FARRAH HAUSA NOVELS COMPLETE BY M SHAKUR COMPLETE.doc

Author :  Maman Shakur Category :  Arewa Pen

Chapter   25 / 48

72K to 75K   out of 142.7K words

Farrah janye hannayenta tayi daga jikin fuskanta sanan tajuyo takalleshi ahankali yabude motan yafito daidai motan Zayn na dannawo filin parking din, bude bangarenta Habeeb yayi sanan ahankali ya tsugunna gaban motan kaman wanda zai bata hakuri, dan murmushi yayi yakalli hannunta da handkerchief dinshi keciki yakai hannunshi yazare sanan yakai handky din kan fuskanta yace  yau nasan dalilin dayasa keda Miemie are best of friends, ashe kema haka kika iya kukan banza batasan mesa ba but maganan yabata dariya dudda kuka take but saida taidan murmushi, shima murmushi yayi daidai yagama sharemata fuskan sanan yamike tsaye ahankali tareda mika mata hannunshi, Zayn da tun bude kofan da Habeeb yayi ya hango Farrah jiyayi kirjinshi nawani kalan bugawa dari dari dududum dum dum kaman ana buga banga yakasa koda kwakkwaran motsi acikin motan yana kallonsu.


Fuskanshi Farrah ta kalla ahankali lumshe mata idanu yayi sanan yabudesu ahankali wani kalan natsuwa taji ahankali takai hannunta tasaka acikin nashi fitoda ita yayi daga cikin motan sanan yamaida kofan yarufe hakan yasa ta jingina da kofa motan, baya yabude yadauko mata jaka sanan yazo dinta take dan murmushi yayi yace  turn around dan juyawa tayi tabashi hannunta yasaka mata jakan sanan tajuyo takalleshi kaman yanda yake kallonta, cikin wata kalan tattausan murya yace  no more crying, go inside and write your exam nasan kawanki na chan tadamu bata ganki ba gyadamai kai tayi ahankali sanan tawuce yabida da kallo, tsayawa tayi kaman ance ta tsaya saikuma ahankali tajuyo takalleshi hada idanu dasukayi yasa ta sunnar da kanta kasa da sauri tashiga wasa da yatsunta ahankali tace  Thanks Ya Habeeb wani cool smile yasakin mata yace  take care Farrah dan dago idanunta tayi ta kalleshi batasan murmushi tasakin mai akunyace sanan tajuya da sauri tawuce tashiga cikin school.
[12/21, 1:36 PM] +2347066933957>?p?: 4?? 3??




Wani kalan zafi da Zayn yaji kirjinshi namai baisan lokacin dayakai hannunshi kan kirjin yana wani kalan shafawa ba yana bubbugawa yana nishi da sauri da sauri idanunshi sunyi jajir, jin numfashi shi na neman daukewa ganin yanda Farrah tasakin ma Habeeb wani kalan murmushi tawuce tashiga school yasa baisan lokacin daya bude case din motanshi ba yaciro kwalin tabanshi dake wajen yabude da sauri hannunshi har rawa yake yazaro kara daya yakai baki yadauki lighter yakunna tabar sanan ya cillar da lighter anan cikin motanshi ya zuki taban yawani fuzoshi waje yana kallon yanda Habeeb ya tsaya yana kallonta harta shige cikin school wani kalan bude motanshi yayi yafito ko maida motan baiyi yarufe ba tsabagen wutan bala i dake cinshi yataho yana tafiyan nan kaman sarki ya dumfaro inda Habeeb yake daidai Habeeb najuyo wa daidai shima yana tsayawa chak agabanshi Saura kadan suci karo Habeeb yakoma baya da sauri yana kallonshi, fuskanshi yadanso yabace mai saikuma yaganeshi Zayn ne yana sanye cikin shiga na suit kaman shi bakinshi da taba yanasha yanama Habeeb din wani kalan kallo ya fuzo hayakin taban fuskanshi, dan lumshe idanu Habeeb yayi sanan yabudesu ahankali tareda sakin dan murmushi yamikamai hannu yace  Hello Zayn wani banzan kallo Zayn yamai tundaga kai har zuwa hannun dayake bashi sanan yazaro karan taban daya gamasha yawani jefar akasa nan gabanshi sanan yakalleshi strictly yace  this should be the first and last time zan ganka tareda kanwata cus I don t appreciate when strangers are talking to her yawani juya tareda bashi baya, ahankali yace  take this as a warning yawuce fuuuuu yashiga motanshi yaja dawani mahaukacin gudu da saida security makarantan suka fito da gudu dan sun dauka hatsari akayi, Habeeb yadade tsaye awajen yanabin sahun tayan motan Zayn da kallo sanan yabude motanshi ahankali yashiga yatada motan yawuce.



