FARRAH HAUSA NOVELS COMPLETE BY M SHAKUR COMPLETE.doc

Author :  Maman Shakur Category :  Arewa Pen

Chapter   24 / 48

69K to 72K   out of 142.7K words

dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima.
Don sayan wellness contact her by clicking on this link;
wa.me/+2349133427208
*******




Monday!
Wuraren 8 saura minti 10 suna zaune a dinning da Mami da Farrah dan Dad na bangaren Hajiya Fatima Zayn yabude kofa yashigo yana sanye da suit baki ya shirya tsaf da shirin zuwa aiki yay bala in kyau hannunshi rikeda jakan laptop, daga Farrah dake zaune dinning da uniform ajikinta tana breakfsat da Mami dake zaune kusada ita itama tana breakfsat duk binshi da kallo sukayi, fuskanshi adaure yakaraso kujeran kusada Mami yaja yazauna ahankali yace  Mami good morning yay maganan yana kallon agogon hannunshi sanan yadauki spoon yasaka a abincin da Mami keci yashiga ci yace  Mami I am almost late sosai Mami ke fushi dashi amman jitayi zuciyanta yadanyi sanyi, kula tajawo batare datacemai komiba zata karamai Irish dasauri yace  this is enough Mami ta gefen idanu Farrah ta ballamai harara ganin yanda yawani zo yana cinyema Mami abinci, tashi yayi bayan yacinye yan few Irish dake plate din Mami kawai yasa hannu tadauki mug din tea din Farrah dake gabanta yakafa abaki atsaye yana sha dan turo baki Farrah tayi tana kallonshi ranta abace sosai, Mami dake kallonshi tace  barakace namaka tea ba saina kanwarka zaka shanye, inace Coffee kai kakesha? Yaushe kafara shan tea ? Ijiye cup din agaban Farrah yayi batare daya kalleta ba yace  I feel like having tea this morning, bye Mami yay maganan yana wucewa ko a single look bai bama Farrah ba, daure fuska Farrah tayi tamau tarasa maisa yake tonanta da fada, da kyar tasamu tea dinnan yay sanyi yahuce fa, kallonta Mami tayi ganin tabata rai yasa tace  yakuri bari namiki wani yanzu saina karamiki ruwan sanyi sabida ki iyasha tashi tayi tadauki jakanta dake kan kujeran kusada ita tace  Mami nakoshi banmaso nasha tea dama karnaje muna exam intajin fitsari dan murmushi Mami tayi tazo tabayanta tana tayata goya jakan tace  Allah yabada sa an exam, take care murmushi tayi tajuyo ta rungume Mami tace  thank you Mami naaaa, bye tasaketa tana wucewa tafice daga dakin tai waje.


