Author : Jiddah Barkum Category : Read Hausa Novels
Wani ɗan murmushi ya bayyana a gefen leɓensa, amma bai tsaya dariya ba. Ya ƙara matse ta sosai kada ta faɗi. Cikin murya mai cike da lallashi ya ce, “Princess… it’s me. Umar ne. ki buɗe idanuwanki. nobody will hurt you. calm down… please…”
Inteesar ta girgiza kai da ƙarfi, “a’a! a’a! wallahi ba zan sake ba! dan Allah ku bar ni! zan saka dankwali kullum! wayyo Daddy…” Umar ya sauke numfashi, ya ci gaba da tafiya da ita zuwa cikin hasken falon, yana fatan… da zarar haske ya haska fuskarsa… za ta gane cewa… ba aljani ba ne.
Tana nan a hannunsa, numfashinta yana fita da sauri saboda firgicin da ta shiga. Umar ya miƙa hannu cikin gaggawa, ya kunna switch din falon. Nan take… haske ya mamaye ko’ina. Inteesar ta lumshe idanunta na ɗan lokaci saboda ƙarfin hasken, a hankali ta sake buɗe su. Da idanuwanta suka sauka kan fuskar Umar… sai ta tsaya cak. Ta gane shi, ba aljani ba ne, Yaya Umar ne.
Wani irin kunya ta rufe ta lokaci guda. Da mugun sauri… ta kwace kanta daga hannunsa, ta sauko ƙasa, ta ja baya tana zare ido. Umar kuwa… ya tsaya yana kallonta na wasu daƙiƙu. Yanda round boobs dinta ke kallonshi ta cikin riga har yana iya ganin nipple dinta sabida yanayin rigar da yanda ta kwanta a jikinta. Kamar wanda aka manne idanun shi da superglue akan kirjinta haka ya kafesu da kallo.
Inteesar ma… sai lokacin ta tuna cewa ba fa wasu kayan arziki ne a jikinta. Ta ga inda yake kallo a jikinta. Nan take… fuskarta ta canza gaba ɗaya, “wayyo…” ta furta a hankali. Da sauri ta durƙusa ƙasa, ta rungume jikinta da hannayenta, ta sunkuyar da kanta. Sabbin hawaye suka cika idanunta. Kunyar da ta ji… ta fi ma ciwon hannunta zafi. Ta fara kuka cikin sanyin murya, “wayyo Allah na…”
Umar kamar wanda aka farkar daga dogon tunani… ya yi saurin janye kallonsa. Da mugun sauri ya juya mata baya gaba ɗaya, ya runtse idanunshi dan ko shi ba zai so ta ganshi a wannan halin ba. Ba tare da ya sake waigowa ba… ya yi saurin takawa zuwa ƙarshen corridor, ya buɗe ƙofar bathroom ɗin da ke nan falon, ya shiga ciki, ya rufe ƙofar a bayansa, ya jingina da ita, ya lumshe idanunsa, ya sauke wata doguwar ajiyar zuciya.
A falon kuwa… Inteesar har yanzu tana durƙushe a wurin, tana kuka a hankali, tana jin kamar ƙasa ta buɗe ta shige cikinta saboda tsananin kunya. Da sauri… ta miƙe tsaye, ba ta sake kallon inda Umar ya shiga ba, ta kwasa da gudu, ta hau stairs ɗin a guje, numfashinta yana fita da sauri, zuciyarta kuwa… da alama zata fito wajene saboda irin bugun da take yi. Ko sau ɗaya ba ta waigo baya ba, kai tsaye… ta nufi ɗakinta, ta shige ciki, da ƙarfi ta maida ƙofar ta rufe, ta jingina bayanta da ita, idanuwanta a rufe, hannunta ɗaya ta dafe ƙirjinta, numfashinta na fita sama-sama, “ya Allah…” ta furta a hankali.
Ta lumshe idanunta da ƙarfi. Hoton yadda ya ɗauke ta… da yadda ta buɗe ido ta tarar tana jikinsa… da kuma lokacin da ta bi kallonsa ta gano abin da yake kallo… duk suka dawo mata lokaci guda, “wayyooo…” ta dafe fuskarta da tafin hannayenta biyu, sabbin hawaye suka sake gangaro mata, “na shiga uku…” ta furta cikin kunya.
