FARRAH HAUSA NOVELS COMPLETE BY M SHAKUR COMPLETE.doc

Author :  Maman Shakur Category :  Arewa Pen

Chapter   7 / 48

18K to 21K   out of 142.7K words

CEO na wanan kampanin nawa, inaso nabarma dana Zayn all my companies shiru dakin yayi kaman kankara koshi Zayn din tsayar da danna wayan nashi yayi yana kallon mahaifin nashi, Alhaji yace  lawyer na yariga yagama aiki on all the paper works komi nawa yanzu sunan Zayn ne akai, Zayn ne mamalakin sa tura file din yayi gaban Zayn sanan yabashi pen ahankali yace  sign here son shiru Zayn yayi kaman bazai karbi pen dinba saikuma ya karba ahankali sanan yay signing, tafi mutanen wajen suka hauyi, hadiye wani abu uncle yayi awuyanshi sanan shima yashiga tafi yadafa kafadan Zayn yace  congratulations Zayn maganganu sukayi na wanda kampanin zai kara bunkasa sai wajajen 1 sanan aka gama, Alhaji da Uncle da Zayn suka fito masallaci sukaje salla sukayi sanan Zayn yace  Dad mutafi gida tashi Alhaji yayi yace  bari na maida Zayn gida zan dawo anjima gyadamai kai Uncle yayi sanan suka fito daga masallacin sukai mota.



Suna shiga motan kwanciya yayi yadaura kanshi kan cinyan Alhaji, Alhaji yace  kagaji ko gyadamai kai yayi batare dayace komiba idanunshi a lumshe, Alhaji yace  karage gudu direba Zayn zaiyi bacci  Toh Alhaji direban ya amsa yana rage gudu sosai, shima Alhajin dan gyangyadi ne ya kwasheshi, kaman daga sama yaji direban su yataka wani mummunan burki da saida Zayn yawani fado kasa yabugu da kujera shikuma Alhaji kanshi yabugu da kujera baima damuwa ta Zayn dayay kasa yakeji yace  Subhanallahi Zayn tashi tashi are u okay, kai Labaran (direba) Maiya faru kataka burki haka? Duka yay maganan nan ne in few seconds trying yadago Zayn dake yunkurin tashi zaune kawai sai hayaki cikin motan within a blink of an eye, wani kalan mahaukacin tari daga Zayn har Alhaji suka fara suna rike wuyansu cikin 12secs dukansu sukai passing out.


Bude bayan motan akayi wasu gardawan maza ne dake sanye da bakaken kaya sun rufe fuskokinsu da mask, Zayn suka wani fizgo a sume suka fito dashi daga motan akan titin da ranan Allah suka sashi akan machine dasuke taredashi guda 4 dasuka zagaye motan sanan sukai wani harbi a sama dayasa mutane da motocin dake titin kowa ya rude sanan suka saki tear-gas kusan guda 10 wajen yahau hayaki sanan sukai cikin dajin gefen titi da machinan suna arna wani uban gudu, gudu suke cikin dajin nan nakusan 1hr sanan sukakai wani babban fili da akai clearing grass na wajen ga helicopter =??? pake awajen sauka duk sukayi sanan suka hadu suka dauki Zayn dayake a sume zuwa cikin helicopter biyu daga cikinsu suka koma wajen machinan suka dauki wani jarkan man fetur suka bude suka zuzzuba a machinan suka kunna lighter machinan suka kama da wuta sanan sukai wajen helicopter suka shishiga daya daga cikinsu yace  let s go pilot din ya kunna jirgin kafin sutashi sama.


Tofa jama a!!!
Yanzu nafara book kucigaba da bina sannu sannu zankai inda kukeso nakai.


Chat me up on WhatsApp idan kinason this book wa.me/+2347012181461=??? FARRAH=???



