FARRAH HAUSA NOVELS COMPLETE BY M SHAKUR COMPLETE.doc

Author :  Maman Shakur Category :  Arewa Pen

Chapter   30 / 48

87K to 90K   out of 142.7K words

Dad yay maganan yana kara sharemai hawaye rabon dayaga hawayen Zayn harya manta sai yau lallai yaronshi na son Farrah.


Da kyar hawayen suka tsaya Dad yace  is okay karka kara zubadda hawayenka kan kowa aduniyan nan, inhar ina raye kome kakeso is yours Zayn, Farrah matarka ce all this silly fights na faruwa a soyaya is not like she meant da gasken gaske ta tsaneka ya isa, makarantan kuma angama zuwanshi dagayau zanje nafada mata dakaina kaji gyadamai kai Zayn yayi yana sauke ijiyan zuciya ahankali.

Wato idan Allah ya shirya kama mutum marajin magana ya iya kamashi da kyau, jJama a dubu Zayn kuka wiwi=??=??=??
[11/2, 9:10 PM] +234 806 936 2333: 5?? 3??


THIS BOOK IS NOT FREEL'
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461





The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.


A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.



Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.






Tana gama paper ta tafito waje tazo tasamu guri a garden nasu ta zauna ita kadai tai shiru all abubuwan da Zayn yafadi mata dazu suna sake dawo mata akah, idan yana neman fadanta tasani but abubuwan daya fadi dazu tabata da akayi yasa dasauri tajuyo Miemie ne rikeda byro da question paper ta a hannu tace  wai meke damunki Farrah? I am you don t ever tell me anything, ranan nan haka kikeso achool duk kinyi kuka nayi nayi kifadamin what happen kikace babu komi not until damukazo zamu fita kikaga motan Ya Zayn kikace fushi kike dashi, what s the point of having a friend idan you cannot share problem dinki with them uhn lunshe idanunta tayi sannan tabude ahankali bawai batason bama Miemie labari bane but gani kaman tafadama anybody halin Ya Zayn tana tonamai asiri ne, juyawa Miemie tayi tace  you don t have to tell me anything idan kika gama ina class nidai dawani kalan sauri Farrah tarike mata hannu ahankali tace  I will tell you everything today Miemie zoki zauna dawowa Miemie tayi ta zauna tundaga kan haduwanta da Zayn dahau she saves him har zuwa abinda yafaru yau Farrah tafadima Miemie duka, tace  wlh Miemie I hate Ya Zayn sosai banson yanda halinshi yake girgiza matakai Miemie tayi tace  hate is a strong word Farrah dudda nasan abinda yamiki ranan bai kyauta ba but he was drunk ne daga labarin dakika bani nagane hakan it wasn t intentional, idan mutum nacikin maye baisan meyakeyi ba, banda hakama are you really blaming him? Look at upbringing nashi so is not entirely his fault, and kinsan mene soyayya na chanza mutum kuma kinsan mutane irinsu Zayn basu iya soyayya ba they use to love with everything dasuke dashi so use that influence and change him wani kallo Farrah tamata tace  jibi yanda kike magana kaman na gayamiki ina sonshi ne kokuma zan kulashi tai maganan fuskan Ya Habeeb nafado mata arai, hannunta Miemie takama ahankali tace  loving him or not loving him is entirely your decision to make Fairy, but all I am saying is you are my friend and any abu dakikai choosing I am here for you I will support you okay murmushi Farrah tamata ta rungumeta ahankali tace  you are the best friend and best sister ever tureta Miemie tayi tace  kinga gobe zamu gama exam mutafi hutu and is your turn kizo gidan mu kinji gyadamata kai Farrah tayi tace  naji , kallonta Miemie ta tsaya tanayi hakan yasa Farrah tace  menene kike kallona haka ? Wani kalan murmushi Miemie tayi tace  kinsan mene wlh Ya Zayn is a very very handsome man, gashi dogo bakin fatanshi kaman na black American, gashi ya iya gayu na yan gayu, gashi dan gata gashi da kudi, kema look at how beautiful you are yaranku ko zasuyi bala in ky& & . Tureta Farrah tayi tamike tsaye tace  kidaina min maganan shi ni banason shi tashi Miemie tayi tabiyota dasauri tana kallonta tace  wa to kikeso ? Tsayawa chak Farrah tayi tana tuna how caring Ya Habeeb was to her, da yanda yabata handkerchief ta share fuskanta da yanda ya lallasheta yabari tagama kukan and made her smile kafin ta tafi she just wish deep down inama shine yagayamata yana sonta datafi kowa jin dadi, he s so caring and so soft towards her, zagayowa Miemie tayi ta gabanta tana kallon yanda yake murmushi tace  wlh kinada wanda kikeso Fairy better tell me, waye shi akunyace Farrah tawuce tace  bawai ina sonshi bane kuma bawai yace yanasona bane, kawai he s always in my heart ne sabida he s so kind and special hannu Miemie tadaura kan bakinta surprisingly tace  bantabaji kin yabi wani namiji ba Fairy sai yau, ohh my God, this girl is in love with somebody zonan ki gayamin waye Miemie tabita da gudu hakan yasa suka shiga gudu acikin school suna dariya.