Har yakai office Zayn yakasa dawowa daidai, ana gaidashi amman ko mutum daya bai amsaba dan zai iya firing mutum lift yashiga direct yawuce office din Babanshi dayaga Layla zaune wajen secretary suna hira dan dole sai Zayn ko Uncle sunzo ne zaa iya bude office din, ganin Zayn yataho fuskanshi ba rahama yasa ta tashi ahankali zata biyoshi yawani slamming door din tareda saka key yace  I am on DND secretary dasauri tace  yes sir wani abu Layla taji ya tsayamata awuya Wanan wulakanci har ina.


Fadawa kan dogon couch din office din yayi ya kwanta tashi zaune yayi dasauri har lokacin bayajin dadi, mikewa yayi yawuce water dispensing machine yadeba ruwa mai sanyi yasha still yakasajin sanyi aranshi.  Why why why I am feeling bad? Ya tambayi kanshi dasauri, yarasa maisa yakasa manta yanda yaga Farrah nama Habeeb murmushi, kishi kishi ne, haushi haushi ne, duka jiyake, he just feel her smile belongs to him, shi kadai ya chanchanta datama kuka, sanan tama dariya all, tana gama exam dinnan ma zaima cireta daga school din yamaidata wani sabida yarabata da wachan yarinyar friend din nata da Yayanta shi yama manta sunansu, in the entire history na life dinshi yaune rana na farko da abu ya batamai rai yana cikin damuwa yaji ya tsani komi sex din baimaso ma yayi, normal shi yanda ranshi yake abacen nan dako secretary Dad dinnan ne da yanzu ya danneta harsai damuwanshi taragu, wani kalan mugun tsaki yayi ya kwanta flat akasa akan centre carpet na office din yana kallon agogon bangon dakin, ai 12 zasu gama exam, before 12 yana school din zaiga ubanwa zatama murmushi.