'

EPISODE 8??
 Alhaji, Alhaji sama sama yaji ana kiran sunanshi kaman amafarki, ahankali yake bude idanunshi dayaji sunmai wani irin nauyi da tunda yake zai iya cewa basu tabamai nauyi hakaba ga kanshi dake wani irin sarawa, alamun mutane yake gani akanshi yana kokarin ganesu kafin idanunshi sugama washewa tastas wani baturin likitan shine akanshi hakan yasa yadan ware idanu da kyau yana kallon inda yake ganin asibiti ne Dr yace  can you hear me Alhaji? Talk to me yunkurowa Alhaji yayi zaitashi yace  ya akayi nake asibiti? Ina Zayn? Where is my Son ? Yay maganan recalling abinda yafaru dasu a mota kaman direbanshi yay hatsari ne the last thing daya tuna was hayakin daya cika motan.  Ina Zayn dina Ganin Alhaji yay magana da kyau yama rude sai tambayan Zayn yake yasa Dr yace  are you having pains anyway Alhaji ? girgiza kai Alhaji yayi yace  just headache but bashine damuwa ta ba yanzu ni, ina Zayn, hope babu abinda ya sameshi? Yafadi daga jikina yabugi kujeran mota hope nothing happen to him kasan jikinshi bai son wahala hope wajen daya buge bai kumbura ba, shi yana wani daki ne? Ina yake Dr ? Ahankali Dr yadanja baya sanan ahankali yakalli kofan shigowa dakin yace  police are here lemme send them in they will answer all your questions baima jira maganan Alhaji ba yafice da sauri, wasu manyan polisawa ne agaban dakin, sai Uncle, Mami da sauran matan Alhaji agaban dakin, matan Alhaji kuka wiwi Mami dai idanunta sunyi jaaaa kana ganinta kasan tafi kowa damuwa amman ta natsu sosai labbanta na motsi alamun kodai zikiri take kokuma addu a take, polisawan Dr yasa su shiga ciki, suka shiga duk suna tsaye anan gaban dakin sukaji ihun Alhaji, daidai police daya nafitowa yace  come Dr dasauri Dr yabisu Mami dasu Uncle sukai dakin suma.


 Dr wanan wani kalan wasa ne, wayay kid& & na& .pi& .ng Zay& . Yama kasa karasa magana ya sume numfashinshi na daukewa wani irin salati kowa yahauyi, Uncle yakalli police din yace  Yaya can t handle this news, do whatever it takes a samo Zayn dan Allah, Zayn shi kadai Allah yabama yaya na, Zayn is his entire life, please bring Zayn back gyadamai kai Babban dan sandan yayi yace  inhar yanda muke suspecting hakane kidnapping nashi akayi to kuzamto kusada wayoyinku za a iya kiran daya daga cikinku suyi maganan iya adaddin kudin dasuke so abiyasu kafin su sakeshi, meanwhile bari mukoma bakin aikin mu, idan Alhaji ya farfado yana cikin state dazai iya magana damu Dan shine yasan enemies nashi da wayanda zasuso su cutar dashi ko danshi asanar damu Dan mudawo muyi magana dashi, dole mu tsananta bincike bana fatan case dinan yay nisa gyadamusu kai Uncle yayi yabasu hannu suka gaisa sanan sukai musu sallama suka tafi
Wanan kenan& & &
********



