, sabida shan iska nake yi. sai da na jiyo takun tafiyarshi, wuf
na rufe idanuna tamkar mai bacci. a bakin gadon ya zauna. shuru na tsawon lokaci. Aliyu sai
karema fuskata kallo yake yi. Ban yi aune ba naji hannun Aliyu a jikina, ya mirgino dani ina
kallon sama. but still idanuna a rufe. rumfa yayi mun. jinayi kirjina na gugan nashi kirjin. D'an
nishin da ya subce mai abakinshi, ya jefa ni a wata duniyar taurari da gajimare. tsam naji Aliyu
ya matseni a kirjinshi, tare da cusa kanshi tsakankanin kirjina. shidewa nayi. ba shiri naja wani
numfashi, a hankali na fesar dashi. D'ago fuskata yayi. Amma ni na kasa bud'e idanuna in
kalleshi. jin d'umin numfashinshi da d'umun lips d'inshi nayi.Rik'on alewar yara yai ma lips d'ina.
A mugun tsorace na bud'e idanuna, tare da k'o'karin kwatar kaina. Ina Aliyu ya yi mun rik'on da
bazan iya kwacewa a hannunshi ba. luguiguitar bakina yai ta faman yi. ban dawo hayyacina ba.
Sai da naji halamar yana shirin wuce gona da iri.
Kuka kawai na sakar mishi. zare bakinshi yayi a nawa, baya ko iya bud'e idanunshi. kyara mun
zama yayi a 'kirjinshi, cikin wata dashasshiyar murya mai zurfi yace.
"Ki Amince in soma gudanar da Amarci a kan ki Sadiya. i want to fill you. kallona ya ke yi kamar
zai had'iye ni da narkakkun idanunshi, wad'anda su ke sake zautani a cikin darennan. Wata
iriyar sha'awace take fisgata izuwa ga Aliyu, ni kuma sai kokawar tsare kima ta nake, gudun
mummunar fassara. Amma inaji tamkar in mayar da lips d'inshi cikin nawa. hakanne ya
tilassatamun kasa d'auke idanuna akan lips d'in masu taushin gaske." bakin nashi yake k'ok'arin
sake shigarwa cikin nawa, dan ya gane sakon da na ke isar mishi. kwankwasa k'ofa mu ka jiyo
a na yi. kai ya dafe kamar mai ciwon kai. runtse ido na yi, har ga Allah an cuce ni. dan an katse
mun hanzari. Sake kwankwasa kofar a ka yi tamkar tamkar za'a b'allata. Ala tilas Aliyu ya mik'e tsaye. Ni
kuma kunya duk ta isheni, na kasa had'a ido da shi. Ledar da ya yar a k'ofar d'akin ya koma
d'akkowa. Ajjiyemun yayi a gefen gadona.
"sai da safe. zan tattala miki samartaka na, har zuwa lokacin da zaki bani kan ki, na yi miki
Alkawarin ke ce mace ta farko da zan kwanta da ita. bazan miki tilasba. Aliyu mallakinki ne har
yanzu, har abada. sai na isheki sannan zan samma wacce ta dace a samma za'a bata. i
promise you that." juyawa yayi ya fita.
hawayen da suka wanke fuskata, tun soma maganar Aliyu, na share. pillow na kawo ma wani
mugun cabkar da da mutum ne, sai ya samu targad'e ko tsagewar k'ashi.
Aliyu kuwa ko da ya fito falon, wayam bai ga khadija ba, bai ji wani 'dar ba sam. dan zuchiyarshi
a cike take da farin cikin, yau
Na bashi wata 'yar dama.
maganganun da Aliyu ya fad'amun ne sukai ta mun amsa kuuwa a kunnena. tsintar kaina na yi
a mugun sha'awar da marata ta rik'e sai mugun juya mun take yi, tamkar zan mutu. duk wata
daskararriyar sha'awa yau Aliyu ya narko mun ita. ya kuma barni a cikin masifa. wannan
yanayin da Aliyu ya sanya ni, shine na farko a rayuwata. hakan ya tsaya mun. har ma nake
tunanin mai yasa ma ban bashi kaina bane a wannan daren ayi duk wacce za'ayi?"
Aliyu
yana tafe ya na gauraye hanyar shi. wata iriyar muguwar sha'awa ce ke barazanar fasa mishi
mararshi. Da kyar ya kai kan shi d'akin khadija.
mara a hannu ya shiga d'akin yana runtse idanunshi, tare da cije leb'anshi. Khadija kuma tana
tsaye sai jijjiga take yi. Idanunta cab'e cab'e da hawaye. Amma ganin halin da Aliyu ke ciki ya
mantar da'ita komai. da sauri ta yi kanshi, yana shirin fad'uwa. tare su ka zube a k'asa. khadija
ta sake birkita shi. rarumar bakinta yayi ya tura harshenshi a ciki. nan ya shiga rassafa khadija,
ita kuwa muk'us ta yi a jikinshi, sai ajjiyar zuchiya take saukewa. Sassauci ya d'an samu daga
jikin khadija. Mik'ewa yayi, tare da rik'o hannunta zuwa ciki. A bakin gado ya zauna yana
yamutsa fuskarshi.