11:40 dot yay parking motanshi gaban school dinsu motanshi na facing cikin school premises din, dayake ankusan tashi the gate is wide open, kara karfin AC cikin motan yayi yana kallon cikin school din Farrah yagani tafito daga cafe dinsu da gudu tana dariya sosai tana rike da two chocolate a hannunta Miemie na biyota itama tana gudu tana kokarin kamata, wani kalan ijiyan zuciya yasauke ahankali yay folding hannunshi a kirji yana kallonta, tundaga kan black cover shoe da white socks din dake kafanta fes fes dasu, sai skirt na school din green daya fara daga guiwanta zuwa waist, pink school shirt dinta tai zanzaro da rigan babu jacket ajikinta sai hulan beret kadai hakan yasa kana iya ganin tufkin kalabanta datayi takama dawani pink ribbon
Ringing bell da akayi yasa suka tashi dukansu da sauri sukai sama basu wani jimaba yaga saukowansu dukansu sun goya jakunkunan su abaya sai jacket dinsu sun rirrike a hannu suna tahowa gate suna hira, suna fitowa gate idanunta suka sauka kan motan Zayn wani kalan bakin ciki taji ya saukan mata azuciya dasauri takalli Miemie tace  Miemie akwai 1k a hannunki ? Girgiza matakai Miemie tayi dasauri tace  bakinsan bani zuwa school da kudi ba ganin yanda fuskanta yayi yasa Miemie tace  menene ? Kallon Miemie tayi kaman batason tai magana saikuma ahankali tace  I hate Ya Zayn Miemie kuma shine yazo daukana banson nabishi bangaje mata kafada Miemie tayi tace  common I know brothers can be so annoying amman don t hate them, hate is a strong word, muje nakaiki kutafi ni direban mu baimazo ba makemata kafada Farrah tayi tajuya zata koma cikin school tace  bazan bishi ba gwara naje wajen principal takiramin Mami aturomin direba yadaukeni hannunta Miemie tarike tana kallon fuskanta trying to understand something ahankali tace  Fairy dasauri tajuyo takalli Miemie hawaye Miemie tagani sun cika mata idanu hakan yasa ahankali tasaki hannunta takoma cikin school, Zayn dake kallon komi bude motan yayi yafito tareda maida kofan yarufe Ya dumfaro inda Miemie take a tsaye tana kallonshi murmushi tayi tace  good afternoon Ya Zayn dan murmushi yasakin mata yace  Ya exam ? Murmushi tayi tace  fine Ya Zayn why is fairy angry with you? Ya Zayn kasan Fairy always wears the strong girl mask but she s so fragile and weak, yau tunda tazo school she has been so moody dazun nan nama samu tai dariya is like yau taci kuka, Ya Zayn please tell her sorry zaka Gaya mata ? Dan kallon Miemie yayi sanan ahankali yace  wuce kitafi your driver yazo, sai gobe gyadamai kai tayi tawuce, shikuma yawuce cikin school din yay sama, tana zaune ita kadai a class dinsu dantaje office din principal a kulle kawai tazo ta zauna tana wasa da yatsunta, kamshin turaren shi kadai taji tasan yana cikin ajin hakan yasa taki dago kanta tacigaba da fidgeting fingers nata.



Yadade tsaye akanta yana kallonta kaman bazaice komiba saikuma chan yadanja tsaki tareda sosa gaban goshinshi yace  do I have to carry you kafin kisan I am waiting for you shiru tayi kaman batamasan akwai mutum awajen ba, ahankali yace  I will count 3 idan baki tashi ba I will carry you yay shiru yana kallonta still amman ko gezau batayiba, ahankali yace  One! Twwoooo! Yana kallonta still ganin ko motsi batayiba saima wasada yatsunta datake dan kaman gani take bazai iya daukanta acikin school ba yasa yace  three time up kawai yakai hannayenshi kan kafadanta, ihu tayi ta bugemai hannu tace  stop touching me Ya Zayn karka kara kai this your dirty hands kan jikina nagaya maka idanunta ya kalla kaman yanda take kallonshi da fushi sosai sanan yakai hannayenshi saitin fuskanshi yakalla hannunshi very clean sanan yakalleta yace  hannuna ne masu datti cikeda dakewa tace  duk hannun da ake taba kare da doki dashi ai hannun yafi kowani hannu datti dan haka kada kasake katabani dan lumshe idanu yayi sanan yabude su yakalleta yanda take kallonshi kaman zata dakeshi cikeda rashin kunya da fitsara yasa yadan cije lebenshi, cikeda tsokana da son yakara gumamata murya chan kasa ta yanda babu wanda zai iya jinsu saisu yace  you ve been like this since when I suck th& &  yakai yatsanshi zai pointing boobs dinta dasauri taja baya tace  Zayn! Dasauri shima azafafe yace  Farrah! Dan yatsine fuska yayi yace  what is your headache I am a guy I can touch any lady danaga dama fuck any girl danaga dama, why are you so bitter sabida kingani da Layla? Kina sonane do you want me to marry you? Wani kalan kallo datamai yasa yadan saki murmushi tareda dagamata gira daya ganin yanda tacika tai fam yay wani kalan smirking yace  I can actually manage you you are not that bad dudda you are so local ke Yar kauye ce, zan iya ijiyeki agida yammata na kuma awaje ina hutawa dasu cus I don t think zaki iya bani sex yanda nakes& & &  wani kalan kai hannuwanta biyu tayi ta taushe kunnuwanta tana runtse idanunta jikinta ko ina yafara vibrating tanajin wani iri sosai she knows what sex is, ko school dinnan nasu sunyi reproductive system a biology kuma banda haka itada Miemie dawasu yammatan class dinsu sunyi discussing sex dudda ita batace komiba but she heard everything, da kyar tace  I hate you Ya Zayn! Baran taba aurenka ba ko kaine last man on earth, I hate namiji mai shaye shaye da bin mata kullum kana warin taba, I hate you cus bakada kunya dan tabe baki yayi yana kallonta daga sama zuwa kasa yace  your body says the opposite weak girl kawai, wuce muje kafin nai maganin Wanan bakin naki dakikemini rashin kunya dashi makemai kafada tayi har lokacin hannunta nakan kunnuwanta tana komawa baya, dan murmushi yayi yace  you asked for this yay kanta azafafe kafin taceme yakai hannunshi kasan hammatan ta yawani dagata sama kaman zai shillata ihu tayi amman ko ajikinshi yawani hadata& da jikinshi.
[12/21, 1:36 PM] +2347066933957>?p?: 4?? 4??




