Aladun Wasu Hausa Book Batul Mamman

Author :  Batul Mamman Category :  Read Hausa Novels

Chapter   10 / 40

27K to 30K   out of 117.5K words

Kaga wannan sunyi kyau? Yanayin fuskarsa bazai fasaltu ba
yace Mama harda ke? Nice ma kan gaba ta bashi amsa. Uhm Alhaji gobe da safe zamu je da su Jidda
kasuwar, kasan hada lefe akwai cin lokaci. Yana shan furarsa yace Allah Ya kaimu. Share Hamza suka yi
tamkar baya wurin. Tunaninsa daya yadda zai fadawa Izzatu plan dinsu bai karbu ba.

AL'ADUN WASU 28

Batul Mamman(Mrs)






Abinda yaji tsoro ne ya faru. Izzatu tayi kuka har ta gaji. Rokon Hamza take yi ya rufa mata asiri kada
yayi auren. Tun yana rarrashinta har ransa ya baci da tace duk gidansu babu mai kaunarta. A hasale
yake kallonta ke har kina da bakin cewa ba'a sonki Izzy? You caused everything. Lokaci guda kin lalata
farincikin gidan nan. Ganin ya soma fada yasa ta rungumeshi. Am sorry baby. Na yarda kayi auren
amma bayan lokaci kadan sai mu nemi dalilin da zaisa ka saketa. Jinta kawai yayi. Shi da Alhaji ya kafa
masa sharadin indai ba da dalilin da ya sabawa shariah ba bai yarda ya saki Zuhra ba.
A bangaren su Zuhra kuwa shirye shirye ya kankama. Makota da abokan arziki kowa yana son gwada
bajintarsa wurin bikin tilon yar baban yara. Gudunmawar kudi suka rinka bawa Mal Bashir sai da ya
tashi da dubu dari biyu da talatin. Shi kanshi ba karamin mamakin wannan karramawa ta mutanen

unguwarsu yayi ba. Anas da Sani ma ba'a barsu a baya ba domin kuwa gas cooker karami suka kawo.
Baba yayi murna da godiya sosai. Haka Umma ta rinka shiga gida gida tana godiya itama.

Zuhra taje gidan Hajara a nan suke nasu tsarin bikin duk da ba damunta yayi ba don tasan wahala
zata sha kawai. Hajara tace wato Zuhra da gaske kike da kika ce idan kika tashi aure sai munyi
mamaki. Gashi zaki auri dan gayu dan boko. Wallahi ki dage sosai tunda yana da mata. Zuhra tayi
dariya wace irin dagewa kuma. Ai kawai indai zasu bani abinci naci na koshi to suje can su karata.
Sahabi da yake daki ya fito ba shiri. Amma dai Zuhra wasa kike ko? Tace da akayi me fa? Maganar da
kika fada yanzu nake nufi. Yaushe zaki ce abinci zaki je ci. Wuri ya samu ya zauna yana karanta mata
yadda zata yi a gidan miji. Hajara sai dariya saboda Zuhra rufe kanta tayi da mayafi. Irin wannan
bayani na Sahabi yafi karfinta. Shi kuwa ya dauketa kanwarsa ne tunda duk unguwarsu daya.

An kawo lefe akwati shida da kit. Komai Alhaji ne ya siya. Makota da yan uwa suna ta san barka.
Washegari Baba yayi shatar mota suka dauki kayan suka wuce Ajingi. Nan ma kowa yace Zuhra tayi
goshi. Yan uwanta suka shiga hada mata abubuwan da zata gyara kanta. Yi kawai take don kada a
gane auren da matsala. Cikin wannan lokacin ko text bai taba hada Hamza da Zuhra ba. Har Umma
sai da tace naga kwana biyu shiru yaron nan. Zuhra tayi yake muna waya kullum Umma. Wani aiki ne
yake son karasawa kafin bikin. Umma tace to Allah Ya bada saa.
Alhaji ya sake tuntubar Hamza inda zai ajiye Zuhra. Takardun tsohon gidansa ya dauko ya mikawa
Alhaji yace na riga na gama komai ya zama mallakin Nura. A sabon gidan akwai dakuna sai ta zauna a
cikin daya. Alhaji yasa masa albarka sannan ya tura Mama ta gano dakin da za'a bawa Zuhra. Dakina
ne babba a kasa da toilet a ciki. Mama tace sam amarya ma a sama zata zauna. Dakunan saman uku
ne har an gama jera kayan su Khalifa a ciki. Bisa umarnin Alhaji dole aka dawo dasu kasa ba da son
ran Izzatu ba aka sabonta fentin. Katon daki ne kamar na Izzatu da toilet. A ciki aka jerawa Zuhra
gadonta daga wani gefe da yayi dan tudu. Dayan gefen kuma kujerunta da su tv. Mama tace kuma
lallai ayi kitchen kabinet a daya daga cikin dakunan kasan saboda a raba musu kitchen.