One as usual suka jero itada Miemie zasu gate dan antashi, suna fita hada idanu tayi da Ya Habeeb dake sanye da suit daga gani kasan daga wajen aiki yake idanunshi kur akanta yay folding hannunshi a kirji yana dan zaune gaban motanshi dakenan very clean, wani kalan murmushi tayi tadan dauke kanta tana kallon inda driver ta yake parking ganin bai riga yazoba, hannunta Miemie taja ganin tana murmushi tace  zomuje ki gaida Ya Habeeb tunda ke kunyanshi kullum kikeji kafinma Farrah tai magana Miemie tajata da karfi sukai wajen motan su suna kaiwa gaban Habeeb dake kallonsu Miemie tace  Ya Habeeb Fairy wai kunyanka takeji kallon Farrah yayi dake nonnoke kai taki dagokai ta kalleshi tana kokarin kwace hannunta da Miemie tarike yace  let go off her hand Miemie sakinta Miemie tayi da sauri hakan yasa adan kunyace Farrah ta dago kanta takalleshi hada idanu sukayi dawani kalan sauri ta kauda kanta murya chan kasa tace  ina yini Ya Habeeb batare daya amsata ba yakalli Miemie dake kallonsu yace  get ice cream from the car dawani kalan sauri Miemie tai motan shikuma yadan kalli Farrah yace  how you ? Dan dago daradaran fararen idanunta tayi ta kalleshi ahankali tace  fine yana kallonta still yace  have you cried again bayan ranan nan akunyace ta langabar mai da kai kaman wata Yar yarinya tareda girgixamai kai alamun a a, hakan yasa yace  good daidai lokacin Miemie ta taho dawani paper bag na coldstone ice cream tabashi, karba yayi sannan yabude jakan ahankali yafito da one cup na ice cream yamikama Farrah, dan kallonshi tayi sannan ta kalli ice cream din, gently ta mikamai hannunta ahankali yasa mata ice cream din aciki ta amsa ahankali tace  thanks sannan yaciro dayan ice cream din dan guda biyu ne yabama Miemie ta amsa da sauri tana budewa tace  thank you Ya Habeeb, ohhh my favorite flavor mint, which flavor is yours Farrah bude nata Farrah tay ahankali tace  I think is coconut and caramel ko tadan kalli Ya Habeeb daya gyadamata kai yana kallonta non stop, spoon tasaka aciki tadebo ice cream din zatakai baki kaman yanda Miemie tayi dan tuni ita tafarashan nata kabar da ice cream din akayi daga hannunta, daga cup din ice cream din da spoon din duka suka fadi akasa hakan yasa daga ita har Miemie har Habeeb duka suka dago kansu, Zayn ne yana sanye dawani milk hoodie da dark blue 3quater yasa p-cap dark blue akanshi dawasu dark shade akan idanunshi, lips dinshi sunyi pink yirrr, dudda bata ganin kwayan idanunshi but kasan tsantsan bala i ne aciki, batare dayace mata kala ba yakama hannunta zai jata dasauri ta fizge hannunta zatai magana yadaka mata wani kalan tsawa da saida ta firgita.  Farrah! Duka students na wajen da securities kallon wajensu akayi, hakan yasa ya finciki hannunta yajata fuuuu tana binshi abaya da sauri tana waigowa tana kallon Miemie da Ya Habeeb dake tsaye suna kallonsu da sauran yan makaranta, gaban mota yabude Ya wurgata ciki tareda maida kofan yarufe yakoma dayan side din yashiga tareda maida kofan yarufo da karfi sannan yatada motan yawani jaaaa.