Zayn tagani tsaye gaban jeep dinshi yana kallon agogon hannunshi, batasan meyake jiraba, daukekai tayi takarasa saukowa daga stairs din abinta tana tafiya abinta da water bottle nata pink a hannu mai bala in kyau, Layla tagani tafito daga side dinsu itama tasaka bakin suit kalan na Zayn taci uban heel tana tafiya tana kwarkwasa ganin Zayn, hakanan ji Farrah tayi ranta yabaci ahankali tace  inama ta turgude tafadi aiko kaman yankan wuka turgudewa hill din yayi sai gata akasa wani kalan kwashewa da dariya Farrah tayi dayasa daga Zayn har Layla sukahau kallonta dan basuga what s funny anan ba mutum ya turgude yafadi akasa, harda tsalle Farrah tahauyi tana juyawa tana rike ciki tana kallon Layla, tashi Layla tayi tana kakkabe hannunta tayi gaban Farrah dake dariya sosai abinta batai wata wata ba ta kwasa mata mari jikake fasss, wani kalan mahaukacin ihu Farrah tayi da gidan yawani kalan amsa ta dafe kuncinta, dawani irin sauri Zayn yataho wajen baiyi wata wata ba yadauke Layla da mugun mari dayasa saida tashiga tangal tangal zata zube akasa ranshi abace yace  how dare you slap her is something wrong with you ? Yay maganan yana kokarin kai hannayenshi biyu yadaga Farrah data tsugunna tana rikeda kuncinta hawaye nafito mata daga idanu, daidai Mami tafito dan taji ihun Farrah hakama Alhaji dake kokarin fitowa shima yaji ihun Farrah Hajiya Fatima tarakoshi wajen, hangosu da Farrah tayi yasa tawani fashe da kuka sosai dan bala in haushin su takeji, Dad dason yara har nema yayi yafadi jin kukan Farrah dasauri yakaraso wajen yana kallon Farrah dake kuka sosai Zayn yarike hannunta ga Layla agefe ranta yay kitchen kitchen, cikeda damuwa Dad yakama Farrah yace  menene Meya sameki kike kuka haka daughter wani kalan fashewa tayida kuka tama kasa magana hakan yasa Zayn yace  Dad is Layla that slapped her cikin kuka sosai kaman jira take tace  Dad Ya Zayn yasata ta mareni kawai dan nafito daga daki ina dariya shine yace ta mareni wani kalan bude idanu Zayn yayi yana kallon Farrah jin pure lie, cikin tsananin fushi da Zayn yadade baigani a fuskan Dad ba yace  wanan wani kalan mugunta ne Zayn for God sake eh, meta maka? This girl has exam kunsata kuka banda haka batada lafiya and you yajuyo yakalli Layla ranshi abace yace  how dare you raise your hand akan y ata? Wallahi wallahi duk randa kika kara tabamin Farrah saikin bar gidan nan nagayamiki, no body touches yarana kowa na gidan nan yasan dokata, kema nadaga miki kafana dan nasan baki sani ba da daya daga cikin mata nane dayau sunbar gidan nan Dad yay maganan yanakai hannunshi kan fuskan Farrah dayay shabe shabe yana sharewa yace  stop crying ya isa hakanan ya isa juyawa Mami tayi takoma daki tamaida kofanta tarufe batare datace komiba, Zayn azuciye yajuya zai wuce Dad yace  zonan bangama dakai ba kazaci you will go scot free ne? Kai kadan, to dawonan dawowa yayi ahankali ya tsaya yana kallon Baban nashi dake gogema Farrah hawaye har lokacin saida yagama sharewa tass sannan yajuyo yakalli Zayn din yace  wuce ka kaita school direbanta yafasa kaita kaine zaka kaita dan kallonshi Farrah tayi ganin yanda fuskanshi yayi kaman zaiyi kuka yasa taji ranta fess, ahankali kaman munafuka tace  Dad jakana namin nauyi ciremin ciremata jakan Dad yashigayi sanan yamikama Zayn yace  gashi rike mata kutafi yamata nauyi ahankali Zayn yasaka hannunshi yakarbi jakan kaman ya barka jakan yakeji, Dad yakalli Layla da kanta ke kasa yace  kekuma wuce kibi direba yakaiki company idan Zayn yakai kanwarshi makaranta yataho, wuce dukanku kutafi wucewa Zayn yayi ahankali da jakanta a hannu Farrah nabinshi abaya ranta fess kaman an mata kyauta, bude bayan motan yayi ya jefa jakan nata yamaida yarufe yashiga gaba, ahankali ta taho gaban motan tana kallon Layla dazata shiga motan dake kaita school suka hada ido da Layla gwalo tamata sanan tashiga motan Zayn din dasauri tana rufe kofa, wani kalan jan motan Zayn din yayi dagudu suka fice.
[12/21, 1:36 PM] +2347066933957>?p?: SHAFI NA ARBA IN DA BIYU

THIS BOOK IS NOT FREEL'
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461



GUESS WHAT?
Wellness sun bude adashi sabida kowa should be able yasami wellness ta sauki.
Zubi is 3500 every 2weeks, ana bukatan mutane goma. Idan kinaso chat them up

The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.


A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.



Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima.
Don sayan wellness contact her by clicking on this link;
wa.me/+2349133427208
*******