" Aliyu shine kai mun wulakanci a d'akin matarka ka nuna mata banda daraja ina amarya?
Hannu ya yi saurin d'aga mata, murya a lumshe ya ce.
"Me yasa baki soma tambayata ciwon da ke damuna ba yanzu" Ke baki isa ki hanani keb'ewa
da matata ba.
Malum malum d'inshi ya zame, tare da cire dukka kayan jikinshi. daga shi sai gajeren wando da
singlet. kwanciya yayi tare da juya ma khadija baya.
a zafafe ta haye kan gadon tace
" me kake nufi da nine Aliyu, naga ka juya mun baya, haka daren farkonmu ya dace ya
kasance? na yi tunanin yanda nake azarb'ab'in had'a jiki dakai, kai ma haka kake yi. Yanzu in
k'awayena su ka tambayeni labari, me kake so in ce musu? ka juya baya kayi baccinka. Bayan
jagwalgwani da ka gama yi. baka ji tausayin ko ka motso mun da sha'awata ba?
kuka ta fashe dashi, tare da had'e hannayenta dukka biyu cikin sigar rok'o tace.
"Aliyu raya darennan shine cikakkiyar soyayya, wannan daren, dare ne na tarihi a cikin tarwirar
masoya.Aliyu ka kwanta dani dan Allah, karya zame mun abun gori a wajan k'awayena
Aliyu zuba mata idanu kawai yayi, tare da d'umbun zargin khadija a zuchiyarshi.
"Anya ya dace budurwar da bata tab'a sanin namiji ba ta yi haka a daren farkonta? daren da
angwaye kan zama tamkar dodanni a idanun Amarensu, daren da cikakkiyar mace take jin
tsoronshi. Anya khadija?
Duk cikin zuchiyarshi ya ke tattauna wanga batu. Jawo ta yayi kirjinshi, tare da yi mata matashi
da hannunshi. Hannu yasa yana share mata hawayenta
"khadija, ba dole bane sai na kwanta dake a cikin darennan shine kika cika amarya ba. Ke baki
ga banda lafiya bane? bazan iyayin komai ba."
cikin kuka ta katseshi da cewa.
"Ni dai ka fitar dani kunyar kawayena.
" bari kiji, babu kyau tattauna wanga irin batu da kawaye, ko 'yar uwarshi bai dace ki sanar
da'ita komai akan kwanciyarki da mijinki ba. Ki kiyaye sam babu kyau. zuwa gobe inna warke
sai muyi koma meye."
kusan kwana khadija ta yi tana kuka. Aliyu tun yana rarrashi harya fita shirginta. Falo ta koma ta
yi kwanciyarta cikin zabarin wayewar gari, dan sanar ma da Goggo Asabe."
mrs Bukhari ce
*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. ♀️*
1, *MU GANI A ƘASA...*
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*
Badi'at Ibrahim
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*❤️
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda huɗu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ɗaya N300
*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya
0810 433 5144
Masu tura katin MTN
0814 179 9224
Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* ❤️
Instagram links
https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Facbook group
https://facebook.com/groups/463653111781414/
Telegram links
https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk
*YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email ɗinki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks.
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google
za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks.
Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
G Z D
MRS BUKHARI
29~30
*washe gari*
Tun sassafe khadija ta isa b'angaren Goggo, ga jama'ar biki cike da gidan, ita damuwarta shine
ta sanar ma Goggo abunda ke faruwa aima tubkar hanci tun wuri. Bayan gida Goggo ta jata,
nanne ke da rangwamen jama'a"
Gashi da hayaniya gidan yau aka tashi, tsakanin Hasiya da Amaryarta.
" khadija in ce dai komai lafiya ko? naga fuskarki babu walwala ne,a matsayinki na amarya?.
hawaye ta soma zubarwa bakinta har yana rawa ta fad'ama Goggo komai"
"Baba Aliyu bai bari komai ya shiga tsakaninmu ba. tunda ya shiga d'akin matarshi, ya je ya
jima, sai ya dawo mun wai bashi da lafiya. Sai a falo na kwana."
Goggo ta dubi khadija da kyau tace.
" Kila wani asirin ta bashi. Barni da su dukkansu, yanzu ina shi Aliyu yake?
" Tunda ya yi wanka ya fice bai dawo ba."
Goggo tace.
"Sha kuruminki zai dawo ya tadda ni har in da nake, Abunda ya ke gudunnan sai ya faru dole.
Ni da nake son ganin jikokina ta jikinki." Nan Goggo tai ta lallab'a khadija, tace ta koma d'akinta
kar ai mata kallon mara kunya."
jiki a mace khadija ta zo ta wuce su Hasiya anata rikici, har da cin d'amara ita ala dole sai ta
daki amarya. Dauda ne a tsakaninsu amma furr Hasiya ta k'i ta bar fad'an
tab'e baki khadija ta yi, babu wanda ta kalla ta yi wucewarta.
mayafi Goggo ta ja, ficewa ta yi a gidan.
"me dambu ni kawai ki kaini wajan malaminnan, domun in ba tsaye na tashi ba.Sadiya sai ta
raba kowa da Aliyu. gara ni in rabata da shi tun wuri, kafin zuri'a ta