Cikin fushi sosai Ya Habeeb yajuya yashiga motanshi hakan yasa dasauri itama Miemie tashiga yaja motan dawani mahaukacin gudu yabi motan Zayn, saida sukai nisa da school sanan Habeeb yawani kalan sha gaban motan Zayn tareda taka burki saura kadan Zayn ya buge motanshi yawani kalan taka burgi saida Farrah tai ihu dataga mutuwa kiri kiri, ahankali ya kashe motan yana kallon Habeeb dake kallonshi shima tagaban motan, Habeeb yakashe tashi motan yabude kofa yafito hakan yasa Zayn shima yabude kofa yafito dukansu biyun suka hadu gaban motocinsu suka tsaya suna kallon juna kaman zasuyi dambe kokarin bude motan daga Farrah har Miemie suke sufito kowannensu yadanna lock a key motocinsu dake hannunsu hakan yahanasu fitowa, cikin kakkausan murya Habeeb yace  what made you think zaka iya duk yanda kaga dama da rayuwan Farrah! Cikin kakkausan murya Zayn yace  and who do you think you are to her dazaka tareni kanamin tambayan nan ? Dan murmushi Habeeb yayi sannan yakalli Zayn yace  Farrah is my sister s friend, I take her to be my sister as well, and the way you are treating her is unacceptable, why will you threw away ice cream din datake shirin sha Zayn ? Habeeb yay maganan ranshi abace, hannu Zayn yasa akan idanunshi yazare dark shade din dake kan idanunshi sanan yakalli Habeeb yace  remember what I told you the last time I don t appreciate when strangers namin magana da kanwa or should I say my wife! Yay maganan yana kallon Habeeb acikin kwayar idanu ahankali yace  the next time dazan ganka kanama matata magana, ko kallon mini mata I will make sure namaka abu biyu yay dan shiru sannan yace  first! Saina tabbatar da idanun daka kalleta dasu na tsiyayesu tastas and secondly! I will lock you up in jail for life yana maganan yajuya zai wuce Habeeb yace  kasan your biggest problem is yarinta Zayn! And yarintar ke deceiving naka yanasa kana tunanin you can mold everybody beneath your feet, don t mess up with Farrah inba hakaba saina koyamaka hankali juyowa Zayn yayi yakalleshi from head to toe inda ba bayason yay halin yarintar da Habeeb yagama fadi ba da wlh saiyamai shegen duka akan titin nan, hakan yasa yace  are you that jealous of ka girmeni but I ve took the gem away, and it belongs to me now? Farrah is mine! Oopsss sorryyy Yaya, hahahah ya kyalkyace da dariya tareda maida glasses nashi kan idanunshi yasaka sanan yajuya zuwa motanshi yabude yashiga taredayin reverse yawuce Habeeb dake tsaye da mugun gudu, wani kalan dukan gaban motanshi Habeeb yayi zuciyanshi namai zafi, shi he don t even know exactly meyakeji game da Farrah ko sone ko menene oho, he just hate yanda Zayn keyi, and the last magana da Zayn yagayamai pains him, cikin fushi yajuya yashiga motanshi tareda tada motan batare daya kalli Miemie dake kuka ba ganin Ya Habeeb da Ya Zayn nafada dudda batasan mesuka cewa ba.
[11/3, 7:53 AM] +234 701 497 9567: 5?? 5??