Da sauri ta ƙarasa wardrobe, ta buɗe shi, ta ciro wata doguwar riga, ta saka ta cikin rawar hannu, sannan ta ɗauko dankwali, ta rufe kanta da shi. Duk da babu kowa a ɗakin… sai da ta tabbatar ta lulluɓe jikinta sosai, kamar hakan zai goge abin da ya faru ɗazu. Ta zauna bakin gadon, ta rufe fuskarta da hannayenta, “ya Allah… wane ido zan sake kallonsa da shi?” sai kuma ta turo baki, “mutum sai dinga wani zama ba zai yi sallama ba a san ya dawo kamar wani mara gaskiya.”
Kunya ta rufe ta gaba ɗaya, har ta ji kamar ba za ta sake iya saukowa ƙasa ba.
A can ƙasan gidan kuwa… Umar har yanzu yana cikin bathroom ɗin. Ya jingina bayansa da bango, ya lumshe idanunsa, numfashinsa yana fita a hankali. Ya karasa bakin tap, ya buɗe famfon ruwa, ya tara ruwan a tafin hannunsa, ya watsa a fuskarsa sau biyu. Sai ya ɗaga kansa ya kalli kansa a cikin mirror, ya sauke wata doguwar ajiyar zuciya, “what is wrong with you, Umar…” ya furta a hankali, ya girgiza kansa, ya dafe goshinsa, “ya Allah… kaɗan ya rage ya rasa nutsuwarsa gaba ɗaya.”
Ya sake buɗe famfo, ya wanke fuskarsa karo na biyu, sai ya tsaya yana jiran zuciyarsa ta dawo daidai. Bayan wasu mintuna… a hankali ya buɗe ƙofar bathroom ɗin, ya fara leƙowa a hankali, ya fara kallon falon, shiru, babu kowa. Idanunsa suka nufi staircase, shi ma babu alamun motsi. Ya fahimci Inteesar ta riga ta haura ɗakinta. Wata siririyar ajiyar zuciya ta kuɓuce masa.
Kamar yana tsoron haduwa da ita… da sauri ya fito daga bathroom ɗin, ba tare da ya tsaya ko’ina ba, ya nufi stairs, ya hau sama cikin saurin da bai saba yi ba, kai tsaye ya nufi ɗakinsa. Da ya shiga… ya rufe ƙofar a bayansa, bai tsaya ko cire kayan jikinsa ba, kai tsaye ya shiga bathroom ɗinsa, ya kunna shower, ruwan sanyi ya fara zuba da ƙarfi. Ya tsaya ƙarƙashinsa, ya rufe idanunsa, yana bar ruwan yana sauka a kansa, kamar yana son ya wanke duk wani tashin hankali da ya mamaye zuciyarsa a cikin mintunan da suka wuce. Amma duk lokacin da ya lumshe idanunsa… abu ɗaya ne kawai yake gani. Ya sake buɗe idanunsa da sauri, ya shafi fuskarsa da ruwa, sannan ya furta cikin ƙasa-ƙasa, “astaghfirullah…” domin ya san… daga wannan rana… zama da Inteesar ƙarƙashin rufin gida ɗaya… zai buƙaci haƙuri, da kamun kai, fiye da yadda ya taɓa zato.
Kwana biyu suka shuɗe. A safiyar ranar litinin… Yasmeen ta sauka a birnin Abuja. Tun kafin jirginta ya sauka… Umar ya riga ya isa airport, ya tsaya yana jiranta a arrival hall. Bayan fitowar passengers… sai ya hango ta daga nesa, tana jan trolley ɗinta. Da ta gan shi… sai ta ɗaga hannu tana murmushi, “yaya!” ta ƙaraso da sauri, ya karɓi trolley ɗin daga hannunta, “sannu da zuwa.” ta yi murmushi, “thank you.” daga nan… suka nufi parking lot, ya saka kayanta a boot, suka shiga mota, yana driving, ita kuma tana gefensa.
A hanya… suna ɗan hira jefi-jefi, tana ba shi labarin school, shi kuma yana tambayarta yadda tafiyar ta kasance. Sai dai… bayan sun bar airport… Yasmeen ta lura da wani abu. Ta saba da hanyar tsohon gidan Umar, amma wannan karon… ba can yake nufa ba. Ta ɗan karkata kanta, ta kalle shi, cikin shegen iyayi ta ce, “yaya… aren’t we going to your house?” Umar bai juyo ya kalle ta ba, idanunsa na kan titi, ya amsa cikin nutsuwa, “yeah… we moved. we live somewhere else now.” “wooow…” ta faɗa tana murmushi, “really?” ya ɗan jinjina kai kawai. Ba su sake yin magana a kan lamarin ba. Ta jingina da kujera, har suka iso.
