FARRAH HAUSA NOVELS COMPLETE BY M SHAKUR COMPLETE.doc

Author :  Maman Shakur Category :  Arewa Pen

Chapter   27 / 48

78K to 81K   out of 142.7K words

ne, yay shiru dan murmushi Imam din yayi yace  you can always talk to Me Zayn dudda nasan I am nobody zan iya taimaka maka da shawarwari yay maganan anatse hakan yasa Zayn yaji kawai ya yarda dashi ahankali yadan cije lips sanan yasaki lips din murya kasa kasa ta yanda kowani yashigo masallacin bazai jisuba yace  Imam I am a bad boy I know you know that cus you work here yadanyi shiru sanan yace  my parents are not happy with me, I am trying to change but kasan menene matsala na I don t think I can leave without women yadan yatsine fuska dan iyakan gaskiyanshi yake fadi yace  ni baran iya 2-3days without a woman ba before banama iya one day saida nadawo Nigeria ne nazo nafara koya da kyar murya chan kasa yace what do I do ? Anatse Imam yace  kodai ka dunga azumi kokuma kai aure sabida kadinga samin natsuwa daga wajen iyalinka dan shiru Zayn yayi yana kallonshi batare dayace wani abuba hakan yasa Imam yace  kanada wacce kakeso ? Shiru Zayn yayi saikuma ahankali yadan fuzarda iska Farrah na fadomai arai yace  I don t know, ni banmasan ko inada wanda nakeso ba all I know is kamin tambayan nan is one person yafado raina Farrah and she hates me cus ta taba ganina da wata yasake maganan yana yatsine fuska, dan murmushi Imam yayi yasaka hannayenshi biyu yakamo hannayen Zayn anatse yace  yaune rana na farko dana taba zama na magana dakai and all I see was myself lokacin danake da shekarun ka, I was once in your position Zayn duk wani rashinji daka sani nayishi aduniyan nan but rana daya shiriya tazomini sabida question din is menene amfanin been a bad boy can you answer this question Zayn ? Ahankali Zayn ya girgizamai kai, murmushi Imam yayi yace  is not easy kabar komi da komi tashi daya but idan kai niyya kazo kafara bautama Allah da kyau he will help you, and yama baka the greatest reward by giving you the best woman yasake murmushi yace  ingaya maka ta yanda zaka gane you are in love with someone Zayn ? Dasauri Zayn ya gyadamai kai, dan murmushi Imam yayi yace  when you care for them genuinely, baka iya jure tsana daga wajensu, u can t stand hurting them kokuma kaga ana hurting nasu, you love seeing them happy, kuma kawai kaji kanamusu wani kulawa na musamman is love, and if this things are abubuwan dakakeji game da yarinyar daka fadimini tom you are in love with her Zayn sosai Zayn yake kallonshi yama kasa magana, gyadamai kai Imam yayi yace  tashi ka koma aiki gyadamai kai Zayn yayi yamike tsaye ahankali har lokacin jikinshi yay sanyi yawuce yakoma office koda yashiga kwanciya yayi kujera yay shiru tunanin Farrah kawai yake yana koran tunanin amman yakasa daina ahaka baiyi komiba yaji ankira la asar hada tarkacenshi yayi yafito saida yafara ijiye jakan laptop din a motanshi sannan yawuce yatafi masallaci &ana idarwa yafito yashiga mota yawuce.
[12/21, 1:36 PM] +2347066933957>?p?: 4?? 8??




Dagudu yake tuki as usual wani boutique yagani agefen titi da mannequin ansa musu kayan mata masu kyau sosai yaga sunmai kyau hakanan Farrah ne tafadomai arai, he s trying to stop kanshi but gani kawai yayi yay kwana yay parking gaban shagon yashiga ciki, lafiyayyen english wears yashiga kwasan ma Farrah shirts da wanduna da gowns, yabiya kudi almost 300k masu shagon sai godiya sukemai yashiga motanshi yajawo motan zuwa gida.