Wani kalan mahaukacin gudun da Zayn keyi yasa batasan lokacin dataja sit belt tasaka ba tana kiran sunayen Allah azuciyanta, ganin yana gab da buge wasu yara yan makaranta dake kokarin tsallaka titi yasa ta runtse idanunta da karfi tace  Ya Zaynnnn Saura kiris yabugesu yawani karkace yabita gefensu ya wuce gabaki daya titi da yaran akahau ihu, juyawa baya Farrah tayida sauri tana leken yaran dataga wani mutumi yashigo titin da sauri yakama hannunsu ya tsallaka dasu sanan tajuyo takalli Zayn daya cigaba da gudu abinshi kaman kan titin babanshi yake, cikeda tsiwa tace  Ya Zayn nidai in gudu zakayi dani ka saukeni wani kalan matsiyacin burki yaci yay parking agefen hanyan sanan yajuyo yakalleta kaman yanda take kallonshi dan bata zaci sabida ita yaci burki ba cikin kakkausar murya yace  get out! Wani kalan zaro idanu tayi takalleshi sanan tajuya takalli kan hanyan dasuke na farko bama tasan wajen ba, sanan har yanzu sunada dan nisa da school dinsu, ahankali tajuyo da kanta takalleshi yanda idanunshi sukai ja yasa taji tanama shakka tai magana hakan yasa tai shiru tareda saukarda idanunta kasa batare datai motsi ba, wani kalan tafarfasa ranshi yakeyi cikin tsananin fushi yace  bakijini bane or do I have to repeat myself which I totally hate ahankali tadago kanta takalleshi bakinta na rawa sosai ahankali tace  Ya Zayn, uhnn& .ban& .san& ..hanyar school namu daga nan ba, kuma da nisa na manta da kudi na agida wani kalan ihu yayi yadaki sitarin motan yace  I don t care! Yaran talakawa gasu chan irinku trekking suke zuwa school duk nisan school din why is your own different? Is it because kin saba jin dadin kudin Babana! Yay maganan yana mata wani matsiyacin kallo, wani abu taji ya tsaya mata awuya hakan yasa takalleshi, gira daya yadaga mata cikeda iskanci yace  da kina bush dinnan naku da har yanzu bama kisamu daman zuwa school din dako trekking din zakiyi bama stupid local village poor girl! Yadanna mata zagi dayasa taji kuka zai kufce mata amman ta daure tahadiye kukan, itane stupid local village poor girl, hannunta tasa dasauri tabude kofan motan tafita dasauri trying to hold down kukan datakeji dantai alkawari bazata kara kuka agaban Ya Zayn ba, bayan motan tabude dasauri tadauki jakan school nata tamaida mai da kofan tarufe duk Zayn na kallonta ta madubin gaban motan yace  fine, since you can t apologize, I don t care mtswww yaja tsaki tareda juya motan yatafi abinshi, goya jakanta tayi abaya sanan tafara tafiya duk yanda taso ta danne kukan datakeji takasa dannewa hawaye ne sukahau zubomata daga idanu tana sharewa da bayan hannu tana tafiya agefen titin ahankali, lokacin datana kauyensu babu kalan zagin da ba ayimatashi aduniyan nan amman batadamuwa but tabasan mesa yanzu kodan takara wayau da hankali tafara school tahadu da yammata manya bane amman dai zagin da Ya Zayn yamata da gorin daya mata sun sosa mata rai, tunda tasami Mami tarage tunanin Maman ta amman yau samin kanta tayi da tunanin Mamanta sosai hakan yasa kawai ta tsugunna agefen hanya tadaura kanta kan kafafunta tahau kuka sosai, tunda take arayuwanta yaune rana na farko dataji inama tasan Babanta, batadamu ba koshi talakane komai kudi ne ba kawai taso tanuna ma Zayn itama tanada Baba Wanan dayamata gori da mahaifinshi.