…
Da motar ta tsaya a bakin babban gate ɗin gidan… Yasmeen ta ɗago kai, idanuwanta suka zazzaro. Maigadi ya yi saurin buɗe gate, motar ta shiga cikin compound, ta ci gaba da kallon gidan, har suka tsaya. Da ta fito daga motar… ta juya tana kallon ƙaton ginin, sai ta saki murmushi, ta ce, “wow… this house is even more beautiful than your old one.” Umar ya kalli gidan na ɗan daƙiƙu, sai kawai ya ɗan jinjina kai, “let’s go inside.” ya faɗa a taƙaice. Ya ɗauki jakunkunanta, ya nufi ƙofar shiga. Yasmeen kuwa… cike da mamakin girman gidan… ta bi bayansa tana bin komai da kallo.
Suka shiga cikin falon. Umar ya sauke babban trolley bag ɗin Yasmeen a gefe, sannan ya juya ya kalle ta, “ina zuwa.” ya faɗa cikin taƙaitacciyar murya, “okay.” Yasmeen ta amsa, ta ƙarasa ta zauna a kan ɗaya daga cikin manyan sofas, ta kwantar da bayanta sosai, idanuwanta suka fara yawo ko’ina cikin falon. Luxury décor ɗin ya ɗauke mata hankali, golden wall lights, soft cream sofas, manyan paintings, fresh flowers masu ƙamshi, everything is screaming luxury. Komai ya yi mata wani irin kyau. Sai dai… duk da haka… ta ɗan tabe baki kaɗan, cikin zuciyarta ta ce, “kamar kanta aka fara aurar da ya.” ta ci gaba da bin wajen da kallo.
————
A hankali… Umar ya haura saman stairs, takunsa a nutse, kamar wanda ba ya son a ji motsinsa. Da ya isa bakin ɗakin Inteesar… sai ya tsaya, ya kalli ƙofar, na wasu daƙiƙu… bai iya ɗaga hannunsa ya buga ba, kamar yana jin tsoron tabawa. Daga ƙarshe… ya ja numfashi, ya ɗaga hannunsa, ya yi knocking a hankali. Shiru, babu wata alamar motsi. Ya sake jira na wasu daƙiƙu, sannan ya sake knocking.
————
A cikin ɗakin kuwa… Inteesar tana kwance a kan gadonta, laptop ɗinta na buɗe a gabanta, ta haɗa bluetooth earpods ɗinta a kunne, hankalinta gaba ɗaya yana kan korean drama ɗin da take kallo, “queen of tears.” ko ƙiftawa ba ta yi, saboda ta nutse cikin labarin sosai. Kamar daga nesa… sai ta ji wani ɗan sauti, ta ɗan yamutsa fuska. Sai da ta sake jin knocking ɗin karo na biyu. A wannan karon… ta cire bluetooth ɗin daga kunnenta, ta saurara, ta tabbatar ƙofar ɗakinta ake bugawa. Da sauri ta miƙe zaune, ta ɗauki hijabinta da ke gefen pillow, ta saka, sannan ta sauko daga gadon, ta nufi ƙofar, ta buɗe ta a hankali.
Da ƙofar ta buɗe… idanuwansu suka haɗu. Na wasu daƙiƙu… babu wanda ya yi magana. Inteesar tana kallonsa, shi ma yana kallonta. Sai dai Umar ne ya fara janye idanunsa, kamar wanda bai son su sake haɗuwa. Cikin sanyin murya ya ce, “na shigo?” Inteesar ta ɗan kalle shi, ba tare da ta ce komai ba… ta matsa gefe, ta ba shi hanya. Ya shige cikin ɗakin, bai rufe ƙofar ba. Ya ƙarasa gefen ƙaramin sofa da ke cikin ɗakin, ya zauna. Inteesar kuwa… ba ta zauna ba, ta tsaya a gefe, kanta ɗan sunkuye, tana jiran jin dalilin da ya kawo shi.