Yauma kaman kullum exam din yau yamata dadi, zaune take a falo rikeda iPad din Mami wanda yanzu kusan koda yaushe yana tareda ita tana karatu dashi, Mami na kitchen dudda Farrah taso ta tayata girki kadota tayi tajetai karatun exam, hakan yasa tadawo falo tana zaune ta sanya wata Yar rigan kanti mai dogon hannu baka tanada zanen flowers farare ya tsayamata kasan gwuwanta kanta babu dan kwali sai kalaban data tufke da ribbon baki mai kyau, kaganta zaka dauka wata balarabiya ce zaune akatafaren falon, tana zaune ita kadai akan kujera da iPad din Mami a hannunta tana zane tana kallon zanen Amoeba >??? a iPad din tana zanawa da pencil a book din tana koyan lebelling dan gobe biology garesu gabaki daya hankalinta yay nisa a zanen, ahankali aka bude kofan falo aka shigo, Zayn ne yana rikeda katuwan ledan a hannunshi idanunshi akanta saikace tsafi ganinta kawai dayayi dudda ma bata ganshi ba jiyayi zuciyanshi tamai wani kalan sanyi tamai wani wasai now all he needs is tadan kalleshi and get all those her expression akan fuskanta.


Kamshin dataji yadaki hancinta wanda tasan kanshin Zayn kadaine yasa kaman wata Yar bera tadaina zanen datakeyi, duwawun pencil din hannunta takai bakinta sanan ahankali tadago kanta tareda juyowa hada idanu tayida Zayn daya tsaya yana kallonta kaman baitaba ganintaba ga katon jaka a hannunshi ga jakan laptop a dayan hannunshi yana kallonta, hakanan jitayi gabanta yadan fadi hakan yasa tadauke kanta daga kallonshi dasauri tana zare pencil din daga bakinta cikin kunkuni tace  mutum ko sallama bai iyabama karasowa gabanta yayi ya tsaya dab da ita dan yanda ya tsaya akanta kafafunta nataba Yadin wandon jikinshi wani iri taji tanaji gabanta nafaduwa hakan yasa taki kallonshi drawing datake yabida kallo yace  look at abinda take zanawa kaman fuskanta dawani sauri takalleshi zatai magana ya watsa mata mugun kallo yace  kawomin abinci I am hungry hararanshi tayi ahankali tace  bara a kawob& & . Daidai Mami nafitowa daga kitchen hakan yasa dasauri tabi ta gefenshi tai hanyar kitchen din tana kara budema Mami kofa da kyau tace  Mami sannu da aiki kawo nakai miki kafin Mami tahanata ta karbe kulan takai dinning Mami takalli Zayn dayake shirin zama inda Farrah ta tashi tabari tace  kadawo zama yayi ahankali yana daukan iPad din yace  yes Mami  kaci abinci dan yatsine fuska yayi yace  no tasan dama baicika cin abinci ba hakan yasa takalli Farrah tace  kawomin serving spoon da tray a kitchen dasauri Farrah tai kitchen ta dauko, seafood pasta da Mami tadafa lafiyayye tazubamai tahada a tray tasama Farrah a hannu tace  gashi kaimai kizo kidauki juice kikaimai  karba Farrah tayi tawuce tazo ganin yawani kwanta kan kujeran data bari daga iPad dinta harda book dinta yajefar akasa yasa taji ranta yabaci ko kadan Zayn baida manners.
Ijiye tray abincin tayi akasa saida tray yay kara hakan yasa Zayn yadan bude idanu kadan yakalleta yanda tai da manyan idanunta kaman zata cije shi yasa yanuna mata small coffee stool nasu da yatsa in a very lazy voice yace  put the tray on that stool hararanshi tayi tamike tsaye tana kwashe iPad din da book dinta daya Yar akasa sanan takalleshi cikedajin haushi tace  ina pencil dina ? Lumshe idanunshi yayi ahankali muryanta namai wani sanyi azuciya yana neman sakashi jin bacci, zatai magana daga kitchen Mami tace  idan kin bashi juice din kizo nan Farrah dawani kalan sauri ta tashi ta ijiye iPad da littafin akan kujera tai dinning fresh juice din da Mami tahada ta dauko da cup suma a tray takawomai har lokacin yana kwance kan kujeran idanunshi a lumshe shima ijiyewa tayi akasa saida tray yay kara tamike tsaye jin baimata magana ba yasa tadan saci kallonshi idanunshi a lumshe kaman ma yay bacci wani irin bacci ne cikin 1min haka.  Did u put the food on the stool ko u are still looking at a fine boy wani kalan ballamai harara tayi tana nadaman tsayawa ma kallonshi datayi sabida kawai Mami na kitchen yasa tajawo stool din tadauki tray tadaura mai abincin akai sanan tawuce batare data kalleshi ba zuwa kitchen.