An fara biki cikin kwanciyar hankali. Baba yana ta yabon Hamza saboda yana yawan kiransa a waya su
gaisa. Hakan yasa suka cigaba da tunanin komai lafiya tsakaninsa da Zuhra. Anti Faiza kuma ta sake ja
mata kunne akan tayi shiru da bakinta. Sannan tayi mata nasiha akan kwalliya da tsafta. Ni girar nan
da kike ja ce bana so Zuhra. A shagwabe tace nufinki bana yin kyau Anti Faiza. Kinsan ni gaskiya zan
fada miki. Bata miki kyau don ba iyawa kika yi ba. Kuma babu ruwanki da Izzatu ki kama kanki kinji ko.
Zuhra ta gyada kai. Kinga yadda iyayensa suka tsaya miki sosai. Ina so ki kyautata musu daidai
gwargwado. Babu fitsara ba rashin kunya. Nagode Anti Faiza in sha Allah zan kiyaye.

Anyi kamun Zuhra a unguwarsu washegari alhamis suka tafi Ajingi. Jumaa bayan masallaci aka daura
auren Arch Hamza Nasir Hamza da Fatima Bashir Ajingi. Kai ka dauka auren yar wani maikudi ake yi
saboda yadda mutane suka zo. Asabar da safe suka dawo kano aka fara shirin kai amarya.

Jikin Zuhra a sanyaye tunda aka daura auren. Shikenan zata bar iyayenta ta zauna da mutumin da
babu soyayya a tsakaninsu. Ba'a tashi kuka ba sai da motocin daukar amarya suka zo. Aka rasa yadda
zaayi a raba Zuhra da Umma. Gabadayansu kuka suke yi tamkar sun rabo kenan. Baba ya shigo yana
fadan sun bar mutane a waje. Sai dai Zuhra na rungumeshi ya soma hawaye. Daki yaja hannunta suka
koma. Yana kuka yana mata nasiha....uwata ki rinka tsafta kinji ko, ki rike Allah da ManzonSa SAW
komai zaizo miki da sauki. Ki rinka taimakon mijinki. Kuma banda katuwar loma a gaban miji.
Murmushi tayi hade da kuka ta sake fadawa jikinsa. Baba wa zaku rinka gani a gidan nan idan na tafi?
Umma ce ta bata amsa bayan ta fyace hanci cikin yaran Yaya Shafiu matarsa tace na dauki duk
wadda nake so. Baba ya dauko wata leda ya damka mata. Ga wannan dubu hamsin ne. Cikin kudin da
na samu ne. Zan ajiye miki sauran. Ki rinka amfani dashi. Allah Yayi miki albarka. Basu fito ba sai da
Malam babansu Hajara yazo ya buga kofar. Haka suka tafi tana ta rusa kuka ita da Hajara. Anti Faiza
tace gulmammu duk wadda bata son auren sai mu koma da ita.
[25/09 3:48 pm] Inna��: ABIN DUHU 18_09_016
TIME 09_00pm
NIGHT POST
ki ke zaune da shi, me ya sanya tun farko ba ki
sanar da ni hakan ba? Me ya sanya ki ke zaune da
shi a matsayin mijin aure ba ki nemawar kan ki
mafita ba?
Karima ta sunkuyar da kanta hawaye suka fara
zubowa daga idanuwanta ta sanya hannu ta goge
fuskarta tana kada kai, kamar yanzu komai ya faru,
itama haka ta .fara ji sanda ta fahimci waye Murtala.
Ta kamo hannun Hasna ta riKe gam cikin hannunta
tana magana.
.‘ ' ‘ “Hasna na jima da sanin Murtala yana yin
luwadi?
“Kina nufin' ya gaya miki tun kafin ku yi aure kenan?
Hasna ta kara tambayarta cikin tsoro da fargaba.
Karima ta gyada kai “K0 daya bai gaya mini ba, ban
ma taBa gano hakan ba, kamar yanda kika kasance
da Abdul haka na kasance da Murtala, tun randa na
fare haduwa da shi da Abdul na gansu, na kuma
Saba da ganinsu tare, ban taBa kawo
tabbatar duniya masu gaskiya kadan suka rage