Kama hannayenta yayi yakaisu tabaya yahada yarike ya mannesu akan bombom dinta hakan yasa tai ihu tace  Ya Zayn kasakeni kaga za azo aganmu kallon fuskanta yayi ganin yanda take kallon kofan ajinsu dukta rude, tabe baki yayi yace  and so? Dasauri takalleshi tai kini kini da fuska kaman zata fashe da kuka, gira daya yadaga mata yace  ba rashin kunya kikemin ba kin rainani wani kalan hararanshi tayi da manyan idanunta kaman zatai ihu tace  to ka saukeni mutafi zan bika girgiza mata kai yayi yace  wlh ahaka zan daukeki har waje yana maganan yajuya hannunshi daya yasa ya sunkuci jakanta kan table ya rataya akafadanshi yacigaba da tafiya yace  yarinya kaman paper better be eating inba hakaba haka all your mate zasuyi girma su barki turo baki tayi tace  baruwan ka dani, ka saukeni nayi tafiya da kafata nidai batare daya kalleta ba yace  anki din yafice da ita daga ajin, kokawa tashigayi dashi cikeda masifa kaman zatai hauka tace  Ya Zayn ka saukeni wai sai anganmu banson haka, nace kadaina tabani, ka saukeni yana tafiya da ita effortlessly yace  idan kin isa ki sauke kanki kome zakiyi bazan saukeki ba dan I gave you the chance baki daukaba ganin sun fara sauka daga stairs kuma tasan akwai student akasa yasa ahankali tace  Ya Zayn to kayakuri bazan kara maka gardama ba tsayawa yayi chak kan stairs din yakalli fuskanta itama kallonshi take tai tsuri kaman bazata cijeka ba kasamata hannu abaki, ahankali yace  I thought ai barakice nayakuri ba stubborn girl kawai dauke kai tayi dasauri dan batasan mesa ba idanunshi namata wani iri, ahankali yaduka yasauketa dirkowa tayi da sauri tajuya zata wuce yace  come back here waye dan aikin ki dazai daukan miki jakan ki wani kalan bakin ciki ne yacikata ciki kaman tadakeshi takeji, juyowa tayi tajuyar da kanta gefe tareda mikamai hannu akumbu??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????re tace  bani jakana binta yayi da kallo saikuma yadanyi murmushi yarasa maisa yanda take kumbure kumburen nan tana nuna tanajin haushin shi abin is so cute to him, kodan baitaba samin abokin fada arayuwanshi bane oho, ganin taki kallonshi ta juyarda fuskanta gefe tana wani mikamai hannu yabata jakanta yasa yace  nine kika tsana bata ankaraba kawai yaduka yadauketa chak kaman yar yarinya ihu tahauyi tana shila kafa tace  Ya Zayn nika saukeni wlh ka saukeni kada kafita dani nagayamaka murya chan kasa yace  better save your breath kawai yafice da ita suka shigo school premises din ga students wasu na basket ball wasu na wasa, wasu na ciye ciye duk aka juyo ana kallonsu dawani kalan sauri tajuyar da fuskanta ta manna a kirjinshi tai lamo tana nishi ahankali kaman zata nutse akasa dan kunya gashi ya tsaya chak kaman soyake aganta aganeta intentionally yaki tafiya.