Wasu kuloli Mami tanuna mata hakan yasa tadinga daukowa tana kawosu dinning itakuma Mami tafito falon, zama tayi kan one sitter tana kallon yanda Zayn kecin abincin agajiye hakan yasa tace  kagama aikin ? Gyadamata kai yayi ahankali yana kai abinci baki, ahankali Mami tace  babanka yace idan kadawo kada kaje ko ina kajirashi Gyadamata kai yayi ahankali yana ture abincin dako 4 spoons baiciba zai tashi Mami tace  koma ka zauna komawa yayi ya zauna tashi tayi ahankali kaman bataso tazo kusadashi yazauna, plate na abincin ta dauka tace  tun safe ace mutum baici abincin kirki ba kuma yanzu kadan tsakuri abinci kaci zaka tashi bude bakinka tai maganan tanakai abinci bakinshi dan murmushi kadan yayi ganin tasoma hucewa da fushin datake wato tsakanin uwa da da sai Allah, ahankali yabude bakin takai abincin yakarba ahankali daidai Farrah nafitowa daga kitchen dauke da kula baki tabude kaman wawiya tana kallon yanda ake bama katon namiji abinci, ahankali takarasa gaban dining ta ijiye kulan sanan tadago tareda juyowa ta rungume hannayenta aciki tana kallon yanda Zayn ke karban abincin da Mami kebashi awani kalan shagwabe, bata taba ganin bad boy irin Zayn ba malalaci sangartaccen banza kawai. Tai tsaki azuciyanta takaraso cikin falon ko kallon inda take batayiba tasa hannunta tadauki littafi ta da IPad din zata juya Zayn yace  pack the clothes naki ne Ke kallon kayan Mami tayi sanan takalli Zayn din daya dauki glass cup na juice zaisha tace  kaika siyamata kaya gyadama Mami kai yayi yana kai juice din bakinshi, itama Farrah dan satan kallon babban ledan tayi saikuma takalli Mami, Mami dake kallonta tace  yayanki yasiya miki kaya dauka kiyi godiya ahankali kaman bataso takaraso tasa hannu tadauka murya chan kasa tace  nagode Ya Zayn ko jiran reply dinshi batayiba tajuya tai stairs Mami tabita da kallo sannan tajuyo takalli Zayn dakeshan juice abinshi, saida ya kwalwale tass sanan ya ijiye yamike tsaye yana shafa cikinshi ahankali yace  Mami zakisa nafara tara fat ajiki, I am okay abincin Mami takalla rabi yaci dududu ta tabe baki tace  nidai wuce kaje kai wanka kashirya masallaci dan juya idanunshi yayi yace  yes Mom sanan yadauki laptop dinshi yawuce yafita daga dakin Mami tabishi da kallo, she is happy Allah ma yasani dan fushin dasukayi dashi &na kwana biyu yasa yadan natsu Allah yasa natsuwan ya dore haka.
[12/21, 1:36 PM] +2347066933957>?p?: 4?? 9??