Duk maganar da Karima keyi bata damu Hasna ba,
illah sanin dalilin da ya sanya ta ci gaba da zama
da mijin nata bayan ta san abin da yake yi, yaya za
ta ci gaba da zama da .mutumin da yake aikata irin
wannan abin? Sune tambayoyin da ta ke yiwa kanta,
hat ta kasa barin su cikinta ta bayyana su a fili.
“Wai bayan kin san abin da Murtala ke aikatawa ke
nan amman ba ki daukarwa kan ki mataki ba, ki ka
ci gaba da zama da shi Anty Karima? Ta tambaya
cikin jiran amsa cikin Kaguwa.
Karima ta kalleta a yanzu jikinta ya fara yin sanyi da
maganganun Hasna ta ci gaba da magana “Hasna
dole ce ta sanya na haqura din bayan na yi duk abin
da zan yi na ganin na jawo Murtala hanya amman
hakata ta gaza cimma ruwa, daga qarshe ma sai na
fuskanci zai iya rabuwa da kowa da komai akan ya
rabu da wannan harkar
hasna zata qara magana amman ta daga mata
hannu ta hanyar dakatar da ita “Kafin ki zarge ni ki
tsaya ki ji hujjata."
Hasna ta yi kasaqe cikin yin shuru amman ranta
abubuwa ne kala~kala suke sake, Karima ta mike
tsam ta yi gaba ta nufl jikin wundo ta tsaya tana
dan leqe waje kamar tana neman satar amsa anan,
sannan ta waigo ta tsaya tana kallon Hasna wacce
ke cike da qaguwa da damuwar jin abin da ta
keson sanar da ita.
Karima ta fara bayani “A lokacin da na hadu da
Murtala mun fada soyayya mai karfi wacce tun da
na ke a duniya ba a taBa yi mini irin ta ba,
kasancewar na fito a hannun Kanin mahaifina ne

ban san gatan iyaye ba, tun ina yarinya iyaye na
suka mutu, qanin mahaifina ne ya dauke ni, gidan ‘
sa babban gida ne da kowa ke harkarsa
kasancewar yana da kudi sai dai mu da ba mu da
iyaye wato ‘ya’yan riKo na gidan muna cikin wani
hali don ba mu da wata
madogara, hatta makarantun da ‘ya’yan sa ke yi ba
iri daya ne da namu ba, wani ' lokaci idan na ji
haushin kawu na sai kuma tausayin sa ya dame ni a
wani lokaci, domin ya hadu da fitinannun mata ne
guda biyu, bayan tsananin kishi da ke tsakanin su
muma ba su bar mu ba, don haka muka tashi a
matsayin ‘ya’yan tsakar gida ni da wasu ‘ya’yan
yayan baban mu da shi kuma
ya tashi bashi dakarfi daga Karshe kuma
ciwon ajali ya kwantar da shi.”
“Duk da halin da muke ciki ba mu da matsala ta
rashin ci k0 kuma _rashin sha, haka nan mun sami
karatu mai kyau duk da makaratun da muke yi ba
su kai kyan na ‘ya’yan gidan ba, amman da yake
abin baiwa ne sai mu muka fisu KoKari, wannan ma
ya Kara ja mana tsana wajan matan kawun mu.
K0 bayan da muka kammala Sakandire muka wuce
makarantun gaba da ita mun Kara ganin banbanci,
domin ‘ya’yan gidan Kasashen waje suke tafiya
karatu yayin da mu kuma muke yi anan, hakan ya
sanya muka
tashi da kokarin ganin mun tsaya da qafafuwanmu
domin kwatar kan mu.
Hatta gurin samun mazaje ma sun fi mu, domin
sukan auri manyan gayu kasancewar suna haduwa