Wani irin bude idanunshi yayi tarr sabida wani ruwa wanda yake nan uwa kankara mai kuma bala in wari dayaji an watsamai, afirgice yatashi zaune yana kokarin tattaba jikinshi amman yakasa sabida hannayenshi da aka kulle warin dayakeyi nawani irin shiga hancinshi yace  f*ck kafin chan kaman wanda yatuna wani abu yabi hannayenshi guda biyu da kallo dayaga an kulle da igiya dakuma kafafunshi da suma yaga an kulle a igiya an dauresu tamau dan har zugi hannun da kafafun sukemai sanan ahankali yashiga dago kanshi in a very slow manner yana tuna the last inda yake yana tareda Baban shi a mota aka taka burki harya fado yabuge bin inda yake yayi da kallo gabanshi daji bayanshi daji gefenshi daji dayan gefenshi ma daji, Babban daji ne sosai mai girma, sai gawasu mutane daya tabbata maza ne suna sanye da bakaken kaya su hudu da mask a fuska dukansu suna tsaye tare sun bashi baya babban cikinsu da karaman waya Nokia mai tocula yana waya da bayajin abinda yake cewa, jakunkunan yagani irin manyan bag pack dinan guda hudu saikuma babban bargo guda daya, da toculoli sai bindiga dasuke cikin wani babban jaka manya dayasa yaji gabanshi yafadi, ko sunji ajikinsu ana kallonsu daya daga cikinsu ne yafara juyowa hada idanu sukai da Zayn din da idanunshi sukai jajir yana kallonsu taba sauran yayi alamun suma sujuyo sanan yafara tahowa gabanshi yace  Dady s boy ya tashi daga baccin, Hello Zayyanu wani mugun kallo Zayn yamai cikin zuciya da fushi yace  who the heck are you guys? What do you want from me? Where am I? Kunsan ni waye ? Har mutumin zaiyi magana wanda ke waya yace  give me chair Lamido dasauri dayan yajuya yana saramai yace  to Oga sanan yadauko kujeran karba yayi ya ijiye daidai gaban Zayn yay wani irin zama agaban Zayn yana kallonshi kaman yanda Zayn ke kallonshi da jajayen idanunshi, cikin dakewa yace  kaine Ogan su ? Gyadamai kai Ogan yayi, cikin fushi Zayn yace  then who the f*ck are you ? Fas! Wani mummunan mari yama Zayn da saida Zayn yay ihu.  Shit! Yakai hannunshi yana shafa wajen tunda aka haifeshi ba a taba marinshi ba sai yau, cikin wani irin zuciya still yana shafa kuncin nashi da kullallen hannuwanshi yace  how dare you slap? I will make you pay for this, sainasa arayuwan nan baraka karajin kwadayin Marin wani ba HAHAHA! Ogan yay dariya kaman wani Boss yana kallon Zayn din sanan yakalli yaran nashi yamike tsaye yace  kumai ladabi bakin nan nashi ya mutu kafin nazo nai magana dashi sanan yawuce chan yana ciro wayanshi yana dialing number dan cigaba da wayanshi.


Wani irin faduwa gaban Zayn yake ganin gardawan maza su uku sunyo kanshi yanaso yatashi yagudu amman babu dama, duwaiwai yashiga ja yana komawa baya suna binshi yace  don t touch me, don t f**king touch me, I am telling y& &  bai karasa maganan ba daya daga cikinsu yamai kafa abaki sai jini kafin ya ankara saukan dukan maza kawai yakeji ta ko ina babu ko digon tausayi sumai ta kafa sumai da hannu, tun yana iya ihu har bakinshi yau liss ya mutu yana kwance awajen kaman wanda yamutu bakinshi ya kumbura sosai yana fitarda jini hakama fuskanshi duk ya kumbura sabida da kafansu dake Dante da jungle booth sukamai duka.

 Oga angama Lamido yafadi suna komawa baya, Oga ya katse wayan dayake yi sanan yataho ahankali yazauna akan kujeran yana kallon Zayn din dake kwance akasa yace  Lamido adagomin shi ya zauna dasauri sukai kanshi dagashi sukai suka zaunar dashi saida yay kara sabida azaba sanan suka koma bayan Oga suka tsaya.
Kallon fuskan Zayn din Ogan yayi yace  welldone boys sanan yakalli Zayn yace  you look Cute Dadys boy HAHAHA yakara dariya sanan yace  dagamu sai kai adajin nan babu mai kwatan ka, kariga kabaro Abuja kabaro yankin garinku ma kwata kwata inda zan fada maka inda kake dasaikasha mamaki so kada ma kayi tunanin zaka kubuta daga hannunmu yay dan shiru sanan yace  mutane uku suka bamu Wanan kwangilan na kidnapping naka, biyu daga cikinsu naso mu halakaka har lahira kamutu kawai babu labarinka, mutum daya kuma nasonka da ranka amman sai an gama karbe komi na mahaifinka sanan za a maidaka, so the whole case akanka is interesting, kidnapping aikina ne tun inada saurayi amman bantaba kamo babban nama iri ka ba, kasan irin kudin dana samu nakuma ke samu akanka kuwa? Yanzu muka fara wasan Hahaha yasake dariya sanan ahankali yace  kubashi abinci hanyar jakansu Lamido yayi sanan yadauko wani bushashen buredi na irin na naira hamsin da pure water guda daya yataho gaban Zayn sanan ya Yar akasa kaman yabama kare, ture abincin Zayn yayi azuciye yace  I am not eating dariya dukansu sukahau yi harda tafi, tsinkewa zuciyanshi yayi da kyar ya iya bude baki yace  konawa mutanen dasuka saku ku kamoni zasu baku zan baku x10 inhar kun sakeni duk kallonshi suka tsaya yi kaman wayanda suka gamsu da maganan shi sanan sukahau dariya, kafin Ogan yace  ku karyamin hannunshi daya wani kalan zaro idanu Zayn yayi tsabagen shock yama kasa magana, ganin sun taho kanshi gadan gadan yasa yafara ihu.  Somebody help me, help me, mutanen nan sun saceni, mutanen nan sun saceni hannunshi suka fuzga suka warware kullin sanan suka kama left hand din Zayn yanajin yana gani wanda ke kama da doki ya ballamai hannu bass tsabagen azaba sumewa ma yayi, Ogan yace  finally gwara yayi bacci yadameni .
Wanan kenan& &