Around 7 Dad yashigo gidan shida Uncle, Uncle na shigowa motanshi yawuce yace  Yaya nawuce gida saida safe binshi da kallo Dad yayi yace  don t forget to come early gobe duk kayi wani iri jeka kahuta Dad na maganan yay hanyar flat din Mami burinshi duk inda zaije yadawo kawai ya sauka dakin Mami dan yasan zai sami lafiyayyen abinci da ita tagirka daki mai kamshi dayaji kamshin turaren wuta ko kwayan datti bazai taka ba, sannan ita kadai ke komi nata sai yanzu da Farrah ke komi dudda haka bata barinma Farrah girkin dazaici saidai suyi tare, da sallama yashiga falon wani lafiyayen kamshi yadaki hancinshi babu kowa a falon hakan yasa yawuce sama dakin Mami yabude tana kan dadduma hakan yasa yay murmushi yawuce dakin Farrah dashima yabude da sallama itama tana zaune kan dadduma murmushi yayi yawuce dakinshi wanka yayi yafito ya shirya cikin jallabiya fara kal sanan yadauki charbi yabude kofa yafito daidai Mami na shirin shigowa dakin ganin yasa tace  zaka masallaci Gyadamata kai yayi yace  eh kaimin abincina sama nadawo asama zanci abinci nai sauri kada jam i yawuceni yay maganan yana wucewa hakan yasa Mami itama tawuce saida tafara bude kofan dakin Farrah ganinta tana salla yasa tasauka kasa abincin Dad takaimai dakinshi sanan tawuce dakinta.




Ana idar da salla yadanyi azkar kadan sanan yatashi gamamakin shi Zayn yagani a sahun farko inda yake yana zaune yay shiru wani tattausan murmushi yasaki sanan yajuya batare dayamai magana koyama bari yaganshi ba yafito yawuce gida, a falo yaga Farrah zaune da littafi a hannunta tana ganinshi ta ijiye littafin tana murmushi tace  Dad sannu da zuwa, Dady ina kaje banganka yau dan dariya yayi yana karasowa inda take kanta yashafa cikeda wasa yace  garinku naje yau zaro idanu tayi tana murmushi zata karamai tambaya yace  yi karatu kije ki kwanta you have exam tommorow yarinya na murmushi tayi tace  Dad daman sabida kai na sauko kasa naganka idan kadawo nagama yanzu zanje na kwanta, Dad nagaji yau banyi baccin rana ba saida na koyi all the drawings da labelling nasu baki Dad yatabe yace  Allah yasoni banyi science ba Mami data fito daga kitchen rikeda jug tace  saisa kai missing ai Farrah tahau dariya itama Mami na dariya Dad yace  Au taron dangi zakumini keda diyarki Allah yasoni nima inada Zayn dina shima dan art ne kaman babanshi tashi Farrah tayi tace  Mami bacci saida safe Mami tace  mu kwana lafiya sarkin baccin wuri, muje Alhaji kaci abinci tashi Dad yayi yabi Mami zuwa daki, saida yaci abinci yay nak sannan takwaso komi tafito dashi zuwa kitchen sannan tadawo dakin ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?zaune taga Dad bakin gado gefenshi yanuna mata hakan yasa tamaida kofan ahankali tarufe takaraso ciki anatse ganin kaman akwai abinda yakeso yafadi mata ta sauka kusa dashi.