THIS BOOK IS NOT FREEL'
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461





The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.


A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.



Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.




Kwanciya yayi yadaura kanshi kan cinyan Dad, Dad na shafamai kai ahaka bacci ya kwasheshi kanshi nakan cinyan Dad, Dad na kallon fuskanshi murmushi kawai yayi ya girgiza kai kana ganin Zayn kasan JJC ne a harkan soyayya kar Farrah ta wahalar mai da yaro fa, Zayn bai saba da wahala ba balle ma na soyayya taje tabama danshi hawan jini bazai dauka ba. Saida yaga baccin ya shigeshi sosai sanan ya lallaba yatashi ahankali yafita daga dakin tareda maida kofan yarufe yay flat din su Mami ya shiga.



Don shiga group dina na matan aure 1k, chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461



Farrah yagani tareda Mami a falo ta chanza kaya zuwa nagida tanashan juice a glass cup, ganin Dad yasa tai murmushi tace  Dad ina yini murmushi yamata yakaraso kusada ita ya zauna yace  daughter na yakike ya exam ahankali tace  Alhamdulillah Dad anatse yace  saura papers nawa ki gama ?  Saura two gobe da jibi mun gama gyadamata kai yayi yace  daughter na kallonshi tayi dasauri tareda ijiye cup din juice na hannunta tana natsuwa, anatse Dad yace  dake da Zayn dukanku yarana ne, burina shine yarana suhada kai ta yanda babu mai shiga tsakaninsu aduniyan nan bakiganni nida Uncle dinku ba koda yaushe muna tare babu mai shiga tsakanin mu? Gyadamai kai Farrah tayi, Dad yace  haka babar mu ta rainemu Allah ya jikanta kuma haka nakeso keda Zayn kuzama, amman ace fisabilillahi sabida Habeebu yabaki ice cream Zayn ya kabar bai isa ya kabar bane, koko baida kudin siyamiki ice cream ne komu nan agida dani da Mamin ki bamuda kudin siyamiki ice cream ne, har irin abin nan yakai ki gayawa dan uwanki kin tsaneshi bazaki taba yafemai ba Haba daughter na! Indai kan wani nawaje zakina fada da dan uwanki haka dole nadauki mataki, saisa dagayau bazaki kara komawa school dinba zan chanza miki makaranta next term dasauri daga Farrah har Mami suka kalleshi, Gyadamata kai Dad yayi yace  yes, bazan rabaki da kawarki ba Maryama, ku cigaba da mu amalan ku amman dai baki babu wani namiji karnama karaji kinma wani namiji magana balle ki amshi abinda zai baki kinjini gyadamai kai tayi ahankali tana kokarin danne kukan datakeji, anatse yace  dagayau kada ki kara fada da dan uwanki kinji kome kikeso tell me ko Mami ki koshi yayan naki Zayn zaki saya miki kinji gyadamai kai tasakeyi ahankali, hakan yasa yamata murmushi yace  good girl tashi kije sama abinki tashi tayi ahankali hawaye na zuwan mata dasauri tai sama tabude dakinta tafada, kallon Dad Mami tayi ranta abace zatai magana yadaga mata hannu yace  ai kin zare kanki acikin lamarin yarana biyun nan, dan haka banason opinion naki akan decision din dana yanke yana fadin haka yatashi yafice binshi da

30 / 48