Tana zaune acikin dakin nan nata ita kadai dayake da duhu ko fitila babu tana zaune ta idar da sallan isha i taji muryan Rakiya ta kwalamata kira cikeda bala i.  Farrah tashi tsaye tayi da sauri jikinta harya fara rawa hannunta dasauri takai ta taba goran pepper spray da Shafa tamata dake makale gefen zaninta tana numfashi da sauri da sauri.  Wai bakiji ina kiranki ba Shegiya Yar Jaka nazo dakin nan naki na tumakai kashekine kawai bazan yiba Rakiya tafadi ranta abace, ahankali tasa hannu tabude kofan taramo tafito daidai lokacin itama Inna dake sallan isha i lokacin da Rakiya tashigo gidan tafito tana kwace hijabin tana daurawa kan igiyan tsakar gidan tace  meya faru Rakiya ? Cikin fushi Rakiya takalli Farrah daya fito tana rabewa abango daga nesa dasu, Rakiya tace  yau kin hadu da Modibbo kobaki hadu dashi ba ? Da bala in sauri Farrah ta girgiza mata kai tana hadawa da yatsu alamun a a basu haduba, cikin fushi Rakiya tadubi Inna tace  Inna kinga dai yarinyar nan da Baba yasaka mana agida bata gabana bana shiga harkanta, wlh Inna takiyayan mini Moddibo na, ko ganinshi tayi tama chanza hanya dan banso ko hanya yahadasu, Inna yau ina kawomiki karanta na karshe wlh wlh na rantse da zatin Allah ko magana aka kara zuwa akacemin anga ta tsaya tanayi dashi koko kima hada hanya dashi komenama yarinyan nan ita taja, komenamata ita taja, Modibbo nawa ne nikadai ne matarshi a kap karkaran nan, idan kunne yaji& &  Inna tace  gangan jiki ya tsira Rakiya tajuya tawuce dakinsu itakuma Inna takalli Farrah da kanta ke kasa tanaji kaman ta kasheta tace  in ciyar dake sanan in ciyar da Baffan ki da kudina sanan kice zaki kwacema y ata Modibbo Farrah wlh wlh zan iya halakaki har lahira ki kiyayeni tana maganan tajuya fuuuu tai ciki ganin Malam yaleko daga dakin ahankali itakuma tajuya takoma dakinta tasamu gefe daya ta kwanta sai bacci Allah yasota takoshi.