Shiru ya sake mamaye ɗakin, sai sautin AC kaɗai, da bugun zuciyoyin mutane biyu… waɗanda har yanzu… ba su gama koyon yadda za su zauna da juna ba. Yaya Umar ya zauna cikin shirun na wasu daƙiƙu, idanunsa suna kallon carpet ɗin ƙasa, kamar yana ƙoƙarin tsara yadda zai fara maganar. A ƙarshe… ya ɗan gyara zamansa, sannan ya ɗago ya kalli Inteesar, “uhmm…” ya ɗan yi shiru, “dama… akwai abin da nake son faɗa miki.”
Inteesar ta ɗago idanunta a ƙasa, ta kalle shi, alamun tana sauraronshi. Umar ya ci gaba cikin nutsuwa, “we had a visitor.” Inteesar ta ci gaba da kallonsa, har yanzu bata fahimta ba. Da ya ga haka… sai ya ɗan gyara zama, “Daddy called me yesterday.” ya fara yi mata bayanin komai, yadda Daddy ya kira shi, yadda ya sanar da shi cewa… Yasmeen za ta dawo Abuja domin ci gaba da karatunta a Nile University, kuma… za ta zauna tare da su a gidan. Ya gama bayanin duka cikin nutsuwa. Sai ɗakin ya sake yin shiru.
Inteesar ba ta ce komai ba, sai kallonsa kawai take yi, shi ma… ita yake kallo, yana jiran jin abin da za ta ce, ko za ta nuna rashin jin daɗi, ko za ta yi tambaya, ko wani abu. Sai bayan wasu daƙiƙu… Inteesar ta sauke numfashi, ta ce cikin sanyin murya, “she’s welcome. Allah ya ba ta sa’a a karatunta.” dakin ya sake yin shiru.
Umar ya tsaya yana kallonta na wasu daƙiƙu, kamar yana nazarin fuskarta, kamar yana son tabbatar da abin da ta faɗa da gaske take. Daga ƙarshe… ya ɗan gyara zamansa, sai ya tambaya cikin nutsuwa, “toh… a wanne ɗaki za mu sauƙe ta?”
Nan take… Inteesar ta ɗago kai ta wani kalle shi, wani irin kallo, kallon da ya sa Umar ya ɗan yi shiru. Ba ma ta san ta yi masa harara ba, sai kawai abin ya fito daga zuciyarta, ta ce a hankali, “ni… ba wajena ta zo ba. wajenka ta zo. ka nema mata wani ɗaki mana.” ta faɗa cikin sauƙi, ba tare da ɗaga murya ba, ba tare da wani fushi a fili ba, amma kalamanta sun isa su nuna masa… ba ta ganin ya dace ya tambaye ta hakan.
Daga nan… ba ta sake cewa komai ba, ta juya, ta ƙarasa bakin gadonta, ta zauna a hankali, ta haɗe hannayenta a ƙirji, sannan ta kauda kanta gefe. Umar ya ci gaba da kallonta na wasu daƙiƙu, sai ya sauke numfashi a hankali. Ba tare da ya ƙara cewa komai ba… ya miƙe tsaye, ya nufi ƙofar, ya buɗe ta, ya fito, sannan ya jawo ƙofar… ya rufe ta a hankali.
Inteesar kuwa… har ya fita… ba ta waigo ta sake kallonsa ba.
Sorry for the typos not edited
*KADDARAR ZUCIYA*
*CHAPTER EIGHTY-FIVE: 85*
THE UNSPOKEN JEALOUSY
*JIDDAH BARKUM*
Dedicated to the most amazing family ever… KADDARAR ZUCIYA CONVERSATION FAM! 🫶📚
Without you, this story wouldn’t feel this alive. Thank you for every laugh, every tear, every prayer, and every moment you shared with me. I appreciate you all. ❤️ Wnn page din naku ne kuyi yanda kuke so dashi
————
Yaya Umar ya dawo inda Yasmeen take zaune a falon, ya tsaya gabanta ya ce a taƙaice, “come with me.” “toh, Yaya.” ta miƙe tsaye nan take, ta gyara mayafinta, sannan ta bi bayansa cikin nutsuwa.
Suka haura saman stairs, har zuwa wani corridor da yake kallon ɗayan corridor ɗin da ke kaiwa ɓangaren ɗakin Inteesar. Umar ya tsaya a gaban wata ƙofa, ya buɗe ta, sannan ya juya ya kalli Yasmeen, “this will be your room.”
Idanuwan Yasmeen suka yi yawo cikin ɗakin, an shirya komai cikin tsari, babban gado mai yalwa, wardrobe, study table, mirror, bathroom a ciki, komai sabo ne. Asalin guest room ɗin yana downstairs, amma saboda baƙi na kusa da ne aka bar wannan na saman idan sunzo.