Dan ijiyan zuciya yasauke ahankali sanan yakalleta kafinma yay magana Mami tace  menene Alhaji? Talk to me please dan shiru Dad yayi yana kallonta, ahankali yace  I don t really know yanda zaki dauki abinda I m about to tell you right now Dan kinsha fadi cewa I am the only one nake taking decision in Zayn s life tun yana yaro gashinan kuma yanzu ma still nine ke taking decision din dan nayi wani abu yau wanda bansan yanda zakiyi accepting nashi ba Dad yay maganan ahankali yana kallonta ganin yanda ta natsu tana kallonshi kanaganin fuskanta babu komi cikinshi sai tambayoyi dasonjin mekuma yayi yau, dan lumshe idanu yayi sannan yabudesu murya chan kasa yace  nama Zayn aure yau din nan! Wani kalan sauka maganan yayi a kunnen Mami kaman saukan aradu hakan yasa dasauri ta kalleshi trying ta gasgata shine yafadi maganan ko kunnuwanta ne sukaji akasin hakan, gyadamata kai yayi yace  yes wife na aurar da Zayn yau dazu misalin 1:30 na rana wani kalan kallon mamaki Mami kema Dad dayasa bakinta ma yakasa motsi sai kallonshi da kawai takeyi, murya chan kasa kasa kaman Dad baiso yafadi yace  na auramai Farrah! Wani kalan mikewa tsaye Mami tayi azabure tana kallon Dad dake zaune bakin gado yana kallonta ahankali tana numfashi da sauri da sauri kirjinta na bugawa fast fast takasa magana, ahankali Dad yamika hannunshi yakama hannun Mami dake bar bar yace  I know how you must be feeling right now Wife, nasan inda na gayamiki ba lallai kibani goyon baya ba saisa I went ahead ni da uncle da gwamnan Adamawa with some top officials muka tafi garin, Baffan ta yabamu Auren akan sadaki 10M agidan mai gari which kusan all the people na kauyen sun shaida auren video daurin Auren yana wayan Uncle ma yanda ran Mami taji yana baci har wani duhu duhu take gani, cikin karason ta gasgata abinda taji tanuna kofa tace  Alhaji you mean this Farrah, Farrah na ka aurama Zayn, ita Matar Zayn ne yanzu ? Gyadama Mami kai Dad yayi a natse yace  eh, Zayn dinmu mijin Farrah ne yanzu tunda ta auri Alhaji bata tabajin yamata abinda yabata mata rai ba saiyau kallonshi tayi ido cikin ido tace  Alhaji sabida ba kaine ka haifi Farrah ba is that why kamata Zayn a matsayin miji ? Wani kallo Dad yake mata dan baigane kan tambayanta ba cikin fushi sosai Mami tace  yes I mean my question sabida na tabbata Alhaji inda munada diya mace wani yazo neman aurenta mai hali sak irin na Zayn bazaka taba yarda kabata Zayn ba sabida ba kaine ka haifeta ba ko? Alhaji lemme tell you this dakayi adopting Farrah kabani ita Allah shine shaidata na dauki yarinyar nan amatsayin yarna nai nakudanta na wata tara nakuma haifota batada banbanci da Zayn a idanuna kuma bazan tabaso diyata ta auri namiji mai hali irin na Zayn ba, wani kalan shaye shaye ne Zayn bayayi tell me?! Mami tama Alhaji ihu dabata tabamai ba, cikin tsananin fushi tace  do I need to tell you Farrah is just 18, that girl batasan namiji ba, she don t know anything Zayn akwai kalan macen dabai sani ba aduniya eh? Akwai kalan matan that Zayn did not sleep with, did you even know your son health statu& & . Tashi Dad yayi ranshi abace yadaga mata hannu yace  ya isa hakanan dena batamin image din yaro stop talking kaman yarona nada HIV ko wani abu naga ko lokacin da yake asibiti kinsa andebi jininshi anmai General test baida any cuta cikin balain ihu tace  daga lokacin zuwa yau can you account how many women did he sleep with? Alhaji why are you selfish maisa zaka cutarda rayuwan Farrah ta hanyar auramata Zayn is it because you are not her biological fathe& & & .  Wife! Yadaga hannu kaman zai mareta hakan yasa tai shiru tana kallonshi hawayen dasuka zubomata ta sharesu yace  yanda kika dauki Farrah as diyarki I took her nothing less than that, bazan taba cutar da Farrah ba ke kinsanni saidai ki Bawa mutane labari waye ni yaya nakeson yarana, I agree nasan halin Zayn all you stated babu wanda bayayi amman waya gayamiki mutum baya chanzawa? Kinsan karfi da ikon mace akan namiji? Behind every successful man is a woman, you might see Farrah karaman yarinya but kada kiyi mamaki itace silan shiryuwan danki, yanzu dazaran yasan yanada mata an killacemai agida waya gayamiki zaibi na waje? I thought bayan nafada miki good news

27 / 48