Security makarantan ne sukazo da sauri daya yace  sir what happen? Is she sick again dan yagane Farrah, dan murmushi Zayn yayi yasaci kallon fuskanta data manna akirjinshi yace  lafiyanta ka& & .. jin zai tona mata asiri yasa ahankali tafashe da kuka dasauri daga Zayn har security suka kalleta har lokacin fuskanta na manne akirjinshi, dasauri security yace  Ayyah sorry, Sir I think ku kaita asibiti abata proper check up dan exam suke gyadamai kai Zayn yayi yawuce abinshi yana murmushi kukan makircin datayi nabashi dariya.


Fitowa sukayi yay wajen mota da ita, saida yabude kofan motan sanan yakalleta yace  sauka daga jikina drama queen kafin na jefar dake dirkowa tayi daga jikin nashi da sauri tashiga motan tana turobaki, girgizakai kawai yayi yamaida mata kofan yarufe ganin taki rufe kofan yabude baya ya jefa jakanta sanan yadawo yashiga gaba ya zauna tareda kallon agogon Rolex din hannunshi dan tsaki yayi yace  you just waste my today gabaki daya, stupid girl yajuya tareda hararanta, batare data kalleshi ba ta ballamai hararra tana magana ciki ciki tace  ni ba stupid girl bane kaine stupid boy dasauri yace  what? Speak louder juyamai kai tayi tana kallon hanya hakan yasa ya kunna motan yaja motan ahankali yana tafiya, bini bini yana tuki yana kallonta, baisan mesa ba but he s just happy sosai.



Suna kaiwa gida kafinma yakarasa parking tabude kofa tafice tai side dinsu da sauri, saida yagama parking sanan yakashe motan yafito, jakanta ya kalla sanan yadaga kai yakalleta yanda take sauri zata side dinsu sanan yanuna kanshi da hannu yace  is that gurl turning me into her servant or what nita barma jakanta ya jinjina kai abinma mamaki yake bashi, wucewa yayi yafara tafiya saikuma yay kwafa yadawo yabude bayan motan yasa hannu yadauki jakan yarataya akafadanshi sanan yamaida kofan yafara tafiya yataho zuwa side dinsu, ahankali yabude kofa da sallama abakinshi chan kasa, Dad da Mami ne zaune a falo Mami na gyaramai kumba duk suka dagokai suka kalleshi, daure fuska yayi tamau yace  Afternoon Paps & Mami yajefa jakan kan kujera yajuya zai fita Mami tace  Zayn ahankali yajuyo yana tsaye wajen kofan, ahankali Mami tace  have you had lunch girgiza mata kai yayi yace  no Mami murya chan kasa tace  zokaci kafin ka koma gyadamata kai yayi yataho ciki satan kallonshi Dad yayi gani yayi yaron nashi ya rame ma sosai.



Zama yayi ahankali a dinning Mami tace  when was the last time kaci tuwon shinkafa ? Dan kallon fuskan Mami yayi yace  I can t remember zubamai Mami tayi da lafiyayen miyan busashen kubewa yaji kifi tasamai spoon dan tasan bazaici da hannu ba, sanan tawuce takoma

25 / 48