Da asuban fari ta bude ido tana fitowa ta zaga bayangida sanan tadauro alwala, tadawo dakin ita harta saba rayuwa acikin duhu salla tayi na asuba sanan tazauna tana addu a, mahaifiyarta kafin tarasu takoya musu karatu sosai dan haka ta iya ta iya salla daidai gwargwado sanan bata wasa da addu a.
Gari nafara haske tafito ita kadai da sanyin safiyan nan nan tadauki tsintsiya ta share gidan tass, sanan tai wanke wanke, saida tagama sanan tabama tumakan gidansu da shanaye abinci daidai lokacin Inna tafito daga daki fitowa tayi daga wajen tumakan ta tsugunna har katsa alamun gaisuwa ko amsata Inna batayiba tawuce bandaki itakuma tadauki tulu dan fita debo ruwa rafi tanada kuzari da zafin nama nan da nan tashiga cike ko ina, tana cikin tafiya zata koma rafin zuwan karshe kenan zatayi ko ina yacika agaban rafin taga Modibbo tsaye rikeda wani paranti mai kyau da buredi kekai da kofi babba dayacika da shayi sai cinyan kaza agefe soyayye dakuma soyayyan kwai, kallo daya tamai tawani irin juya, dasauri yabiyota yace  Farrah Farrah tsaya tana shirin kwasa dagudu yasha gabanta yana kallonta yana murmushi yabi kayan jikinta da kallo sunyi daka daka dan tabe baki yayi yakalli fuskanta dahar wani sheki yake dudda ko wanka ma batayi ba ga uban gashi a goshinta da giranta baki sudik har wani kyalli suke yace  bakiji ina kiranki bane zaki gudu, Kari nakawo miki nasan ba a baki abinci awanan gidan bani tulun nan kigani yakai hannunshi zai sauke tulun daga kanta dasauri takoma baya tace  iiiiii cikin yanayi na kurmanci alamun yabar shi, jiyayi ranshi yabaci daurewa yayi yamika mata tray din yace  to gashi kici dauke kai tayi takalli gefe dasauri dan bamataso taga abincin ranta yabiya, sosai yaji ranshi yabaci cikin fushi yace  wlh idan baki amsaba zansa akulleki amiki bulala dariya wawiya kawai sabida kinga ina sonk& &   Farrah wani irin bari jikinta yayi jin muryan Rakiya daga ita har shi Modibbo juyawa sukayi suka kalli Rakiya, kana ganinta zakaga tsantsan bacin rai da kishi a idanunta dan takai minti daya tsaye a wurin amman ta daure dasauri takaraso wajen Farrah tai baya dasauri danta dauka dukanta zatayi Rakiya tasa hannu ta amshi tray dake hannun Modibbo tace  Allah sarki Hamma haka kake sona kabama Farrah takawomin gida, gidan su Atine fa zani nace bari nabiyo tanan, nagode Hamma Modibbo tai maganan tana amsa tana juyawa dantama Farrah mugun kallo amman harta bace daga gudun, juyawa Modibbo yayi fuuu yawuce batare dayace ma Rakiya uppan ba, saida yabace mata sanan tai kwafa tawuce gida.


Awani irin zuciye Rakiya tashiga gidansu tana ihu.  Farrah, Farrah Inna datagani na rege shinkafa atsakar gida tace  Inna ina Farrah ? Baki Inna ta tabe tace  kinfasan tunda tagama gyara gida ta debo ruwa sai kwasan awakai da shanaye ta wuce daji kiwo ko Rakiya baki sani bane? Me Wanan ahannunki ko kallon Inna batayiba tajuya tawuce tashige dakinsu.=??? FARRAH =???



'


Littafin nan is 500 pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank Saiki turomin evidence of payment ta WhatsApp number na 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting.



EPISODE 9??
Tunda aka haifeshi yataso yafara wayau baitaba shiga wani yanayi na azaba dazaisa harya furta sunan mahaifinshi ba sai yau, yanada gatan dakome yakeso basaiya fadi ba za amai, kafin yay tari anmai providing, baitaba shiga wani yanayi dazai kira mahaifinshi ba dan mahaifinshi has always being there for him kafinma ya nemeshi, yau shine dayaji azaban karya kashin hannu da idanunkashi biyu kuma yana cikin hayyacinshi bawai anmai anesthesia bane kowani abu ba baisan lokacin da bakinshi yafurta.  Paaa& .paaa! Da bala in karfi hawaye na tsantsan azaba na zubomai, dariya gardawan sukahau yi babu ko alamun imani a tattare dasu sukace  sannu yaron Papa, ko Papaya kakira yau ba Papa ba bazaijika ba sukai maganan suna haska fuskanshi da tocula dan duhu yasomayi amman tuni yasume sai hawaye dasuke kan fuskanshi nan fresh ganin haka yasa suka koma wajen Boss dinsu dake waya, juyowa yayi

7 / 48