Umar ya shigar mata da trolley ɗinta, ya ajiye ta kusa da wardrobe. Yasmeen ta yi murmushi, “thank you so much, Yaya. it’s beautiful.” Umar ya ɗan jinjina kai, “you’re welcome.” ya juya zai fita, sai kuma ya tsaya, ya waigo ya kalle ta, “if you need anything… …everything is available in the kitchen. feel free.” Yasmeen ta gyada kai, “okay, Yaya.”
Har zai juya ya fita… sai kuma ya tuna wani abu, “when are your lectures starting?” ya tambaye ta. Ta ɗan yi tunani, “next week. but I’m thinking of going to school tomorrow or maybe the day after, just to familiarize myself with the environment… …and see how everything is organized.”
Umar ya gyada kai cikin gamsuwa, “okay. that’s good. idan kin shirya zuwa… …let me know.” “I will.” ta amsa tana murmushi. Ya sake jinjina kai, “alright. get some rest.” daga nan… ya juya cikin nutsuwa, ya rufe mata ƙofar a hankali, ya bar Yasmeen ita kaɗai a cikin sabon ɗakinta.
Tun da Umar ya fita… Inteesar ta ci gaba da zama bakin gadonta, shiru, ba ta motsa ba. Har ita kanta… ba ta san me yake damunta ba, sai dai zuciyarta ta cika da wani irin rashin sukuni wanda ya rasa meye dalili. Ta sauke wata ajiyar zuciya, sannan ta yi tsaki a hankali, “mtsssh…” ta furta tana turo baki, “ai gidan ma nawa ne. na daina wani zama a ɗaki kamar baƙuwa.”
Ta sake turo baki, ba tare da ta ƙara tunani ba… ta miƙe tsaye, ta ɗauki wayarta daga kan bedside table, ta fito daga ɗakin. A hankali ta sauko stairs, da ta isa ƙasa… ta hangi falon babu kowa, sai karar TV kaɗai. Tunda suka tare a gidan… ba a taɓa kunna TV ba, sai yau. Ta san tabbas Yasmeen ce ta kunna, sai dai ko kallon falon ba ta yi ba, kai tsaye… kitchen ta nufa.
Ta buɗe fridge, ta fito da duk abin da take buƙata, “a yau dai… ni kaɗai zan dafa abin da nake so.” ta faɗa a hankali, sabida haka kawai ta ji wani irin haushin Umar. Wata zuciyar kuwa ta tambaye ta, “me ya yi miki?” nan take ta yi tsaki, “mtsssh…” ta fara aikinta.
Ta ɗora ruwa a wuta, da ya tafasa… ta zuba pasta, bayan ta dahu… ta tace ta. A wani frying pan kuma… ta zuba butter kaɗan, ta saka minced garlic, da diced onions, sai red da green bell peppers, sweet corn, green peas, carrots da aka yanka ƙanana, sai shredded chicken da ta rage tun jiya. Ta ɗan juya su cikin butter ɗin, ta ƙara black pepper, mixed herbs, oregano, paprika, da ɗan seasoning, sai ta juye pasta ɗin a ciki, ta gauraya komai a hankali. Daga ƙarshe… ta yayyafa parsley a sama.
Kamshin girkin ya mamaye kitchen ɗin gaba ɗaya. Sai kuma ta ɗauko mangwaro masu sanyi daga fridge, ta yanka su, ta saka a blender, ta ƙara orange juice kaɗan, da ɗan lemon tsami, sai ice cubes, ta kunna blender. Bayan ta gama… ta tace juice ɗin, ta fara zubawa cikin wani glass jug mai kyau.
A daidai wannan lokacin… gidan gaba ɗaya ya cika da haɗaɗɗen ƙamshin butter, garlic da hadaddiyar pasta. Kamar daga sama… sai ta ji sautin takun takalmi yana ƙaratowa a hankali. Ba ta waigo ba, ta ci gaba da zuba juice ɗinta cikin nutsuwa, kamar ba ta ma ji ana tahowa ba.
Yasmeen ta ƙaraso cikin kitchen ɗin a hankali, ta buɗe fridge, ta ɗauko water bottle, ta buɗe murfin, ta kurɓa ruwa kaɗan, sannan idanunta suka dawo kan Inteesar. Ta kalleta daga