akai su gurare na manya, mu kuma sai dai mu kare
a irin mu, Haulat da Fadila sun girmemu sune
manyan ‘ya’yan yayan baban mu da suka yi aure,
mazajan su ba su da wata wadata, don haka k0
bayan sun yi auran ba su sami wata darajar arziqi
ba sai ma qaskanci da ya Bullo.”
Bayyyanar Murtala gareni lokacin ina gab da
kammala karatun digirina ya tayar da hankulansu
kwarai da gaske, domin ta kowanne Bangare
Murtala ya hadu, mahaifinsa mai kudi ne, yayin da
shi ma ya kasance mai kudi, ga shi kuma ya sami
karatu mai zurifi domin sai da yayi karatunsa har
zuwa matsayin Master a Kasar , bayan nan kuma
dole skaya shi a sahun samari masu kyau dadada
iyiyawannan abin yayayaahannundakali hannuna
daga cikin sa’annina na gidan har suka yi kokarin
kwace mini shi, ni kuma na nuna musu kwace
goriba a hannun
yaro ba abu ne me sauqi ba, Murtala ya nuna mini
dukkan soyayyar duniya, sannan ya fitar da ni kunya,
don tun kafin ya aure ni ya mallaka mini komai na
sa, lokacin bikin mu hankali ya Kara tashi, ba a
taBa yin bikin wata yarinya a gidan da ya kama
kafar nawa gurin shirya fati da kayan lefe ba, dole
suka Boye bakin cikin su suka sakar mini mara,
gidan da aka kai ni ya Kara janyo mini martaba
gurin ‘yan’uwana balle da zama na ya mika da
Murtala, yanda yake kula da ni.”
“Domin da yawa daga cikin ‘yan’uwana sunsha.
ganin babu inda aurena da Murtala zai je, amman
sai ya nuna musu ba hakan ba ne ba, ya barni na

kammala karatuna har na je bautar qasa sannan
muka fara tinanin haihuwa a shekararmu ta daya da
rabi da aure, kullum shakuwar muda soyayyar mu
karuwa ta ke yi, abu daya ya so kawo mana sabani
shine yawan abokai, kullum gidan mu cikin abokan
Murtala yake, kuma basa zama gurina sai
bangarenshi shi da abokai su kuma raba dare suna
hire, tun ina jin haushi har na hakura domin da na
nuna masa ina son ya
[25/09 3:48 pm] Inna��: rabu da abokansa sai ya nuna mini ba zai yuwu ba,
tare na gansu, a wannan lokacin mun fuskanci
babbar matsala ni da shi wacce ta tsorata ni Kwarai
da gaske, domin na fuskanci zai iya rabuwa da ni
akan abokansa ma gabadaya duk da irin kaunar da
yake mini, don haka na samawa kai na lafiya, duk
cikin abokan sa nafi kaunar Abdul, domin shine idan
yazo kai tsaye Bangare na zai shigo ya zauna ayi
hira aci abinci, koda Murtala ya buKaci su tafi
Bangaransa ba ya yadda, don haka muka shaKu da
shi, na ke kuma ganin mutuncin sa fiye da saura.”
Ta yi doguwar ajiyaI zuciya cikin damuwa sannan ta
Karasa ta zauna kusa da Hasna wacce ke kallonta
cikin idonta, labarin ya fara shigarta amman ba za ta
iya yanke hukunci ba dole sai ta ji Karshen labarin.
Karima ta kara dafa cinyar Hasna ta na kallonta ta
ci gaba da magana “watan da muka cika watanni
goma sha tara da aure na yi katari na kuma yi
mugun gamon da har yau bana fatan na kara yin
irinsa.”
Ta Kara yin shuru, wannan karon Hasna ta kasa yin
shuru cikin Kaguwa ta ce “Irinabin da na gani kika