Horn taji ana mata amman she don t care kawai kukanta take a inda take tsugunne gefen hanya.  Farrah! Kaman daga sama taji wata tausassiya murya yakira sunanta dayasa ahankali tadago kanta da rinannun idanunta, ido da ido tayi da Ya Habeeb dake sanye cikin suit da white glasses kan idanunshi ko ba a fadamaka ba kana ganinshi kasan aiki zashi, ganin itane yasa cikeda mamaki yakalli agogon hannunshi this is 8:40 na safe, karfe 9 zasu shiga exam, cikeda damuwa yace  what are you doing anan crying? Where is your driver? Why are you alone? Tunda yake mata tambayoyin kallonshi kawai take batasan mesaba samin kanta tayi da fashewa da kuka sama dana dazu ma, ganin yanda take kuka ga duk wanda zai wuce sai ankallesu yasa gently ya tsugunna agabanta, ahankali yasa hannunshi cikin aljihunshi yaciro wani soft tissue kan fuskanta yakai yana kallon jajayen idanunta dasuka cikada hawaye yashiga sharemata, murya chan kasa yace  stop crying sanan yakai hannunshi yakama kafadarta yace  let s go tashi tayi ahankali jakan bayanta yacire ya amsa sanan yakai hannunshi yakama nata, wani kalan taushi taji dakuma dumi a hannunshi, yana rikeda ita yashige gaba tana biyedashi abaya gaban motan yabude sanan yajuyo yakalleta yace  get in ahankali takaraso tashiga ta zauna sanan yamaida kofan yarufe yabude baya ya ijiye jakanta sanan yadawo ta bangaren driver ya zauna, wani bottle water ya dauka dake cikin motan shi na ruwan zamzam goran yabude ahankali sanan yamika mata ruwan yace  drink up dan kallonshi tayi sanan takalli ruwan, ahankali tasa hannunta ta amsa takai bakinta ta kurba tasha sanan gently tadan juyo ta kalleshi hada idanu sukayi murya chan kasa yace  ya isheki? Gyadamaikai tayi ahankali, hannunshi yamika mata tasamai goran ruwan aciki ya maida marfin ya rufe sanan ya ijiye kusadaahi tareda tada motan yaja yana madaidaicin gudu, idanunshi nakan hanya yace  what happen to you ? Murya chan kasa tace  Ya Zayn ne da juyoda fuskanshi yayi ya kalleta har wasu sababbin hawayen sun kawo sun cika mata idanu, dauke idanunshi yayi da sauri yamaida kan hanya yace  meya miki? Dan dago kanta tayi ta kalleshi kaman yanda shima yajuyo suka hada ido batasan mesa ba kaman idanunshi compelled her into talking, daga A zuwa Z tafadamai abinda yafaru, murya chan kasa yana kallon hanya yace  where are your real parents ? Dan shiru tayi tana kallon kan titi kuma ahankali tace  ni bansan Babana ba, amman Mamana tarasu tabarmu nida Yar uwata itama tarasu saini kadai, su Dad and Mami da Ya Zayn sune suka ceceni daga hannunsu Baffa na akauye hannayenta biyu tadaura akan fuskanta kawai ta fashe da kuka sosai bana wasaba ita tunda take bata tabajin gorin wanda yacimata rai kaman na Ya Zayn ba, yanaji tana kuka baice mata komi ba harsukakai school bama tasani ba dan tarufe fuskanta, parking yayi yakalli agogon hannun 9:00 yasan za adan kara time before exam hakan yasa yay folding hannunshi a kirji yana kallon yanda take kuka& & &


Gabaki daya anger rashin kunyan datamai jiya hartana kiranshi stupid irresponsible boy, da anger shairin datamai this early morning taja Dad namai fada da fushin dasu Mami keyidashi duka yahada yajuye mata akai, he thought he will feel better dayaga yabata mata rai amman ga mamakinshi he s feeling so awful, zuciyanshi yakasa natsuwa sabida yanda yasauketa kan hanya dudda yakusan kaiwa office dan duka duka haifi 6 blocks yakai ba dan mugun gudu yake but hakanan samin kanshi yayi dasake juya kan motan dan yaje ya dauketa daga inda ya ijiye ta yakaita school danta gayamai tabar kudinta agida dame zatahau motan dazai kaita school gashi batada waya, dan tsaki yayi yadaki sitarin mota ahankali yace  what s wrong with me, why am I feeling bad? Yatambayi kanshi, dan tsaki yaja ahankali yace  mema nake biyemata danta batamin rai nima saina bata mata we are not mate why am I even paying attention to that small girl ? Yaja tsaki abin na batamai rai, kaiwa wajen daya sauketa yayi ganin babu ita yasa yakashe motan yafito yana waige waige ganin masu sakama taya iska awajen yasa yay wajensu da sauri baima tsaya musu sallama ba yace  dan Allah malam kunga wata yarinya Yar makaranta haka tasaka uniform pink and green da black ajakan makaranta anan da sauri daya daga cikin yaran yace  wata Yar faran yarinya haka kaman baturiya bata da tsawo sosai ita ? Dasauri Zayn yace  yes, tana ina? Yaron yace  aini na dauka ma tanada iska ne dan ta tsugunna sai kuka take amman naga tashiga mota ta tafi yanzun nan motan bai jima da tafiya ba gyadamai kai Zayn yayi da sauri yace  thank you sanan yajuya yashiga motanshi ya bala in damu wani mota tashiga, takai school wani kudi zata bama mai motan, jan motan yayi zuwa school dinsu da gudu.



Duk yana kallonta tana kuka yana duba tai saida yabarta tai kuka na good 5min, daidai time yay clicking 9:05 yakira sunanta ahankali. 

24 / 48