gani ke ma k0?
Karima ta daga mata kai “Haka ne, na tashi ranar
bana jin dadi ina ta amai ga zazzaBi, Murtala yana
gidan amman ya qule a bangaransa shi da wani
abokinsa Dauda da na tsana a rayuwata, domin
kallon da Dauda ke mini da irin kalamanasa ba su
yi kama dana mutum mai mutunci ba, amman babu
yanda zan yi da shi domin Murtala yana kaunarsa,
ina son nace masa ya kai ni asibiti k0 kuma ya
sanya direban gidan da yake yawaita aike ya kai ni,
wannan dalilin ya sanya na nufi Bangaransa,
yammace sakaliya ba wai dare ne yayi ba, na yi
sa’a yau bai rufe Bangaran na shi ba, domin lokuta
da dama na kan tarar a kulle ne sai na kwankwasa
zai Bude da danayi korafi sai yace mini dole ne yayi
haka saboda tsaro.”
Na shiga falo ban gansu ba, hakan ya bani mamaki,
amman ban kawo komai cikin rai naba sai na ratsa
na nufl dakin baccinsa, anan na ci karo da
mummunan abu domin
Murtala mijina na gani da Dauda cikin haihuwar
iyayansu suna aikata irin abin da muke aikatawa ni
da shi a gadon mu, tsoro da fargaba ya kama ni
har na kasa jurewa na sanya hannu bisa kaina fara
ihu.”
Hawaye ya fara gangarowa daga idon Karima ta
sanya hannu ta goge, a ranta tana jin tamkar yanzu
abin da ya faru ke faruwa, Hasna ta kasa bata hakuri
ta barta ta yi kukan ta ta more domin itama ta
dandani ciwon ta san azabarsa da zafinsa.
Sai da Karima ta yi kuka mai isarta Hasna na

kallonta sannan ta ci gaba da bayani “Ihun da na
sanya shi ya firgitasu har ya fargar da su ina gurin,
amman sai Murtala ya doka mini tsawa gami da
fadin nabar dakin.”
“Tsoro da rashin sanin abin yi ya sanya nabar dakin
cikin gaggawa na nufi dakina, na yi ta kuka, sai
bayan kusan awa guda sannan Murtala ya shigo
dakina cikin sanyin jiki, ina ganinsa na far ihu da
kururuwar yabar mini dakina, babu irin maganar da
ban gaya masaba amman bai ce mini komai ba,
daga qarshe ya fita ya bar mini dakin nawa, na ci
gaba da kuka na, kwanaki biyu muna cikin halin
doya da manja ni da shi, babu abin da ban saKa
cikin rai na ba ga ciwo ina fama da shi, daga
Karshe na tattara na tafi asibiti ba tare da na nemi
izininsa ba, sanda na je asibitin aka tabbatar mini
ina da ciki na wata uku, hankalina yayi matukar
tashi da jin wannan labarin domin bansan ya yazan
yi da cikin nan ba, haka na tattaro na dawo gida.”
‘Ko da na dawo gida na tarar da Murtala zaune a
falo ya bini da kallo cike da fargaba, duk ya rame
ya flta daga hayyacinsa shima, sai na ji
tausayinsaya kama ni, amman ban kula shi ba na
shige daki abuna, bayan tsahon lokaci Murtala ya
biyo ni, ban kula shi ba ina kallonsa ina cikin bargo
a kwance tun bayan da na sha magungunan da aka
bani na dan ji sauKin jiki na, hanyoyin da zan samar
wa kai na mafita kawai na kenema, Murtala ya jima
a zaune sannan ya fara yi mini magana.
“Kiyi haquri Karima, Allah ya sani matukar Kaunar
da na ke miki ce ta sanya ni auran ki har kuma na

kasa sanin ki, domin ban yi zaton zan iya aure ba
kwata-kwata cikin
rayuwata, sai dai ganin ki ya lalata mini komai.”
“Ban ce masa komai ba yaci' gaba da maganar sa
“Na san za ki yi ta tinanin inda na koyo wannan abin
da kika ganni ina yi da Dauda, to wallahi a
makarantar kwana aka fara lalata' ni, lokacin da aka
kai ni ina junior akwai wani groups na siniyoyi
wanda hatta malamai shakkarsu suke yi saboda
taurin kansu, gasu ‘ya’yan masu hali, babu irin kalar
Barnar

10 / 40